Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya rikota yana tambayarta hade tattaba wasu tsansa na jikinta ., batayi magana ba Amman temperature dinta ya sauya , gabadaya ya gigice, cikin rudewa yace Aisha muje muga doctor jikinki ya canza .
A dan frigice ta kalleshi ,ya daga mata kai" yace yes baki da lafiya taso muje gari ya dade da wayewa" yana kokarin ta shinta, ta Mike tsaye da kanta, sai dai ta ja ta tsaya ,ya dube ta yaga hawayen na sake bin fuskarta, ta sake rudashi da rikitattun idanunta yace bazaki iya tafiya ba ko ?
Ta girgiza kai ,hade da sunkuyar da kanta, ahankali tace in munje me zamu cewa doctor?
Maganarta taso bashi dariya ,yaga yarintarta sosai, ya kamota ya rungume tsam ajikinsa. shima ahankali ya kai bakinsa wajen kunneta yake rada mata bbu ruwan doctor da wani abu da ya faru tsakanin mu , maganin matsalar da mukaje masa da ita kawai zai bamu ok.sannan ya cicibeta ya fita da ita a karshe nasihar da babanta yayi mata har da batun ban da musu a tsakaninta dashi ,"banda haka ,ita dai da ya barta tawarke a gida.
har dare Abdullah na riritata a yanzu jinyarta ta dawo hannunsa , duk da ta dan ji sauki data Sha
magani, tayi bacci Sosai Amman koda yake kallonta yanzu ya gane ta ji jiki sosai a hannushi " kuma yasan shi ya jawo" yakira sunnanta cikin sanyi bata amsa ba Amman ta dan dago ta kalleshi ya rike kunnuwasa duk biyu yana dan jujjuya mata kansa" ta gane abinda yake nufi ,ta sakar masa Harara , sannan ta juyar da kanta gefe, ya matso kusa daita sosai har suna jin hucin juna yace am really very sorry dear ta lumshe idanunta tanajin wani iri abu na mata yawo a sansar ajikinta a duk sanda Abdullah ya kusantota .

"Rayuwar su tasa suka sake amincewa juna. Abdullah ya sangarta kansa da Aisha ,ko yana Jin bacci ,baya iyayi sai da tumin jikinta" ko yaya yaga tayi shiru tana tunanin innarta zai zo ya sunkuceta ,yayi ta juyi daita dan dai kawai yamantar daita" yana sonta baya son ganinta cikin damuwa .


Zaune take Tayi shr akan gado har sanda ya fito daga wanka daure da towel a kunkurinsa , ya karaso kusa da ita , meye na tunanina byn yanzu zan zo .ta sakar masa harara tace ni innarmu nake tunwa , hannu shi a saman fadaden kirjinsa yana shafa kwantaccen kashinsu kirjinsa ya kwaikayi yadda tayi magana yana murmushi. dauke idanunta tayi daga kallonsa,dan gashin kirjinsa na daya daga cikin abinda ke bata tsoro da frigitata har yasa tarinka jin kasala kasala ajikinta. "murmushin gefen baki yayi sannan ya sauke ajiye zuciya ganin yadda tayi yarasa meyasa batason kallonsa cikin wannan yanayin , ahankali yace kowa ma haka kike masa magana ko ? Bata bashi amsa ba sai dai ta lumshe masa idanunta , lip's dinshi yakamo yana cizawa ahankali yace Aisha kinsa kina da fitananne kyau kuwa ? Taji maganar wani iri ya sake cewa ashe dai an san abunda yasa tun farko aketa min yanga. sai yanzu nagane dalili garani da,akatayi " ya matso kusa da kunneta ya rada mata gashi kuma yanzu kina neman haukatani da tsumin soyayyar ki ,kunya tasa ta rufe fuskarta da hannuta duka , ya cire hannuwanta yana kallon kwayar idanunta "dana rasaki bansa irin halin da zanshiga ba ,kece duniya zan iya zama dake koda bazaki taba sona ba. itama shi take kallo tana najin motsawar kunjinta. zuciyarta ke harbawa da sauri da sauri har Abdullah na hango yadda dukiyar fulaninta dake cike bam, suke sama da kasa ,hannushi yasa ya dan shafo samun su" ya soma mata tafiyar tsusa da yatsan sa har zuwa wuyanta , shanyayun idanunta ta zuba mishi yace ki tausayawa ZUCIYAR MASOYINKI Aisha , please ki so Abdullah ko yaya ne. Abdullah bazai Raina ba. zaiyi farinciki da hakan. "kallon junansu suke har yanzu , fari tayi da idanunta saboda nauyin dasuka mata ,ta sake watsa masa wani kallon wanda birkitamawa Abdullah tunanin, ya kamo lip's dinta na kasa yasoma tsosa, kuma bai daina gaya mata yanayin yadda yake ji akanta ba "har sanda ta dauki pillow ta kwada masa da sauri ta fito daga dakin ta barshi yana mata dariya .
Ya karasa falon yasa meta" ta saci kallon still har yanzu bawani kayan kirki bane ajikinsa , daga shi sai short boxes ta lumshe idanunta hade da dunkule yatsunta waje daya" ya zauna kusa daita suna jin dumin juna ta Miko masa fresh miki yasha. sannan yayi kwanciyarsa a kan cinyoyinta wanda indai yana kusa daita nan makwancinsa " yace Aisha doctor yace ranar Friday zai sallameni zamubar Germany zuwa American "in akwai inda kika fi so kije honney moon dinki sai kisanar mi. muje can. ya fadi hakan batare da ya damu ba ,dan fuskarsa ma na kallon TV batace komai ba Amman yaganeta tsarai "bakomai take amsawa ba ,dan haka yacigaba kafin haka Dr shuaib yazo min da maganar kungiyar su na bukatar a zana musu yadda tsarin ma'aikatarsu zata kasance". ina ganin zuwa gobe ma suke bukata a fara" ya lalubo tafin hannuta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali, ita da kanta tana jin dadin yadda Abdullah ke tafiyar daita . inda sabo tasaba da .

A Yadda Abdullah ya zaci aikin nasu Dr shuaib a yini guda za'a gama shi. sai gashi acikin kwanakin kullun basa yini tare da Aisha sai yamma. a dan lokacin ta kara gane yanayin rayuwarta, kan zamanta a boarding ita da sakina , da rayuwar gidansu ita da usman dinta "sai kuma ta Kare akan Abdullah" tai ta tuna yadda yake da tsaftar halin da kamewa ,tarinka jin damuwar na mamayarta na rashin sa kusa daita" kadaicinshi da take ji a halin yanzu yasa ta tuno abubuwan da yakeyi dan yasa ta dariya" tayi murmushi domin ita kadai tasan yadda take ji akan Abdullah a wannan lokacin. a ranta ta dinga cewa to ko dai wannan shine ake kira da so din ?


Abdullah yasa mu karuwa a harkar aiki da yayi sosai , yayinda ya gama kallon check dinsa da suka turo masa na miliyoyin naira ,"ya sauke ya Mike zuwa gaban mirrow da take tsaye tana gyara gashinta ,ta baya tasa band tana daurewa" ya iso inda take ya rungumeta tsam ajikinsa ta baya yana shinshina gashinta da wuyanta hade hura mata iskar bakinshi " tayi shr saboda yadda taji a jikinta da kuma bazatan da Abdullah yayi mata. dan batayi tunanin zuwansa ba "yace kullum kara kyau kikeyi Aisha why...?
Batace komai ba ya lalubi tafin hannuta ya cusa mata check din ,ya saki hannun ahankali ta dago tana kallonsa yashiga rada mata a kunne ,Germany ta zame min tarihi a rayuwata. "dan na samu abubuwa masu mahimmanci daga gareki ,wanda ban taba samun irinsa ba a duniya "hakan yasa duk abinda na samu daga cikinta, ya zama naki na har abada ,na mallaka miki shi Aisha.....
Ta juyo gabadaya tana sake kallonsa da mamaki ya daga mata girasa daya" yana lumshe Ido ,ta fara girgiza masa kai shima ya dinga girgizawa ,yace tsawon lokaci ina tunanin abunda ya dace in yi miki " ban samu ba. dan haka kiyi hakuri da wannan ba yawa ta zaro Idanu waje da suka sake jefa Abdullah cikin duniyar sama . ....
Tsosai take kallonshi hade jin wani irin bugun zuciyarta a fili " ita yadda aka rubuta kudin ne suka tsoratata sosai . Cikin sarkewar murya me kusa yin kuka " tace to ai ni ba abinda zanyi da su.
Yayi murmushi nan nasa mai matukar kara masa kyau" ya matso daita ta fuskanceshi da kyau. kanta a sunkuye ya sa hannunshi ya dago fuskarta ya hada goshinsa da nata , ahankali yace mata kinga wannan kudin za'a iya transfer dinsu zuwa bankin Nigeria ,to kinga idan kinje gida kibawa su yaya yusif suna da bukatar su" idan zasuyi wani abu sai kiyi musu a ciki "inna da baba duk idan suna da wata bukata kina iya ma basu kyauta duka "kinga zasuyi musu amfani ko ,ta daga masa kai. yace yauwa to haka zaki dinga yi "zata sakeyin magana ya dora dan yatsansa a lip's dinta yace shsshshsss ........ya sunkuceta zuwa tsakiyar gadonsu.


Kwanan su biyu da sauka a American ranar laraba kennan da daddare Aisha ta fito daga wanka daga bathroom din dake ciki hotel din da suka sauka. har ta shirya Abdullah na lura da yanayinta da ya dan sauya ,iya tunaninsa ko gida ta tuna 'sai da shima yashirya tsab sannan yazo kusa daita. ya zauna yana mata tafiyar tsusa a tafin kafarta ta dinga Tutture hannusa, tana kwalkwala dariya "ya juya bayansa yace ta hau ya goyata yana rararshinta su duka sunata kwalkwala dariya , wayarsa ta fara kuka ,ya sauketa ya dauka yana mamaki bakuwar number daya Gani .yasa wayar a kunne cikin sanyi murya yace hello ....daga dayan bangaren ma haka yaji murya macece ciki makalewar murya" baka gane ko wacece ba ?yace na kusa gane wa, muryar ce" ta dan canza min. tace teema ce cikin doki yace from where tace from Holland ta fada. minal ce tayi sauri kwace wayar tace bros is me minal yace minal tun yaushe kuka zo tace muna gama exam muka zo hutu da mami ina antinmu?

Jin sun ce tare da mami suke yace a bawa mami wayar .
Mami kuwa tambyarsa take game da lafiyarsa ya sanar daita ai tuni doctor ya sallamesu ta kara yi masa addu'a. sannan tace suna ta nemansa a waya basu same shi ba " sai yau din aka dace aka same shi , yace network ne kawai . Yace mami mu yanzu haka muna American ne Amman kujira mu, nan da kwana uku mu same ku, mami ta katse shi muma hutun mu yakare nan da kwana biyu dady zai zo muwuce gida" kar kayi wani wahalar biyo mu.
Minal ce ta Dame ta takarbi wayar tace bros ka bawa auntynmu mu gaisa" ita kuwa Aisha tana zaune kmr an dasa ta" jin yana magana da mahaifiyarsa ,ya kara mata wayar a kunne" tace aunty Aisha my name is Aamina and I will like to see you "itama Aisha tayi murmushi tace me too .teema ta karba tace am fateema tace teema ya hutu ? abdulla yana karba mami ta karbi wayar tace dady yace hutunka yakare ko yace Eh haka yace tace shikenan sai kun dawo. yace mami ga Aisha ku gaisa tayi saurin cewa A'a kabarta kawai ba sai kabata ba, sai kawai ta kashe wayar .

Abdullah Yayi dan Jim. yana kallon wayar a karshe ya wayance dan kada Aisha takawo wani abu a ranta "yacigaba dayi mata wasa, bai san ta fahimta komai ba ,tunda taji abinda ya cewa mamin ,itace dai bata ji abunda ta mayar masa ba , Amman bata nuna masa komai ba .

yadda tasan Abdullah yasa ta kasa sakewa har zuwa lokacin da suka zo kwanciya ,ya fahimci. rashin walwalarta ya matseta gam a kirjinsa yana tambayar ta me ya sameta ta, Mike zaune cikin sanyi jiki Amman batayi magana ba, shima ya tashi yana nazarinta. Da alamun wani abu yana damunki fa tambayar daya sake jiho mata kennan ,sai da ya Kuma tambayarta . Sannan Da kyar ta bude baki kanta a sunkuye tace marata kemin ciwo Amman yanzu ya daina" ya kura mata idanunshi sosai yake binta da wani irin kallo, ahankali ya juya yayi kwanciyar rigingine akan gadon "bai ce komai ba har sai da ta daura idanunta a kansa. tana kallonshi sannan ya numfasa yace means you are in period" ta dan daga masa kanta kmr mara gaskiya" yacigaba da kallonta har ta tsargu ta dauke idanunta gefe . ya jima a haka sannan ya kira sunanta yace Aisha don ba ki sona.... shi yasa kika kasa daukar cikina ko....dan shi azatonsa . tunda yaga batayi period dinta ba, ya dauka tasamu ciki ne ,sai da gabanta ya rugurugu ya fadi ta dafe kirjinta da hannuta dan bata zaci haka zai ce ba" ta juyo tana kallonsa tana girgiza kai yace haka ne mana" duk tunanina ciki ne dake tunda banga kiyi ba. Kuma shine bai sani ba tayi tun yin aurensu har tagama bai sani ba. ,

ya dan daure fuska yacigaba da kallonta. bata zaci haka zai dau abun ba" dan haka' nan da nan kwalla ta cika mata Ido jikinta har rawa ya fara" ya kalli yanayin da tashiga, ya runtse idanunshi sannan ya bude su ,sai kuma ya dan yi murmushin karfin hali dan ba yarda zai yi , yasa hannu ya jawota ta fada jikinsa ya matseta atare suka sauke ajiye zuciya. ya shiga rararshinta yace am very sorry am very sorry .. da wasa nakeyi fa ...nasan Allah ke bayarwa duk son mutum da shi ko? Ta daga masa kai yace to kiyi hakuri yana mata dariya" sai da yaga ta sake sosai tukun yace Amman Aisha a I need a bby from you ,ta kalleshi cikin serious yayi magana tadanyi murmushi yace ok baza kiyi mana addu'a ba ko ta matso da bakinta cikin kunnenshi ta masa rada yayi murmushi yace Ameen my Aisha..... sannan yace yanzu sai ayi min dabarar da zanyi barci..ta narke fuska tana turo masa dan karamin bakinta ,bakin ya capko ya soma tsosa cikin kwarewa ,ya lalubo harshenta yana tsosa ahankali ahankali yana lulumshe mata Idanunshi .



MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AISHA A BAGUDO


Page 32

Irin rayuwar da suke yi a American ne yasa suka kara sakankancewa da junansu , dan Abdullah ganin wajen nuna mata kunjinsa ga tsabar soyayya da tattali " wanda hakan ke kara sa Aisha ta mance da yadda akayi aurensu , yayinda shakuwarsu har ta soma girman soyayya a wajen ta saboda komai tare sukeyi , .

Da yammar ranar Sunday. zaune suke a bakin ruwa yayinda yawancin mutane dake wajen kowa ke harkarsa. sabanin al'ada yasa bata sakewa dashi indai a waje suke . Abdullah ya Mike yaje amso musu ice cream dan shi yana matukar son abu mai tsanyi .

Daga inda take zaune tana kallonsa Bai karasa ba "ta hangi wata baturiya ta karaso ta rungume shi tsantsar cikin farinciki , gaban Aisha yashiga faduwa da sauri da sauri Ras ...ras..ras..daga inda take zaune tana hangosu suna dariya" budurwar na kara rungume shi har da kai masa kiss a fuskar,d a sauri Aisha ta dauke idanunta daga kansu .
ta fara karanto addu'a aranta" tana nan zaune bata motsa ba dan bata da kuzarin ajikinta , har suka nufo inda take bata kuma sake kallonsu inda suke ba ya kiran sunanta sai lokacin ta juyo hade da Mikewa tsaye tana kakabe jikinta duk da ba wani datti bane a kayanta nan ba. suna karasowa ya kalleta yana nuna mata budurwar .
yace this is lovely my class mate sannan ya dubi lovely yace and she is my wife Aisha .
Cikin mamaki ta sake shi hannushi tana kallon Aisha sosai ,tace your wife ....ur wife..?is truth yace yes yana dariya ta Miko 'hannu ta rike na Aisha cikin kwarewar harsheeta tace Nice to meet you" Aisha ta girgiza mata kai tana sakin murmushin karfin hali .
Aisha ta zuba musu idanun suna ta magana da Abdullah baturiya ce Sosai bbu wani miss duk jan fatan Abdullah .
da suka tsaya tare sai ta ga tadan gota shi ,ta gaji da kallonsu dan haka tayi gaba gurin ice cream din. Abdullah ya Maida kallonsa kanta sosai Amman da ya fahimci inda ta nufa sai ya kyaleta" ta jima tana jiranshi Amman shr suna ta maganarsu ,tana kallonsu tana dan harararsu ,a karshe ta juya tayi tafiyarta dama bbu wani nisa da hotel din da suka sauka sai dai bbu key a hannuta .
dan haka ko step bata hau ba tayi zamanta anan kasa kusa da step tana kallon mutane dake kai kawo ta dan jima zaune can sai gashi har yaje sama ya sauko da sauri sauri yana tunanin hanyar da zai bi kmr ance yakalli barin hagunsa ya hangeta zaune a rakube tana wasa da wani abu a hannuta "yadda ya hangota haka yasa ya dan bbu a dadi aransa .
ya saki numfashi sannan ya karaso inda take yana kiran sunanta ta dago tana kallonsa yadda yaga fuskarta yasa gabansa faduwa har ya tuna da farko farkon haduwarsu da ita kullum a haka fuskarta take,.
ba bata rai tayi ba. Amman kuma fuskarta bbu wata walwala.


Yasan bata fiyye son idan sun fita ya dinga rungumarta ba" a saboda yanayin al'ada .
hakan yasa daya ga fuskarta a yanzu yasa ya kiyaye ,dan haka ahankali yace Aisha taso mu shiga ,.
Bbu wani mutsu ko jayayya daman ta gaji da zaman ta yarda da abinda ke hannuta ta Mike .


Suna shiga room din su yasa key ya juyo zai rukota ta zame jikinta tayi gaba.
Tasamu waje gefen gado tayi zamanta tana tana jin yadda duhu ya mamaye zuciyarta har wani juwa.. juwa.. take Gani , ta runtse idanunta tana jin radadi mafi muni .
Ahankali ya karaso yana murmushi yace baki ga yadda nazama ba a rashin ganinki .
yasake sa 'hannu zai janyo ta gareshi ta dan matsa ahankali cikin sarkewar murya tace ple..ase ...Ni Ni karka tabani .ya tsaya cak yana kallonta hannun ma tsayar dashi yayi.
yadda yake kusa daita ya dan yi shiru yana kallonta sannan ya janye hannushi ya zuba su duka cikin aljihun wandonsa.
ya zuba mata idanunshi sosai yaje nazarinta yanayinta " a ransa yace Aisha tana kishin shi dan ta ganshi da lovely. wannan ai wani cigaba ne a gareshi.
zuciyarsa ta dan masa dadi , duk da ba muhalin haka bane.
da alamun tunda ta fara nuna haka ta soma damuwa dashi kennan numfashi yake saukewa ahankali ahankali.
ko ba komai ya fara gane matsayinsa a wajen.ta
ya sauke ajiye zuciya yace OK ina zuwa ya juya ya. shige bathroom har ya fito daga wanka tana nan inda take zaune inda barta , daga shi sai mini casual wanda ya dameshi har kana hango yadda jijiyarsa ke kwance ta dauke idanunta tana yamutsa fuska.
ya karaso inda take zaune ya dan tsugunna kusa daita yace ayimin hakurin na cire kayan da lovely ta tabani dasu .... ahankali cikin sarkewar muryata da yafi so tace ni ina ruwana da abinda tayi maka .
yadda ta fada din ne har tasa dariyarsa ta fito fili ya rufe bakinsa da hannushi duka yana kokarin hana dariyar fitowa,dan kar ya kara bata haushi, shi kuma kallonta yake Yi sosai yarinya daita zatayi masa wayo byn ga idanunta da maganar duk sun nuna kishi lovely takeyi karara.

Ta kara bata fuska ganin haka yasa ya daina dariyar ya Mike ya zauna kusa daita ya kamo tafin hannuta ta fizge yace please...4give me .... tasake dauke fuskarta, aransa yace kishi yarinyar nan zatayi sosai da ganinta zai sake tabata ta Mike.
da hanzarinsa ya fizgota ta fado kan lafiyayen jikinsa da suke cike da gashi ya matseta tsam dan kar ma tayi kokarin kwacewa yace wlh gara kiyi min kowani irin punishment Amman banda wannan.
na hanani taba jikinki Allah bazan dauki wannan ba shima ya narke mata .

Tanan kwance a kirjinsa har tayi kukanta ta gaji tayi shiru yana kallonta.

ya jingina bayansa da jikin gadon yana share mata hawayen yasa'hannu ya cire band din da ta daure gashinta dashi. ya fara shafa gashin kanta ahankali yayinda kansa ke kallon sama.
yace Aisha a baya nataba baki labarin wani bangaren da ya shafeni".
a karshe nace miki sauran bayanin inda muna tare zaki sani.
yasake matseta ajikinsa yana busa mata iskar bakinshi , har sai da yaji ta saki kara mara sauti sannan ya sausauta mata .
Ya danyi shiru sannan yacigaba tabbas lovely itama tasoni a lokacin muna school .
sai dai ina tabbatar miki har nabar oxford bantaba sonta ba.
ko ince ni ban taba ma son wata ba saboda lokacin haduwata daita banshirya yin soyayya da wata Diya mace ba .
yace Aisha ke kadai zuciyata ta taba so irin son da ban san yadda zan kwatanta miki soyayyarki gare ni daga Allah ne kuma har yanzu zuciyata akan kaunarki ta amincewa .
zuciyata tana kara tabbatar min zanci gaba da sonki ne har karshe numfashi na .

AISHA ta Mike saboda ta gane lokacin sallah yayi Abdullah ya ruko hannuta ta dan juyo tana kallonsa baki ce min komai ba .
tayi shiru ya janyota jikinsa" tana fadowa ya riketa gam ya dora bakinsa kan nata duk mutsu mutsunta yaki sakinta da harshensa ya bude bakin yasoma tsosa cikin kwarewa .
sai da yagaji dan kasa sannan ya kyaleta .
tuni idanunshi sun soma sauya kala.
Aisha kuwa da sauri ta Mike ta shige bathroom tana kuka.
tare suka yi sallah sannan suka ci abinci dare .ya fada wanka suna shirin kwanciya takaraso da freshmilk a hannuta ta Mika masa gabadaya har hannuta ya hada ya rike gam .
ta kalleshi shima kallonta yayi" ya jawo hannuta suka zauna a gefen gado dukkansu suna rike da cup din Abdullah ya zuba mata mayun idanunshi masu rikitata ya kira sunanta yace dan Allah Aisha menene abin wahala a magana wanda rashin yinta yake miki walaha ke komai bai dameki ba hatta bude bakinki .

Kanta a sunkuye yacigaba .
can cikin ransa kuwa rashin maganarta na daya daga cikin abinda ke kara birgeshi .
saboda duk bakin daya cika magana sosai wata rana zai yi karya.
A filli kuma yace ple..ase Aisha ..talk to me now ..
ta dago dara daran idanunta tana kallonsa dasu , yayinda kallon ke sake kashewa Abdullah jiki .
Sai kawai ta zame hannunsa ta miko masa cup din zuwa bakinsa ya shanye ta Mike zata mayar da cup din yabi bayanta da kallo yana karewa hip's dinta kallo
Lip's din shi yarinka lasowa da harshen.

ta kasa dawowa inda yake saboda yanayin kallon da taga Abdullah din ke binta dashi tamkar wanda sukayi aure yau.

Kusan tunaninsu iri daya ne.
shima tunda tabar gurin ya kwanta rigingine hade rufe idanunshi ya rasa wacce irin mace ce ita kullum ta Allah sai yaji kmr Bai taba saduwa daita ba.
Kullum tamkar aranar sukayi aure .

ya dan ji shr yayi yawa yasa Mike ya bita sai dai ya tarar daita tsaye a jikin bango.
ya karasa inda take ya tsaya agabanta suna fuskantar juna har suna jin bugun zuciyoyinsu yadda sukayi

Please Login or Register in order to submit comment