Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

iya tashi tayi wanka tanata faman kuka lokacin magriba yayi tana yin sallah ta haye gado dan kuwa zazzabine mai zafi yarufeta tasha matsa babu wasa dole tayi ciwan jiki

Shikuwa Raihan tunda ya fita daga gidan bai dawoba sai da akai sallar isha,i yana zuwa gidan yawuce ɗakinta cen ya hangeta cukukuye a kuryar gado ta laftawa kanta uban bedshit akai dariya ce takusa kufce masa dan dama yasan dole taji a jikinta dan wuyar daya bata bata wasa bace , karasawa bakin gadon yayi yaja bedshit ɗin tana rawar sanyi ta ɗago kai ta kalleshi , shikuma ya haɗe rai kamar bashiba yace

" dama na faɗa miki idan nafara nuna miki salon tawa muguntar ko ruwa bazaki iya shaba, kawai ina tausaya mikine amma daga yau na dau ɗa marar gyara miki tarbiya agidannan dole saina saitaki dan haka ina miki fatan karki fasa iskancin da kike idan da wasu salon ma ki kara

Wasu hawayene suka gan garo mata a fuska cikin dakewa tace " wai kamanta ni ba maharramarka baceba kake tabani yadda kaso ? , kuma ka manta auren yarjejeniya ne a tsakanin mu kake zaluntata , to ya isa haka Raihan ni nadatse wannan auren kawai ka sakeni amma bazan iyaba inaji ina gani na dinga rayuwa da wani katoba yana latsani salon ya lalatamin rayuwata bayen niba ƴar iska bace haka kurun inje wataran abanza karabani da budurcina , wanda nayiwa masoyina tanadi wani tsoho kwashi kwarab wanda bai cen centaba ya karbe min shi bazata sabuba wallahi kaje cen kayi iskancin ka inda kasaba amma bakazo kana wayencewa ba kaga matashiyar mudurwa ba guzuma irinkaba kana latseni

Ba ko kunya take zaro zance tana murguɗa baki wai duk dan tarama shima yaji yafi a zuciyar sa ,,, nikam nace kina ruwa









DUKA DUKA ANAN NAKAWO KARSHEN PART ONE NA DAULATUL ARAB, KUMA INSHA ALLAH NAN BADA DAƊEWABA ZAMU TSUN DUMA CIKIN NA BIYUNSA



WHATSAPP NUMBER
+218917586263




Please comment and share fisabibullah 🤝
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA





By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA
MRS Abzee






PAGE 3️⃣1️⃣⏮️3️⃣2️⃣

Bismillah




Lokaci ɗaya Raihan yafara tunanin toshi maima ya kaishi auren maryam gashi tayi masa rainin da tunda yazo duniya baitaba ganin wani mahaluki daya rainashi ba , duk iskancin larabawa da raina nagaba shi Raihan basa yimasa duk inda yaje da yaro da babbah girmamashi suke

Huce kawai yake yana girgiza kai idonsa yayi jajir babu abinda yafi taba masa zuciya waiyau maryam itake kiransa da ɗan,iska kai tsaye

Maryam kuwa duk saitawani marairaice tana haɗe hannayenta waje ɗaya alamar tuba take cewa ," yaya wlh subutar baki nayi bansan naci mutumcin ka hakaba nifa ina ganin ko al janunema suka shafeni shiyasa nake maka rashin kunya amma dan Allah kayi hakuri kaji babban yaya , takarasa faɗa tana durkushewa kasa alamar neman yafiya tana hawaye

Raihan kuwa abu daya ya tuna hakan yasashi cije karamin pink ɗin bakinsa yayi mata nuni data taso jiki na karkarwa ta karasa kusa dashi ta tsaya , cikin zafin nama Raihan ya fuzgo kugunta jikinsa take taji joystick dinsa a mike tana gogar cinyoyinta saboda matsar dayayimata cikin salon mugunta ya cefki bakinta yafara kissing yana cije lebenta dan taji zafi

Gabadaya maryam ta rikice hatta tsayuwa da kafafunta ta kasa lokafi ɗaya tunanin yashir ya faɗo mata dankuwa shima haka yake mata wannan muguntar ba imani ko kaɗan

Raihan yaɗau kusan awa ɗaya yana wahalar da maryam ta hanyar yimata romanc , ita kuwa dukta galabaita gani take ko hannu bazata iya ɗagawaba , cen daga parlor sukaji ana kwaɗa sallamah , amma Raihan ya cigaba da abinda yake bai amsa sallamar ba kuma bai bata damar amsawa ba , cen sallamar ta yawaita jin muryar Ame hauwa yayi a parlor tana kwada musu kira

Karamin tsaki yaja yazame jikinshi daga nata ya zube gefe cikin mutuwar jiki da gajiya maryam tamike zatasa kaya , Raihan yana ganin bayyanar kyakkyawar surarta yasashi figo hannun ta ta faɗo jikinsa saida ya numfasa sannan ya ɗauki hannun ta ya ɗora a saman mikarkiyar joystick ɗinsa dake cikin boxer ,

Maryam najin abu tikirkir kamar sanda, tarintsa ido tana ɗigar hawaye cen ta tsinkayi muryar Raihan yana cewa ," bazaki ban bance ni tsoho bane sai ranar dana baraki biyu da wannan abar tu kunna zaki san da kwarina kokuwa guzumine , sai a lokacin maryam ta tuna ashefa har tsoho tace masa lallai tayi rawar kai dayawa , da sanyin jiki ta faɗa bandaki shaf shaf ta watso ruwa tasa riga da wando duk yana kallonta ta zunduma hijabi har kasa ta fice

A zazzaune ta tadda su Ame hauwa da ommu Amal da yan matan gidan su yasmin, gaba ɗaya maryam saitaji kunya ta kamata ashe sunada yawa ya hanata fita kuma sun san yana gida , cen kusa da su ta karasa ta tsuguna har kasa tana gaidasu , kowa da fara arsa yake amsawa

" lfy lau amarsu ina ɗan nawane , cewar Ame hauwa kenan , " Ame yana ɗaki bacci yake , ok tasomin shi , tokawai maryam tace ta tashi ta shiga ciki , yadda tabar Raihan a wajen haka ta taddashi , " yaya wai kazo inji Ame hauwa ,

Raihan bai bawa maryam amsaba ya mike yashiga toilet ɗinta ya watsa ruwa ya kimtsa yafice itama tabi bayensa , Raihan yana zuwa yayi wani turus saboda ganin ommu Amal wadda ta matukar tsaneshi kiyayyar da takewa Raihan sam bata boyuwa a wajenta amma yau gata agidansa

Karamin tsaki yaja ko gaishe da Ame hauwa baiyiba itama kuma ommu Amal batace komaiba sai wani ya mutsa fuska take , Ame hauwa tana washe baki tace , " Raihan nikuwa meyasa baka barin matarka tana lekomu ga gida ga gida ko wani abunne ya faru ,

Raihan yana ɗan yamutsa fuska ya zauna a kujerar da maryam take zaune yace , " aa Ame ba haka bane wlh gani nayi kamar yayi wuri daga yin auren sati guda ta dinga yin yawo, " haba Raihan hakanne yayi wuri duffa cikin gidane gaskiya kadinga barinta kullum tana zuwa wajena ai yanzu munzama daya itama ƴatace , maryam tanajin haka taji gabanta yafaɗi lallai akwai shirin da sukai mutanan da shikanshi Raihan ɗin ba kaunarsa sukeba taya zasu jata a jiki haka sai kace wata jininsu

Raihan kuwa cewa yayi " to Ame babu matsala idan taɗan gama ayyukanta tadinga lekaku ko my dear, Raihan ya karashe maganar yana kashe mata ido a gabansu , murmushin dole kawai maryam tayi dan ita gaskiya bata yarda da wannan ba

Su Ame hauwa kuwa basu tafiba saida aka kira sallar magriba , bayen Raihan yadawo daga masallaci maryam ta sameshi a parlor ta durkusa harkasa tace , " yaya Raihan shin kana tunanin abunda Ame hauwa tafaɗa babu wata manakisa aciki idan baka mantaba a auren nan nunawa tayi bataso nidai gaskiya ban yarda dasuba basuda gaskiya,

Maryam bata karasa rufe bakiba taji saukar mari a fuskarta , yana huci yana zare ido yace , " waike maryam wace iriyar mara hankalice uwartawa kike cewa mara gaskiya uban me zata miki, kawai idan kina bukatar cimin mutumci kifuto kizagen bawai kidinga jifan iyayena da magan ganun banzaba , nafaɗa miki maryam kinyi na karshe karki kara zagin iyayena kuma zuwa ki gaisheta yazama dole tunda bazaman kanki kikeba zaman kudi kike , yafaɗa yana mai ciro damin kuɗi a aljihunsa ya watsa mata a fuska ya shige dakinsa




★★★ Ankai jawahir asbity anyimata wankin inda ya salube Allah ma ya taimaka kunar bata tashi dayawa ba , suna komawa gida shaikh ali yawuce sashen Ammeen sa ya taddata tana sallah saida yabari ta shafa addu,a yace

" Ammee mundawo anyi mata komai anbamu magani amma jikin da sauki , Ammee najin haka ta share hawayen da suka gangaro mata tace ," masha Allah mungodewa Allah dayasa bai illata musu yarinya ba wallahi banmasan dawani ido zan kalli jawahir ba , takarasa maganar tana rushewa da kuka

Kafaɗarta shaikh Ali yadafa yana fadin ," Ammee dan Allah kidaina kukannan kar kije wani ciwan yakamaki wallahi ni nasan abinda FERAS yake jarabtace ta ubangiji kuma zaizo karshe insha Allah kawai addua zamu cigaba dayi masa

Ammee ta bude baki zatai magana kenan sukaji sautin harbin bindiga a parlor har sau biyu , jiki na rawa Ammee da shaikh ali suka fita parlorn dan ganewa idon su abinda yake faruwa

abin mamaki FERAS ne rike da bundugar yana huci idonsa yayi jajir kamar bashiba yana ganin shaikh ali ya chafi wuyansa haɗi da ɗora masa bindiga akai zai harbeshi.....






Comment and share fisabibullah 🤝




✍🏻
Zee ƴar mutan libya ce





Taku a koda yaushe zee ƴar mutan libya
[11/6, 10:10 PM] Zainab Ahmad Yusif: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Iat0OTUmUWsH9Dh43cnBwT
[11/6, 10:14 PM] Zainab Ahmad Yusif: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Iat0OTUmUWsH9Dh43cnBwTDoka Doka ,

Abu nafarko sister idan harkinsan bazakiyi comment ba dan Allah karki shiga , idanma kinshiga zan fiddaki 👂🏻


Banasan tallah idan kinsan tallane ya kawoki dan Allah karki shigo ❌


Wannan littafin gaba ɗayansa kyautane ina maraba daku masoya mabiya DAULATUL ARAB , kuma ina fatan zaku bani haɗin kai wajen yimin comment nikuma nadinga sambaɗo muku page ɗaya a kowacce rana ba kakkautawa kunsandai ƴar mutan libya bata pagen banza kowanne da solonsa , ina alfahari daku mabiya Allah yabar kauna 🥰




⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA





By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA
MRS Abxee






PAGE 3️⃣3️⃣⏮️3️⃣4️⃣

Bismillah




Dafe kirji Ammee tayi tanajin zuciyarta kamar tafito saboda bacinrai waiyau FERAS ne yasawa ɗan,uwansa bindiga aka zai kashe shi innalillahi wa,inna,ilaihir raju,un

Dasauri tafuzge hannun FERAS daga kan shaikh ali tasha gabansu tana wani hakin bakinciki tace , " ka kasheni FERAS, nace kafara harbina idan namutu saika kashe shi inyaso karkabar kowa a gidannan kakashe kowa tayadda bazaka kara buɗar ido kaga wani jininkaba a duniya

FERAS yanajin maganganun Ammee ya sunkuyar dakai , cikin bacinrai Ammee takuma wankeshi da wasu zafafan maruka tana gunjin kuka tace ,

" meyasa bazaka barni na zauna lafiya ba FERAS ? , nayi nadamar haihuwarka a rayuwata wallahi, kai wai babu zuciyane ajikinka kwata kwata bakada imani kamar dutse haka kake , to maganar dazan maka ta karshe itace ka tattara kayenka kabarmin gidannan na koreka na yafeka na sallameka bana bukatar sake ganinka acikin gidannan kai ko mutuwa nayi banyafe maka kazo kusa da gawataba ,

FERAS yanajin haka ya durkushe kasa yana shatatar hawaye yakama kafafun Ammee yace , " Ammee hakika ni annobane acikin rayuwarku bazan baki hakuribah akan hukuncin da kika yankemin saboda na chanchanci haka , kuma zantafi nayi nesa daku kamar yadda kika bukata bazaki sake ganinaba har abada kuma labarinama namiki Al,kawarin bazaki sake jibah amma ina merokonki kiyafemin duk abunda namiki dan Allah kada kibari natafi da hakkin munanan abubuwan dana miki ,,

Ammee tanajin yadda ɗan nata yarike kafafunta haɗi da saukar hawayensa akan kafarta saitaji jikinta yayi sanyi zuciyar ta tasoma rawa kamar ta rungumeshi saboda kaunar da takemasa duk cikin ƴaƴan ta babu wanda tafiso haɗi da sashi a rai kamar FERAS amma yazatai dole ta nuna masa kuskurensa ko Allah yasa yagane yashiryu

Tunanin hakanne yasa amma jenye kafafuwanta daga hannun FERAS ta shige ɗaki batare data furta masa komaiba , shima shaikh ali sashin matarsa ya shige bai tofa uffan ba dan yau lamarin FERAS yabashi tsoro , shikuwa feras cikin ɗakinsa ya numa jikina tsuma yashiga kwashe duk wani muhimman abubuwansa dan ya kudurewa ransa barin gidan shi gaba ɗayama yagaji da rayuwar duniyarnan abubuwa sunata faruwa dashi babu Daɗi kuma dama haka Aljana RUBBAH tace masa zata rabashi da kowa saiya tsaneshi tukunna daga karshe ta rabashi da rayuwarsa




Nikam ƴar mutan libya nace Allah ya kwato wannan bawan nasa daga sharrin RUBBAH, ameen



Bari na haɗa kayana nawuce gidan ƴan durama maryam da mijinta Raihan 🤣




★★★ maryam cikin ɗacin rai take juya kuɗin daya watsomata kimanin dubu ɗari biyu , lallai Raihan yagama da ita wato gani yake duk abinda yake tsakaninsu babu mutumci dan kuɗi take ceb aikuwa wallahi bazata sabuba saitaga karshen iskancinsa mitswwww , taja tsaki ta wuce ɗakinta ,

Misalin karfe takwas na dare tajishi a parlor yana kallo aikuwa nan ta zundumo hijaf kamar gaske ta fito parlorn bako gaisuwa ta tsaya masa aka tana rike da kugu tana taunar cingom tace ,

" A shefa na manta aikin kuɗi nake a gidannan to inabinka basukan abubuwa da dama kuma zaka biya ni nafarko ka turmusheni yafi a erga dasunan horo gashi duk kasa nonona yafara zubewa saboda jarabar jonsu da kake sannan idan akaje maganar hQ hohoho wallahi malam bakada kuɗin biyana saidai na tausaya maka

Raihan kuwa kafeta yayi da ido yana kallonta shi harga Allah yanzu rashin kunyar maryam burgeshi take koyana kamfani idan ya tuna da iskancin datake masa saiyayita dariya shikaɗai yana kewarta har Allah Allah yake yadawo gida ya jangolota suyitayi , a fili kuma saiya murtuke fuska yace , " bazan biyaba wannan naci bulus tunda bani in baka akayi ke maryam ai kigodewa Allah kinsan fa ni na musammanne a cikin maza irin daɗin danake dashi ba kowane namijine ya kedashiba ke yakamata ma kibiyani tukwaici idan na miki tsabar daɗin da kike kwasa ,

maryam tanajin haka taruke baki afili tace " lahh ila ceb lallai ma yaya Raihan ɗinnan tantirin ɗan iskane , tana faɗin haka ta zura da gudu sai ɗaki dan gudun kar zancensu yayi nisa ta jawowa kanta duka ,, shikuwa Raihan tana guduwa yasaki dariya yace damana kitsaya matsoraciyar banza karamar mara kunya




Islam ce tayi sallamah ɗakin Amal, a kwance islam ta samu Amal ɗin , karasawa kan gadon tayi ta zauna tana cewa " Amal harkin kontane ?, " eh wallahi kinga ina idar da sallar isha,i naji duk na gaji bacci nakeji , " lallai kam , nikuwa Amal nace wai ɗazu da muka shiga gidan yaya Raihan bakiga yadda sukai duk wani iri dasuba kamar basu ji daɗin zuwanmu bah ,

Murmushi Amal tayi tace , " kekuwa islam me zasuyi tunani suna tsakadajin daɗin su munshigo musu gida da maraicen Allah ko bakiga saida muka daɗe muna kwada sallamah ba suka fitoba kumadaga ganinsu saida suka watsa ruwa suka fito dukansa garama maryam naga kamar taɗanji kunya shikuwa yaya Raihan ko a jikinsa ,

" himm lallai kuwa ai wallahi Amal bakiji bakincikin danakeji ba idan natuna wai wanda nake mafarkin rayuwa dashi wata banza tanacen suna soyewa akasinni ai wallahi zasu gane kuransu ɗazu Ame hauwa tasani nasa wayata a Recorder najefa wayar a karkashin kujere ta hakane kawai zamu iya fahimtar yadda zaman yake kinga daga nan zasuyi duk wata kullah kullah afidda ƴar banza nikuma inshiga a matsayin matarsa

Amal najin haka ta tashi zaune dan tayi matukar mamaki wato hakan yana nufin Ame hauwa da omminsu sun goyawa islam baya danganin tasamu Raihan amatsayin miji lallai indai hakane itama bataga ta zamaba dan zata iya jure ganin maryam a matsayin matar masoyinta Raihan amma bazata iya jure ganin ƴar uwarta uwa ɗaya ubah ɗayaba ama tsayin matarsa ,

cen Amal ta numfasa tace " gaskiya ni a ganina hakan ba dabara bace islam yakamata ki hakura da yaya Raihan wallahi bana tunanin zai iya auranki fa ,

" kefa Amal na rula yar bakin cikice to saiki hana auren idan zaki iya mitswwww





Please comment and share fisabibullah 🤝



✍🏻
ZAINAB ƴar mutan libya⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA







By
ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA
MRS Abzee





SADAUKARWA
WANNAN PAGE GABA ƊAYANSA SADAUKARWA NE GA MASOYANA NA LIBYA MAZA DA MATA MUSAMMAN ƳAN KASAR NIGER 🇨🇮 NAGODE DA KAUNAR DA KUKE NUNAMIN ALLAH YA KARFAFA ZUMUNCINMU AMEEN 🤲🥰🥰


________________________________



PAGE 3️⃣5️⃣⏮️3️⃣6️⃣

Bismillah




Washegari da sassafe islam ta shiga gidan yaya Raihan Allah ya taimaketa tayi saa baya nan , kogaisawa da maryam basuyiba tanemi guri tazauna a parlorn itakuma maryam ganin batai mata maganaba yasa ta shige ɗakinta ta barta a parlor ita kaɗai islam kuwa dama tasamu hanyar dazata ɗau wayarta , nan kuwa taɗauka ba wata wata ta kara gaba abinta

Tundaga hanya take zulumin Allah yasa tanaɗo nasara acikin wayar aikuwa tana karasawa gida tawuce ɗakin Amal anan ta kunna musu suka saurari duk abinda ya gudana a parlor tundaga lokacin da maryam tayiwa Raihan magana akan bata yarda da zuwan Ame hauwa ba har lokacindaya rufeta da faɗa yana cewa taraina masa iyaye , saikuma lokacin da tasameshi tace yabiyata kudin shan nononta dayake, har zancen batsa ya barke tsakanin mata da mijin

Ita kamdai Amal jitayi tamkar zuciyar ta tatsinke dan wannan record ɗin babu abinda yasanar da kunnuwanta sai tsantsar soyayya da shakuwar datake tsakanin ma,auratan , hakan yasa Amal yin magana cikin kunar zuciya tace , " to yanzu ke islam menene ribarki nayin hakan gashi nidainan banji wani abudazai nuna basajin daɗin zamansuba ,

" hmm Amal daɗi na dake bakida hankali bakiji yana mata faɗaba akan Ame hauwa kinga kuwa ai wannan yana nuni da cewa yaya Raihan baibari maryam ta raina masa iyayeba duk da ba Ame hauwa ce ta haifeshiba amma kiga yadda yake bata girma agaban matarsa , hakan yana daɗa tabbatarmin dole Ame hauwa ce zata iya kawo karshen auren nan ,

" hmm iska tana wahalar da maikayan kara saikuyitayi duk abinda Allah yatsara babu wani mahalukidaya isa ya cenzashi , islam yakamata kugane auren nan nasu wallahi daga Allah ne kuma duk wanda yace zaishiga tsakani zakuga yadda Allah zaiyidashi gara tun wuri ki kama kanki ,

Tsaki islam taja sannan tace , " waike Amal bangane mikiba kina nufin kinfisan maryam akaina nidanake yayarki uwa ɗaya uba ɗaya Amal ni ina tunanin zakifi kowa jajircewa wajen ganin cikar burina amma bawai kita neman hanyar dakusheniba

" islam nifa bawai nafisan maryam bane kuma ba goyan bayanta nakeba kawai ni inabin gaskiya ne kuma ina duba abinda nasan idan kinbi zaki rabauta bawai kidinga biyewa su omminmu da Ame hauwa ba wallahi zasu kaiki subaroki dan bazasu taba yarda ki auri yaya Raihan bah ,, wata uwar harara islam ta dakawa Amal sannan tace ,

" ke dallah dakata banza mara hankali harni kike faɗawa wai indaina biyewa iyayena to inbanbisuba uwarwa zanbi shashasha mara hankali nina fikima danake neman shawararki , mitsww , taja tsaki tafice mata daga ɗaki



Misalin karfe biyar daidai na yamma maryam tagama ayyukanta tashirya komai nata na abinci yau hadda kwalliya tayi abinta ko ina na gidannan tsaf sai kamshin turare yake cen taji ana doko mata kofar gida dakarfi ana hayaniya

Rasss rasss taji gabanta ya faɗi muryar YASIR taji yana zage zage yana cewa saidai kowa yarasa amma bazai yarda a aure masa wadda yakesoba , tanajin haka tafara kuka dan batasan yazatai da rayuwartaba idan YASIR yashigo gidan gashi Raihan baya nan kuma babu wani gida dake kusa da nata sai nasu ommu Amal

Cen daga waje kuwa YASIR yasa iya karfinsa da kayen karfuna sai kokarin balle mukullin yake , ommu Amal tasan duk abinda yake faruwa amma dan mugunta saita hana yaranta fita dankarma su taru harwasu su ankara sukaiwa maryam dauki ,cikin farinciki takira Ame hauwa take shaida mata abinda YASIR yake kokarin aikatawa ,itama Ame hauwa tayi matukar farinciki dajin wannan labarin hakan yasata yin mirsisi bata sanarwa kowaba dan babban burinta ta kwabe a tsakanin YASIR da Raihan

Maryam tarasa ina zatasa kanta ta lalubi wayarta amma babu SIM aciki tunda Raihan yakwace mata baibata waniba wayyo Allah na tafurta a fili tana tunanin yazatai yanzu wanene zai kawomata ɗauki acikin wannan gidan

Amal tayi kokarin fita amma omminta ta wanka mata mari tana zaginta wai munafuka hakan yasa Amal komawa ɗakinta taɗakko waya haɗi da dannawa Raihan kira wayar saida ta katse sau uku tukunna ya ɗaga yana ɗagawa Amal ta fashe dakuka tana cewa , " yaya kana ina duk inda kake kadawo gida yanzu YASIR yadawo yau ɗinnan kuma ya shiga gidanka yanacewa saiya ɗauke maka mata , cikin mamaki Raihan yace what YASIR kuma totaya yashiga gidan ? ,

" kayan balle ƙofar yazo dasu yakarya mukullin gashi duk mazan gidan basa nan dan Allah kazo kada ya cutar da ita , Raihan da tunima ya shiga mota ya kunna mata wuta yace ganinan zuwa


A wajen YASIR kuwa yana balle mukullin ya afka cikin gidan , kamar wani mahaukaci haka yake ne manta amma baisametaba ta buya ya duba duk ɗakunan batanan cen ya hango kafarta ta leko tabayan labule aikuwa yana zuwa yajawota yarike gashin kanta kam yana cewa , " yau zaki yabawa aya zakinta nibana tsoran abin kunya wato saboda kunga bana nan shine kikasan duk kullah kullar dazakiyi kika auri yayana ko ? ,

Maryam cikin kololuwar bacin rai ta daddage ta wankawa YASIR mari sannan ta fashe da kuka tafara magana cikin harshen larabci cike da kwarewa ,

" YASIR kai wani irin karene wai ko ba musulmi bane , idan banda dabbanci ai yakamata ka hakura dani kodan kimar igiyoyin aurena to wallahi bari kaji kana tabani zan kasheka , tafaɗa tanamai ciro wuka a kugunta , yasir yana ganin haka ya matsa baya yana murmushi cen ya shammaceta ya rike hannun dayakeda wukar yamurde ya kwace haɗi da gaura mata mari saida ta faɗi , nan kuwa yazo ya chakumeta yana kokarin rabata da kayan jikinta ita kuma ihu take babu kakkautawa tana neman ceto ,

Raihan kuwa tun a hanya yakira papy ya shaida masa abinda yake faruba papy cikin bacin rai yace shima baya cikin gidan amma bari yanzu zai koma ,

kusan motar papy data Raihan tare sukai parking amma Raihan yariga shiga gidan dan ko rufe motar bai tsaya yiba ya faɗa cikin gidan , yana shiga yayi tozali da YASIR ya turmushe masa mata , Raihan cike da hassala ya jawo YASIR daga kanta yafara dukansa ba tsayawa dayake Raihan ɗin namu gwanine wajen iya chaskale ba laifi YASIR ya daku dan kuwa har bakinshi da hancinshi sun fashe sai jini suke , papy yana tsaye yana kallonsu saida yaga dukan yana nema yayi yawane yasa shi kwatar YASIR daga hannun Raihan yayi cen cikin gida dashi dan yanke masa hukunci saboda ya tafka babban abin Allah wadai

Ana fita da YASIR Raihan ya maida ganinsa kan maryam wacce take durkushe ta cukukuye jikinta a labule ta kifa kanta a bisa cinyoyinta sai faman kuka take gaba ɗaya gashin kanta ya kwance tuzu tuzu , ganin haka yasa Raihan jin gabansa ya faɗi haɗi datsoro azuciyarsa yafara tunani da rokon Allah yasa YASIR baiyimata komaiba , da wannan tunanin yakai hannun sa jikinta yana tabata tawani zabura cike da tsoro zata tashi da sauri Raihan ya riketa yana cewa , " nine Raihan ɗinki karkiji tsoro babu wani abudazai sake faruwa , maryam tana ganin Raihan ta rungumeshi tana kuka tace , " da bakazoba da shikkenan yagama dani hakika kai garkuwane acikin rayuwata Raihan nagode ,
tafaɗa tana mai kara sautin kukanta




★★★ FERAS yagama haɗa kayansa tsab bawai kayan sawa ya ɗibaba kayan dayasan zai bukata masu mahimmanci ya ɗauka da kuma katinan cirar kuɗinsa yasa amota yaja ya wuce

Gudu yake a motar kamar iska tunani da damuwa cike fal a zuciyar shi yarasa inama zai nufa hakan yasashi ɗaukar wata hanya dazata fidda mutum daga cikin gari yayi kusan tafiyar awa uku sannan ya hau wata babbar gadar sama da aka yita a saman wani makeken teku wanda baa ganin karshensa , FERAS yakai tsakiyar gadarnan yaji ana kwallah masa kira da wata kalar murya ta sifikar motarshi , sosai ya razana cen saiyaga fuskar ruba ta bayyana a gaban gilasin motar da mummanar shifar da take matukar tsoratashi tana cewa ,

" komai yazo karshe FERAS nagama dakai yau zaka mutu yau zakabar duniyar nan nacika burina kuma narama abinda kamin na rabaka da

Please Login or Register in order to submit comment