Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jini koda fada za'ai saidai ayi muku jam'i harke a cikin familin ku

domin baki da irin matsayi na ke ba matar kowa bace ki sani aure daraja gareshi yana daukaka mutum duk kaskancin shi".


" niko zan bugi kirji nai alfahari domin A yanzu zaki iya ji ance Safah matar Abdul-jabbar babban d'a a gurin sarki Muhammad jikan marigayi Abdul-jabbar saraki".


"Bari na barki iya haka bawai danna gaji ba saidan kije kiyi tunani domin na zarce miki idan kika cigaba da jayayya dani ina me tabbatar miki da kwakwalwar ki zata burkice akan hakan ina me baki hakuri".


"Ki huta lafiya masoyiyar miji na me auren kwarya tabi kwarya nina wuce".


"Mikewa tay cikin murmushi tana kallon yadda marakisiyya ke tsaye sam guri guda kamar sanda tace" madam sai hakuri fa kece kika jawo komai".


🍎 apple ta dauka guda daya tana cewa ga ruwan sanyi nan afridge ku masu mata rakiya kuyo mata taimako dashi tasha kila tayi suman wucin gadi nake".


"Bana tunanin tana fahimtar abinda nake fada" tana fadin haka ta bude kofar bedroom ta shige abinta".


Wani kukan kura marakisiyya tai tana dukan kofar da dukkan karfinta a burkice tace".


"Idan kin isa ki bude wallahi saina kashe ki yau baza ki kwana a duniya ba".


"Safah dake zaune akan stool din gaban mirror tace" kece ya kamata idan kin isa ki bude amma ni baki da matsayin dazan bude miki kofa".


"Kin manta wace ni da matsayi na kenan bari na tuna miki matar Abdul-jabbar Muhammad Abdul-jabbar ce😘😜.


"Marakisiyya bata gama jin abinda Safan ke fada ba ta yanke jiki ta fadi gurin a sumeπŸ™Š.

wanda ganin haka yasa da gudu su Basira suka fita domin kaiwa Ammy rahoto.



Hummmmyim hausawa sunce idan kasan abinda zaka fada baka san wanda za'a mayar maka ba πŸ’πŸ‘ΌπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ˜€.



Bayan kwana uku Ammy ce ta shiga dakin marakisiyya zaune ta ganta ta jingina da bango idonta a rufe.


Zama tai tare da kallon ledar ruwan da aka daura mata tace" yaya jikin naki"?.


Bude ido marakisiyya tai tana kallon Ammy cikin takaici hawaye suka fara zuba mata tace.


"Ammy wallahi bazan rabu da ita ba saina kashe ta idan ba haka ba babu abinda zanyi zuciyata ta samu nutsuwar wulakancin da tai min".


"Kinga marakisiyya kwantar da hankalin ki dole ma ki dau mataki yar uban waye ita zatai miki haka mu rabu da ita jira nake ki warke".



"Ammy ni basai na warke ba kashe ta shine zai warkar dani shine maganim ciwo na".


"To amma kinsan part din wannan mayyar fatima ta zuba tsaro da yawa musamman da baya nan din nan amma karki damu zamu san yadda zamuyi.


"Ko a masu kai mata abinci zamu hada baki da wata mu bata guba tasa mata shikenan basai kinje kasheta da kanki ba".


"To amma ammy a yau za'a aiwatar da komai".


Kai Ammy ta girgiza" a'a marakisiyya komai yana bukatar shiri ki barmin komai a hannuna akwai yaran da zansa sumin maganin ta".


"Wadanda na basu aikin kashe dokin sa da salla karama kwararru ne sudin ta fannin iya shirya sharri da makirci".


"Ki kwantar da hankalin ki kodan lafiyar ki kinji".


"Shikenan Ammy nabar komai a hannun ki".


"Yauwa yayi kyau yanzu ki huta bari nasa a kawo miki kayan marmari tunda naga su kika fiso". Mikewa Ammy tai ta fita.


Karfe sha biyun dare daidai Safah na kwance taji ana kokarin bude kofa zaro ido waje tai cikin tsananin tsoro jikinta na rawa take kallon kofar.


Ganin wanda ya shigo yasa ta sake bude idonta sosai batare data motsa ko kadan ba.


"Kenan yanzu suka dawo a wannan daren dama soja ne"?.


Ta tambayi zuciyarta karasowa bakin gadon yay tare da kunna fitilar wayarsa ya haska fuskarta yakai minti biyu sai kuma ya kashe.


Bude ido tai taci gaba da kallonshi ganin yana shirin cire kaya tai saurin mayar da idonta ta rufe jikinta na rawa.


Saida taji karar bude kofa da rufewa sannan ta sauke ajiyar zuciya wanka yay ya fito wanda a yanayinsa kana gani kasan a gajiye yake yana bukatar hutu.


Ko kayan bacci bai saka ba haka ya kwanta da iya towel wanda Safah na jinsa kusa da ita numfashin ta ya soma daukewa.


shikam baisan tanai bama kasa runtsawa tai harta fara jin saukar numfashinsa alamar bacci ya dauke shi.

Juyawa tai tana kallon fuskarsa tadan hasken dake dakin lallai batai tunanin idan yaga itace aka aura masa zai kyale taba zaice saiya dau mataki akanta.



amma sai taga sabanin haka Allah yasa dai ya hakura da zancen dokin nasa jiki a sanyaye ta juya tare dajan borgo ta rufe idonta tun tana tunani har bacci ya dauketa.



Washe gari Ammy tai kiran Basira ta gama fada mata yadda take son tayi mata aikin zata bata kudi masu yawa da sutura.



Cikin kwadayi dason abin duniya Basira ta amince Ammy tace zuwa dare zata neme ta.


Marakisiyya da fitowarta kenan karshen zancen ta samu bayan fitar Basira tace Ammy me kika shirya me wannan din zatai"?.



Murmushi Ammy tai tana rausayar dakai kamar tana gaban me martaba tace.

"Fansar ki zamu dauka da wannan yarinyar data fita yanzu".


Cikin mamakin taya wannan zata iya wani abu marakisiyya tace" taya kenan Ammy"?.


"Ta yadda na fada miki idan anjima tai zata shiga cikin masu kai abincin dare zan bata maganinnika guda biyu daya zata zuba a abin shan ita wannan shegiyar yarinyar.


Dakatawa tai tana kallon marakisiyya tace kinsan meye hikimar hakan"?.


Kaita girgiza Ammy taci gaba bacci zai kamata wanda zamuyi amfani da wannan damar mu sanya ta a dayan dakin mu kulle.


"Shi kuma tun yana yaro nasan shi ka'ida ne da dare sai yasha tea sannan akwai wani juice da shine yake matukar so a ciki zata zuba/ masa".


"Shi kuma idan yasha muguwar sha'awa ce zata kama shi wacce bata da magani saidai ya tara da mace.

"ita wannan yarinyar da zata mana aikin ta sadaukar da budurcinta tace zata amince ya biya bukatarsa da ita".


"Wanda idan gari ya waye zata je gurin me martaba da kukanta tace ya tare ta a part dinsa ya mata fayde ta karfi da yaji kamar yadda nace mata".


"Me kike tunanin zai faru idan taje gurin me martaba kinsan babban aiki ne me wahala ko".


"Hakan nada kyau Ammy to amma ni meye riba ta wacce nake son daukar fansa akanta bacci kawai zata babu wani abu da za'ai mata"?.



Kai Ammy ta girgiza" a'a daga nan dole me martaba zai raba auren su kinga zata koma cikin bayi yadda zaki fi daukar fansa sosai a kanta".


"Sannan kuma dole Abdul-jabbar ya soki ya aureki" Ammy ta fada gudun fitinar marakisiyya amma tai alkawari aranta har abada baza ta bari ta aure shiba ta fadi hakan ne danta lallaba ta.


Ihun murna marakisiyya tai tana rungume ammy tace gaskiya wannan shirin yayi kawai a aiwatar".


Kai Ammy ta jinjina karki damu zuwa jimawa ne gobe kuma burinki zai cika".



#YUSRAHMS#
NO.85πŸ‘‰ 86
Yana zaune a palor yaci wankan kure maki da waya a hannun shi yana dubawa Safah batai tunanin yana nan ba da taji shiru sai kawai ta fito daga bedroom.


Turus tai tana taka burki zata koma a hankali cikin sand'a ba zato taji muryarsa yace".

"Zo nan".

Jiki na 'bari ta karaso inda yake tana durkusawa ba tare daya kalleta ba yace.


"Kina bukatar wani abune"?.



Cikin sauri ta girgiza kai muryarta na rawa tace" a'a ranka ya dade".


Cikin mamaki yadan kalleta yana dauke kai yace" baki ga kaya cikin wardrobe din nan bane ko baki kalli kan mirror ba mijin ki ya mutu takaba kike yiπŸ˜‚πŸ˜œ.


Nan ma da sauri tace" a'a ranka ya dade kayi hakuri".


"Ki rike hakurin ki bana bukata na baki minti biyar kije ki dawo".


Mikewa tai cikin rashin fahimta ta koma bedroom tare da dora hannunta akai to yanzu me yake nufi"?.



Kallon kan mirron tai fal yake an cika shi da kayan kwalliya na mata kala-kala da kuma iya loshion ne akai kenan nufinsa kwalliya zatai".


Sauke ajiyar zuciya tai tana cire doguwar rigar jikinta ta dau towel tana shiga toilet cikin gaggawa domin tasan yanzu minti biyar din daya bata ya cika.


Tana fitowa ta karasa gaban mirron tana zama dole ta nutsu tai kwalliya mekyau wacce ta dace sannan ta mike tana bude wardrobe ta fara duba kayan can ta samo less riga da skirt bayan tasa ganin ya matse ta yasa ta dauki hijab tasa tana fitowa.



Kamar bazai kalleta ba amma sakamakon shine yasata sai yadan juya kadan ya kalli inda take tsaye jinjina kai yay kamar tasan abinda yake so.


Ta sako hijab dan da ace alkebba ta sako saita koma ta cire a tsarinsa babu wannan yafi son simple shigar kaya yafiwa mace kyau.



Mikewa yay muryarsa ba kamar koyaushe ba yace muje".


Tun kafin ta hadiye yawun daya tokare mata wuya harya fita da dan gudu ta bishi cikin mamaki da kuma fargabar inane zai kaita ko yaudin ma laifin aka masa za'a kala mata.


Suna zuwa bakin kofar part din masu tsaron kofar wanda ke kula da lafiyarsa suka taso batare daya juya ba ya daga musu hannu kawai yaci gaba da tafiya.


Safah dake bin bayansa duk da kusan ajere suke kadan ya zarta ta dan sauke numfashi tai aranta tace tofa jama'a yau kunkun-kunkun dan yadiya yak.....


Bazato taji yace eh shi nakeyi saidai ba dan yadiya bane dan rama ne".


Rufe bakinta tai tare da zaro ido kamar zasu fito waje jin abinda yace dama ba a ranta take maganar ba.


Duk inda suka gifta dukawa ake suna wucewa Basira ta dago tana raka bayan Safah da harara sannan kuma tai murmushi tana ce wa .


" humm yarinya zuwa jimawa wannan yar daukakar dakika samu zata rushe".


Part din me martaba suka fara shiga Safah bata taba ganinsa ba jikinta narawa ta duka cikin girmamawa ta gaishe dashi.



Murmushi me martaba yai yana kallon Abdul-jabbar yace wato babana dama haka ake tafiya da iyali kai kana gaba ita tana baya sai kace makaho da dan jagora".


"Abinda yasa bata da d'ama kamar tawa a hakan ma ji nake kamar ba tafiya nake ba".


"Yayi to ka kaita gurin mamin kane ta ganta?.


"A'a ban kaita canba yanzu gurin hajiya zamuje daga nan".


"masha Allah babana matarka tayi Allah ya sanya muku albarka gaba dayan ku da zuriya dayyiba".



"Amin abba Allah ya saka da alkhairi".


"Bakomai babana karka damu burina shine ka kasance cikin farin ciki".


Cikin kauna Abdul-jabbar ya rungume me martaba yana masa kiss wanda idan da sabo hakan ya zama dabi'arsa.


Mikewa yai suka fita yana sake shan wata addu'ar daga gurin mahaifinsa.



Hajiya kam suna sallama tace masha Allahu Abdullahi ka cika alkawari da harzan sauya maka suna dag.....


Katse ta yai zaki sauya min suna daga Abdullahi na koma hajiya Hauwa ko".


"Ni bance haka ba ka daina hada sunan mu domin ni mijina ya dade da rasuwa sunan sa kawai kaci gara kabar hura hanci".


"Wato hajiya zama da madaukin kanwa shine yasa kika zama me surutu haka bakya gajiya Amfal ya koya miki zaki.

"tare da bakuwa nake fa amma idonki ya rufe baki kula ba sai kushe mata miji kike babu ruwana idan ta zaune ki".


Kallon Safah hajiya tai ayya sannu dazuwa yarnan zauna laifin wannan miskilin mijin naki ne".


"Wato saboda kayi amarya ni kuma na tsufa shine ka sani a kwandon shara harda fada min maganganu a gabanta".


"To ai komai da sabo ake amfani tsoho ya tashi daga aiki zuma ce akace tsohuwa tafi kinga ko me za'ai da ita".


"Eh kuma yanzu dazan kawo maka tsohuwar zumar sha zakai".


"Aahh haba Allah ya sauwake naje ko tsufa kika zuba aciki ina sha na zama tsoho kamarki".


Abdullahi yaushe ka koyi zance me tsaho haka kodan yauba Amfala akun kuturu akun makaho shine ka maye gurbin sa bari na 'kyaleka naji da kishiyar tawa".


Juyawa inda Safah ke zaune tai tana cewa sannu yarinya kinji ki kwantar da hankalin ki kinyi dacen miji nagari Abdullahi jikana ne nice mutum ta farko dazan bada sheda akansa

domin ahannu na ya taso baisan dadin uwa ba tun yana wata hudu mahaifiyarsa tabar duniya dan Allah jikata rokona gareki ki zauna dashi zama na amana ba cuta ba cutarwa kimin alkawari" hajiya ta fada tana goge hawayen fuskarta.


Sunkuyar dakai Safah tai tuna itama batasan mahaifiyarta ba muryarta narawa tace.


"Insha Allahu bazan saba alkawari ba sannan bazan bari a cutar dashi ba".


"Yauwa jikata nagode Allah ya miki albarka".


Abdul-jabbar ta kalla wanda ya zuba mata ido yana kallonta zatai magana ya katseta da fadin.


"Hajiya tawa nikwa na Allah naga annabi kiga doron bayana kawo miki ita naifa kawai ku gaisa amma gashi kin sata kuka".


"Abdullahi abinne da tausayi rashin uwa musamman da baka taba ganinta ba dole duk wanda aka fadawa yaji jikinsa yayi la'asar".


"Haka ne na yarda dake da abinda kika fada".


Mikewa yai yana zuwa gaban Safah da kanta ke sunkuye ya dago da fuskarta da sauri ta kalleshi suna hada ido ta rufe nata domin kwarjinin nasa.


Inibi ya dauko guda daya cikin kayan marmarin dake kusa da hajiya yana kaiwa saitin bakin Safah a hankali can kasa yace.


"Open your mouth".


Cikin bin umarnin sa ta bude ya saka mata yana kallon hajiya yace" zamu tafi ki huta lafiya".


"To Abdullahi sai anjima Allah ya tsareku daga sharrin makiya".


"Amin hajiya".


Bayan sun fita saida ya mayar ta har part din da suka fito tana kokarin shiga bedroom ta cire hijab yace.

"Zo nan".


Dawowa tai har inda yake" bani abin hannunki".



Batasan lokacin data zaro ido ba domin batai tunanin yaga sanda ta fitar da inibin daga bakinta ba.


"Bani abin hannunki nace".


Mika masa tai kallon inibin yai dakyau sannan ya kalli fuskarta yana sake cewa open your mouth".


Sake budewa tai a karo na biyu ya saka mata cikin bada umarni yace" cinye shi ina kallo".


Saida tai yadda yace ta cinye din sannan bai sake ce mata komai ba ya juya yana fita da kallo ta bishi tare da sauke ajiyar zuciya tana shiga bedroom din.

MRSAL'AMEENAHMADCE.


πŸ‡ SAFREEYYAHπŸ‡


#YUSRAHMS#
NO.87πŸ‘‰ 88

Bayan sallar isha'i kasa nutsuwa marakisiyya tai sai kaiwa da komowa take yanzu kila wannan yarinyar ta zuba maganin ma yasha may be ma hankalinsa ya fita.


Lokaci guda wani irin ba'kin kishi ya rufeta taya zata bari Abdul-jabbar dinta yayi tarayya da wata baiwa inaaa sam hakan bazai yuwu ba dole na fita koda Ammy zata gane bana nan".


Hijab ta dauka cikin sauri ta bude kofa tana fita da gudu gudu sauri sauri take tafiya cikin gaggawa tare da fatan maganin bai farayi masa aiki ba.


Masu gadin gurin basu barta ta shiga ba cikin tsawa tace" dalla malamai ku bude min kofa na shiga wai baku gane niba/ ne Abdul-jabbar nake nema ya dade da dawowa ko a'a"?.


Daya daga cikinsu ne yace ranki ya dade bai shigo bafa har yanzu yana cikin masarauta".


Tunbai rufe baki ba ta juya fuuu hijab dinta na cika da iska saboda saurin da take zuwa tsohon part dinsu dan tasan kila yana can.


Tana shiga taga Basira na kokarin bude kofar bedroom da sauri tace" ke dakata kada ki sake ki kuskura ki buda kofar nan ina Abdul-jabbar din"?



Jada baya Basira tai tana cewa yana ciki".


Kin saka masa maganin yasha"?.


"Eh ranki ya dade yakai awa biyu ma da sha".


Wani irin kallo marakisiyya ta mata cikin bada umarni tace" ubanki kuma zaki shiga ki masa kin bace min da gani ko saina bazar dake 'kazama kawai".


Da gudu Basira ta fice dan tana bala'in tsoron marakisiyya tsaki marakisiyya tai tana kulle kofar palon dakyau sannan ta shiga bedroom din.



Kwance ta ganshi akan gado yana juyi sosai murmushi tai cikin jin dadi ta sani idan har abinda take fata ya samu to dole ne Abdul-jabbar ya aureta.


Cire hijab din cikinta tai daga ita sai wata yar mitsilin rigar bacci ta karasa bakin gadon cikin shagwaba da sauya murya ta zauna abakin gadon tana shafa bayansa tace.


"My Abdul ka tashi gani kusa dakai my Abduull".


Cikin magagin ciwo ya bude idonsa duk da ya fara fita a hayyacin sa baisa ya kasa gane wace zaune ba.


Zaro ido yai muryarsa nafita dakyar yace" marakisiyya me kika aikata min"?.


Mikewa tsaye tai yadda zai ga surar jikinta sosai ta nuna masa kirjinta tare da juya baya tace ga abinda nai maka ko na cire kagan su a fili dan naga a hakan basu firgita ka sun ruda kaba".


Runtse ido yai da karfi jin yadda marar sa ke murdawa ga zafi data dauka kamar wuta yana bude idonsa ya sauke su kan marakisiyya data cire rigar kamar yadda ta ambata.


Hawa gadon tai tana shirin rungumeshi ya tattaro sauran karfin dake gareshi ya hankada ta gefe yana tashi zaune cikin layi kamar yasha abin maye".


Kuka marakisiyya ta fara cikin rokonsa tace karka min haka na baka kaina kyauta please ka aure ni".


Bai saurari abinda tace ba ya nufi kofar fita daga bedroom din da gudu taje tana shan gabansa tace wallahi Abdul-jabbar baka isa kamin haka ba bazan barka ka fita daga dakin nan ba sai kayi abinda nakes.....


Bata karasa ba da sauri ta dafe kumatun ta sakamakon zazzafan marin daya sakar mata ba shiri ta matsa gefe tana zaman dabas a kasa n carpet cikin azaba ta fashe da kuka.


Bai saurareta ba ya bude kofar ya fita shi kadai yana tafiya yana hada hanya dakyar ya iya kai kansa part dinsa.



Wanda masu gadin kofar sunyi mamakin ganinsa ahaka saidai sakamakon ya rike ciki yasa sukai tunanin ko baida lafiya ne.



Yana shiga bedroom din Safah na fitowa daga wanka ganin yadda ya shigo yasa ta tsaya guri daya ta kasa gaba ta kasa baya.


Idonsa ne ya rufe kafin ya kasara gadon wata hajijiya ta debe shi da karfi ya tafi luuuuuuu zai fadi.


Da gudu Safah ta yada karamin towel din dake hannunta ta tare shi amma saboda yafi karfinta saida suka karasa kasa.


Innalillahi wainna ilaihi raji'un meya sameshi kada ya mutu na shiga uku a masarautar nan nima kashe ni za'ai rike fuskarsa tai da hannunta biyu tana dan girgiza shi.



Amma shiru yana jinta saidai bazai iya magana ba mikewa tsaye tai tana rike hannuwansa da dukkan karfinta ta dago shi.


Cikin dauriya ta sake tara karfinta ta kuma dago shi ta samu ya tashi rike shi tai tana nishi domin ya mata nauyi suna zuwa bakin gadon ya sake ta yana kwantawa ruf da ciki.


Mamaki ne ya kama Safah dan ta rasa abinda ya faru dashi bata taba ganinsa a haka ba kila bai da lafiya.


Juyi yake sosai fiye da wanda yai acan gaba daya ya burkita gadon tsoro ne ya kama Safah aranta tace ko aljanu yake dasu"?.


Shiru tai cikin nazari wata zuciyar tace ki gwada ki gani ko sudin ne.


Cikin dakewa domin baffa yasha fitar da aljanu a gabanta ta matsa kusa dashi ta soma yi masa ru'kiyya amma sai bata ga ya nuna alamar komai ba.


Sai numfashi da ya sauke da karfin gaske yana juyowa inda take a firgice taso matsawa baya amma taji ya rike hannunta kallon fuskarsa tai har lokacin idonsa na rufe.


Bazato taji ya fisgo ta kanshi zaro ido tai tana yunkurin tashi yai wani kalar juyi da ita sai gata ta koma kasan sa kirjinsa ya dora akan nata tare da dora bakinsa akan bakinta ya fara bata kyakkyawan kiss me zafi da gigita kwakwalwa.



Jikinta na rawa cikin tashin hankali take kokarin rike hannunsa amma ta kasa ko motsi domin ta ko'ina ya same ta kakkarwa take sosai kamar me jin sanyi lokacin daya fara shafa breast dinta.


Kuka ta fashe dashi cikin tsoron me zai fa ru tasan baza ta iya ceton kanta a hannunsa ba shikam da ma maganin cutar shi yake nema.


Tuni ya sake lumewa cikin duniyar shauki saida yazo shiga jikinta kukanta yay masifar karfi amma bai fasa ba addu'a ya karanta cikin aminci ya soma shigarta".


A gigice ta saki wata kara cikin radadin azaba kafin ta rufe baki ya sake shiga jikinta wannan karon karar datai saida dakin ya amsa.


Kuka take sosai gashi har lokacin baije inda yake so ba ga sha'awarsa karuwa take yatsar sa ya danna ciki domin ya saukaka mata.


Ya soma fingaring dinta tare da sake taso mata da sha'awarta duk ya tsuma mata jikinta harta manta da ciwon da take ji idonta na rufe.


Taji ya daga kafafunta kafin tai wani yunkuri taji ya sake danna joystick dinsa jikinta ihu ta zunduma wanda kana ji saika tausaya mata.


Saida ya tabbata yaje inda yake so sannan ya soma shiga da fitarta a hankali kukan Safah kam ya koma ba hawaye sai hannu da take yarfarwa.



Batare daya raba jikinsa da nata ba ya juyar da ita ta koma itace a saman sa yaci gaba da sarrafa ta ahaka dama ita ta saddakar kila baza taga wayewar gari ba.


Rungumeta yay a jikinsa kawai tare da lumshe ido ta riga tayi taushi bata da wani sauran karfi kanta kawai ta kwantar akan kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya akai-akai har bacci yazo da mota ya dauke su duka su biyun.



Da asuba shine farkon tashi amma bai motsa ba idonsa na rufe abubuwan da suka faru a daren suka soma dawo masa da sauri ya tashi zaune yana kunna hasken dakin.


Yakai duban sa inda Safah ke kwance yana addu'ar Allah yasa mafarki yake cikin mamaki yaga fuskarta da hawaye sun bushe kenan da gaske ne abinda,yafaru.



Dafe kansa yai da hunnu biyu cikin tarin tunani amma kuma ya godewa Allah daya tsare shi daga sharrin marakisiyya da taso jefa shi cikin halaka ya aikata zina da ita.


Zazzafan numfashi ya fitar ya wuce toilet wanka da komai sannan ya fito yaso tashin ta sai kuma ya fasa ya shirya kawai ya tafi masallaci".



Karfe bakwai dai-dai suka fito daga cikin masallacin shida Amfal ganin yadda yake sauri yasa Amfal tambayar sa" bros lafiya ina zakaje haka kake ta sauri.


Batare daya kalleshi ba ya bashi amsa" inda ka aike ni baba.


Cikin tsokana Amfal yace oh sorry bros na manta ashe yanzu ba daya bane da da kana da mace sauri kake kaje ta baka kafi shayi dadi ko"?.



"A'a ka manta kafi biredi zata bani kasan Allah Amfal ka kiyaye ni".


"Sorry sorry bros jeka abinka kawai nima zuwa zanyi a hada min kafi milo da vomvita ka gaida min aunty na".



Bai amsa masa ba ya wuce cikin gargadi yace wa masu tsaron kofar part dinsa duk wanda yazo kada su barshi ya shiga ko waye amsa masa sukai cikin ladabi .


Yana shiga cikin bedroom a mamakin sa zaune ya ganta akan sallaya alamun sallah tai tana jin shigowarsa jikinta ya fara rawa tuna abinda ya mata jiya.



Zama yai a bakin gadon yana kallon yanayinta yace" akwai inda yake miki ciwo"?.



Tambayar tazo mata a ba zata har batasan lokacin data dago ta kalleshi ba ganin ita yake kallo alamar jiran amsa yasa ta daidaita kanta muryar ta nadan rawa tace" a'a babu".


Bai sake magana ba ya mike yana fita sauke ajiyar zuciya Safah tai sai kuma hawaye ya biyo baya tuna murtala yayi aure ko baiyi ba yana jiranta ko baya jiranta shin zata sake komawa garinsu kuwa".


Haka tai yita tunani cikin tarin damuwa wacce bata da mafita.



Cikin fushi Ammy ke kallon marakisiyya wacce ta zubawa guri daya ido=tace" wai dan ubanki tun dazu ba tambayarki nake ba kinmin banza baza ki fada min meya sa mu fuskarki ba"?.


Dan tsaki marakisiyya taja cikin takaici tace" idan na fada miki me zakiyi bayan kece silar komai kin bada grurguwar shawara".


"Wacce shawara na bayar akan kumburin fuskarki sharri zaki min kome"?.



"Babu wani sharri ko 'kage ba kece kika ce maganin da kika zubawa Abdul-jabbar me karfi bane gashi kin jawo ya mammare ni".



"To dan ubanki dama nace kije gurinsa ne ba wannan yarinyar na tura ba au dan bakida hankali da zuwa kikai ki bashi kan naki saboda ke danya ce gashin toka"?.



"Meye a ciki ba aure na zaiba".



"Rufa min baki/ shashasha aure ke dashi bame yiwuwa bane indai ina raye".



Mikewa marakisiyya tai tana cewa Allah ya kashe ki koda yanzu ne saboda cika burina" tana fadin haka ta wuce.



Wani mugun kallo Ammy ta bita dashi jimin shegiyar yarinya nice kike= wa fatan mutuwa saboda wani banza aiko saikin riga ni mutuwa Abdul-jabbar kuma bazan taba yarda na hada zuriya dashi ba har abada".



Kwana biyu da faruwar haka marakisiyya tabar masarautar itama ta shiga duniya neman magani domin mallakar Abdul-jabbar kamar yadda take fata.



Safah na kwance cikin damuwar rashin ganin jakadiya kwana biyun da batai ba gashi tana son fita taga wa je koda sau daya ne amma babu hali".



Gefenta ta kalla tana/cewa" inama zan iya tambayarsa ya barni naje gurin Zarisha na gano t....
..


Shiru tai bata karasa maganar

Please Login or Register in order to submit comment