Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba ganin ya motsa dan juyowa yai bangaren inda take yana kallonta yace.


"Me kike tunani a kaina zan barki mana amma ba kwana kusa ba bana son yawo".


Dauke numfashi Safah tai nadan lokaci wanda ya fahimci hakan agogo ya kalla kusan karfe daya amma batai bacci ba".


"Me yasa baki bacci ba"?.


"Mara ta ce take ciwo" ta fada kamar zatai kuka.


"Dama tana ciwon / ne idan zaki period"?.


Da sauri ta girgiza kai ba period bane haka kawai naji tana min ciwon lokacin bai ba" ta karasa maganar da yar kunya.


Kallon tsaf ya mata yana cewa dago idonki".


Dagowa tai batare data iya kallonsa ba kallon cikin idanunta da sukai ja yayi cikin nazari da karantar yanayin abinda ke/ damunta.


Bai sake magana ba yana daga kwancen yasa hannunsa yana jawota kusa dashi tare da sa hannun a kasan mararta yana shafawa a hankali ta yadda zata samu sauki.



Lumshe ido Safah tai tana sauke= kakkarfar ajiyar zuciya wacce batasan tayi hakan ba domin da salo yake shafa mata har sake /shigewa jikinsa tai.


'Dan cije lips dinsa yai yana kallonta dama yasan matsalar ta zame mata rigar baccin ta yai yana yowa sama da hannunsa kan breast dinta wanda a take ya sauya salo.



Kankame shi tai sosai tana fitar da numfashi dakyar tare da cusa kanta a gefen wuyan sa tuni tasa duk tsikar jikinsa ya tashi wanda lokaci guda ya sake rungumeta yana bata kiss me zafi rikitarwa da shiga rai.



Kusan daren farkon su haka tasha wahala sosai a hannunsa dan bai mata da sauki ba ciwon arne gaba daya mantawa yai da komai ya gurjeta kamar kayan wanki.



Kuka kam ranar tayi ta kara domin bai rabu da ita cikin sauki ba kuma da asuba ma saida ya sake kasancewa da ita fiye da dare tayi kuka tayi ihu ba mataimaki.


Salati da kiran sunan Allah kamar tana filin zikiri hatta baffa saida ta kira sunansa yazo ya cece ta saboda azaba".


Da safe kam kasa sakewa tai gaba daya kunyarsa ta isheta gashi tana son tashi tayi tafiya amma gudun ciwon da zataji ta kasa yana lure da ita.


Da dukkan abinda= take amma ya share saida ta sake motsawa yace" tashi tsaye".


Afirgice ta kalleshi amma sam ba ita yake kallo ba fuskarta a hargitse kamar zatai kuka taji yace.

...
"Hawayen ki zai kare larurar ki kuma yanzu ta soma tashi tsaye".


Mikewa tsaye tai dakyar saboda ciwon da cinyoyinta ke mata cikkin bada umarni yace" zaga palon nan sau takwas cikin minti biyu banda tafiya a hankali".


Cikin dauriya ta daidaita kanta ta fara tafiya kallon ta yai tabbas a yanayinta fiyarta daurewa kawai tai saida ya bari ta zagaya sau uku sannan yace ta zauna.



Zama tai tana goge hawaye amma ganin ya daga waya yasa cikin muryar kuka tace dan Allah karka kira likita wallahi kalau nake".


"Kina tsoron allura ne"?.



Shiru tai ta kasa bashi amsa domin Allah ya gani bata son allura ko kadan ganin tai shiru haka ya tabbatar masa da zargin sa".


Bata ji yayi waya ba amma saitaga doctor Zainab ta shigo da sallama zaro ido tai dama yasan ya kira likita amma yake tambayarta.


Hankalinsa nakan waya yace doctor allurar zazzabi zaki mata".


"To ranka ya dade Zainab ta fada tana dauko allura ta zuki ruwa ganin da gaske tayo kanta yasa ta kwasa aguje tana zuwa inda yake zaune ta fada kansa jiki na rawa ta kankame shi.


"Fuskarta shakaf da hawaye tace kace kada tamin allura dan Allah ta bani magani ya isa".


"Ok yayi doctor magani zaki bata".


Ya fada yana dan gyara ta tare da riketa sosai a jikinsa dukawa doctor zainab tai tana mata allurar wani uban ihu ta kurma tamkar ana yankar naman jikinta.


So take ta kwace daga rikon da yai mata ta kasa kuka ta fashe dashi domin ta tsani allura sosai.


Magani wanda ya dace ta bata sannan tai sallama ta fita tana mamakin shagwaba irinta Safah.


Kuka tai tayi harda shidewa yana kallonta baice kala ba harta gaji ta koma sauke numfashi daga haka yaji ta danyi masa nauyi ajiki dago fuskarta yai yaga bacci ne ya dauke ta.



Mikewa yai da ita ahannunsa yana shiga bedroom ya kwantar da ita tare da rufa mata bargo sannan ya fito gabadaya daga part din.


"Gaskiya ne bros wato aure dadi ko da kullum koda yaushe muna tare amma yanzu a rana haduwa sau biyu saita yi mana wuya meyasa".


"Amfal bani da lokacin tambayarka ayanzu ka barni na huta".


"Ba damuwa bros- zakai lokacina huta sosai muna tare".



Basira ce duke agaban Ammy cikin kawo munafirci tace" rankiya dade naga likita kusan sau shida tana shiga part din yarima Abdul-jabbar saidai banida tabbacin abinda yake kaita".



"Kin tabbata kinga likitar ta shiga part din".


"Eh na gani da idona ta shiga kuma ta fito".


"Dakyau kici gaba da kula min da d dukkan wani abu da yake faruwa tashi kije" .



Bayan fitar Basira kasa nutsuwa Ammy tai cikin gaggawa tasa aka nemo mata Hanne hankali tashe.


Kallon hanne tai tana cewa" zama bai same niba hanne dole wannan karon naje gurin boka da kaina domin bana son wani abu ya shiga tsakanin Abdul-jabbar da wannan yarinyar.


"Bazan bari haka ya faru ba bazan bari Abdul-jabbar ya samu d'a ba har abada na aura masa itane domin yasha kuncin rayuwa amma labari yazo min cewa anga likita yaje part din yakai sau shida".


"Maza hanne mike ayanzun nan zamuje gurin boka ba jira".


Shiru hanne tai cikin ranta tace dadina da gobe saurin zuwa lokacin daukar fansa ta yazo.


Murmusawa taitana satar kallon Ammy tace shikenan yadda kikace amma fita da rana akwai matsala mezai hana mu bari sai dare".


"A'a hanne a bariya huce yana kawo rabon wani mike tashi muje kawai bazan iya jiran dare ba".


Kai hanne ta jinjina tana mikewa suka fita bata nemi kowa wajen take musu baya ba tadau mota da kanta ta sacecciyar hanya suka bar masarautar.


Gudun da take har tsoro yake bawa hanne saidai bata da ikon hanawa har sukaje kauyen cikin dabara hanne ta kaita.

gidan kawarta tace ta zauna anan bari taje ta sanarwa boka daga baya jummale ta rakota".


Saboda matsuwa hanne batai cikekken awa da fita ba Ammy ta azazzali jummale sutafi ba zama ya kawota ba.


Suna zuwa tun batace komaiba boka yace" idan na canka daidai kece kwastoma ta me turo min raguna ko barka da zuwa ga gurinan zauna.


Zama Ammy tai zata fara magana ya katse ta dacewa" nasan abinda ya kawoki dan kishiyar kine bakya so ya haihu ko wani abu ya shiga tsakaninsa da matarsa.


"To ki kwantar da hankalinki akwai bakin aljani dana tura yana gadinsu ko ganin juna basa so balle wani abu ya gifta a tsakaninsu yanzu me kike bukata ayi musu".


Cikin farin ciki Ammy tace nagode boka yanzu abinda nake so shine ya sake tsanarta kuma a dora masa jinyar kwanciya wacce bazai sake tashi ba har abada".


Ihu da kara me karfi boka ya saki wanda tasa Ammy zabura cikin tsoro tana jada baya.


Dariya ya sheke da ita yana cewa angama zamuyi aikin cikin gaugawa.



Kansa ya daga sama yana kwalla kira inaaa kakeee 'kadaga maza kazo inason ganinka da hanzari aikinka yazo".


Ammy na zaune taga wani mummunan dodo ya fito duk jikinsa gashi yana gurnani da lasar baki idonsa jawur kamar rana zata fadi.


Ammy boka ya kalla yana kyakyata dariya yace kwanta anan kirufa ciki 'kadaga baya aikin banza saikin sha bulala".


Idon ammy balo balo jikina rawa ta kwanta matsowa dodon yai ya soma shimfida mata tun tana daurewa harta soma ihu boka na gefe yana dariyar mugunta".


Saida dodan ya sauke mata guda talatin sannan yana tafiya da baya da baya harya koma inda ya fito.


Dakyar Ammy ta iya tashi zaune gumi shirbin ya jike ta ga idon yayi ja saboda azaba jitake dama bata zoba.


Wani abu boka ya miko mata kamar yar karamar teddin roba yace wannan abin idan kin fita anan kisamu gurin= da ba kowa ki binne= shi da dare zai zama tamkar fatalwa yaje ya firgitashi.



Idan har ya tsorata to zaitashi da jinya washe gari wacce baze taba samun lafiya ba duk inda za'a karki manta kafin ki binne saikin kira sunansa sau uku shikenan komai ya kammala".



Mikewa Ammy tai murya narawa ta masa goodiya tana fita daga wajen saida ta sake tafiya me nisa tayi abinda bokan yace mata sannan ta dawo inda jummale take suka dawo gida.


A zaune suka samu hanne tana diban girki hankali kwance rike kugu jummale tai tana cewa kwarai duniya da romo wato kina n kina deban girki muna can muna shan wahala".



Dagowa hanne tai tana kallon Ammy dariya nason kwace mata ta dake tace aina gama aikina ranki ya dade ki zauna kici abinci idan kika huta zuwa jumawa saimu tafi".



Kai Ammy ta girgiza cikin galabaita tace bazan iya zama ba tashi mu tafi asibiti zanje aduba min lafiyata".


Mikewa hanne taitana kallon jummale tace nikam ban koshi ba natafi da kwanon idan zan dawo saina taho miki da kayanki.



Sallama suka mata suna daukar hanya dakyar Ammy ke iya tukin saboda radadi da zafin da jikinta ke mata kaitsaye asibiti ta wuce bata shigo masarautar ba saboda gudun kada asirinta yatonu.



[23/05/10] 11:18am +234 905 527 3614.



#YUSRAHMS#
NO. 89👉 90
Bayan sati daya cikin shiri Safah ta fito da murnanta yau zata ga zarisha domin tun dare ta tambayeshi ya barta.


Jatai ta tsaya guri daya ganinsa zaune a palor cikin kwalliyar manyan kaya yasha hula ya gaji dakyau yana waya.


Juyawa tai zata koma taji anyi sama da ita da sauri ta kankameshi jin kamar zata fado sauke ta yai akan kujera yana kallonta sama da kasa ba karya tayi kyau.


Yace wato ke baza ki kwalliya don mijinki ya gani ki samu lada ba sai zakije anguwa ko".


Dan yatsina fuska tai tana turo baki da dukkan alamu batasan tayi hakan ba.


Kallon bakin nata yai daya sha pink din jan baki tare da dora yatsar shi akan yadan shafa kadan.


Abazata cikin shagwaba tace zaka bata min kwalliya".


Sai kuma tai saurin rufe fuskarta gira ya dage yana janye hannun nata yace" zan bata miki kwalliya na canka daidai kenan badan ni kikai ba".


"Nidai a'a bance haka".


"Kin fada mana ba anguwa zaki ba shine kika tsara wannan kwalliyar a fuskarki".


Shiru tai cikin kunya sai kuma ta dago tadan kalle shi tace to kaima fa gashi nan kwalliyar kai kuma kila fita zakai wasu su ganka".


"Oh ni kishiyar kine"?.


"A'a amma ai yan mata zasu ganka" ta fada tana rufe baki.



"Shikenan na fasa fita tunda kishina kike amma kema wannan kwalliyar babu me ganinta".


Tun bata gama jin abinda yace ba ya dauketa suka shiga bedroom akan gado ya dorata yana kallon yadda ta zaro ido yace.


"Kwalliyar taki zan bata dama danni ya kamata ayita".


Tana yunkurin tashi zaune ya mayar da ita baya yana danneta tare da zuba mata kyawawan idonsa yana kallonta.



Rufe nata idon tai dan bata iya jurar kallonsa ba tanaji ya dora bakinsa akan nata ajiyar zuciya me karfi ta sauke sakamakon jin hannunsa cikin rigarta.


Sosai take samun nutsuwa duk lokacin da suke atare saidai tana shan bakar wuya ahannunsa abubuwa yake mata wanda kwakwalwarta bata iya dauka.


Abu kamar wasa da niyyar kiss kawai ya nufota sai gashi lokaci guda ya juye zuwa sha'awarta sosai baiso haka domin bayason yin latti a tafiyarsa amma bazai iya hakura da itaba.


Ita kanta ta gama tsumuwa da wasansa so kawai take aje babban aikitunda ga kan goshin ta yasa yatsan sa yana mata wa ni abu daya sake rudata.


Tafiya yaci gaba dayi da yatsan zuwa kirjinta da suke acike fam wani irin shigewa jikinsa tailokacin da yasa yatsar nasa cikin hq dinta tana kara rike shi sosai.


Zuwa wani lokaci ta saki numfashi jin ya shigar da joystick dinsa jikinta tana kwantar da kanta akan kirjinsa cikin dadin daya gama ratsa dukkan ilahirin jikinta.


Dukkan su ba wanda yasan inda kansa yake kusan dandanon yau daban ne dana kullum domin kasa barinta yai saida yai round na biyu hakan ma dan tayi mugun gajiya ne ayanayin ta ya sa kawai ya kyaleta.


Ruf da ciki tai tana sauke numfashi dakyar tare da rungume filo a kirjinta daga yadda take a kwance ya kwanta a bayanta yana sake buda kafafunta ya shigeta dakyau.


Ajiyar zuciya ta sauke tana lumshe ido gaba daya jikinta ya gama mutuw a saidaI idan zasu kwana ahaka baza ta gaji ba shidin na daban ne.


Fitar da joystick dinsa yayi daga jikinta ya sake saitawa ya danna saida ya lume duka ya fito dashi ya sake dannawa saida yai haka sau uku sannan ya sauka daga bayanta.


Tana bude ido sai cikin nasa da sauri ta mayar ta rufe tana kokarin juya masa baya ya riko ta yana matsowa da ita inda yake.


Muryarsa can kasa yace bude idonki kwalliyar ce kuma na gama batawa".


Sake runtse idon taitana kudundunewa cikin kunya kallon mintuna biyu ya mata kafin ya mike tanajin ya shiga toilet tai saurin rufe jikinta.


Harya fito ya sake sabon shiri tana kwance yaye bargon yai yana cewa madam ki tashi haka nan muyi sallama zan tafi dangin mahaifiyata".



Wani faduwa gaban Safah yai wanda bata san dalili ba a 360 ta tashi zaune tuna ba komai ajikin yasa ta yayi mo bargo.


Rike bargon yai yana kallonta yace na wuce ki kula" yana fadin haka ya juya yana fita.


Da kallo ta bishi sai kawai taji hawaye ya cika mata ido karshe ta samu kanta da fashewa da kuka".


Ammy ce zaune ta zuba tagumi na ciwon da jikinta ke mata gashi har yanzu labari baizo mata cewa Abdul-jabbar baida lafiya ba.


Marakisiyya da tun dazu ta gaji da tambayarta ta hakura taki mata magana.


Cikin naci dason jin kwakwaf tace Ammy meya same kine kikai shiru kuma jiya baki wuni agida ba ina kika je na".


"Gidan uban/ ki naje waike meye damuwarki da nine tashi kiban waje kafin naci mutuncin ki".


Mikewa marakisiyya tai Allah ya baki hakuri Ammy bani nakar zomon ba karki nemi hucewa akaina" tana fadin haka tabar mata part din.


Tsaki Ammy tai tana kallon hannunta inda bulalar ta shata tace Allahya isa wallahi ban yafe ba mitsiyacin dodo da baki kamar/ zunubi shege bankadadde duk ka fasa min jiki da bulala".



'Kauyen malam na Allah cikin farin ciki suka tarbe shida hidima= kamar/ kullum wanda yana matukar kaunar kakaninsa sosai.


Na Allah dake kallon Abdul-jabbar da murmushi yace" oh Abdullahi ashe rai kanga rayuwa rabon mu dakai harna manta tun zuwan da kukai da dan uwanka".



"To ba gani yau na dawo muku ba wai ina wayar dana baku mene amfaninta idan na kira kullum tana rufe".


"Ai Abdullahi ko lokacin da mukai waya dakai saida Safara'u ta dawo daga Adamawa sannan ta kunno mana kai".


"Yauwa dama tunda nazo inata so na tambayeka ita kuyi hakuri da rashin cika muku alkawari danai cewa zanzo daurin aurenta ban samu dama ba".


"Amma ina so na ganta muje ka raka ni gidan mijinta".


Kai malam ya girgiza cikin sanyin jiki yace Abdullahi babu rabon ku gana kaida yar uwarka saidai kayi hakuri".


"Kamarya mutuwa tai"?.



"A'a Abdullahi saidai yanzun bani da tabbacin tana raye ko tana mace".


"Saboda me ina take"?.


"Abdullahi Safara'u ta dade da bata tun ana gobe daurin aurenta wani yaikiran ta bamu da tabbacin saceta yai ko kasheta yai shikenan babu wanilabari akanta haryau".


"Kana nufin shikenan bakusan inda take ba ta bata".


"Eh saidai muyi hakuri mudau dangana bana tunanin tana raye domin da duk inda take zata nemi gida ta dawo".


Mikewa tsaye Abdul-jabbar yaicikin tashin hankali yace nizan koma".


Da mamaki malam yace daga zuwan ka kaga kada hakan ya daga maka hankali Allah ne me komai".


Cikin wani irin yanayi yace zan koma sai wataran" yana fadin haka ya nufin kofa ya fice".



Hadiza dake rike da bakitace innalillahi wainna ilaihi raji'un Allah ya kaika gida lafiya Abdullahi.



Amin Hadiza domin a yadda ya fita saidai kariya ubangiji.


Addu'a zamuyi masa Allah ya kaishi gida lafiya domin abin nasa yayi zafi.


Haka suka zauna cikin jimami da rashin kwanciyar hankalin abinda zai samu Abdul-jabbar din a hanya.



Wani bala'in gudu da yake da motar kamar zata tashi sama ikon Allah ne kawai yakai shi gida ko kashe motar baiyi ba ya fito ya hada gumi sosai.


Ana ta masa barka da zuwa amma bai kula kowa ba wata iriyar bakar hajijiya ce ta debe shilokaci guda ya daina ganin komai sai duhu yankar jiki yai zai fadi.


Da gudu fadawan dake kusa suka tare shi suna salati kai tsaye part din me martaba sukai dashi wanda yana ganinsu hankalinsa yai mugun tashi cikin bada umarnin yace maza su fita a tafi asibiti".


Safah kam dama bayan tayi wanka fasa zuwa gurin Zarishan tai haka nan taji duk jikinta ya mutu tana zaune a palor tayi tagumi.


Da gudu wata baiwa ta shigo tana cewa ranki ya dade ki gafarce ni".


Cikin faduwar gaba Safah tace Zaliha lafiya meya faru nagan ki a hargitse"?.


Sunkuyar dakai tai tana cewa ranki ya dade yanzu nan yarima Abdul-jabbar ya dawo yana fitowa amota aka ga ya fadi ba wanda yake da tabbacin yana raye ko baya raye".



Zaro ido Safah tai tare da dafe kirji cikin tashin hankali tai kofar fita da gudu ko hijab babu a jikinta.


Da sauri jakadiya ta riketa domin dama gurinta zata yanzu kuma ta ganta tana gudu babu takalmi babu hijab".


Tambayarta ta somayi Safah lafiya meya faru ki nutsu mana".



Kuka Safah ta fashe dashi tana rike hannun jakadiya tace" umma na shiga uku na lalace da gaske ya mutu"?.


A'a Safah bai mutu ba su me martaba sun tafi asibiti dashi yanzu insha Allahu zai samu lafiya zomuje ki kwantar da hankalinki".



Rawa sosai Ammy keyi cikin jin dadi tace ahayye nanaye shikenan burina ya gama cika akan ka Abdul-jabbar domin ka zama dan kwanciya tafiya saidai kaga wasu sunayi amma banda kai".



",ni Adama nafi karfin aja dani ka shiga tarko na wanda baza ka taba fita ba zaka gane kurenka muje zuwa shiri na gaba".




Zazzabi ne me zafiya rufe Safah cikin dare wanda kafin gari ya waye tayi suma yakai sau biyar tsoro ne ya kama jakadiya gari ko gama wayewa baiyi ba ta tafi part din Fatima domin ta sanar mata.



Masu gadin gurin suka ce tun jiya tana asibiti itama bata dawo gida ba.



Hankalin jakadiya yayi matukar tashi domin= bayan Fatiman batasan wanda zata fadawa damuwarta ba tunda duk su me martaba suna can hajiya da take tsohuwa bai kamata a tashi hankalinta ba.



Dawowa bangaren nasu tai ganin Zarisha a dakin zaune kusa da Safah yasa cikin sanyin jiki tace" Zarisha yaushe kika zo ko bayan fita ta"?.


"Eh umma tun jiya naso zuwa lokacin da Safwan ya fada min amma sai yace na bari sai yau".



Fuskar Safah ta kalla ganin idonta biyu yasa tace" sannu Safah ya jikin naki"?..



Kai Safah ta daga batare data yi magana basai kallonsu da take kamar bata taba ganinsu ba".


Muryarta a dashe sakamakon dadewa datai batai magana ba tace umma muje ki raka ni gurinsa dan Allah inason ganinsa idan harya mutu nima bazan iya rayuwa ba ya zama wani bangare a jikina shidin jigo ne na rayuwata".



"Kinga Safah kwantar da hankalinki zai samu lafiya ya dawo ku cigaba da rayuwa kinji Allah ne meyin komai".


Cikin mamaki Zarisha dake kallon Safah tace" amma yaushe haka ta faru naji kina cewa shine jigonki kenan ya karbeki matsayin mata a gareshi"?.



Jakadiya ce tace wacce magana kikeyi haka? Tsakanin mace da mijinta basai Allah ba".


Dan murmushi Zarisha tai" a'a kawai dai banyi tunanin haka ba da naga a yadda akai auren gashi yana zarginta da kashe masa doki".


"Eh komai na iya faruwa duk jin kan namiji mace na iya sarrafa shi tamkar yadda kike dibar ruwa a randa yayin da kike juya modar ki yadda kike so".


Sallama akai jakadiya ta amsa tana cewa waye karaso mana"..


Wata baiwa ce ta shigo tana cewa yarima Amfal yace idan matar yarima Abdul-jabbar tana nan ta fito sutafi asibiti".


Azabure Safah ta mike ko kwalli babu akanta take shirin ficewa".


Riketa jakadiya tai tana cewa. kalli a yadda zaki fita fa ba kwali ko takalmi balle hijab ki nutsu bari na baki kisa ku tafi".


Hijab ta dauko mata sabo ana lefen Zarisha da takalmi sannan tasa suka fita har inda yake tsaye jikin mota jakadiya ta rakata saida ta shiga suka tafi juya".


Tsaro sosai aka zuba a bangaren da suke suna shiga suka samu Fatima zaune da Ammy me martaba kuma yana ciki wucewa Amfal yai Safah kuma ta tsaya a gurinsu.



Cikin rashin walwala da faduwar gaba ta kalli Fatima domin ita zata iya tambaya tace" mami ya jikin nashi ya samu sauki"?.


Tun kafin Fatima tai magana Ammy dake gefen ta cikin farin cikin daya cika ranta tace" ''yata saidai muyi hakuri domin likita yace jijiyar motsi bata harbawa a jikinsa".


Wani irin dauke numfashi Safah tai idonta tamkar zasu fito waje saboda razana".


Ammy dake kallonta ta saki murmushi tana jinjina kai a ranta tace saura ke zaku ci 'kwal uban ku a hannuna".



Kuka ne ya kwacewa Safah ta durkusa a gurin cikin tsananin firgici ta soma maimaita kalmar shahada.


Dagota Fatima tai cikin tausayawa tace kiyi hakuri addu'a zaki dage da yimasa Allah zai bashi lafiya kuka bazai amfani ba".


Kai Safah ta daga tana goge hawayen fuskarta Fatima tace yauwa yata Allah shine madogara cuta ba mutuwa bace kisa haka aranki".




Murtala na zaune kusa da baffa yazo su gaisa baffa ya kalleshi yana cewa" Murtala jiya mahaifinka ya sameni akan ya maka maganar auren Bilkisu yar gidan Balarabe tun watan daya wuce amma baka bashi amsa ba shine yace na kira ka na tambaye ka meyasa"?.



"Baffa dan Allah ku fahimce ni bazan yi aure ba".


"To amma meyasa murtala kowan ne bawa fa akwai tasa jarrabawar kuma kai musulmi ne meyasa baza kai kokakin cinye taka jarrabawar ba sai ka samu mafi alkhairi daga abinda kake so".



"Baffa banajin zan samu wata yarinya wacce zata iya maye min gurbin Safara'u dana rasa sabod.....


Katse shi baffa yai da cewa koda Nazira ce"?.


Shiru murtala yai tare da sunkuyar dakai ya akai baffa ya sani bayan a boye yaje gurinta baifi sau uku ba.



Murmushi baffa yai yana cewa nace koda Nazira ce ka bani amsa"?.


Cikin basarwa murtala yace baffa waye ya fada maka naje gurinta"?.


"Babu kowa ba wanda ya fada min da idona na ganka kona fada maka kalar kayan da kasa ka a ranar"?.



"A'a baffa basai ka fada ba na yarda naje amma aiban sake komawa ba na fasa".


"Meyasa baka sonta ne"?.

"Eh baffa zuciyata ta Safah ce ita kadai".



"Kai baffa ya girgiza murtala ka daina batawa kanka lokaci zuciyarka tana maka saka tana yaudararka akan abinda bashi da bashi tabbas".


"Meyasa kace haka baffa"?.


"Murtala bana jin Safara'u tana raye domin da yanzu ta nemi inda muke ta dawo gida duk rintsi kayi tunani".


Cikin rudewa murtala yace baffa bata mutu ba kila tayi nisa damu ne sosai kada mu= cire rai".


"Shikenan murtala zamu cigaba da addu'ar Allah ya bayyana ta indai har tana raye maganar Nazira kuma zanje gurin mahaifinta".


Baki murtala ya bude zaiyi magana baffa ya katseshi" a'a murtala kada kamin musu bana son jin wata magana wannan karon dole kai aure idan Safara'un ta dawo ka aureta daga baya".


Mikewa murtala yai cikin ladabi yace shikenan baffa nagode sai anjima".


"To Allah ya maka albarka".


"Ameen yace yana fita yayin daya bar baffa da mamakin wacce irin soyayya yakewa Safara'un sa".



YUSRAH MUSA ABUBAKAR.


#YUSRAHMS#
NO.91👉 92
Abu kamar wasa tun suna sa ran tashin Abdul-jabbar a kwana kusa har akai wata babu wani labari me dadi yana nan a yadda yake ba wanda yakai Ammy Farin ciki".



Gashi salla babba tazo takanas me martaba ya samu Amfal akan ya wakilce shi ayI hawa amma Amfal ya kama kuka yace bazai iyaba dan uwansa na halin rai ko mutuwa shi kuma yana bikin salla.



Wannan maganar dayai tayi matukar kona ran Ammy cikin fushi taje har part dinsa yana zaune sai saukar mari yaji".


Cikin tsawa Ammy ta soma magana" Amfal kana da hankali kuwa wanne irin sakarai ne kai albasa batai halin ruwa ba kodan ba nono na kasha ba amma wallahi an cuce ni shiyasa ka zama sususu biyo tanan.


"Zaka tashi kaje kace wa mahaifinka/ zakai hawan nan ko saina tsine maka ka lalace".



Cikin takaici/Amfal dake kallonta yace Ammy ki tsine min din da zaifi/ akan abinda kike so nayi na gwammaci tsinuwarki a kaina dan uwana ne fa yake gadon asibiti a kwance amma ni saina samuu damar hawa bazan iyaba komai farin ciki ke samar dashi dan uwana shine rayuwata ki fatan ya tashi domin

Please Login or Register in order to submit comment