Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

don ita bata zuwa kwana biyu.

Da asubah ma da Islam ta fito, ta tarar da abinci yadda ta ajiye shi, ko kadan Saifullah bai ci ba, anasa bangaren kuwa dakyar yai bacci, wannan kiss dayayi ya janyowa rayuwar sa alaqaiqai, minti kadan ya tuno da yanayin labban Islam, shape dinsu da tastes dinsu, yayi salati yafi cikin carbi, tsaki kuwa ko dangin tsaka sai haka, kalmar so suffocating kuwa daren ranar ko dictionary albarka. Yai dana sanin aikata haka yafi sau dubu, har sallar nafila yayi, hade da adduar Allah ya cire masa tunanin wannan sabon al’amari mai cike da almara. Gefe d’aya kuma wata sabuwar tsanar ta ce ta sake dasuwa a zuciar sa akan Islam da Saifullahi daya hango dazu. Dakyar ya iya tashi da safe ya shirya ya sauka ‘kasa don tafiya wajen ppa dinsa.

Nan ya tarar da Islam tsaye tana mopping dinning area, ko kallo bata ishe shi ba, ya sa kai zai fice, da sauri ta bi bayan sa tana cewa,

“Barka da fitowa, An tashi lapia?”

Kallo d’aya yai mata, idanun sa suka sauka akan lips dinta da suka sha lip gloss sai glowing sukeyi, ya dauke kansa yai ficewar sa, batare da ya amsa taba. Jiki a sanyaye Islam ta koma ta zauna, hawaye suka shiga reto a kyakkywar fuskarta, Kamar da wasa ba sai Saifullah ya dau mummunan fushi da Islam ba, ya dena kulata ko kad’an, duk yadda zatai ya amsa gaisuwar ta yaki, ta tambayesa me tayi mishi nanma babu amsa, a satin ne kuma aka kawo musu mai gadi, Saifullah ya tsiri dadewa a waje, dukkoda rabin hirar yanayin ta ne a gidan su Khaled.

Washe-gari, tun da safe Islam ta shirya ta kintsa ko’ina na gidan, cornflakes kawai tasha, dake General holiday ne hakan yasanya, daga Islam har Saifullah babu inda kowannen su yaje, suna gidah, shi yana sama ita tana ‘kasa. Sai wajajen sha biyu saura ya sauka ‘kasan yana kumbure fuska, zai fita, Islam tayi saurin cimmashi tana,

“Dan Allah Ya Saif.. Kayi hak’uri Idan na yi maka wani abun unknowingly, wallahi bansani ba, kaji?”

Shiru Saifullah yayi yana cizan ‘kasan lips dinsa, har ga Allah bayasan kallon fuskar ta, idanuwan sa sauka akan mayen lips dinta da suka zautar dashi, kusan kullum da tunanin abun yake kwana yake tashi,

“Kaji?...”

Ta ja jiiii din, tana k’ok’arin riko ‘kasan rigar sa, Don a tsugunne take, ya rufe idanuwan sa gum don karya kalli labbanta, cikin sarkewar murya yace.

“Don’t you dare.. Sakar mun riga , with ur dirty hands. Gerrit off me or else..”

Cikin rawar jiki Islam ta cire tana hawaye, ita kuma tata qaddarar kenan? tana kallo ya fice yana bugo mata kofa, yana fita ba ajima ba Lee tazo gidan, duk da Islam tayi k’ok’arin danne kukan ta amma hakan yaci tura, tana bukatar shawara, Don haka Lee na tambayar ta meya faru? Ta zayyane mata komi. Mamaki Lee tayi tana ware idanuwa, ganin irin zurfin cikin Islam, Wannan ai ba abun da za’a barwa ciki bane ayi shiru,

Ashe duk zancen nan da suke Humaira na jin su, ta yiyyi sallama basuji ba kai yana kayuwa, ta kad’a kai ta koma gidah ranta duk babu dadi, Tana tsara yadda zata shawo kan al’amarin anata ‘bangaren. Lee kuwa ta gyara zama tashiga bawa Islam shawarar yadda zata shawo kan komai, ta ‘kar’kare da,

“Long story short, dai Ya Saif na zargin ki kenan ko? na biyu kuma baya ganin darajar ki, na uku duk abunda ya fito daga hannun ki baya ci, ke karan kanki ma baki dame shi ba, hmm Lam lam duk tsawon watannin nan ace auratayya ma bata tab’a shiga tsakanin ku ba? sai kace katakwaye, Ina bazai yiwu ba wallahi.. bude kunnuwan ki kiji matakin da zamu ‘dauka, ke wallahi sai ya zubar miki da hawaye, yana kneel down a qasa yana rokon ki zaki hakura..”

Nan dai Lee tashiga bawa Islam shawarwari ta ‘kar’kare da,

“Kema can d’aya banza, sai kace matar Malam kullum cikin kaya burum-burum, Ina shegun ‘kananan kayan da na baki kwanaki? ki dinga showing near nakedness dnki, kuma ki nuna badan shi ki kai ba, baza gashin ki, Ina turarukan ki masu girgiza mutane, shafa su, ki juya mazaunanki da malamalan ki sosai,(gaba da baya😹), ki bani kayan ki na dnko miki wasu styles na garari, ke abincin ma tun da bayaci dafa iya naki da mai gadi kadai, kidenayi da yawa yana lalacewa babu kyau, tunda mai gidan baci yake ba, zanturo miki wasu sirrin ta WhatsApp, for now ki gwada wa’innan, ki dena shiga shirginsa tawaje na, watsar da shi a dustbin, keda kike classy chiclada, Ina ajin ki ya tafi? nuna masa ‘bawon albasa yafishi mutunci a idanun ki. Zaki bani labari wallahi, yadda kike da dirin nan, figure 8 ga kyau TubarkAllah, namiji ya isa ya rena ki ne?..”

Ta ‘karasa maganar tana jan tsaki a karo na ba’a dadi, Haka dai Lee ta babbawa Islam shawarwarin yadda zata shawo kan komai, sai ishai mijin yazo ya dauketa, Ai kuwa Islam tafara amfani da hudubar Lee, domin Saifullah ya jima yana buga ‘kofa bata bude ba, sai data mula ta sha iska, sannan ta mike tana yan ‘kwana, wata shegiyar rigar bacci ce a jikin ta, armless, gaba d’aya ana ganin santala-santalan cinyoyinta a waje, kirjin ta kuwa tamkar zai fito ta gaban rigar, tayi parking gashinta a tsakiya, cikin narai-narai da manyan idanuwanta kamar mai bacci, ta nufi ‘kofar zata bude masa, a bangaren Saifullah kuwa ya gama ayyana irin kwandon rashon mutuncin da zai shuka mata, na barin shi da tayi a waje tun d’axu, sai kace ‘dan aike ya kawo sak’o....
...
_Ikon Allah na tsinci maganar wai na dakatar da yin SAIFUL_ISLAM,, Saboda zan fara KAI MIN HALACCI, Na kuma gode da kwandon zagin da wasun ku suka sauke min😤, tunda haka ku ke so, Shikenan! Na dakatar sai APRIL inda rai da rabo🚶🏾‍♀, kuma wannan Page din nayi ne shi ne kawai dan ‘yan group din SAIFUL_ISLAM fans grp😓_

*
_D’AN-D’ANO daga cikin_
_*KAI MIN HALACCI!_*
💕

“Wai dan girman Allah karatun bokon nan shi za'a tambaye mu a kabarin mu? ahh nace na gama neman ilimin boko dole sai nayi ne? gaskiya ni babu wata *Dabo English academy* d'in da zanje bare na b'atawa kaina lokaci, idan naje guri ban iya turanci ba dan Allah a zageni ko ayi min dariya, ba dai abinda mutum yake ji dashi zai yi amfani ba? toh ayi min turanci sai nayi hausa dan shine yare na.”

“Ni kake yiwa rashin kunya Shamsu? Umma kinji yaron nan ina cewa yayi abu yana cewa ba zai yi ba dan raini, to idan kayi wa zaka yi mawa? Kar Allah yasa kayi kudina ma sun huta kaje kayi duk uban da zaka yi sakarai kawai shashasha.”

Tashi yayi yabar gurin yana k'unk'uni, kawai yaya Garzali yazo ya b'ata masa rai sabida wani buri nashi can, yace baya so ba sai a kyalesa ba ko dole ne, sai kace fita daga addini duk yabi sai yab'a masa magana yake yi harda cewa yayi masa rashin kunya dan sharri...

******

Cikin takun ta na cewa itama fa yanzu 'yan mata ce kuma budurwa, tazo wucewa ta gaban shagon sa, yana zaune akan kujera a k'ofar shagon nasa. Yayin da daga cikin shagon kuma wak'ar *alagidigo* ce take tashi ta cikin speakers hannunsa rike da game yana ta faman yi.

Muryarta kawai ya jiyo kamar yadda ta saba duk lokacin da ta hangoshi a guri ko cikin mutane abokansa ne sai tayi masa waka, tun lokacin da tsautsayi yasa shi furta mata kalmar SO.

Satar kallanta yayi yaga yauma ta cokaro d'aurin d'ankwalin nan nata wato ture kaga tsiya, mayafin nan a kafad'arta ta tsaya dai-dai shagon, kusa da wata mai suyar awara ta rike kugu tana karkad'a jiki bakin nan yasha kanta kile, cunoshi take tana waka.

_''Allah ya tsine wa saurayin kusa da gida, shekaran jiya yazo.., jiya ma yazo..yauma kuma zaizo...!''_

Kamar yayi shiru ya kyaleta kamar kullum idan tayi, amman yau zuciyarsa tana son ramawa dan bai ga dalilin da zai sa k'aramar yarinya dan yace yana sonta ta dinga gasa masa magana a fakaice ba, dan haka shima yana danna game d'in ba tare da ya kalleta ba yace.

_''Allah ya sakawa saurayin kusa da gida, shekaran jiya yakai an k'arb'e.., jiya ma yakai ta karb'e.., yauma kuma zai kai, indai da gaske ne ba'a son 'yar kullum idan ya kai yau kar a karb'a...!''_

Da sauri ta kallesa domin ba tayi tsammanin martani ba daga bakinsa, murgud'a baki tayi tare da bugun cinya da hannunta ta kallesa, shima dai-dai sannan ya d'ago suka had'a ido ta dank'ara masa harara, yayin da shi kuma ya mayar mata da lafiyayyan murmushi, mai awarar ta kalla tana cewa.

“Aikin banza, Sa'ade soya ki bani ta hamsin.” Sa'ade dake zuba awara cikin mai tace,

“Toh.” Shi kuma da yake gefe yana jinsu yace.

“Sa'ade dad'a mata ta wata hamsin d'in, ta d'ari kenan zan biya ki”

Tab'e baki tayi maimakon tayi masa, godiya amman cikin ranta fess domin ko sisi daman babu a gurinta, saboda tasan zai iya biya, shi yasa tace a bata ta hamsin dan ta kare yawa a gabansa, da mamaki ya bita lokacin da aka gama soyawa aka mik'a mata ta karb'e ta juya zata tafi tace.

“A duniya dai akwai wahalallu, Sa'ade Allah ya sa a rage kud'in waken suya(soy beans), kinga kuma kun huta masu saidawa kuma sun kwaso asara.”

“Kai Aliyah Shamsu mafa yana sai dawa kuma a gurinsa nake auna, so kike shima asarar ta same shi bayan kuma gashi ya siya miki awara har ta naira d'ari”

Dariya Aliya tayi tana kuma sauyawa ledar awararta hannu, saboda zafin da d'ayan yayi, sai da ta kalli inda Shamsu yake zaune sannan tace.

“Oho ke wacce kike so a amsa miki a cikin addu'ar tawa? A kara kud'in waken suyar, ko kuma a rage kuma dole ku siya a haka wanne kika fi cewa amin?” Da sauri Sa'ade tace.

'”A'a nafi son a rage amman ai su Shamsu ne zasu yi mugun asara fa Aliya.”Cikin saurin baki Aliya tace.

“Haka nake so ai Sa'ade kinsan wasu a wahale suke duk abinda zaki musu toh ba ganewa zasu yi ba, ni na wuce sai anjima.”

Murmushi Shamsu yayi yana girgiza kai, sosai Aliya take bashi mamaki, gashi yayi-yayi soyayyar da yake yi mata ta fita daga ransa, amman abin ya faskara yarinyar duk tabi ta raina shi, yakan jure duk wani wulak'anci da zata yi masa, sannan yana lodar kayan ‘kwalam da makulashe ya bayar akai mata bata tab'a dawo masa dashi ba, amman duk lokacin da yaje tad'i gurinta bata fitowa haka kuma baya fasa komawa gobe.

—-
DOMIN MALLAKAR LITTATTAFAN _ZAFAFA BIYAR, ZAKU IYA TUNTUBAR LAMBOBIN MU, KAI TSAYE XASU SADA KA DA LITTAFIN DA KAKE SO KO MALLAKAR DUKA BIYAR DIN A DARI BIYAR DUKA KACAL💋💕_

*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi  daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN  ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*🤝🏽🤝🏽🤝🏽







_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO🧕🏼_
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *_SAIFUL_ISLAM...💕*_


*_NA*_


_*©NANA HAFSAAT*_
*_(MISS XOXO)*_


_*®HASKE WRITERS ASSO.💡_*


*_SADAUKARWA GA:*_
_ASY KHALEEL💕_


*_TUKWICI NE GARE KU:*_
_YA HAJJAH CE😻_
_BILLYN ABDUL😘_


*_SHAFI NA 57_59_*

_This page is dedicated with love and appreciation, to *every single fan of mine😘❤*, deeply appreciates your heartwarming comments, I truly feel beyond blessed. Thank you so much for the support, it means a whole lot much🥰. KISSES ND HUGS FOR YOU💋_

nanahafsat.wordpress.com_

Haj Zuwairah ta mike tana gyara zaman gyalen ta, kafin ta juya ta dubi Islam dake zaune a gefan ta a ‘kasa, cikin murya mai bada umarni tace da ita,

“Auta ta, had’a kayan ki a akwati da duk abunda zaki buk’ata, zamu tafi gida na ne, idan kuma zaki bar sauran a zo a kwasa daga baya to, amma dai duk abunda kikasan zai miki amfani ki ‘dakko kinji?”

Cikin sauri Islam ta mike tsaye, tana ‘daga kanta, cike da ladabi ta furta,

“Toh Mami, Barin ‘dakko.”

Tana gama fad’a ta shige ‘dakin ‘kasa, Haj Zuwairah ta ‘kara mamaki ganin dama Islam din har yanzu tana kwana a ‘kasa kenan ita kad’ai? Jaddada kai tayi, Saifullah dake gefan Mami shima mikewar yayi ya haura sama. Bayan kamar minti talatin, Islam ta fito daga dakin ta da akwatuna guda uku da handbag, sai jakar laptop a ‘dayan hannun. Haj Zuwairah ta karbi d’aya tana murmushi, a lokacin Saifullah ya sakko da na shi akwatin guda biyu da brief case. Haj Zuwairah ta saki baki tana kallon sa, cikin turo baki gaba yace,

“Muje Mami, tunda duk mun ‘dakko komai, sauran kayan sai zuwa da safe xan ‘dauka.”

Wani kallo Mami ta watsa ma sa, na ‘kama rai na mun hankali’, ta dubi Islam dake janye da akwatunan ta kafin tace,

“Auta ta! Yi gaba da akwati d’aya, ki sasu a motar ki, daga nan ki turo me gadin ku ya ‘dauki sauran..”

“Tohm Mami..”

Cewar Islam, da kallo ‘daya za kai mata, kasan tana matuk’ar farin ciki da barin gidan da zata yi, hade da adduar Allah yasa ba ‘daki d’aya xa su zauna da Saifullah ba., Hannu Saifullah ya sa zai karbi hand luggage din hannun Mami, murmushi fad’ade a fuskar sa yana cewa,

“Mami kawo na taya ki da wannan, sauran sai Lado ya kwashe su.”

Wani kallon ka ma renamin hankali Mami tabi saifullah dashi, cikin fushi ta cire hannun sa daga kan jakar, cike da fad’a tafara magana,

“Kar ka ‘kara ‘dora hannun ka akai kaji na gaya maka, tunda ka bad’a ‘kasa a idanunka ka nuna bamu da ‘kima ai magana ta ‘kare, kuma zuwan da nai dama dan na tafi da Islam ne kawai, kamar yadda muka yanke shawara ni da mahaifin ka, kuma ko da wasa kar ka zo mana da maganar dawowar Islam gidan nan, ta gama zama anan gidan, daga can sai gidan su..”

Baki,hanci, idanu,haka Saifullah ya zubawa Mami sarautar Allah,har ta gama, sai a sannan ya dawo hayyacin sa, yana duban mamaki da kyau amma a zahiri jinjina kalmomin data fada yake, cikin rawar murya yace,

“Mami wallahi ‘karya take min, ki kira ta kiji idan gaskiar al’amarin ta gaya miki, wall...”

Be ‘karasa ba Haj Zuwairah ta haushi da fad’a, ta inda take shiga batanan take fita ba, ta ‘kar’kare da,

“Kuma Islam ta gama zama a gidan nan kenan, Saboda haka kaje ka auro SON RAN KA, tunda ZAB’IN IYAYEn (Son Rai ko Zab’in iyaye?!, (littafi na)) da mu kai maka bai maka ba, kaga tafiya ta..”

“Mami please..”

“Please ‘din gidan ku, ku ma ka maida akwatunan da ka ‘dakko, mu ba ‘kananan yara bane, kunyar daka bamu ta isa haka, ka je ka auro wadda tai maka..”

Saifullah yai kasa’ke yana kallon Mami, Tana gama magana yashjga bata hak’uri, sam idanunta ya rufe masifa kawai take surfa masa, ya dafe kansa yana salati, bakin sa ‘dauke da duk addu’oin da suka zo masa, gefen bango ya kalla yana nanata kalmar,

“So suffocating..”

Mami dake ‘kule dashi, jin abunda ya fad’a yasata zabga masa harara, zatai magana Lado ya shiga parlorn ya ‘debi sauran akwatunan, zai had’a dana gefan Saifullah Mami ta dakatar dashi,

Saifullah da ke kallon ikon Allah ya rike haba yana maimaita,

“I’m feeling so suffocated Mami..”

Wani dogon tsaki Mami taja, kafin ta dube shi tana zabga mai harara a karo na ba’a dadi. Cikin fada tace,

“Kai da suffocated din na had’a ku na zazzabga muku mari, ka fita idona Saifullah, wallahi akan maganar yarinyar nan zan iya sab’a maka, sarai kasan hali na idan raina ya kai ‘kololuwar ‘baci. Saboda haka ni zan wuce da Islam, Daddynku zai kira ka, duk hukuncin daya yanke akai kai ka jiyo, sakarai da kai da ‘katon kanka tun na haihuwa..”

Tana gama fada tai gaba abunta, cikin fushi harda bige akwatin Saifullah dake gefe, tasa ‘kafa tai fatali dashi, tana ci gaba da sakin tsakin ta, tana fita tace driver dinta ya ja motar ta da kayan Islam, motar Islam kuma aciki suka tafi, Islam taja su. Saifullah dake leken su ta window ya saki labulen bayan fitar su, Sosai ya kara jin ba dadi, ganin Islam na murmushin dad’in zasu rabu. Samun kansa yai da shiga cikin shekararriyar damuwa. Lokaci d’aya kansa ya hau ciwo, idanuwan sa suka fara tara ruwan bakin ciki, zuciyar sa kuwa ta canza takun bugunta, gaba d’aya duk wasu sassa da gab’ob’in dake jikin sa sun fara shiga wani yanayi na azaba. Mikewa yayi ya haura sama, ko takan akwatunan sa dake ‘kasan bai bi ba. Jiri ne sosai yake ‘dibar sa, amma sam hakan yaki hanashi wayar da yai niyyar bugawa, mahaifin sa ya kira yasa a speaker, sai daya kira sau uku kafin mahaifin nasa ya ‘dauka, sallama yai masa, bayan sun gaisa da daddyn nasu ne yace,

“Daddy...akan.”

Sai kuma yai shiru yana a jiyar zucia, Tuni Alhaji Faruk (mahaifin Saifullah) ya gano akan abunda yasa Saifullah ya kira shi, cike da dattako yace,

“Ina sauraren ka auta.”

Wata bahaguwar ajiyar zucia Saifullah ya kara yi, hannun sa dafe da saitin zuciar sa, ji yake tamkar zata faso ta fadi don azaba. Bai tab’a shiga tashin hankali irin haka ba, sai yanzu. Yayi mamaki kwarai matuka yadda yake jin Islam a ransa yanzu, amma ya ‘dau hakan a matsayin shakuwa ce kawai( littafi na SO KO SHAKUWA?), sai da mahaifin na sa ya ‘kara kiran sunan sa a na ukun Saifullah ya amsa yana cewa,

“Na’am Daddy! Akan maganar Is.. Islam ne Daddy, Mami tazo tatafi da ita ynxu, na ‘dauka ma harda ni a tafiyar, tace a’a, wai zaka nemi dai tukun.”

Murmushi kawai Alhaji Faruk yayi a nasa ‘bangaren, ya gano Saifullah ya fara sa Islam a ransa, ba zai yi garajen mai da ‘y’ar mutane hannun Saifullah ba, sai yayi hankali, kuma sai an tambayi Islam din itan ta amince, idan kuma tace a’a to fa reverse is the case.

“Daddy..” Saifullah ya ‘kara kiran mahaifin nasa a karo na biyu.

“Na’am Saifullah, duk naji na kuma gane, amma sai dai kayi hak’uri, ka jira kuma hukuncin da zai biyo baya, for now I have no idea akan komai..”

“Daddy please..”

Saurin katse shi Alhaji Faruk yayi, ta hanyar cewa,

“Kasan mundawo Abuja yau gaba d’aya, So Ina sabon clinic ‘dina, and I have lots to cover, zuwa anjima zamuyi magana. Bye!”

Yana gama fad’a ya katse, Saifullah ya ‘kara kiran sa ya katse, ya dubi screen din wayar sa da kallo, tunda yake a rayuwar sa, baban sa bai tab’a rejecting calls dinsa ba sai yau, hakama mahaifiyar sa kullum cikin kiran sa da Auta take,amma yau ta kira shi da saifullah, wani irin ‘kululin bakin ciki ne ya tsaya masa a mak’ogaro, haka kawai yaji wasu zafafan hawaye suna zuba daga idanun sa...

******

*Johannesburg*
(Darrenwood, Cresta and Northcliff.Ave)

Zaune Hilaal yake a gefan kujerar da mahaifiyar sa take, da alama magana muhimmiya suke yi, mahaifin sa Amb Umar Gumi yana hakim ce a kujera mai cikin mutum 3 (3 sitter), danne-dannen wayar sa yake yi shi, Hilaal da mahaifiyar sa Haj Ayna’u ne kawai ke magana, Hilal ya ‘kara fad’in,

“Allah Mama aure nake so, mun gama shirya komai da yarinyar, a cikin month dinnan muke so”

Haj Ayna’u ta dubi Amb Umar Gumi tana fadin,

“Alhaji! Kaji abunda yaron nan ya ke fad’a?”

Ajiye wayar yai a gefe yana kallon su duka, can kuma ya dubi Hilaal yana cewa,

“Kai din yanzu a haka aure za kai? Yanzu fa kake University Son, fad’amin meyasa kakeson ayi maka aure yanzu?”

Shafa ‘keya Hilaal yai, yana sunkuyar da kai ‘kasa,

“Baba, Kawai inaso ayi mun dai, Saboda dad dinta yace, zai bawa wani ita”

Murmushi Amb Umar yayi, yana shafa gemun sa kafin yace,

“Okay son, Anything for you. A’ina take? Abuja ko wani garin?”

Dadi kashe Hilaal, cike da jin dadi yace,

“Anan Johannesburg ta ke da parents dinta, amma ‘yan asalin garin kaduna ne.”

“Okay son, it shall be well, za muje ayi koma, worry not.. Ya sunan ita yarinyar?”

“Sunan ta Hibbah Bala Sa’eed, mahaifin ta Professor ne a school dnmu, shi yasa suka zamo residents din nan ‘kasar.”

“Okay son, kamar an gama nema, kakka wani damu.”

Cike da jin dadi Hilaal ya rungume mahaifin sa, daga nan ya rungume mahaifiyar sa, Wadda kallo ‘daya za kai mata, kasan bataji dad’in hukuncin da mijin nata ya yanke ba, Haka dai suka ci gaba da harkokin su, a satin kuma aka tambayo auren Hilaal agidan su Hibbah. Take akace an bashi, Sati biyu kawai a ka saka na bikin, satin biki na zagayo wa aka fara shrye shryen events. Events uku akayi, sannan amarya da ango suka tare a gidan su dake unguwar St Mathens anan Johannesburg din. Da dare kuwa Hilaal yaje da soyayyar kazaar sa da sauran kayan ‘kwalam da makulashe, sai murna yakeyi tayi, shi ma fa yanzun ba sauki tunda yayi aure.

Cikeda jin dadi ya shiga gidan sa, yana shiga parlor ya hango amaryar sa Hibbah kame akan kujera tana kallo, yayi mamaki, don baiyi zaton haka ba, kasancewar yasan ba haka amare suke yi ba ko a littafi, amma ya ‘dau hakan a matsayin kila don su abokai ne tun farko, shakuwa tasa ta yin haka, yana sallama ta tashi da sauri ta rungume shi tana sunsunar wuyan sa, ware idanuwa yayi yana gasgata hakan a matsayin mafarki, bai gama zancen zucin daya ke ba yaji tahade bakin ta da nasa, tana k’ok’arin cire masa wandon rigar sa, yai ta maza ya kwace kansa yana furta,

“Calm down love, easy mana”

Hibbah fa ido ya rufe, kasancewar su tare kawai take jira ita, dakyar tabari su kai sallah, Hilaal yai googling adduar da ake idan za’ai auratayya. Bai gama karantawa ba Hibba ta jashi suka fad’a akan gado, hakura kawai yayi yana sakin tsaki, sam bai san Hibbah haka take ba, ya ‘dau hakan ya ajiye akan kila desire tablet tasha, Sosai suka shiga romancing juna, ta yaga rigar dake jikin Hilaal tana k’ok’arin cusa kanta ciki,, ahankali yake lalubar hanyar sa, sai dai yana k’ok’arin shiga yaji ta a wangale, wangal-gal abude kamar kofar rijiya, bai taba’a zaton haka ba, ya ‘dauka Hibbah descent ce, nutsattsiya, shiysa yai avoiding sauran yan mata, aganin sa ita virgin ce mai kyan hali, dagowa yayi da jajayen idanun sa yana duban Hibbah, Cikin murya cike da bacin rai yake ce mata,

“Hib..Ina pride dnki?! Ina kika kai virginity dnki? Kin zubar da mutuncin ki a titi? Shine aka jajubamun ke, ki kasa na aure ki? To wal..”

Be ‘karasa ba Hibbah ta katse shi, ta hanyar toshe mai baki da hannun ta na dama, hawaye na reto a fuskar ta, tace dashi,

“Kada ka tsaneni hubby, wallahi wallahi, Ni rape victim ce , Wani mugu ne ya raba ni da *MARTABA TA*, kuma ya gudu. Pls kakka guje ni, dan Allah I deserves any sort of punishment amma banda saki pls, kayi tunani hubby, wallahi raping dina akai”

Gaba d’aya Hilaal kwakwalwar sa sai ta chake, tuni memory card din kansa ya yi installing rayuwar sa ta BNA, irin dabbancin da sukai da Hafsat da Hidaya, wasu hawayen da na sani ne suka shiga reto a idanun sa....

******

‘_DAN’DANO DAGA;_
_KAI MIN HALACCI_

KAI MIN HALACCI shamsu, wallahi tallahi I love you with all my heart, ba zan iya rasa ka ba, kai ne mamallakin zucia ta, kayi fatali da rayuwar mu ta da wallahi Allah sharrin shedan

Please Login or Register in order to submit comment