Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wasu sabobbin kayan baccin masu kyau na mace ɗaya na namiji ɗaya hadda ta kalmansu , saida ya shirya tsab yasa turare sannan ya kai hannunsa jikinta yana shafata tamkar wani kwai yace , " kitashi kisa kaya saikiyi konciyarki yanzu babu mai matsa miki , badan tanasoba dole haka ta mike yana kallon ta tasa kayan amma bata bashi damar ganin ko ina na jikintaba tanayi tana kakkarewa bayan ta gamane ya ɗakkomata maganin rage zugi na ruwa yace tasha zai taimaka mata wajen daina jin zafin gurin

Tana sha ta rabe cen karshen gado ta dunkule waje ɗaya da shiru Raihan yayi mata sai kuma cen ya matsa kusa da ita ya rungumota jikinsa hadi da zagaye hannunsa a kugunta a haka suka kwanta bacci yayi awan gaba dasu






★★★ lamarin FERAS saidai muce Alhamdulillah dan ta tabbata yadawo cikin hankalinsa yanata bawa ƴan uwansa kulawa yauma kamar kullun duk suna zaune a parlor anata hira ciki kuwa hadda shaikh ali da matarsa

Wata ƴar budurwar yarinyace tayi sallamah parlorn wadda kana ganinta bazata wuce ishrin ba , dukansu da fara,a suka amsa mata jawahir kuwa mikewa tayi tana mata oyoyo da gudu ƴar budurwar ta faɗa jikin jawahir tana oyoyo antyna

Nan suka shiga murnar ganin juna ƴar budurwar kuwa tabi kowa dake wajennan da gaisuwa cikin girmamawa sannan ta zauna a kasan kafet , Ammee ce tace , " haba ƴata kihau kujeramana ya zaki zauna a kasa , babu musu kuwa ta mike kanta a sunkuye ta zauna akan kujera jawahir kuma tafara magana dacewa , " Ammee nasan baki ganetaba kanwata ce sunanta BASSUNA ,

Tubar kallah masha Allah, gashi kuwa kuna kama , Ammee tafaɗa cikin faraa , gazzal ce tace gaskiya anty jawahir ƴan gidanku sunada kirki kunada kyan mu, a mulah wallahi duk family dayayi nasarar samunku a matsayin sirikai ya huta , shaikh ali yayi dariya yace , " kedai bari gazzal shiyasa nayi saurin yiwa mutuminmu kamun wannan tsaleliyar ya rinya

Cikin sauri aisha tace, " kai amma kuwa haɗinnan dayayi matukar kyau dan nima na matsu naga yaya FERAS yayi aure , murmushi FERAS yayi yana sunkuyar dakai

Ammee cikin jin daɗin walwalar ahalin nata tace nimakam nagoyi dabayan wannan abun wallahi, jawahir ce ta tashi tana cewa Alhamdulillah Ammee mudama tuni muka yanke magana dani da mijina da kuma yayanmu FERAS dan abunda baku saniba tun shekaran jiya muka nuna masa hotonta yace tamasa shiyasa yau nace tazo inason ganinta amma ko ita batasan mijin aure na zaba mataba

Nan waje yaɗau shewa kowa yana tofa Albarkacin bakinsa amma banda FERAS da yarinyar da sukai shiru suna kallon kallo , Ammee ce tace , " to kubar bakuwa ta huta tukunna sai kuhaɗa su da ogan su tattauna idan yayi mata to Alhamdulillah mu babu abinda zamu jira sai ayi awuce wajen

" ai Ammee BASSUNA batada wani zabi daya wuce namu dan kuwa babu wanda take kulawa a matsayin saurayi itama irin yayen namune ba ruwanta da kowa , jawahir tafaɗa cike da kulawa

Nan kuwa suka tattauna sosai da lokacin sallah yayi su shaikh ali da FERAS suka wuce masallaci su kuma matan kowa ya wuce sashinsa , bayan sun idar da sallah jawahir ta kalli BASSUNA tace , " bassu ya kikaga zabin da mukayimiki nida shaikh ali ina fatandai yayi miki ???, " babu komai antyna nasan keda shaikh ali bazaku zabarmin mutumin banzaba dan haka na amince Allah ya tabbatar mana da alkhairi ,ameen ta amsa mata tana yaba hankali irin na kanwarta


A hanya kuwa shaikh ali ne ya kalli FERAS yace , " ya kaka yarinyar tayimaka , " tayi sosai ma ai dana ganta ido da ido sainaga tafimin kyau amma ni wallahi kunya nakeji bansan ma mezan dinga cemata ba , FERAS yafaɗa yana mai sosa kai

Dariya shaikh ali yayi sosai yace , " bakada matsala yayana ai yarinyace karama duk layin daka ɗorata shizatabi , " eh to hakane zanyi kokari na cire kunya na tunkareta ,


Suna dawowa gida da magriba shaikh ali yashiga da FERAS har part ɗin jawahir bayan sun zauna a parlor yacewa FERAS, " kagama basa parlor bari naje na kirawo maka bassu ɗin, to ya amsa masa shikuma shaikh ali ya shiga bedroom yana zuwa ya tadda BASSUNA taci kwalli ta fesa turare jawahir sai tsokanarta take nan shaikh Ali ya zauna yace , " bassu matar babban yaya insha Allah , tafin hannunta tasa tarufe fuskarta saboda kunya sai shaikh ali yayi dariya yace , " to kije FERAS yana jiranki a parlor , to tabashi amsa ta da naɗin karamin mayafinta aka irin na larabawa

Da sallamah a bakinta ta futo parlorn, FERAS yana murmushi ya amsa , ta tsugunna har kasa ta gaisheshi bayan sun gaisa shurune yabiyo baya na wasu lokuta sai FERAS yace , " BASSUNA ina fatandai kin amence da soyayya ta nayi miki babu takura ko , murmushi bassu tayi tace , " na ameence , ba kunya FERAS ya ɗaga hannu sama yana kiran Alhamdulillah Allah na godema

Shikanshi FERAS yayi mamakin yadda ya saki jiki suka dinga hira da BASSUNA har akayi sallar isha i tukanna ya tafi , sosai suka fa himci junansu babu wata matsala








★★★ islam kuwa tun da Raihan yaci ubanta take faman kuka ga hannunta ya kumbura babu abinda yafi ɗaga mata hankali sai ganin yadda ya Raihan yaci mutumcinta hadda cewa batada abin bashi to idan hakane yana nufin maryam tafita kenan lallai duk yadda zatai saitayi wallahi idan tayi ruwa rigiya idan batayiba masai




A sashin Raihan kuwa karfe shida na safe ya gama shirinsa tsab na fita aiki har a wannan lokacin maryam tana kwance tunda tayi sallar asuba bata tashiba ta koma bacci Raihan yasan baccin wuya take shiyasa bai matsa mataba da kansa yayi abin kari ya karya anata kiransa a waya saida yagama kimtsawa zai fita ya hawo gadon cike da kulawa ya yaye bedshit din data rufa yashiga yajata jikinsa yana shafa a hankali yanaji inama bashida wani uzuri

Baicemata kalaba shafar jikinta dayakeyine yasata buɗe ido tana ganinsa yayi kwalliya taɗanji sanyi a ranta dan koba komai tasan zai fice ya barta ta sarara na wunin yau , " maryam kintayi kenan to barka da safiya,

Murya ciki ciki tace barka tana mai sauke hannunsa daga kan kirjinta , murmushi yayi sannan yace , " to ni zan fita sai dayamma zan dawo kiyi hakuri da banzauna nayi jinyarki na wunin yauba amma karki damu bazan daɗeba zan dawo , murtuke fuska maryam tayi tana harararsa tace , " toni anfaɗa maka ina bukatarka ne kainedai maye kullum kana like dani ko aiki kadaina zuwa saboda jaraba mayan snx kawai , dariya Raihan yayi mai sauti yace , " to kinga laifina ai keɗince tamkar wata hurul,en kuma hQ naki shiyake sani naci banki kullum najini cikinsaba kinada daɗi mara misali ,

"To naji malam ka kama hanya ka fice karka makara , " ok to babu wani abunda kike bukata nasayo miki , " eh babu , tafada tana juya kai , murmushi yayi dan bayaso ya dameta ya mike ya fice yana cewa , " ga key ɗin akan drawer idan kintashi ki kwaso duk wasu kayan da kikasan kina amfani dasu kizuba a bedroom dina dan kinbar kwanan wancen ɗakin nafaɗa miki , karamin tsaki taja ta kauda kai shikuma ya fice abinsa tanajinsa yana mata dariya , bayan fitar sa cen wajen goma na safe ta tashi tayi wanka a daddafe dan har wannan lokacin bata daina jin zugiba ga kafarta kamar tawasu ƴan kaciya , dining ta nufa ta tarar ya girka komai na karyawa aikuwa ta zauna ta kwashi abinci saida taci mai isarta sannan ta kunna wayarta ta danna number anty Laulam

Laulam tana ɗagawa tace , " amarya bakya lefi kwana da yawa kinbuya ???, ya mutsa fuska maryam tayi sannan tace , " anty dan Allah idan kina gida kishigo inason ganinki , " ok ganinan zuwa Raihan yana gidane ??? , " aa yafita , to ta amsamata

Aikuwa cikin ƴan muntuna saiga anty Laulam ta shigo tana zuwa ta tadda maryam a zaune a parlor, zama tayi kusa da ita tace , " la,la,la, maryam kinga yadda kika koma kuwa kinyi wani kyau kin murje kamar bakeba , guntun murmushi maryam tayi ta kwantar da kanta a kafaɗar anty Laulam tace , " gaskiya anty ni na gaji da zaman auran nan da yaya Raihan gaba ɗaya ya addabi rayuwata ya takuramin gaskiya ni kuce masa ya sakeni , cikin mamaki anty Laulam ta rike baki tana cewa , " haba maryam mai yayi zafi haka dududu sati biyufa dayin auren amma kice kingaji da zama dashi nidai a sanin danayiwa Raihan bazai taba cutar dakeba wallahi amma bansan menene ya haɗakuba

" anty kubakusan halinsa ba wallahi duk yadda kuke tunaninsa ya wuce haka sam bashida tausayi idan na cigaba da zama agidannan cinyeni zaiyi tas wallahi bazan moruba ko kaɗan yanzufa ko tafiya bana iyawa , dariya anty Laulam tafarayi mai isarta sannan tace,

" ke raguwa wai dama akan wannan kike magana wallahi harkin bani tsoro ni nazaci wani abunne yake shiga tsakanin ku ashema wannan ne

" to bari kiji indai wannan ne to yama tausaya miki shaikara 40 yana fama da sperm sai yanzu yayi aure akan me zai raga miki wajen sauke nauyinsa sadakifa yabiya ya aure ki ai malama kawai ki shirya gyara kanki ki rungumi mijinki hannu bibbiyu Allah ya kashe yabaki , maryam tana matsar hawaye tace , " baki fahimceni ba wallahi idan nabari yanamin wannan nagama yawo dagani har buzuna , " karki damu kanwata rashin sabone amma da zarar kinsaba zakiji komai yayi daidai amma nayi mamakin yadda tsawan sati biyu baki saba da zuwan mijinkiba , amma inaga daɗi ne yayiwa ogan yawa shiyasa baya saurara miki kinsan wasu mazan nacine dasu amma duk namijin dakikaga yana nacewa matarsa to tadabance tanada daɗin dabazai bar damarshi tana wuceahiba

" nidai yanzu to anty Laulam ya kikeso nayi da shi , " kinga ki kama kanki waje ɗaya ki dage dashan magani kuma kidaina nuna masa tsoranki idan ba hakaba wallahi saiya addabeki shi na miji idan yaga ana gudunsa wajen shimfiɗa to yafi naci idan kuma kika nuna masa kema number one ce to zaku samu dai daito ina magun gunan dana baki suzaki dage dasha wallahi saiyazo yana gudunki dan saikin kure duk wata jarabarsa ta yadda saiya fahimci kokarinki

" ni tunda kika bani su ai ban kara shaba saboda ya kamani dasu yadinga cemin jarababbiya shine haushi ya hanani sha , " kinji ai lefinkine masu iya magana sunce ko kanada kyau kahaɗa da wanka yakamata kema kidinga shan magani dan Raihan saida irin wannan maganin zaa dai daita kuma kema zaki samu gamsuwa sosai kisan matsayin mijinki a wajenki









Please comment and sharing 🤝




✍🏻
Zee ƴar mutan libya
⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲






AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA





BY
ZAYNAB AHMED YUSUF HAD'JA







PAGE 5️⃣3️⃣⏮️5️⃣4️⃣

Bismillah







dafa kafadar maryam anty laulam tayi takara da cewa, " kinga kanwata hakuri zakiyi kizubda dukkan wasu makaman yakinki kirungumi mijinki hannu bibbiyu wallahi idan bahaka ba kinaji kina gani wata zatai miki wuff dashi dan kuwa duk wacce tasamu miji irin naki adai wannan zamani bazatayi wasa da damartaba

murmushin takaici maryam tayi tana cewa, " yanzu shikkenan anty laulam kina nufin nazauna nazubawa wannan tsohon ido yayi duk yadda yaga dama dani, " haba maryam saikace ba auran soyayyah kukaiba duk kinwani cenza saikace kanki aka fara zaman aure to naji bazakidin ga bashi kankiba kina nufin shikuma kallonki zai tsayayi, wasu matan matsalarsu kenan saboda san zuciyarsu sudinga cutar mazajensu kuma basusan kansu suke cutaba idan yagaji zuwa zaiyi ya auro miki wata

" anty kekike ta batun kishiya ni wallahi dama zaiyi auran dana huta, maryam tafada cikin zolayar anty laulam katsam sai sukaji sallamar amal, dukkansu kallo suka bita dashi dan bama su samu damar amsa sallamar ba

da sauri maryam ta mike tsaye tace, " yasalam amal maizan gani haka kinrame kamar bakeba, karasowa amal tayi kusa dasu tanemi guri ta zauna ta buga tagumi sai anty laulam tazauna kusa da ita tace,

" amal lfy kuwa mai yake damunki haka kodai kinyi rashin lfy ne bamu da labari, wata kwallace ta gangaro a fuskar amal sannan tashare kwallah tace, " wallahi anty laulam babu wata rashin lfy danayi kawai ina cikin tashin hankaline narasa inda zansa kaina ga auren yasir daya sakoni a gaba gakuma ommina data takuramin akan maganar duk sun sani a matsala ko abinci bana iya ci

cike da tausayi da kulawa anty laulam tace, " amal nasan abinda ciwo amma babu yadda zakiyi dole kisa hakuri a ranki idan ba hakaba zaki mutu wallahi kiyiwa masu sanki asara tabbas auran yasir babban jahadine kuma indai kinga zaki iya jurewa to kece da riba dan kowane bawa da kika gani aduniya yanada kalar tashi kaddarar ki dau wannan a matsayin kaddararki ki toshe kunnuwanki daga maganganun omminki dan babu wani wanda ya isa ya tankwarar da ita ke shaidace kuma auren yasir tunda zabinsu abbankune babu mai sauyashi sai ikon allah


nan anty laulam ta zauna ta dinga yiwa amal nasiha mai ratsa zuciya tare dahadasu ita da maryam tanushesu muhimmancin biyayyar aure waidankaga mijinka yanada wani hali na daban ka kyamaceshi, Allah sarki dukansu saida sukayi kuka, sunjima suna tattaunawa har wajen karfe uku na yamma anty laulam ce ta musu girki a kitchen din maryam sukayi itama maryam ta ajiyewa mai gidanta ragowar


bayan tafiyarsu anty laulam ne maryam ta mike tayi wanka hadi da gasa jikinta tayi amfani da turarurruka masu kamshi wajen wanke jikinta kamar yadda anty laulam ta shawarta mata

bayan ta fito tasa wasu wando da riga masu bala,in kyau da daukar hankali kamar a turai masha allah duk na mijin dayaga maryam cikin wannan shigar saiya susuce, drawer tabude ta curo ma gungunanta tayi musu sha bana wasaba kodan ta taimaki kanta dan tasan kobata shaba Raihan bazai fasa abinda yayi niyaba

ko ina nagidan tabi da turaren hayaki mai dadin kamshi sannan takara kimtsa ko ina bedroom din Raihan kuwa baa magana kai kace a wata duniyar kake dan tsaruwa su maryam hatta zanin gado saida aka sake shimmida sabo ga kaya na alfarma tamkar yau take ranar

tanajin karar parking din motarsa tayi saurin zama a parlor tana taunar cingom tana latsa wayarta, da sallamar abakinsa yashigo hannunsa dauke da jakar office, tsayawa yayi cek danjin wani daddadan kamshi daya ratsa hancinsa babban abinda yabashi mamaki wanda saida yasashi yadda jakar hannunsa shine yadda yaga maryam tamkar ba itaba baitaba ganinta cikin wannan shigarba kuma ayadda yafita yabarta baya tunanin zaisamu wata tarfa idan yadawo

yana cikin tunaninsane baiyi auneba yajita ajikinsa ta rungumeshi tana masa sannu da zuwa dukda tsayinta iya kirjinshi ta tsaya amma dan farin ciki hannu yasa ya dagata cak yana juyi da ita tamkar yar,tsana cike da shaukin soyayyah

narkewa maryam tayi cikin shagwaba tace, " uhm uhm ni ni gaskiya yaya Raihan gobe bazaka tafi office ba haka yau na wuni da kadaici gashi banajin dadi bare na shiga cikin gida mu gaisa da mutane,, dariya Raihan yasakar mata yana langwabe kai a kirjinta yace, " sorry dear aikine yamin yawa kinsan nakai kwana uku banfitaba kuma akwai abubuwan da dole sainaje office zaa gudanar dasu

" shikkenan naji yanzu kafarayin wanka sannan kazo muci a abinci, tana fada tafara kokarin tafiya, rike mata hannuyayi ta juyo saiya girgiza kai yana kashe mata ido yace, " kina nufin nizanyi wankan da kaina???, ai anwuce wannan wajen yan,mata kizo kawai kiyimin dan nagaji

kwafa maryam tayi a zuciyarta tace lallaima wannan yafiya zakewa da yawa wato dan yaga nasakar masa fuska shine zaifara iskancin nasako aikuwa yanzu gaiyar zata watse, afili kuma saitayi yake tace, " haba yaya Raihan nifa gani nake kawai gara kaje kayi wankanka dan gaskiya bazan iya zuwa nasaka agababa babban mutum kamar ka yayi wanka a gabana

girgiza kai kawai yayi saiya shige bedroom cen kuma ya kwalla mata kira tanaji ta tashi taje saitaga ya leko daga toilet daure da Towel a kugunsa yanuna mata kwalbar turare akan mirror yace ta dakko masa, maryam batare datayi tunanin komaiba ta nufa ta daukomasa tana mika masa ya chafki hannunta da karfi ya jata toilet din ya danna key

kuka tasa masa dan abin yabata takaici cikin fushi take cewa, " waikai maiyasa sam bakada alkhawari hakafa nace maka nibazan bika wankannan ba amma saida ka yaudareni ka jawoni, " kinga basurutun banza nace kiyiminba kawai ki kwabe muyi wanka abinmu, yafada yana mai kunna shower ya watso mata ruwan dan danan ta jike jangab shikuma yana sane ya saki Towel din dake kugunshi saigashi yafito tsirara haihuwar uwarsa, rumtse ido maryam tayi hadda kukanta wai adole soyake ya koya mata iskanci bayan bahaka sukai yarjejeniya dashiba yaci amanarta, shikuwa Raihan ko kulata baiyiba haka ya jagwal gwaleta son ranshi sannan yayi mata wankan shima yayiwa kansa, daya tashi yimata tsiya Towel daya ya daura musu babba yana rubgume da ita suka fito maryam dan kunya kasa daga kaima tayi ta kalleshi danyau yagama karewa ko ina najikinta kallo


Raihan sallah kawai ya iya gabatarwa dan kaguwa ko abinci baiciba saida ya sauke farali yamori duniyarsa da tsinke a wannan ranar saboda hadinkan daya samu a wajen maryam tabashi mamaki tamkar ba itaba haka ta dinga kukan dadi tana masa sambatu da surutai yabo kuwa yashashi dan tana kan abinma cewa tadingayi yafi kowane namiji dadi ita ta tabbata saboda yadda tajita a sabuwar duniya mara misali wajen kwatance

bayan sun kwashe tsawon lokutane sun gama gamsar da kansu yadda ya kamata maryam ta saka kuka bil,hakki da gaskiya koda Raihan ya tambayeta kukan mai take sai cewa tayi ya wulakanta mata budurci ita yanzu yazatacewa mijin dazata aura, Raihan jin maganar yayi tamkar garwashi kiri kiri saboda butulci yadda ta dage tana kukan dadi tana yabonsa kamar ba itaba wai yanzu itazatazo tana cemasa ya cinyemata budurci

" ke yar, rainin hankali idan kina tunanin zaki jewa wani da namiji da wannan gurin to ki tabbata bana raye danko zan rabu dake saina cinyeshi tas ta yadda babu wani wanda zai mora tunda nima shanyemin madarata kikai hadda wani kuka kina cewa nataimakeki dana jiyar dake wannan ni imar ko kin manta na tuna miki duk abubuwan da kika fada

babu yadda maryam ta iya dole tayi hakuri tarabu dashi,




☆☆☆ abu ya kankama dankuwa manya sun shiga maganar auren feras da bassuna har ansamusu ranar biki wata uku kan sannan bassu ta yi saukar Qur,an tunda dama karamar yarinyace

Allah sarki kuzo kuyi kallon murna wajen Ammee dan dama burinta kenan gashi suma su aisha da gazzal manemansu sun tambaya kuma anbasu idan abu yazo yadda akeso tare zaa hada musu bikinsu dana babban yayan su, babban abin farincikin matar sheikh Ali tasamu ciki kai wannan family suna cikin farinciki wanda ake kira da dadi kan dadi masha Allahu

saidai kuma wani abu daya feras fa baya iya sakin jiki yayi soyayyarsa yadda yakamata dan shi harga Allah kunyar bassuna yakeji kuma itama yarinyar kunyarsa takeji ammacikin kankanin lokaci kowannensu ya kamu dasan dan,uwansa feras yanawa bassu soyayyar dababu misali itama bassu tana matukar kaunarsa kauna mai inganci





★★★ kwanci tashi babu wuya bikin yasir da amal saura sati guda gida anata shirye ahirye aure babu fashi yasir yarasa inda zaisa kansa shibama ta auren yakeba kawai dalili dayane ya hanashi bijerewar nan saboda yasan amal kyakkyawar yarinyace yana matukar sha,awar jikinta wannan nema ya hanashi guduwa yabar gidan amma ya kudurewa kansa dayagama cin moriyar ganga zai jefar da kwallon mangwaro ya huta da kuda

amal kuwa ta dauki shawarar anty laulam tanata lallaba zuciyarta da kokarin yayewakanta damuwa kuma sam bata damu dawani kiran yasir ba dama baya nemanta kuma itama bata nemansa anata shirya mata gida dayake gidan dazata tare cen wajen gidan ame hauwa yake a family house din amma da tazara tsakaninsu


islam kuwa sambata wani shiga sabgar bikin amal sosai dan tatama ta isheta tanata fama da dakon kaunar Raihan gashi tarasa ina zata dafa wajen ganin ya aureta kuma ta tabbata indai bairabu da matarsa maryam ba to har abada bazai auretaba



acikin wadannan kwanakin kuwa Raihan da maryam sunyi muguwar dinkewa dan yanzu maryam tagano dawar garin tasan darajar Raihan a wajenta da kuma amfaninsa hakan yasa koda sunyi fadan da suka saba idan akazo wajen sex batayimasa gardama sakar masa kanta take yaci yadda ransa yakeso dan tagane amfanintane

dan danan kuwa dukansu subiyun suka zuba wata muguwar kiba da kyau hadi da murjewar fata tamamaki dan Raihan ko fita office bayayi sosai saboda yawan bukata itama kuma maryam idan bayanan duk damuwa take shiga saboda tasaba dashi

kuma wani abun mamakin dukda wannan kulawar datake tsakaninsu babu maganar soyayyah shibaice yana sontaba itama bata ce tana sonsaba a haka suke






please comments and sharing 🫶🏻🫶🏻







🙋🏻♀️
zee yar mutan Libya ce
⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲⛲





AREWA WRITERS ASSOCIATION OF NIGERIA





BY
zaynab ahmed yusuf hadeja






꧁꧁꧁ PAGE ꧂꧂꧂
5️⃣5️⃣⏮️5️⃣6️⃣

bismillah






yau ake gobe sai labari biki yayi biki tsawan kwana hudu kenan ana shagalin bikin YASIR da amaryarsa AMAL gaskiya naira tayi kuka ashagalin bikinnan sunrakashe sosai dan bidirin da akai abikin YASIR da AMAL sam ba,ayishi ana Raihan ba saboda basuso auransa da maryam ba

yaune ranar da aka daura auren anbawa AMAL sadakinta kam kam a hannun hadi da gwala gwalai na kalliya kamar yadda Al,adar daulatu Arab take, kuzo kuyi kallon bakinciki a wajen ommu amal tarasa yadda zatayi kawai dandai abu amal yafi karfintane shiyasa tazuba ido tanaji tana gani yaran data bada gudummuwa wajen tabar barewar rayuwarsa ya auri yarta

AMAL kuwa tunda taji andaura aurenta tasamu kanta cikin karayar zuciya gaba daya lamarin ya koma mata sabo soyayyar Raihan tana neman hallakata, maryam na hanga taci kwalliya kamar ba itaba cikin kaya na alfarma tana rungume da AMAL tana rarrashi dukda yan mata a dakin na gida da baki amma hakan baihana islam shekewa da dariyaba tana cewa,

" kuji muna furci ubanwa kikewa kuka bayan da yardarki akai aurannan waike ustaziya ai yanzu zakiga ustazanci wajen wanda bashida imani bare tsoran Allah aini wannan abu yayimin dadi

wata yar matashiyar budurwa ce ta mike tana cewa, " anjidai ita tayi kokari tunda harta iya fidda mijin aure kefa idan futsari banzane kazama tayi ko kunya bakijiba kina matsayin yaya kanwa ta wuce dakin miji ta barki saboda ba mashan shani,,

rike baki islam tayi cike da mamaki kobanza yarinyar tabata kunya amma babu yadda zatai tunda yar gidan babbar yayarsuce ta gidan gaba daya indai tace zata taba mata ya to babu shakkah kashinta ya bushe a gidan, tuna hakane yasa islam ficewa daga dakin batare datace komai ba

maryam ce ta kalli AMAL cike da tausayawa tace, " AMAL dan Allah kisa hakuri a ranki kada kijawa kanki ciwankai kinga baki suna zuwa yimiki ala,sanya alkhairi amma dasunga kina kuka sai jikinsu yayi sanyi haba dan Allah ya kike saremana gyaiwa ne ,

cikin muryar kuka AMAL datasha kwalliya tamkar amaryar turawa tace, " maryam dole nayi hakuri nima kaina bansan yadda zan kwatanta miki yadda nakejiba wallahi ba laifina bane laifin zuciyatane amma insha Allah nadaina kuka zanyi shiru, tafada tana share hawayen fuskarta abun tausayi



A bangaran angwaye kuwa YASIR yaje anmasa hadin magun guna na karfin maza masu shaigen yawa saboda jahilci tun safe yake afe afe shi a dole yau zaici halalinsa dan haka sai yadda Allah yayi kawai,

ko gurin da iyaye da abokan arziki suke zaune YASIR baijeba mota ya dauka yayi gidansa ameninsa kuma abokin cin mushansa wato MUDEEN FERAS


Raihan da Abokansa dama yan uwansu suna wani babban parlor a zaune wanda

Please Login or Register in order to submit comment