Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

INDA KUKE AMEEN.



Page 89-90



End



Koda suka sauka still jikinta a sanyaye yake Abdullah yarasa gane kanta kwata kwata .
tmbyr duniya nan yayi mata Amman tace bakomai .
Byn sunyi wanka da cin abinci ne Abdullah yaki barin ita kadai .ya janyota jikinsa suka dawo falo.
zama yayi kan kafet ya jawota jikinsa ta kwanta kan cinyarsa .
ya tura hannusa yana shafa sumar kanta ya dau remut ya canza Chennal .
Yashiga bata labarai masu dadi na banda dariya, wanda zai sata cikin nishadi .
haka ce kuwa takasance domin Abdullah yayi nasarar dawo mata da walwalarta .
Narkewa tayi ajikinsa hade dasa hannu tana shafo joystick dinsa tana lumshe idanu inda sabo zuwa yanzu tasaba da jarabar kmr yadda ya koyar daita tayi wani juyi hannuta ya sake sauka kan chest joystick .
yana jinta yayi shr ya tsareta da manyan idanunshi yana cigaba da wasa da gashin kanta.
Dukowa yayi ya kamo lip's dinta ya tsotsa kadan sannan ya zaro Brest dinta ya daura bakinsa yana lasar kan nipply dinta sannu sannu .
tsawon lokacin suna zaune a gurin .
ahankali ya Mike tare daita ganin alamun bacci take ji .
sukayi cikin bedroom dinsa..
kwantar daita yayi shima ya zagayo ya kwanta bayanta ahankali ya ja musu blanket ya rufesu dashi .
ya zagaye kungunta da hannuwansa duka yana busa mata iskar bakinshi a wuyanta.
Hannushi ya daura kan dukiyar fulaninta yana murza kan nipply dinta wanda har yau suke tsaye kyam tamkar bata taba shayarwa ba . yacigaba da murzasu .
daidai tudun cikinta yaja ya tsaya yana shafo cikin idanunsa a lumshe yana matukar kaunarta da ya'yanta .
ita din abin alfaharinsa ce.
ya sake yin kasa da hannusa yana shafo kasanta ahankali ahankali har ya zira yatsansa cikin jikinta yana kada fingers dinsa cikin yana jin yadda take narkewa da sakeyin balance ajikinsa.
har sanda ya zira yatsansa cikin kasanta yasoma fingering dinta ahankali ahankali gabadaya sun rikicewa junansu kowannesu na kokarin ganin ya faranta ran dan'uwansa uhmmmm asuba ta gari .


Washegari
Jikinta a sanyaye ta yage envelope din data karba a gun aunty amarya .
ta zazzago hotunan Abdullah ne taga sun zubo.
da wata takarda tasoma daukar hotunan tana dubawa daga Gani kasan ya dade batun na yanzu bane .
tana kallo tana mamaki ta ware takarda gabadaya ta fara karantawa ga abinda tagani .


Assalamu alaikum sister da fatan sakona zai iso gareki kina cikin koshin lafiya.
da fari zan soma da baki hakuri akan abinda zan sanar dake .
Kiyi hakuri sister
Na rubata miki wannan wasikar ne alokaci da nake ganin rayuwata tazo karshe.
ciwon da nakeji a tare dani da kyar zai barni na rayu.har mu sake haduwa da juna .sister kiyi hakuri na taba ce miki akwai soyayyar wani namiji daban a Raina Byn mijin dana aura. to sister ba kowa bane wannan mutun face mijinki Abdullah uban ya'yanki bbu yadda,zanyi da zuciyarta dana hanata son Abdullah, a tun farkon ganina dashi. Yayinda shi alokaci a makance yake akan kaunarki baya ganin kowa sai ke ..
Nace miki wanda nake so sunan sa Muhammad ba karya na gaya miki sai dan sanin dana yi Abdullah ishaq Muhammad ne cikakken sunansa .
sister Ba yadda zanyi da son mijinki dan yaci karfin jikina .
har su mama suna ganin ko wani abu ne a kaina. ganin duk kannena anyi musu aure ni kuwa mazan ma korarsu nake yi .Amman ni kadai nasan abinda ke damuna nakan hargetse a duk lokacin dana ganshi shine dalilin dayasa ko ranar da za'a kaiki gidansa na gudu dan bazan iya bude idanuna na ganshi na baro ku tare ba shi .
yasa washegari ma na tattara na bar garin gabadaya .
dan nasan zaki nemeni. ba yadda zanyi Abdullah dake yafi yadacewa bani ba , .
tsakanina dake son Allah mukewa juna shi yasa na hakura da sonsa a Raina har gashi ina bayyana miki a wasika ta
dan me yiwa baza mu kuma ganawa ba kiyi hakuri kiyi hakuri zan tafi da kaunar mijinki a Raina wanda bbu wanda yasan da haka .
na tsorata matuka da lafazinki akan mijinki ran nan da kika zo lokacin bikina.
nasan kema kina sonsa sosai yanzu. ga hotunansa nan. dana karba agun abokinsa tun lokacin bikinku .
faruk ya taba Gani sau daya har kumayi rikici Sosai dashi daga baya ya gane mijin kawata ne .
nagode sosai sister da kaunar da muka nunawa juna .
Taki a koda yaushe sakina aminu.




Ita kanta takardar sai da ta jike saboda ruwan hawaye, kuka Sosai Aisha takeyi ta zube a gurin tace ki dawo sister dan Allah ki auri Abdullah na yardar miki dama tun muna school komai namu daya ne .
ki dawo mu auri miji daya meyasa baki fada min ba sai da kika tafi .
Tanan dukurshe rike da takardar taci kuka idanunta sukayi luhu luhu suka yi jawur dasu.
Abdullah yashigo gurin a tsorace tunda ya shigo bai ji motsin taba ahankalinsa yake atashe. a firgice yakaraso inda take fuskarsa cike da tsoro da mamaki ya tsugunna gabanta.
yana tmyrta ta Mika masa takardar tana kallon yanayinsa.
yana gama karantawa ya runtse idanunsa sannan ya numfasa yace kiyi hakuri Allah yajikan sakina .

Ta kalleshi fuskarta a tuhume dashi tace Abdullah kasan sister na sonka dama ?
ya zuba mata rikitattun idanunshi sannan yace nima bansani ba.
kuma lokacin da yawa bazan iya tunowa ba.
ni bamma fahimta ba Amman kiyi hakuri kiyi mata addu'a Allah ya hadata da wanda yafini a aljanna.
Ya riko tafin hannuta cikin nasa yana murzawa kada kisa damuwa a ranki kiyi ta mata addu'a nima zan dinga tayaki .
batace komai ba banda hawaye dake silalowa akan fuskarta yasa hannuwansa duka ya tallabo fuskarta yasa harshensa yana salar hawayen dake silalowa akan fuskarta.
ya danyi murmushi yana kallon kwayar idanunta .
yace kinga wannan me sunan dady irin halin dadi sak yake saki tun yanzu na fahimci shine koda yaushe cikin walwala kike Amman muddin kika sa damuwa aranki yanzu nan zaki daina yasa hannu yana shafo cikinta yace tashi muje yau duk bamu gaisa da bbyna ba. yana kara kunnenshi a tsaitin cikin.
Ta dan tureshi zata Mike ya dinga mata dariya yace hakuri zakiyi kowa da irinn tasa jarabawar. yanzu na dada sanin cewa ni Kuma sai ta Allah akan sonki.
Amman ina godiya da yasa ke din kika zamo matata .
Duk yadda taso ta manta da mutuwar sakina abun ya cutura ta dinga tuna rayuwarsu a boarding sai ta tuna yadda sakina ke yawan zuzuta kyan Abdullah ,ta tuna yadda take mutuwar sonsu affan da nuna musu kulawa sosai da sosai waton saboda sun yo kama da Abdullah kwabo da kwabo ne .


Wannan haihuwar anyi abinda baa tabayi ba saboda bby mace ta haifa .
party kala kala sai ga innarta har kasar da take aure Abdullah yasa aka dauko mata ita har da aunty Maryam.
karo na farko da inna ta taba ganin inda diyarta take zaune ga ya'yanta abin sha'awa khalifa ne kawai bashi da hasken sauran yaran.
Amman duk kamaninsu daya sai a lokacin Abdullah ya kara Gane tsantsar kamamani dadinsa da inna kamarsu daya da kuma matarsa bambancin kadan ne taso Abdullah yasa mata sunan sakina sai dai kafin tayi wani hanzari taga har yayi mata huduba da sunan mami wato
(hajarul aswad) aka dinga kiranta da aswad a daren ranar inna har hawayen farinciki tayi .
ganin inda diyarta take rayuwa .
gashi mijinta yana kaunarta fiye da yadda take tsammani .
aswad tayo uwarta sak sai dai ita tafi mamanta haske sosai Abdullah yana mutuwar son yarinyar tamkar bai taba haihuwa ba sai akanta. sai ya lalace a gurinta ya bata lokacin mai tsawo yana mata wasa Aisha na kallonsa tana kara jin kaunar mijinta .
yana son ya'yan da ta haifa masa ta kara amincewa aswad a tsaye take a ransa .
dan wata rana sai kaga ya zubawa yarinyar ido , idanunshi suyi jawur yayi shr yace kai ta son yarinya ba lallai bane kuma idan wani ya aura ya kular maka daita .
ya rufe idanunshi ya daga kansa sama Aisha ta kalleshi har yabata tausayi .

mami ce ta samu Abdullah akan minal tace ita dai idan an yaye aswad a barmata ita . tana son yarinyar sosai shi kansa Abdullah ya gane hakan.
dan duk mai son ya'yansa shima akan zuciyarsa yake.
ya dade yana jinjina abin a ransa shima .
ita kadai ce garesa mace ko fushi yayi yana ganinta zai huci .
ya kasa cewa mami komai mami ta gane hakan ta nuna masa minal din ce ta dade tana mata naci ta rokar mata yarinyar a gurinsa.
da har taki sai kuma taji tausayinta.
tana son yara gashi ita Allah bai bata ba ..ta nemi a raba auran har Abdullah shima cewa yayi A'a gashi shima mijin adalilin haka bakaga yadda yake ji da minal din ba.
ko yaya ta motsa yana kusa daita yana lallabata kuma sai abinda take so gashi dukiyar shima kmr watso masa ake.
dole Abdullah ya amsa tunda shima ba rawa yayiwa Allah ya bashi ba.
,dan haka ya samu ummu affan da maganar ya dade yana fahimtar daita a karshe har ya nuna mata Allah ne ya kiyaye hade da taimakon minal lokacin da aka tisiyeshi sai ya saketa.
da tuni saki uku ya rabuta " dan haka mama hafsa taso .
minal ce ta dinga shawartarsa daya rubuta daya "Aisha ta amince da minal tasan zata kula da aswad tamkar yadda zatayi koma fiye da hakan.
tunda ita kadai ce a gabanta tasan kuma yarinyar zata ji dadi kmr a gidan ubanta dan haka ta amince ta hakura .

Ana gobe za'a cireta a no-no kuwa minal a gidan ta kwana washegari tun karfe goma suka shirya komai itama aswad tana ta murna zasu tafi unguwar tunda ta saba daita. ummu affan tana kallonsu suka fita daga get din gidan.
har taji kwalla ta zubo mata Abdullah yakaraso ya janyota jikinsa yana murmushi shima yana jin abu da take ji a zuciyarsa yace kiyi hakuri inshallahu za'a kuma samun me sunan sakina nan da wata tara .
duk damuwar datake ciki bai hanata jin dadin kalmarsa ta karshe ba . harara ta watsa masa tace sai kace wata yar kaza .
na dinga haihuwa kennan tabashi dariya sosai ya rungumeta tsam tsam ajikinsa .
yace Allah da gaske nake .
da me sunan dady ke har me sunana sai kin haifa min .
kinga soyayya takai soyayya har kin haifan .

Yabata dariya sosai yace tsaya ki Gani taga yana nade hannun rigarsa da sauri ta nemi barin gurin taku biyar yayi sai gata a hannusa ya dauke cak yace ke dai muje ciki tafe yake yana kaiwa bakinta sumba da saman kirjinta.
bai direta akoina ba sai a tsakiyar bed dinsu .
ya mata runfa da fadadden kirjinsa yana balle boturar rigarsa yace da yarda Allah a yauma zaki iya samu kinga in Allah ya taimake ke sai ki samu yan hudu kinga kin huta gabadaya. ta zaro idanun tana dukan kirjinsa yayi murmushi ya kai bakinsa yayi kiss din eyes dinta. tace haba Abdullah wannan wani irin addu'a ce ......har hudu .yace
bbu wani haba Abdullah yana karyar da kai. ahankali ya manneta da kirjinsa Byn ya cire mata doguwar rigar dake jikinta .
Nidai A'a karka sake min addu'ar samu ciki yanzu
yace uhmmmm... kiyi hakuri Aisha ki haifa min ya'ya dayawa masu albarka .
Duk abinda zai zo daga gareki ina so..........
yasoma yamutsa mata jiki yana gogamata gashin kirjinsa yana murza kan nipply dinta ..cikin zafi zafi yake lasar jikinta uhmmmm da haka na janyo musu kafar......


Allah kasa mudace kasadamu da masu son mu, duniya da lahira .
mu ma Allah yabarmu da mazajenmu har gidan aljanna ya bamu lafiya da zama lafiya.
ya zaunar damu tare da mazajenmu lafiya Amin ya rabbi .


Alhamdulilllahi
Alhamdulilllahi alhamdulilllahi

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki tsira da amincin Allah su kara tabba ga manzon tsira annabi Muhammad (saw)

Da haka nakawo karshen wannan littafin .
abinda nayi dade Allah yasanya albarka . kuskuren danayi Allah yafemin .

Subuhanakallahumma ashhadu allaila,ailla anta astagfurka wa'atubu ilaik


Sai mun hadu a sabo littafina mai taken .
AUREN SIRRI.........


AUREN SIRRI download .....
.......................




Taku har kullum Aisha Abdullahi Bagudo

MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AISHA A BAGUDO



Page 85-86



Abdullah yayi shr zubawa Aisha Mayan idanunshi , jikinta ne yabata kallon da yake mata .
itama joyu ta tsura masa tsumammu idannuta masu rikita masa brain .
Sun jima suna kallon juna ,yayinda zuciyoyinsu ke bugawa at the same time .
ahankali yakira da kansa ya nuna alamun ta zo batare da yayi magana ba ,.
tayi murmushi ta matso kusa inda yake .
Abdullah ya janyota jikinsa ya rungumeta yana shinshin wuyanta.ya dan sausauta rungumar da yayi mata.
,idanunsa a rikice yace narasa ke din wace irin mace ce duba yasa hannu ya daga rigar jikinta saman ,kirjinta ya zubawa idanu.
sannan yace kalli bbu mai Gani ko a cikin riga yake ,yace kin taba shayarwa ko sau day..
Ta Ture hannunsa ta saukar da rigarta tana dan harararsa.
bai kula ba " sai ma sake manneta da yayi da kirjinsa yana lumshe idanu.
muryasa a sarke yace ya zanyi na lura hanaki abinda kike so yana disashe dan burbudin kaunar da akeyi min .
dan haka na amince da karatun da kike so .
Aisha ta kalleshi kmr ba daidai taji ba .
ya amsa mata da haka ne zatayi karatunta anan England akan duk course da take son karanta .
ta sake shige jikinsa hade da rukunkume shi dan murna .
Shi kuma dama abinda yake so kennan.
dan haka yashiga jagwalgwalata son ransa .
To dama ita medicine take son karanta dan haka shi zatayi .
Abdullah ya dagota yace Amman fa karatu kawai na amince kiyi kada ki taba tunanin zakiyi aiki .
Tayi murmushin tace nagode ma haka.
ta tuna dama innarta ta taba gaya mata komai me wucewa ne.

Ta fara karatunta cikin kwanciya hankali.
gashi taji dadi Sosai dan sadik ya girma .
ta samu tazara akan yadda take samun ciki Amman sai da Abdullah yarinka damunta shifa yaji shr har yanzu .
kar fa tayi tunanin ciki zai hanata yin karatu .
sai da ta fahimtar dashi akan ba haka bane Allah ne bai kawo ba .
sannan ya gane Alla ne
ya kawo mata hutun.


Abdullah zaune a falo ita kuma tana narke jikinsa hannuta ke yawo ajikinsa tana wasa da gashin kirjinsa.
Ahankali yasoma mata bayanin akan sun gama yanke shawara shi da mami .
yace ga takardun ainihin gidansu na kebbe za'a kaiwa su inna da baba cewar su koma ciki da zama.
an bar musu shi halak malak Aisha ta kalleshi da kyau gidan da ta fara Gani ta dauka gidan gwana ne.
ko dai wata sabuwar zolayar ce za'a yiwa iyayenta.
take ta fada haka a ranta bata son duk abinda zai hado da iyayenta ciki in dai bana dadi bane.
Cikin sanyi murya tace dadin affan wanda suke ciki fa ?byn shi fa suna da gidaje wanda ake musu haya
ko kai sau biyu kana siya musu fa .

Yace nasan da wannan Amman shi ma wannan din munga yadace ne ya zama nasu saboda ayanzu Ma wuyaci ne mukoma zama cikinsa.
kuma kina ganin , za'ci cigaba da zama haka ne ba kowa cikinsa .
Aisha ta Mike zaune tana kallonsa taji maganar wata iri idan har bata manta ba mami ta taba cewa zata bawa babanta millions of naira dan kawai ya raba yarsa da Abdullah.
alokaci a zatonta ko talauci ne yasa ake son Abdullah ya aureta.
ranta ya baci da wannan tunanin da tayi taji tamkar alokaci ta fada hakan kuma akan kunneta akayi komai acikin gidansu .
Baza taba wannan lokacin ba gara ita zata iya jure komai.
Amman iyayenta fa bbu wani dalili take fada a ranta .
tace dadin affan ita kanta mami tasan hakan ba zai taba yiwu ba ..

Da mamaki ya dago yana kallonta mahaifiyarsa take cewa ita kanta........
ya sake maimaitawa a fili.
tace ita kanta tasan ba za'i taba yiwu ba ,
a hakan da suke ma sun dan go..
tas... tas ...tas .taji Abdullah ya yaryarfa mata maruka a fuskarta yana kuma nuna ta da dan yatsansa .
A fusace yace bar ganin ina sonki ..
tabbas ni kaina bansa iya adadin kaunar da nake miki ba.
Amman zan iya rabuwa dake muddin kika ce zaki raina min mahaifiya .
Ke zan iya barinki gabadaya ,ko ke wacece ajikina.
Aisha kuwa dake rike da fuskarta ,tayi shr ko kwakwarar motsi ta kasa yi.
karo na farko kennan zama yafara zama ,
yadda taji marukan haka shima yaji a fuskarsa ya runtse idanunsa hade da tura hannunsa cikin aljihun ya dunkule yana kallonta.
ba zai iya jure kallonta ba kuma yasan alokaci ranta a bace yake matuka.
dan haka ya Mike ya bar gurin zuciyarsa na masa wani irin suya .
itama tajima zaune anan daga baya ta Mike ta shige bedroom dinta
ta kwanta.
ita kadai tasan abinda take sakawa a ranta dan kukan ma kin zuwa mata yayi alokaci.


Abdullah kuwa ya kasa tsaye ya kasa zaune a daki ya dinga kallon hannun daya mareta dashi .
ya dunkule ya buga a bango har zuwa wani lokacin a karshe ya sake fitowa ya dan saci kallon inda yabarta bata nan yasan bbu wata walwala a tare daita yanzu .
dan haka ya wuce gurin mami da taufik can ya yini yana gaya mata Amman ya gyara zance sosai yadda bazata ga laifin Aisha ba .
to sai a lokacin ma yake jin wani abu daban na bangaren iyayen Aisha wanda ya faru a lokacin dasu mami sukaje gidan ita da mama hafsa ,kafin ayi musu aure .
Abdullah ya kara jin zafin kansa akan marukan da yayi mata har dare yana tare da mami tun rana jikinsa a sanyaye ya baro London ya barwa mami taufik da nufin zasu zo gidan washegari.


Ya kasa bacci ,ya rasa duk wata natsuwatsa saboda sun sabarwa kansu bacci da dumin juna.
dan haka ya daure ya Mike ya nufi dakinta yace kome zata yi masa shi dai ta barshi ya rabi dumin jikinta .
yaje ya lalubi kofarta ya jita agarkame.
ita kuwa bayan ta kulle kofar ma barin key tayi a jiki gudun kada yayi amfani da extra key.
tana jinsa yazo yafi sau biyar yana murda hannun kofar har da knocking a hankali taki kulashi har ya gaji ya hakura .

Washegari da safe ya isketa a kitchen bata fasa yi masa duk abinda zai ci ba .
saboda dukkansu basu amincewa masu aiki suyi musu abinci ba .
sai dai suyi iya nasu .
sadik yana kusa daita yana zuba mata surutu. Abdullah ya shigo ya dan saci kallon fuskarta tam take a daure kmr dai asalin Aishar da ya sani .
ya kasa magana ya sunkuya yana yiwa sadik magana yace morning my dear .
Shima sadik din yace morning dad .
yace masa shine jiya ka kulle min kofa ko kana jina ina ta bugawa ka kyaleni to ni dai ayi hakuri dan Allah .
ta gane daita yake yacigaba da maganar sa sadik kuwa sai tambayar sa yake dan bai gane kan maganar ba .
Aisha kuwa da sauri ta dan hada abinda take ta shige ta barsu a gurin .
Ya Mike yabi bayanta da kallo yasa hannu ya tallabe fuskarsa daidai barin daya mareta.
ya langwabar da kai yana jin zafin gurin har yanzu.
hannushi duka yasa ya dafe tsaitin ZUCIYARSA dashi ahankali ya furta ya Allah.....
yana daya sanin aikata abinda yayi .

Mami bata zo gidan ba sai kusan azahar.
ya fito ya dawo falo saboda zuwan nata .
a gidan tayi sallah Aisha ta sauke da bata duk wata kulawa da tasaba yi mata ,.
wanda azahiri kuma bata so zuwan mami ba alokaci suna falo duka har Abdullah ko magana bai yi ba.
yaji intercom na kara ya Mike ya fita ya duba ya dan jima a wajen sai kuma gashi ya shigo a fusace yayi bedroom din ummu affan din .
dan jim sai gashi ya fito da handbag dinta yakaraso yana zazzagewa a rude yace kingani ko mami kalli kalli ya fito da passport dinta da komai na cikin jakar .
yace duba mami wai dan bata da hankali .....Nigeria take shirin tafiya ita kadai yana yi yana kallonta yana nunawa mami .

A fusace itama take kallonsa, Amman batace komai ba Abdullah yace direban da tasa yazo yakaita airport ne ya zo yanzu .
ya sake mikewa a fusace ya fice ya dawo yana watsamata wani irin mugun kallo .
Aisha ta Mike tsaye tana son tayi kuka.
tace ni kabarni na tafi abuna.
ya zaburo zai sake dauketa da wani Marin dan jin haushin abinda tace.
mami ta dakatar dashi ya dinga harararta yana kwafa ran maza ya baci .
Mami ce tasa baki tace ta zauna shima ya zauna ta fara bata hakuri jin da tayi ba zasu barta ta tafi ba .
Yasa ta kifa kanta kan kujera ta fara kuka Sosai Abdullah ya gane irin yadda take kukan komeye ya taba zuciyarta kwarai .
ya ji ba zai jure jin kukanta ba.
kawai ya Mike ya bar gurin .
sai wajen dare sannan mami ta fara shawo kan al'amarin sai da ta nuna musu bacin ranta sosai wato zuwanta bashi da wani amfani kennan.
sannan fa jikinsu yayi sanyi Abdullah ta farawa fada sosai ta nuna bai kyauta ba .
sannan ta dinga yiwa Aisha maganar data shiga jikinta sosai.
tace kinga a kalla yanzu idan bbu ni bbu ke dole yaran nan zasu shiga wani hali .
tunda daga jikina sai nake ayanzu anan saboda haka komai rintsi ki daure ki zauna da ya'yanki sune abin alfaharinki wata rana.
anan ta juya kan Abdullah take gaya masa bata raba dayan biyu wuyar da Aisha tasha a farkon haihuwar su affan da akace ta tsorata har cikin ya juye .
Hadi da maganar datayi mata a waya ne .
dan ko awa biyu basuyi ba da yin waya dady Allah ya jikansa yace ga halin da take ciki Abdullah ya dinga kallonta yana kallon mami shi bai taba jin haka ba .
sai da yayi tunanin sosai ko shi yasa ta dinga tambayarsa mami alokaci .
har ya zata ko dan mami bata zo duba jikinta bane ya dinga jin tausayinta aransa.
tana da zurcin ciki da yawa .
har wani sanyi sanyi ya dinga ji akinsa alokaci,.
a karshe mami ta hade su gabadaya tayi musu nasiha dole su tsaya su rike kansu da ya'yansu. tunda ita ayanzu jiran irin ta dady take har tasa su hawaye .

To kwanan mami uku a gidan nan su .
har ta fahimci halin da Aisha take ciki .
ta kawo mata abinci taga Aisha ta fice da sauri ta barta da Abdullah.
ta kalleshi sosai tayi murmushi tace ai ciki ne ma daita ake ta wannan rikincin.
ya tashi da sauri ya bi bayanta ya tarar tana toilet ta rufo kofar daga ciki tana Kwara amai .
ya dawo gurin mami yana nuna murnarsa a fili tamkar cikin farko zata haifa masa.
Sun shirya sai dai ba kmr da ba.
dan Aisha taki kula shi ballanantana taje ga shimfidarsa .
Shi kuma abinda ba zai lamunta ba kennan.
kuma ko a gurin mami suke idan ana hira yayi ta janta da

Please Login or Register in order to submit comment