Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ameen!”

Peck Islam ta bashi kafin tace,

“Nima ina son ka Zawj, ba zan taba dena iya son ka ba *KAI MIN HALACCI* (littafi na da zai zo muku a ZAFAFA BIYAR on 7 dinnan Insha Allah) a rayuwa, ka na ‘kauna ta fiye da tunani na, Allah yasa mutu ka raba ni da kai, bazan tab’a bijere maka ba Zawj, Insha Allah har a aljanna frdaus kai ne miji na..”

“Insha Allah love, Allah ya raya mana babies din mu, cikin lapia da kwanciyar hankali, Allah ya musu albarka su da ‘kannen su masu zuwa, a kai-kai..”

“Ameen”

Cewar Islam tana daria, bakin ta ya tsosa kafin ya sake cewa,

“We are meant to be fa, ko sunan mu ba ki ga ya bada ma’ana ba?*SAIFUL_ISLAM...💕* Kinga yana nufin ‘Takobin Musulunci’...”

Da haka ya rufe bakunan su da wani irin sweet and passionate kiss mai bin magudanar jini da tsoka....

_And they lived happily ever after_
_The End_

_TAMMAT BI HAMDULILLAH_*

_Love is patient love is kind it does not envy it does not boast its not proud it does not dishonor others,it is not self seeking,it is not easily angered it keeps no record of wrongs,Love does not delight in evil but rejoice with the truth,it always protects,always trusts,always hopes,always perseveres#SAIFUL_ISLAM2020_

_Toh komai yai farko zai yi k’arshe, duka-duka anan ni Nana Hafsatu nakawo k’arashen littafina me suna a sama😊kun san shi d’an Adam ajizi ne tara yake be cika goma ba, duk wanda nabatawa rai farawar littafinnan zuwa k’arshensa ina neman yafiyarsa,ina fatan dan fadakarwar dake ciki Allah yasa mu amfana da ita,kurakuren ciki rabbi yayafemun.._

_First of all I wanted to thank each and everyone of you reading this,thank you for reading my story,thanks for the calls,messages and comments I wholeheartedly appreciate it..kusani har kullum kuna ran Nana Hafsaatu,da baxakar ku nake rawa my fans..Fatana Allah yabar mu tare.MISS XOXO na yinku beyond words😊Rabbi yabar zumunci.._

_Wannan littafi kacokan naki ne, sadaukarwa ne agareki my cutest boy, *ASY KHALEEL*,Rabbi yabar mu tare har abadan da’iman, Allah ya baki miji na gari tawan, Ina miki son so fisabilillahi, May you be forever blessed😍❤Alhamdulillah! Na sauke alqawarin da na miki shekara da shekaru._

_To my *YA HAJJA CE* the best of them all, my hero, my biggest supporter, Wannan littafi TUKWICI NE agareki I just want to thank you from my cheesy romantic heart for supporting SAIFUL_ISLAM, for recommending it to others, most importantly for believing in me😊and supporting me to finish this story,,Thank you so much kedin tadabance a xuciyata,Allah yaraya mana ihsan da Areef. Yabarku tareda Uncle har abada😊👌🏾_

_Tawan tawan, 💋💕My BILLYN ABDUL mi fren, mi love, mi best❤Wannan littafi TUKWICI ne kema agareki😊a har kullum alkalami na baxe iya rubuta dimbin godia ta agare ki ba kalmomi sunyi kadan wurin kwararo kalaman matsayin ki awajena,Rabbi yabar mu tare matar Uncle abdul,Allah ya Kara dankon soyayya tsakaninki da Uncle Abdul, Allah ya azurta ku da abunda kuke nema dunia da lahira😊Ina sonki Kina raina akoda yaushe.._

_INA YAN WORDPRESS?!THANK YOU SO MUCH FOR THE COMMENTS LOVE AND CARE❤I LOVE YOU GUYS BEYOND YOUR WILDEST EXPECTATIONS🧡🧡_

_INA MASOYAN SAIFUL_ISLAM? TO KU MATSO KUSA, DOMIN LITTAFIN *KAI MIN HALACCI* DA ZAI ZO MUKU A 7 GA WATAN JANAIRU 2020, INSHA ALLAH💋LITTAFI NE DAKE CIKE DA DARUSSA KALA KALA, BANGAREN SOYAYYA KUMA BA’A MAGANA DOMIN *SOYAYYAR SHAMSUDDEEN DA ALIYA*, TA ZARCE TA SAIFULLAH DA ISLAM😍💕❤,GA MAI BUKATAR LITTAFIN *KAI MIN HALACCI DA MA SAURAN LITTAFAN ZAFAFA BIYAR*, ZAKU IYA TUNTUB’AR LAMBOBIN MU...._

*_Daga ƙarshe muna muku albishir da zuwan zafafa biyar insha ALLAHU a ranar 7 ga watan janaury nan da muka shiga, muna fatan waɗanda basu sayaba zasu garzayo kusa suma ayi dasu, dan har yanzu hajarmu abuɗe take a gareku, shima wannan babban halaccine da zaku nuna mana wanda bazamu taɓa mantawa dashiba, zukatanmu sukuma yarda kuɗin masoyane na gaske😄🙏🏻🙈_*.





_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._



*ƊAURIN ƁOYE!* (Safiyya Huguma

*SAUYIN ƘADDARA!* (Hafsat rano)

*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)

*BURI ƊAYA!* (Mamu gee)

*WUTSIYAR RAƘUMI..!* (Bilyn Abdull)



👇🏻karku bari ayi babuku



*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi  daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*



*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*



Hafsat kabir umar

0225878823

GT bank



Saika tura shaidar biya ga wannan number



08030811300



Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN  ta wannan number din



07067124863



Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.





*Karki bari ayi babu ke*🤝🏽🤝🏽🤝🏽


_NI CE DAI TAKU;_

_*NANA HAFSAAT MOMMODU HADEE
__*(MISS XOXO🧕🏼)_*






_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO🧕🏼_*
[1/3, 10:56 PM] Miss Xoxo: SAIFUL_ISLAM💕


BY MISS XOXO




Mai mata posting kullum bilyn Abdull🤐 🤓 😣.
Karta dakani wasa nake🏃🤣


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment