Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma abunda zai yi ita dai bazata yardar masa da auran yarinyar ba. Idan ba wacce ita da kanta ta amincewa ba.

Komai ya dada kwance masa a daren mami tabaro Germany ko kadan bai dauka mami zata taho tabarshi ba hakan yasa yakara sanin dolensa ya hakura da Aisha......itama mami ba da san ranta tabaro dan nata ba dan bazata juri ganin Abdullahnta cikin damuwar da tasan bazata iya masa maganinsa ba...

minal kawai tarage masa atare dashi itama tun tafiyar mami duk taji bbu dadi Abdullah ya wai go ya kalleta yana jingine da gadon dakin idanuwansa sunkada sunyi jawur yace mami ta wuce ko.....? yadda ya fadan yasa minal taji tausayinsa yakamata ,yayi murmushin karfin hali dan wani dokawa zuciyarsa keyi a hankali yace minal a wasu lokunta sai ki ga abubuwa suna faruwa irin haka Allah yana kaddarawa bawansa wani abu yasame shi domin gwada imaninsa ,ciki muryar tausayi yace mami tayi fushi dani saboda ina son Aisha ,ta tafi tabarni bata San cewa nayi shr ne ina bawa zuciyata hakuri Aka rashin Aisha dazanyi ,zan auri duk wacce mami ke so batare da tawa soyayyar ba... Abdullah ya runtse idanunshi ya daga kansa sama hannushi daya ya daura tsaitin ZUCIYARSA kwallar dake idon minal ce ta karasa zubowa tasa bayan hannunta ta goge tana kallon danuwanta cikin halin tashi hankali bata da halin taimaka masa ......


MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗


AISHA A BAGUDO


Page 18


Ran dady yayi matukar bacci sosai game da bayanin da mami keyi masa ,shi duk bai san abinda ya faru ba Amman shi duk ba wannan ya Dame shi ba, lafiyar dan nasa ,kansa a caji yake ga rashin lafiyar Abdullah ga zirga zirga ta sha'anini kafa company dinsu da suka samu nasara a Denmark ga rashin Abdullah da gurbinsa daya bari domin wani abun dole sai Abdullah hakan bai hana dady tsallalakewa ya dubo lafiyar Abdullah din nasa ba bayan kwana biyu da dawowar mami...

A sa'a dady ya sauka a Germany domin a ranar ake warwarewa Abdullah bandejin karayar dake kafadar Abdullah din hakan ne yasa dady ya sawa ransa Abdullah yana samun cigaba a lafiyarsa har ma yaji dadi sosai da yadda ake kula da shi dan haka kwanansa uku ya juyo tare da minal bayan ya kara sakin kudi sosai akan maaikatan asibiti akan lura da Abdullah ,dama dai bbu wani mai jiyya dake zama dan Abdullah kadai sai securities guda biyu RK da salis...


Washegarin da dady yadawo daga Germany mama hafsa ta iso ita da faiza tare da shiryayen shirinsu duk akan Abdullah a rashin sa'a suka tarar Abdullah din ma na can gadon asibiti a wata uwa duniya ..

To duk yadda mami tayi da dady akan tana san sake komawa dubo Abdullah dady yaki , Mama hafsa kawai ya sanyawa hannu akan taje duboshi , Amman faiza ta zauna ,faiza kuwa a yadda tazo a shiryenta taci alwashi bata kara komawa sokoto sai tare da auren Abdullah a kanta ,dan haka ko ba dade tana nan tana jiran warkewar Abdullah da dawowar sa....

Tun bayan gaisawa da Abdullah yayi wa mama hafsa bai sake tanka mata ba tun zuwanta ,komai tace sai dai yayi shiru koda maganar ta na bukatar amsa , saboda a ganin shi kamar yadda yaji daga bakin mami ita mama hafsa tana daya daga cikin wadan da suka haifar da rikicen dake kwalkwalwarsa ,dan haka tana barin gurin yabada umarnin bai san sake ganin wani yashigo dakin da yake idan kacire maaikatan sai dai ko daga cikin mahaifansa ....

Bbu yadda mama hafsa batayi na san ganinsa Amman fur aka hanata ance yana bukatar hutu ta ciza yatsa na ba adadi. daganin wautarta tun farkon xuwanta saboda a yadda taga Abdullah laga laga a kwance shi yasa take son ta fara aiwatar da shirinsu , kmr yadda sukayi da faiza , Amman sai gashi daga gani daya tun bata fara aiwatar da komai ba ,an datse sake ganin Abdullah din ta buga ta buga Amman sam aka hanata ganin Abdullah" haka ta hakura domin visa dinta ya cika na dawowa dole ta taho batare da tayi komai ba daga cikin abunda taje da niyyar Yi.....


Watan Abdullah biyu da kwanaki dady yasake biyo jirgi ya ganshi yadda yaga Abdullah yayi matukar razanashi ya tsorata tamkar ba'a asibiti yake ba , Abdullah ya rame sosai ta yadda har kwayar Idanunshi sun nuna haka , sannan ga wata muguwar kasunba daya tara ,dan ya hana a gyara masa tamkar ba Abdullah din dayasani ba mai matukar son tsafta da kyamkyami...

Aranar dady ya gana da babban likitan dake kula da lafiyar Abdullah a office din doctor jack suke a zaune dady ke tambayar yadda yaga jikin Abdullah yakasance doctor jack kwararen likita ne da ya nakalci cututtuka da dama ,yayi gyaran murya yace shi duk wata cuta da Abdullah yazo da ita iya bincikensu ya samu saukinta koma ya warke musamman daakayi saa Abdullah din bai da kyan jiki to abinda yake damunsa a yanxun kirjinsa Amman akwai magunguna a yanxun daake son Yi masa amfani da su.

Sai dai Abdullah ya hana zuciyarsa sakat da yawan tunane tunane,wanda iya bincikenmu Abdullah yana tattare da damuwa aransa wanda sakamakon yawan damuwar da zuciyarsa take har yasa ZUCIYAR ke barazanar kamuwa da wani ciwon na daban .,kirjin dady ya buga da karfi doctor jack yacigaba munyi kokarin ganin ya'ajiye duk wani damuwa saboda ganin yadda lafiyar sa take yin kasa ni kaina na zauna dashi ya kai sai hudu Amman har yanzu bbu wani canji ,shi yasa muka dakatar da shan maganinsa mai karfi dan gudun faruwar wani abu. doctor ya numfasa yace Amman yanzu abinda naga za'afarayi wanda zai ceto shi daga hakan a binciki abunda ke damunsa a kawar masa da damuwarsa dake damun zuciyarsa , Allah sarki dady kasa ko motse kasayi yayi akan kujera yace to doctor kmr yaya kake ganin za',ayi ciki harshe turancin duka suke magana doctor yace abunda yafi a bincika idan wani abu yake bukata ayi masa idan Kuma damuwa ce yake tare da ita a kawar masa da ita yin haka kadai zaisa yacigaba da karfan magani na karasa samun lafiyar sa ,domin duk kan masu yi masa hidima na bincike su bayani guda daya ne , kawai yake cewa abinda ya dame shi, ko yake bukata wanda Kuma bbu naganin sa asibiti ..

Hankali dady a tashe yabaro office din doctor Abdullah ciwon zuciya INA..... yana ta nanata hakan a ransa to a dare sai da Abdullah yadawo tsaf da shi komai yayi neet a jikinsa , dady yana kallonsa yana cin abinci yana sake nazari akansa yana Jin tautsayi dansa har washegari suna manne tare duk wani zirga zirga ta sha'anini aiki bai kai mahimmanci zama da Abdullah ba a wajen dady ,Abdullah yasamu natsuwa kadan yaji dadin zuwan dady ,wanda har da kansa dady ya fahimci hakan ba kamar farkon da yasame shi ba ahankali dady ke bincikawa me ya sawa ransa har da yake son jefa shi cikin wani hali,ka tausayawa dadynka kasanar dani damuwarka bakada sama dani duk duniyar nan nima haka na jure abubuwan da dayawa game da rayuwa Amman bazan iya jurar rashinka atare dani ba ya kamo hannushi cikin nasa yana masa duban ina sauraronka Abdullah dai yasan dady yana da fahimta abu yana da Kuma saurin ganewa dan haka baiyi shakkan komai ba yadda yagayawa maminsa haka ya gayawa dady har zuwa jenyewar da yayi na auren Aisha dan ba yadda ya iya ....da kuma fushin da mami tayi dashi ... Dady ya zubawa dan nasa Ido sosai yake kallonsa ya damu da fushin da mahaifiyarsa tayi dashi , Amman bai sani ba itama mami tana can hankalinta da ranta suna kan Abdullah kullun cikin maganarsa take.. matsalar dai can gurin yarinyar da iyayenta da akaje aka ciwa mutunci ....

a fili dady ya kira sunnansa yace Abdullahi...
kana son yarinyar nan Aisha har yanzu?
"A firgice Abdullah ya dago da sauri yana kallon dady hade da mummunar faduwar gaba, ZUCIYAR sa ce tashiga dokawa da sauri da sauri yadan jigina da gadon da yake zaune akai yayin da har yanzu hannushi na cikin na mahaifinsa ,yasake kallon dady da kyau yana son karanto wani abu yadda yaga idonsa bbu wata zolaya ko wasa a cikinsu kuma kusan koda yaushe a hakan yake ,ya kau da kai gefe ya fara inda indar magana yace da..dy mami bata son.....that is not the answer to my question I said do you still love her ....cikin tsanyin jiki Abdullah yace ina...ina sonta sai dai ma...hannu dady ya daga masa ya isa shikenan abinda nike son ji daga gareka yacigaba da yi masa wata maganar a hankali yake sake nazarinsa..
Tun yinin biyu nan da sukayi da dady sai ya kasance kullun cikin zirga zirga dady yake a nan cikin Germany sai dare zai kasance tare Abdullah wanda har Abdullah din yadinga mamaki ,kwanan Dady takwas tare dashi a daren da zai baro shi ya kara nuna masa barcin ransa Sosai akan wayan tunanin dayake yawanyi ,da bakinsa Abdullah yayi wa dady alkwarin ba zai sake ba domin yasan barcin ran dadyn nasa ,a hakan ya baro shi da cewar next week zai dawo...


Ta zubawa takardunta na makaranta da aka karbo mata idanu tana Jin daya daga cikin abunda ke sanyata farinciki kennan a Yan kwanakin nan, Amman kuma tun a jiya da safe da yaya umar ya shigo yana yiwa inna bayanin zuwan mahaifin Abdullah abin ya tsaya mata a rai dan tasan dai koma meye magana ce a kanta ..inna kasa zaune tayi kmr tayi tsuntsuwa taganta alhj ishaq taji tana son taga danuwanta har gashi bakin basu tadda mlm abu a gida ba kasancewar da wuri suka zo gashi duk an tura koina bayanan dan haka dady yabar sakon a yau zasu dawo shi yasa ta natsu a daki haka nan Kuma shima mlm abu yau tun safe yana gida sannan Kuma tun safen ya tura yusif yaje ka'oje yazo da mlm dahiru to har yanzu sai dai bbu yusif din bbu baki daga bangaren Abdullah duk inna tabi tadamu dan tana son sake ganin danuwanta ita dai banda mlm da kuma tana da cikakken karfin iko akan Aisha zata so ayi .....


MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AISHA A BAGUDO


Page 20

Sannan kuma naji kace kana bukatar auren cikin sauri nan kusa nidai ina ganin idan har ba wata matsalar a dan dagamin kafa zuwa nan da sati hudu nan gaba.
Dady ya sake Yi musu bayani dalla dalla akan yadda likitan Abdullah yace alhaji aminu ya numfasa yace a satin nan kennan a yadda kuke so dady ya girgiza kai Amman yake dan nakalci wani abu kadan game dasu "wanda da kamar ya manta Amman nan da nan yayi saurin cewa basa bukatar komai game da kayan daki yarinyar kawai suke bukata" mlm abu yace matsalar dai kennan tun farko ta hargitsa abu idan har ya kasance kowa yayi hakuri abin yawuce to a gaskiya ni dai sadaki kadai da yazama dole shi kadai nike bukata daga yaro ya fada yana duban mlm dahiru.... sannan batun daurin aure abarshi nan da sati biyu alhaji Mansur abokin dady kusan duk wata dawainiyar nan da shi akayi ,wanda tun zuwansa sau biyu kawai yayi magana sai yanzu ya shiga juya kai yace yaya za'ace za'ayi haka mu da aka taimakawa aka bawa yaron mu ai mu yakamata muyu komai .

Mlm abu yace sadaki ma dan shine aure in ba haka bbu abunda zan amsa a auren AISHA dady kuwa shiru yayi mutane nan sukara cika masa Ido irin mutane da suka zabi su tsira da mutuncinsu ne ba su tsira da dukiya ba ,a fili yace to haka ma mun gode kwarai Amman maganar gurin da za"ayi taron daurin auren fa?

Daman shi alhj aminu tun ba yau ba yake da burin matukar Aisha bata zo gidansa amatsayin surika ba to shine madaurin aurenta domin Allah ne yahada su da mlm abu Amman silar haihuwar ta hakan kuma ya taba gayawa mlm abu ,sai dai maganar hadata da yasir yabarwa ransa "dan haka yayi saurin cewa ai in Allah ya kai muna numfashi nike da waliccin yarinya dan haka a can gidana za'a daura aurenta ..Dady yayi dan tunani sannan ya girgiza kai bbu komai mu dai muna sake godiya a yadda aka tsayar da maganar daga ranar jumma'a kennan za'a yi daurin auren ...cikin Raha sosai wanda dady yakara kima a idanunsu har mlm abu ya yarda da maganar matarsa ,tabbas alhj ishaq mutumin kirkine sai dai kawai bai Yi sa'ar macen kwarai ba" to mlm dahiru dai yayi shiru yana nazarin mlm abu ganin bashi da niyyar sanar da dady kusancin sa da mai dakinsa shiyasa ya gyara zamansa hade da gyaran murya yace yana fuskanci dady da kyau yace sannan kuma akwai magana mai mahimmanci dana zan sanar "gabadaya falon ya dauki shiru suka maida hankali su gunsa inban mlm abu da yasan me mlm dahiru yake son fadi dan shi gabadaya yama manta da wani zance can " nan dai mlm dahiru yasanarwa dady da komai har zuwa inda yace masa maimuna dai kanwar itace matar mlm abu ya nuna mlm abu da yatsansa kuma uwa ga yarinyar da Abdullah naka yake so "nan take jikin dady ya dauki rawa banda zufa bbu abunda ke tsatsafowa masa gabadaya jiyayi kmr ba haka yaji mlm dahiru ya ce ba "yasake duban inda mlm dahiru ke zaune da kyau "yace in kana mamaki ne ko tantama tashi mushiga ciki kaganewa idanunka ...jiki a tsanyaye dady ya Mike tsaye yana jin yadda zufa ke sake karyo masa , jikinsa yayi sanyi matuka bai taba kawowa ransa hakan ba duk da yaga da mlm dahiru acikin lamarin" ya dai dauki hakan da wani dangantarka ce tadaban ta hadasu da mlm abu, a tsaye yake kawai Amman gabadaya yazamo mutun mutumi yayin da mlm abu yayi gaba sannan mlm dahiru sai dady dake biye da bayan su sannan sauran har suka shiga cikin gidan bai san ta yadda kafafunsa suka iso ciki ba ,da idanuwa yake bin koina da kallo yana karewa gidan kallo tsaf yana alwadai da kansa da masu hali irin nashi yanzu acikkn wannan dan a kurkin yar'uwarsa take rayuwa mlm abu ya leka dakinta yakirawo sanye take cikin hijab kmr tasan zasu shigo tafito cikin tsanyi jiki dan kusan ma ita Aisha ta dauko wajen tsanyi ,ta gaishe su, shi ko dady kasa dauke kansa yayi daga gareta ya dai amsa mata gaisuwarta, maganar mlm dahiru ce ta tabbata tabbas itace dai a gabansa , yanzu yasan yayi babban kuskure a rayuwarsa kuma yasan ya aikata laifi Mafi girma". da kyar dady ya iya bude baki yakira sunanta mai..mu..na !ta amsa da na'am yaya ya bayan rabuwarmu ya girgiza kai kawai yana nasawa aransa yanzu baizo neman Yar uwarsa dan Allah ba gashi Abdullah ya kawo shi zama yayi akan shifidar da akayi masu mlm dahiru yayi magana yace kaganni ko abunda rashin zumunci ka yajawo bakasan mutane ishaq bansan meyasa ba itama data rage maka a duniya ka watsar da ita balle akai garemu shi zumunci nan fa dakake ganinsa inbayi shi a duniya za'a yi shi a lahira kuma a cikin wuta, ban kada kai bbu abinda dady yake saboda yasan bai kyauta ba, inna ta tashi takawo musu ruwa ta durkusa har kasa ta Mika wa yayanta byn taajiye sauran a babban jug tanajin wasai yau ga wani tarin farinciki mara misaltuwa da ta tsinci kanta ciki , ranta fas yau gata ga danuwanta har inda take ita ko mai zata cewa haduwar Aisha da Abdullah sai hamdala , yasa hunnu ya amsa duk da ba wai yana bukata hakan bane yasha ya ajiye kofin yana kallonta hira ce Sosai ta barke a tsakanin su a inda basu bar gidan ba har sai da yasake bawa inna hakuri akan abubuwan da suka fara sosai taji dadi hakan sannan akakira masa duk yaran suka gaisa Amman banda Aisha....

AISHA kuwa tun akwana biyun da ta fahimci haka , kayanta ta diba guda biyu ta sanarwa inna ta wuce gidan aunty Maryam ganin da aunty Maryam tayi mata har da kayanta batare da kuma ta aika tazo ba ya dan bata mamKi ,Amman dake tasan halinta sai ta rabu da ita ..
Kwananan ta hudu usman yazo yace wai ta dawo inji baba tare suka dunguma har aunty Maryam...


Duk abinda ake tanajin inna da aunty Maryam suna hirarsu,a Amman takanji aunty Maryam na fadin sunanta Amman bata fahimci me ake ba balle ta saurara sai a daren mlm abu yake mata bayanin har da dangantakar su da Abdullah .....

Shiru dare ya tsula Amman idanunta ko alamun barci bbu ita duk tsoro ne ma ya cika mata zuciya wai yau sauran kwana goma cif a daura mata aure da wanda iyayensa suka zo har gidansu duka ci mutunci su, ta rufe idanunta sosai to Amman yata iya auran Abdullah yazame mata dole tunda innarta ta furta, ita kam bata San yadda zatayi dasu mami ba a rayuwar '"ta sauke naunauyen hadiyar zuciya,t a furta Abdullah kuma yayi hatsari kuma har yanzu bashida lfy take taji wata gajiyar atare da ita , jikinta yayi sanyi ta sake runtse idanunta tace "Allah ... Allah ka bashi lfy ta fadi hakan batare da tasan sanda bakinta ya fada ba..

Ita da aunty Maryam sukaje zariyar Kala kala kwanan su biyu suna zaga dangi daga baya inna tazo suka wuce ka'oje, Aunty Maryam kuwa tadawo gida ,Aisha dai Ido ne kawai nata sai yadda akayi da ita tamkar wadda aka Tarawa gajiyar duniya komai cikin sanyi jiki takeyi sa ..
Mlm dahiru yayi mata nasiha sosai duk wani abu na tsarin jiki har ma da kyautatuwar jiki anyi mata ita dai sai kallo bbu kuma zance gardama ..

Alhj aminu ya kara zama cikakken uba domin tun zuwansa indiya wajen yasir ya gano wasu gado da yayiwa sakina sha'awarsu, ya koma ya siyo sai gashi ai she Aisha ce zatayi amfani dashi shima mlm abu sai gashi bbu wanda yasan tun yaushe yake ajiyarsa ya nuna bajintarsa ta uba dan yabawa kowa mamaki domin dai dama shi ya dade da rikewa a ransa cewa mai kwarmin Ido da wuri yake fara hawaye ..aunty amarya ma matar alhj aminu da ita ake komai ,yakasance gidajen biyu duk acikin zirga zirga suke wanda mlm abu ya tabbatar wa ransa samun irin su alhj aminu a yanzu sai an tona ...


Duk wani abu da shafi kayan kicin aunty Maryam ce tayi shi yadda yakamata musamman dayake tana da kawaye gogaggun tana jin Aisha tamkar yar'uwarta da Duke ciki daya wanda tafi so ..
Byn dawowar su da kwana biyu aunt Maryam da kanta taxo ta dauketa ta tafi da ita gidan ta domin akwai masu gyaran jikin data gayato kuma tasan takan komai dan haka koina sai da aka gyara Aisha tas,...
AISHA har kuka tayi dan abunda wata kawar aunty Maryam ke kawo mata ta titseye Aisha tasha shi ke bata haushi ..sakina tazo har sau biyu bata tarar daita ba lokacin tana ka'oje ,shi yasa yau tana zaune tana tunanin ta jin ana cewa yau sauran kwana biyar daurin aurenta Amman ita ko kawarta bata gani ba balle taran ko tasani ma ..aunty ce ta leko tana sanar mata ana neman awaje wai abokin Abdullah ne gabanta ya fadi, rabon da taga Abdullah ko wani abu daya danganceshi an kusa wata biyu kennan zuciyarta ta dinga bata shi din ne ma ,tsoro ya cikata har sai da aunty ta sake shigowa tana Yi mata magana ta kalli aunty idonta cike taf da hawaye ni kawai aunty su barni tunda dai auren zaayi su kyaleni in akayi yaganni ni ba zanje ba ... aunty ta hau salati tace ke dai har yau zuciyarki bata saduda ba ki bawar Allah ikonsa kinki,cikin murya kuka tace ni kawai Abdullah din ne banason ya ganni ..
Aunty tasaki Ido da baki tana kallonta kice auren Yan iska za'ayi kennan ai akace miki abokinsa ne ko ....

Da kyar da hayya alal Sala ta lallabata ta fita tana wallahi yanzu zan dawo ,aunty tace ke kika sani .irin kune da anyi auren kuma sai ajiku shr ...Dr sagir har dan fara kosawa da Jira yana duba agogon sa sai gata ta fito sanye take cikin doguwar Riga har kasa sai guntun hijab iya kafada tayi kyau Sosai shigar ta karfrta matuka tamkar ita ma diyar mamin Abdullah ce ,haka kuma tun fitowarta jikinta yake ta rawa kai tsaye ta iso gurin Dr sagir dun gaisa yake mata bayanin yaje gun sakina bai same ta ba da man kuma akwai ragowar abubuwan da zai kai mata wanda ita sakina ta rubuta suna bukata shine yazo nan ko kuna tare a hankali take masa bayanin sakina bata zo ba Dr sagir ya zuba mata Ido yadda take magana da kyar kmr mai shirin yin kuka ya gane dole ta rikitawa Abdullah brain yarinya ce Sosai" natsuwa ce kawai Allah yabata sai ka mata kallon kmr tafi shekaru ta lallai Abdullah yashiga one chance yana da sauran aiki ....Dr sagir ya kalleta ya girgiza kai yace shikenan ya Miko bundles na kudi yace da akwai kaya a bayan mota idan kinshiga ki aiko a kwashe ...
Sannan ya tambayi ta ko da akwai sauran abinda suke bukata ta girgiza kai ya lura tabatason yawan magana dan haka ya kyaleta suka Yi sallama da cewar zai dawo gobe idan sakina tazo dan tace itama nan zata dawo ......


MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗


AISHA A BAGUDO



Page 19



Sai wajen biyar na yamma bakin wakilan Abdullah suka iso wanda har mlm abu yafita titi sai da aka nemoshi shidinma sheda musu yayi suna jiran baki ne daga ka'oje da tunin sunzo da kansu to haka suka koma suka sanar da dady "take yakira Abdullah byn ya tambayi lfyr jikinsa yace ko yasan inda dagin Aisha suke a ka'oje ya sanar masa sannan sukayi sallama dady dakan sa sai da yaji gabansa fadi ZUCIYAR sa ta masa nauyi jin sunan mlm dahiru shine matsayin kawun mahaifiyar yarinyar da Abdullah ke so" yayi shr ya fada duniyar tunani mai zurfi da bai san tsawon lokacin da dauka zaune ba..... tabbas inda yadda Abdullah yasanar dashi mlm dahiru shima ai kawunsa ne sai kuma wani tunani na daban yazo masa..


Washegari wajen karfe uku sai ga yusif da mlm dahiru tare da su dady gabadayan su " dady kam asubanci sukawa garin ka'oje dan a can dady ya wuni duk yinin yau mlm abu bai yi mamakin yadda hakan takasance ba nan da nan Mlm ya turawa alhj aminu, shi kam mlm dahiru tun daga ganin zuwan dady al'amura suka karye daga gareshi, byn kowa ya hallara

Please Login or Register in order to submit comment