Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanyi asuba Abdullah yashigo asibitin tunda ba'a kwana musamman da yake bangaren haihuwa ne duk da yake dakin ita kadai ce" yana shigowa jiki a sanyaye ya zauna kan kujerar dake kusa da gadonta ya zuba mata idanunshi shi kadai yasan yadda yake jinsa a halin yanzu" tsawo lokacin yana zaune yana kallonta ya runtse idanunshi tsantsar kaunarta ce da tausayinta suka hade masa alokaci daya .yasa hannu ya zaro hanky daga bayan aljihun wandonsa ya goge hawayen daya zubo masa ,ahankali
ya zaro hannuta dake hade da injin din jikin na'ura ya hada da nasa ya kifa kansa a jikin gadon yana murza hannun sannu sannu " Allah kadai yasan daidai Amman likitoci cewa suke zata farfado, yake fada a ransa.
Sai ya dan ji kmr ta motsa hannu daya rike dashi ,yayi shr yana son ya sake ji" can yaji kmr atishawa agigice ya dago kai da sauri a sanda take sake yi wani" a agigice Abdullah ya saki hannu da sauri.
har yayi kanta sai kuma wani tunani yazo masa. ya hau daddanna abin kiran doctor da duka hannuwansa biyu .
yana karawa da bakinsa sanda mlm abu shima yashigo tana cigaba da yin atishawa mlm abu ya rinka alhamdulilllahi alhamdulilllahi .
likitoci uku ne suka zo a lokacin guda suka shiga aikinsu akanta ,sanyi AC aka rage sannan suka cigaba da dubata tsawon lokacin .
sannan suka fito suna yi musu murnar .
Abdullah ya karaso kanta da sauri idanunta a rufe suke har zuwa lokacin.
ya dan juyo yana tambayar likitan daya saura yana hada kayayyakin aikinsu . Cikin sanyi murya still
Abdullah yace doctor bata bude idanunta ba fa ?
Doctor yace masa ai yanzu barci take" da can ba bacci takeyi ba .
Abdullah ya juyo yana kallonta yana godewa sake godewa Allah .

Ranar alkhamis dady ya taho a daidai saukarsa duk tarin yawan baccinta ya dan saketa Abdullah na nan manne kusa daita ya dinga sakar mata murmushi.
karo na farko da tadinga kokarin tashi zaune a rude har zai kirawo doctor sai yaga bata lokacin ne" yatada ita da kansa ya jingineta da jikin gado.
ya zuba mata ido yana yi mata sannu .
batace komai ba shi kawai take kallo" ya jawo tafin hannuta yana kiran sunanta tayi kmr zata amsa sai yaga tana kallon cikinta" yace Aisha kin haihu kin haifa mana twince duka maza ta kalleshi kawai kmr ba daidai taji ba.
ya matse hannuta Sosai cikin nasa yace it's truth Aisha we have two infants .
Kawai ta dinga murmushi shima haka ita har da kwalla" shima sai yaji hawayen farinciki na zubo masa har zuwa wani lokacin" sannan ya goge" itama ya goge mata dan ragowar hawayen "ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta ya yo kasa da bakinsa kan nata yana kis din lip's dinta" su dady suka turo kofar da mlm abu a haka suka ganshi da sauri ya janye jikinsa"kunyar duniya ta hanashi sakat ya ma kasa magana da kyar ya mike yana sotsa keyarsa ya fice.
yana fita kuwa yasa kunyar ta Karu akanta ita kadai har zazzabi ta fara ji alokaci ,saboda nauyin su dady da taji ta rufe idanunta sosai ta kasa budewa .
Sai ranar lahadi mlm abu da dady suka taho tare kafin tahowarsu , Aisha ta dan samu damar sakewa da babanta kuma taji dadi haka Sosai.
shima Abdullah haka sukayi da dady a can gurin da aka Adana jarirai dady yarinka kallonsu ashe zuria maza dayake taso ashe ajikin Abdullah zai sake samun su .
yace Amman hasan din a dinga kiransa da affan Husain kuma Adnan aka fiddo masa su ya dinga kallonsu kafin su tafi abin alajabi kamartasu har ta baci da Abdullah mutumin da cirosu shi ya shida musu ko wanene na farko 'shima da wani abu dan dis kmr tabo a jikin bby.
dady ya sakar musu dukiya sosai a kula da lafiyar Aisha .
ga gyaran gidansu da suke ciki da aka kara gyarawa .
dady ya sake karawa ma'aikatan wajen kudi musamman dan kula da yaran sannan suka baro Denmark ana gobe suna

Abdullah ya dinga kallon Aisha yana yi mata dariya" gashin kanta ya birgeshi yadda ta gyara shi "ya tuna mishi sanda tana gadon asibiti duk a hargetse "yace wato shi kansa yasan wahala tayi kyau kwarai da gaske bazaka taba cewar ita ta dauki cikin yanbiyu ba Amman har lokacin tana cikin sati na hudu.
suna yin baki yan dubiya da barka daga Nigeria domin dady ticket ya yanka ga duk mai wanda ke son zuwa Dr sagir yazo aunty Maryam da mijinta yayyen Aisha da usman sai yawancin ma'aikatan daga company sun Sami zuwa.
Aisha ta dan kalleshi yana kwance kusa dai ya'yansa ya zuba musu idanu ya kira sunanta Aisha ya akeyi farat daya naga kina gane su Adnan
Tayi dan murmushin ta motsa kusa dasu tace kaga ta nuna masa dan zaren data samu tayiwa kowa sheda akafarsa" affan ja Adnan green kuma saboda suna cikin showel ne, yasa zaren baya fitowa .
yayi dariya sosai yace kema kennan fa Amman kinga kinyi dabara nima in tashi shidasu zan dan zamo showel din sai nayi saurin fadar sunansu .
Tana kallonsa a gurin bbys din sai idan yagaji yake bawa mai kula dasu ko idan suna son mamansu .
Ya dan dago ido kadan yaga shi take kallo suna hada Ido tayi saurin dauke idanunta daga kansa "ya danyi murmushi yacigaba da abinda yake har sai daya gama ya kara rufe bbys din da kyau .
sannan ya dan soma gangaro gefenta inda take "itama kmr ta gane nufinsa" ta mike tsaye zata fita sai ji tayi ya fizgota ta zube saman fadadde kirjinsa gabadaya ya rungumeta ya matseta tsam tsam ajikinsa a tare suka sauke ajiyar zuciya ya kai bakinsa sautin kunneta ahankali yace me kike so ki fada yanzu? Tayi shr yace akwai magana a bakin nan naki fa .
ta narke masa ajiki yace dama ni na gaji da wannan horon da,akeyi min .
Ta kalleshi a tsorace me Kuma yake nufi da haka ta fada a ranta .
har yau akwai sauran azabar datasha bata gama barin jikinta ba..
ya dinga lumlumshe mata idanunsa ,yana shafo wasu part na jikinta , tayi narainarai da idanu zata sa masa kuka.
yayi saurin hade bakinsu waje daya yasoma tsotsar lip's dinta da bakinta yana kallon kwayar idanunta har sai da yaji ya dan ragewa kansa ,zafi" sannan ya zare harshensa yace sorry bby da wasa nake miki fa, nasan har yanzu da saura sai kin kara warkewa sosai tukun zamu daura daga inda muka kwana koba haka ba ,? Hade da kashe mata idonsa daya, ta sake narke fuska tana kukan shagwaba . Ya ahankali yake busa mata iskar bakinshi
a fuskarta zuwa saman kirjinta duk yabi yasoma kashe mata jiki . ahankali yace naga kina kallona dazu kmr zakiyi magana me kike son kice ?ta dan maida kwallarta" ta dago ta sake kallonsa, sannan ta sunkuyar da kanta kasa cikin sanyi murya wanda da kyar tace mami kuwa tasan tare muka zo nan ? Yayi shr ya kai Hannusa yana zagaye saman kirjinta dashi still baiyi magana" sosai ya rungumota ajikinsa ahankali Ya zura hannushi ya zaro Brest dinta daya yana shafawa idanunshi akanta jikinta yacigaba da mutuwa sannu sannu yake murza kan nipply dinta yana kallon yadda take sakin ajiye zuciya duk ajiyar zuciya da take sai dukiyar fulaninta sun yiwa sama dukkansu bbu mai kuzarin yin magana dashi daakawa tambayar da ita mai tambayar sai narkewa juna suke suna lumlumshe idanu ahankali ya soma yin kasa da Hannusa.
Itama cikin sanyi ta daura hannuta kan nasa dan dakarta dashi daga inda yake kokarin zuwa hade da girgiza masa kai ya tsaya tsuru yana binta kallonta, idanunshi har sun fara juyewa ahankali ya dauke hannusa duka daga jikinta yana sakin nurfarfashi itama ya mike tare daita ya zaunar daita da kyau suna facin juna



MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AISHA A BAGUDO


Page 75-76

Ya tsareta da manya idanunshi yana nazarinta yakasa gane dalilin dayasa ta masa tambayar , ta sunkuyar da kanta kasa dan ganin yadda yake kallonta dan har wani tsoro tsoro taji yana shigarta , ahankali ya sauke numfashi hade lumshe idanunshi murya a dashe yace Eh da dai bata san tare muka taho ba" saboda lokacin da muka zo din bata dan jin dadin jikintata ne" Amman yanzu ai tasani tun da gashi taji zuwansu affan.
ya dago habarta ya hada goshinta da nasa yace bata zo taga jikinki ba ko ? Kiyi hakuri nasan zata zo ne su teema kuma exam sukeyi suna gamawa zasu zo tayi shr bata ce komai ba .
Yana kallon kwayar idanunta dake sake hargitsa masa tunani. ahankali ya sake cewa kiyi hakuri fa.
ta girgiza kai ni ba haka nake nufi ba "yace ko ma me kike nufi dai nabaki hakuri kizo muyi baccinmu .
kinga yara har sunyi ya kai bakinsa ya tsotse lip's dinta " sannan ya mikar daita tsaye hade da mannata da gefen jikinshi yana sake duban yanayin ta .

Lokacin da su teema suka zo Denmark alokaci Adnan bashi da wata ishashiyar lafiya" gashi duk abinda daya yayi to sai shima dayan yayi" ko kuka ne ko fitsari da kashi dan haka affan din ma ba wata cikakkiyar lafiya ce dashi ba .
koda yaushe suna asibiti karo na farko kennan da teema ta taba ganin Aisha .
cikin lokacin kadan suka shaku da juna sosai abunka da jinin daya.
duk da teena ta girmi mata Amman tana bata girmanta na matar yayanta su. affan kuwa yi suke kmr zasu hadiye su musamman minal idan tana renansu sai abun ya birgeka.
hakan kuwa nayiwa Abdullah dadi kafin tahowarsu har hotuna sukayi da yaran dan ma rashin lafiyar da sukeyi yasa suka dan rage wani abu .
satin su uku suka baro Denmark alokaci su affan sun kusa wata biyu.
tafiyarsu teema yasa komai ya sake cakudewa Aisha domin jikin Adnan ya sake yin tsanani haka shima affan din yana rashin lafiyar sai dai bai sosai ba.
dady ma ya zo byn tafiyar su teema ya duba su.
Abdullah kwance akan doguwar kujerar dake falo idanunshi a runtse kmr mai bacci yace a ransa kowa yazo yaga abinda ya haifa ya duba jikin Aisharsa' Amman banda mami , fushin mami ba a kansa da Aisha kadai ya tsaya ba" gashi har yaran da basu san komai ba ya shafa. ya sake runtse idanunshi sosai yana jin wani irin a ransa.

Rashin lafiyar Adnan tasa har Aisha ta fara fitar da rai dasu " dan sau Tari idan taji shr sai ta dinga taba kirjinsu taji ko suna numfashi .
Duk da akwai masu kula dasu sosai Amman ita da Abdullah basa barin yaran a gurin ma'aikata ko bacci bata barinsu suyi ga yawan kuka kuma Adnan ne yake farawa sai affan ya kama shima' a tsakanin wannan lokacin Aisha ta rame sosai ga rashin lafiyar yaran da rikicinsu ga rigimar uban gayya Abdullah " dan tunda yaga ta samu sauki ya hanata sakat" wani lokacin tayi ta kuka a daki ko idan su affan sunayi kuka itama sai zauna gabansu tana taya su , gashi lokacin Abdullah bawani zaman gidan yakeyi ba yana gurin aikinsa.

Haka ta dinga rayuwa wani lokacin har gara su affan din ma akan babansu" dan su da zaran sun Sami bacci shikenan .
shi kuwa idan tana rokonsac ya kyaleta sai yace dan bata son shi ne shiyasa bata damu da hakan ba "shiyasa kawai taga gara ita ta hakura masa yayi duk yadda yake so daita , ta tuna zamansu a boarding ta taba jin wasu kawayeta suna labarin wai daman shi balaraben mutun akwai shi da son yawan jima'i ,duk da shi Abdullah ruwa biyu ne Amman bai bar komai daya danganci hakan.
kuma ta amince da haka sai da su affan suka samu cikakken wata biyar da haihuwa sannan Adnan ya fara samun sauki shi kuwa dama affan ta Adnan ce ta shafeshi tuni ya warwaare.
Sannan taji an fara , zance komawarsu gida nan da wata uku nan gaba.
ta kagu taje taga su innarta sosai har yanzu inna bata san su affan ba take fada a ranta watansu biyar suka zama tamkar basu ba dan har an fara zaunar dasu a kekuna sai gashi Adnan ma ya riga affan iya zama wai har yana kamo abu yace zai mike.
ita kanta Aisha a wannan lokacin ta dan samu sauki abubuwa saboda Abdullah idan ya shiririce a tare dasu affan sai su kwashe lokacin mai yawa suna tare "wani lokacin sai dai tazo ta tarar affan ya kwanta a kan hannusa Adnan kuma a saman cikinsa "duk sunyi bacci sai dai ta dan gyarasu itama ta samu inda zata kwanta anan kusa dasu. Ahankali take gane tsansar kamannin su da ubansu hatta dimple din kumatunsu musamman affan da idan ana masa wasa yana dariya sak Abdullah " na Adnan ne bai fito ba Sosai.
mai yiwuwa dan shi bai cika yin dariya sosai bane .
Watanni su bakwai lokacin kuma su Abdullah watan su tara kennan a Denmark aka fara musu shirin komawa gida' Aisha tana cikin murna da doki dan bata taba dadewa haka a rayuwarta batare da taga danginta ba.
kawai Abdullah yazo yace ma Ankara sati uku akan tafiyarsu gida saboda za'a kayatar da bikin company daya zo dominsa, kuma shi ake son zai yanka igiya sai party da za'a shiryawa su affan.
saboda shine dama tun farko yaki ganin basu da isheshin lafiya.
Aisha tayi kmr ta basa masa ihu dan takaici ta kasa magana .
to yadda ta raina abun har tana korafi .
sai dai abun yabata mamaki matuka dan an shirya abin sosai ya kuma kayatar har ya birgeta .
anyi bikin bude company, Abdullah ya yanke igiyar shiga byn ya karbi kyaututtuka akalla masu mahimmanci dan nuna kwazon aiki" adviser da sauransu har da tsaftar kayan hada aiki" shi kansa abin yazo masa a bazata" inda a jawabinsu har suna neman ya dawo garin da zama ya rike company.
Aisha najin haka sai hankalinta ya tashi addu'a kawai take kar Allah yasa ya amince da haka ta fada a ranta .
Kwana biyu tsakani aka shirya parting su affan.
alokaci Sun shiga watanni su na takwas kennan Adnan yana tafiya har da dan gudunsa affan kuwa bai iya ba sosai sai idan yaga dan'uwan yana tafiya shima sai ya rinka kokarin Mikewa yana farawa daya biyu zai fadi yana kuka shi kuma Adnan yana ganin haka duk abinda yake zai bari shima ya taho ya kama shi yana kuka .
a haka suke birge mutane da shiga rai ranar da'aka shirya musu party su na haihuwa kusan kowa yayi hotuna dasu, yaran sunyi kyau sosai da sosai kowa yana Sonya dauke su idan ka kalli Aisha kmr karbosu tayi "dan ba alamun ko daya da nuna ko ta taba haihuwa bare ace ita ta haife dukansu.
har hoton family sunyi ita da yaran da babansu an bawa yaran kyaututtuka har Aisha ta dinga tsorata da abun ,sutura gasu can a gida Amman wanda suka samu a gurin har yafi na gida.
dan akwai kayan da zasu kai akalla shekaru sha biyu kafin su soma sawa.
kuma komai iri daya wasu kuma kudi a envelop dollars da sunayen yaran ajiki..
a ranar da kuka suka baro wajen da yaran dan duk sun gaji da yawan daukarsu da'ake tayi .
Dan Adnan har jan rigarsa yake wai shi sai ya cire" alamun yana son wanka kennan .

ta abuja suka sauka a gidansu wanda kayansu orready kai tsaye gida sukayo .

Washegari suka dauki hanyar kebbi "koda suka sauka agidansu na aure ma'aikata suka tarar kmr ana rayuwa a gidan ko awa basu yi ba.
ya fita tare da salis bai jima da tafiya ba sai ga ma'aikata guda biyu daga cikin na mami ya turo mata saboda kula da yaran .

Washegari kuwa yace ta shirya zasu tafi gidan akaiwa mami su affan ta gansu" dady ma tun jiya yake maganar yaran duk jikinta yayi tsanyi ,a sanyaye ta gama hada komai da zasuyi amfani dashi ita ba abun tace bazata ba "yace wai dan bata son shi ne "yaran nata tsalle tsanllensu komai sunki yarda ayi musu "sai ita da kanta ko Abdullah hatta wanka da shiryasu "shiyasa duk suka bata lokacin sai kusan karfe daya na rana suka shiga gidan Abdullah har ya bude mota yaga bata da alamun fitowa ya dan kalleta ya lura tunda ya gaya mata zance zuwansu wajen mami jikinta yayi tsanyi bai ji wata kunyar ma'aikata da suka yo kansu ba ,ya jawota jikinsa yace kiyi hakuri fa ta kalleshi Tayi kalar tausayi ya daga mata kai kiyi hakuri da komai nasan ,duk ni ja komai dana makale lallai sai ke " ina sonki tamkar Raina "yadda bazan iya rabuwa dake ba hakka bazan taba canza uwa ba, sannan ya saketa yayi gaba da yaran dan har sun fara kuka ganin za'a tabasu .

Koda suka shiga bbu kowa dan duk su teema basanan, sai mami ce kawai a falon "sai mai aikinta tana gyare gyare suka shigo .
Aisha kuwa gabadaya jikinta rawa yake dan har wata zufar wahala take tsatsafo mata , Abdullah duk ya gane yanayin da tashiga Amman share yayi kmr bai Gani ba" har gaban mami ya karasa affan yana kafadar hannunsa Adnan kuma yana rike da hannusa yana dariya ya sauke affan ya fara gaisheta Aisha dake labe a bayan Abdullah itama ta dan matso jiki a tsanyaye tana gaishe ta....



MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗
ZUCIYAR MASOYI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AISHA A BAGUDO


Wow masoyan arziki , yan biyu masu tsananin shiga rai ,hakika kun shiga Ran bagudo ba karya .kuna ina 🗣🗣🗣🗣🗣 blessing twince ,hasana danlarabawa & huseena danlarabawa ku matso kusa wannan shafin naku ne ku kadai, kuyi duk yadda kuke so dashi, ina matukar sonku har cikin nan ❤ , ina kyawun yi daku irin sosai din nan, ana kyawun tare 🤝🤝🤝🤝nima ina addu'a r Allah yabani blessing twince guda bibbiyu sau goma... 😃😃😃



Page 77-78




Aisha dake labe a bayan Abdullah itama ta dan matso jiki a sanyaye tana gaishe ta...
mami ta amsa tana kallonsu a bazatan da suka yi mata ,da turanci Abdullah yake gayawa su affan su gaishe da mami Amma kememe suka ki matsa daga jikin Abdullah"ko jikinsa basu bari ba suka sake mannewa babansu .

mami ta zubawa sarautar Allah ido ga Abdullah lokacin yana yaro har guda biyu a gabanta abin ma tsoro yashiga bata .
Abdullah ya fahimci yanayin da maminsa tashiga dan haka ya sunkuyar da kansa kasa yayinda yaran suka sake mannewa jikinsa.
tsawon lokacin mami tana zaune takasa magana ,ahankali murya cike santsar ladabi da biyayya Abdullah ya dago yace kiyi hakuri mami ' jiya dare yayi bamu ba Muzo dasu ba yau kuma tun safe ake shirinsu ".
Mami ta girgiza kai kawai tayi shr "Abdullah yashiga waige waige yace su teema sunje school ne" aHankali mami ta amsa" ya dube su affan cikin harshen turanci yace kuje gurin mami kusha tea " Amman kememe suka ki sakinta sai da kyar yasamu ya bambaresu ya fita ai kuwa suna ganin haka suka koma byn mamansu .

Aisha kuwa ko motse bata iyayi sosai ,saboda barinta da Abdullah yayi da mami .
shima kuma tun fitarsa yake tunanin yanayin dazata shiga, Amman ba yadda zaiyi gara komai yazo karshe .

Mami takasa dauke idanunta akan yaran ,ta kasa magana wani abun kunya duk goce gocen cikin Aisha da take.
sai gashi ta haifo irin abinda ta haifa sak ita har guda biyu ma" data tashi haifar nata , gashi su kansu yaran basu santa ba, gudunta ma suke, taji bazata iya zaman falon ba ga Aisha a gurin" ta Mike cikin sanyi ta shige ciki ,tamkar ta zubda hawaye take ji,.
Aisha na nan takure a zaune "gashi su affan sunki yarda da kowa" ita a zatonta ko mami wani fushin tayi , shine duk ta kara tsorata ,tana nan zaune su minal suka shigo da ihu suka karaso kanta itama sai a lokacin dan taji dadi "da wayo da calculate suka samu suka dauki yaran , dukkansu kamar su cinye yaran suke ji . Aisha ta kallesu byn sun hau da ita samansu "Tace teema kunbar mami ita kadai teema Tace ina jin bacci take yi" Amman bari na koma na Gani "ta dauki Adnan da karfin tsiya suka sauka .

To yinin ranar mami tasa aka canza abinci ,saboda su ,da kyar yaran suka yarda suka zauna kusa daita sai da aka baza kayan wasa da calculate iri iri a gabanta "sannan suka zauna ta zuba musu ido tana kallonsu hannuta ta daura saman kan su affan tana shafawa tana dauke numfashi, wani abu daya kara girgizata yadda taga kmr pampers din jikinsu ,ce ta damesu tasa teema ta cirewa adnan anan bathroom din mami " ta ajiyeshi ta tafi ta gyara affan.
mami ta lura da dan tabon dake cinyar Adnan dan duhu gurin yayi kadan wanda hausawanmu suke cewa rowa to yadda yake a jikin yaron haka yake ajikinta "shima a bangaren dama kmr nata.
wannan tashin hankali har ina ga Aya ta koina tana zuwa mata" har kara dubawa take .anan aka sake shirya su da abincinsu" duk akawa mami kaca kaca da daki" sannan teema ta hau sama kai affan dan yana son mamansa.
Byn fitarta mami ta kamo adnan ta dinga kallonsa tana hawaye taci kukanta sosai ita kadai ba wanda yasani .
tunani kawai take mama hafsa ta kusan kasheta a da , take fada a ranta.
ita batama san kowaye daga cikin yaran ba a gabanta tunda yaran duk kamaninsu ta baci ta jawo shi jikinta sosai ta rungume ganin datayi yana gyangyadi saboda a can Ma affan din bacci ya fara .

Dady kuwa dayaga yaran rudewa yayi ,yana dariya ya cewa Abdullah kada fa dawowarsu nan canjin abinci ,yasa sukiyin kiba da girma" irin haka. Abdullah kuwa dariya yayi yana sunkuyar da kai kasa dady sai sake jinjinawa yake "yana Allah kennan me yin yadda ya so" to yanzu wanene babban acikin su ?
Abdullah ya kallesu ya kirawo sunan affan dan sun rigada sun san sunansu .
dan haka shi din ne yayi saurin waigowa "sannan ya nuna wa dady shi' dan shima da haka yake ganesu "musamman mami ta canza musu ma'aikata raliyya kadai ta amincewa ta dinga kula da yaran .


Da daddare byn sun dawo gida Aisha sanye take cikin hadaddun kayan

Please Login or Register in order to submit comment