Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bane haɗi da addu,ar Allah ya shirya YASIR ya daidaita zaman lafiya da soyayya mai karfi a tsakaninsu





★★★ FERAS yana tukin yana zubar hawaye gaba ɗaya jiyake ya tsani kansa da duk mugayan abubuwan daya aikata yanzu takai ta kawo iyayensa da ƴan,uwansa suna gudunsa bayan sune mutane na ɗaya da sukafi kowa sonsa a rayuwa

Da wannan tunanin ya karasa bakin ƙofar gidansu amma saiyayi parking daga waje ya tako yashigo gidan da kafafuwansa , tunkan ya karasa shiga yakejin mummunar faɗuwar gaba shidai babban burinsa Ammeen sa tayafe masa kadda ta kuma korarsa a wannan karon

Da sallamah abakinsa ya shiga parlorn yana zuwa yayi sa,a dukansu suna falo , aikuwa suna ganinsa suka mike gaba dayansu cike da mamaki dan danan hawaye yafara zuba a idon Ammee Allah sarki uwa mahaifiya ita takoreshi ammajin daɗin yadawo gareta yasata tahowa da gudu tana kuka ta rungumeshi tana sunbatar goshinsa tana cewa

" Alhamdulillah nagodewa Allah daya dawomin dakai lafiya FERAS kayi hakuri nayi kuskure dana koreka kayafemin wallahi bacin raine amma ina matukar kaunarka ɗana kuma babu abinda zai rabani dakai sai mutuwa duk irin halayenka zan zauna dakai nacigaba dayi maka addu,ar shiriya har karshen rayuwata

Habawa FERAS yanajin magan ganun mahaifiyarsa sai shima kuka ya kubuce masa baisan lokacin daya rungumeta ajikinsaba da shaukin soyayya yana fidda wani zazzafan nishi mai cike da damuwa yace

" Ammee na bazan iya rabuwa dakuba hakika kune sular dayasa Allah yake ɗagamin kafa aduniyarnan kaunarda kukemin ce da kuma addu,o,inku yasa ban gama tabewaba har Allah yanunamin isharori kala kala wanda kai bazai iya ɗaukarsuba , Raihan yana faɗin haka ya zube akan guyoyinsa yana mai dafa kafafun Ammeen sa tanajinsaukar hawayensa a jikin kafarta yake cewa

" Ammee na wannan karo na farkone da zan raukeki dan Allah dan annabi Ammee kiyafemin duk wasu kura kuraina amma hakika banyimiki adalciba nikadai nafita zakka nazama sular rusa farin cikinku amma daga yau ina maiyi muku Alkawarin FERAS ɗin da kuɗauka yamutu yanzu sabon FERAS ne a tare daku mai kuma sa babbun ɗabi,u kudaina tuna abubuwan dana muku a baya kawai inaso ku kalli yadda zan kyautata muku a yanzu kannena zasubar maraici daga yau kekuma Ammee na kindaina zubda hawaye wannan Alkawarine dana dauka kuma Allah da mala,ikunsa sune shaida

Ammee tanajin haka ta ɗago ɗan nata cike da soyayya tace " nayafe maka nayafe maka yarona duniya da lahilar Allah ubangiji ya karemin kai kuma ya tabbatar maka da kudurinka nazama shiryayye da sake sabuwar rayuwa

Gaba daya gurinnan babu wanda baiyi kukaba , FERAS yayi wa aisha da gazzal nuni da hannu nan kuwa suka taho suna kuka suka rungumeshi shima shaikh ali kuka yake amma na tausayi dakuma farincikin ɗan uwansa ya gyaru dan dagajin yadda FERAS yake magana zakasan ya matukar cenza ba irin daba

Shima shaikh alin zuwa yayi ya rungume FERAS yana hawaye yace " mungodewa Allah ya ɗan uwana Allah yasa hakan shine alkhairi a wajenmu baki ɗaya kuma dan Allah yayana kayafemin bacin ran dana saka , murmushi FERAS yayi ya dafa kafaɗar shaikh ali yace , " indai nine nayafe maka kanina mai kama dani amma dan Allah kaima kayafe min kaji ɗan , uwana , sake rungumeshi shaikh ali yayi yanaji kamar a mafarki yau takasance rana ta musamman dabazai manta da itaba ranar daya dade yana jira ta shiryuwar ɗan uwansa


Nan suka gama koke koken nasu sannan FERAS ya zauna ya kwashe labarin duk abinda yafaru dashi yafaɗa musu , dukkansu babu wanda bai jijjiga da lamarinba kuma dama suna zargi akwai shafar shaidanu ajikin FERAS duba dayadda yadinga aikata abubuwa babu imani babu tsoran Allah , nan suka shafa addu,a haɗi dayiwa Allah godiya sannan FERAS ya roki matar shaikh ali da tattausar muryar harda tsugunnawa akan tayafe masa abubuwan daya mata , jawahir dayake yarinyace mai nutsuwa da kaifin hankali hadda kukanta tanuna babu komai dama sharrin shaiɗanu babu yadda basayi

Nan suka umarci FERAS yaje yayi wanka aikuwa babu musu yaje shaikh ali yana biye dashi cike da soyayya yana tayashi hira harya gama shirinsa suna sakkowa aka hadu gaba ɗaya sukaci abunci ana hira ta zumunci mai daɗi cike da kauna kowa ranshi tas

Bayan sun gama ne shaikh ali da FERAS suka tafi masallaci dan gudanar da sallar la,asar wanda acenne bayan an idar da sallah shaikh ali yasake bawa FERAS kalmar shahada a sirrince batare da wani yajiba ya musluntar da ɗan uwansa , ƴan unguwa kuwa sai mamaki ake yau ga FERAS a masallaci hatta shigar daye ya cenza lallai Allah mai iko wannan sabon abune kam a wajen duk wanda yasan FERAS ada





★★★ Raihan yana dawowa daga wajen papy ya wuce gidansa dan yau ko aiki bazai fitaba yana gida

Yana komawa gida yatadda maryam a inda ya barta ko motsawa bataiba guri yasamu ya zauna yana cemata , " to kefa kishirya bikin aminiyarki ya taho ,

Juyowa maryam tayi ta kalleshi cike da mamaki dan tasan sirrin zuciyar Amal babu wanda takeso face mijinta Raihan , " wai da gaske aurannan za,ayi ???

" eh mana ita yarinyar ta amince shima kuma YASIR ɗin ya amence to mai zamu jira su islam ma nayiwa papy da abbansu magana sufito da mijin aure idan kuma ba haka ba to zamu sama musu da kanmu watakila ma duka a hada lokacin bikin nasu rana ɗaya

" ceb gaskiya gidannan kunada gagarumin biki to amma kana ganin su islam zasu fidda mijin aure yanzu duba da yadda suka girma duk fa sun girmemu nida Amal amma gashi kowacce a gidanta sukuma suna zube kuma ba mazajen auren suka rasa ba

" su suka sani ai yanzu nagama da YASIR na juyo kansu saina
koyawa kowaccensu hankali amma saida hadinkanki zan samu na daidaita komai a gidannan

" ni kuma ta ina wannan abu ya shafeni dazaka ce saida hadin kaina , murmushi Raihan yayi yana shan shayi yace , " kinsan babu abinda yafi sa nutsuwa da kwanciyar hankali sama da aure idan kika sakarmin kanki nasamu nutsuwa na ginu wallahi zakiyi mamakin yadda abubuwa sasu cenza karki damu nibasai kin biyani kudin madarata dazan bakiba

Maryam wata kunyace taji ta kamata lallai Raihan sam baya jin kunyar sakin magana ko wacce irice hmm , " Allah ya kiyaye aibadan kai akayiniba bare kacinyeni a banza saboda kuɗi na jiyama dakaci ba,a san raina bane fyaɗe kayimin kuma wallahi idan nace banyafeba ta zauna ,

" karki damu ai tunda nagane wajen yanzu kodayaushe zan dinga kai ziyara ina kwasar gara kuma ma kemenene naki na damuwa ai tsohone ni ba kamar yadda yara sukeba zakijini

" tsohon daya kusa hallakani bah wallahi sam jiya banyi tunanin zan farko na ganni agidan duniya ba kuma haryanzu banji daidaiba koya na motsa saigurin yayimin ciwo

" ayya sorry karki damu da wannan idan kika bani wuka da nama zan jiyar dake daɗi mara musaltuwa wanda harsaikin zo kina nemana da kanki kuma idan kika saba dani babu wani ɗanamiji daya isa ya rabeki kiyarda dashi saini , yafada yana kashe mata ido

Maryam kam shiru tayi batace komaiba dan tagama gano duk inda dan bariki yake yabiyo bayan Raihan salon yaudara da sawa zuciya kewa kala kala ya iya gashi yanzu idan baya gidan sam batajin daɗi Allah Allah take yadawo koda kuwa faɗane suyi

" kinyi shiru bakice komaiba , " haba Raihan taya zan yarda dakai bayan nanda wata biyar zamu rabu taya zanbi san zuciyar ka na kashe rayuwata da kaina kaga dan Allah kadaina yimin wannan maganar banaso ,

" to shikkenan naji amma kinsan ke baki isa kin haramta abinda Allah ya halittashiba ko to dan haka kizauna da shirin yin rayuwar aure dani komai da kikasan na tsakanin mata da mijine saiya faru a gidan nan kuma daga yauwa dakinnan rufeshi zanyi cen ɗakina zaki kwaso kayanki ki koma da zama daga nan zuwa wata biyar din babu abinda sai sauya idan kuma Allah ya kawo baby to saikin haifemin kayana , yafaɗa yana mai ficewa daga ɗakin

Yana fita hawaye suka gan garo a fuskar maryam tana tunanin taya zata yadda da abunda Raihan yake kokarin aikatawa shibaice yanasonta ba amma kuma yanaso ya cinyeta kafin wata biyar ɗin yarjejeniyarsu gaskiya hakan da matsala dole ta nemawa kanta mufita idan ba hakaba zai gama da ita





Da daddare abbansu Amal ya tarasu ciki kuwa adda islam yace " kamar dai yadda kuka sani bikin YASIR da Amal ya karato to munsake shawartawa a tsakaninmu yanzu ana bukatar ƴan matan gidanan kowacce ta fidda mijin aure idanma ma batada shi muzamu samo mata a haɗa bikin gaba ɗaya dan mun gaji da ganinku haka riɗa riɗa kuba karatu kukeba bakomai ba

Murmushi ommu Amal tayi dan wannan zancen yayi matukar yimata daɗi kodan islam data dameta akan maganar Raihan cikin farin ciki tace , " ai abbansu wannan abu yayimin daɗi gara a haɗa bikin nasu gaba ɗaya dama akwai wani yaro ɗan gidan sarauta daya nace yana son islam kaga shikkenan sai ayi masa magana ya turo

Abu Amal yanajin yadda matar tashi ta karbi zancen hannu bibbiyu yayi murmushi yace , " to madallah bari muji tabakin islam din inyaso saita faɗa mana inda yaron yake dakuma sana,ar sa idan angama bincike sai ace su turo kinga komai yazo da sauki

Islam tanajin maganar da suke ta ramfo mahaifiyar tata wato so take tasoke maganar Raihan lallai Amal tayi gaskiya ashe da gaske rufa rufa suke mata aikuwa yanzu yazama dole tasanarwa abbanta gaskiyar lamari Raihan takeso kuma idan ba shiba babu wani maha luki daya isa ta aure shi









Please comment and sharing fisabibullah 🤝






✍🏻
Zee ƴar mutan libya ce
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲








AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA








By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA







PAGE 4️⃣9️⃣⏮️5️⃣0️⃣

Bismillah








Cike da damuwa islam ta kalli iyayen nata tace , " abba inada wanda nakeso kuma banajin zanyi aure indai bashi nasamuba ,

Abban nata yajuyo batare da nuna damuwaba yace , " ah to masha Allah islam haka nakeso to amma wanene wanda kike so din ???,

" abba yaya Raihan nakeso kuma wallahi duk rintsi duk wuya babu wanda zai hanani aurenshi koda kuwa shida kansa yace baya sona to saiya aureniiii , cikin mamaki da ruwan masifa omminta ta hayayyako mata dacewa , " waike islam wace irin karyace ne wato bazakibar zancen nan ba ko ??? , ninarasa wannan wace iriyar masiface haba wai ace duk mazan duniya da kenki da komai kiwani likewa wani banza Raihan wanda baya ganin mutumcin kowa bare ya kula dake

Kallanta abba yayi yace , " wai tukunnama wanne Raihan din takesone ???, " Raihan nawa kasani nagidan nan take nufi , rike baki abba yayi cikin tunanin rashin hankali irin na islam sannan ya jijjiga kai haɗi da ɗan murmushi irin nasu na manya yace ,

" haba islam da girmanki da hankalinki kidinga wannan banzan alwashin to kince sai kin aure shi kota tsiya kota arziki kinsan halin Raihan sarai wallahi kamar yunwar cikinki

" abba dan Allah kataimaka min wallahi tun bansan menene soba nake dakon soyayyar yaya Raihan kawai nakasa faɗawa kowa amma kosu Amal da shahida sunsan ina sonsa please abba kataimakeni ko Allah zaisa ya yarda da aurena

Abba yanajin haka yaji tausayin islam ya kamashi lokaci ɗaya yace , " to shikkenan babu damuwa islam zan samu Raihan din da kaina yanzu inyi masa magana wata kila ya yarda da hakan

" amma gaskiya abbansu kabani mamaki wai yanzu islam zaka biyewa kawani tari Raihan da zancen tace tana sonsa , nidai gaskiya idan kamin haka bakamin adalciba haba dan Allah ace ƴaƴan nawa guda biyu kwallin kwal su kare atare da waɗancen mutsiyatan yaran marasa mutumci da kunya

Shidai abu Amal baice komaiba ya fice dan yasan halin ommu Amal yadda take idan tafara mita babu sauki sai ran kowa ya baci ,






Raihan yana shiga ɗakinsa yanemi guri ya kwanta cen yaɗau wayarsa yakira mustapha , daga wajen mustapha kuwa yana ɗaga wayar yace , " ya ango ango kana lfy , ɗan murmushi Raihan yayi wanda shikansa baisan daliliba yace , " lallai mustapha kanason kazolayenine kenan ? , " eh aidole na zolayeka gaba ɗaya kabuya tunda kayi auren nan ganinka yayi mana wuya amarya ta boyemana kai

" to kaga laifina , yauwa dama na kiraka na faɗa maka gobe inaso kazo compani zamuyi wata magana dakai , " okey bai babu matsala Allah ya kaimu , ameen ya amsa masa sannan ya kashe wayar ya wuce parlor

Tundaga parlor yake kwallah mata kira amma shiru bata amsaba hakan bakaramin fusatashi yayiba aikuwa da hanzari ya tashi yana zuwa ya taddata a tsugunne tayi zaman dabaro a kasa , wani murmushin mugunta yasaki yakarasa kan gadonta ya zauna yana shafar gashin gemunsa yace ,

" maryam magana nakemikifa tunɗazu amma kina jina kikai shiru ko haryanzu fishin ake danine ba,a warkeba , " hmm lallai yaya Raihan ai dole kace haka kasan kayi ba daidaiba , " dana karbi hakkina to duk ba wannan ba yanzudai kitashi kici abinci na sayo miki magani kisha ki kwanta ki huta dan anjima kaɗan zan koma wannan wajen mai matukar daɗi kinsan ance da zafi zafi ake dukan karfe

Ɗago kai maryam tayi tana kallonsa da jajayen idonta , ganin haka yasa shi tasowa ya karaso inda take zaune ya tsugunna yana murmushi yasa hannunsa yana share mata hawayen da suka gangaro a fuskarta sannan ya rungumeta a jikinsa kankam yana cewa , " sorry kanwata nasan haushina kekeji amma please kidaina wannan fishin dani banajin daɗi wallahi, yafaɗa yana mai kama kunnanshi haɗi da langwabar dakai tamkar wani karamin yaro

Abun ya matukar bata dariya amma saita dake kawai ta koma murmushi batace masa komaiba ta kuma daka tagumi , Raihan sarai yasan halin kayarsa idan yace ta faɗa zaibidata tofa bazai samu yadda yakesoba garama ya lallabata haka kuwa akai cek ya ɗauketa ya kai falo cen wajen dining yafara bata abinci tamkar wata karamar yarinya yana mata wasa haɗi da bata labarai uwa uba kulawa sai wani nan nan yake da ita data yamutsa fuska zaice ciwanne ko yana yi yana sata dariya dan dole ta saki ranta tabiye masa sukaci abinci sannan aka kirashi a waya ya fice yace mata zaije ya dawo



Kai tsaye kofar gidansu ommu Amal ya nufa dan abu Amal ne yace yazo yana nemansa

Yana zuwa ya kirashi a waya ya shaida masa yazo , bayan abu Amal ya fito suka zauna a parlorn kasa nan abu Amal ya laburtawa Raihan duk yadda akai akan cewa islam ta tubure shitake so idan ba hakaba bazata taba yin aure ba , Raihan yanajin haka ransa yayi masifaffan baci zuciyar sa yake tunanin lallai yaran gidannan sun rainashi wai har islam ce zata buɗe baki tace tana sansa aikuwa dole ya ɗauki mummunan mataki dan gudun gaba karta kara yimasa irin

Sosai abu Amal ya lura Raihan ya kulu dajin wannan maganar shikuma Raihan sai ya saisaita fishinsa cikin ladabi yace , " gaskiya abba ni bansan da wannan zancenba saiyanzu kuma ni banida ra,ayin auren mata biyu hasalima bantaba kallon islam a matsayin daba na kanwaba itada yasmin ɗaya na ɗaukesu to amma babu damuwa abba idan kashiga ciki katuromin islam ɗin inyaso saina lallabata taje ta nemi mijin auren ta ,

Abu Amal ya gamsu da maganar Raihan hakan tasashi yana godiya yawuce cikin gida yalabartawa islam taje Raihan yana kiranta a kasa , islam kuwa cike da zumuɗi da farin ciki tasake kaya hadda fesa turare bako mayafi ta fice tana shiga ɗakin da sallamah a bakinta ta karasa inda yake tsaye ta zugunna tana gaisheshi

Raihan cikin haɗe fuska babu alamar rahama yace ta mike tsaye tana mikewa batai auneba ya kwasheta da kyawawan maruka guda biyu zatai kuka yasa hannunsa a baki alamar tayi shiru sannan yace

" wato ke gani kike kin girmako tsabar iskanci waini zaki kalla kice kinaso saboda raini da rashin kunya ubanme zanyi dake mezanɗauka akanki mekike dashi da har kike tunanin zaija hankalina akanki to wallahi kishiga tai tayinki kinsanni sarai islam banida mutumci

Islam tanajin haka ta tsugunna haɗi da rike kafafuwansa tana cewa , " dan Allah ɗan,uwana ka taimaka min nasan banida abin baka amma wallahi ina sonka kuma zan zauna dakai komai rintsi komai wuya , cikin jin zafin maganarta ya kalleta yace " oh haka kikace to bari kiga , nan yasa kafarsa ya tunkuɗe hannun data dafamasa kafa sannan ya mutsukesu haɗi da murjewa a kasa da karfi , wani uban ihuuu islam ta kurma hawaye shabe shabe take magiyar ya kyaleta amma saida ya tabbatar da ta jigata sannan ya cire kafarsa haɗi da bigeta da kafarsa ta faɗi kasa sannan ya fice daga parlorn

Yana fita islam ta rushe da wani sabon kukan tana nanata tashiga ukunta

Nikuwa nace aiki ya sameki islam itadai Amal tayiwa kanta kiyamallen


Rai a bace Raihan ya shiga gida amma tundaga soro yayi kokarin kakalo fara,a dan bazaijewa maryam da bacinrai ba yana shiga parlor ya ganta tana kokarin buɗe ɗakinta da key zata shiga da sanɗa ya karasa kusa da ita ya rungumeta ta baya hadi da zagaye kugunta da hannayensa kansa kuma yana kafaɗarta

Wata ajiyar zuciya maryam tasauke saboda wani yarrr dataji a jikinta tasan sarai shine , ɗan haɗe rai tayi cikin shagwaba tana turo baki tace , " haba yaya Raihan yazaka tsoratani , " yaushe kika koma matsoraciya bansaniba kuma??, yafaɗa yana kashe mata idanu , sunkuyar da kanta tayi kasa tana kokarin zamewa daga rukon daya mata amma ina saiyama mannata da jikin bango yana wani shafar fatar mararta soyake yakai hannunsa cikin pant ɗin ta , maryam tanajin haka ta marai raice fuska kamar tayi kuka tace , " banfayi sallarh isha, ba

" okey ba damuwa je kiyi sallar amma kidaina yarda kina kaiwa tara na dare bakiyi sallah ba , kai kawai ta gyaɗa masa ta shige ɗakinta shikuma ya zube a kan kujerar parlor yana tunani kala kala acikin ransa


Maryam tana idar da sallar tasawa ɗakinta key dama ta zare ɗayan dayake jikin ɗan mukullayensa ɗazu a tunaninta shikkenan bai isa yazo mata ɗakiba , shikuwa Raihan ya gane abunda ta shirya sarai sai baiwani takura mataba ya shiga sabgoginsa a computer sai wajen shabiyu da rabi yagama sannan ya nufi ɗakinsa saida yayi wanka yasa kayan bacci kamar yadda yasaba sannan ya nufi wajen dayake ajiye mukullansa yana dubawa yaga babu na ɗakinta anan yagane ashe nan wayo takeso tamasa ai kuwa yayi kwafa haɗi da cije baki ya nufi cikin wata drawer ya zaro mukulli ya wuce ɗakin nata

Koda ya buɗe ya shiga yatadda maryam cikin shirinta na kayan bacci ko rufa bataiba gashin kanta duk yarufe mata fuska , guntun murmushi ya saki sannan ya karasa yayi mata ɗaukan baby cak ya nufi ɗakinsa da ita yana dureta a faffaɗan gadonsa ya koma yasawa kofar key sannan ya kashe kwai mai haske ya kunna mai duhu ya hawo gadon koda ya duba bacci take bama tasan ya kawotaba , yakai wajen minti biyu yana bin komai nata da kallo sannan yasa hannu yafara tashinta a hankali

Cikin magagin bacci ta buɗe ido








Please comment and share fisabibullah 🤝






✍🏻
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲








AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA






By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA









PAGE 5️⃣1️⃣⏮️5️⃣2️⃣

Bismillah







Kallo ta bishi dashi tamkar a mafarki ganin yanata yimata ambaliyar murmushi ne yasata cewa , " yaya Raihan ta ina kashigo ɗakinnan bayan nakulle

Ɗaga gira Raihan yayi yana cewa , " sake dubawadai ƴan mata , haka kuwa akai tabi dakin da kallo nan ta gano ashe ɗakinsane lallai Raihan nacinsa yayi yawa watodai bazai bartaba ma yau

Mazewa tayi kawai batace masa komaiba ta tashi ta nufi bakin kofar saitajita kam juyowa tayi ta kalleshi saitaga yanata aikin yaye nannauyen bedshit din gadon yana shimfida ɗan shafal ɗin , sarai ta tsorata daganin haka dan ita kaɗai tasan azamar datasha daren jiya gashi kuma yauma yana yunkurin mai maita mata , toilet ta wuce ta kullo bakomai take a cikiba kawai sai tanemi waje taja ta tsaya tana tunaninnika har na tsawan kusan minti talatin cen saitaji yana kwan kwasowa yana cewa ,

" babeee kibuɗe mana nagama shirya mana komai ke kawai nake jira ,

" bazan buɗe ba wallahi saidai na kwana a toilet dadai na buɗe ka turmusheni da wannan katon abun naka , " ok haka kikace to karki damu ai inada wani key ɗin, yana faɗin haka ya wuce yaje ya ɗakko mukulli ya buɗe toilet ɗin

Murmushi ya sakar mata yace , " oya zoki wuce , wani kallo ta wurga masa mai haɗe da harara ta kauda kai , ba wata wata ya ɗauketa chak yayi waje da ita yana zuwa ya dureta a saman gado sannan yayi mata rumfa ya faɗa kanta amma ba yadda zataji nauyinsa sosai ba yana haɗa bakinsa da nata waje ɗaya hannayensa kuma yana yawo dasu a jikinta

Kuka maryam take mara sauti dan harga Allah zazzafan romanc ɗin dayake mata yana shigarta amma tunaninta ɗaya kada yayi snx da ita dan jin hQ nata take sam bai warkeba

Raihan ta sigar rarrashi da kulawa ya marairaice fuska yana cewa , " menene abin kukan dan Allah anan nace miki nayau bazakisha wuyar jiyaba kuma zan biki a hankali amma dan Allah kidaina kukannan bana so , cikin muryar kukan dake fita kasa kasa maryam tace , " ni ni nigaskiya banaso karabu dani bazan iya wannan abun ba wallahi nayi kan kanta ,

A yacce maryam tayi maganar sai yaji takuma narkewa a zuciyar sa hakan yasashi sakin dariya mara sauty yana mai maita maganarta ta sigar tsokana yace , " sannu jaririya wato kinyi kankanta ko to kinshigo gidan girma dan haka dole ki sauke wannan kayan idan nabarmiki yazaki dashi gara kibani kayana kawai

Yana fadin haka baijira ta bakintaba yafara rabata da kayan jikinta dan shi gani yake idan ya biyemata zata bata musu lokaci kuma yariga yashiga layin mabukata joystick ta gama mikewa sperm ya sakko kasan mararsa gara yayi ya sauke farali


Iya bakin kokari Raihan yayi wajen shigar maryam cikin nutsuwa amma ina ita bataji wata maraba dana farkoba hakan yasata sakin kuka mai dauke da nau,ikan azaba tana tureshi daga kanta amma baimasan tanayiba dan shima kanshi sake jin gurin yayi a matse tamkar ba,a taba shigaba

Yana burmawa ya tsaya cak saida ta huta tanata faman kuka tukunna yafara aikinsa , maryam kuwa ina jitayi ashe azabar shiga batakai na sukuwan da yakeba dan iya karfinshi yake mata har kirjinta takejin joystick ɗinshi nazuwar mata kukanma kasawa tayi dan azaba sai wani nishin wahala take tana rike hannunshi kam

Hakika Raihan yanada tausayi kuma adaline a cikin maza wannan lokacinma gudun karya kashe ƴar mutane yasashi sauka daga kanta a realising daya tak shima badan ya koshiba idan da san samunshine ya kwana yana kan maryam dan ya tabbata yarinyar ta dabance acikin mata kamar yadda shima yake lafiyayye kota ina babu tawaya

Kwanciya yayi kusa da ita saida ya huta sannan yace , " wallahi maryam duk matan duniya babu wadda take daidai dani sama dake kece tsarata komai da ake bukatar ya daidaitu to munsamu a tsakaninmu , maryam batace masa komaiba tafara yunkurin tashi tanajin jikinta yana mata zugi da radaɗi na azaba ta fara tafiya a wani tattale tana matsar hawaye ta wuce toilet saida ta haɗa ruwa mai zafin gaske ta shiga dan itama kanta bukatar ruwan ɗimin take kota samu sassaucin zugin da hQ ɗinta yake mata

Saida tagama tsaf sannan tayi wankan tsarki ta fito tana zuwa ta taddashi yasa boxer ya gyara musu bed ɗin tamkar ba akai suka kwantaba hakkanne yabata daman konciya taja bargo da rufe jikinta dan ko Tarwul din wankan bata cireba barekuma tasa kaya

Shima Raihan wankan yayi yazo ya shirya cikin

Please Login or Register in order to submit comment