Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na gaida Ammee sannan kuma na zauna wajensu aisha da gazzal mu taba hira , shaikh ali ne ya kalleta yayi dariya yace , " kodai zaki wajen angonkine dan wannan kwalliyar batasu aisha bace

Dariya suka sheke da ita sannan ta fita tace saita dawo

Koda BASSUNA ta fita babban parlorn gidan sanɗa ta dinga yi kar su Ammee su ganta a haka ta kai har saman bakin kofar ɗakin FERAS

Tana sa hannu ta tura taji a buɗe murmushi tayi da sallamah ta shiga ɗakin , yana zaune akan kujera ya ɗago ya kalleta habawa tuni yafara washe baki yana fara,a yace ta zauna itama bassu fara,ar take amma tana sunkuyar dakai bata yarda su haɗa ido , saida suka gaisa FERAS ya tashi ya ɗebo mata lemuka masu sanyi ya ajiye mata ,

" amarya ta amarya ta kinga kyan da kikayi kuwa anya ni zan barima kikoma gidanku basaidai a biyoki da kayanki ba , " haba baby dadai ka kara hakuri akawo maka ni , " kai ai abunne da wuya bassu kinsan yadda nake sanki kuwa ???,

" hmm bakasan da yadda mamanmu ya bari anty ta taho daniba ahakama yaya mu,aruf bai saniba kuma kwana biyu akaban kachal ,

Matsowa FERAS yayi kusa da ita har jikinsa na gogar nata sannan ya kama hannunta ya rike yana cewa , " yanzu idan kika tafi sai yaushe ??, BASSUNA rike mata hannun dataga yayine yasata matsawa daga jikinshi tana cewa ,

" uhmmm idan ta haihu zan dawo , kuma matsawa FERAS yayi inda ta matsa sannan yasa hannunsa ya jawota jikinsa sosai ta yadda yana iya jiyo numfashinta yace , " mai yasa bazakiyi zamankiba harta haihu kinga nima hakan saukinane

A wannan karan bassu ta fara tsorata dan tunda suke da FERAS baitaba rike hannunta ba amma yau hadda rungumeta a jikinsa saikuma ta tuna ai matarsace yanzu amma duk da haka ba a wannan lokacin yakama yana mata hakaba tunda bata tare ba

Zumbur bassu ta mike tsaye saka makon jin FERAS datayi yana shafar jikinta yana tura hancinsa cikin gashin kanta , mikewa tsaye shima yayi yana ruko hannunta yace , " ina kuma zaki tafi kibarni my wife, tana kinkina tace , " wa wa wajen anty zani tace karna daɗe ,

" haba baby dukfa cikin gidane kuma ai intaji shiru tasan kina wajen mijinki , yafaɗa yana mai kara jawota jikinsa wannan karon a gefen gado ya zaunar da ita yana murmushi yace , " naga duk kin tsorata dani nifa mijinkine abin kwaunarki ki saki jikinki babu wata matsala kinji , kai kawai ta iya gyada masa tanata haɗa zufa ,

Kuma janta jikinsa yayi sosai yasa harshensa yana lasar wuyanta haɗe da shafe lallausar fatar jikinta , batai auneba saijin hannunsa tayi acinin rigarta yana shafa albarkatun kirjinta

Wannan karan kuka tasa masa tana magiya dan batayi tsammanin hakaba ta tsorata

FERAS bai wani sauraretaba ya kafa bakinsa a kirjin karamar yarinya da idanda yayi aure da wuri to tabbas zai haifi kamar BASSUNA

Zafin da bassuna taji ayayin dayake tsotsar kirjintane yasata tureshi tana karawa kukanta sauti amma ina saima ya kwantar da ita

Nikuma na ɗauki littafin ɗiban rahotona nafito waje ina jiransu , chan jimawa kaɗan naji ihun BASSUNA kamar ana yankarta da reza Allah yaso ɗakin FERAS yana wata uwa duniya a saman bene kuma gidan babbane da kowa saiyaji , bayan kamar awa ɗaya saiga BASSUNA ta fanno da gudu kafarta duk jini ta sakko daga kan benan rigar jikintama ajuye take FERAS yana shiga toilet ta keto baimasan ta guduba

Kai tsaye part din antynta ta wuce a gigice tana shiga ta zube a kafet tana gursheken kuka , ganin jini a kafartane yasa jawahir da shaikh ali yowa kanta a ruɗe suna tambayar lfy ,

" shine shine shine , kawai take furtawa da sauri sukace shiwa tana gunjin kuka tace , " FERAS ne yamin fyaɗe , cikin hassala shaikh ali yace anya kuwa FERAS kansa ɗaya yaza,ai daga bamu amanar yarinya dan tana matarsa zai yi mata wannan wula kancin , " ka ɗakko mota mukaita asibiti , " aa saidai nakira Dr asma,u tazo gida ta dubata idan bahaka ba asibiti tonan a sirine

Haka kuwa akai suka shiga da ita ɗaki jawahir tagasata da ruwan zafi sannan Dr tazo ta dubata ta tabbatar musu babu matsala magani tarubuta mata sanna ta tafi

Har kamo wannan lokacin BASSUNA kuka take wayarta jawahir ta mika mata tana cewa , " gashi tun ɗazu mijinki yake kira ki ɗaga kice masa kina lfy , " anty wanda yayi mun wannan wulakancin zan saurara tabɗijen , " ke bassu karfa kice zakiyi gaba dashi dan haka ta faru bafa wani banza bane mijinkine wanda a yanzu ko iyayenki basuda ikon da shi yake dashi akanki kuma menene abin jin haushi danya karbi hakkinsa yana bukatane , " amma anty bazai iya hakuri akawo masa niba , " ganin damarsane yayi hakurin hakan ganin damarsane kuma ya karbi abinsa ,

" dan Allah anty karku bari ummah taji wannan zancen wlh yayah saiya kusa kasheni yace saboda haka nazo gidan , " ina ni ina faɗa a gida bassu haka kurin nima ta shafeni dan tawa saitafi zafi kinsan yadda kowa yakejin haushina akan wannan auren kuma katsam sai suji naje na ɗaukeki na kaiwa FERAS yaci amarcinsa ai wannan abin kunyane

Dariya jawahir tafara tana cewa shikkenan bassu anzama manyan mata kai amma FERAS ya isha shammata , juya kai bassuna tayi cike da kunya ,



★★★




Islam da Ame hauwa na hanga a tsaye suna tattaunawa , islam ce ta buɗi baki tace , " yanzu menene mufita ,

" kinga islam mufita ɗayace yanzu na sake dabara wata hanyace da indai kin bita zaki samu nasara akan Raihan ammafa sai inzaki iya dan tanada wuya , " komai wuyarta zan iya wallahi Ame hauwa samun Raihan shine mafarkina dare da rana kuma koma nawa ne zan iya kashewa ,

" bama saikin wahalar da kuɗinkiba islam abu na farko dana shirya shine kije ki saki jikinki da maza koma su wanene ni burina kisamu ciki inyaso saikice Raihan ne yamiki kinga idan haka ta faru babu makawa sai an aura mikishi kuma dole waccen tsinanniyar matar tasa ta kara gaba tabar miki gidan ,

Rike baki islam tayi cike da tsoro a fuskarta tace , " Ame kuma kina ganin hakan ba matsala ni wallahi tunda nake babu wani ɗa namiji daya taba kwanciya dani , wata uwar harara Ame hauwa ta daka mata tana cewa , " ashekuwa ba biyan bukatar kikesoba to barikiji tunda kikaga kinkashe kuɗinki abin boka akansa aiki yaki yuwuwa wannan ita kaɗaice mufita kuma zartaccen hukuncin da zaikai ga ɗaura auranku dan gudun abin kunya zakiga yadda iyayenku zasu tilasta wannan auren
Nidai abinda nakeso da ke ki kwantar da hankalinki ki cire tsoro ,

Sai a wannan lokacin islam tayi murmushi tana rungume Ame hauwa tace , " gaskiya banida bakin dazan gode miki ina sanki uwata fiye da yadda nakesan ommina , " kai islam har ommin naki , " eh mana to menene amfaninta tunda bazataso zabinaba wani abunfa kawai ina raga matane dan haihuwata da tayi , " hmmm rabu da ita ƴata a sannu omminki zata sha mamakin nasararki kijira lokaci saita rasa ta inda hakan tafaru bata saniba , tafaɗa tana wani shu,umin murmushi





Gidan Amal

YASIR na hanga ya fito daga bedroom dagashi sai boxer ya zauna a parlor ya kunna sigarinshi yana sha chan wajen minti goma naga Amal ta fito sanye da dogon hijabi ta zauna a kasa shi yana saman kujera ta sunkuyar dakai tace ,

" mijina barka da hutawa , kallonta kawai yayi ya ɗaga mata kai yana busa hayakinsa , " yayah YASIR dama inaso nayi wata magana dakai ,

Batajira jin ta bakinsaba ta cigaba da cewa , " aduk alokacin daka kwanta dani sainaga baka wanka kwata kwata sai dare kuma shima bana tsarki kakeba dan naga baka sallah a gida amma ban saniba ko idan ka fita masallaci kake zuwa ,

Dariya tambayar ta bashi saida yayi mai isarsa sannan yace , " ke ammafa yarinyar nan kin rainamin hankali ni zaki cewa wai naje masalaci da wani wankan tsarki to akan me ? kokin manta ni mashayin giyane na tuna miki ,

" aa sam ni bana kallonka a matsayin mashayin giya miji na ɗaukeka kuma abin dogarona mai jagorancin rayuwata wata rana ƴaƴa zamu haifa kaga daga wannan lokacin girma ya saukar mana , cikin hikima da kwantar da murya Amal take yabansa tana nuna masa mahimmancin kansa haɗi da bashi girma kwanan nan a siyasance take tafi da YASIR shiyasa yanzu baya dukanta amma tana shan wuya awajen kwanciya kuma duk da haka bata nuna gazawa wataranma itatake neman sa dan ta fahimci babu abinda yafiso sama daya kwanta da ita shikaɗai yake sashi farin ciki
,

Wasa wasa hira ta barke tsakanin Amal da mijinta duk da yana nan a yadda yake bai sauyaba amma yanzu takan samu damar maki da yawa akansa kuma hakan yana sawa yana rage yimata wani wula kancin

Abinci mai daɗi ta zuba masa yaci sannan ta hada masa lafiyayyiyar shisha yasha ta ɗakko masa giyarsa mai sanyi ya ɗora ya nemu gu ya kwanta akan cinyarta yana tai mata surutai marasa ma,ana tamkar karamin yaro har bacci ya ɗaukeshi , hawayene suka sakko mata ta sha re tana cewa , " Allah kayafemin idan nayi kuskure abashi kayan maye duk inayine dan na shiga ransa idan yasani a zuciyar sa to shaye shayenma zan iya hanashi





Gidan maryam

Abinci tagama ci tasha maganinta tana zaune kamar wadda aka tsikara ta tashi ta leka windon da zai sada mata ganinta har bakin babban get mai zata gani Raihan ne ya ɗakko islam a gaban motarsa a kofar gidansu islam yayi parking ya ajiyeta sannan ya ɗanno hancin motarsa gidansa ,

Ran maryam yayi matukar sosuwa amma saita danne yana shigowa da gudu ta rungumeshi kamar yadda suka saba haka shima ya rungumeta a jikinsa yana shafar cikinta bayan sun zauna ta cire masa takalmi da safa ta kawo masa ruwa mai sanyi tabashi yasha

Saida tabari yayi wanka ya shirya suna dining yana cin abinci tace , " nikam hubby ina kukaje da islam na ganku kundawo a mota ɗaya ??, Raihan bai ɗago ya kalletaba yana cin abincinsa yace , " abakin kamfaninmu na ganta wai taje unguwane a motarta ta samu matsala shine dayake wajen ba nisa da wajenmu ta biyo na taho da ita gida ta daɗe tana jirama kafin na kammala aikina mutaho ,

Yamutsa fuska maryam tayi ta jawo wata hirar dan batason ɗagawa mijinta hankali amma sam bazata jure alakarsa da su islam ba










Please comment and sharing
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA






✍🏻 by ZAINAB AHMED YUSUF






PAGE 7️⃣9️⃣⏮️8️⃣0️⃣

Bismillahir rahmanurrahim











Gidan marwan


Asuba tanayi Raihan da maryam sukai wanka sunata tsokanar junansu har ya shirya ya tafi masallaci ita kuma ta tada sallah

Tunkan ta idar taji ringing din wayar Raihan harta idar da sallar ta shafa addu,o,inta baa daina kiraba tashi tayi taje gaban miro ta ɗau wayar saitaga islam ce ke kiransa , lokaci ɗaya taji ranta ya baci aikuwa da hanzari ta daga tana cewa, " ke kuwa islam kiran me kikewa mijina da asussuban nan

Aban garan islam kuwa tanajin maryam ce ta ɗaga saita saki tsaki tace , " eh lallai yarinya kinsamu sake har nikike tuhuma kiran danake masa to kijira lokaci idan komai ya fito fili kyaji banza sha sha sha kawai mitssss , taja dogon tsaki ta kashe wayar

Maryam dan mamaki kasa cire wayar tayi daga kunnanta dan danan wani tunani yafaɗomata kodai Raihan auren islam zaiyine baifaɗa mataba lallai namiji kanin ajali

Da wannan tunanin tashiga kitchen tayi musu breakfast amma gaba daya bata cikin nutsuwarta gaba ɗaya tunanin lamarin mutan gidanne ya cika matsa kwa kwalwa

Bayan ta gama komaine ta kimtsa jimawa kaɗan Raihan ya dawo , maryam tayi iya bakin kokarinta wajen sakar masa fuska karya gano da wata akasa har sukai breakfast yana mata hira babu abinda takecewa sai yake

Bayan sun gama cin abincinne suka shiga ɗaki tana tayashi shiryawa zai tafi aiki , sarai Raihan ya fuskanci yanayin maryam ya chanza shikuma bai mata maganaba saida yagama shiryawa tsaf sannan yajata jikinsa yasa hannunsa ya rike kugun ta sosai ya kura mata ido ganin haka yasa ta sunkuyar da kanta , hannu yasa ya ɗago da fuskarta ta yadda suke kallon juna ido cikin ido sannan yace

" my wife meyake faruwane dazan tafi masallaci ba haka na barkiba amma yanzu naga duk yanayinki ya sauya please faɗamin , maryam tanajin haka hawaye suka fara zubowa a idonta tace ,

" menene alakarka da islam???, cikin rashin fahimta yace , " islam kuma kinmanta kanwatace , " eh kanwarkace amma ai ba kamar yadda kuke da yasmin ba ita wannan da aure a tsakaninku , " haba maryam ya kike abu saikace bakisan wanene Raihan ɗinkiba kinfasan yarannan kanne nane kwata kwata babu wacce na taba kawowama akaina wai zan iya auren ta saboda ni tsarina na dabanne kuma ko a kwanakin baya da islam tace tana sona bakiga hukuncin danai mataba sai gashi jiya da kanta tabani hakuri kuma ta shaidamin ta samu wanda takeso ,

Murmushin dole maryam tayi ta girgiza kai tana cewa , " kaga nifa ban yarda da wannan maganar ba idan kungama shirya komai auranku zakuyi kafaɗan mana meyasa za,ana min hanya hanya bayan inada hakki insani zawani kace wai kanwarkace da ai ba haka kuke zumuncinba hasalima ko sakar musu fuska bakayi kowa yasan yadda suke tsoranka sai yanzune zaka jata ajiki ,

" ok na fahimceki wato ke maryam atinaninki dan ina auren ki shikkenan banida ikon dazanyi hurda da ƴan uwana ko towai ke menene matsalarki dasu ni dai asanini duk macen da zata soka dole taso ƴan uwanka ammake babu wanda kikeso acikinsu dan kinga ina raga miki ,

Maryam ta buɗa baki zatai magana ya ɗaga mata hannu cike da fusata yana cewa ," rufemin baki mezaki faɗamin bayan duk abinda kike ina lura kiduba kigani yasmin kanwatace duk duniya batada sama dani da YASIR amma kin ɗau karan tsana kin ɗora mata bata isa ta shigo gidan ɗan uwanta tasha ruwaba kai tsabar rashin kunyarki hatta Ame hauwa baki bariba matar mahaifina agabana kike yaba mata duk maganar da ranki yaso to ki tsaida hankalinki guriɗaya tunkan na birkice miki kisani nan DAULATUL ARAB ce ba wai afurka bace ɗabi unmu sun babbanta da naku muna martaba ƴan uwanmu da iyayenmu fiye da matayanmu kuma akansu zan iya rabuwa da kowa da komai ciki kuwa harda ke ,

Yana gama kaiwa nan amaganarsa ya fice yabar mata ɗakin , dur kushewa maryam tayi kasa tana sharar kuka gaba ɗaya taji duniyar tai mata zafi tayi babbar wawta data bari Raihan yagane batasan ƴan uwansa tunda bai fuskanci suwanene suba kamata yayi tabishi a hankali

Raihan kuwa yana tukin mota yana tunani gaba ɗaya ransa amatukar bace yake da maryam yagama yankewa aransa san danginsane batayi kuma bata isa ba dole ta gyara ta martabasu , wayarsa ya ɗauka ya kira anty Laulam, tana ɗagawa bayan sun gaisa yace mata , " karar kanwarki na kawo miki kija mata kunne ,

Anty Laulam tana kwance saida ta tashi zaune dan ta tabbatar da komai maryam zataiwa Raihan bazai kawo karartaba sai idan abin yakai ya kawo , " to Raihan maiya faru mai tai maka haka ???,

" ki faɗa mata yazame mata dole ta koyi martabamin ƴan uwa da iyaye nagaji da cin fuskar da takemin ina raga matane dannaga batada kowa saini taya za,ai ace tarasa suwa nene abokan adawarta wai sai su islam tana matsayin matar babban yayensu amma ko gaisuwa bata hadasu saboda ta gama zubar da kimarta kuma ahakan ma sotake lallai na daina kulasu na fita shirginsu ita gata mai miji ,

anty Laulam shiru tayi saida yagama zazzaga faɗan tsab tukanna tace , " kayi hakuri Raihan kasan maryam har yanzu yarinyace tunda kosu islam dinma sun girmeta nesa ba kusaba zanje yanzu gidan nasameta kuma zan mata magana mai shiga jiki insha Allah zata gyara zata jasu ajiki kamar yadda kakeso , to kawai ya ce mata sukai sallahma sannan anty Laulam ta kalli abban sultan wato kanin mahaifin Raihan tace

" abban sultan kajifa akan maganar yarannan ne su islam masu kama da shaidanu shi Raihan yanaso ya haɗa kansu da matarsa amma sam haɗin kan bazai yuba dan sun gama rainata bazasu taba yadda su haɗa sahu da itaba Amal ce kawai take mu,amala da maryam,

Gyaran murya abban sultan yayi yace , " to ai Raihan shine babbah dole shizai dai daita tsakaninsu tunda Allah ya kaddara maryam matarsace ai dole suyi hakuri su karbeta a matsayin matar wa , " hakane kam bari naje na samu maryam din naji yadda akai daga gani ran Raihan a bace yake kuma cikine da ita karyana sa yarinyar mutane a damuwa



Anty Laulam tana zuwa ta kwankwasa Ƙofa maryam ta buɗe mata kallo ɗaya zakaiwa maryam kasan taci kuka ta koshi abin tausayi ga ciki daya fara girma

Shiga parlorn sukai anty Laulam ta zauna sannan tacewa maryam, " mai yake faruwane tsakaninki da Raihan, fashewa da kuka maryam tayi tana cewa, " anty wlh sosuke surabani dashi baitaba nunamin bacin ransaba irinna yau kuma duk akansu wai kawai danna ce akan me zai dinga kula islam ko auranta zaiyi ,

" maryam ba aiwa namiji haka maiyasa zaki ce masa haka kinsan fa kannansa ne ba karya ya mikiba kamata yayi ki lallabashi cikin dabara ya faɗa miki nenene yake tsakaninsu , " anty kiransafa tayi a waya da asuba yana masallaci kira wani nabin wani dana ɗagama magan ganu ta faɗan harda zagina taya bazan zargi wani abun ba kuma fa satin daya wuce ma haka na ganta agaban motarsa sun dawo tare wajen kashi uku ana cemin anganshi da ita ,

" zakiji babu daɗi kam tabbas tunda mijinki ne amma bahaka ake nuna kishiba idan kikace zaki dinga fusatashi to zaki kashe auranki a banza shifa zaman aure ɗan hakuri ne kuma sai kin hada da kissa barema nasan babu abinda zaisa Raihan yaso islam haba saikace kin manta wanene shi akwai dai wani dalilin dayasa kikagansu a mota ko ya kaita makaranta karbo ta kaddu kodai wani abun tunda bama islam kaɗaiba yana jagorantar ƴan matan gidannan amatsayinsa na babban wa

Sosai anty Laulam ta lallaba maryam ta kwantar mata da hankali sannan ta tafi



Misalin karfe huɗu na yamma Raihan yana office amma gaba ɗaya hankalinsa yana kan matarsa tunani yaketayi halin dazata shiga na damuwa ga ciki wayarsa ya ciro ya kirata , tanata ringing amma ba a ɗagaba ganin haka ya sashi tattara inasa inasa yayi hanyar gida

Koda yayi parking ya ɗau mukullin gidan ya buɗe ya shi ga wayam yagani bata parlor kayan takaddun dake hannunsa ya ajiye ya wuce bedroom ɗinta a kwance ya ganta tayi rufda ciki , Raihan baiyi sallahmaba ya karasa yana cewa ,

" yazakimin haka wannan wace iriyar kwanciyace kashemin ɗan zakiyi , ɗago kai tayi ta kalleshi cike da mamaki ta tashi zaune tace , " sannu da zuwa yaushe ka shigo , murmushi yayi ya zauna a gefan gado yana cewa , " inata kiranki baki ɗagaba shine kawai nataho kuma sainaga kinyi wannan kwanciyar bayan na hanaki , " kayi hakuri baccine ya ɗaukeni na juya bansaniba , " ok to ya kika wuni , " lafiya lau ,

masha Allah kawai yace mata ya wuce toilet ɗin bedroom nasa yayi wanka ya shirya cikin kananan kaya ya fito parlor a dining ya tadda Abincin sa ta shiryamai zama yayi yaci bamai yawaba sannan ya tashi yakuma komawa ɗakin ta akwance yasake tadda ita

Karasawa yayi inda take ya zauna yajawota jikinsa yana kallonta yace , " bakida lfy ne , " aa kawai hutawa nake , " ok to tashi kinga magriba takawo kai , to tace masa tamike tsaye ta wuce parlor yabi bayanta suka zauna

Wayarsa ya ɗauka yana danne danne shiru gurin yayi na ƴan mintina maryam fuskarsa ta kallah kawai tagane bai huceba tashi tayi daga kujerar da take zaune ta durkusa a gabansa tace

" kayi hakuri mijina nasan na bata maka rai ɗazu amma insha Allah zanyi yadda kakeso bazan kuma sa insa da ƴan uwankaba sai zaman lfy , ajiye wayar yayi ya maida ganinsa ga reta yace ,

" gara da kika fahimta abinda kike ba daidai bane tunda kince zaki gyara to ni banida wata damuwa na yafe miki dama ni banida wata matsala dake akansu ne dai nakeso a gyara , " insha Allah na gode ,

Yana murmushi yasa hannu ya tasheta daga tsugunnan da take ya zaunar da ita kusa dashi suka fara hirar soyayyarsu kamar babu wani abunda ya faru




★★★


A bangaran su BASSUNA kuwa tunda wannan lamarin ya faru da ita bata kara yadda sun haɗu da FERAS ba yau kwana guda kenan ko wayarsama bata ɗagawa sai faman kira yake wani nabin wani

Jikin nata yaɗan yi dama dama hakan yasa ta shiga kitchen tana gyare gyare da fudda ajiyayyun kaya tana wankewa , jawahir ce ta higo kitchen ɗin da turtsetsan cikinta tana cewa , " bassu keda bakida lfy kuma kika b'aro wannan aikin

Murmushi bassu tayi tace , " anty wlh jiki yayi sauki ba ciwo sosai kuma kinsan bana san zama haka bana wani aiki shiyasa , " to yayi ɗa zu shaikh yake cemin wai inshirya anjima zamuje gidan matar abokinsa to nazo nace miki kishirya kuma naga aiki kike ko kya zauna agidan dan yanzu zamu tafi , " ok nima basan yawan nakeba kuje kawai saikun dawo na tsaya nayi muku girkin dare , " ok to bari in shirya saina turo miki gazzal ta tayaki naga aikin da yawa , " to anty ,


FERAS da Ammen sa dasu aisha suna babban parlor suna hira shaikh ali ya fito tare da matarsa zasu fita anguwa

FERAS ne ya kallesu yace , " sarakunan yawo ina zakune , dariya sukai jawahir tace , " kai babban yaya ai zaman gidanne ya ishen shiyasa zamu zaga gari ,

Ammee ce tace , " kunga kurabu da wannan yayen naku kutafi abinku saikun dawo , dariya suka kuma kwashewa da ita sannan jawahir tace , " yauwa aisha dan Allah kije part dina ki taya BASSUNA aiki kafin na dawo , " ok to anty adawo lfy bari naje , aisha tafaɗa tana tashi ta wuce part ɗin,

Ameen ce tace , " au kin ɗakko tane ai nazaci wlh bazasu yadda kizo da itaba ,

" Ammee ummana na lallaba taban ita amma kan gobe zata koma gida , " ok to Allah yakaimu , ameen suka amsa suka wuce

FERAS Allah Allah yake su Ammee su shiga ciki yasamu damar wucewa inda matarsa take amma basu tashiba har aka kira sallar magruba ya wuce masallaci ,

Bayan an idar da sallar ne yadawo yaga basa nan aikuwa kai tsaye ya faɗa part din su jawahir, yana shiga ya tadda bassuna da aisha a zaune a parlor suna kallo ,

Bassuna tana ganin shigowar FERAS taji kamar ta nutse dan kunya kai ta sunkuyar kasa tana gai sheshi shikuma yana daga tsaye ya amsa sai murmushi yake yacewa aisha, " ke tafi gida Ammee na nemanki , ba musu aisha ta wuce abinta taja musu ƙofa ,

Zama FERAS yayi yana cewa , " my wife meyasa bakya ɗaga wayata kinsan damuwar dana shiga kuwa , shiru tai masa batace komaiba sai yakuma cewa , " nasan abinda ya faru jiya tsakanina dakene yasaki jin haushina amma kiyi hakuri idan hakan bai mikibah tsan tsar sanki da kaunarkine yaja na miki haka please, yafaɗa yana mai haɗe

Please Login or Register in order to submit comment