Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dakin yana huci yace, " ke dan iskanci ina kiranki bazaki zo ba, marai raice fuska Amal tayi sannan tahade hanna yenta Alamun tuba tace, " kayi hakuri yakai mijina wlh nayi kokarin tashi amma gurin da akamin dinki ne yake ciwo

yasir yanajin haka yadanji tausayinta ya kamashi dayake giyar dayasha ta sakeshi sai a wannan lokacin ya tuna ashefa raahin arziki ya shuka mata a daran jiya gashi duk yadda akai bata fadawa manyansu abinda ya faruba dan wlh idan watace saita fadawa dangi anci mutumcin sa

tuna hakanne yasashi sunkuyar dakai cikin borin kunya yace, "okay ba damuwa Allah ya taimakeki to ya jikin???, sunkuyar dakai tayi tana murmushin takaici tace," da sauki
Alhamdullilah

Bai Kuma ce mata komaiba ya fice








Aban garan Raihan Kuwa kai tsaye company ya wuce koda yaje ya zauna suna tattaunawa da wasu Yan kasuwa babu abinda yake tinani sai Maryam gaba daya yarasa nutsuwarsa duk tattaunawar da ake ba fahimta yakeba hakan yasashi mikewa ya fice daga office din batare da sungama tattaunawar ba bayan yahau mota ya Kira sakataransa ya bashi umarni akan yacewa bakin Yan kasuwar nan sutafi zai nemesu a tattauna wani lokacin



Suna gama wayar yaja mota ya wuce abinsa har ya nufi hanyar gida saikuma yaga babu amfanin zuwansa yanzu gara yabari saida dare yadda dayaje zai wuce dakinsa ya kwanta da sassafe ya buga sammako ya fice ba tare da Maryam ta saniba , tinanin hakan dayayine yasashi juya kan motarshi izuwa gidan Mustapha abokinsa


Bayan sallar magriba Maryam ta Kuma tashi a wannan lokacin jikinta ya gama gala baita komaima damunta yake ga Kuma laulayi da take fama dashi hakadai ta daure a daddafe tayi sallar bayan ta idar ta zauna tanajan addu,o,in Neman sassauci daga radadin zuciya Alhamdullilah ta danji dama dama dan ba ita ta tashi daga sallayar ba saida aka kira sallar Isha bayan ta idar ne taji wata addababbiyar yinwa ta ziyarceta sai a wannan lokacin ta tuna da babu abinda taci kitchen ta shiga ta duba saitayi karo da shayin da Raihan ya dafa tunda safe ai Kuwa da hanzari ta dumama shita juye a kofi tafarasha da zafi zafinsa tun a kitchen din

Bayan ta gama shane amai ya Kuma taso mata mai karfin gaske dan shayin data Sha duk ya dawo hakan yasataji babu abinda takeson ci , Palo taje ta zauna tana tunani dakuma tausayin kanta shikkenan tarabu da Raihan dinta yanzu babu aure a tsakaninsu komai yazo karshe , wasu zafafan hawayene suka wanke mata fuska babu abinda take tunawa sai irin yadda yake nuna mata kulawa ashe duk na yaudara ne gashi data gamai masa anfani ya saketa tabbas ta tabbata namiji ba dan goyobane, Afili Kuma tace Allah ya Soni ban nuna masa soyayyar da nake masaba da wuyar dazansha saitafi Haka

Mikewa tayi tana Safa da Marwa sai Kai kawo take a palon babban burinta taji shigowar Raihan Dan Sha daya na dare ta wuce












✍🏻 Zainab Ahmed Yusuf
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲






AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA






STORY AND WRITING BY ZAINAB AHMED YUSIF







PAGE
6️⃣7️⃣⏮️6️⃣8️⃣




Bismillah












...... Ya daɗe yana yawo a gari kafin ya nufi hanyar gida koda ya karasa gidansa yayi parking a motama ya jima yana tunani kafin ya sauka

A hankali yake taku tamkar wanda kwai ya fashewa a ciki duk wanda ya ganshi saiyayi tunanin ko bashida lfy dan gaba ɗaya yawani chanza tamkar bashiba

Koda yakarasa gidan saiya tsaya saida ya karanto addu,ar shiga gida tukunna ya shiga, kamar dai kullum zaune ya taddata a falon tasha zurmemen hijab abinta

Murya kasa kasa yayi sallamah amma bai jira amsawarta ba ya wuce part ɗinsa

Maryam tana ganin haka taji wani raɗaɗi a zuciyar ta sam ta kasa hakuri da hakan

Tashi tayi cikin hanzari tabi bayansa tana zuwa ta tadda kofar a rufe kamar ta kwankwasa kamar kuma karta kwan kwasa chan ta yanke shawarar hakura ta kyaleshi kawai

Da wannan tunanin taja jikinta ta wuce ɗakinta dukda wata adda babbiyar yunwa da take damunta koda ta kwanta kasa bacci tayi da muwa ta mata yawa ga kuma cikin dake jikinta

A bangaran Raihan kuwa wanka yayi sannan yayi sallar naiman sauki haɗi da rokon Allah ya kawo masa mafita bayan ya idar ya ɗora da karatun Alkur Ani mai girma bayan ya kammala ne ya farajin sautin maryam tana ta faman amai mai wahalarwa

Da sauri ya mike ya nufi ɗakinta Allah yaso a buɗe yake ya taddata tanata fama a kwance take a bakin toilet cikin hanzari ya karasa ya ɗagota yana mata sannu ga mamakinsa aman jini yaga tanayi hakan ya matukar tsoratashi

Hijabin jikinta ya cire ya ɗakko mata doguwar riga har kasa yasa mata sannan ya ɗauketa chak bama ta gane wanda yake kanta ahaka ya kaita mota ya ɗakko key yaja sukanufi hospitel

Suna zuwa aka bata gado take likitoci suka fara aiki a kanta tun karfe shabiyun dare har wajen karfe uku suna kan maryam

Raihan kuwa ganin shiru doctors basu ce masa komaiba yasashi jin taoran ko wata babbar matsalarce ke damunta shidai a saninsa yasan lfyr ta kalau aman da takene kawai

Chansai ga likita yafito yana karasowa Raihan ya mike yana tambayar lfy cikin sanyin jiki likita yace ya biyoshi office

Bayan sun zauna Doctor ya kalli Raihan yace " yallabai kaine mijin mai jinyar ko ?

" eh nine ,

Cire gilas ɗin idonsa doctor yayi yace " zanfara dabaka shawara amatsayinka na babbah mai hankali kadinga lura da iyalinka yarinyar tana cikin hatsari da kyar Allah yabamu nasara muka cetota

" Doctor banfahim ci mai kake nufiba mai yake damun tane

" to matsala ta farko dai tana cikin damuwa matsananciya waddah har tayi sanadin kusan zubewar cikin jikinta to amma anyi nasara cikin bai zubeba amma tabbas akowane lokaci zai iya fita

Da sauri Raihan ya mike cike da mamaki yace ciki doctor harna wata nawa , " eh to yakusa ciki wata huɗu kuma abinda ke cikinma namijine

Wani sahihin farin cikine ya mamaye zuciyar Raihan lokaci ɗaya yaji kamar an tsundumashi a Aljannah take fara,arsa ta karu cikin hanzari yafara faɗin ," nagode doctor nagode sosai,

Murmushi doctor yayi yace ," matarka zaka godewa yallabai Raihan mu aikinmu muka gabatar

Bayan sun gama tattaunawa Raihan ya tambaya zai iya ganinta aka ce masa eh zai iya shiga har gari ya waye

Yana shiga ɗakin ya ganta kwance a gadon asibiti sai yanzu ya lura da chanzawar ta kamar mai sanɗa ya karasa kusa da ita ya shafa kanta bacci take ya lura da ramewar da tayi ahankali ya rungumeta yana mata raɗa a kunne haɗi da shafa cikinta bacci take

Murya a sanyaye yace , " bazan iya rabuwa da keba matata inasonki inason kare rayuwata dake bana bukatar kowace zuri,a indai badaga tsatsan ki ta fitoba ahibbaq ya hubby yana gama faɗin haka ya matsar da ita gefe dake gadon babbane ya kwanta a kusa da ita rabin jikinta yana nasa a haka wani bacci mai daɗi daya daɗe baiyiba ya ɗaukeshi

Kiran sallar farkone ya tashehi bayan yayi Alwala ya wuce masallaci bashi ya dawoba sai karfe bakwai wayarsa ya ɗauka ya dannawa Laulam kira

Bugu ɗaya ta ɗaga bayan sun gaisa yace mata ," Laulam idan kin gama abinda kike zuwa karfe takwas kidafo abinci ki kawo mana mutashfah ,

" subhanalla waye bashida lfy ?, " maryam ce , " maiya sameta ?,

Sosa keyarsa yayi yana murmushi tamkar a gabanta yake yace , " ai kanwar taki cikine da ita kuma na ɗa namiji , Laulam najin haka ta buka uban tsalle ta rungume abban sultan dake kusa da ita tana shewar murna tace ," Alhamdulillah gaskiya Raihan naji daɗi ganinan zuwa yanzu ka tambayeta mai takeso na taho mata dashi

Bayan sun gamane ya koma cikin room ɗin da aka kwantar da maryam likitoci ya tadda guda biyu mata suna cire mata ruwan dake jikinta maryam kuma tana zaune fuskarnan kamar dare

Wata yar budurwace ta kawo shayi ta bawa maryam cike da kulawa amma ke maimai maryam taki sha Raihan yana ganin haka ya karbi shayin yace su fita zai bata suna fita ya karasa kusa da ita yace

" sannu ya jikin , banza tayi dashi ta kauda kai dama yasan ba lallai ta kulashiba gyara zama yayi yace , " please kiyi hakuri nasakeki bansan kinada cikiba amma yanzu na maidaki

Wani irin kallo ta masa aɗan tsorace tace , " wayace maka inada cikinka to karyane babu wani ciki da nakedashi kuma maganar cigaba da auranka bazata sabuba bazan kara zama da kai amatsayin miji ba

Jijjiga kai yayi dajin magan ganunta yace to ga wannan takardar ki duba ita zata tabbatar miki da kinada ciki idanma baki saniba kuma zama dani ya zame miki dole ko kinaso ko bakya so

Fuzgar takardar tayi ta yayyaga tana huci ta watsa masa a fuska cikin kuka tace bazan zauna da kaiba baka sona baka bukatata kuma wallai bazan taba haife maka cikinnan ba

Dafe kai yayi cike dajin dacin magan ganunta cikin bacin rai yace , " wallahi wallahi wallahi ki rufawa kanki asiri karki bari wani abu yasamu cikinnan gara tun wuri ki bani haɗinkai mu kula dashi har yazo duniya ni kuma duk abinda kike bukata a duniyar nan zan baki
, cen kuma saiya marairaice fuska ya haɗe hanna yensa waje ɗaya yana neman gafarar ta

Lokaci daya taji tausayinsa abinka da soyayya saita ce ," to niji idan har kanaso cikinnan yazo duniya tokamin Alkhawarin idan na haifeshi ka ganshi zaka bani shi na koma DAULATA da shi

Wata sarawa yaji kansa yayi wato maryam so take ta rabashi da ɗansa na jikinta cen kuma yace , " to kibani kwana ,uku zanyi tunani

Ta buɗa baki zatai magana taji sallamar su Anty Laulam harda mijinta Abu sultan dake shiya kawota a motarsa









★★★

Tun acikin mota take furta innalillahi wa inna ilaihir raju,un takasa koda cikekken tukin arziki Allah Allah kawai take takai gida lfy kukane mai karfi ya kwace mata dataga kukan bazai mataba tayi parking taɗau waya ta dannawa Amal kira


Amal dake kwance a kafet din parlor taji kira a wayarta dakyar ta ɗauka ta kara a kunne dan wani masifaffan zazzabine ya rufeta , ko gaisawa basu samu damar yiba taji ummin nata na cewa

" na shiga uku Amal na cuceki ki yafemin nakasa cetoki innalillahi wa inna ilaihir raju,un

Amal tana kwance amma saida ta mike cikin tashin hankali dajin halin da ummin tata take ciki tace , " ummina mai yake faruwa kifaɗamin komainene

" Amal naje wajen bokan dayayiwa YASIR aiki akan ya karya amma ga mamakina sainaji yace bazai karyaba harsai idan Ame hauwa ce tazo tace a karya sannan yace tazo jiya tabashi aiki zazzafa akan YASIR da Raihan tanaso a tarwatsa musu rayuwa kuma bokan ya tabbatar min da yafara aikinsa yanzu haka sannan yace wannan lokacin babu makawa zasu samu nasara akan kowa kuma nima kaina yace idan na kara zuwa akan maganar YASIR ko Raihan to abakin raina

" innalillahi wa inna ilaihir raju,un ummi munshiga uku yanzu ya zamuyi ❓












Please comment and share fisabibullah
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲




By
Zee ƴar mutan libya




AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA






PAGE 6️⃣9️⃣⏮️7️⃣0️⃣

Bismillah







Amal bamuda wata mufita wadda ta wuce na tonawa Ame hauwa asiri acikin gidannan kowa yasan abinda muke shiryawa

" aa ommi karkiyi haka tonan asirin Ame hauwa nakine tunda duk abinda yafaru da sa hannunki kuma kinsan halin abbanmu zai iya sakinki akan haka ga kuma Abbansu Raihan shima bazai barkuba zai iya shari,a daku akan lalatamasa rayuwar yaro da kukai kinga kuwa babu mufita ,

" hakane Amal tabbas maganarki haka take amma indai zaki kubita nizan iya rusa farincikina dan kisamu sauki , Amal tanajin haka ta kara rushewa da kuka tana cewa , " ina sanki ommina zan iya jure zama da yasir amma bazan juri bakin cikinki ba dan Allah ommi ki tausaya mana karki sa mushiga wata damuwar kibar wannan zancen Allah ne kawai zai iya kawo mana mufita da kuma addu,a

" shikkenan Amal ki daina kuka bari idan na karasa gida zamu tattauna kinji , to Amal ta amsa masa takashe wayar

A daddafe Amal ta tashi ta fara tafiya a hankali tana dafa bango ta ɗauro alwala ta tada sallah bayan ta idar tafara kwararawa Allah kirari hannu bibbiyu tana rokansa daya kawo musu sassauci a halin da suke ciki






★★★
Yau akeyinta gobe sai labari yau ce babbbar rana mafi daraja da soyuwa a wajen FERAS da BASSUNA

An ɗaura aure cikin girma da arziki idan na tsaya ina tsara muka kalar abubuwan daular da aka gabatar a bikinnan zamu cinye shafuka

Kowa farin ciki yake dukda wasu daga mutanan unguwarsu FERAS suna tantama akan shiryuwar FERAS lokaci ɗaya amma lamarin yin Allah ne , ankuma gyara gidan su FERAS dama abunka da masu hannu da shuni gida ya tsaru musamman part ɗin daza,a kai amarya abin saidai muce masha Allah

Yauce ranar karshe a bikin ranar da zaa kawowa FERAS amaryar sa ,FERAS zaune yake yana karbar baki misalin karfe bakwai na dare saiga shaikh,Ali yazo bayan sun gaisa cike da girmamawa shaikh yafara masa nasiha yana. Tunatar dashi martabar ya,mace a musulunce sosai yayi masa bayani dangane da hakkokin aure kuma ya fahimta sosai

Sun daɗe suna hira tsakanin ƴan uwan biyu cen kiran Ammee ya shugo tabada umarnin aje akawo amarya dare yanayi

A zahiri FERAS duk wanda yace masa ango kunya yakeji saidai kaga yana sunkuyar dakai

Suna fitowa sukaga abokan ango da ƴan uwansa maza sunci kwalliya ta rakiyar ango hakan ba karamin daɗi yayiwa FERAS ba duk rashin mutumcin dayayi ashe ƴan uwa da abokan arziki basubar kaunarsa ba

Cike da farin ciki ango ya wuce ya shirya cikin kayan tarfar amarya na musamman
Suka hau motocinsu na Alfarma suka tafi


A bangaran gidansu amarya kuwa biki yayi biki tamkar sunfi gidansu FERAS ɗinma shagali dayake BASSUNA autace agidansu tanada yayye mazada mata sosai suka nuna mata gata anty jawahir ma tana gidan kai yaɗau zafi bata gidansu ango bata na amarya

Amarya BASSUNA zaune take a ɗaki cikin yayyanta mata suna daɗa wayar mata da kai akan rayuwar aure cen saitaji wayarta taɗau ruri da ganin bakuwar number yasata kamar karta ɗaga amma cen saita ɗauka da sallamah a bakinta

" kece matarda FERAS ya aura ??,

" eh nice wanene ???,

" mai faɗar gaskiya ne nakirakine na kwaceki daga halakar da kike shirin shiga wanda kika aura ba mutumin kirki bane ɗan giyane kuma manemin mata ke har saida mata yake yayi safararsu ki tambaya a layinsu babu wanda baisan shiba ya kashe mutum ba komai bane amma bazaki tabbatar da abinda nake faɗaba saikin duba WhatsApp ɗinki na tura miki vidio sannan kuma abu na karshe dazan faɗamiki shine FERAS yana ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki HIV,

Bama BASSUNA ba hatta yayyanta dake gurin sun girgiza dan danan bassuna tahau kuka

Anty huda ce tace bassu ba kuka zakiba ki buɗe vidion mugani tace to , mikamata wayar BASSUNA tayi suka buɗe dan danan suka fara rafka salati ganin yadda sukaga FERAS cikin wani ɗaki ga mata da maza tsirara shikuma yana gefe zaune kan wata kujera yanata bankar kayan shaye shaye duk ya fita hayyacinsa babban abunda yafi muni mutanan da suke tare dashi kuwa snx suke da matan a kusa dashi ga kiɗa dayake tashi , innalillahi wa inna ilaihir raju,un , kawai suke furtawa Allah sarki BASSUNA hankali ya tashi dan babu batun kage tabbas halin FERAS ya bayyana

Dan danan suka tashi suka nufi sashin mamansu da kuma kiran babban yayansu ,bayan sun sanar musu da komai suka nuna musu vidion

, cikin mamaki babban yayansu yaya mu,aruf yace , " amma gaskiya waɗannan mutanan sunbani mamaki shiyasa wani abokina yace na daɗa bincike akansu to ganin shaikh ali mutumin kirkine kuma yana zaune da matarsa lfy yasa nayi tunanin shima yayan nasa haka yake

Cikin jimami Ammensu tace to saiku san abinyi dan bazan yarda na kaiwa wannan mutumin banzan ƴataba wlh

Suna cikin tattaunawar ne sukaji karar motocin ɗaukar amarya na shigowa da mutane sai bushe bushe ake da kaɗe kaɗe ƴan uwan angomata suka shiga gidan kamar yadda al,adar DAULATUL ARAB take bayan sun gaisa da magabatan amarya suka bukaci abasu ita su kaita gidan mijinta , maman amarya ce tayi gyaran murya tace bazamu iya baku ƴar,muba dan bamu yarda da tarbiyar ɗankuba

Kowa na wajen saida ya girgiza cikin rashin fahimta kanwar Ammeen su FERAS tace " hajiya lfy mai yake faruwane ,

Wayar ta mika mata saida ta gama kallon vidion tsab tukanna tace to kinji da lili dan haka sai kuyi hakuri ku koma abunda muka yanke shawara daga baya kwaji

" hajiya dan Allah kuyi hakuri wallahi wannan tsohon vidio ne yanzu FERAS ya shiryu ya daina duk wani abu da yake ki yarda damu ,

" a shedama kunsan ɗanku mutumin banzane kuma kukeso muɗauki ƴarmu ƴar gidan mutumci mu baku to bazaiyuba

Nan dai suka dinga cece kuce har mutanan ango suka hakura suka tafi babu amarya

Bayan sun koma suka shaidawa Ammee duk abinda ya faru sosai suka ji babu daɗi jawahir tayi iya bakin kokarin ta wajen fahimtar da danginta gaskiya amma sam sukaki

FERAS kuwa labari yana samunsa yayi shuru hawayene kawai yake zuba a idonsa babu abinda yafi wannan tozarci a rayuwa ranar auranka anje ɗaukar amarya a tona maka asiri danginta su fasa baka shiyasa ake so mutum ya kafa kyakkyawan tarihi a rayuwarsa

FERAS bayan ya koma ɗakinsane ya kira BASSUNA a waya amma sam taki ɗauka ya tura mata sako babu amsa sosai ya shiga damuwa daran ranar haka yakwan bai runtsaba tunani kala kala yake a rayuwarsa ya hadu da iftila,in rayuwa wanda hatta sharrin aljani bai barshiba yanzu kuma yasamu sauki amma mutane suna shirya masa mana kisa






★★★ a wajensu maryam kuwa sosai anty Laulam ta bata shawar wari da hanyoyin dazata kula da kanta da cikin dake jikinta shikuwa Raihan sai murna yake gaba ɗaya ya kasa zaune ya kasa tsaye sai nannan yake da maryam har aka sallamesu

Bayan sun dawo gida maryam ta tubure akan bazata zauna da Raihan gida ɗayaba saidai yabar mata gidan ya tafi bata kaunar ganinsa

Nanma yasha fama da ita dakyar ta yarda ya zauna amma bisa sharuɗa na bazata kara ɗauke ko tsinke a gidanba hatta wankin toilet shi zaiyi nabiyu duk abinda tace tanaso saiya kawo mata kuma komai tsahon lokaci sannan dole ya ajiye zuwa aikinsa tunda yanada yaran da suke gudanar da komai

Babu yacce Raihan zaiyi dole ya hakura da duk wani aikinsa ya zauna agida yana kulada da ita

Labarin cikin maryam kuwa ya karaɗe ko ina na gidan basu boyewa kowaba masu murna sunayi masu bakin ciki sunayi

Ame hauwa kuwa tayi matukar shiga damuwa dan kwata kwata bataga aikinta yanacin Raihan ba tayi tayi ta kashe kuɗin amma babu wani ci gaba gashi kullum daɗa samun nasara yake a rayuwarsa dan ko wannan cikin da maryam ta samu papy yayi al,kawarin indai tasauka lfy zai mallakawa Raihan manya manyan gidaje na al,farma tukucin sama masa jika da yayi

Hakanne yasa Ame hauwa chanza lissafinta dan bata da wata hanya




Maryam tana zaune a parlorn ta ita da Raihan suna hira saiga yasmin ta shigo ɗauke da kwano tana karasowa ta tsugunna har kasa tace , yaya ina kwanan ku











✍🏻
ZAINAB AHMED YUSUF
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







By
Zainab ahmed YUSUF






PAGE
7️⃣1️⃣⏮️7️⃣2️⃣

Bismillah






Wani irin lalataccen kallo maryam ta watsawa yasmin sannan ta juyar da kanta ta kwanta akan cinyar Raihan tana wasa da mukullin rigarsa

Shima kuwa Raihan baibi kotakan yasmin ba ya fara shafa kan maryam yana tambayarta cikin kasa kasa da murya yake cewa , " ya habby jikinne ?,

Maryam tamkar da gaiya tashiga yanayi na shagwaba tamkar wata jaririya tana wani makale murya tana yamutse yamutse

Yasmince ta fara hassala a zuciyarta afili kuma tana kakalo murmushi tace ," yaya aikonifa akayi ,

Juyo ganinsa yayi gareta yace ," waya aikoki ?,

" amm dama Ame hauwa ce tace nakawowa maryam ful ful kasan abinka da masu ciki zataji daɗinsa sosai ,

" ok ba matsala kice mungode zan shigo gidan anjima , to tabashi amsa ta ajiye kwanan ta fice

Bayan ta fita maryam tayi kwafa tana cewa," munafurcin banza da hofi ni mahaukaciya ce matar da bata kaunata zataban abu naci ,

Kallo Raihan yabita dashi yana haɗe fuska yace, " zaki farako maryam wai meyasa halinki bazai sauyaba wannan fa tamkar mahaifiya take agareni idan har bazata sokiba to nima bazata nunamin soba amma gashi iya gwar gwadan kauna tana nuna mana ...

Da sauri maryam ta ɗaga masa hannu tana fadin ," kaga kainefa yazamewa dole kamata biyayyah amma bani ba dan haka ci baizama doleba banaci kuma bana sha,awar ci ,

Murmushin dole Raihan yayi yana yiwa gwanar kallon soyayyah azuciyarsa yace maryam rikici





★★★
Tundaga bakin kofar gidan yafara bugawa iya karfinsa yana kananan zage zage


Daga ciki kuwa Amal da hanzari ta karasa shafa addu,arta ta taso tana sauri ta buɗe masa gidan , luuuu yafaɗo jikinta yana surutai da ita kanta bata gane mai yake cewaba ,da sauri ta kuma rungumeshi a jikinta dan tagane yasha giyarsace tamasa yawa

Cike da kulawa ta tallafoshi suna tafe kamar su baɗi ta kaishi saman makeken gadonta ya kife a rufda ciki sannan ta gyara masa kwanciya har zuwa wannan lokacin YASIR bai daina surutansaba cen saiji tai yafara kwarara amai daga kwance dan danan ɗakin ya ɗumame da warin giya mai masifaffan tada hankalin mutane

Gaba ɗaya Amal saitaji tausayinsa ya kamata dan yanzu tariga tasan ba yinkansa bane yasashi lalacewa asiri aka masa

Rigar jikinsa gaba ɗaya ta cire masa sannan ta goge aman ta kuma goge masa jikinsa saida ta gyara ko ina tsab sannan ta kunna haɗaɗɗen turaren kamshi a ɗakin dan danan ko ina yagame da kamshi ga kuma sanyin mukaiyub dayake tashi

Amal ganin YASIR yayi baccine yasa tafasa sa masa rigar ta gyara masa kwanciya ta rufe masa jiki

Bayan ta gamane ta shiga kitchen danta dafa masa
Abincin ta tabbata idan ya tashi da yunwa zai tashi


Cikin kankanin lokaci gidan yaɗau kamshin abincin ta kota ina bayan ta kammala tayi wanka dan yanxu jikinta da sauki amma baa ware ɗinkin ba , bayan ta gama kammala komai tayi sallah tanemi guri ta zauna cen wajen awa biyu tajiyo motsin tashin YASIR a bedroom

Tashi tayi ta shiga bedroom ɗin da sallamah abakinta tana karasawa ta tsugunna har kasa ta gaidashi habawa ai cikin ruwan masifa ya duro daga bed ɗin yana cewa ,

" ke tsabar raini da rashin tarbiya ni zaki wani cirewa riga uban wane yabaki izini , yafaɗa yana karasowa wajen ta ya jere mata kyawawan maruka guda biyu

Cike da tsoro Amal ta dafe kunci tana bashi hakuri dan ta tsorata ganin yadda ta firgice ne yasashi danko gashin kanta da karfi ya wullata kan bed ɗin sannan ya zari belet ɗinsa ya shiga zabga mata yana zagin iyayenta ta uwa ta uba

Amal ta gigice sai kuka take tana bashi hakuri amma sam bai saurareta ba kota ina dukanta yake saida yayi mata likis sannan ya shiga fige kayan jikinsa take yayi tsirara yana nufota

Tafin hannu Amal tasa ta rufe fuskarta tana ja da baya charab taji ya jata jikinsa yana cire mata kayan jikinta saida yayi mata tik sannan yafara yamutsa dukiyar fulaninta yana ja tamkar ya samu ƴar tsanar roba

Saida ya gama mutsikewa Amal jiki tas sannan ya maida hankalin sa kan HQ ɗinta da ruwa keta tsiyaya gashi kuma ɗinkine a jikinta har uku yanason yayi snx da ita kuma yana tsoran kar yayi aika aika yajawa kansa bala,i

Hakadai ya hakura yayi wasa da bananar shi a saman HQ ɗinta harsaida ya kawo sannan ya tashi yasa kayansa ba batun wani wanka yaɗau kwalbar giyarsa ya fice daga gidan

Tunda Amal taji ya ɗagata ta cukukuye kanta a bedshit ta na raira kuka dan

Please Login or Register in order to submit comment