Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yarfa wani asirtaccen kallo wanda shi kad'ai ya isa ya tabbatar mai da farin cikin dake tare dani,cikin muryan shagwab'a nace" kaima kasan nayi farin ciki sosai ai".

Baki na ya zubawa ido a hankali yakai lab'b'ansa saman nawa yana gogawa laushi da taushin da leb'e na ke dashi ya k'ara bashi damar lasar su, lumshe idona na k'ara yi ina jin wani farin ciki yana saukar min yanda da gaske nake hangon tsantsan k'aunata cikin k'wayar idonsa, ganin abin yak'i k'arewa yasa a hankali na kamo hannunsa ina D'an janyewa, bud'e idonsa yai yana mirmishi nima mayar mai da mirmishin, "me yasa kikayi wanka biki jirani na dawo ba, kin manta tsarin da mukai wa junan mu duk randa muka had'u komai namu zai zama d'aya, cinmu shanmu kwanciyar mu da duk wani motsinmu ko?"

Juya idona nai farrr ina D'an zaro shi nace "a'a ai ba tun yau za'a fara ba, ni bakuwa cefa".

Dariya ma abun ya bashi yace " wlh ba wani bakuwa kwanakinmu a k'iyaste suke don haka zamuyi amfani da damar mu mu morewa juna" ya k'arasa cikin y'ar dariya yana lek'a fuskata ,kauda kaina nai gefe ina mirmishi na mik'e ina fad'in " bari insa kayan nan a kitchen ko"

Shima mik'ewan yayi yana fad'in "eh fito dasu daga ledan akwai fruits a ciki"

Duddubawa nai na ajiye komai a mazauninsa cikin kitchen d'in duk da ba wani babba ne ba kuma ba wani kayan amfani sosai a ciki daga tukwane biyu sai food flast set d'aya tea flast d'aya sai flats 12 Peace's da cups,spoons da dai D'an sauran robobin amfani, D'an dariya nai cikin raina nace "hhhmmm kitchen d'in maza kenan"

Bayan na fito na sameshi tsaye yana balle rigansa,a hankali na k'araso gabanshi ina tayashi b'allewa, kallona yake cikin mirmishi yace "zanyi wanka nima" gaba na wuce zuwa toilet d'in na had'a mishi ruwa a k'ofan da zan fito shi kuma zai shigo yasa hannayenshi ya rik'o ni yana kashe min ido, shagwab'e fuska nai nace " Kayi wankan ka fito tukun"

Shima shagwab'ewan yai yana nok'e kafad'a yace "um um ni kizo ki tayani "

K'ara yin ciki yake dani zuwa toilet d'in na fara bubbuga k'afa ina tuttureshi, jijjiga jikin da nake ya k'ara bashi daman morewa kallon wajen da yafi d'aukan hankalinsa matuk'a, ganin danai ya zubawa k'irjina ido yasa dabara ta fad'o min nace "To duba ruwan kaga ya maka dai dai sai in tayaka"

Mirmishi yai yace "yawwa ko k'ofa Baby nah"
Ya juya zuwa bathtub d'in, ina ganin ya juya na juya nima da gudu na fice ina rufomai k'ofan ina dariya,
Bin k'ofan yai da kallo yana mirmishi yace "lalle yarinyar nan wato wayo taimin kenan hhhmmm".

Ni kuwa d'akin na k'ara gyarawa sosai na d'auko turare cikin kayana na feshe d'akin dashi,sannan na duba cikin kayanshi naga wani bedsheets d'in na d'auko nasa shi na cire wancan d'in, kaya na d'auko mai mara nauyi na ajiye, duba agogo nai naga k'arfe hud'u don haka yana fitowa naga ya tunkaroni yana gyad'a kai alaman zan kamaki, D'an dariya nai nace"bari inyi alwala lokacin salla yayi"
Nima banyi ba ai muje muyi, ja baya nai nace "To yi ka fito sai inyi "

Damko hannuna yai yace "lalle yarinyar nan wai guduna ma kikeyi ne kome? To muje tare zamuyi"

Binsa nai ina D'an dariya k'asa k'asa, muna shiga toilet d'in na D'an sha mur na nufi sink na fara alwalan duk tab'a nin da yake nak'i sa abun a jikina,ganin da yai na basar ya cafkoni gaba d'aya yana had'a ni sa bango yai min wata matsa har saida na saki y'ar k'ara nace "wasshhh my hubby zaka ballani"

Bakinsa ya zura cikin nawa da zafi zafi ya shiga kissing d'ina tako ina,tun ina kauda kai har jikina ya saki na fara mayar mai da martani a take nutsuwa ta fara barin jikin mu,tun ina maida mai martani a sanyaye nima na shiga mai da sauri sauri,jin hannunsa yana yawo cikin rigata zuwa k'asa yasa na fara tuno fa a toilet muke kuma alwala ma na shigoyi, bakina na zare cikin nasa ina rad'a mai cikin kunne "lokacin salla zai fita fa"

Idonsa a lumshe yace "To madam ai kece kika jawo duk kin rud'ani"

Cikin jin kunya na murmusa ina ficewa a toilet d'in nace "kayi alwalan inka fito nima sai inyi"

Bayan na fita na jingina jikin bango ina maida numfashi, lalle yau babu makawa zan murzu don yanda naga maita k'ara ra idon sa, ina nan tsaye ya fito ban bari ko ido mun had'a ba na shige toilet d'in nima.



***********
Bayan sallar isha'i muna zaune kan kujera Guda yanata faman nanik'ata mirmishi kawai nake ina yanka mana fruits a hankali yakesa hannu yana d'auka zuwa bakin sa,cikin yanayi me jan hanlali na zuba mai ido,shima idonsa ya sanya cikin nawa yana min kallon tambaya ,D'an turo baki nai nace" Meyasa jiya inata kiranka kak'i d'agawa jiya"

"Nima meyasa inata kiran ki kika k'i d'agawa"

"To inafa gun Abba ne dana dawo naga kiran kuma na bika ka shareni,kasa na kwana cikin tunani da kewan ka".

K'ara matsoni yai jikin sa yana min magana k'asa k'asa da sauri na runtse idona ina girgiza kai don kunyar da maganar tasa naji, tun daga haka ban k'ara magana ba na shiga cin fruits d'ina, shima mirmishi yake yanata tsunkulata, nak'i kulashi, muna nan zaune muna kallo wanda rabin kallon kawai tsokana ne yakemin,har k'arfe goma na fara hamma kallona yai yace" Bacci kikeji?"

D'aga kai nai alamar eh,ya mik'e a hankali tare da rik'o ni kashe kayan kallon yai da haske muka shiga d'akin kauda kai nai nace " bari inyi wanka"

Wata y'ar dariya yai a hankali yace "ah kinsha k'arya kin Sani ai indai wankan ne tare zamuyi"

Kauda kai nai ina k'ok'arin shige wa ,tsalle d'aya yai ya cafkoni a tare mukasa dariya, nai kalan tausayi ina fad'in "don Allah ka barni inyi,sai kayi nifa kunya nakeji Allah"

Cikin kashe ido yace " kunya? Kunyar wa kikeji kuma mijinki ko wa? Wai daman duk abunda ake fad'a min a waya bai kai zuci ba?"

K'asa nai da idona cikin kalan shagwab'a nace "To to ai wannan bana kallon idonka"

Wata dariya ma abun ya bashi yace "To yanzu ma ki daina kallon idon nawa sai kimin duk abunda kike cewa zaki min".

Yana fad'in haka ya ruk'oni zuwa toilet d'in, nikam jingina kawai nai jikin k'ofa ina kallonsa ya had'a ruwan wankan saida naga ya fara k'ok'arin cire kayan jikinsa sannan na kauda idona, ban san ya gama cirewa ba saida naji hannayensa jikina yana fara zaremin dukkan sutturar dake jikina,runtse ido na nai ina jinsa har ya kammala ya had'e ni da jikinsa,subhanallah ya Allah, na furta cikin raina,jin fatarmu had'e waje guda, gaba d'aya ya had'e jikin mu, magana fa ta k'are tunda na tsinci kaina cikin zallar fatar jikinsa babu wani abu da yai shamaki tsakanin mu, ban tabbatar da hakan ba saida naji hannayensa na yawo cikin dukkan jikina yana sakarmin wani Irin sautin nishi cikin kunnena,lokaci guda jikinmu ya hau rawa k'afafun mu suka fara karkarwa,bud'e bakin danai zan mai magana yai caraf ya zira min bakinsa cikin nawa,halin da nake ciki yasa ban ankara ba na cafke da sauri, duk yanda nake tunanin abun ya wuce haka ban san ya akai ba ban san na iya ba ban san kuma zan iyaba,yanda na shiga maida mai martanin salon soyayyar, abubuwa sosai nake mishi shima yake maida min martani hankalin mu yayi nisa bamu gane komai ba,a hankali ya d'aga ni muka fita a toilet d'in kai tsaye gado ya d'ora ni yabi bayana, hhhhhhmmmm wasa yai nisa game d'in gudu yake matuk'a ban san haka k'arshen wasan yake ba saida game d'in zai yi over nan na gane kurena na fara k'ok'arin k'watar kaina amma ina babu wannan zancen don zuwa lokacin bai san ma inda hankalinsa yake ba, nan fa na fara kukan wahala,ina rok'on sa iya rok'o amma mutumin nan ko jina bayayi kamar ma k'ara mai k'aimi nake wani irin surutai yake wanda daji kasan bai cikin hayyacin sa, ban k'ara sanin inda hankali na yake ba sai da sanyin asuba ya busa naji sanyi yana ratsa jikina, a hankali na bud'e idona k'wak'walwata na son tariyo min abunda ya faru, runtse idona nai sanda na fara tuno daren mu na jiya, kusan 30 minutes da farkawata amma idona a rufe, tunanin danai Kar lokacin salla ya wuce yasa na mik'e a hankali,wata y'ar k'ara na saki sanda naji k'afafuna sun amsa, kallon jikina nai da sauri na koma na zauna a bakin gadon ina neman abunda zan rufe jikina dashi amma babu ganin baccin sa yake hankali kwance yasa na mik'e a hankali ina kakkare jikina da hannayena, ruwa me zafi na had'a na gasa jikina dashi na dad'e cikin toilet d'in sannan na d'auro alwala na fito d'aure da towel,cikin sand'a na bud'e jakata na zaro doguwar riga nasa da hijab na tada sallah, har na idar bai motsa ba ni kuwa bana tunanin ma zan iya tashin sa ko zai kai k'arfe goman safe, inata azkar,can yai juyi yana lalubo inda nake yaji wayam da sauri ya bud'e idon ya hango ni kan sallaya,tashi yai ya zauna bakin gadon yana D'an sakin mirmishi, ni kuwa tunda naga ya tashi na maida kaina k'asa kamar banma san me yake ba, ganin hanlali na naga sallaya yasa ya mik'e ya shige toilet ina ganin ya shige na tashi na nad'e zanin gadon na shimfid'a wani na koma na kwanta,koda ya fito banma nuna idona biyu ba harya idar da sallar yazo bakin gadon ya zauna yana rik'o hannuna" my precious bacci kika koma?"
Shiru nai kamar banjinsa,ina jin yasa hannu yanata shafar wuyana,maganar sa yake shi d'aya " Khadeejah kin biyani kin gamai min komai a rayuwa,kin sanyamin farin ciki cikin rayuwata kin shayar dani zumar da ban san da ita a duniya ba" tsawon lokaci yana surutansa ya tashi yana gyara min kwanciyar ya fita parlour.

Wajan k'arfe goma na farka na tashi da k'yar ina salati ba kowa a dakin don haka na wuce toilet na k'ara gasa jikina da zafafan ruwa, bayan na fito na shirya cikin riga da siket na wani material me laushi launin ruwan bula,nai light make up ina d'aura D'an kwali na ya shigo ta baya ya rungumoni yana sinsina wuyana,rufe idona nai cikin sanyin muryata nace"barka da safiya"

Juyo dani yai gabansa yana kallona yace "my wife ya jikin naki "

Ban iya amsawa ba sai D'an mirmishi danai idona a rufe ya rungumeni yana fad'in " na gode mata ta na gode Allah ya yai miki albarka na gode kinji,kin bani abunda wani bai tab'a bani ba Allah ya saka miki da gidan aljanna ya faranta ranki kamar yanda kika faranta nawa, zo muje Abba yazo".

Wata bala' kunya ce ta kamani, kawai naji kamar in na fita Abba zai san halin da nake ciki,ko daga yanayin tafiya ta ma,haka na daure nabi bayan shi ina takawa a hankali, Muna had'a ido da Abba ya sakar min mirmishi kamar ko yaushe, ni kuwa sai naji kunyar sa da nakeji ta da ta k'aru da kaso mafi yawa, da sauri na tsugunna k'asa kaina a k'asa na fara fad'in "Abba barka da safiya"

"Barka dai Nahna Khadeejah ya bak'unta,ya jikin yanzu Daddy yake cemin kwana kikai da zazzab'i ko"

"Kai na gyad'a cikin ninkuwar kunya nace " Da sauk'i Abba "

"Sannu kinji yanayin canjin k'asa ne, yace min ma ko abinci biki ciba maza daure gashi nan ya muku order kici ko yayan ne,kai Daddy maza zubo mata ko farfesun ne taci ".

Dan bowl ya d'auko ya zuba min farfesun hanta sannan ya had'a min ruwan tea, a kunyace naci na D'an sha ruwan tea d'in,bayan na gama na yun k'ura zan tashi don kai kwanikan kitchen, nan fa k'afa ta rik'e na famo ciwo da sauri ya maidani ya zaunar yana cewa " sannu koma ki zauna bari in kai kitchen ".

Komawa nai na zauna ina lumshe ido,don ni kad'ai nasan zafin da naji,

Abba ne yace " harda ciwon k'afa kuma Khadeejah?"

Da sauri na girgiza kai ina fad'in "a'a jiya ne da dare na buge da kujerar nan".

Abba kan bai kawo komai cikin zuciyar sa ba don shi anashi tunani ai tun kafin ya taho an wuce wajan,tunda yaga yanda muka d'in Ke muka shirya kafin tahowar shi cikin tausayawa yace " OK sannu kinji Allah ya sauwake ki ringa kula kinji".

Gyad'a kai nai kawai, hira suke kan karatun UK d'in nikam shiru kawai nai ina sauraransu, can Abba yace zaije wajan wani abokin kasuwan cinsa ya dawo tunda sai k'arfe hud'u jirginsu zai tashi, UK yace zai rakashi yace a'a ya tsaya guna tunda banjin dad'i da sauri nace " a'a Abba kuje nima bacci zanyi".

Gaba Abba yai ina mai adawo lafiya, shi kuma ya tsugunna gabana ya rik'o fuskata yana fad'in " ki kula da kanki kinji my wife don Allah Kar kiyi abinda zaki wahala, ki kwanta kiyi bacci sosai ".

" um hmmm,adawo lafiya" kawai nace ya mik'e ya fita tare da rufemin k'ofar.


Ajiyar zuciya na sauke Dana ga fitar sa,don dama da biyu nace yaje don nasan inya zauna takurani kawai zaiyi, kan kujera na hau na kwanta don baccin dake d'aukan idona.









Taku ce
Layuza kabir AdamπŸ™‹β€β™€
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

🍑🍑🍑 🍑🍑🍑
🌸🌸 🌸🌸🌸🌸
*Y'AN ARABIC*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🍑🍑🍑🍑🍑🍑

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š

πŸ‘¨πŸ»β€πŸ’»πŸ‘©πŸ»β€πŸ’»
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

πŸ“
​​WΙ› Ι‘Κ€Ι› Ι¦Ι›Κ€Ι› tΡ³ Ι›Ι—ucΙ‘tΙ›, MΡ³tiΡ΅Ι‘tΙ› Ι‘Ι³Ι— Ι›Ι³tΙ›Κ€tΙ‘iΙ³ Ρ³uΚ€ ʀɛɑɗɛʀร​



0⃣4⃣1⃣



Bacci nai sosai kusan awa biyu na farka, lokacin sha biyu da rabi ta wuce don haka na wuce toilet na k'ara had'a ruwan zafi na gasa jikina don baccin da nai dai naji duk jikin ya k'ara min tsami yayi nauyi, alwala na dauro na fito na gabatar da sallar azahar don lokacin dana fito d'aya tayi, yunwa naji inaji na tashi na wuce kitchen nemawar kaina abinci,ba wani abun arzik'i me nauyi a kitchen d'in daga kayan fruits sai ragowar ferfesun safe da soyayyar doya da k'wai, D'an tsaki naja na koma d'aki ,d'aya jakar dana taho da ita ya kayan snacks d'in danai mai na fito dasu wrapping nai danan na warware na d'auki meat pai guda biyu da cake naje na had'a ruwan tea nasha, bayan na gama na wanke kwanikan da suke a b'ace na k'ara gyara ko ina,sannan na koma parlourn na zauna , wayata na d'auko ina tunani ya kamata in kira y'an gida fa amma kuma bani da layin k'asar don haka na mayar na ajiye ina tunani inya dawo sai in amshi layinsa in kira su, ganin zaman kad'ai cin ya isheni yasa na kunna T.V wadda ta d'aukemin kewa har lokacin sallar la'asar yayi na mik'e da niyar inje d'aki inyi salla naji ana knocking a zatona shine amma ina bud'ewa sai naga wata budurwar tsaye tana sanye da riga da wando na Pakistan ta yafa mayafin kayan hannun ta rik'e da wata y'ar k'aramar jaka k'afarta kuma sanye da wani dogon takalmi kamar zai huda k'asa, akwai alamun wayewa da budewar ido tare da ita,duka a kallo d'aya na gano komai dake jikinta harda yanayinta,gani nai tana bina da wani kallo na tuhuma,D'an sassauta fuskata nai alaman fara'a, cikin harcen nasara kamar yanda naga tafi dacewa dashi nai mata magana ina tambayarta me take buk'ata,yatsina fuska tai cikin izza tace"ina neman me gidan ne?"

D'an mirmishi nai nace"baya nan yaje unguwa tare da Abban sa".

K'ada kai tai cikin yauk'i tace" ok ba damuwa"
Ta juya ta koma ni kuma na maida k'ofan na rufe ina sak'e sak'e cikin raina, kai tsaye na wuce toilet na d'aura alwala tare dayin salla, na dad'e zaune kan abun sallar ina rok'on ubangiji yaci gaba da tsaremin mutuncin mijina da addinin sa.


Wajan k'arfe hud'u da rabi naji ana sake knocking tashi nai naje ina tunanin ko ina suka zauna tun tafiyarsu ga Abba yace k'arfe hud'u jirginsu zai tashi ko ya fasa tafiyane,

Ina bud'e k'ofan ya had'a ni da k'ofan cikin shagwab'e wan murya yace "washhhh my wife nayi missing naki tsawon yinin nan ga gajiya matuk'a tare dani".

Mirmishi d'auke akan fuskata nace " sannu da zuwa "

Rufe k'ofan yayi ina manne jikinsa sai sinsina k'amshin jikina yake daga gashi na zuwa wuyana, tare muka zauna kan kujerar ina k'ara mai sannu da zuwa,na mik'e nace "bari in kawo ma ruwa ko".

Bina yai da ido yana lumshe su annuri bayyane akan fuskarsa,da kaina nasa mai cup d'in a bakin sa ina bashi ruwan,bayan ya shanye na janye cup d'in ina D'an mirmishi nace" da gani ka gaji da yawa yau,ina Abba ".

D'an dariya yai yace " Ai Abba jirginsu ya lula yaso mu dawo kuyi sallama to lokaci ya k'ure kawai sai na kaishi masaukin sa ya d'auki kayan sa, don ya kaiwa abokan kasuwancin sa da yawa ziyara".

Marairecewa nai kamar zanyi kuka "Amma gaskiya banji dad'i ba wlh,Abba tafiya ba sallama"

Cikin D'an dariyarshi ya kamoni jikinsa yana magana k'asa k'asa kamar wanda bai so wani yaji shi yace" kiyi hak'uri kinji beauty nah, ni bamma tambayi jikin naki ba da sauk'i ko?"

Ya fad'a yana kashe ido, kauda kai nayi,gefe ina D'an mirmishi, hannu yasa yana juyo da fuskata duk yanda yaso kallon k'wayar idona nak'i bashi dama don haka ya shiga yimin cakulkuli dariya na fara kyalkyalawa ina zilzillewa,saman cafet muka zubo duka muna dariya, daga cakulkuli ya shiga tab'e tab'e kuma, lumshe ido nake don jin dad'in abubuwan da yakemin mun lulu sosai cikin shauk'i da romance juna karaf na tuno da bak'ar gagarumar wahlar da nasha daren jiya zumbar na fara k'ok'arin k'wace jikina ya k'ara kwakubeni cikin sanyin murya nace " plss plss "

Rungumeni ya k'ara yi yana shinshinar wuyana, idonsa a lumshe yake min gamana"kiyi hak'uri karki barni babu abunda zan miki kawai ina son samun nutsuwa ne"

Jin abunda yace yasa na k'ara sakin jiki mukaita yamutsa juna, tsawon lokaci sannan ya mik'e yana d'aga ni yace"muje ki taimaka min inyi wanka"

Muna shiga toilet d'in ya rufe k'ofan tsayawa yai gabana yace "tare muyi fa"

Nidai idona a rufe na gyad'a mai kai jinai ya fara zaremin kayan jikina nidai banko yi k'ok'arin hanashi ba,ya gama shima ya cire nasa jina kawai nai cikin ruwan wankan daya tara, da dai harnayi shiru banso na biye mai amma dana tuno y'an cin aurena nazo nema sai kawai na biyemai mukaita shafar juna muna mulmula juna, mun dad'e munata abubuwa sannan mukai wankan muka fito, yana zaune kan dressing mirror yana goge jikinsa ni kuma ina tsaye ina dubo kayan da zansa ya tako a hankali bayana ya tsaya ina juyowa na fad'a k'irjin sa ya manneni D'an turo baki nai nace "um nidai ka barni in shirya duk ka lugugutani"

Mirmishi yai yace " ki shirya in anyi magriba zamu fita muyi siyayya" ya fad'a yana shafo albarkatun k'irjina cikin kunnena yake magana "Baby na ina son wannan sunamin kyau a ido kuma sunamin dad'i a hannuna"

Hannu nasa na rufe idona ina D'an dariya k'asa k'asa, ya dad'e yana shafasu ya hak'ura ya sakeni yasa kaya sannan nima nasa kayan muka fito parlour, nan ma dai bai barni ba haka yaita lalubani da shafani, har lokacin magriba yai muka tashi don yin salla, wani Abu daya sani damuwa nace ya jamu salla amma daga yanda naga tashi sallar naga bata gama cika ba,kawai dai basarwa nai ina tunanin Neman mai mafita, shiryawa nai cikin doguwar riga shi kuma cikin k'ananan kaya muka fita .





*Manage* *plsss*
*manage* *plsss*




Taku ce
layuza kabir AdamπŸ™‹β€β™€
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?
🍑🍑🍑 🍑🍑🍑
🌸🌸 🌸🌸🌸🌸
*Y'AN ARABIC*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🍑🍑🍑🍑🍑🍑

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š

πŸ‘¨πŸ»β€πŸ’»πŸ‘©πŸ»β€πŸ’»
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

πŸ“
​​WΙ› Ι‘Κ€Ι› Ι¦Ι›Κ€Ι› tΡ³ Ι›Ι—ucΙ‘tΙ›, MΡ³tiΡ΅Ι‘tΙ› Ι‘Ι³Ι— Ι›Ι³tΙ›Κ€tΙ‘iΙ³ Ρ³uΚ€ ʀɛɑɗɛʀร​



0⃣4⃣2⃣



Wani lafiyayyen mall muka shiga babu abin buk'ata da babu a ciki kama daga kayan amfanin gida kayan gyaran gida kayan sawa kayan kitchen kayan ciye ciye,kai Duk wani abun buk'ata akwaishi a mall,don ba k'aramin girma ne dashi ba, kai tsaye wajan kayan sawa naga ya jani mun nufa, wasu y'an iskan kaya ya rink'a juda wanda dasu za'a iya cewa k'ara babu,ga wasu azababbun night gown, sai da na rik'e hannunsa ina fad'in "wannan kayan fa haka dear"

D'an mirmishi yai kana ya gyad'a kai yana fad'in " duk naki ne ina sha'awarsu jikin mata ta".

Gyad'a kai kawai nai ina kallon yanda ya d'iba kamar baya son kudin,daga nan muka tafi b'angaran kayan shafa nan ma turaruka masu kyau da tsada ya d'ibar min, da kalan mayukan da nake amfani dasu, sannan muka nufi b'angaren kayan amfanin gida da kayan abunci,nan yace in d'ibi abunda nake ganin zai mana amfani,daman ni kuwa so nake in rink'a mana girki da kaina don haka na tsaya na dibi kayan Girki sosai, har kutunya ma na d'auka da sauran kayan amfanin kitchen.


Bayan mun dawo gida ban zauna ba sai da na ajiye komai a muhallin daya dace sannan na k'araso inda yake kwance kan kujera yana kallo,zama nai gefen sa ina d'an lek'a fuskar shi,mirmishi yai kamo hannuna yana murzawa a hankali yace "kinje kinata aiki kin barni ni kad'ai ko "
Langab'e kai nai nace "ai na gama yanzu kuma in mukai sallah sai mu zauna tare har safe ko"

Mik'ewa yai a hankali ya kamoni muka tashi ya mannani a jikinsa muka wuce d'aki, ina k'ok'arin wucewa toilet ya kamoni idonsa k'asa k'asa kallo d'aya nai mai na gano tsantsan jarabar dake tare dashi, d'an far nai da idona nace" Salla fa"

"Um mu farayin wanka sai muyi alwalan muna yin sallah mu kwanta don Allah a buk'ace nake"

D'an zaro ido bai nace "ban warke bafa "

Baice komai ba ya rik'oni zuwa toilet, ya Allah kawai na furta lokacin da naji yanda yake wasa da sassan jikina kamar me, duk abunda yamin sai najishi har cikin kaina don

Please Login or Register in order to submit comment