Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yafi kala bakwai a yinin rana guda sai wanda take so zata ci motsi kadan mami ta tambaye ta koda wani abu .
hakan kuwa yana yiwa Abdullah dadi Sosai har yasa ya dinga yi musu addu'a Allah yabasu mai sunan mami sai tayi ta masa dariya.
Aisha ta fara kullewa aranta macce zata haifa .


Sai da teema ta gama service dinta sannan aka soma shirya shiryen bikinsu .
sun dace da juna matuka ita da Mansir dinta .
ga dukkan alamun kuma shima yana ji daita .

Cikin ummu affan na da wata biyar .
aka sha bikin teema tun lokacin bikin teema ke rokon zata tafi dasu affan madina .
saboda shi kansa Mansir din ya amince dan farkon ganinsa daita tare su ya gansu ta rigada ta shaku da yaran .
mami ce tace ta taimaketa ta barmata yaran dan minal kadai ta rage itama wata rana dole ta tafi dakinta sai su Adnan din kawai.
dole ta hakura da hakan a can madina suka zauna inda iyayen mansir suke ,shi kuma yana koyarwa a university dake kasar .


Aisha ta kalli inna tace innarmu dubi har sister ta gama karatunta Amman ni dadinsu affan nayi nayi yaki wai me zanyi da karatu?
a kalla dai inna mutun yasan matakin illiminsa Amman kememe yaki ko zance baya so yaji anyi .
ga maseefar kulle tsiya a gurin dadin affan. innarmu ni har rasa yadda zanyi dashi nake baya bari akai mu unguwa .
sai yace lallai sai dai shi da kansa .
To kuwa idan ina san zani wani guri to dole na fada tun kafin wata ya kama" idan Allah ya taimakeni idan ya kama kafin ya kai karshe in dai ina rokonsa zai kai ni. wai baya samun lokaci ne .


Inna tayi murmushi sosai tace to menene ai haka shine miji?
Kuma haka wani namijin yake.
bayason yawan fita Amman idan kika yi hakuri sai kiga wata rana ya wuce karatu ma tunda baya so ki hakura .

Tace ni inna fa ba wani guri da nake yawan zuwa Amman sai kiga da na masa zance fita zai bata rai .yace shi bayason yawo .
inna tace wasu mazan kuma kishi yake damunsu sai kiga daga haka ya zama kulle.
Aisha tayi shr ta tabbatar da akwai kishin ma dan hatta wayar hannu Abdullah yaki amincewa ta rike .
saboda azababben kishinsa usman yashigo ya zauna kusa daita yadda taga yayi shr yace menene ta kalleshi kawai tace bbu komai .


To haihuwa tazo matav da wahala wannan karon saboda girman jinjirin Amman duk wahalar data sha .
bata kai tasu affan ba da kyar ta haihu da kanta a yadda ta kwalafa rai akan haihuwar mace har sanda suka je gurin teema a madina.
sai da ta siyo tsarabar kayan Yar bby mace.
to tana ganin namiji ne ta kudure a ranta zata roki Abdullah yasa mata sunan babanta .
sai gashi Abdullah yace tunda ba a samu mai sunan mami ba.
mami ta roki a saka mata sunan mahaifinta tayi shr batace masa komai ba.har sai daya manna mata kiss a lip's dinta sannan tace Allah ya raya taufik yayi murmushi dan yasan ba haka taso ba Amman ya zai yi umarnin mami ne .
.
Gabanin zata raka Abdullah interview England ne .
akasa ranar bikin sakina taso kwarai Abdullah ya barta a gida ayi bikin daita Amman yaki yace sai dai ta hakura su tafi tare .
Ganin har ranta ya baci ne yasa ya kara ninka mata abinda zata bawa sakina gudunmuwa akan yadda yabata da. dole ta hakura.

sanda ta iske sakina din a gida, a ganin da tayi wa sakina yatada mata hankali sosai.
sakina ke cewa sister bana son auren nan bana so ni gara kawai a kyaleni.
Aisha tace to meyasa sister ?ko dai faruk din ne bakya so .tace har dashi ma .
Aisha tayi murmushi tace zaki so shi ne bari dai kuyi aure .
ba haka akayi nawa ba da dadinsu affan ba. Amman a yanzu ji nake ko mutuwa tazo gara ta daukemu tare.
sakina ta kalle sosai tace Allah ko sister .
tace wlh kinga idan mun mutu tare ba wata kewar juna da zamuyi .
shi bazai sake aure ba ni ma haka.
Dan ni a shirmena ko mutuwa nayi ina tunanin wacce zata aurar min miji .
sakina tayi murmushi ta jinjina kai .
tace sister ke sanda kika auri Abdullah zuciyarki babu komai .
Kumaba kowa a cikinta ni kuwa fa.?

Tayi shr kwalla tana neman zubo mata.
Aisha tace ke kuma akwai wanda kike so kennan ?
Sakina ta girgiza matac kai kawai.
tace sister to meyasa bazaki neme shi kuyi aure ba.
kika tsaya kawai kina bakanta zuciyarki a banza.
sakina tace sister ba zai aureni ba shi ya ma dade da yin nasa auren.
har da ya'ya.
Aisha ta bata rai tace kuma shine ke dan baki da zuciya kika nace da son sa ?.
Tace ba haka bane kinsan sharrin so .
ina ta addu'a dai .
Aisha ta dan kwabe baki tace to Allah ya kyauta Amman kuwa waye wannan .
tace sunansa Muhammad.
Aisha ta numfasa tace suna mai girma Allah dai ya rabaki da shi ki rike wanda yake sonki .
sakina tace nima haka nake fata.
sunjima a ranar suna zantawa har sanda Abdullah yazo ya jima a waje sannan ta fito abinda ta kai mata kuwa maman sakina har da kuka tana godiya tana sama mata albarka.



Shekarun su affan kusan goma . a lokacin suna da kanne uku .
khalifa taufik sai mai sunan mlm abu sadik.
duka basuyi shekara a England ba Abdullah yasamu manager a company dake England .

Wata safiyar jumma'a mami tashiga gurin dady kmr yadda ta kanyi Amman sai taga dady ba motsi bata duba ba.
ta dauka ko bacci ya koma duk da bai saba yin hakan ba.
Amman ina...tuni ta hau salati itama ta fadi a sume gurin har aka share makokinsa mami bata wani dawo haiyacinta ba.
mutuwar ta girgiza ta.
ta girgiza Abdullah sosai dan har kwanciya yayi a gadon asibiti.
mami kuma banda karfin addu'a da ta zauce dan
har surutai ta soma a saboda ita tafi kowa zama dashi kuma ta dade tare dashi .
sai dai kaji tana cewa mijinta bai mutu ba bacci yake suka binneshi saboda ya samu baiwa a nutsensa ta tarar dashi tamkar mai bacci .
haka ma innarsu Aisha tayi kuka kmr ba gobe sai fadi take Shikenan dan'uwanta ya tafi ya barta ita kadai . a wannan lokacin ne komai ya daidaita atsakanin ita da mami .
domin yanzu mami ta gane duniya ba a bakin komai bace.
daman ita bata dauki abin da zafi ba .
duk makircin da sharin ma hafsa.

Allah sarki komai ya dawo kan Abdullah.
shine babba shi mami ke kallo taji dadi a ranta sai ko su affan da suke shirin tafiya secondary school a lokacin.
dole Abdullah ya dawo da mami London inda daman can dady yafi sha'awa su zauna.
su kuma suna England komai nasu na Nigeria yusif da umar da Dr sagir ne a kai .
Abdullah yasa aka fitarwa da kannensa hakkinsu kowacce aka bata nata.
zuwan su London minal tayi aure ta auri ahmed wanda matarsa ta farko ta rasu .
Abdullah yayi arziki sosai alokaci ya'yansa biyar duka maza duk da su affan suna gurin mami .

Affan da Adnan sun girma tamkar sun fi shekarunsu .
Ga kanninsu sai sake bayyana yake.
kamar har ta baci da ubansu tamkar wasu kannensa idan sun tsaya.
idan kuwa su biyu suke tare baza ka taba bambance affan ko Adnan a ciki ba.
sai dai halaiya ce kawai data bambantasu.
mami tace bata taba ganin ko jin tagwaye irinsu ba basa jituwa ko guri daya yazo yanzu dayan zai bar wajen. Amman duk wannan abinda suke ko bacci daya yayi anan kana matsawa gaba zaka ga dayan ma yayi a can.
idan cikin nishadi daya yake to wlh duk inda dayan yake kana zuwa zaka ga shima dayan yana dariya ko dai wani abu ya sashi hakan .
Haka ma idan bacin rai ne.
wani abinda tace yana bata tsoro duk wannan abun baka isa ka taka daya ka kwana lfy a gurin daya ba .
,duk inda hargitse ya hada musamman Adnan tunda yafi affan zuciya sai kaga affan a hargetse ya shigo yana tambayar mami ina Adnan ya tafi yayi ta damunta kennan.
koda kuwa sun yini basu yi magana dashi ba .
har sai yaji inda ya tafi ya binciko shi.
,suna kashe wutar kuma sai kowa ya kama gabansa .
hakan yana matukar tsorata mami Abdullah ma yasha lura da hakan Aisha tace dama tun suna yara basa wasa tare .
Amman duk inda daya yaji kukan daya shima sai yayi ko kuma ya rarrafo ya taho gurinsa a haka mami ta dinga kallon ikon Allah .
Kuma duk abun su suna shakar Abdullah yanzu nan ya shigo zasu natsu sosai har sai ya fita .
haka ma mamansu sun san ita ta haifesu suna zuwa England su ganta da kannensu Amman ita tarigada ta gane hakan suna sonta sosai da kannensu suna sakewa daita suyi hira idan sunje musamman affan dan yafi Adnan sakin fuska anan london suke karatu da Abdullah yaso ya kai su new York ne Amman mami ta hana .
a lokacin teema na da ya'yanta biyu.
itama faiza tayi sabon aure Amman sai da aka daure mata mahaifa sannan ta samu cikin nata ya zauna .

Mami ta turo daga London Aisha taje a lokacin dadin affan yaje Hong Kong tare da wasu ma'aikata.
dan haka ita da yara suna England mami take sanar mata an samu labarin ahmed mijin minal fa baya haihuwa wacce matar ma data rasu ma tsawon shekaru suna tare ko bari bata tabayi ba .
kuma ance daga gareshi ne dan haka dole idan Abdullah ya dawo sai dai a raba auren.
a ranar minal na gidan sai faman bacin rai take da maganar mami har kuka tayi daga kallon idanunta .
mami kuwa sai dada jaddada mata hakan takeyi .
Shikenan ace mutun bazai ga kwansa ba a duniya Aisha tayi shr daga can tace ni ina ganin mami abin bai na raba aure ba tunda dukkansu suna son juna aure da haihuwa duka nufin ne na Allah idan Allah yayi nufin ta samu sai kiga ya kawo dalili.
Koda shi din ko rabuwar sai a rabu batare da jin zafin wani ba Amman muddin yanzu aka ce haka za'a yi musu wani cikinsu zai iya kulle abin yaji zafi a ransa azo kuma daga baya ba'a samu yadda ake so ba .


Mami tayi shr tana sauraronta daga baya ta jinjina kai tace Shikenan Aisha tace addu'a kawai za'a dinga yi musu mami tace Shikenan haka za'ayi.

Minal kuwa da taci kukanta tagaji jin yadda Aisha sukayi da mami da murnarta ta rungume Aisha tana godiya.




Abdullah yashigo falon
mami a dalilin wayar da tasa aka yi masa bata da lfy .
byn dawowar daga Hong Kong ya tarar hawan jininta ne ya tashi dan ma da taimakon doctor a kusa mai kula da lafiyar ta .
mami ta Mike zaune tasa aka kirawo mata affan da Adnan tacewa Abdullah gasu nan jiya ko abinci bbu wanda yaci acikinsu .
saboda rigima akan abinda bai kai yakawo ba ,.
wai har Adnan yana dauko wuka a kitchen zai cakawa affan.
Muryar Mami a raunane tace tun jiya bani da lafiya akan haka wai Adnan har yana son ya illata dan'uwansa .

Amman idan wani ne yayi masa da bai barshi yasha ruwa ba .

Abdullah ya zuba musu idanu yana kallonsu , kowane acikinsu ya kasa kwakkwarar motsi , saboda basu taba tsammani abin zai je kunnensa ba .
ya jima yana kallonsu sannan ahankali yace takardar zama a kasar nan tashin hankali ne samunta sai da aka batar da makudan kudi .
byn an sha wahala aka sameta .
gashi zama a cikinta yazama tashin hankali tunda har wani yana son kashe dan'uwansa a cikinta .
kuma ku kashe min mahaifiyar da ita kadai ta rage min .
To Amman nasan abinda kike nufi dani .
dukka n wanda bacin ransa yayi dalilin da wani abu ya faru da mahaifiyata ko kuma wani abu yasameta.
to wallahi wallahi wallahi shima yasan ya janyowa kansa tashin hankali dan banzan yarda ba .

Maganar ta girgiza su sosai Abdullah idanunsa yayi jawur yake magana a karshe suka dinga kuka suna bawa dadinsu hakuri .
yaki kallonsu ,har sai da mami tasa baki sannan ya sauko ya dan hakura .

Amman alokaci ya rantse suna gama jss zasu tafi boarding a new York basu zauna su dinga sata bacin rai ba.
gara suje can, inda idan sukayi rashin ji za'a dukesu .
da har mami na hanawa ya roketa tayi hakuri yace ga khalifa dake primary 5 .
A lokacin shima anan london yake school .Amman shi duk week end ake kashi sai ya dawo gurinta da zama gabadaya.
yace suma idan sun tafi acan akwai gidan wanda zasu dinga zuwa week end .
gida ne dai sai anyi hutu ,sai kuma idan anje ganinsu.
ya nuna mata kada ta taba damuwa da hakan.
.
To itama kanta ummu affan sai da abin ya girgizata .
da taji dan haka sanda suka zo sake bawa dadinsu hakuri.
Itama sai da ta bata musu rai sosai .
tunda daga lokacin aka dan samu sauki wani abu.




MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
ZUCIYAR MASOYI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AISHA A BAGUDO



Page 87-88


Abdullah yasoma romancing dinta taci kuka duk ya yage mata kayan jikinta yayi jefa dasu gefe.
sai daya rabata da komai na jikinta .
ahankali yake juyata yadda ransa keso .
gabadaya ya tsumu jikinsa ya dauki rawa .
yasa harshensa yana salar wuyanta zuwa kirjinta komai ganinsa yake tamkar sabo" a dan kwana hudun nan da yayi batare da yaji dumin jikinta ba.
hannuwansa duka dake rawa ya daura kan dukiyar fulaninta yasoma murzasu yana lumshe idanu.
daidai nan kukanta yasoma yin kasa kasa hade da sauke naunauyen ajiyar zuciya mai tsawo .
yacigaba da murzasu yana goga mata gashin kirjinsa .
sai daya gama rikitata tsab .yasan hanyoyin dayasan tafi saurin hawa network .
domin kuwa gabadaya yasan takan logonta da yadda zai gusar mata da tunaninta da mayataccen soyayyarsa .
iyakar kamuwa tayi shi alokaci ita kanta sake narkewa tayi ajikinsa Amman bata taba koina na jikinsa ba dan kunya . ahankali manager Abdullah ya dauki hanyarsa dayafi sabo daita.
Byn komai ya lafa ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana kallonta bakinsa yakai cikin kunneta ya kira sunanta yace yanzu ummu affan da gaske zaki iya barina ki tafi ?
Batayi magana ba.
yace ban taba tsammani ba wallahi " cikin sanyi murya tace cewa kayi zaka iya rabuwa dani koni wacce ajikinka.
ba gwamma na tafi ba tun kafin kakoreni ....
yace to kiyi hakuri Amman ni a tunanina in dai ana zaune tare wata rana dole a bata.
ke kuma baki san haka ba sai ki dauki matakin tafiya Byn kinsan komai zai iya faruwa dani idan kin tafi.
na horu matuka dana mareki kiyi hakuri kinji tayi shr batace komai ba.
yace Allah ne ke raya bawansa ako yaushe. Amman bana jin zanyi rayuwata sak cikin jin dadi da walwala batare da ke ba, saboda wallahi Aisha zuciyata ke kadai ta saba so ,so irin na ya mace da namiji" har takai ga aure.
kuma har a yanzu da mukayi ya'ya bbu wani abu daya canza a kanki da yadda nake jinki a zuciyata.
soyayyarki dada karuwa take sosai har ina tsorata wani lokacin idan naga ke bbu wani abu dake karuwa a zuciyarki. shiyasa nake lallabaki domin kuwa nasan duk abinda ya faru ni kadai zan kwana aciki.
tunda gashi har kina tunanin zaki iya barina ki tafi yana kallonta tamkar mai shirin fashewa da kuka.
ya sake rungumeta ajikinsa yana gogamata gashin kirjinsa a bayanta.
na tsorata matuka da haka.
Aisha dan Allah kada ki sake yunkurin barina kinji kiyi hakuri mu rike yaranmu .
ta amsa da kanta yace zaki zauna dani har karshen rayuwarmu.
ta daga masa kai yace yauwa uwar ya'yana Allah ya zaunar damu tare har abada.
a zuciyarta tace Amin
Kinji mami tace ko ba ni su affan masu yiwa su inna ne .
Ni kuma ya wajaba akaina dana kyautata musu karki manta ko bake a tsakani inna uwace a gareni .
dan haka kiyi hakuri a bawa baba gidanmu nasan abinda kike tunani Amman kiyi hakuri.

Jin sheshekar kukanta ne yasa ya juyo daita suna kallon juna ya tsareta da manyan idanunshi yana sake jin shaukin kaunarta na fizgarsa .
ga joystick dinsa na sake mikewa alamun bai koshi ba.
Hannunsa duka yasa ya tallabo fuskarta dashi yasa harshensa yana salar hawayen dake silalowa akan fuskarta. hakan da yayi ya sake tsuma zuciyarta kwarai da gaske.
tarinkajin wani irin maganadisun soyayyarsa na fizgarta.
tabbas tasan Abdullah yana matsanancin sonta.
, haka ita kanta batasan sanda kaunarsa tayi zurfi ta mamaye zuciyarta ba.
shi dai nashi kawai yasani.
ita tana kokarin boye nata ne kawai .
yayinda shi kuma yake kokarin bayyana mata kunjinsa da tarin soyayyarta.
sai daya tabbatar da hawayen sun tsaya wannan ya kamo lip's dinta yana tsosa yana kallon kwayar idanunta .
lumshe idanunta tayi tana jin wani sanyi nabin gangar jikinta har zuwa kasanta .
ahankali ya zare bakinsa ya sake cewa kiyi hakuri abawa su baba tace Shikenan mun gode Allah yasaka da alkhari.
yayi murmushi ya narke mata ajiki yana shafo saman kirjinta meye na godiyar .
Byn ni da baba yabani ke ban yi masa wata godiya ba har yau.
dan ban ma san me ake cewa ba .
ta Ture shi ganin ya fara canza salo wasan sa .
ya dinga mata dariya yace raguwa kawai.
tace uhmmmm naji tace dadin affan gaskiya fa ina son ganin su inna.
rabona dasu an kusan shekara fa.
yayi murmushi ya sake jawota jikinsa sosai yace kice da biyu dama aka nemi guduwa abarni.
Allah yasa ba qarata za'a kai inna ba .
tace serious wlh har nasa rai zan gansu yace to Shikenan ki Bari ina daukar hutu sai muje. yana cigaba da shashfa duk inda hannusa yaci karo dashi ajikinta . ahankali ya narke mata yana lumlumshe mata idanu ahankali ya kai bakinsa saitin kunneta zan... kara fa ..
ta dan yi far da tsumammu idanunta tace dadin affan ta ya amsa mata da uhmmmm ... .abinci ne .yayi murmushi yace ai wannan yafi abinci test.
ta sake cewa Meyasa baka gajiye dayin......yayi saurin hade bakinsu.
ya koma harshenta yana shock yana lumlumshe mata idanu domin yasan me zata fadi.
sanna yace bazan taba iya gajiya dake ba saboda soyayyar da nake miki tafi taki yawa ,.
kuma zan cigaba da sarrafaki har sai randa na wayi gari banida karfin mazakunta ajikina.
kema abinda yasa baki damu dani ba akwai rashin so ciki .
baki taba nuna min kina da bukata ta shimfida ba,kullun sai ni alhalin nasan kema kina so .
ta bata fuska" wani irin so kake so kuma Byn duk wanda nake ma.
ni kaina bansa adadin tarin soyayyarka atare dani ba.
ta kai hannu kan chest dinsa tana bin nipply dinsa da yatsata.
ya lumshe idanunsa yana sakin numfashi ahankali ahankali jin maganarta ta karshe "ga hannuta dake yawo kan nipply dinsa ya sake jifar manager cikin wani yanayi na daban .
ya kwanta plat akan bed ita kuma tana cigaba da laulaya kan nipply dinsa hannuta daya kan joystick dinsa tana shafawa ai jiyayi tamkar ya shide dan tsabar dadi.
yatura hannushi cikin gashin kanta yana ya mutsawa .
Sosai suka sake komawa ruwa tsumdum .
jawota yayi hade da tattarota gabadaya samansa kirjinsa yasa baki ya cafko Brest dinta yana tsotsa yana murza dayan da hannunsa .
gabadaya sun gama fita haiyacinsu ahankali ya sake zira mata sandar girma a kasanta . hannusa duka na rike da kunkurunta yana zira mata joystick dinsa fast fast .


A daren kuma mami da yake sun barta da wuri har nafiloli tasamu tayi . addu'a tayi sosai Allah ya jikan dady da rahma daya dage akan
auren Abdullah da Aisha suma tayi musu addu'a r Allah yayi musu albarka da ya'yanta duka.
ta kara yiwa mahaifinta addu'a dan tun Abdullah bai kai shekara biyar ba .
idan bata manta ba ya kai shi wani Gari can gaba da inda suke yasa aka nema masa maganin tsari dana farin jini da kwarjini .
yadda ko makiyinsa ba zai iya cutardashi ba.
ta dade bata zaune taki kwantawa tayi bacci.

Uhmmmm tsohuwa tai kiyi kwana, Abdullanki na can yana shan shaaninsa πŸ™ˆ

Cikinta Nada wata biyar suka je Nigeria amma bata taba ciki karami ba kamarsa.
tamkar bata da komai haka taji mai yiwu kuma ko saboda Yar kibar datayi kadan ne ta boye cikin .
da taufik da sadik kawai sukaje ,shi mlm abu ma tsorata yayi da abin yayi fur yaki.
wai abin magana ne sai da Abdullah ya dinga magiya da kyar dasu mlm dahiru ya amince Byn yaga shaidar gidan mallakin Abdullah din ne tamkar ya zubda hawaye haka Allah yake idan bai baka ba me yiwu arzikin ajikin wani naka yake.
ta kai mlm abu yanzu wanda ma suka fishi shekaru sai su dinga neman risina masa .
ahalin yanzu cigaba yazo mlm abu takoina dan yasif ma yana samu sosai har yayi aure da ya'yansa biyu maza.
sai umar shima da yarsa daya .
sai major aliyu abubakar bahindi yana can abuja sai usman matukin jirgin sama.
kuma duka cikin kulawar dady ne domin dai ya ware musu miliyoyi kudi kafin yabar duniya wanda basu cikin magada sai ummu affan dake karanta medicine .

Allah sarki washegari da suka zo a gidan alhj aminu ta wuni saboda rasuwar sister ta girgizata matuka tayi kuka har sai kanta ya soma ciwo.

Sunje gidan Dr sagir kusan hana su tahowa yayi sai da suka kara kwana biyu tamkar kada su baro Nigeria a yadda ake nuna musu kauna kowa sai tambayar su affan yake Abdullah yace suma za'a kowa .

Zuwa lokacin kuwa Aisha hatta makaratun islamiyya tasa anyi fisabillah Abdullah ke kara shige mata gaba akan komai .
Ana sauran kwana biyu su bar Nigeria .
saboda ta abuja zasu tashi tasake zuwa tayiwa maman sakina gaisuwa anan maman sakina kece mata ai kuwa sakina tabada sako tace komai daren dadewa in tazo a bata .
Aisha ta dinga mamaki tace sako kuma ? Mama tace uhmm aunty amarya tabawa.
jikin Aisha a sanyaye taje gun aunty amarya ta karba
Allah sarki maman sakina har da Hawayenta tace ina ma anan take ta dinga ganinta tana tuna mata sakina .
har ta fito daga gidan mama na godiya da samata albarka Abdullah na mota da securities dinsa .

Washegari suka bar Nigeria cike da kewar yan'uwa da abokan arziki amma ita Aisha jiki a sanyaye tabar kasar saboda mutuwar aminiyarta



MMN SUDAIS CE
[3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
ZUCIYAR MASOYI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AISHA A BAGUDO


GAISUWAR BANGIRMA GAREKU ,DABAN KUKE A ZUCIYAR BAGUDO IRIN SOSAI DIN NAN .
ANA KWAYUN TARE 🀝🀝🀝🀝🀝🀝.


AISHA ALI GARKUWA
MY KHADEEY PINKY
ANFA
RABIATU SK MASHI
UMMU BASHEER
ZAINABπŸ’€πŸ’€
ASMAU GALADIMA
HAUWAU ABDULLAH SARKI
MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE
HASANA DANLARABAWA
HUSEENA DANLARABAWA
FAIZA BSBS
SAUDATU BELLO AMBURSA.
AMINA ABBAKAR GWANDU.
HABIBA SALIHU BAGUDO
HAUWAU MUSA MAI KAJI
ADAWEEYYAH.

ALLAH YA TSAREKU DA TSAWARSA A DUK

Please Login or Register in order to submit comment