Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bayyanar da rashin tsoro koda kuwa tsoron na cikin zuciyarki."

Kallon shi Deejerh ta yi ta ce, "Thank You." A gajarce ta dauki Asher ta nufi mota.
Binta Xavier ya yi suka shiga cikin gari gun su Haiydar.

★★★Zaid zaune a office dinsa yana saka da warwara murmushin da ke fuskar Deejerh kawai yake hangowa yana jin takaici har cikin ransa da jin cewa me yasa ma a lokacin bai kwasheta da mari ba.

Rohaan ne ya shiga office din yana fadin, "Sir wannan yaron fa inaga nata ne domin duk bincikenmu shi bamu samo komai akan shi ba,sauran yaran duk munga iyayensu, tabbas wannan ɗanta ne take boyewa."

"Ba zai yiwu ba, sai nayi maganin yarinyar nan sai na zama silar tarwatsa rayuwarta, wato har Ɗa gareta? Yaro ma gareta? Yarone da ita,ni tayi mun silar da ba zan taba ganin jinina ba amman ita ta ga nata? Ina...ina.. ba zai yiwu ba,ba ma zai taba yiwuwa ba,sai naga bayanta daga ita har yaron nata." Ya karasa maganar cikin daga murya yana fasa kofin glass din da ke hannunshi.

Kasa zaman office din ya yi kai tsaye ya wuce gida.
Yana shiga Huda ta tawo da sauri ta rugume shi tana fadin, "kamar ko kasan Baby na jin kewarka welcome Dear."
Ta fada tana kokarin balle masa bottle din riga.
Cikin fushi ya bangajeta har sai da ta fadi.
Ya tafi abunsa ba tare da ko ya juya ba bare ya kalleta.
Haka ta baje a kasa ga katon ciki.
Kuma ta bugu sosai kamar zata yi kuka.
Cikin fushi ta ce, "mugu kawai wallahi sai nayi maganinka zan rama."
Ta jima agun kafin da kyar ta samu ta tashi, tana tashi ta yi dakinsa,kofar a rufe da alama yasa key ta ciki.
Ba yadda ta iya haka tayi tsaki ta koma dakinta tana shafa cikin tare da yin surutai, "kun ga wannan Dadyn naku? Bai da maraba da babu inaga maza ya rako duniya domin ni da nake mace ma na fi shi amfani."

★★
Dare
Haiydar, Khalil da Farouk ne zaune a palourn su kadai.
Farouk ya ce, "An samu gidan mai kyau kuma da shago wanda za a iya budewa babbanta yana business dinsa a gida hankali kwance, and kuma arean yanayinsa zasu ji dadin zama sosai."

Khalil ya ce, "to me kuke ganin za a zuba masu a shagon wanda zai samu karɓuwa Sosai a arean?"

Haiydar ya ce, "Ehto a binciken da nayi kamar Jewelries ne abun zai tafi yadda a keso kasancewar babu wani babban shagonsu anan kuma arean yawanci attajirai ne da matansu indai aka bude babban store na jewelries aka diban masu yara kamar guda biyu ina ganin komai zai tafi daidai In sha Allah kuma nasa a kawo masu mota Momyn nata da Dadyn."

Khalil ya ce, "aikinku na kyau kuma na ji dadi matuka hakan tamkar yiwa Iyayenmu da suka haifemune domin Mahaifan daya a cikin mu namu ne duka na tabbatar da cewa Deejerh zata ji matukar farinciki kuma kima da darajarmu a idanunta zai karu sannan zata kara tabbatar da cewa mu din tsintsiyane madauri daya ba tare da jin shakka ko jin dar din kasancewa a tare ba,

sanya murmushi a fuskokinmu ma wajibine ba iyaka na al'umma ba, zamu sharewa junanmu hawaye kuma zamu tallafawa junanmu mu tsaya tsayin daka wajen daidaita kowanni lamari da zai shigo mana rayuwa,

gobe zamu je a siyo komai a sanya a shagon tunda shi gidan daman komai akwai , sannan kar ku manta fa har yanzu Deejerh bata san cewa ita suspect ba ce kan safarar Kush da Uncle dinta ke yi,ayi kokari gurin kara tabbatar da danne sanin nata kusan ba isasshiyar lafiya gareta ba Xavier zai ji da komai In sha Allah abun godiyan ma shine da ya kasance shine aka daura akan case din yazo mana cikin sauki."

Farouk ya ce, "a kullum muna bayan junanmu da ikon Allah, maganar case din kam ko ni bana goyon bayan ta sani domin inta sani za a iya samun matsala shidai ya ci gaba da aikinsa kawai."

Haiydar ya ce, "hakan ya fi kam."
Muryar Zeeyter suka ji tana kiran Haiydar, "Sunshine."

Ya amsa da, " YesBright Eye ina zuwa, nikam zan tafi Madam na jira fa kasan ba barci zatai ba in ba ta ganni a dakin nan ba"

Farouk ya ce, "To Mijin Tace atafi."
Dariya Haiydar ya yi ya ce, "Ni mijin kan tace ne ma ai ka sani mutuniyar taka ce ta iya love ba wasa."
Yana fada ya tafi da sauri.

Khalil ma ya ce, "to nima dai Gudnyt Dan Gauro."

Farouk ya girgiza kai, "babu damuwa duk ku gama akwai lokaci zan rama, Gudnyt."
Shima ya shige dakinsa.

Deejerh na barci ta ji ana yi mata zane a fuska.
Farkawan da zata yi ta ga Asher yana yi mata murmushi hannunsa dauke da Maker.
Kallonta ya yi ya kara sakin dariya yana nuna mata fuskarts ds hannu.
Da sauri Deejerh ta tashi ta kalli kanta a madubi.
Gwaigwai yan kananu ya zana mata guda uku daya a goshi
Daya a gefen fuska na dama dayan kuma gefen fuska na hagu.
Tana gani ta kalleshi yana dariya itama ta kama dariyan tana binshi da gudu.
Sai da suka zagaye dakin kafin ta samu ta cafkeshi, ta karbi makern shima ta zana masa.
Duka suka kalli kansu a madubu suka dunga dariya.
Dauko wayarta Asher ya yi ya mika mata da nufin ta masu hoto.
Haka kuwa suka dunga shan hotona ana wage baki ana dariya.

Kowa na barci a gidan amman ban da su, su lokacin ma suke tashen yin nishadinsu.
Sai da suka yi wasan su son ransu kafin barci ya kwashe su duka.
[5/26, 3:13 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *°°°VIXEEN°°°*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*https://www.facebook.com/106494781436168/*

_#5Stars/Zeeyter/Yel/Freeya/Vixen._

©️ *XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH*

PAGE-58

Washegari
Su Khalil sun gama shiryawa Dadyn Deejerh da Momynta komai na gida dana shop dinsu.

Daman tun dare Khalil ya sanar da su cewa zasu je suyi mata sallama saboda gobe zasu tafi.

Da rana misalin ƙarfe biyu dukansu suka shirya suka nufi gidansu Deejerhn.
Ban da Xavier shi ya rigasu fita ma sai Asher ya barwa Deejerhn.

Duka suka yi masu sallama kan cewa gobe zasu tafi Farouk ya ce amman kafin nan zasu dan fita dukansu yanzu tare.
Ba musu Momyn Deejerh da Dadynta suka amince.
Tafiya suke a mota cikin kwanciyar hankali har suka isa anguwar wacce kallo guda za a ayi mata lallai ansa cewa duk masu zama agun attajiran masu hannu da shuni ne,a ƙawace take da filawoyi da bishiyoyi da ke ba da ni'imammiyar iska.

Wani madaidaicin kerarren gida suka yi,kai tsaye mai gadin na ganinsu ya bude masu get.
Duka suka shiga ciki.
Sai da suka shiga suka zauna a palour zatonsu suna jiran masu gida su fito sai Khalil ya tashi tsaye da fadin, "Momy, Dadyn ina fatan wannan gidan ya muku kuma zaku ji dadin zama cikinsa? In kuma da akwai abun da bai muku ba ku fada za a iya canjawa In sha Allah."

Mamaki ne ya bayyana a fuskar Deejerh ita da Iyayenta.
Ta ma kasa rufe bakinta kallon Khalil kawai take.
Bata san lokacin da hawaye ya fara zuba daga idanunta ba ta ce, "What? Nan gidan kuma? Na su? Naa naa naa." Tama rasa abun cewa.

Haiydar ya ce, "karki manta Iyayen Ɗaya a cikinmu duka iyayenmu babu bambanci."

Momy Deejerh ma sai hawaye da sauri ta rungume Deejerh ta janyo Zeeyter da Zahra ma sannan suma su Khalil ta musu alama da hannu duka ta hada su waje daya ta rungume tana kuka ta ce, "bamu da bakin godiya a gareku sai dai fatan Alkairi da kuma fatan Allah ya tsare ku aduk inda zaku kasance, tabbas da ace iyaye sun san mai suka haifa a rayuwa ko ince Ubangiji na sanar da su wata nasara na rayuwar 'Ya'Yan da zasu haifa a duniya tabbas da sunyi kokarin yiwa yaransu rikon adalci da kyautatawa ba tare da son zuciya mun gode muku Allah ya saka da alkairi."

Shima Dadyn Deejerh rugume su ya yi kafin ya ce, "Allah ya yi albarka bamu da bakin godiya gare ku kam ko munce muna da shi ma ya yi kadan."

Khalil ya ce, "Ayyah Dady ai babu bukatar godiyan domin in muka yi muku kamar munwa kanmu ne, akwai shop dinku a ta ciki zamu shiga ku gani."

A tare Momyn Deejerh da Dadynta suka hada baki suna fadin, "Shop kuma?"

Suna shiga Shop din Momyn Deejerh ta kara fashewa da kuka, "Ashe zaki zam silar kai mu matsayin da bamu taba zato ba na yi kuskuren mofantar da rayuwarki tun kina da kuruciya? Ashe rashin hakuri da son zuciyata ba zai mun amfani ba?"

Zeeyter ce ta dafa su duka tana fadin, "Wannan duk Kaddarace kuma ya wuce yanzu ki daina kuka Momy." Ta karasa maganar tana share mata hawaye.

Momy da Dadyn Deejerh sunji dadi sosai kuma sunyi murna da zasu tafi Khalil ya mika masu keyn motocinsu guda biyu kowa daya an riga an kawo su gidan suna ajiye.
Nan farinciki ya kara daduwa sun rasa ina zasu sa kansu kawai sai murmushi da hawayen farinciki.

Suna barin gidan su Deejerh kuwa kasuwa suka shiga su ka danyi siyayya kafin suka koma hotel din da suke.

Daren ranar duk basu yi barci, nishadi da wasanni suka dunga yi.
Zeeyter ana bangaren casu rawanta ta dunga yi ita da Aiza,Noor, Anitha da Anushka.

Sai can tsakiyan dare suka kwanta.
Da sassafe kuwa zeeyter da Zahra suka fara shirin komawa gida
Dake tuni Farouk ya riga ya gama yiwa kowa booking din Flight din kasarsu.

Jirginsu Zahra ne zai fara tashi kuma tare zasu koma da Xavier duka.
Asher tunda yaga ana fito da kaya Deejerh bata fito da nata ba yaje yanata Janta yana nuna mata akwati kan ta dauko nata irin shi.
Murmushi ta masa ta ce, "zan dauko Asher ."
Ganin bata da niyar daukowa ya kara janta ta tashi ya yi da ita dakinta ya janyo akwatinta suka fito.

Xavier ya ce , "to fa yau ga dukkan alamu akwai daru."

"Aikuwa dai Asher bai so ku bar Deejerh anan." Zahra ta fada tana dariya.

Zasu Tafi Deejerh ta durkusa gabansa ta ce, "Sorry Asher ka ga gida zaku koma ko? Kuma Dadynka na zuwa aiki ko? Kai ma kana zuwa School ko?"
Duk abun ta fada sai ya girgiza mata kai alamar eh.

Ta kara dafa shi da kyau ta ce, "Yawwa to nima gun aikina zan tafi."
Take ya bata rai
Ya cire hannunta a jikinsa ya na ja da baya.

Deejerh ta bishi ta kara riko hannun shi ta ce, "kar ka manta mu abokai ne ai ko? To kar ka yi fushi dani ka min alƙawari ba zaka yi fushi ba,in kuma ka yi fushi ba zan zo gidanku muyi wasa ba."

Sai a lokacin ya yi magana cikin sanyayyar Muryarsa ya ce, "Promise zaki zo?"
Da murmushi Deejerh ta girgiza kai ta ce, "Yes na yi ma alƙawari In sha Allah zanzo indai baka yi fushi ba, to mu kulla." Ta karasa maganar tana mika masa hannunta.
Shima mika masa nata ya yi suka yi yadda suka saba in suna wasa.

Gabadaya jikinsu ya yi sanyi musamman Zeeyter yadda ta ga Asher ya saba da Deejerh kuma yake kaunarta aranta take ji da da yadda zata yi bazata bari su rabu ba.

Xavier ya ce, "Alright to ayi wa Aunty byebye mu tafi ko ka ga mu ake jira."

Asher ya tafi yana waigo Deejerh.
Idanunta sun cika da hawaye amman haka ta daure gudun kar ya gani.
Shi kuwa kasa jurewa ya yi yana daga mata hannu yana kuka sosai mai tsuma zuciya.
Tana ganin sun tafi ita ma da gudu ta tashi ta shige ciki tana kuka.

Sosai Asher yake kuka mai tsumma zuciya abun ka da farar fata jikinsa da fuskarsa duk sunyi jajir kamar a taba jini ya fito.
Zahra ce ta dunga rarrashinsa tana kara fada masa ai Deejerhn zataxo ta ganshi kuma in baiyi shiru ba, bazata zo ba.
Da hakan da kyar ya yi barci kankame a jikin Xavier.

Deejerh kuwa rarrashin kanta tayi ta share hawayen har cikin ranta ji take bata taba ganin Dan Adam din da take matukar kauna a rayuwarta ba kamar Asher jinta take tamkar jinin jikinta.
Dauko wayarta ta yi tana duba hotunan da suka yi tana sakin murmushi.

Zeeyter ce ta shiga dakin tana , "Sister Deejerh ki fito mu je ina ga muma duka saura 1hour jirginmu ya tashi."

Deejerh ta ce, "Ok to gani nan."
Tare suka fita duka har da Haiydar suka yi airport din.
Kowa ya hau jirgin kasarsu suka yi sallama da juna ana kewa.

Tunda Deejerh ta shiga jet dinnan babu abun da take kallo sai hotunansu da videos dinsu ita da Asher tana murmushi.

Tana Isa Australia.........
*°°°VIXEEN°°°*

PAGE-59

Sai ga kiran Ammar.
Suka gaisa ya bawa Ma'am ma suka gaisa tayi wanka ta ci abinci tayi sallah.
Lokacin sun tabbatar kowan su ya isa gida tukun Farouk ya hada masu video call.

Zeeyter na jikin Haiydar a kwance.
Farouk ya ce, "kai gimbiyata wai kema so kike kina mun kora da halin ne? Ki nuna mun ke me miji?"

Kafin Zeeyter ta ce wani abu Khalil ma ya kwanta jikin Zahra yana, "eh ai mun fi so kayi zuciya a fitar mana da mata."

Zeeyter ta ce, "to nidai ba ruwana kasan duk rintsi ina team dinka Kyakkyawanmu ka rabu da su with time ai inji bature."

Deejerh ta ce, "Wannan kam lokacin sa bazai taba yi ba indai a halinsa ne."

Kallon Deejerh ya yi ya ce, "Duk fa ji da kanki da kike in ina waje kinsan ba gane kyawunki za ayi ba gwanda ma kina shiru."
Dukaninsu suka yi dariya
Kafin suka yiwa juna barka da sauka da ban gajiya, sun danyi hira kafin suka rabu kowa ya kama gabansa.

★★★Safiya na yi kuwa tayi shirin tafiya Company ganin cewa kwana biyu bata nan tana so taje ta tabbatar da komai na tafiya daidai.

Ko da taje kuwa ta samu komai na tafiya yadda take tsammani sai da ta bi kowanni office da kowani bangare ta duba kafin ta koma office dinta ta zauna.

Fara duba files din da ke kan table dinta tayi sai ta fara cikin karo da wasu love envelopes gabadaya jikin envelope din heart ne ja da golden da wasu kananun Flowers.
Da mamaki Deejerh ta kalla can kuma sai ta kwalawa secretary dinta kira.
Da sauri ta zo tana fadin, "Sir Mah."
Deejerh ta kalleta ta daga mata daya daga cikin envelope din kafin ta ce, "wannan fa? Me ya kawo su nan? Na waye?"

secretary ta ce, "Mah nakine tunda kika bar zuwa office kullum da safe sai an kawo ance nakine."

Cike da mamaki Deejerh ta ce, "Okay you can go."

"Thank You Mah." Secretary ta fada tana dan durkusawa kafin ta fita daga office din cikin nutsuwa da girmamawa.

Fara bude na farkon Deejerh ta yi, tana budewa ta ga an rubuta, "I would do anything for your happiness Princess Deejerh,"

Ajiyewa ta yi ta bude wata, ita ma rubutu ne a ciki kamar haka, "My love for you is beyond words, but it’s in everything I do.”

Kara bude wata ta yi
"I admire your strength and resilience, even in the face of stress.”

Tana gama karanta wannan a zahiri ta ce, "ko waye mara wannan aikin oho."

Tura su gefe ta yi ta ci gaba da aikinta tana duba files din yadda abubuwan office suka wakana da bata nan.

Nocking din kofar ta aka yi ta ce, "Yes Come In."

Secretary ce ta kara dawowa dauke da wani envelope din a hannunta ta ce, "Mah yau ma ya kawo kamar kullum."

Deejerh ta daga kai ta kalleta kafin ta ce, "Okay ajiye kan table din zaki iya tafiya."
A jiyewa tayi kamar yadda ta umarta sannan ta fita.
Ci gaba da duban file dinta Deejerh ta yi can kuma sai wata zuciyar ta saƙa mata kan cewa ta bude envelope din.
Dauka tayi ta bude tare da karanta sakon ciki da aka rubuta kamar haka, ""Hey beautiful, you look stunning in that blue gown with a white veil and white shoes! You're a vision of loveliness, a true work of fashion designer. The blue gown hugs your curves in all the right places, and the white veil adds a touch of elegance and sophistication.
And you know What? Your beauty is astonishing. I keep wondering what I love most about you. Various things like your eyes, your nose, your lips, and your body explain your beauty. I still can't believe that there can be such beauty in this world. Baby, you are so beautiful to me."

Deejerh na gama karanta ta ce, "koma wane ne wannan dole ya Sanni kuma ya ganni yau tunda har ya iya siffanta shigar da na yi anywhere damuwarsa ce." Ta tabe baki kafin ta ajiye ta ci gaba da abun da ke gabanta.

Lokacin tafiyarta gida ya yi,tana zuwa ta shiga motarta ta fara cin karo da wata katuwar flower akan sit dinta.
Tsayawa ta yi na dan mintuna tana kallo dauke da mamaki can kuma sai ta yi ajiyar zuciya ta jefar da flower din waje tana fadin, "La ilaha illa anta Subhanaka inni kuntu minal zalimin."
Kafin ta shiga ta fara driving.

★★★Weekend ne basa bude company ranar kawai ta ji cewa ba za ta iya zaman gidan ba ita kadai hakan yasa ta shirya da safe ta dauki motarta ta fita.

Bata ma san ina zata nufa ba kawai ita dai tafiya take yi akan titi.
Tana cikin driving kamar ance ta kalli gefe kawai idanunta ya ci karo da wata yarinya da bazata zarce shekara Biyar zuwa shida ba tana durkushe da kanta tana kuka.

Parking din motar gefe Deejerh

Please Login or Register in order to submit comment