Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsokanar ki kawai yake dan yaga yadda zaki yi dan Allah ki nutsu".

Dan dakatawa hajiya tayi tace" iye Abdullahi me kake cewa😁"? yadda tayi maganar saida tasa Abdul-jabbar yay murmushin dabai niyya ba yace" cewa nayi Amfal wasa yake miki tsokanar ki yayi don yaga yadda zakiyi bashi da wasu aljanu shima da zai gansu kila ya suma dan kin fishi jarumta".

Kallon Amfal hajiya tayi ganin yadda yake kallonta yana dariya tace" au dama karya kake ja'iri har kasa na bata hawaye na wallh zonan saika ci ubanka" da gudu ya tashi ganin ta dauko sanda yay hanyar fita yana cewa" wato hajiya yau bros ya hada mu fada harda dauko sanda to yi hakuri wasa nake miki haba masoyiyar kinsan fa nida ke bata baci".


Binsa hajiya tay inji ubanwa bata baci bayan gashi kana neman dora min hawan jini Allah inna kama ka Amfala saika ci jakin uban ka"lekowa yay yana mata gwalo yace" ni Abbana baida jaki sai doki in marmarin ci kike zansa a yanka miki " .
Hararar sa hajiya tay tana cewa "saboda ga mayya ko? Zan rike kane zakai bayani".

Matsowa kusa da ita yay yace"zanyi bayani kam tunda yanzu har kuka ma nayi saboda ina tsoron mutuw,........rufe masa baki Abdul-jabbar yay yana cewa"saida safe hajiya ki hakuri da halin Amfal "batai magana ba yaja hannunsa suka fita daga part dinta sosai Amfal ke dariya daga baya kuma yayi shiru yana cewa"bros muje gurin Abba man ya sa mana albarka".

Kallon you are not so kind Abdul-jabbar ya masa yana cewa" eh mezai hana muje gurinsa bayan ka gama burkita masa uwa saiya baka albarka malam babu inda zaka wuce muje "part dinsu suka wuce Amfal na kwaikwayon muryar hajiya inda tace"na shiga uku ni Hauwa'u da gaske kake".


Misalin karfe goma na dare Safah ta fito daga bangaren su hajiya Binta zata tafi nasu tana cikin tafiya tazo saitin wasu fulawoyi masu yawa taji kamar motsin tafiya a bayanta dakatawa tay tare da cewa "waye anan? Jin shiru yasa cikin tsoro ta soma waige waige amma bata ga komai ba ta juya zata ci gaba da kenan taji an shaka mata abu a hanci wanda cikin sakan ta zube a gurin.

Murmushi mk dake tsaye a kanta yayi cikin jin dadin ganin yau tarkonsa ya kama kurciya dukawa saitin fuskarta yay yana cewa" humm big girl yarinya mai wayo me kike tunani a kaina dama kawai na zuba miki ido ne ki gama zille zillen ki akwai ranar kama ki kuma gata tazo baza ki iya kwatar kanki ba a hannu na babu wanda ya isa ya cece ki yanzu lokaci na ne".



Tofa me yake shirin faruwa ne reader's?
Shin me mk yake nufi akan Safah?
Zai cika burinsa kuwa,?


Domin samun amsoshin wadannan tambayoyi mu hade a next page amma ba gobe sai jibi sai naga comment naku tukuna koda ma zanci gaba nagode da yabo taku har kullum YUSRAH MUSA ABUBAKAR GIMBA )()(Mrs Al'ameen Ahmad ce)()( till we meet").

ONE LOVE
👉👉 ☝ 💝



WRITTEN BY
MRS AL'AMEEN AHMAD CE



💫ANNURI WRITER'S ASSOCIATION💫
(😘home of hospitality and harmony)


🍇🍇🍇🍇🍇🍇
SAFREEYYAH
🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Ayi hakuri idan an samu typing error🚨 matsalan ba daga ni bane daga keyboard ne😜.


@Yusrahmusa ta kowa ce



ASSALAM FANS MASOYA😜 AYYA KUYI HAKURI NAGA YAWAN KORAFE KORAFEN KU DA KUKE TURO MIN AKAN MK CEWA DON ALLAH KAR NACE FAYDE ZAIWA SAFAH INA BA HAKA ABIN YAKE BA IDAN HAKA TA FARU KUMA MENE RIBAR LITTAFIN TAYA MA HAKAN ZAI FARU BAYAN INA GURIN😜🙃 KU KWANTAR DA HANKALIN KU TAMKAR KUN HAU JIRGIN SAMA MAI YA KARE.

"KORAFIN KU AKAN IRIN RASHIN JIN DADIN DA SAFAH KEYI TO AI DAMA HAKA ABIN YAKE A RAYUWA DOLE BAZA KA TABBATA KANA CIKIN FARIN CIKI BA DOLE WATA RANA KA SHIGA KUNCIN RAYUWA AMMA KU KARA HAKURI )(IT IS SAID THAT SUCCESS COMES AFTER TEARS😢)(KO A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM IDAN KUKA DUBA ZAKU GA HAKA TAKE KUJI KU 'KI JI KU GANI KU 'KI GANI ZAMAN SAFAH A GIDAN SU MK NA DAN KARAMIN LOKACI NE KUNSAN ANCE {YOU MUST SUFFER😭 BEFORE YOU SUCCEED🙆😃}.

"TO NASARA TANA GABA FARIN CIKIN SAFAH NA GABA KUDAI KU KASANCE DA BINTU MUSA ABUBAKAR KU KASHE KUNNEN👂 KU DOMIN JIN YADDA LABARIN ZAI KASANCE SAIKU BUDE IDANUWAN👀 KU DA KYAU KUSHA KARATU📖.




Musamman Zarah dan Adam kinfi kowa to am sorry nima bada sona bane labarin ne yazo a haka nasan kin damu kuma kina nuna kaunar ki ga Littafin nan nagode da yabawa Allah ya barmu tare yar uwa, God bless you Ameeen.





Na gode sosai masoya masu comment Allah ya saka da alkhairi gaskiya kuna matukar burge ni kuma ina jin dadin hakan da kuke min sharshin ku ga wannan littafin yana sake zaburar dani wajen ganin na nutsu na kawo muku duk wani abu da nasan inna rubata zai saku nishadi fata naa ku Amfana da kyawawan abubuwan da kukai karo dasu masu kyau ku zubar da wanda baiyi ba kamar dai halayyar mk da dabi'un ammy dana Asabe Allah ya bamu dacewa amin.


#$hare
#✅ote
#¢omment
And like 💝



♈USRAH ♏USA 🅰BUBAKAR
(Mrs Al'ameen ahmad ce)


SAYYIDUL ISTIGFARI📿👇.
👏Allahuma anta rabbi la'ilaha illah anta kala'kata ni wa ana abduka wa ana ala ahdika wa wa'adika mastada'atu a'uzubika min sharril ma sana'atu abu'u laka bi ni'imatika alayyah wa abu'u bi zambi fagfilli fa innahu la yagfiriz zunubi illah anta🙏.

{Ya Allah lallai kaine ubangiji na babu abin bautawa daa gaskiya saikai, ka halicce nI kuma nine/nice bawan ka kuma lallai ina kan alkawarin ka gwargwadon ikona ina ikrarin ni'imar ka aa kaina kuma ina ina ikrarin zunubi na ka gafarta mini domin ba mai gafartawa sai kai"}.


"Ya hayyu ya kayyum bi rahmatika astagisu aslihli sha'ani kulluhu wala takilni ilah nafsi darfata aynun👏.



#YUSRAHMS#
NO.29👉 30
Fitowar Asabe kenan a daki ganin Baffa zaune ya zubawa guri daya ido yasa ta karaso tana cewa" a'a ni Indo malam irin wannan tagumi haka kodai kana tunanin inda 'yarka take ashe dama kanka zai gwaro da bango kaga dai yanzu ka gane gaskiya maryama ba mutuniyar arziki bace ta rude ka ta yaudare ka da dubu biyar ta gudu ma da 'ya tana can tana kasuwanci da ita nasan yanzu idan kididdigewa za'ai ta samu kudi da Safara'u yakai miliyan biyar kai kana nan kana hankara baki yarka tana binni".


Ganin bai kula taba taci gaba" wai malam baka jina ne ko kuma suman zaune kai"? gara ka daina wahalar da kanka dan Safara'u dai yanzu ta maka nisa ba lallai ku hadu kwana kusa ba kuma ba fata nayi maka ba amma sai kayi kuka da idanunka kafin kaga safara'u idan ma zaka sake ganin ta kenan dan bana tunanin idan ta dawo zata kalle ka matsayin mahaifin ta tunda taje ta ga bariki idonta yaga manyan alhazai masu kudi da mukamai ta waye tasan takan duniya sai hakuri fa malam yanzu kaida yarka saidai kallo daga nesa" ta karasa maganar kamar zata sheke da dariya dan murna.

Tunda ta fara magana Baffa ko motsawa baiyi ba saida ta gama ya dago yana kallonta cikin takaicin irin furucin data fada yanzun yace" aike Asabe na dade da sanin idan har ana maganar masu hankali bake a ciki idan banda shashanci ni kike iya tsayawa akai kina fadar dukkan abinda yazo bakin ki wanda ko mahaukacin da yake turu bazai aikata haka ba nagode basai kin nuna min a zahiri ba dama na dade da sanin ba kaunar Safara'u kike ba kuma in Allah yaso wata rana saikin ci arzikin ta nisa kuma da kika ambata zatai min wannan mummunar maganar taki ta koma kanki ke zataiwa nisa saboda babu wani hadin dangantaka tsakanin ku auren mahaifin ta kawai kike kuma yadda baki karbeta matsayin 'ya ba itama batayi miki kallon uwa ki rubuta ki aje nina fada miki safara'u mai kashin arziki ce kuma ina ji a jikina zata taka wani babban mataki wanda ke Asabe harki mutu a cikin zuriyar ku baza a samu kamar ta ba".



Asabe datai tsuru tsuru tana kallon Baffa tace" abin kuma harda gori daga na fadi gaskiya sai cibi ya zama 'kari Allah ya bada hakuri masu 'ya mai 'kashin arziki taya kake tunanin wata rana zata daukaka tana yar talaka saidai idan asiri zakai idan ta dawo tace ta gano wani mai kudin sai kayi addu'ar kiranye ya biyo ta ya aura shikenan burinka ya cika kai kuma ka samu inuwar fakewa kayan abinci sutura da ragon sallarka duk shekara a sama aina gane nufin maganar ka kila wata rana ma kace zaka koma can gidan nata da zama idan kaga daula tayi yawa hummm gaskiya malam ka rage son zuciya duk wanda yahau motar kwadayi dai zai sauka tashar wulakanci kaima haka kake so kodan nasan kafin ya sakota ta taro maka dan wani abun sai a zo ayita fama ubah kwadayi 'ya son zuciya dangi ya lalace".


Babu shakka maganar asabe tana mugun kona ran Baffa ji yake kamar yace ya saketa sanin zuciya bata da 'kashi kuma tabbas idan taci gaba da tsaiwa yana ganinta zai iya furta mata sakin sai kawai yace" Asabe bar gurin nan bacewa ganin na kafin na miki abinda zaki dana sani mutuniyar banza kin girma amma hankali har yanzu bai isheki ba".


Jin abinda yake cewa Asabe tasan saki yake nufi da sauri tabar gurin tana yin inda murhu yake tace" yi hakuri malam bani nakar zomon ba rataya aka bani kuma ban karba ba laifin maryama ne data gudu maka da 'ya karka nemi hucewa a kaina da girma na ka tura ni gidan mu".
Ganin bai kula taba ya mike zai fita tace" kadan turo min malu zai sayo min shinkafa a shagon murtala sirikin ka".
Ba tare daya juyo ba ko ya daina tafiya ya bata amsa "babu wanda zan turo almajirai na ba yawace yawacen banza iyayensu suka turo su ba ki nemi wanda zaki rika aika daga yau da karatun su zasu ji koda aiken sana'ar ki"yana kaiwa ya wuce binsa Asabe tay da kallo tana dariyar jin dadi tace"oho dai ta haushi ta biyo Allah yasa daga can Adamawan su filla su kara gaba karsu dawo ko 'yan yankan kai su sace su ".


=="="=="="==
Yau su Abdul-jabbar zasu bar Nigeria zasu tafi UK bayan sun gama shiri part din hajiya suka shiga tana ganin su tace" tofa soja marmari daga nesa soja mazajen fama kune tuwon 'kaya miyar allura harkun shirya kenan? to Allah ya kiyaye ya kare mana ku" Amfal ta kalla "kai kuma wannan katon takalmi da kasa kamar bulo ai zafi ma ya isheka kafin kuje zai takura maka daka cire kasa wani".

A'a barni dashi hajiya da kinsan irin dadin da yake dashi da yanzu kince a sayo miki kema kina sawa lokacin sanyi".


"O'o ni bana bukata kaidin dai daya zame maka wajibi sai kaita fama" Abdul'jabbar ta kalla daya zuba mata ido tana cewa" miskili na yau ko yar maganar bazan samu ayimin ba kenan "?.

Murmushi yayi amma baiyi magana ba ya mayar da kallonsa gurin Amfal yana masa alama su tafi juyawa sukai yayin da hajiya ta bisu da kallo tana musu kyakkyawar addu'a har suka fita.


Basu jima a gurin Abban su ba suka fito rakiya ya musu har inda motar da zata kaisu airport take yana musu fatan alkhari zasu shiga mota Amfal ya tsaya yana matsawa kusa Emir cikin rada ya masa magana wanda ba shiri Emir ya kalle shi".
A marairaice ganin irin kallon da Emir yake masa yace" dan Allah Abba ko bayan tafiyar mu kayi tunani akan abinda na fada maka karka kalli Ammy hakan da zakayi shine daidai".

Kai Emir ya jinjina cikin murmushi yace" to na amince amma sai nayi tunani Allah ya kiyaye hanya" ran Amfal fari tar ya shiga mota suka hari airport ganin yadda yake farin ciki yasa Abdul-jabbar yace" waikai lafiyan ka kalau kuwa me kake fadawa Abba"? Dariya Amfal yay yana cewa "sorry bros idan na fada maka zaka bata min shiri kawai idan lokaci yayi zaka gane komai so nake wata ta fahimci rayuwa".

Shikenan Allah yasa naga alkhairi dan nasan baka da sauki a iya abinda kaiwa hajiya" matsowa kusa dashi Amfal yay yana cewa" Allah alkhairin na fada masa kasan bazan yiwa Abba wasa ba" kai Abdul-jabbar ya daga baiyi magana ba har suka karasa airport din.




Farkawar Safah kenan ta tsinci kanta kwance kan wani tafkeken gado da akaiwa ado da wasu irin jajaye da fararen flowers masu kyau a wani tsararran bedroom daya sha kwalliya ta ko'ina abubuwan 'kayatarwa ne kallonta takai jikin bangon dakin inda rubutu yake ta walwali ansa" I LOVE YOU SAFAH" PLEASE YOU LOVE ME, DON'T RUN AWAY FROM ME, DON'T LEAVE ME ALONE, I DON'T WANT MARRY SOMEONE BUT YOU,I DON'T WANT LOSING OF YOU, YOU'RE MY HEART MY DREAM YOU ARE SO SPECIAL THAT I LOVE, LIFE WITHOUT YOU LIKE A LIVE IN THE PRISON BE IN MY PART AND REMOVE MY TEARS".

Abinda ta gani kenan yana haskawa da kaloli daban daban wanda yasa hankalinta yayi mugun tashi don ko shakka batai babu wanda zai iya yi mata haka sai mk to me yake nufi ita zata soshi kuma ta aure shi? Dora hannu tayi aka tace" na shiga uku ubangiji kaine gata na ka fidda ni daga tarkon mutumin nan ka zame min kariya daga sharrin sa".

Mikewa tay tare da saukowa daga gadon tayi hanyar fita ta kuwa taki sa'a kofar ba'a rufe take ba da sauri amma cikin sanda ta soma tafiya tana waige-waige har tazo palor sauke ajiyar zuciya tay duk da bata san iya girman gidan su mk ba amma tasan nan ba gidan bane wani wurin ne dabam ya kawo ta meyasa zai mata haka? Wata zuciyar tace mata"Safah karki tsaya bata lokacin ki anan har yazo ya sameki ki tuna had'arin da kike ciki yanzu da inda kike kiyi kokarin ceton kanki ki kubuta shine mafita.


Duba ko'ina tay koda mai kallon ta ganin babu kowa yasa a hanzarce da dukkan karfinta tay kofar fita a palon amma kofar tana rufe jijjigawa tay ko zata samu ta bude saidai tana nan kyam tsaye tayi a gurin cikin rudani da tunanin yadda zatay ta fita daga wannan kaddara data same ta kawai taji kara alamar an zura key za'a bude kofan da sauri taja baya cikin tashin hankali gaban ta na dukan dari💯 dari💯 .



Shigowa mk yayi ganin Safah tsaye yasa ya sakar mata murmushi yana zama akan kujera tare da dora kafa daya kan daya yana mata wani irin kallon dake sake burkita mata lissafi yace" welcome to our home my pretty zauna mana bari na kawo miki abin sha tunda yau ke bakuwa tace ya kamata na karramaki".


MRS AL'AMEEN AHMAD CE.
WE WILL MEET AGAIN.

TO READER'S NIMA BARI NA KARRAMA😜 KU NA TSAYA ANAN SAI IDAN ALLAH YA KAIMU ZUWA GOBE MU DORA INDA MUKA TSAYA TNX🤗 FOR UR SUPPORTS.




Typing©¥$®


SAFREEYYAH


💫AnNuRi WrItEr's AsSoCiAtIoN💫
(HoMe Of HoSpItAlItY AnD HaRmOnY)



#[email protected]


"Wannan page din na bros dina ne Usman Ibrahim Usman da kuma Sulaiman Ibrahim Usman fatan Allah ya kara hada kan zumuncin mu🙏".


YuSrAh MuSa AbUbAkAr mai tambarin YMA Dutse new world new life and new style.


#YUSRAHMS#
NO.31👉 32
Mikewa yayi yana shiga wata kofa ya dade sosai kafin ya fito rike da wasu kalar bottles Safah bata taba ganin irin su ba zama yay yana zubawa a cup sannan ya dago yace" big girl come and sit down mana kamar wata ba wayayyiya ba karki bani kunya kinga madam nutsu naga kinyi wani iri ba wani abu zanyi miki ba taimakon kai da kai ne ina so ki amince min ki bani kanki Safah ni kuma nayi miki alkawari zan baki duk abinda kike so kuma babu wanda zaisan hakan ta faru tsakanin mu amma me kika ce ".


Wani kallon baka da hankali tayi masa cikin takaicin maganganun da suke fitowa daga bakin sa tace" Allah ya sauwake wallh Allah ya rufa asiri nice zan baka kaina nayi maka kala da irin banzayen karuwan da kake debowa kana abinda kaga dama dasu ka basu wani banzan kudin ka mara amfani toni ban kasance 'yar iska irin kaba ka rabu dani nayi rayuwa ta na tsane ka na tsani ganin ka domin baka cancanti a soka ba baza kuma ka samu abinda kake nema a guri na ba har abada nafi karfin wulakancin ka kadai nemi mai hali irin naka amma badai ni Safah ba".



Zaro ido mk yayi yana kallon ta da mamakin yadda ta iya kallon kwayar idonsa babu tsoro ta fada masa son ranta, kara bude idonsa yayi sosai a kanta yace" ni kika cewa dan iska kike fadawa wadannan maganganun saboda na fada miki bukatar da nake so a gurin ki"?.

Kanta tsaye tace" na fada mk kuma ka mayar dani inda ka dauko ni"?.

"Idan kuma na 'kifa akwai abinda kika isa yi ne ko wani matakin da zaki dauka"?.


Batare da wani jin d'ar ba tace" ba iya daya ba akwai matakai da yawa dazan taka kuma na tona maka asiri a gurin mahaifan ka daka zalunta kayi watsi da tarbiyyar da suka baka ka bata musu suna daga yanzu idan na sanar dasu dole ka datse alakar ka da kowacce ballagaza mara daraja kayi aure sai naga karshen iskanci".



Dariya ya sheke da ita yana nuna Safah da yatsa alamar maganganun ta nishadi kawai suka sashi ya dade yana dariyar har Safah tayi tunanin ko ya zare ne sai da yayi mai isarsa daga baya ya tsagaita yana mikewa daga inda yake ya fara takawa yana nufar ta fuskarsa a hade sosai kamar ba yanzu ya gama dariya ba.

Cikin tsoron abinda zai faru ganin yadda ya nufo ta yasa ta soma ja da baya idonta fal da hawaye bai daina binta ba saida ta kure bango kuka ta saki a daidai ya karaso inda take takurewa tayi tare da kankame jikinta guri daya bata bukatar mk ya taba ta.

Idanuwan ta suna rufe amma tasan yaa karaso gaba daya ta saddakar yau bazata taba tsira a gurin sa ba ji tayi yace"big girl" kuma muryarsa is slowly a nutse kamar bashi ba.

Hakan ne ya bata damar iya bude idonta da sukai ja tana kallon sa kneeldown yayi a gaban ta zai rike mata hannu ta goce bai sake kokarin rike ta ba ya soma magana "big girl ina sonki bada wasa ko yaudara ba da gaske nake na janye kudiri na a kanki yanzu son aure nake miki please try to understand karki watsi dani wallh har cikin zuciyata kece mace ta farko da naji zan iya rayuwar aure da ita ki amince min Safah ina sonki".


Kai safah ta girgiza muryarta na rawa tace" kayi hakuri mk bazan iya auren kaba nima inaso ka fahimce ni bazan iya zama inuwa daya dakai ba".


Cikin damuwa mk yace" but why"?

"Saboda bana sonka dan Allah ka rabu dani".


Sosai yaa zuba mata ido babu kyaftawa yana maimaita "saboda bana sonka ka rabu dani" mikewa tsaye yayi yana tafiya da baya da baya har ya koma kan kujerar daya tashi zama yay yana cira kwalba guda daya tare da runtse idonsa ya soma sha Safah na kallon shi wani irin jiifa yay da kwalbar yana huci ta daki bango ta ragargaje bude idonsa da sukai wani irin jawur kamar jini yayi numfashin yana fita da sauri ya kalli Safah da jikinta ke rawa yace" I love you" ya fada yana bude hannuwan sa alamar ta zo gareshi.

Kuka Safah keyi don gabadaya mka ya gama tsorata daa lamarinsa ganin taki zuwa sai kuka da take kawai yadau waya tare dayin kira Safah batasan dawa yake waya ba kawai taji yace"Seeker kizo gidana yanzu ina jiranki"daga haka bai sake cewa komai ya aje wayar yana zamewa ya kwanta akan kujerar.


Da kamar awa daya wata lady ta shigo da wata shara-sharar riga a jikinta da skirt iya gwiwa kanta babu ko kwalli tasha kitson attact kanana masu mugun tsayi har wajen cinyoyinta suka zo baisan ta shigo ba saboda kofar palon dama a bude take bata lura da safah dake tsaye can gefe ba gurinsa ta karasa ganin idonsa a rufe yasa ta duka tare da kissing din bakinsa wanda jin hakan da yay ya tabbatar masa cewa ta karaso bude idonsa yayi yana tashi zaune ya rungume ta"'


Muryar ta a shagwabe tace" nayi kewarka sosai me yasa ka daina kirana idan na kiraka kaki dagawa ko naji kayi reject na shiga damuwa sosai yanzun ma ban tabbatar da gaske kaine ba saida nazo na ganka".

Sakin ta yayi yana cewa "kwana zaki tayani fa ba surutu ba"

Jin haka yasa Seeker ta fahimci abinda yake nufi mikewa tsaye tayi tana cire kayan jikinta wanda dama already shi 3quater ne kadai a jikinsa kansa tahau takwanta tana kuma dora bakinta a nasa shima zagaye hannuwansa yay a bayan ta.


Safah dake tsaye ganin abinda suke yasa wasu irin zafafan hawaye suka soma zuba daga idon ta cikin sauri ta juya musu baya ga wata irin tsana da kiyayyar mk da suka sake mamaye ta lokaci guda".


Tana jin yadda suke sambatu wanda hakan ya tabbatar mata da suna making sex ne yayin da hawaye ya cigaba da ambaliya a fuskarta wannan wacce irin bagidajiyar bahaguwar rayuwa mk ya zabarwa kansa .


Tayi mugun gajiya da tsaiwar amma tunanin haram da zata juyo ta ganewa idonta yasa kawai ta daure taci gaba da tsaiwa har taji palon yay shiru zatonta ma sun bar palon ne amma me tana juyowa ta gansu kwance akan kujera.

Murmushi mk ya mata yana cewa "big girl kinga wayayyiya ba irinki mai dod'ad'd'iyar kwakwalwa ba kin fahimta kema taho duk da nasan ke virgin ce amma babu matsala zan biki a sannu daga nan zuwa wayewar gari zan iya da dukkan ku biyun" kukan takaici ta fashe dashi tana dauke kanta daga saitinsu ganin kofar palon a bude yasa da gudu ta fice dukda dare yaja amma haka take tafiya a layi babu kowa gashi batama san hanyar da zata bi taje gida ba,.

Haske ta gani yana tahowa ta bayan ta cikin tsoro ta waiga daidai isowar motar gabanta sauke glass din mk yay yana kallonta yace shigo man na mayar dake inda na dauko ki kamar yadda kika bukata ko idan na barki zaki iya komawa gidan da kanki"?

Sanin bata da wata mafita sai hakan yasa dole ta shiga suka tafi saboda kada mai gadi ya gansu saiya tsayar da motar a nesa da gidan suka karaso a kafa ta wata kofar sirri suka shiga saida ya rakata har kofar bangaren su ba tare da yayi mata magana ba ya juya da harara ta rakashi tana bude kofa ta shiga dama tasan baba Maryam bata nan taje yola a matukar gajiye ta kwanta duk jikinta na mata ciwo gashi ta gagara yin bacci sai juyi take tana tunanin abinda mk yayi gani take kamar a mafarki akayi komai har sallar asuba bata iya runtsawa ba.



Bayan tayi sallah gari yayi haske ganin da nepa yasa ta jona ruwan zafi a heater tayi wanka saida ta shirya sannan ta tafi part din hajiya ganin babu kowa a palor alamar basu fito ba yasa ta wuce kitchen Salmah ta gani da Alawiyyah a kitchen din suna hada kayan breakfast da mamaki tace sannunku harkun fara baku jirani nazo ba".

Dukkan su

Please Login or Register in order to submit comment