Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko ina na jikinta ciwo yake ga kuma dukan dataci duk jikinta ya fashe

Tanajin fitarsa daga gidan ta mike tanufi toilet ruwa maizafi tayi wanka dashi sannan ta zuba abinci taci tanemi gu ta kwanta tana jiran kiran sallar magruba






Yasmin ce zaune ita da Ame hauwa a parlor tana gaya mata yadda sukai da Raihan da matarsa

" hmmm Ame hauwa yau ninaga bariki wai wannan ƴar,iskar yarinyar wulakantacciya har tasamu sararin da zatana wani iyayi da shagwaba wallahi dan takaici ji nayi kamar na kasheta na huya danna tsaneta ,

" yasmin kenan waito mekikeci na baka na zuba kizuba ido kisha kallo bada ita nake kiyayyataba amma itama ta shigo lissafi tunda take kokarin hada jini damu saita karbi sakamakonta

Dariya yasmin tayi tace ," shiyasa nake sonki ammena ni nasan zaki haura kanta bari ta sakijiki ta shigo tarko.., sallamar islam ce ta katsesu suka amsa mata

Islam tana karasowa ta zauna kusa da Ame hauwa tace ," Ame gurinki nazo akan maganar da mukayi dake ta yaya Raihan

Wani murmushin mugunta Ame hauwa tayi a zuciyar ta tace yaro man kaza asannu duk saina gama daku tunta ommu Amal tace zataja dani kun shiga uku , afili kuma saita faɗaɗa murmushin ta tace ,

" aa islam ƴan mata kwana da yawa kin buya ,

" eh wlh Ame kawai lamuranne sukamin yawa shiyasa yaudai nace bari nazo mu tattauna akan maganar mu musan abin yi wai kwatsam sai nakejin labarin maryam cikine da ita ,

" hmm islam kenan ai laifin omminku ne nariga na tsara mata duk wata hanya da zamubi wajen ganin munsa kin auri Raihan amma fur taki wai ita kwata kwata bataso ki aureshi bai mataba bata sha,awar hada zuri,a dashi
Ni kuma jin haka yasa na bar zancen tunda mahaifiyarki bataso in takaice miki zance akan maganarki da Raihan ommu Amal ta daina min magana

" chab lallai ma ommin mu wato azamanin yanzu hassada bata wuce kan kowaba har uwarkama yimaka take kinga Ame hauwa karki wani saurari omminmu akan maganar aurena da Raihan ki kyaleta taji da duk abinda zai dameta amma aure babu fashi indai ina tare dake

" hmm ai kuwa kinsamu yarinya zan tsaya miki harsai kincika burinki kinga





By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲







AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA







STORY AND WRITING by ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA





PAGE
7️⃣3️⃣⏮️7️⃣4️⃣

Bismillahir rahmanurrahim






.... Sosai islam ta saki jiki sukasha hira da Ame hauwa kuma duk rabin hirar sunayinta ne akan ommu Amal da chanzawar datayi a yan kwanakinnan

Hakadai Ame hauwa tasamu dama taita kitsawa islam tuggu kala kala ,ita kuma islam na ɗauka kamar karatu



A bangaran maryam kuwa bayan ta idar da sallar isha tafito falo dama sunyi da Raihan zai fita da ita su zaga gari amma ga mamakinta sai taga wayam hakan ba karamin kona mata rai yayiba amma saita cije ta nemu gu ta zauna tana jiran shigowar sa

Kallo take a TV amma gaba daya hankalinta yana duniyar tunanin Raihan tayi missing ɗinshi sosai wajen snx amma bazata iya faɗa masa tana bukatar saba kuma tunda ya mayar musu da auransu bai ko kara nuna mata yana sha,awar kwanciya da itaba

Hakadai taita tunani cike da damuwa kala kala misalin karfe tara saigashi ya shigo yana sallama bata wani amsa masaba ganin hakan yasa Raihan karasowa kusa da ita ya zauna yana murmushi yace

" kiyi hakuri baby na wlh naje wajen papy ne kuma danaga kina salla sai kawai na wuce ban faɗa miki ba ,

Yana gama maganar yayi shiru yana jiran jin ta bakinta amma bata ko juyo ta kalleshi ba saima ta kara volum din tv tana karkaɗa kafa

Ganin hakan yasa shi yin shiru da bakinsa bai sake cewa komaiba ya wuce bedroom dinsa

Murmushi maryam tayi tana shafar cikinta daya fara bayyana acikin riga wayar Raihan daya bari a wajen ta dauka tana duba wa tama rasa ina zata shiga kawai saita ga wani bakon app tana dannashi taga ansa masa security dayake mai sunane kawai saita sa sunan sa taga yaki buɗewa tanasa sunanta taga ya buɗe saitayi murmushi tashiga kanta tsaye abinda taganine yasata rike baki tanajin kirjinta na dukan uku uku da sauri ta mike tsaye tayi saurin kashe wayar dan abinda tagani ya jijjigata bata taba tsammanin haka daga wajen Raihan ba lallai duniya babu tabbas

Kasa hakuri tayi tabishi ɗakin nasa tana huci kamar wata zakanya tana zuwa ta tadda ƙofar a buɗe kanta tsaye ta fada ɗakin ta ganshi a kwance yana kallon saman ɗakinsa wani wawan kallo tamasa takarasa kusa dashi tace ,

" nayi mamakinka Raihan me kake sha,awa a kallon irin wadannan banzayen abubuwan meyasa kake haka shin kasan illar hakan kuwa ????.

Taje fo masa wayar a kirjinsa tana cigaba da zazzaga masifa , " kaban mamaki kuma girma ya faɗi to menene ban bancinka da YASIR duk gidannan kallon mutumin kirki suke maka amma basusan fasiki bane

faɗamin da mata nawa kake hurɗa danni nasan baza,a rasaba tunda nakamaka kana kallon VM a wayarka to tabbas kana sharholiyarka da ƴan mata

Raihan lokaci ɗaya ya fusata yayo kanta ya ɗaga hannu zai mareta sai kuma yafasa yana ƙwafa dan yaji zafin magan ganun data faɗa masa

" yakafasa marin nawa aida kadaken sai nasan kaji haushi aikin banza to karya nayi makane zakawani fusata najin kunyar banza da hofi ai wallahi kayi asara kuma a haka kake shirin zama baba..... " dallah malama rufemin baki , Raihan ya katseta cikin tsawa da saida taji hanjin cikinta ya matso

Cike da ruwan masifa Raihan yafara magana , " tabbas na kalli vm amma kece sila yakikeso nayi da Raina kowace wahala akanki nakesha kina matsayin matata amma ban isa nace yi kiyiba koda zan nemeki akan shimfiɗata saina biyaki meyasa meyasa kikemin haka maryam nace mai yasa ??? , yafaɗa yana jijjigata itakam duk ta tsorata da hassalar dayayi wadda bai taba yi mata irinta ba dan danan ta fashe da kuka ,

Raihan ganin tana kukane yaji zuciyarsa ta karye lokaci ɗaya yafara kallon kansa amatsayin wanda bai kyauta mata ba tanada ciki bai kamata ya sata a damuwaba

Shima hawayene suka gan garo masa mai cike da soyayyah da tausayin ta ya sassauta muryarsa yana cewa , " wallahi wallahi wallahi maryam bantaba neman wata ƴa maceba saike mu harramata kuma haryau har gobe

Dalilin kallon wannan abubuwan da kikaga inayi rashin mafitane kinfi kowa sanin inada matukar sha,awa amma baki damu da rayuwata ba saboda bakya sona ni kuma ina tsoran na yawaita nemanki kiga kamar na matsamikine bayan nasan kin tsaneni bakya sona inje na kara jawowa kaina tsana a wajenki

Cikin matsanancin damuwa Raihan ya kurawa kwayar idon maryam dake zubda hawaye yace ," please maryam kifaɗamin mekikeso na miki nikuma na miki alkhawari zanmiki shi ko menene amma dan Allah ki tsaremin mutumcina daga faɗawa halaka bance kullumba amma koda lokaci zuwa lokacine kidinga yadda dani kinga ko babyn dayake cikinki ma saiyafi samun koshin lfy

Sha re hawayenta tayi ta zauna a gefen gadonsa tana cewa

" ban shiryawa wannan rayuwar a wannan lokacinba Raihan inada abubuwan da zan gabatar masu mahimmanci arayuwata taya kake tunanin zan mallaka maka kaina bayan yarjejeniyace a tsakaninmu dazarar na haihu zaka rabu dani babu wata soyayyah baka sona kawai kana amfani da gangar jikinane kodan kaga banida wani gata ne

Dafari cemin kayi na aureka saboda hankalin iyayenka ya kwanta kai kuma zakadinga biyana duk wata madadin aikin danake , nikuma batare da dogon tunaniba nayarda da kai akan alkawarin bazakamin komaiba saigashi ka chanza komai batare da tunanin wani mataki nakesan cimmawa a rayuwata ba bakasanni ba bakasan wacece ni ba suwaye suka haifeni duk baka saniba kai burinka kawai na yarda dakai kabiya bukatarka

Maryam tana kaiwa nan azancenta kuka ya kuma kwace mata sosai Raihan yaji wani tausayinta yakamashi hakan yasashi karasawa inda take ya tsugunna yana mai kama hannayenta yace

" maryam yau zan faɗa miki gaskiyar abinda na daɗe ina boye miki ni Raihan ban aureki dan na rabu dakeba na aurekine dan ... INA ...SANKI ., da sauri maryam ta ɗago jajayen idanunta dan tabbatarwa da abinda kunnanta yake jiyemata

ɗaga mata kai Raihan yayi alamar eh sannan yacigaba da cewa ,

" tunda nake a rayuwata maryam bantaba san wata ƴa maceba saike lokuta da dama nakanyi mafarkinki banida sukuni haka zalika duk rana saina ganki nake samun nutsuwa tun bansan menene hakan ke nufiba har nagane tsantsar sanki da kaunarki nake ,

Sosai maryam ta kura masa ido zuciyar ta tanaji tamkar a mafarki wai yau Raihan ɗintane yake faɗin yana sonta akan soyayyarsa zuciyar ta takusa bugawa ashe shima masoyintane , cikin shakarkiyar murya tace , " a wancen lokacin maiyasa bakacemin kana sonaba saida kabari nasha wuya

Murmushi yayi wanda ya tsaya iya lebensa sannan yace

" ina tsoran karna fada miki gaskiya kiƙi yarda da soyayyah ta shiyasa na bijiro miki da maganar yarjejeniya sannan na kudurce a raina kafin wata ukun da muka ɗauka ya ciki zanyi duk yadda ya kamata na dasa miki soyayyah ta yaddah ke da kanki zakice kina sona saimu daidaita komai babu wanda yaji yagani

" Raihan hakika kai namijine mai jirkitacci yar ɗabiya a kowane sakan soyayyarka ce ke kara nunkuwa a raina kayi babban nasara dan kuwa Allah shikaɗai yasan san da nake maka kuma baa waje na kamu da sankaba a gidannan ne yadda kake nunamin kulawa ne yaja hankalina da tsunduma cikin daular soyayyar ka

Tunda maryam tafara magana Raihan yake rike da hannunta kam kamar zaa kwace masa ita yanajin zuciyar sa tamkar anasa masa ruwan sanyi ana wanke duk wani kun ci lokaci ɗaya yakai mata wani shammataccen hot kiss

Bayan yacire bakinsa daga natane yace Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah hakika babu abin godiya sai Allah gaskiya nayi mamakin wannan abu maryam tabbas kema kin tabbata ta daban a cikin mata ta yadda kikai wannan karfin halin na danne soyayyah ta harna tsawan wannan lokacin mu masoyane na hakika amma kullum muna rayuwa tamkar makiyan juna muna danne soyayyar mu

Dan danan hira ta barke a tsakanin Raihan da maryam kowa yana fadawa ɗan uwansa irin wuyar dayasha wajen dakon soyayyarsa bayan sun gamane sukayi alwala sukai sallah ta godiya ga Allah daya nuna musu wannan rana mai al barka koda suka gama addu,o,in ma bakinsu baiyi shiruba harsaida sukaji yunwa tafara gasasu tare suka shiga kitchen suka dafa abinci mara nauyi sukaci a parlor basu suka fara shirin kwanciyaba sai karfe sha biyun dare

Raihan yana shiga wanka kafin yafito maryam ta kuma kimtsa ɗakin ta kunna musu haɗaɗɗen turaran wuta mai ratsa zuciya sannan ta cire kayanta ta ɗaura Tarwul

Raihan yana fitowa ya ganta a zaune jikin mudubi tana kallon sa cikin zolaya yace " habibty irin wannan kallo haka saikace an sauyo miki ni

Murmushi tayi ta tako inda yake tace , " mijina yau narasa da wane baki zan godewa Allah daya tabbatarmin abinda nake muradi zanyi rayuwa dakai ta har abada babu wata fargaba ko tunanin rabuwa sai na mutuwa inajin daɗi idan natuna baby zai zo yaga iyayen sa suna nunawa junansu cikarkiyar soyayyah da kulawa

" kedai bari habibty nima haka nakeji amma dai yanzu ki shiga wankan ki fito ina jiranki dan banso mu cinye wannan daren a tsaye , yafada yana kashe mata ido ɗaya

Rufe fuskarta tayi da tafin hannunta ta wuce toilet, bayan ta fito ne ta taddashi dagashi sai boxer yana danna waya lekowa tayi taga mai yake kallo saitaga yana goge vm ɗin data kamashi dashi murmushi tayi tana masa kiss a kumatu tace " hubby na bakai bacci bane

Ajiye wayar yayi ya kalleta yace , " wa ni na isa nayi bacci a wannan daren danake jinsa tamkar dare dubu

" hmm kaifa hubby daɗina dakai kafiya zumuɗi , " mai yasa bazan yiba yaufa ranar ƴancin kainace ranar danasan matsayina a wajenki

Hmm Raihan ko mai bai bari maryam ta shafaba ya fige mata Tarwul yashiga aika mata da sakonninsa itama tana amsa tana mayarwa abinka da an daɗe baa haɗuba dan danan suka shiga ibadarsu babuji ba gani , nikam zee dagudu na jawo musu kofarsu nayi parlor dan wannan fannin banawa bane




Da asuba kiran farko maryam na kwance a saman Raihan dukansu babu wanda yasa kaya taɗan miki saitaji jikinta ya mata nauyi dan daran jiya ta gurzu iya gurzuwa , a hankali tasa hannunta saman lallausan gemun Raihan tana shafawa tana karewa kyakkyawar fuskarsa kallo

Raihan kamar a mafarki yaji gwanar nashafeshi a sannu ya fara bude tausasan idanunsa ya dora a kanta nonanta dasuka cicciko fiye da da sakamakon cikin da take dashi yasa hannu ya kama ,

Karamar kara tasaki ta shagwaba da sauri ya cika yana daɗa rungumeta a jikinsa

Tashi sukai sukayi wanka ita tayi sallarta shikuma yawuce masallaci

Bayan maryam ta idar da sallar ne tayi sauri tahau gyaran ɗakin nasa hatta bedshit saida ta sake sabo fil mai kyau sannan tasa ɗayan a injin wani ta wanke kwalliya tayiwa fuskarta sama sama taɗau wata riga da siket mai masifar kau na roba roba tasa sosai suka kama jikinta sai ɗan cikinta daya fara bayyana gwanin sha,awa

Kitchen tashiga ta haɗa musu abin kari dama parlorn ta tsaf yake turare kawai ta sa masa , bajimawa ogan yadawo







Please comment and share
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA




✍🏻
By zee ƴar mutan libya







PAGE 7️⃣5️⃣⏮️7️⃣6️⃣

Bismillah rahmanurrahim









Raihan yana shigowa tundaga parlor yaji ni,imtaccen kamshi na tashi lumshe ido yayi ya zauna a kujera yana cewa , " habibty irin wannan kamshi haka mai sanyaya zucikai , futowa tayi tana dariya wow kawai yake furtawa dan ganin gimbiyar tasa tayi kwalliya tamkar wata hurul ,en

Tashi yayi yana ware mata hannunsa da sauri ta karaso ta rungumeshi lumshe ido yayi yanajin daɗi har cikin zuciyar sa

Zamewa kasa yayi ya sa kansa ya rungumi daidai cikinta waishi adole magana zaiyi da baby dariya maryam take masa sosai bayan ya zauna ta tsugunna har kasa ta gaisheshi yana washe baki ya amsa , wucewa sukai dining suka karya

Wanka Raihan ya kumayi ya shirya cikin kayansa mai kyau yace bari yaje ya gaida mutanan gida maryam najin haka tace itama zata bishi baimata musuba yace ta taho hijabi kawai maryam ta zunduma har kasa taɗau jaka ta wuce

Gidan anty Laulam suka fara zuwa bayan sun gaisa anty take cewa maryam, " komaidai lafiya babu wata matsala ko ???, " komai daidai anty banajin komai yanzu ko aman da nakema na daina sosai akasin da da indai naci abinci saina amayoshi

" yauwa haka akeso Allah yakara afuwa Raihan aci gaba da hakuri da kanwar tawa ana lallabamin ita kasan masu ciki zakaga tsirfa kala kala , dariya Raihan ya kwashe da ita yace , " wallahi kam Laulam bansan haka maza suke shan wuya idan matansu nada cikiba akwai ranar da tsakiyar dare ta tasheni wai tanasan wani abu magarya irin nasu na NIGERIA adaran narasa inda zansa kaina gashi kotaba ganin magaryar banyiba ita kuma taki cin abinci wai saina kawo haka naɗau mota a daran na tafi gidan abokina mustapha ya kwatan tamin gidan wani bakin mutum maisaida kayansu na gida na siyo mata , dariya suka kwashe da ita maryam tace , " ai wallahi anty ji nayi idan banci magaryar nan ba zan iya mutuwa

Nanfa suka sha hira suka wuce gidan Ame hauwa, suna sallamah a parlorn amma shirugaskiya babu kowa sai yasmin da islam suna hirar clop Raihan ne yayi kansu yana daka masu tsawa yake cewa , " ku wannan wane irin iskancine kunaji ana sallamah amma bazaku amsaba

Yasmin ce ta iya bashi hakuri amma islam tashi tayi ta bar musu gidan

Tabe baki maryam tayi ta nemu gu ta zauna Raihan yace , " ke yasmin ina Ame hauwa , " tana ɗakinta , " ok to kirawomin ita , ba musu ta tashi harara maryam tabi bayanta dashi tace , " wallahi hubby yarannan sun rainaka kagafa islam ba um ba um um takama hanya ta wuce, " rabu dasu dani suke zancen zanjiyo kansu kowa saiyaji a jikin sa

Ame hauwa ce ta fito fuskarta cike da fara,a tace , " aa yau manya manyan baki mukayi haka ƴata maryam ce da kanta , murmushi maryam tayi tace ina yini ,

" lfy lau to kucika hannun junamana kamar zaa kwace miki shi kinrike masa hannun gam ,takaiwa tafaɗa tana dariya maryam kuwa har zuciyar ta bata gamsu da yadda Ame hauwa take washe musu bakiba

Sosa kai Raihan yayi yace , " ai kinsa ƴar taki san jikine da ita , " hakanekam Raihan kasan abinka da masu ciki adai cigaba da lallabamin ita har ta sauka lfy naga ɗan jikallena

Maryam dai tanaji suna hirarsu ko uffan batace ba tarike hannun Raihan tana wasa da yatsunsa kanta kuma ta langwabar dashi akafaɗar Raihan shima hannunsa yana jikinta suna manne da juna

Wani ruwa a roba Ame hauwa tasa aka ɗakko mata sannan ta mikawa maryam tace , " wannan ruwan magani ne na karbo miki kinsan abinka da yaron ciki idan kikaji cikin yana ɗan harbawa saiki sha murfi biyu ki shafa amma ba kullumba sai idan kinji cikin ya motsa insha Allah zaki aifi ɗanki lfy kuma wannan maganin duk wasu kananan cutukane dazasu damu baby aciki

Maryam tana karbar maganin taji gabanta ya yanke yafaɗi lokaci ɗaya taji zuciyar ta bata yadda da maganinba kollon Raihan tayi taga yanata godiya cike da kaunar Ame hauwa ,

Bayan sun fito daga gidanne maryam tace , " yauwa hubby kawuce wajen aikinka kawai ni bari in shiga gidan Amal anjima saina koma gida , " ok to ki kula da kanki idan kinga YASIR yananan kuma da matsala to ki kirani a waya dan banasan wani abu ya sake faruwa , " karka damu babu komai insha Allah , " yauwa ungo maganinki karki manta , " uhm to ,

Tsayawa maryam tayi abakin gidan Amal ta kirata a waya tace tazo ta buɗe mata ƙofa ,bayan tashiga sun gaisa maryam tace , " Amal mijinki yana nan , " aa wlh yafita tun safe , " ok to ykk yakwana dayawa

" lfy kalau ya babynmu , lafiyar shi lau , nan suka ɗan taba hira Amal ta kwashe duk abinda yake faruwa ta faɗawa maryam hatta asirin da aka haɗa baki da omminta akaiwa su Raihan saida ta faɗawa maryam tana kuka

Itama maryam ɗin kukan take tace , " wannan wace iriyar rayuwace mai Ame hauwa take nema akan bayin Allahn nan ne ta lalatawa YASIR rayuwa hakan bai mataba shima Raihan din sotake ta kassarashi

" maryam bawai na fada miki maganar nan bane dan inaso tafita nafaɗa mikine dan kitaimaka min da addu,a da kuma shawar wari danke kanki wannan zancen ya shafeki mijinki yana ɗaya daga ciki amma Allah yasa Raihan acikin kariyarsa duk wani bakin tsafi da tayi baya kamashi abinda nake guje muku makirci karta je ta hada mishi sharrin da babu wanda zai fiddashi sai Allah

" Amal ke tamkar yar uwatace ta jini kuma sirrinki nawane wannan magana babu wanda zaijita kuma zanyi iya bakin kokarina wajen samo mifita idan ba hakaba zata iyayin nasara mijina ya yadda da ita tamkar mahaifiyarsa haka yake jinta sam baya ganin lefinta yanzuma kinga ruwan maganin data ban wai in dinga sha ina shafawa cikina idan naji yayi motsi

Zaro ido Amal tayi tace , " kul karki soma wlh idan ba hakaba yaronki zai mutu tun yana ciki kasheshi zatai ki zubar da maganinnan a toilet karma kije dashi gidanki

Dan danan kuwa maryam ta zubar da maganin suka tsunduma cikin hirar neman mafitar abinda yake damunsu




★★★

Yau sati guda kenan da auren FERAS amma ba amarya ba labarinta duk ƴan gidansu FERAS sun shiga tashin hankali da jimamin abinda yasamu FERAS shaikh ali kuwa kullum cikin tunatarwa da wa,azi yakewa yayan nasa na ya dangana yaɗau hakuri insha Allah zasu gane gaskiya su bashi matarsa

Jawahir kuwa har matsala suka samu da ƴan gidansu akan maganar ga tsohon ciki da take fama dashi haihuwa koyau ko gobe a kullum saita kira BASSUNA ta rarrasheta haɗi da fahimtar da ita gaskiya amma taki ganewa nasara ɗaya aka samu kawai yanzu bassu tana ɗaukar wayar mijinta FERAS idan ya kirata akasin da dabata ɗagawa

Kamar kullum kwance yake a tsohon ɗakinsa dan kwata kwata baya kosan bi ta part ɗin dazaisa amaryarsa , waya ya ɗauka ya kira BASSUNA sau biyu wayar tana yankewa bata ɗagaba sai a na ukun ta ɗauka

" barka da warhaka ya sanyin idaniyata , " barkadai ykk , " kamardai kullum idan bake bani BASSUNA ki fahimci halin da nake ciki

" ni yanzu babu abinda zan maka sai abinda iyayena suka yanke hakika ina sonka mijina kuma inaso nayi tsafta tacciyar rayuwar aure dakai ka jira su gama bincike akan ka ni nasan insha Allah zasu fahimci komai

" BASSUNA bana tunanin zasu yarda su bani matata duba da irin abubuwan dana aikata abaya kuma kowa idan zaa tambayeshi wanene ni cewa zaiyi mutumin banzane ni nasan hakkin mutane ne yake bibiyata dukda na shiryu yanzu na tuba nabi Allah amma abubuwa sunki chanzawa saida nagama shirina tsaf nazama kamilallan magidanci dan cika sunnar ma,aiki sannan za,a katsemin rayuwata wlh BASSUNA idan na rasaki bazan kara yunkurin aureba har abada dan bashida amfani

Sha re hawayen daya zubomata tayi kamar tana ganinsa ta mike daga kwancen da take tace , " kayi hakuri mijina ka daina sa damuwa aranka Allah baya bacci hakanma jarabawace kuma zamu cinyeta banaso kadinga yawan damuwa kar wani ciwan ya kamaka naji anty jawahir tacemin duk ka rame ko Abincin sai Ammee tayi da gaske kake please inaso na ganka mijina inaso nasaka a idona ya za ai muhaɗu ,

" yauwa nima haka nakeso ina tsoran faɗa miki kice zakizo wajen jawahir kinga munsamu damar haduwa , " eh hakan yayi to amma saidai na fadawa anty jawahir ɗin tazo da kanta tace tana son nazo tunda cikinta ya tsufa natayata zama , " kinga kuwa shikkenan munsamu mafita









Please Comment and sharing
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA



✍🏻
By ZAINAB AHMED YUSUF






PAGE 7️⃣7️⃣⏮️7️⃣8️⃣

Bismillah hirrahma nurrahim








Bayan FERAS yagama waya da BASSUNA ne ya ɗakko maganinshi na ciwan ciki yasha dan a kwana kinnan yana karbar matsin lamba saka makon zuwa dayayi wajen wani likita yayi masa hadin angwaye saigashi angama shiri babu amarya,

FERAS jiki ba kwari ya shirya ya wuce masallaci abinsa

Kai tsaya BASSUNA ta kira anty jawahir ta shaida mata tazo gida ta dauketa ba musu bayan kwana biyu jawahir tasa shaikh ali ya kaita

Bayan sun gaisa da mamanta ne tace , " dan Allah ommu ku taimakamin kuban kanwata tana tayani aiki kinga yanayin jikin nawa bana iya komai

" jawahir kidaina naci akan zuwan bassu gidanki kinsanfa yayanku bazai bariba saboda mijin ta , " Allah ummah nasan idan kikaso yayah bazaiji ba kwana biyu kawai zatai zata tayani kwalemar haihuwa , " to shikkenan naji daga kwana biyun kawai amma abisa sharaɗi karki yadda BASSUNA ta haɗu da FERAS karki bada damar da zasu samu kebewa

" lahhh ummah ai FERAS baya kasarnan yau kwanan sa biyu da tafiya kasar almaniya takaicin rayuwa ya isheshi yayi aure an hanashi matarsa , " hmm aiba laifinmu bane halinsane yajawo masa ,

Nan suka ɗan taba hira da yamma bassu ta shirya shaikh ali yazo ya ɗaukesu

Suna isa gida BASSUNA ta kira FERAS cike da murna da ɗoki tace masa tazo shima farin cikin yake mara musali aikuwa ba wata wata ya bata umarni tazo ɗakinsa , bassu tanata wal wala abinta ta shirya cikin bakar abayarta mai kyau ta gyara dogon gashin kanta tasa turaruka kala kala ajikinta ta fito parlo

Anty jawahir ce ta kalleta tace ina kuma zaki , " wlh anty zani cikin gida

Please Login or Register in order to submit comment