Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai yacigaba da danna wayarsa cen yakumaji tace,

" nifa gaskiya yaya bazan iya zama dakai agidannan ba bakin ciki kasheni zaiyi dami zanji ne waikasan irin abubuwan da suke damuna kuwa to tunda bazaka iya zama daniba ka gaji dani kasakeni mana ana dole kaiba sona kake ba kuma nima ba sanka nakeba to zaman me zamu tsaya yi, tafada tana rushewa da kuka ta tashi tanufi kofar fita waje tana kokarin budewa daman sanye take da katon hijabi har kasa

saida Raihan yaga da gaske fita zatai tukunna ya ajiye shayin ya taso ya kama hannunta ya dawo da ita parlor

buga kafafunta tafarayi akasa tana kuka tana cewa, " ni kawai ka kyaleni gidan anty laulam zani bazaka kara ganinaba saikayi da gaske kuma koda ka hanani fita yanzu idan anjima saina fita dan banida anfani a gidanka

jijjiga kai yayi sannan ya nunata da yatsa yace " maryam banaso ki kaini bangofa kinsanni sarai wallahi zaki jawowa kanki , maryam tanajin haka bata kuma cewa komaiba ta durkushe kasa tana kuka dan tasan raihan baya kaunar yaga dugon hawayenta, shikuwa Raihan dafe kai yayi yana ta kaici tuni ya dagata cak da niyar yaje ya rufeta a daki karta dameshi amma saiyaji jikinta tamkar wuta

zazzabi mai karfine a jikinta yanajin haka ya sauketa ya zauna akujera sannan ya jawota jikinsa hadi da rungumeta a kirjinsa yanajin tamkar ya hadiyeta saboda so da tausayi yace, " maryam mai yake damunki baki fadaminba ko sandaliya zankaiki, batace masa komaiba ta mike da gudu ta nufi bandaki sai amai

kallo yabita dashi yana mamakin aman me take saida yabari tagama ta fito a gigice yajawota jikinsa aikuwa sai ta kuma zullewa taja da baya tana cewa, " dan Allah karka kuma sani a jikinka banason warin turarenka ka tafi kawai idan ba hakaba wallahi har hanjina zan iyayin amansa

mamakine ya kuma cikashi lallai fi,ilin maryam kara karuwa yake wato kamshin turaren datasaba jinshi koyaushe kai har fesawa take yau shitake cewa baimataba,

" okay no problem bot kishirya muje hospital a chajemin ke ciki da waje a gano mai yake damunki, maryam tanajin haka tawaro ido waje azuciyarta tafara tuanin indaifa ta yarda tabi Raihan hospital tofa asirinta ya tonu dan cikin datake boyewa saiya futo, tunanin hakanne yasa maryam shigewa dakinta da gudu tana cewa, " kabarshi kawai na gode

bin bayanta Raihan yayi amma ina tarigashi dan tana zuwa tasa key, bayasan takura mata bare yajawo harta fada masa maganar da zata hanashi bacci hakan yasashi hakura dan dole yashirya yafice office
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA




BY
zainab Ahmed yusuf
mrs Abzee





꧁꧁PAGE ꧂꧂
6️⃣1️⃣⏮️6️⃣2️⃣

bismillahir rahmanurrahim









A gidan yasir kuwa gari yana wayewa ya tashi jiki babu kwari yafada toilet din parlor ya wanke idonsa da bakinsa ya fito batun sallah ko baa magana danshi tsakaninsa da sallah saidai yaga wani yanayi

bayan ya kunna sigarin sa yashane yaji yunwa ta isheshi sai a wannan lokacin ya tuna ashefa amal tana daki amma shine har karfe tara na safe bata fito ta dora musu breakfast ba, lokaci daya yaji wani haushinta ya kamashi aikuwa cikin fishi ya tashi daniyar yaje ya nada mata uban duka

yana shiga dakin yaje bakin bed din yana ruwan masifa ya yaye mata bedshit din, da sauri yayi baya yana dafe kirji ganinta dayayi male male cikin jine babu alamar numfashi ko kadan yadda ya rufeta da daddare haka ya tadda ita

cikin tashin hankali ya shiga jijjigata amma ina amal ta tafi babu alamar numfashi, lokaci daya yasir ya birkice tamkar mahaukaci yana kuka yake kara jijjigata yana fadin,

" kitashi amal wallahi bani na kashekiba nashiga ukuna ni yasir mai yakaini aikata wannan danyen aikin yanzu mezancewa su papy da abu amal uwa ubama yaya raihan shikkenan tawa ta gama karewa

yasir yadade yana kuka akan amal gaba daya tunanin matakin da iyayensa zasu daukane ya rufemai kwakwalwa cen yayi dabarar taba daidai zuciyarta sai yaji tana bugawa a hankali ai kuwa da sauri ya share hawayensa yana cewa na godewa allah bata mutuba

tunani ya shiga waya kamata ya kira a kaita hospital, sai kuma yaga idan ya kaita tofa yan uwansu bazasu kyaleshiba gara asiri a rufe ya kira doctor har gida ya dubata, wayarsa ya dauka ya shiga bincikawa saida ya kira feras sau uku amma bai daga masa wayaba yarasa mai yasa a kwana kinnan feras baya ko bari su hadu haka jiya yaje hargidansu dan ya sanar masa an daura masa aure amma kemaimai feras yaki fitowa karshema sawa yayi maigadi ya koreshi wai karya kara zuwa

yasir yana cikin laluba number ne yaga number doctor jannat buduwar da tadade cikin kogin soyayyar feras amma shikuma bata tata yakeba hakan yasama take bibiyar yasir kozai shawo mata kansa

ba wani dogon jinkiri yasir ya dannawa jannat kira bugu biyu ta daga tana fara,a tace, " an gaishe da babban mara ciki Alkawari yasir nizakawa haka???

" please jannat ba lokacin duk wannan tai makonki nake nema doctor Allah yasa kina kasar???

" eh inanan ya akai da wani abu kakeso na taimaka maka, " jannat matatace babu lafiya tananan rai a hannun Allah dan wallahi ko motsi batayi saidai kawai zuciyar ta da take bugawa please kizo family house dinmu yanzu gida mai no (6)

" subhannallah to ganinan zuwa yanzu, nan jannat ta shirya kayan aikinta tsaf da zata bukata ta dau motarta ta nufi gidansu yasir, cikin mints kadan ta iso gidan tayi nokin yasir yana rawar jikiya bude mata

kai tsaye inda maralafiyar take ya kaita dan duk ya gyara wajen jinin sannan ya gogewa amal jikinta tas ya nade zanin gadon, jannat tana zuwa taga amal cike da tuhuma tace,

" yasir mai yafaru da yarinyar nan???,

" jannat matatace wannan jiya ta tare a gidannan to dayake kinsan lamarin bana wasa bane ita kuma ba yar hannu bace shine har aka samu wannan matsalar, jijjiga kai kawai doctor jannat tayi dan ita mai hankalice a girme ma zata girmewa yasir kuma tasan shaidanci duk da yasir yake ai katawa shida uban gidansa wato feras

tai makon gaggawa tafara bawa amal dan har wata na ura ta jona mata a kirji irin mai shok dinnan, duk da doctor jannat kwararriyar likitace amma tasha wuya a wajen amal dan duk ta jike da gumi amma amal ko gezau

saida doctor jannat ta shafe kusan awa tayi wannan tayi wancen har wasu kayan aikin tasa aka kawo mata daga hospital dinta mai zaman kansa, daga doctor har yasir sungama cire tsammani daga kan amal cen doctor tana cikin kokarinta na bawa amal tai mako sukaga tabude ido

gaba dayansu hamdala sukai sannan doctor jannat ta dubi amal tayi mata sannu, amal bata iya cewa komaiba kawai sai kuka da take a hankali tunaninta yafara dawoya abinda ya faru daran jiya ya fado mata shikkenan yanzu tanaji tana gani haka zatai rayuwar aure da yasir wanda sam baisan kimar maceba baisan darajartaba lallai akwai aiki

saida doctor tafara sawa amal jini tukunna ta gangara kasanta dan ganin abinda kefaruwa da har yanzu jini baidaina fita a hQ din amal bah

tana yaye zanin ta daga kafar amal ainan amal ta kara sautin kukanta kira take da zafi kiyimin a hankali ita kuma jannat tana bawa amal hakuri, saida jannat tasa hannu a wajen tukunna ta rabka salati tana dafe kai take amal ta kalleta cike da tsoro tace doctor shikkenan mutuwa zanyiko??? bazan kara moruwaba ko???

doctor bata samu damar bawa amal amsartaba ta mike a fusace ta juya kan yasir tana cewa, " bantaba tsammanin yasir haka kakeba sai yanzu aiko karuwa bazaka mata wannan cin jakanba bare kuma matarka ta sunnah gashi yarinya karama kajawo mata dinki a hQ kusan kashi uku saboda yayyagatan dakayi kuma nayi imanin wannan abinda ka mata bawai iya karfinka bane wata masifar kwaya ta kara karfin joystick kasha , shidai yasir baice komaiba itakuma doctor tana huci takara da fadin, " ka godewa Allah kaci saa wallahi idan baniba babu wani likita dazaizo gida yayi maka wannan aikin saidai ka kaita hospital kuma suma bazasu karbaba saida hukuma dan fyadene dacin zarafi, amal dai tana jinsu babu abinda take sai kuka ga bala,in ciwan da jikinta yake mata ga bacin rai abubuwan da suke damunta bama zasu irguba

yasir daya gaji da zazzagar da jannat take masa saiya fice parlor yayi banza da ita cikin takaici jannat ta juyo kusa da amal tace, " kiyi hakuri kanwata kidaina kuka yanzu dolane namiki dingi dan kin karu kusan kashi ukuma wallahi tunda nake bantaba jin ance wai mijinka na sinnah yayi maka kacha kacha a daran farkoba

nan doctor tayiwa amal dinkin sannan tabata magunguna masu kyau da karfi ita ta taimakawa amal tayi wanka daduk wasu abubuwan da suka dace tace, " to amarya nizan tafi kisamu kikira waya gidanku aturo miki wadda zata dinga taimaka miki da miko wannan dikko wancen saboda dinkine a jikinki bazaiyu kidinga yawoba, to amal ta amsa mata sannan tayi mata godiya

doctor jannat tana fitowa parlor yasir yace mata nawane kudin aikinta tace masa bazata karbaba tayi dan kanwarta amal, nan doctor tayiwa yasir bayanin yanda zai kara kula da amal sannan tayi masa gargadin kokadan kada yayi kuskuran cewa zai komawa amal da danyen jiki yabari ta warke a kunce dinkin saiya komawa matarsa kuma karya kara shan magani idan yanaso kar matsala fiye da haka ta kuma faruwa

sosai yasir yanuna kamar yadau shawarar doctor jannat, bayan sunyi sallahma ta tafi shima ya shirya ya fice baiko kalli inda amal takeba

misalin karfe biyun rana amal ta dau waya ta kira maryam, tana dagawa cikin jikkata amal tace, " ina kika shigane maryam tundazu nake zuba ido dan allah kizo ina son ganinki

" ayya amarya karki damu ganinan zuwa wallahi yayankune ya kafa ya tsare a parlor waisaina futo ya kaini hospital andubani, murmushin takaici amal tayi azuciyarta tafara tunani yanzu da yaya raihan ta aura da ko baya santa bazai wulakantata hakaba

share hawaye tayi tana cewa, " dan Allah kiyi kokari kizo kafin kutafi hospital din, " ai namaji sauki babu wani hospital da zani bari kijirani yanzu ganinan zuwa, " yauwa na gode miki saikinzo ina jira

nan sukayi sallahma da ita ta kashe wayar











please comments and sharing
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







BY
ZAINAB YAR MUTAN LIBYA








PAGE 6️⃣3️⃣⏮️6️⃣4️⃣

bismillah







maryam suna gama waya da amal tafito parlor, zaune tasameshi yana latse latsen wayarsa ta dade a tsaye cen tace masa,

" yaya, inaso zan dan leka gidan amal, Raihan yanajin haka ya dago kai ya kalleta yace, " mezakije kiyi agidan mutane da sassa fannan bayan kuma kebama wata cikakkiyar lfy ce dakeba,

" haba yaya Raihan mai zanje nayifa kace toko ka manta yadda nake da amal ne, " koma ya kuke babu inda zaki wato irinkune yan zuga da ankai amarya ku kwashi jiki kuje gulma ko to badani za,ayi wannan sha shancin ba kuma kinsan halin yasir sarai ba mutumci ya cikaba karkije gidansa ya miki wulakanci dan wallahi ba kyaleshi zanba

turbune fuska maryam tayi ta gyara zamanta akan kujera dama tasan ba lallai ya barta ta fitaba, " to shikkenan naji nafasa zuwa amma zan kira anty laulam a waya idan zasu su biyomin

" kinga tunda nace bazakiba fa babu inda zaki idan amal din ta matsu da ganinki tazo nan amma bazaki taka gidantaba koba komai ai ke yanzu ya yarsuce, maryam tanajin haka tai matukar kuluwa tarasa maiyasa Raihan yakesan takurawa rayuwarta cikin bacinrai da futsara tamike tana cewa,

" wai dan allah yaya Raihan maina tare maka acikin gidannan bakada buri saina san bakantamin kamaidani saikace kishiyarka duk abinda nakeso tokai ba sansa kake ba to maiyasa, nifa gaskiya nagaji bayan a yarjejeniyar mu bamusa duk wannan ba

kasa magana Raihan yayi lallai maryam ta tabbata mai kunnan kashi, takaicine ya sashi daukar key din motarsa ya fice daga gidan dan idan ya biye mata sai yazo yana dukanta a banza kuma hakan babu dadi tunda matarsa ce

tana ganin ya fita tayi wani tsaki ta fice daga gidan itama sai gidan amarya amal,

maryam na isa gidan taji koffar a bude gidan shiru babu kowa sai warin taba da kamar yama tsure a parlorn, sallama taketa kwadawa cen tajiyo muryar amal a daki tana karasawa ta ganta a kwance saman gado tana danna wayarta

murmushi maryam ta sakar mata tana magana cikin zolaya tace amaryar kaninmu kaddai an jikkitaki kin kasa mikewa, takarashe maganar tana dariya ta zauna a gefan gado,

yake kawai amal tayi tana kauda kai wasu zafafan hawaye nabin kuncinta, da sauri maryam ta jawo hannunta cike da tuhuma tace,

" lafiya naga kina kuka amal ko yasir ya dakeki yanzu na hadashi da dan uwansa, " maryam ina cikin matsala wadda ke kadai nakeso ki tai makamin mu kasheta amma bana bukatar nakai karar mijina wajen yan,uwansa nafiso ni nayi maganin matsalata da kaina

" to wacce irin matsala kika fara fuskanta daga zuwanki gidan jiya jiya????, " maryam daran jiya shine dare mafi muni a rayuwa wanda na zamma mallakin mugu azzalumi fasikin mutum mara tsoran Allah kamar yasir, wallahi nayi dana sanin yin wannan auran bayan sansa da banayi kokari yake ya kasheni, nan amal ta kwashe labarin abinda yasir yayi mata a daran jiya tafada wa maryam kaff

maryam tanajin haka taji wani irin tsoro a take tunanin daran farkonta yafado mata yadda Raihan ya dinga lallabata kamar kwai dukda iskancin da take tsula masa dacin mutumci kala kala, hakika samun namiji kamar Raihan zaiyi wuya dan koba komai yayi mata adalcin dabazata manta dashiba

lokaci daya ta dawo daga duniyar tunaninta tace, " yanzu amal dan rashin imani irinna yasir saida yajawo miki dinki kashi uku a hQ saikace wata mai jegon data karu

" hmm to maryam babban abin bacin ranma wallahi da aka samu na farfado ko kallon arziki bansamuba haka ya tsallake ya barni kuma cikin yanbiki babu wanda ya tako gidannan sai kace dama allah allah suke su kawoni

" bahaka bane amal kinsan halin yasir mebi suna tsoran shigo masa gidane ya bal balesu da masifa dan wallahi nima yaya raihan hanani zuwa yayi nikuma ina ganin ya fice na taho, amma yanzu abinda nakeso dake amal kiyi hakuri dan rashin kyautawa kam gaskiya yasir yayi kuma kisa azuciyarki Allah yana tare dake insha Allah kece da nasara sannan karki yarda wani yaji zancen nan dagani saike dan yanzu nayi wani tunani shi yaki dan zamba ne idan muka sanar da mutanan gida hankalinsu tashi zaiyi kuma wallahi bazasu kashe wannan auranba dole kezaki jajurce ki kwatarwa kanki yanci amma bada fadaba

sannan maganar shaye shaye idan yadawo kisamu kiyi masa magana ta fahimta mai ratsa zuciya wadda ko kafiri yajita sai ya sanyaya, mijinkine amal dole ki lallabashi kiyi masa biyayya amma kada kiyarda kibi hanyar da ba daidaiba wajen bin umarninsa

nan maryam ta zauna tafara zazzagawa amal nasiya da shawar wari masu kyau sannan suka rufe maganar akan cewa babu wanda zaiji sirrinsu ne





a gidan ommu amal kuwa gari na wayewa ta shirya ta wuce gidan ame hauwa, duk da taron yan bikin da suke gidan hakan bai hanasu ame hauwa kebewa ba a wani daki bayan sun zauna ommu amal tace

" Ame hauwa akwai ga garumar matsalafa dan anyanka ta tashi, cikin rashin fahimta ame hauwa ta ce, " ban gane an yanka ta tashiba me ya faru???,

" ame hauwa sanin kanki ne nayi iya bakin kokarina wajen hana auran yasir da amal amma abin yaki yuwuwa karshe dole tasani mika wuya,

ya mutsa fuska ame hauwa tayi tace, " au dama akan haka kike daga hankalin ki ainace kijira zamu raba auren a sannu dan yanzuma abinda yasa banyi wani yunkuriba wallahi gaba daya hankalina ya koma kan Raihan na kagu burina ya cika...

da sauri ommu amal ta daga mata hannu tana huci tace, " dakata ame hauwa wato ke bama ta masifar data fadawa yar,tawa kikeba ta tarwatsa rayuwar raihan kike ko to wallahi basa hannu na aciki dama nazo na fada miki zan koma wajen bokanyar datawa yasir aiki shaikara takwas da ta wuce ince mata ta war ware asirin nan ko nawane zan iya kashewa akan rayuwar amal kuma zan iya batawa da kowa akanta

wani kallo ame hauwa ta fara bin ummu amal dashi tundaga sama har kasa tana wani irin lalataccen murmushi tace, " haba yarinya kin isa ki war ware wannan aiki ai wallahi ko mutuwa amal zatai baza,a war wareba uban wanene yace ki yarda ayi auren haka kurin saida burina ya karato ciki zaki rikitamin lissafi ko kin manta gatan dana miki nicefa nayi sanadin shigowarki gidannan danki tai makamin nacika burina akan mahaifiyarsu raihan tun tana raye








TO KAKA KARA KAKA RIKICI YA BALLEWA TSAKANIN OMMU AMAL DA KAWARTA LALLAI AKWAI CHAKWAKIYA ❔❔❔

SHIN AME HAUWA ZATA YARDA A WAR WARE ASIRIN DA AKAWA YASIR SABODA AMAL TA SAMU NUTSUWA ❔❔❔

SHIN IDAN AME HAUWA TAKI YARDA WANE MATAKI OMMU AMAL ZATA DAUKA ❔❔❔
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA







STORY AND WRITING BY ZAINAB AHMED YUSUF





꧁꧁PAGE ꧂꧂
6️⃣5️⃣⏮️6️⃣6️⃣

bismillahir rahmanurrahim












takowa ommu Amal tayi daf da Ame hauwa tace, " dukda cewa ke kika kawoni wannan gidan amma baki isa kin fiddani yanzuba kuma asiri nice da kaina zanje a karyashi idan kuma zaki dakatar ga fili ga mai doki muzuba mu gani nasan sirrinki kamar yadda kike tutiya kinsan nawa

shuru gurin ya dauka babu abinda kakeji sai hucin ko waccensu ame hauwa ce ta juya tafice daga dakin batare data kuma tankawa kawar tata ba

itama ommu Amal fita tayi daga gidan dan tasan idan batai da gaskeba ame hauwa zata jefata a bala,i mara musaltuwa





misalin karfe uku na yamma yan uwan Amal suka zo hakan yabawa maryam damar tafiya gidanta dan tana kyautata zaton mijinta ya dawo

koda maryam tafito daga gidan Amal saita kada gidan Anty laulam kamar yadda suka saba bayan sun gaisa anty laulam ta kalleta cike da tuhuma tace, " maryam daga ina kike Allah yasadai tun dazu da raihan yazo nemanki baki komaba

rike baki maryam tayi cike da fargaba tace, " nashiga uku Anty tun yaushe yazo nemana???, " wajen karfe biyun rana yazo ransa a bace nace masa bakyanan, " shikkenan Anty kashina yagama bushewa dama kuma fushi yake dani kuma saida yace karna fita amma tsabar rashinji irin nawa na fice

" lallai maryam to waike sai yaushe zakiyi hankali dole kidinga shan wuya a wajen Raihan wlh ashema saida ya hanaki fitar amma kika fita to kitashi yanzu ki koma ki rarrasheshi koya sakko

" haba Anty laulam saikace wani jin jiri zan wani rarrasheshi wlh bazata sabubah dan banga abinda nayiba,

maganar maryam tabawa Anty laulam dariya sannan ta tasheta tana sake yimata fada tace ta tafi kuma karta sake yarda tafita ko ina saida izininsa, mutuniyar dai tayi kamar ta dau nasihar hakan yasata ficewa daga gidan jiki a sanyaye



tundaga kofar gidanta take nuku nuku dan taga duk motocin Raihan suna nan hakan ya tabbatar mata yana ciki, tadade a bakin kofar kafin ta zura dan mukullinta ta bude kofar da sallamah a bakinta

a zaune yake saman kujera yana ganin shigowarta ya dago runannun idonsa ya kafe a kanta, wata mummunar faduwar gaba taji aikuwa da sauri ta sunkuyar da kanta kasa ta nufi hanyar bedroom,

tana shiga dakin ta tura kofar ta wuce kan gadonta tayi wirgi da hijabin tana mai hamdala da Allah yasa baiyi mata maganaba dan daga gani yayi matukar fusata, tunawa tayi ko sallar azahar bataiba hakan yasata shiga toilet tawatsa ruwa sannan ta daura alwala gami da tada sallar


Raihan kuwa yana ganin ta shiga da yan muntuna ya tashi yabi bayan ta yana shiga dakin yaga ta tada sallah aikuwa ya samu waje yaja ya tsaya yana jiran idarwar ta

maryam tunda taji shigowarsa ta rikice tana sallar tana tunanin abinda Raihan zai mata, koda ta idar da sallarma saida tajima tana addu,oi duk danya gaji ya tafi amma shiru aikuwa tana tashi tayi wuff zata fice charab taji ya rike hannunta hadi da jawota ta fuskanto shi ya kura mata idanuwansa da suke dauke da alamun fishi wanda bata taba gani a tattare dashiba

gaba daya ta duburburce babu abinda take sai tsumar jiki baki na rawa tace, " ya ya ya.. yaya wallahi bansan zaka dawo da wuriba shiyasa na fita amma kayi hakuri bazan sakeba...., kanta karasa maganar taji yace

" saboda auren yarjejeniya mukai bana soyayyah ba shiyasa kike wulakan tani yadda ranki yake soko kici mutum cina bakida buri saina son ganin kin batamin rai
gashi har rashin mutumcin naki yakai nace karkiyi abu amma sai kinyi saboda baki daukeni a bakin komaiba to komai yazo karshe zan yanke alakar dake tsakanina dake tunda dama basona kike ba kije nasakeki saki daya kicigaba da zama a gidannan kafin lokacin da mukasa ya cika idan yaso saiki tafi duk inda kikaga dama , yana gama fadin haka ya kama hannunta ya danka mata ta kardar saki mai dauke da rubutun turanci da kuma larabci ya fice abinsa ba tare da yatsaya jin mai zata ceba

mutuwar tsaye maryam tayi kalmar da Raihan ya fada matace kawai take mata yawo a ka, durkushe kafafunta tayi kasa tana shararar hawaye tace, " nashiga uku ya sakeni innalillahi wa inna ilaihirraju,un, wani radadi da zugine suka tarar mata a zuciya jin kirjinta take tamkar ya faso saboda takaici take taji kanta ya fara yimata wani irin mummunan ciwo wani jiri taji yana daukarta luuuu

dan danan ta rarrafa kan gado ta kwanta tana raira wani irin wahalallan kuka ga haki daya taso mata babu abinda take furtawa sai innalillahi wa inna ilaihirraju,un





Raihan kuwa yana fita ya shige dakinsa ya kifa kansa a bango yana sauke ajiyar zuciya a hankali cikin tsananin soyayyar maryam, harga Allah Raihan yana santa baya Kaunar rabuwa da ita amma babu yadda zaiyi dole ya hakuran dan ya gama tabbatarwa bata sanshi kwata kwata ba shine a gabantaba, cikin kan kanin lokaci yaji gaba daya gidanma ya fita a ranshi hakan yasashi daukar mukullin mota ya fice abinsa





tunda maryam ta fara kuka bata dakataba harsaida taji kiran sallar la,asar jiki babu kwari ta mike tana dafa bango ta dauro alwala tayi sallah dan danan zazzabi mai zafi ya kuma rufeta ga wani amai dayake taso mata kamar ta amayo zuciyarta gashi bataci komaiba ko ruwa bata shaba tana cikin mawuyacin hali amma babban tashin hankalinta daya ayau ta tabbatar da Raihan baya santa wato tagama masa amfani ya samu company sannan ya sami budurcinta ya durka mata ciki sannan kuma ya saketa gashi ya barta da wata a zababbiyar soyayyarsa daya dasamata a yan zamanta dashi


Allah sarki maryam fahimta fuska amma ke sam baki fahimci mijinkiba shiyasa kuka samu babbar matsala 🥹



tunani maryam taci gaba dayi ita yanzu wama zata tara tafadawa Raihan ya saketa , dole tayi hakuri taga ta wace hanya zai yadawa mutane tunda shiyayi sakin






GIDAN AMAL

misalin karfe hudu bayan mutane sun gama tafiya tadau waya ta kira omminta bayan sun gaisa tace

" Amal ina fatandai kina lfy babu wata matsalako bai miki komai narashin mutumciba??? , share hawaye Amal tayi tana cewa, " eh ommi babu wata matsala

" Amal nasan halin zurfin cikinki koda matsala bazaki nunaba amma dan Allah ki kulamin da kanki idan kikaga zai halakaki to kitaho gida asan yadda zaayi danni yanzu ina hanyar zuwa inda akayi asirinnan inje a war wareshi

" Alhamdullilah ommi Allah yabaki nasara insha Allah zan kula da kaina babu wata matsala da zaa samu
, nan sukayi sallamah cike da farinciki

cen daga waje taji kiran yasir yanata kwada mata kira da hanzari ta amsa tana kokarin mikewa amma saitaji wajen dinkinta ya amsa da zafi harsaida ta saki kara mai sauti

karasowa yayi

Please Login or Register in order to submit comment