Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinta sosai dashi.
ya hada goshinsa da nata cikin wata irin murya da bata sanshi dashi ba.
yace please Aisha Tell me do you love me ... Tayi shr taki cewa komai dan jikinta a tsanyaye yake yace kice min wani abu mana murya tamkar mai shirin yin kuka
zan iya yi komai ciki har da zama bawanki .
zan iya miki kowani irin bauta ne" kuma komai wahalarsa ... muddin zaki soni bazan damu ba nasan in kina sona bazaki iya rabuwa dani ba .
Nan da nan kwalla tacika mata Ido dama yarigada yasan haka ce zata kasance " ita Kuma ba kukan komai take ba tsabar tautsayinsa taji har cikin jininta .
tana kuma mamakinsa. Kafin tagama jimami ya sake jeho mata wata tambayar data frigitata. yace Aisha ko zaki iya rabuwa dani sannan kiyi rayuwaki batare dani ?
Ta dan kalleshi ahankali cikin sanyi jiki tace Abdullah ko ba dan wani abu ba .
daman can na dasawa Raina tun kafin muyi aure muddin na aureka to zanyi hakuri da komai in zauna dakai .
,bazan iya rabuwa da kai ba ,sai dai idan daga gareka ne "tunda daman auren ba hannun a yake ba ,wannan sai dai in daga gareka ya faru to ba yadda zanyi zan iya barinka na har abada .... Abdullah ya zuba mata idanunshi yana nazari akanta sannan yace Aisha meyasa kike ce idan kika aureni baza ki iya rabuwa dani ba? Ta Lumshe tsumammu idanunta tayi kmr baza tayi magana ba daga can Kuma tace saboda ayanzu dana aureka kai kadai ka taba sanina Diya macce nima kai kadai na fara sani.
to idan har na tada hankalina na rabu da kai dole nasan gaba ma zanyi wani aure Kuma sai wani ya kuma sanina shiyasa naga da Yi hakan kawai gara in zauna da kai komai zai faru zanyi hakuri tunda na gane kai ma me kaunarta ne .

Kwata kwata Abdullah bai dauka tana da hankali irin haka ba a wani lokaci idan yayi tunanin irin haka a kanta da matsayin shekarunta sai yaji tsoro ya kamashi kada gaba takara shekaru da kaifin hankali daya fi wannan har tazo tadinga kallon Bai dace daita ba. yayi shr yana cinza lip's dinshi ahankali. yana jinta ya dauke kansa dan wani lokaci idan tana magana taga yana kallonta sai ta daina
Dan haka tunda suke daita bata taba yin doguwar magana data wuce kalma ashirin ba. sai a yanzu muryata na sake ratsa tsansar jikinsa .
cikin sanyi murya tace dan haka zan iya hakuri da komai mami zatayi akaina nasan itama ba wai sona ne batayi ba. fushi kawai take yi dani tunda bani take son ka aura ba kai kuma ka nace takarasa fadin maganar cike da shagwaba yasa yatsansa ya lakace mata hanci dashi yace ok ni ne ma nanace ko .
ta daga masa kai.
jawota ya sake jikinsa ya mata wata irin runguma hade da busa mata iskar bakinshi a fuskarta soyayya wani lokaci takansa duk girman mutum ya zama tamkar wawa na wucin gadi. haka yasa Abdullah yace idan mun koma gida mutaru muyi tabawa mami hakuri har sai ta huce ko.
Aisha daga masa kai, ita Kuwa ta fadi haka ne kawai dan tagane yadda yake damuwa da maganar mami akan yadda take nunawa. sannan ya lalubo hannuta cikin nasa yasoma shafa cikin tafin hannuta yana mammatsa mata yatsu. yace kanwata na gode sosai tunda kin amince zaki zauna dani.
dan Allah ki taimaki ZUCIYAR MASOYINKI komai runtsi karki bari wani abu yarabamu dake kinji cikin murya ta tausaya masa.
batace komai ba illa dai sake daga masa kai datayi.
to a dare sun sake kasance cikin wani irin farinciki fiyye da kowani lokaci. abinda bai tabayi mata ba ma yayi aranar dan wanje auratayyarsu har kukan dadi sai da Abdullah yasa Aisha tayi tarinka jin da gaske bazata iya rabuwa dashi ba wanda shima Abdullah yasake ji ajikinsa tabbas Aisha ta dan fara sonshi .😜



MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
ZUCIYAR MASOYI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—


AISHA A BAGUDO

Wow tawan nagode kwarai da yadda kike matukar son novel din nan ,ina kike my khadeey pinkyπŸ—£πŸ—£πŸ—£ this page belongs to you Only ,kiyi duk yadda kike so dashi kina Raina yaruwa love you so much dear muna mugun tare πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’—πŸ’—πŸ’—



Page 36-37


Washegari sai karfe biyar na yamma agogon Nigeria a sannan suka sauka a Abuja wanda tun karfe uku direban da zai kai su kebbi .
yake zaune zaman jiransu saboda rashin isowarsu da wuri daga can mami ta roki dady da yace su bari sai da safe su taho saboda tafiyar dare ga hazo anayi a ranar .

Shima dady yaga dacewar haka .
dan haka tafiya zuwa kebbi dole ta tashi sai washegari Amman dady yace su taho da wuri saboda shima jibi zai tashi sai da suka gama naganarsu dashi sukai sallama Abdullah ya'ajiye waya.

A tsohon gidan su na Abuja byn Abdullah ya fito wanka duk sanyi da ake tsulawa basasa Abdullah sanya kaya ajikinsa ba .
daga shi sai short niker zuwa cinya kana kallon Yadda gashin jikinsa ke kwance ya dauko system ya daura kan table yana karkadewa ya zube sannan ya kunna yashiga neman sakonni da dady ke son ya tura England .

Har Aisha zata shiga wanka itama ta dubi agogo karfe takwas dan haka tafasa ta koma kicin ta hado masa fresh miki a cup ta nufe falo inda yake .
ya dukufa a internet jikinta nannade da towel iya cinyarta ta karoso .
ta ajiye masa a gefe ta kalleshi daga shi sai gajeren wando ta danyi murmushin shi dai ta nakalci weather sanyi na birgeshi ko ya shawa cikinsa ko Kuma yajishi ajikinsa ya dan jiyo ya kalleta yace me kike yiwa dariya ? Yasake bata dariya tace bakomai har ta juya yace dawo ki dauki abinki haka nan kizo ki ajiye wa mutum abu kiyi gaba .
ta tsaya tana kallonsa tace to kuma me zanyi yanzu "ya dauki cup din fresh milk ya ajiye gefe. ya daura yatsansa kan lip's dinshi sannan ta gane abinda yake nufi in ba haka ba in bar miki abinki .
ahankali take tafiyar nan nata da tasan yana madaukar hankali Abdullah takaraso tana sakar masa murmushi ta daidaici daidai dimple dinsa ta sumbace shi a gurin .
sannan ta juya da sauri yayi murmushin yasan abinda take maitar so kennan a fuskarsa shiyasa takiyi masa a bakin da ya nuna mata ya kai cup bakinsa ya shanye yana murmushi .

Sai da tashirya jikinta cikin short trouser dark black da riga pinky colour tawa jikinta wanka ruwan da turaren invitation sannan ta dawo inda yake ta iske shi yana waya bata san ko dawa suke waya ba cikin harshen nasara yake ta magana.
ta zauna kan kujera ahankali take kallonsa Abdullah ya iya turanci sosai tamkar wanda aka sarrafushi daga bakinsa. take fada aranta kyakkyawa ne nashiga kowace duniya sannan kuma fist class ne ,ita sai a yau ta taba karemasa kallo duk jikinsa lungu da sako gashi ne kwance luf luf bbu wani Alamun daya taba kwarzane shi. ta Lumshe tsumammu idanunta tana jin wani irin sauyi na daban ajikinta "Abdullah daya Kare waya .
ya zuba mata mayun idanunshi sai dai bai ce mata komai ba.
hannushi yasa ya janyo wata takarda da yayi printing a gurin ya dunkuleta ya jeho mata ta zabura tana ware ido alamun tsoro yace uhm ..haka ake kallon miji idan wani abu ne ya birgeki ajikin mijinki ba sai kizo gareshi ba.
inyaso azarce da komai ya dage mata girasa daya hade da kashe mata Ido.
Aisha tasake kallonsa tana jin wani irin sanyi aranta ahankali zuciyarta ke beating ...yace yes ba sai ki zo abaki kome kike da bukata ba Amman yarinya kin tsaya kina wani tunani .
taji kunyarsa sosai dan ita batasan yagane tana kallonsa ba.
kawai sai ta rufe fuskarta da tafin hannuta.
yace idan baza ki zo ba ni zan zo da kaina da sauri ta Mike ta shige ciki ta barshi yana mata dariya.
ya jima yana kallon inda tashiga ahankali yace Aisha kennan komai nata mai kyau ne,Kuma kowani irin shiga tayi saiya mata kyau shigar tayi ta birgeshi matuka. ta kayan tsanyi "duk da shi bai cika sasu ba Amman da kansa ya daukar mata da sukaje American .
sai gashi da tasa kmr dan ita akayi yana mamakinta matuka dresses girl ce and she knows how to dress wanda baza ka taba cewa cikin hausa gurumada aka haifeta ba.
idan tayi maka wani dressing din baza kace inna da mlm abu ne suka kawo ta duniya ba.
ko zani daya bbu akayan data tarar sun sai mata Amman bata wani damu ba .
ta iya sa kowanne daga cikinsu Allah ka azurtani da soyayyar ki Aisha ya fada akasan ranshi yana ta sauri ya kammala da aikin dady kafin su isa gobe haka ne yasa yaki bi takanta dan yasa dayaje gareta bazai kuma tunawa da wani aiki ba.
dan haka' ya sake dukufa dan aikin dady na da mahimmanci a tare dashi .

Tajima kwance a daki banda juyejuye bbu abinda take tarinka mirginawa daga farkon gado zuwa karshensa. yayinda gabadaya jikin take jinsa wani iri wani iri bacci take sonyi Amman takasa zuciyarta ke harbawa ahankali ahankali .
duk inda ta juya sai taji motsen hannun Abdullah na yawo a tsansar jikinta ta runtse idanunta tana son ta tuna abinda yasa take jinta haka kuma ta kasa yin bacci .
can sai gata ta sake fitowa ,ta fito tasamu waje kan three sites ta kwanta Abdullah ya bar abinda yake , ya kallita. yace ya ya dai kin kasa bacci ko?

Bata iyayi magana ba. yayi murmushi yace nima nan duk kece kika cika gurin kowacce pepper "
kowace pepper na daga fuskarki nake Gani.
tayi murmushin yace serious wlh taso ki Gani ta kalleshi iya gaskiyarsa yake fadi .
sannan ahankali ta Mike yabi hip's dinta da kallo yadda suka wani fito das suka karawa halittar jikinta kyau . Ya laso lip's dinshi da harshensa
yace je ki dauko pillow ki zo ki kwanta a nan .
yace nima idan ina jin dumunki zanfi yin saurin kammalawa muje mu kwanta.
kin zuwa tayi dauko pillow dan haka tayi kwanciyarta kan cinyoyinsa wani sanyi tarinka jin yana bin ilahirin gangar jikinta ta Lumshe Ido .
shi kuma yacigaba da aikinsa yana yi yana kallon fuskarta ahaka har yagama yayi shortdwon din system ya tura shi gefe .
sannan ya sunkuci tamkar wata bby yayi bedroom daita manne a jikinsa ya kwantar daita.

tsaye yayi yana bin koina nata da kallo especially brest dinta da suka sake wai irin cika kmr ana hura su.
ya dade yana kallonsu sannan yasa 'hannu yana gyara mata gashin daya dan zubo ta gefen fuskarta hannunshi .
yakai hannu yana yashofo hip's dinta tare dasa harshensa yana lasar kasan lip's dinshi.
a yadda yake jinshi a cikakken namiji mai ji da karfi da mazakunta .
bazai iya barinta ba duk bacci take .
wanda a yanayinshi duk cin abincin da zai yi to kuwa dole zai so yabukaci macce a kusa dashi .
ada kam yayi dauriya saboda fadawa zina Amman ayanzu kam bazai iyayi wani hakuri ba .
alhalin yana kallon abincinsa fili kusa dashi ba.
Zare rigar sanyi da trouser datasa yayi ya ajiye a gefe .
ta saura daga ita sai yar rigar harmless da pant, hannun yakai saman rigar ya Ciro dukiyar fulaninta gabadaya waje ya soma shafo kan brest dinta tareda kai harshensa yana lasar kowane.
wani irin tsotsa yake musu yana lumlumshe idanunshi cikin bacci Aisha taji kmr ana lasar kan nipplys dinta tare da tsotsar su wani irin Mika tayi ahankali ahankali tasoma bude idanunta caraf suka hada Ido da Abdullah.h hankali kwance ya dukufa sai tsotsar nipplys yake .
Suna sake hada Ido yako kashe mata idonsa daya hade Lumshe ido shima sake yin Mika tayi hade da bangaro masa kirjin da kyau yazai ji dadi sosai . wanda gabadaya nonuwanta suka sake cika masa baki hannu ta kunsa cikin gashin kansa tasoma yamutsawa ahankali ahankali tana Lumshe idanu.
hannu yakai yasoma shafo saman pant dinta wanda orready sunka gama jikewa shatab. ahankali yakeyin kasa kasa da da pant dinta
yayinda bakinsa still ke kan nonuwanta yana aikin tsotsasu hade da sarafasu .
da kafafunsa yakarasa cire pant din sannan ya zira fingers dinshi yasoma fingering dinta ahankali ahankali ta yadda zata yi enjoy sosai.
jikinta har kirmar yake saboda tsabar dadi , mimikewa yaga tanayi hade da sake ware legs dinta alamu she's read to realize ahankali ya zare finger dinshi ya saita kan jijiyarsa ciki yamaye gurbin fingering dinta dayake yi .
yasoma aiki "sosai suke enjoye din junansu sun dimauce gabadaya sun sauka akan network wannan karan sosai suke jiyar da kansu dadi mara misaltuwa .wanda basu fatan abinda zai shiga tsakaninsu .
hakan ya bawa Abdullah daman sa hannunshi dukka ya dago hip's dinta sama yana sake hakarta yadda rashin keso .
yanaji sanda jikinta ya sake alamun tayi realize. wani karfi ne yasake zuwa masa Sosai yake aiki yana kissing kunneta. dan zafi zafi dadi dadi tasoma ji kokarin tutturesa tasomayi daga jikinta . Amman ina Abdullah .
yayi nisa dan sake manne mata yayi.y yana jin kmr sake kara masa karfi akayi .
ahankali ta kai bakinta cikin kunnenshi tace Abdullahi.....nagaji kirjina bakinsu ya hade waje daya dan karta ma wani dameshi .
itama bawai ta gaji bane batason dai yamata irin wannan sabon .
gashi yanzu baccima bata iyawa sai da dumin jikinsa.
jitaye yayi mata wani irin riko iya karfin shi ya kamkameta gam ajikinsa ahankali tarinka jin tsirgawar ruwa cikin jikinta sannu sannu ya sake matseta gam . Ahankali suka rinka sauke numfashi atare
kissing dinta yasomayi ta koina ajikinta .
sannan yakai bakinsa saitin kunneta ya rada mata Aisha mai dadi mai tsoro.
farrrrr tayi masa da tsumammu idannuta.

tace kai kuma fa ..yayi murmushin ni kuma mayyenta ba .
ya sumbaci idanunta zuwa bakinta ahankali yace bana gajiya dake ke ne .
din daban kike a cikin zuciyata .
Cikin sanyi murya tace Abdullahi tashi kirjina ya zaro mata Idanu ok yanzu kika san da kirjinki ko after kinga ma ...da sauri tasa ta tafin hannuta rufe masa baki. Suka zubawa junansu Ido. kowannesu da yadda yake jin dan'uwansa a cikin zuciya .
,ya zare hannuta hade da soma mikewa ahankali ahankali har ya zare jijiyarsa daga jikinta ya Mike tsaye yana mata wani irin kallo .
yayi yayinda sandar girma sa har yanzu a tsaye yake kyam.
still da alamun idan zai sake samu dama zai iya komawa ruwa tsumdum .
ya miko mata hannu alamun ta taho .
ta juyar da kanta gefe takasa kallonsa .ta janyo bedsheet din dake shimfide a gadon ta rufe jikinta dashi .
ta runtse idanunta gam tarasa meyasa Abdullah baya jin kunyarta.
da kuma kunyar tsayuwa haka ba kaya.
ya jima tsaye yana kallonta Gani zata masa westing time yasa ya hawo har inda take .
ya yaye bedsheet din ya sunkuceta sai bathroom tsumdum tajita cikin ruwa a frigice ta bude idanunta.ta narke fuska tana shirin sakin kuka yayi murmushin yace kisan Allah muddin kika saken hawayen nan suka zubo uhmmmm yarinya bama sai mun koma daki ba .
nan ms daidai a wajena. bashiri ta hau kokuwar maidasu, ya sakar mata dariyar mugunta yana cizan lip's dinshi .
hade da kashe mata idonsa.
shiga yayi cikin bathtub fin yace oya zo kimin wanka ta zaro Idanu waje cikin shagwaba tace Allah bazan iyawa babbba kamarka wanka ba .
yace Allah ko ,Amma kin iya daukar babban kamata a saman kirjinki ko . Ta zaro Ido jin abinda yace
ya waske kmr bashi yayi maganar ba.
fizgota yayi ta fado jikinsa .
Yace yarinya dolenki kimin wanka yau ko Kuma yasoma romance dinta cikin zafi zafi tayi lomo ajikinsa tana sauke numfashi a kasan ranta tace Abdullahi so yake sai yamaida jarababbeya karfi da yaji.
jin hannushi na yawo ajikinta zuwa kasanata tayi sauri kamkame shi. please now .
Abdullah yace ok start bashiri tasoma masa wanka shi kuma sai murmushin yake Yi .
a boye byn tagama masa shima yace sai yayi mata aramawa kura aniyarta ahankali yasoma cuda mata jiki idan yazo wajen Brest dinta anan ya sake sukurkucewa ya dade yana shafasu da sabulu wai shi a zuwan yana wanke su ne.
sai da yaji tayi gyaran murya uhm ... sannan ya kallita yana kashe mata idonsa daya .
manne ta yayi da jinkinsa sosai ya rungumeta.
ya sakar musu shawa. ruwa nata tsiyaya ajikinsu yana ta mata wayo yana romance dinta batare da tasani ba cak ya dauko,
haka batare sun sanya komai ba ajikinsu.
ga sanyi ana yi gana AC Aisha ta kudunne jikinta tana rawar sanyi.
Abdullah yaje ya rage karfin AC ya hawo gadon ya rungumeta tsam ajikinsa hade da lullubesu da bargo ahankali ahankali har bacci yayi gaba dasu ..uhmmmm MASOYA asha bacci lfy😜

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:01 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
ZUCIYAR MASOYI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
Mmn sadeeq (hauwas)

AISHA A BAGUDO



Page 38-39


Washegari karfe biyu suka sauka" ko cikakken minti talatin basu yi ba. Abdullah suka fita shi da salis " sai ita kadai a gidan an gyara koina tamkar suna gidan .
sai a ranar ta soma gane kan gidan nata.

domin bata fahimci koina ba suka bar kasar. ta cika da dokin gobe iwar haka tana can gaban innarta" da usman dinta .

tasan bawanda yasan sun dawo dukiyar da ta samo na gwalagwalai da sutura acan dangin Abdullah ta raya a ranta duk yawanci inna zata bawa ta kwashe wadanda take sawa ta zubar ko ta bayar .
sai wanda zata kai wa diyar aunty Maryam sai ko sister dinta .
har karfe shadaya na daren ranar manager Abdullah yana can tare da dady suna tattaunawa game da tashin dady gobe ga wani miliyoyin kudi da ake zargin kunsan mutun shida dake company sun danne .
dan haka ne ma gobe kafin tafiyar dady Abdullah zai shiga meeting da manyan maaikatan.
wanda yake aiki dama wadanda zasu koma hutun next week yayinda sauran ma'aikata kuma sai zuwa jibi zasu yi meeting din .


Hankalinsa ya rabu kashi biyu yasan Aisha tana can baza ta iya bacci ba sai ya dawo.
kusan awa takwas kennan bai ji dumin jikin matarsa ba.
dady ya dan lura da yanayin shi dan haka yace su rufe ragowar sai da safe .

A gurguje Abdullah yashiga gidan ya sameta a takure kwance a falo duk a tsorace take .
bai tsaya wata wata ba ya dauke cak sai dire ta a koina ba sai tsakiyar bed dinsu ya kwantar daita tareda kai bakinsa cikin kunneta ya
Rada mata .. am so.. sorry dear na barki ke kadai .
ta turo masa baki alamun fushi ya matso sosai ya capko bakin sai daya tsotsa son ranshi danna ya rungumeta gabadaya numfasawa yayi sannan yace nadawo kebbi tarar da Aiki kaca kaca a cikinta. yanzu ma katsewa mukayi da har ina tunanin in sa a daukomin ke sai mu kwana a part dina.
dady ne yace in taho batayi magana ba ya dago fuskarta yace please... Kice min wani abu mana still tana jinsa yayi masa banza ya gane fushi tayi sosai dan haka ya zage wajen rarrasheta.
Ganin takin sakin fuskarta yasa yasoma tafiya tsusa abayanta tasoma mutsumutsun kwacewa cikin sanyi muryata tace ni kasaki yace ina yarinya ba wani sakin da zanyi.
cukulkuli yasoma mata cikin dariya dariya take turtujrwa har tasoma kyalkyala dariya iya karfinta .
yace oya kice kin huce sannan nabarki cikin matsanancin dariya tace na huce dan Allah kabar ni sanna ya barta ya jawota jikinshi ya rungume ahankali yayi kasa kasa da murya yakira sunanta Aisha.... bata iya dagowa ba saboda rungumar da Abdullah yayi mata tayi over sai dai ta narke masa yace me kika tanadar min kinsa ina matukar son kasancewa kuma ni maye ne akan kaunarki .
ahankali tace to ni ka sausauta min yace da me fa ,tayi shr yace talk to me now ya danyi murmushi dan fahimci abinda take nufi .
Ina cikin damuwa wlh jiya ban samu isheshen bacci ba .
gashi yau ma da kyar zanyi tunda sai na karasa aikin.
ana son shigar dashi kafin tafiyar dady .
Yayi kasa da hannushi yana taba cikinta kin ci abinci kuwa cike shagwaba tace naci sauran kai yace munci tare da dady duk su teema suna gaishe dake ta sake narke masa ajiki yadda take mutsu mutsu ajikinsa yarinka jin tamkar tana tsokonusa ne .tayi murmushin tace na godewa su teema
yace irin wannan shagwabar da wannan idanuwanaki .su kesake birkitamin brain fa su barinka jina a duniyar sama
please...Ina neman wata alfarma ta dan kalleshi hade da gyara kwanciyarta ajikinsa alamun tana jinsa yace kice kina sona koda kuwa sau daya zan ji dadi .. kuma bazan Raina ba .
Amman tayi shr buris dashi taki cewa koma. Ya sake cewa yace please now ... still taki magana da yake yasan halinta Yar ra,ayi ce haka yagaji ya hakaru ya watsar da zance . ahankali ta Mike zaune daga jikinsa saboda sakinta dayayi.
Tace muje kayi wanka yayi shr shima ya dauko system dinshi ya fara shigar da ragowar aikin
tace ni dazu dama gida ka kaini naga su inna.
shiru ba kowa sai ni kadai fa .
Amman gobe zaka barni naje ko ?
bai kalleta ba yacigaba da abinda yake .
yace ki bari na kammala da tafiyar dady sai na kai ki da kaina .
ta dan kalleshi tayi murmushin tace Amman kwana zanyi idan naje ko ?

Ya bar abinda yake ya zuba mata manya idanunshi.
ya tsare gira sosai yana nazarinta sannan yace well..idan za'a bamu dakin ya umar ai shikenan .
sai muje har ni mu kwana.
dan ina da mata ba zai yuwu na kwana gwaro ba .
Ta rufe bakinta da hannu tana dariya yacigaba da abinda Yake.
kuma shi iya gaskiyar sa ya fada .

Washegari tun bakwai Abdullah ya fita a saboda karfe goma ya kira meeting wanda da kyar ya iya barinta ita kadai .
hakan badan yaso ba ya fita yana tunanin yadda zai rinka zuwa akinsa ya dinga barinta .

Karfe goma daidai yashiga meeting din.
har dashi kansa dady. Abdullah ya dau zafi sosai akan barnar da akai musu a company.
ta hamdame miliyoyin nairori.
dan haka a natse yake bayaninsa dalla dalla yadda kowa zai fahimta. dama kuma da yawa ana shakarsa saboda mutun ne da ko kadan baya son zalinci .
cin amanar bai faru ba sai byn da baya nan .

Dady ya zubawa Abdullah Ido yana ta bayaninsa a natse.
yayi frash dashi yakara wani irin kyau

Please Login or Register in order to submit comment