Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

NA GASKIYA NA GAJI😥 TYPING AKWAI WAHALA FANS😜.


#YUSRAHMS#
NO. 103 👉 104
Satin ta daya da dawowa daga Adamawa suka koma Kano Wanda a ranar da suka koma Ammy ta dage a part dinta kowa zaiyi dinner kuma hakan sukai.

Hajiya ma da bata gayyace suba washe gari wunin part dinta sukai hajiya da dadin ganin su ya kama ta tace.

"To yanzu Abdullahi baku fi kamala ba da sai binku ake kuyi aure kun ki gashi auren ya zama alkhairi kun fara Tara zuri'a kuma".

"Ai dama hajiya ko a wancan lokacin ba auren muke 'ki ba matan auren ne bamu ga wadanda suka dace damu ba saida Abba ya gano mana".

"To aikai Abdullahi ma naji ance yar uwarka ce yar gidan Zainab ko"?

"Eh hajiya Amma nima ban sani ba muna tare da ita tsowon shekaru sai yanzu".

"Oh ikon Allah abu kamar a mafarki".

"Ni kuma hajiya me nai miki bakya sakowa dani masoyin naki guda" Amfal yai maganar yana kallon hajiya.

Hararar sa hajiya tai da masu hankali nake magana ta kai min shiru".

"Ok kina nufin ni bani da hankali kenan Amfal din naki".

"To Amfala ina kaga hankali"?.

Kai Amfal ya jinjina yana cewa "lallai kuwa hajiya kin ta'bo ni yanzu zan tada aljanu na su zuge min jinin ki".

A firgice hajiya tace "Allah da gaske kake Amfal.........

Bata karasa ba ta mike da sauri har tana tangal tangal zata fadi saboda ihun dayai.

Jikinta na rawa take neman hanyar guduwa riketa Abdul-jabbar yai yana cewa.

"Ki rabu dashi hajiya babu wani aljanu da yake dasu".

Dariya Amfal yai yace "ki rabu Dani din man akwai dare zasu zo su shanye miki hannu da kafa".

A rikice hajiya tace "kaji ko muje ka kaini gurin Muhammadu karsu kashe ni dare daya".

"Wuuu nine kure bakin aljani Dan 'kwa'kwur nazo shanye jinin ki hajiya zan dauke ki zuwa duniya mu domin nayi musu alkawari gobe dake za muyi farfesu.

Dora hannu hajiya tai aka tana kuka tace "na shiga uku Abdullahi ka fitar Dani daga palon nan".

Wata uwar harara Abdul-jabbar ya sakarwa Amfal yana cewa" kasan Allah zan hada ka da Abba".

Dariya Amfal yai yace "kai bros ka barni yadda hajiya take da tsoron nan gudun ta nake son gani.

Zama hajiya tai tana goge hawaye tace "saidai kaga gudun Adama amma ba nawa ba".

"Taya zanga gudun Ammy na uwa tace ke kuwa kaka tace ki kwana uku ma kina gudu haka nake so".

"Baza ka gani ba wato umma-khairi kina jinsa yana tsokana ta ko"?.

Dan murmushi Khairat tai tana jijjigen yaron dake hannunta tace "yi hakuri hajiya nima haka nake fama dashi".

"Ai yar nan Amfala yaji kunya haka yake tun ba yanzu ba yake sani kuka".

"Kai hajiya da yaushe ko tun lokacin da na sa aka yanka miki doki"?.

"Ban sani ba d'an si'biti kawai ni yanzu babu ruwa na dakai ko yaron nan na hannun khairi halin Abdullahi zai biyo".

"Dama ai baban sane hajiya bata 'baci ba Amma har kwando ne zaice rariya na yayyo"?.

Hajiya tace "eh mai zai hana ya fada gani yai tayi yayyon".

"To nidai hajiya mubar wannan maganar yunwa nake ji".

"Dole kaji yunwa tunda kana da aljanu masu zuke jini kayi fatan wata Rana idan suka rasa na Wanda zasu sha karsu zuke naka".

Dariya yai yana bude cooler yace "Bari naci abinci sai mu dora inda muka tsaya".


Lokaci ya wuce Safah ta sake haihuwa wannan karon an samu baby girl a take Abdul-jabbar ya mata huduba da sunan hajiya Hauwa'u za a rika ce mata imaan.


*💖Bayan shekara d'aya💖*

Suna zaune a palor suka jiyo karar fashewar glass Safah da ta d'an dafa kai tace "wash Allah na ko ba'a fada ba nasan mai ta'adin can Na'im ne".


Hade rai Abdul-jabbar yai" wato my cutie kin raina min dad dina ko duk lokacin da akai barna sai kice shine".


Sake gyara kwanciya tai a jikin shi tana cewa" to amma kasan Abul-khair salihi ne baya rashin ji sosai".

"Ummhh" Abdul-jabbar yace.

Yar dariya tai tana kallon sa tace baka yarda ba"?.

Manna ta yai da jikinsa fuskar su daf da juna yana kallon cikin idanunta yace "na yarda Amma Taya kika San Na'im shine yafi rashin ji".

Cikin tsokana Safah tace "nifa mum dinsu ce dole na gane twice dina ba kamar dad dinsu ba".


"Ok idan kika gane su zan baki kyauta me girma".


Daidai sun fito da gudu suna dariya suka tsaya dayan na cire kyakkyawan takalmin dake kafar shi saidai kana kallon su kaga Abdul-jabbar fuskarsu sak da tashi.


Kallon ta yai yana cewa "to nuna min Na'im daga nan tunda kince kina bambance su"? .


Ido Safah ta zuba musu na wani lokaci sannan tace "Abul-khair shine yake cire takalmi na tsayen ne Na'im".


Cikin son kure ta Abdul-jabbar yace "Na'im".

Cikin mamaki kuwa yaga yaron dake tsayen ne ya juyo yana cewa "dad" sai kuma ya taho gurin su.


Hade rai Safah tai "a cikin ku waye ya fasa glass"?.

Da sauri Na'im yaja baya yana cewa "mum bani bane Abul ne".

Da gudu Abul ya karaso yana cewa "karya yake mum shine ya fasa ba ni bane".

Kallonsa Na'im yai " I swear kaine ka fasa idan ba haka ba na zama 'kuli 'kuli😂".

Safah da dariya ta kama ta tace "damun ci dadi kuwa, Abul me yasa ka fasa glass"?.

Tsalle Abul yai ya tuma gefe yana cewa "wallahi mum ba ni bane Na'im ne ya jefi windon da ball shine glass din ya fashe".


Rufe baki Na'im yai "kai Abul da yaushe kaji tsoron Allah kace fa baza ka fada ba".

Kallon Abdul-jabbar Safah tai "ka gani ko dama na fada maka Na'im baya ji".

"Eh naji kyale min babana ya Shana lokacin sane dan ya fasa kayan gidan d'ansa ma ba komai".


"Munji dai kuma kowa yasan Na'im ne mara ji, yauwa soulmate bani kyautar da kace zaka bani idan na gane su"?.


Kallon twice Abdul-jabbar yai yana cewa "ku tafi gurin Mami ziyara ku gaishe ta".

To suka ce harsun kama hanya Na'im ya juyo yace "dad ko muma mu tsaya mu karbi kyautar da zaka bawa mum"?.

Dan zaro ido Abdul-jabbar yai yana kallon sa yace "a'a zan baku sai kun dawo wannan kyautar iya mum dinku nake iya baiwa duk duniya".

Wucewa Na'im yai yana cewa "wallahi dad idan na dawo saika bani".

Da kallo Abdul-jabbar ya bishi har suka fita dariya Safah tai tana kallon shi tace "good Na'im dad dinka baida magana yanzu dole zaka sashi ya koya".

Juyowa inda take yai yana cewa "me kika ce".

Rufe baki tai tana dariya kasa kasa tace "cewa nai ka bani kyautar tawa".

Mikewa yai batare da yai magana ba yaje ya sawa kofar lock ya dawo inda take daukarta yai yana shiga bedroom da ita.

Ganin ya ajiye ta akan gado yasa tace "nifa kyauta ta nace kaban".

Kwanciya yai kusa da ita yana dorata akan kirjin shi yace "ai dama kyautar taki zan baki my cutie".

Safah data gama tsarguwa tace "amma akan gado"?.

"Yes bari ki gani" ya fada yana zuge zif din rigar ta da sauri ta rike hannun shi tace.

"But idan kuma imaan na kuka aka zo kawo ta ga kofa a rufe fa"?.

Gira ya dage yace "sai su juya da ita mun barwa Mami gashi zamu samu wata yanzu ki gane mana I love you".

Cikin shagwaba Safah tace "nidai ni dai a'a Allah yanzu saika gajiyar dani yadda bazan iya komai ba".

"To Princess dama abinda ya dace kenan kina bata min lokaci".

Tun batai magana ya zare mata rigar ya juyar da ita yana kissing kirjinta har zuwa cibiyar ta.


Tun tana kakkaucewa har tazo tayi mubaya'a itama domin maganar gaskiya dama fuskewa take amma ita tana son kasancewa da mijin ta wanda take jinsa a cikin ranta.


Suna rungume da juna cikin wani irin yanayi ya kara bakin sa daf da kunnen ta da salon gigitawa yace " I luv u my princess".


Kara kankame shi tai sabon feeling na fisgarta tace "me too my soulmat..............


Bata iya karasawa ba sai ashhhhh data furta kamar ba muryar taba sakamakon shigarta dayai cikin nuna jin dadin kasancewa su tare ta sake shigewa jikinsa.


Tana sauke ajiyar xuciya fuskarta a saitin kirjin shi tana gogawa a hankali Wanda hakan ya sake zaburar dashi tare da sake taso masa da sabuwar sha'awa mai karfi ya dage yaci gaba da gurzar ta.

Saida duk su biyun suka samu nutsuwa sosai kowa ya dawo cikin hankalinsa suka huta sannan bayan sunyi wanka cikin shiri suka koma palor suna sake zuba soyayya.


Daidai doorbell yai kara da sauri Safah ta mike tana budewa twice suka ne fado da gudu cikin palon kamar an jefo su.


Fatima data shigo rike da imaan wacce ke sauke ajiyar zuciya alamar kuka tayi ta kalli Safah tana cewa.


'ina kuka shiga ne xuwa na uku yarinyar nan na kuka Amma shiru harta gaji ta daina".

Dan dafe goshi Safah tai tana cewa "mami bacci nake maybe shi kuma baiji ba".

Kallonta Fatima tai ras da ita tasha kwalliya tadan girgiza kai tana murmushi ai mai bacci ya fita daban.

Bata sake magana ba ta Mika mata ita tana juyawa ta fita Safah data koma ta zauna cikin shagwaba tace .


"Ka gani ko dama na fada maka".

Kallon fuskar imaan Abdul-jabbar yai cikin mazewa yace "me na gani"?.

Safah dake goge mata fuskar da karamin towel tace "dama nace kada imaan tai kuka kace a'a gashi har shidewa take".


Dauke kai yai yana cewa "zata daina dole tai hakuri ya zatai tunda mum dinta harija ce".


Hade rai Safah Tai tana Dan kai masa dukan wasa tace "har kura ce zata cewa kare maye"?.

"Eh mazai hana tace masa gani tai yayi maitar".

"Amma dai kasan kaine ka koya min ni ba haka nake ba"?.


"Oh sharri zaki min"?.

"Babu sharri gaskiya ce na fada".

"Ok aiko yau sai jikin ki ya fada miki gama kula da ita kiga tunda kince ni na koya min gara ki kware sosai".

"A'a nidai ka rabu dani ko na fadawa Mami".

"Kin dade baki fada mata ba".

Zatai magana Na'im yace "dad mum din kuka zatai"?.

Hade rai Abdul-jabbar yai wato yaron nan akwai sa ido dole sai suna barin yin wani abu a gaban sa.


Dariya Safah Tai tana cewa"kai kuma Na'im waye ya fada maka"?.


Na'im da bil hakki yake maganar sa yace "naji yace yau zaki kuka Dan Allah dad kai hakuri karka sata kuka".

Abdul-jabbar daya tsime yana kallon Na'im yace "Na'im zonan".

Zaro ido Na'im yai Wanda idan ka gani saiya baka dariya yace "am sorry dad, I am having a chat with my book bye".

Yana fadin haka ya juya gurin Abul cikin tsokana ya bashi d'ad'e a baya da gudu yana dariya ya shige part dinsu yayin da Abul yabi bayan sa.


Da kallo Abdul-jabbar ya bishi yana sauke ajiyar xuciya tare da girgiza kai Safah data zuba masa ido tace.

"Daddyn twice yadai"?.

"Ai kin gani da idon ki".

Cikin tsokana tace "mena gani? ni banga komai ba".

Ta fada dariya na cinta kallonta yai ganin dariya take masa yasa ya jawota jikinsa yana kwantar da ita suna facing juna yace.

"Wato my cutie kin raina ni ko? Ni kike kwaikwaya"?.

Rufe baki tai tana tsayar da dariyar tace "a'a ina na isa Raina my soulmate dina guda kawai lamarin Na'im ne keban dariya".

"To kin gani dai yaron akwai wayo ba komai zamu rika yi a gaban suba".

Murmushi tai tana cewa"i can't live a minute without you because you are the only one in my heart i dont want losing of u".

Bakin nata daya furta kalmar yake kallon kafin ya dawo da kallonsa cikin idonta".

Wani irin kallo ta masa da yasa shi dauke numfashi yana sanya hannunsa cikin rigarta zatai magana ya hanata ta hanyar rufe mata baki da nasa a tare suka lumshe ido cikin jin kauna da soyayyar junan su.


*ALHAMDULILLAH*
*TAMMAT BI HAMDULLAH TA'ALA*.


Masha Allah alhamdulillah bi ni'imatihi na godewa ubangiji da rahmar sa wanda ya bani iko da dama yadda na fara littafin lafiya na gama shi lafiya tsira da aminci su kara tabbatar ga shugaban mu masoyin mu sahibin mu annabin mu sayyidina Muhammad s a w peace be upon him tsira da amincin Allah su sake tabbata a gare shi har ya zuwa ranar alkiyama Amin.


🤲Ya Rabbi salli ala sahibul mukami annabin da mai so nasa bai zama a hammi sa alihi da sahabbansa zul-kirami a'alal ula duk ma'kiyin sa ya makanta.


Laifin dadi 'karewa😥 laifin rashin dadi gundura wannan haka yake😜.

Ina godiya gare ku sosai da nuna kulawar ku gare ni da jin dadin ku ga littafin nan da kuma lambar yabo da kuka ba shi Allah ya saka da alkhairi.

🌹Naja'at Musa Abubakar
🌷Zarah Musa dan Adam
Fatima Bintu Salisu
Sadiya Khabeer Yahya
Fatima Ibrahim Imran
Nafisat Mu'awiyya Umar
Basirah Muhammad
🥀Fatima Musa Abubakar
Hafsat Harees
Khadijat A Yusuf
Fatima Idris Jibril
Saudat Yusuf
Hajara Daheer Aminu
Zainab BKD
Zainab Sunusi (zee Sunusi)
Dama wadanda ba fada ba kuma ba domin mantuwa ba dukkan ku Mrs Al'ameen Ahmad na miko muku sakon gaisuwar ta fatan rahmar Allah takai muku duk inda kuke ameen👏.


💖MRS AL'AMEEN AHMAD CE💖.
✍️WRITER
👑Yarima Abdul-maleek
🌹Rayuwa biyu
🍇Safreeyyah
💰'Dan millionaire
💕Cikin biyu Husnah ko Badiyat
💞Mina-Umer
🌷Haskena Sauban.
💔 Zuciyar Aliyu
💖Dama kece?.


YUSRAH MUSA ABUBAKAR
+234 9055 273 614.

😉We will meet again
🤗See you next time
👭Till we meet
💞Be with me at always my lovers
😘Tnk 4 your support.


Gaskiya zanyi kewar ku😥 masoya sai rai da nisan kwana ya sake hada mu😔 a gaba bazan taba mantawa daku ba na gode🌹.

Maman Fatima Elham
(Little Zaran aunty 😘)
🏵️🌹🌼🏵️🌹🌼🏵️🌹🌼🏵️🌹🌼.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment