Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan mai taron zai gudana, duk ‘dauka suke labarin fasa auren Nusrah za’a bayar, Shiysa kowanne su bai wani bada full attention ba,

Da maganar fasa bikin Nusrah aka fara, sannan aka fara lissafo marassa aure agidan. Tuni jikin su Shamie baby ya d’au rawa, dan akwai wani Alhaji mai tumbi ga shegen muni a legas da ya kafe kan lalle ita yake so, ita kuma bata son shi, amma ya nace sai ya aure ta, don baba ma (Ya Bala) har fada yai mata, Kan lalle ta dinga saurarar sa, shi mijinka bakasan wanene shi ba, babu kyau wulaqanta mutane, jikin ta sai rawa yake yi, Shikenan ita kam tata ta bushe, duk tulin shekarun data ‘dauka tana dakon soyayyar Shamsudden (Dan Ya Bala)a ranta yanzu shikenan ta tashi a banza kenan? Ai batasan sanda zancen zucin yafito fili ba, cikin zunduma uban ihu tace,

“Wayyo shikenan ni Shamie Baby, tawa ta ‘kare, Alhaji Tulu(wai dan yanada uban tumbi) ka cuce ni, Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un na kad’e”

Duk sai kallo ya koma kanta, Islam ta gimtse dariar data taho mata, Nan Saifullahi ya juya yana kallon ta, had’a ido sukai ya zabga mata harara, Ya Bala dake gefe ya dubi Shema’u yana murmushi, shi duk ya gano abunda yasa ta zauce haka, duk dan akan ‘Alhaji Lawwali Mai Nera ne’, danne dariar sa yai yana zare mata idanu,

“Lapia Shema’u?”

Saurin rufe baki tayi, ganin katob’arar da tayi, murya na rawa tace,

“Ba komai Baba, da zucia ta nake.”

Daria falon ya ‘dauka dashi, banda Nusrah da Saifullahi wanda gaba d’aya kowanne da abunda zuciar sa take sakayo masa,

“Toh ki cewa zuciar taki, ta baki nutsuwa tayi hak’uri, mu ‘karasa, sai ku cigaba da ganawa idan muka gama ko?”

Cewar Dr Khaleel don akwai shi da barakwanci, dukkansu ma haka suke har Ya Bala. Kada kai Shema’u tayi tana kukan zuci. Ciki harda tsinewa Alhaji Tulu da takeyi.

Gyaren murya Ya Bala yayi, duban su yake dukka ahalin nasu. Yasan Kowanne da abunda zuciar sa ke ayyana masa, ‘dan sosa hanci yayi yana kurbar ruwa, yafara da basmala kafin yace,

“Sai abu na biyu, wanda ni da mahaifiyar mu da ‘yan uwana muka yanke, wanda duk duniya indai ba Allah ne yayi hakan baxai faru ba, to babu mahalukin daya isa ya sa a fasa wallahi, da farko dai. Kai Mudasser da Mu’utaseer su waye kukace kunaso anema muku auren su?”

Suka kalli juna, cike da kunya Mudasser yace,

“Baba ni wata ‘kanwar wadda muke aiki a company din kace, wannan staff din naka y’ar nijar? To kanwar ta nake nema ‘Rama’ tana can nijar, amma idan tazo hutu muna hadu wa,”

Kad’a kai Ya Bala yayi, alamun ya gamsu, Mu’utaseer yace,

“Baba ni kuma, ‘kawar su Marwa ce, wata yarinya ‘Miss Hafsy’ tana karantar agriculture”

“Madallah..Duk za’a nemo muku auren su da yardar Allah, amma sai na fara bincike, a yau ‘dinnan ba sai wani lokacin ba.”

“Mungode Baba” suka hada baki suna fadar haka.

Ruwa Ya Bala ya sake kwankwada, yana duban Kamaludden, da cikin sa ya hautsine ganin irin kallon da Baban ke masa. Gyaran murya ya sakeyi yana nuna Kamaludden da yatsa,

“Kai kuma kamalu, ga ‘kanwar ka nan na hadaku aure da ita, daga yau ku fara fuskantar juna”

Duk yan matan parlorn sukai tsuru-tsuru, musanman su Hidaya. Murya na rawa Kamaluddeen yake cewa,

“Ba..Baba wa kake nufi wai?”

“Wa kuwa? bayan kai da Aysha gata nan kusa da kai,”

Sanyi Aysa taji aranta, amma bata nuna ba, Shema’u wani kuka ne taji ya taso mata, take, ta dinga jero addu’oi harda tashiga bandaki.

“Shikenan Baba..Na karba Allah ya sa albarka” cewar Kamaludden, bawai dan yana son hakan ba, kawai dai sai dan bin zab’in iyaye”

“Allah ya muku albarka..”

“Ameen”aisha tafada tana wani sussunne kai, da alama y’ar banzar ta fara kunyar Ya Bala, wayaga uban miji hehe.

“Kai kuma Shamsudden” cewar Ya Bala, sai kuma ya tsaya yana saka wayar sa a silent ganin irin ‘karar da masu kira suka ishesa.

A razane Shamsudden ya dago yana kallon Ya Bala, sai kuma ya mayar ‘kasa yana kukan zuci, ganin da girman su ana sadakar dasu, a auren dole.

“Yawwa Shamsudden, Kai kuma na had’aka aure da Shema’u..”

Babu kunya Shema’u tayi sujjadar godia ga Allah, tana riko kafar Ya Bala, sumbatu take tayi, da’di kasheta,

“Baba,Nagode! Allah ya saka da alkhairi.” Cewar Shema’u.

Daria aka kwashe da ita, Banda wanda aka had’a auren dole, su wa’enann kukan zuci suke.

“Shikenan Baba, Godia muke.”

Shamsudden ya fad’a ko ajikin sa, domin ya ‘kudiri niyyar anayin biki ba da jimawa ba, zai ‘kara wani auren son ransa, tunda ita Shema’un zab’in iyayen sa ce.

“Ameen.Allah ya muku albarka.. Sai abu na ‘k’arshe, Nusrah!”

Dago kai tayi a razane tana kallon Ya Bala, ba ita kadai ba du yan parlorn kallon sa suke yi, musanman Yafendo da ta gwalalo idanuwa tana jiran jin wanne hukunci za’a yanke akan tata ‘yar. Dakyar ta iya furta,

“Na’am Uncle B”

“Y’ar albarka kenan, Kiyi hak’uri da ‘kaddarar data faru akan ki, kan auran ki da Aliyu, Kuma ki sani ba xamu tab’a miki zab’in da ba nagari ba, kamar yadda ‘yan uwanki kowannen su ya yadda kada ki bamu kunya, bayan baki isa ko wani naki ya hana ba ma..”

Shiru yai yana duban yan parlorn, Sosai yake had’e ransa don yasan yanzu xa’a kwashi ruguntsumi. A hankali Nusrah ta furta,

“Toh..Uncle B”

“Yawwa! kai saifullahi ,na had’a auren ka da Nusrah, sai ku fara fuskantar juna,”

A razane Saifullah ya d’aga kai yana kallon mahaifin sa, sosai ko a mafarki bai taba xaton haka xata faru ba, yarinyar da ya tsana, ya rena ‘kirarta, wata sad’o’do da ita, domin shi mutum ne mai muguwar sha’awa, kuma yafison dirarriyar mace, komai yaji ishasshe, Islam ce tafad’o masa arai, yasan ba sonta yake ba, amma tabbas yana sha’awar yarinyar, ko’ina cikakke ne a jikin ta, komai nata yayi mai. Ya juya yana kallon Islam, kansa ya sauka akan ‘kirjin ta da yake mugun tafiya dashi. Dakyar ya iya janye kansa yana saukar dashi ‘kasa.

“Ko bakuji bane, nace na hada auren ki ke Nusrah da Saifullahi, za ku amsa ni ko kuwa sai na tashi na sharara muku mari?”

Cikin kid’imewa Yafendo ta saki tusa, jikaki ‘siiit’ ga shegen d’oyi, da alama batasan tayi ba, Karimatu dake kusada ita tai hanxarin rufe hancin ta, tana muskutawa gefe, murya na rawa take cewa,

“Yaya kayi hak’uri, da..Dama Nuradden ka hada da Nusrah ba saifullahi ba” (saboda Nuradden ba karamin kudi yake dashi ba)

Sakin baki Ya Bala yayi yana duban ta, Dr Khaleel dake gefe ya wurga mata harara, cikin isa yake cewa,

“Saboda saifullahi ba shida halin da xai iya rike ‘yarki ko? Wato Amina har yanzu zuciyar ki baxata cire burin ‘yayanki sai sun auri masu mugun kudi ba ko? Shin wai ke kudin ne da ke? Ko kuwa Allah ki ke nunawa ba hakan ba? saboda ke you are not contented with what you’ve ko?”

Girgiza kai tayi, ganin yanzun ba ‘karamin aikin sa bane ya bata takardar ragowar sauran saki biyun ta, cikin muryar ban hak’uri tace,

“Ba haka bane Alhaji, ga ni nai, shi saifullahin kilan yanada wadda yake so ya ke kuma burin auren ta, wai dan kar a shiga hakkin sa.”

Dogon tsaki Dr Khaleel yaja, kafin yace,

“Woman will you shut your idiotic mouth up, zancen banza, zancen wofi.”

Daga masa hannu Ya Bala yayi alamun ya dakata, saifullahi ya kalla dake wasa da ‘kasan carpet yakoma yaro.

“Kai saifullahi! Kanada wadda kake burin ka aura? bani sunan ta da sunan ubanta cikin minti uku.”

Kada kai saifullahi yayi, a farko yayi niyyar cewa Islam. Sai dai yasan ba za’a tab’a bashi ba don tayi ‘kan-kanta, a raunane yace,

“Babu Baba..Na amince.”

“Allah ya muku albarka..” cewar Ya Bala.

Sandarewa a zaune kawai Nusrah tayi, ba yadda ta iya, kowa yasan babu wani kuma da xata kawo tace gashi a matsayin wanda zata aura. Nan dai Inna Bilkisu tashiga yi musu nasiha mai ratsa jiki, kowa ya yi shiru yana ji, ta qarqare da muhimmancin zumunci, bangaren Haj Nabeelah itama bataso saifullahi zai auri Nusrah ba. Tafi masa sha’awar y’ar kanwar ta mai suna Nazneen.

Kamar yara haka Ya Bala ya tasa su Kamaluddeen, kan lalle a yau ba sai gobe ba zasu fara fuskantar junan su, yabawa kowanne inda zasu keb’e suyi hira, takaici kamar su had’iyi zucia.

Nan parlorn akabar Nusrah da Saifullahi dake faman kukkumbure fuska, gaba d’aya idan ya kalli surar jikin ta wani tu’ku’kun bakin ciki yake ji, tana daga kan kujera tana latse latsen wayar hannun ta, shi kuma yana kujerar dinning ya zuba mata idanu.

Taqamaimai yarasa mai yasa aka zab’a masa Nusrah, shi wallahi dama su Shema’u aka bashi, dan ba laifi sunada kira mai kyau, tsaki yasake ja akaro na ba adadi yana naushin kujerar kusa dashi tamkar ita tai mai lefi. Dagowa tayi ta dubeshi ba laifi,

“He’s handsome” tafada ahankali,

“Ke me kikace?”

Shiru tayi masa, dan bazata lamunci raini ba, sake kiranta yai da sunan ta,

“Suna na ne, ya akai?”

Zabga mata harara yayi, kafin yatashi ya koma kusa da ita, yana sake kare mata kallo, ya lura tanada yalwataccen gashin kai dana gira, tanada kyau sosai, amma batada siffar da yake so. Cikin isa yace,

“Naga alama kece kikai yadda kikai, ki ka cewa su baba kina sona, Toh ki sani ni wallahi bana sonki,”

Nuna kanta tayi tana wani fari da ido,

“Ni, Barr Nusrah Khaleel, na zubda class dina nace Ina sonka, for what,? How and why?, kaga baka cikin jerin mazan da na keso wallahi, kuma bazan taba son kaba ko maza zasu ‘kare”

Tana ‘karasa maganar da take, ta mike tai ficewarta tana sakin tsaki, bin bayan ta yai da kallo,

“Sam ba shape..” ya furta yana dafe kansa, tuni siffar Islam tashiga yi masa yawo akai, a kasalance ya furta,

“Ya Allah..”









_jama’a atayani da addua pls, wallahi banda lapia, gashi banason tsayar da typing dinnan, mun rigada mun fara shi🙏🏾, pls Include me in ur prayers, love u all fisabilillahi_💕



_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO🧕🏼_
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *_SAIFUL_ISLAM...💕*_


*_NA*_


_*©NANA HAFSAAT*_
*_(MISS XOXO)*_


® *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_


*_SADAUKARWA GA:*_
_ASY KHALEEL💕_


*TUKWICI NE GARE KU:*
*YA HAJJAH CE😻*
*BILLYN ABDUL😘*


*_SHAFI NA 17-18_*

_Wannan shafin na kine *AUNTY MAIJIDDAH MUSA* hak'ika kina baiwa duniyar marubuta shawarwari ta fannoni daban-daban, babu abunda zamu ce sai fatan Allah ya saka miki da alkhairi, ya biya miki buk'atunki, Allah ya raya ‘*yan biyu*, ya kare ki daga sharrin mugun mutum dana aljan_

_nanahafsat.wordpress.com_


*’Ya’yan* Hansa’u, su Kabeer (Kb), Ibrahim kuwa dad’i kashe su ganin su ba’a bada su sadakar auren dolen ba, duk da sud’in ba sukai shekarun su Saifullahi ba, dan ko Kabeer babban cikin su bai wuce talatin ba dan dakyar idan ma yakai.

Fita Nusrah tayi fuuuu daga cikin parlourn kamar zata tashi sama, bata tsaya ko’ina ba sai sashen su, d'akin ta tashiga tana banko k'ofa da k'arfi tamkar itace tayi mata laifin, Yafendo dake kan kujera tana waya ta juya tana kallon ta kafin tace,

“Ke kuma keda wa?” K'unk'uni tafara yi tana yatsina fuska tace.

“Da kaina nake Umma”

“To fito nan dan uban ki.”

Fitowa tai tana zumburo baki ta zauna a gefan kujera tana hararar tv, tab'e baki Yafendo tayi cikin fusata tace,

“To badai ni nakar zomon ba sakarya kawai”

Juya kai gefe Nusrah tayi tana ci gaba da k'unk'uni, Yafendo ta d'ad’a mata duka a baya, saurin matsawa Nusrah tayi tana soshe-soshe kafin ta fara shasshekar kuka,

“Ummah duka na fa ki kai, Me nayi miki ne Umma?”

“Ubanki ki kai min, fitsarar banza da sai ni da kika raina, Kina ganin an cuci rayuwar ki maimakwan ki fetsare ki ce ke baki yadda da auren saifullahi ba a'a sai kika yi shiru banza makwad'aiciyar wofi.”

Tab'e baki Nusrah tayi tana k'ara cuno shi cikin fushi tace,

“Ummah ya xanyi wai? Kina ganin kowa bai turje ba sai ni? Ummah idan na nuna bana so ke xa’a kara tsana a gidan nan, haka d'azun naji kunya da kikai....”

Sai kuma tayi shiru, nan Yafendo ta gano akan tusar datai d’axu ne domin Karimatu ma har text tayo mata wai girma ya fad’i. Cike da rashin damuwa Yafendo tace,

“Dallah rufemin baki zaki fara yi min wani kame-kame, dan ubanki tusa ce kowa yana yi, kuma wadda nai d’axu ta bak'in ciki ce domin a kid'ime nake..”

Shiru Nusrah tayi bata sake cewa komai ba sai Yafendo ce keta mitar ta, tana shirga k'aryar hawan jinin da take dashi idan xai tashi ta tusa yake farawa. Ta karkare da cewa,

“Kuma ni bazan yadda da wannan auren naki da wani Saifullahi ba ehe, Zaki zama barrister xan wani d'auke ki na bashi yana k'aramin lecturer? ke nifa nak'i jinin masu aiki a makarantu, indai ba head of department da professors ko doctors and chief of staffs ba, Toh duk sauran marowata ne, basu da aiki sai lissafin banxa da wofi, suna fama da turancin banza..” Ta karasa fad'a tana sakin wani dogon tsaki.

Dai-dai lokacin Dr Khaleel ya shiga parlorn, gaba d’aya Yafendo sai ta rud'e tana faman gyare-gyaren center table, murmushi yayi duk da bai ji farkon zancen ba yasan baxai wuce mitar had’a auren 'yarta da saifullahi ba, ganin haka ya sanya Nusrah fecewa tabar su,

Kallon-kallo suka shiga yiwa juna, rantsuwa ta fara jerawa tana fad’in,

“Alhaji kar ka d'auka da saifullahi nake, a'a wallahi wani film muke gani na lecturers shine nake bata labari..”

Kad’a kai yayi yana d'aga kafada. Takardar hannun sa ya ajiye akan takarda yafara rubutu, ganin haka yasanya Yafendo durqusawa a gabansa tana rokansa,

“Wallahi tallahi bazan sake ba, a yau ma a d'aura musu auran ba sai nan gaba ba, dan Allah ka gafarceni Alhaji, wabillahil lazi baxan iya rayuwar rugar mu ba na...”

Bata k’arasa ba sakamakon mika mata takardar da yayi yasa kai yai ficewar sa, zunduma ihu ta farayi, a haka Hidaya da Nusrah suka sameta, ba’asi suka nema ta gaya musu tana dukunkune takardar, taya ta kukan suka shiga yi a haka Karimatu ta shigo ta same su,

Hannunta rike da wayarta tana taunar chingum, Yafendo ta rarrafo tana sanar mata sakin da yai mata, tsaki ta saki tana gyara xaman ta a kujera,

“Yaya wallahi ya sake ni” cewar Yafendo tana matsar hawaye.

“Mugani saki na wa ne?”

Mik'amata takardar tai tana sake k'ara sautin kukan ta, dogon tsaki Karimatu taja tana wullawa Nusrah takardar, mikewa tayi kafin tace dasu,

“Yafendo ki girma wallahi, haka d’axu kika hau tusa agaban ahalin gidan nan, baki daddara ba yanxu kin saki baki kina kuka kega wacca aka sanarwa ranar mutuwar ta, kidena yanke hukuncin da baki da tabbas a kai kunata faman kuka bankad'add'u kawai, Idan kingama kukan sai kizo Inna na neman mu, banda ke da abin ki d’axu ma sai dana miki message, Nace ki kwantar da hankalin ki aure dole muyi me yiwuwa a fasa shi, ta karkashin kasa, amma wani lokacin kamar mai toshewar basira wallahi, ku cigaba da kukan idan ya dawo ya miki na gasken ke kika sani” ficewa tayi tana tana jan dogon tsaki.

Karanta takardar Nusrah tayi inda ya rubuta,

“Ki duba d'akin ki ko nabar littafin ‘sociological physiology of human Milieu d'ina”

Girgiza kai Nusrah tayi tana mikawa Hidaya takardar, duban Yafendo tayi wadda tai tsuru-tsuru,

“Ummah ni gaskia I cant stand these Haba! Ace wai kishiya ta zauna tana gaya maki maganganu kamar wadda ta haifeki, nifa shi yasa ki kaga baxan tab'a shiri da ita ba wallahi, I’m a lawyer by profession nasan duk wani tactics wallahi na mutum. Umma learn to stand on ur own, dan Allah ki..”

Shiru tai sakamakon jefa mata throw pillow da Yafendo tayi, da yatsa ta shiga nuna ta,

“Uhm...uhm Nusrah yanzun sai na tashi na lallasa ki wallahi, bar ganin ina kyaleki kwana biyu, saboda haka kibi a hankali sarai kinsan hali na dai,”

Fuu Nusrah ta haye sama Hidaya ta mik'awa Yafendo takardar tana daria, karantawa tayi tana sauke ajiyar zucia. Bin k'afar benen da Nusrah tabi tayi da harara, Shi yasa sam tafi son Hidaya, saboda itace ta d'akko halinta amma Nusrah kafiya ce da ita gashi basa jituwa da Karimatu.

Shirye shryen biki a keyi gaba d’aya Ya Bala da matan sa sati d’aya suka koma sukai a lagos suka dawo da uban kayan lefe na kece rai ni, kaya sunyi tubarkAllah, babu abinda babu komai yaji acan-acan.

Sati uku aka saka tsakiyar farkon wata mai kamawa, wani uban sun lace safa ta fito dashi na anko daga lagos, kowa fa shirin biki yake yi musanman Islam da take jin mugun dad’in sanadiyyar barin gidan da Saifullahi xai yi, yana lura da ita sai dai sam baya ta tata. Cikin kwanakin duk ya xagwanye yasa damuwa a cikin ransa.

***

Watan biki na kamawa farkon sa, Dr Khaleel yaje ‘BNA’ karbo sakamakon su Islam.. Hidaya tana nan a Art d'inta ba’a canza ba, sai dai grade dinta yayi k'asa sosai, Islam ma successfully tayi passing exams d'inta ciki harda tarin prizes da aka bata, Hafsat kuma an mayar da ita Art class, ciki harda canzen hostel zuwa na ‘yan art students.

Wannan labari bai yiwa Hidaya dadci ba, musanman da taci alwashin snatching d'in Hilal, sai gashi ma anyi mai gaba d’aya an komar da ita class d'insu harda hostel ma,

Islam kuwa taji dad'in barin Hafsat hostel d'insu dan zata sarara abinta yanzu, Hafsat tasha kuka dan taci burin zama medical student itama, ta samu Daddy tana masa magiyar ya canxa mata school, tashin farko ya rufe ta da fad'a, dan da kyar yasha kan malaman ma da repeating xasu yi mata, so far result d'inta shine worst kaf class din.

Yafendo da Karimatu sun ci alwashin kashe auran Nusrah da saifullahi nan bada jimawa ba, Ita dai Nusrah ta hakura ne kawai Musanman ranar da aka rantsar dasu suka xama cikakkun baristoci, a ranar Dr Khaleel ya siya mata galleliyar mota had'e da nemar mata gurbi a chamber d'in abokin sa, ‘chief judge Aminu Aminu’.

Da wannan ta kuma kwantar da hankalin ta, amma ta d'auki wani babban alwashi a cikin ranta, wanda saifullahi sai yayi dana sanin bak'ak'en maganganun da kullum yake yarfa mata.

Rankatakaf dangi sun had'u na 'yar gaya, a halin su Haj Nabeelah da Yafendo, kai kowa danginsa yazo daga ko’ina na jiki-jiki, dan rock-view hotel dake kusa da gidan Dr Khaleel shi aka kamawa baki suka sauka a ciki. Rantsattsiyar rana d’aya dal aka sanya domin yin ‘mothers eve’ kawai, kafin nan ne Nusrah da k'awayenta suka shirya d'an k'aramin event d'insu na ‘bridal tea party da barbecue night’ kuma Dr Khaleel ya nemi alfarmar had'a d'aurin auren rana d’aya a kuma wuri d’aya, sakamakon idan ance ko’ina sai an kakkai su an d'aura mutane xasu wahala.

Ranar Asabar 15 ga watan junairu, dai-dai misaliin karfe goma sha biyu da rabi na rana aka d'aura aure angwayen da amaren a masallacin ‘central mosque’ dake Abuja akan sadaki mafi k'aranci mai kuma albarka.

Mudasser da amaryar sa ‘Rama’, sai Mu’utaseer da sahibar tasa, ‘Miss Hafsy’, kamaludden da ‘Aysha sholey’, sai Shamsudden da ‘Shamie baby’ daga k’arshe aka d'aura auren Saifullahi da ‘Barr Nusrah’, Abun ba’a cewa komai sai sam barka kawai.

Anyi wasa da nairori bugun abuja sun sha dandala, fad'a muku yanayin yadda akai shagalin bikin b'ata lokaci ne, babu hayaniya masha Allahu anyi komai an k'ar lafiya gaskia saboda anyi addu’oi an sauke qur’ani yafi a kirga, duk dan ayi lapia. Estate guda mai gidaje goma aciki mallakin Dr Khaleel, shi ya baiwa kowan ne ango d’aya a ciki kuma kyauta a cewarsa tasa gudanmawar kenan. Anan unguwar maitama dake ‘Ganges street’.

A daren ranar angwaye masu kukan bakin cikin an ba dasu sadaka babu wanda bai raya sunnar manzo (SAW) ba, sun gwangwaje kwarai matuka sun dandali sadakin su, banda Saifullahi da Nusrah tace sam bata san zance ba wallahi sabida yace ita ba kalarsa bace.

Yayi nacin yayi magiyar ta barshi shima ya samu nutsuwa sabida sunsha magunguna amman sam taki, daya isheta ma mik'ewa tayi tana murmushin takaici,

“Lalle Ya Saifu, kamanta yadda kake siffanta ni? Karka manta babu irin bakaken maganganun da baka fad'a min kana kushe min halittar da Allah ya yoni da ita, ba kuma wai dan baya so na bane yayi ni a haka, wallahi kaji rantsuwar 'yar musulmai baxan baka kai na ba, na baka dama ka auro duk wadda kaga dama ka fanshe takaicina akanta amman ba dai ni ba”

Ta karasa fad'a tana sakin tsaki, bayan ta d'auki pillow tai wucewarta d'akin sama abun ta ta barshi a tsaye yaxama mutum mutumi cike da mamaki.

“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un”

Shine kalmar da saifullahi yake ta ambata yana dafe da kansa, Idanuwan sa sunyi micin-micin dasu sunyi jawur, mutumin ku dai kamar xai kashe kansa dan tsabar yadda sha’awa take motsa mishi, hannu a dafe kan marar sa ya shiga band'aki da kyar ya iya d'aura alwala ya fito ya tada sallah, yi kawai yake sam ba nutsuwa a tare dashi.

_Dankari wannan shine ga k'oshi ga kwanan yunwa... Asubah ta gari saiful_Nusrah._

****

Bayan wata biyu lokacin komawar su Islam yayi shirye-shrye suke tayi, amare da angwaye kowan ne yana gidan sa cikin kwanciyar hankali amman banda b'anqaren su Saifullahi, kullum dai Nusrah xata dafa abinci ta gyare ko’ina har ta fara aiki, sam auratayya bata tab'a shiga tsakanin su ba, Idan ka ganshi sai kace wanda ya shekara yana ciwo, sam bai da kwanciyar hankali.

Da haka su Islam suka koma school zucjyarta duk ba dad'i musanman da 'yan biyu suka fara girma suna cikin watan su na uku, gasa 'yan duma-dumai dasu abin gwanin ban sha’awa. Yakolo kuwa ta kasa ta tsare babu mai d'aukar su face ta yarda da kai domin karfi da yaji ta koma commander 'yar tsaro. Ko bacci ishasshe batayi sabida tasan tuggun su Yafendo da karimatu.

*B N A*

‘SS2 Atomic’, shine class dinsu Islam. While ‘SS2 eagles’ nasu Hafsat da Hidaya ita Hafsat sai taga har gwara data dawo Art d'inma, duba da yanzun hostle d'insu dana su Hilal babu nisa tsakanin su, a class kuwa suna can karshen seat shi da ita suna abinda suka saba. Hidaya duk tabi ta ramar da kanta, a yau kuma taci alwashin tarar Hilal tagaya masa yadda sonsa yake kwarara a magudanar jinin ta.

Zaune ta hango shi yana rike da littafi a hannusa, lokaci zuwa lokaci yana lashi lips d’insa na k'asa, gangar jikinta sai tursasata take taje garesa, ai kuwa tafara cat-walking har ta isa gaban sa, d'agowa yai yana duban ta tun daga kan covered shoe d'inta zuwa kan k'irjin ta, sake lasar lips d’insa yai, murmushi tayi kafin tace dashi

“Hello Handsome.....!”



_Nagode da addu’oin ku gare ni💕,jiki da sauki Alhamdulillahi! Ga masu nema daga farko ga grp nan via link zaku samu daga shafi na farko zuwa inda muka tsaya. Love you all fisabilillahi_🌹
Ga grp link din; https://chat.whatsapp.com/FCICopl029LGkPU2TmA5ov



_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_🧕🏼
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *SAIFUL_ISLAM...💕*


*_NA*_


_*©NANA HAFSAAT*_
*_(MISS XOXO)*_


® *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_


*SADAUKARWA GA:*
*ASY KHALEEL💕*


*TUKWICI NE GARE KU:*
*YA HAJJAH CE😻*
*BILLYN ABDUL😘*


*_SHAFI NA GOMA SHA TARA(19)_*

_Wannan shafin na kine k'anwata *HAFSAT RANO* marubuciyar *RUHI D'AYA* 💕, Fatan alkhairi a gare ki shugubar 'yan Opay ta kano🤣🤗💕_


_nanahafsat.wordpress.com_


D'an murmushi Hilal yayi, ya lura yarinyar nan ta bi sahun matan ajin su dake mugun son sa, dududu bai fi shekara 16 ba amma girma aci kin sa tamkar d'an shekaru 26. Gaba d’aya ya saba da harkar mata don littafin hannun sa ma magazine ce mai d'auke da hotunan celebrities birjik tsirara haihuwar uwar su a jiki, cikin isa yana wani tsotsan k'asan lips d’insa yace da ita,

“Ke 'yar uwar my boo ce ko?” (Hafsat)

Cikin dauriya Hidaya tace, “Yes, sibling d'ina ce”

Kad’a kai Hilal yayi cikin kallon k’irjin ta ya sake cewa,

“Ke ce kike rubuto min love letters tun last session?”

Kad’a kai Hidaya tayi alamun ‘eh’.

Daria ya kyal’kyale da ita yana mai nuni da k’irjin ta,

“Baki da boobs irin na sister d'inki, gashi sadly bana iya harka da irin ku gaskiya”

Hawaye ne suka shiga reto a idanun Hidaya. Cikin rawar murya tace,

“Kayi hak’uri please, wallahi na dad’e ina sonka Hilal, tun kafin ka fara magana ma da Hafsat, and again tace min abinda yasa boobs d'inta suke

Please Login or Register in order to submit comment