Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah ya Sani jikina akwai saurin karb'ar sak'o, a
Idanuwa na a lumshe na tallafo kansa INA shafa sumar sa cikin salon tafiyar tsutsa,muryata a sark'e nake magana" Reality muyi wankan mana"
D'an bud'e shanyayyun nashi idanuwan yai ya zubawa fuskata su yana tabbatar da asirtattcen kyawun da Allah yai min, a hankali ya busomin iskar bakinsa saman idona, k'ara lumshesu nai ina d'an sakin wata siririyar ajiyar ziciya ,cikin kunnuwana yake rad'a min "My Khady mata ni'ima ne tabbas ban San da hakan ba sai yanzu,ina jina tamkar jinjiri bani da wata damuwa, kawai burina in ta jina cikin jikin ki ina d'an d'ana daga ni'imar ki,my beauty komai naki daban ne da sauran mata jiya na tabbatar babu wani namiji daya tab'a jin abunda naji,naji abunuwa naji abu naji abunda dad'insa ya kusa tafiya da numfashi na,my Khady kinada wata matattarar ajiyar dad'i ajikin ki Wanda na san koke biki San inda yake ba ni kad'ai na gano abuna"

Wata kykyawar runguma ya k'ara min cikin jikinsa,dukkan wata gab'a ta jikinsa rawa take a lokacin ina jin yanda jikinsa ke kakkarwa don tsananin buk'atar dake tare dashi, ni kuwa zuciyata sai bugawa take don har ga Allah nasan na amince mai ya k'ara kusantata a yau zan D'an d'ana kud'ata don ni kad'ai nasan ciwon da nakeji don dai inada dauriya ne amma dako tafiya bazan iya me nisa ba, ban ida tunanin ba naji ya d'aukeni cak zuwa d'akin bisa gado yai mana masauki yanda ya kwantar dani haka ya bini yamin runfa idonsa cikin nawa, D'an kauda idona nai gefe ya had'e fuskokin mu yana sauke min numfashinsa a fuskata,Wanda hakan ya k'ara saukar min da wata irin kasala fiye data farko, a hankali yasa hannunshi yana shafa k'irjina zuwa wuyana,tabbas bazan iya kasa maida mai da martani ba don nima tuni hankali na ya fara gushewa, maida mai martani na shigayi Wanda hakan ya k'ara zafafashi kusan fita a hayyacin sa yake Neman yi a hankali yake magana Wanda badan kusancin dake tsakaninmu ba bazan tab'a jin me yake cewa ba " my wife ina buk'atarki matuk'a kuma nasan biki warke ba,nasan kina jin ciwo ya zanyi Khady nah"

Na rasa mafita ya zanyi dashi ya zanyi da radadin danakeji ya kuma zanyi da buk'atar mijina,Na Sani fa jiya bawai gama shigata yayi ba yayi dai iya yinsa ne ya bari yau kuma ya zata kasance tsakaninmu, wani dogon numfashi naja sanda naji bakin sa ga breast d'ina kamar yana feeding kansa, lalle duniyar aure daban take yau gashi sak'o da lungu na babu inda Mijina bai lek'a ya shiga ba a jikina, "ki taimaka min ki tallafeni matata plss and plsss"

Mik'a mai ragamar nai yayi iya yinsa,har ya gamsu Wanda zuwa lokacin ni kuwa na azabtu matuk'a don ni zan ma iya cewa yau yafi jiya wahla,ko hannuna kasa d'aga wa nai don azaba,yana kwance gefe yana dai daita nutsuwar sa, ni kuwa ina shan zugi,saida ya samu k'arfi ya dawo jikinsa sannan ya kawo hannunsa a hankali ya jawoni jikinsa yana shafa kaina cikin sigar rarrashi, nai lamo a jikinsa ina fidda y'ar kwallar azaba,ya shafo fuskata jin hawaye nabin idona yasa ya shiga rarrashina yana d'an pitting bayana,"sannu sannu khadeeja sannu kinji Allah yai miki albarka,Allah ya tabbatar dake matsayin shugabar matana na gidan Aljanna,Allah ya sakawa Abbana da alkairi ,Allah ya sakawa iyayenmu duka da alkairi,Khady kin biyani bazan gaji da fad'a miki ba ,kin gama min komai a rayuwa ,kin sadaukar da farin cikin ki gareni, Ashe ganganci naso yiwa kaina danai k'ok'arin bijirewa Abbana Ashe Abbana shi yasan me yagano yasan nagartar dake tare da mace y'ar Arabic me ilimin addini, nayi wauta naso tafka babbar asarar da bazan maye gurbinta ba, haka yaci gaba da zantukansa, nidai idona na lumshe bacci nason d'auka ta amma dana tuno bamuyi sallar isha'i ba sai na fara k'ok'arin tashi,yai saurin rik'eni "me kike so ina zaki?" Ya jeromin tambayar " bamuyi salla bafa kuma ina jin bacci nason kamani".


"A'a kiyi baccin ki bari in kin tashi sai kiyi ko cikin dare".

Girgiza mai kai nai nace " A'a in nai bacci ban farka ba kuma fa in na mutu a baccin me zancewa Allah, dame zan cike gurbin sallar?"

Shiru yai can yace "To zaki iya tashi kona d'aukeki".
" A'a zan iya ma"

Tashi yai dani a jikinsa muka mik'e a hankali na fara takawa na runtse idona cikin azaba ina yarfe hannu, d'agani yai yana fad'in"sorry sorry kinji nasan bazaki iya tafiya ba daman kiyi hak'uri "

Ruwa me zafi ya had'a min na shiga wayyo naga azaba jinai kamar na kurma ihu amma da ruwan ya fara shiga jikina sai naji dad'insa. Sau uku yana canja min ruwan ina shiga Sai naji dama dama nan mukai wankan tare sai naga ya tsaya zai d'aura alwala,a kaikaice na kalleshi nace "alwalan zaka sake kuma?"

"A'a ai daman banyiba". nace " wadda kayi ma a cikin wankan ai ta isa ".

Jim yai can yace" yanzu zan iya yin sallar da alwalan cikin wanka?"

Gyad'a mai Kaine nace "Alwalar cikin wankan tsarki ya halatta ayi sallah da ita matuk'ar bayan anyi ta ba'a tab'a al'aura ba".


Lek'o fuskata yai yana d'an kashe ido yace " To ya sayyada aini ban Sani ba ko na tab'a,ko kinga na tab'a?".

Kauda kai nai nace " Tunda kana kokwanto ka sake yin wata a gaba a tara".

Y'ar dariya yace "Wayyo mata ta malamata y'ar Arabic gaskiya dole mu rink'a zama ana nusar dani wasu abubuwan fa".

Nidai shuru nai ina kallonsa ya gama alwalar ya d'aura towel muka fito ina takawa a hankali ina d'ingishi na isa gaban Waldrop na ciro doguwar riga nasa shima yasa kaya mukai salla, muna idarwa ya mik'e da sauri na kalleshi yace " yah me kike so"
Nace " A'a naga muna idarwa ka tashi ne bakai addu'a ba".

Komawa yai ya zauna yana mirmishi yace "To muyi addu'ar".


D'aga hannu nai ina addu'o'ina cikin zuciyata shikam sai ca yake " Amin Amin"

Ina shafawa shima ya shafa muka mik'e a tare" da sauri ya isa Waldrop d'in ya zaro rigar bacci d'aya cikin kayan da muka siyo, yazo gabana a hankali ya zare min hijab d'in sannan yasa hannu yana son ciremin doguwar rigar da sauri na rik'e ina girgiza kai don bayan rigar babu komai a jikina,ganin na hanashi cirewa yasa ya mik'omin rigar yana cewa"To kisa da kanki nima bari in shirya"

daga haka ya juya ya d'auko shima tashi rigar baccin ko a jikinsa yai zir a gabana yasa, nikam runtse ido nai nace "Reality kaje parlour zansa kaji b"

Dariya yai ya juya ya fita, yana fita nai sauri nasa rigar wadda iya kacinta cinyata kuma net ce don haka komai nawa a bayyane yake,d'an yalolon pant d'in nata nasa me zaren d'aurewa,na goga humra a jikina nasawa Lip's d'ina lipstick fari me k'amshi ,janye zanin gadon nai ina k'ok'arin nemo wani ya shigo hannunsa d'auke da fresh milk me sanyi daSauri ya k'ara so ya karb'i zanin gadon yakai toilet yazo ya shimfid'a wani sannan ya fesha freshner akai,ina zaune kan stool yazo ya zauna gefen gadon ya tsiyayomin mikl d'in ya mik'amin akarb'a nai ina d'an kurb'a a hankali shima yana sha,idonsa akan k'irjina da suke tsaye tsaf ta cikin rigar yake k'are musu kallo,ina kallon sa yanda yake musu wani kallon maita yana lumshe ido,ajiye cup d'in nai ina mik'a Wanda da gayya na turo k'irjin aikuwa d'if yaji wutar sa ta d'auke,ya mik'e da sauri shima yana fad'in "yah akai ?"

Cikin yanga ga jan hankali nake k'arasawa bakin gadon nace "Bacci "

"OK ok kwanta ina zuwa nima"

Fita yai da cup d'in ya dawo tare da kashe glop d'in d'akin ya hayo gadon yana sane ya wani fad'o kaina, y'ar k'ara na saki ina tureshi. . . ...






Taku ce

Y'ar mutan ja'oji πŸ™‹β€β™€
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🍑🍑🍑 🍑🍑🍑
🌸🌸 🌸🌸🌸🌸
*'YAN ARABIC*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🍑🍑🍑🍑🍑🍑

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š

πŸ‘¨πŸ»β€πŸ’»πŸ‘©πŸ»β€πŸ’»
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

πŸ“
​​WΙ› Ι‘Κ€Ι› Ι¦Ι›Κ€Ι› tΡ³ Ι›Ι—ucΙ‘tΙ›, MΡ³tiΡ΅Ι‘tΙ› Ι‘Ι³Ι— Ι›Ι³tΙ›Κ€tΙ‘iΙ³ Ρ³uΚ€ ʀɛɑɗɛʀร​


*MY* *BLOOD* *SISTER* *ALLAH* *YA* *BADA* *ZAMAN* *LFY* , *YA* *SANYA* *ALKAIRI* , *ALLAH* *YA* *HAD'AKI* *DA* *DUK* *KAN* *ALKAIRAN* *DAKE* *CIKIN* *GIDAN* *AURE* *YA* *KAD'E* *FITINA* , *ALLAH* *YA* *BAKI* *ZURI'A* *D'AYYIBA*.πŸ‘πŸ‘πŸ‘



0⃣4⃣3⃣



Washe gari da wuri na tashi na had'a mana lafiyayyen breakfast bayan na gama na gyara gidan ina k'ok'arin shiga wanka ya farka idonsa k'yar a kaina,lumshe ido nai ina d'an asirtaccen murmushi nace" Barka da tashi"

Kashemin ido d'aya yai baice komai ba ya mik'e zuwa inda nake tsaye d'aure da d'an guntun towel ya kamoni zuwa toilet d'in yana magana can k'asa k'asa " kin barni ina bacci ni kad'ai shiyasa ma duk banji dad'in baccin ba,kuma zaki shige wanka ki barni ko".

Bance komai ba illa mirmishi dake fita kan fuskata,na had'a mana ruwan wankan muka cud'a jikin mu tas,tare muka shirya muka fito parlour don yin break, rabi soyewa rabi cin abunci haka muka kammala ya samin d'ayan layinshi na k'asar a wayata , nan na fara kiran ya'n gidanmu muka gaisa cikin nishad'i sannan na kira y'an Sakkwato suma mun dad'e muna hira daga nan na kira sweety mukasha hirarmu tanata tsokanata nidai dariya kawai nake, ganin dayai hiran tamu tak'i k'arewa yasa ya shiga min cakulkuli yana tattab'ani dariya nasa ina fad'in "wayyo ka bari don Allah ka bari".

Muryan sweety naji tana " oh kina kusa da mijinki kika kirani to sai anjima asha soyayya lafiya"
K'it ta kashe wayan kafin inyi k'ok'arin bata amsa,amshe wayar yai daga hannuna ya ajiye tare da wani shigewa jikina yana sunsunata kamar wani mage, haka na biye mai muka shifa soyewarmu,amma ban bari abun yai nisa ba don nasa araina saina huta kafin muk'a lek'awa babbar Head quarterπŸ˜„.



************
Wasu irin kwanaki muke shud'ewa masu cike da tarin so da k'auna,azababbiyar soyayya ce a tsakaninmu wadda bamu San da ita a duniya ba,shak'uwa me tarin yawa ce ta shiga zuk'atanmu,har ya zamana bama tunanin kowa da komai sai junanmu,mun zama wasu Chen gum babu abunda ke rabamu,komai tare mukeyi wanka girki cin abunci bacci hira, duk motainmu tare ne, ganin danai bashida niyar komawa skl yasa na lallab'ashi nace yayi hak'uri ya koma ai muna tare kar aita wuceshi,da k'yar ya koma,amma kullum nike kaishi da safe muna tafe ina driven yana faman mammatsani da shafani intamai magiyar ya bari kar in kifar damu amma sai dai yai dariya yaci gaba da shafa cinyata, inna kaishima kafin ya fita a motar saiya tsotseni tas, a hakan ma daya samu sarari zai kirani a waya yaita min shagwab'a wai kewana ta isheshi shi ya rasa yandama zaiyi, haka zanta lallb'ashi ya kashe wayan jimawa kad'an kuma zai k'ara kira ni abunma har dariya yake ban,kuma da lokacin tashinsa yayi zanje in daukoshi , wata irin azababbiyar k'auna yake nunamin wadda ban tab'a zaton samunta a duniya ba daga gurin ko wane irin namiji ba balle ma Uk, wani abu kuma yanzu sai yai kwana uku bai kusanceni ba ammafa duk sassan jikina suna shan matsa abunda na lura yafi buk'atar wasanni fiye da sex don baya tab'a barin hannun sa ya huta in muna tare yaita shafani kenan da latsani kenan, har jikina ya saba da tab'etab'ensa ,breast d'ina kuwa tun suna min zugi da rad'ad'i har sun fara sabawa don kullum suna cikin bakinsa yana faman tsotsonsu.




***************
Yau da daddare muna kwance kan cafet ina wasa da hannunsa yatsun hannuna nake kalla cikin nashi, yatsunsa farare tas nawa kuwa chocolate color mirmishi nai na d'ago na kalli idonsa nace " Reality kalli hannuwan mu"

Kalla yai yana mirmishi yace "me sukayi?"

Nace " kallesu mafi da bak'i"

Mirmishi yai ya kamo hannun nawa yana magana k'asa k'asa "fatarki ai tafi tawa kyau ga laushi ga santsi,ada kam ina ganin bak'ar mace bata birgeni kona kulata to bawai har zuciba,amma yanzu na gano ni'imar dake tattare da b'akar mace na gano sirrin hakan,dukda abokaina da yawa way'anda suke harka da mata sunsha fad'amin zak'in da bak'ar mace ke dashi in naga suna neman mata bak'ar fata sai inji na k'ara tsanar su don ban hango abunda bak'ar mace ke dashi ba, amma a zahiri ko a bad'ini yanzu zan tsaya gaban kowa in fad'i sirrin bak'ar mace ,zan fad'i alkairan dake tare da mace y'ar Arabic me d'abiun musulunci da koyi da addini, wato Khadeejah nayi nadamar furicina nayi nadamar gujin mace y'ar Arabic, Ashe ba mace me bayyana surarta bace ta iya rayuwa ashe wayayyun matan da nake kalla nake tunanin suke da abin bayarwa nake tunanin suna rayuwar aure su suka iya soyayya Ashe duk shirmamman tunani nakeyi, yanzu kam na gano sirrin nasan inda kayan dad'i suke,na tabbatar ni'ima soyayya nishad'i kulawa da kayan dad'i duk suna tare da mace ma'abociyar addini irinki,Wlh wlh wlh Allah khadeejah yanzu bana kallon ko wace kalar mace a matsayin mace inba keba,bana hango komai tare da wata mace sai a gunki,bazan gaji da godewa Abbana ba da gatan da yai min na bani d'aya tamkar da dubu Khadeejah y'ar Arabic me abun dad'i da gard'i gami da zak'i"

Saurin tura harshena cikin bakinsa nai ina tsotsar bakin sa, tare damai wasu salo masu tafiya da tunanin namiji, cikin k'warewa shima ya amshe muka shiga tsotsan bakunan mu,nishi me tattare da dad'i muke saukewa da sauri sauri a hankali yakai hannunsa inda yafi k'arfi ya shiga matsasu cikin k'warewa, jin ya fara tab'omin ma tattar dad'i yasa na fara turomai k'irjin ina bashi damar shafarsu cikin iyawa, a yanzu na tabbatar nima ina cikin mata mabuk'ata don wani sa'in har mama kin kaina nake, yanda nake zak'ewa a harkar, jin danai duk sassan jikina na amsawa yasa nasa hannayena biyu na kunce igiyar y'ar ficikar rigar dake jikina,na shanuna suka bayyana lokaci guda don daman babu bra a jikina, na kamo kansa ina saita bakinsa a saitunsu ai kuwa da k'arfi ya amshe ya fara lasar su yana tsotsa, mik'amai nake k'arayi ina shafa sumar kansa zuwa bayan sa, munfa lula mun mik'a can, mun d'au lokaci muna romancing junanmu mun fice hayyacinmu cikin k'warewa na shiga sucking nashi nan fa na k'ara kunnamai wuta duk ya firgice,sambatu kawai yakemin yana wasu surutai Wanda suke sirrin mune.




Bayan mun koma d'aki wajan sha biyu da rabi munyi wanka muna kwance mak'ale da juna yanata shafa kaina tare dasamin albarka Wanda ya zame mai jiki yanzu kullum cikin samin albarka yake tunda ya fuskanci inajin dad'in hakan,lumshe idona nai Wanda bacci ya cikasu tun inajin me yake harna Lula,jin sauke numfashina yasa ya gyaramin kwanciya sosai a jikinsa ya rufemu.





*************

Bayan mun idar da sallar asuba ina zaune kan prayer mat ina karatun Qur'an Wanda aladatace kullum,shikuwa yana kwance kan gadon yai rufda ciki yana kallona cikin burgewa da sha'awa,a ransa yake tunanin inama shima Allah yai mai wannan baiwar yaji yanata karanto al'qur'an rai rai cikin murya me zak'i irin wannan, kullum in ina karanta Qur'an haka yake zama yaita kallona cike da sha'awa da birgewa,gashi wani babban abun k'awatarwar yanda nake karantoshi daka ,don koda yaushe ban son haddata tai rauni, shi yasa nafijin dad'in bitar haddata, d'ago kai nai a hankali don jin kamar ana kallona, ai kuwa karaf idanuwanmu suka sark'e a tare muka sakarwa juna mirmishi, ina kai aya nai addu'a na shafa tare da mik'ewa na cire kayan sallar ya rage dagani sai pant da da half vest na fad'a gadon ina D'an mintsininshi don tsokana, cafkoni yai yana y'ar dariya yace"zo ban son Allah ki koya min karatun Qur'ani in rink'a yin irin yanda kikeyi, mirmishin jin dad'i nai don na hau mataki na biyu kenan tunda yanzu na samu nasara a fannin salla,dabarar da nai kuwa kullum muna tare sai in kunna tashar danasan ana yawan yin program akan salla Wanda ana bayani da baki ana kuma practical, inna kunna duk sai in maida hankalina kai yaita tsokanata amma sai in k'irk'irowa kaina mutuwar jikin dole,inya matsamin sai ince" Reality rayuwarmu na cikin had'ari don bamu iya komai cikin addini ba,musamman salla yanzu dubi kaga yanda ake nuna salla a zahiri amma da yawa ba haka mukeba Ashe duk ibadar da mukema cikin jahilci muke,"

Dayaji na fara wannan maganar shima jikinsa yake sanyi, to anan nake cin galabrsa,in takuramai dole mu maida hankali ga kallon yanda ake sallar,a haka har na fara ganin canji matuk'a tare dashi, don kaso saba'in cikin kurakuran da yake a salla hamsin ya ragu, to yanzu kuma gashi da kansa yai maganar son koyon Qur'ani.

Jinai an birkitoni da sauri na dawo daga duniyar tunanin dana fad'a, D'an mirmishi na sakarmai nace"Karka damu daga yauma inka shirya saimu fara"

Tashi yai ya zauna sosai ya koma serious sannan ya kamoni nima na zauna,cikin nutsuwa ya fara magana "Khadeejah da gaske nake wlh, na sani ban San komai ba daga addini na ko salla ta yanzu ne na San na farayinta dai dai, na guji islamiyya tun k'uruciya na maida neman ilimin addini a matsayin k'auyanci,bana tunanin k'ara sanin komai kan addinina, amma yanzu tarayyata dake sai naji ina sha'awar k'ara sanin addinina,kina buegeni My deejah zanso in aikata aikin da zai shigar dani aljanna kodan muyi rayuwa dake har a lahira don ke na gama kyautata miki zaton alkairi na tabbata ke y'ar aljanna ce tunda kina yin ayyukan da zasu sadar dake da aljannar, don haka Khadeejah ki bani daga iliminki ki rink'a k'ara min sani akan addini kinji".


Cike da jin dad'i nace " Reality insha Allah zamuyi rayuwa tare a cikin aljanna matuk'ar ka bani damar shiganta tunda aljannata tana gareka inka bud'a min zan shiga,sannan zamu rink'a k'aruwa da juna daga abunda Allah ya sanar dani duk da ba wani abu na Sani ba nima har yanzu neman Sani nake, amma insha Allah zamu rink'a ware wani lokaci muna k'arar da junanmu".


Kamoni yai jikin sa yana shafa kaina tare da samin albarka,yana k'ara fad'a min irin ribar dayake riska cikin rayuwar auran mu.




*************

Tun daga ranar ya zamana kullum mukai sallar asuba sai munyi karatu in k'ara mai Qur'ani da Fiqihu kuma na turamai App na Qur'ani cikin wayar sa ga video audio duk Wanda yaso, amma ko sau d'aya bana tab'a d'arsa wani abu a raina ko na kawo wani abu da zaisa inji a raina nafi mijina Sani ko wani abun sai dad'i da nishad'i da nakeji na sauyawar sa ta sanadiyyata.






****************
Yau da safe bayan na kaishi skl na dawo inata d'an aikace aikacena naji ana knocking tunanin na tsayayi to Waye kuma tunda nasan tun zuwana garin sati kusan uku sau d'aya aka tab'a knocking d'in k'ofar inba UK ba,jin k'arar tak'i k'arewa yasa naje ina lek'awa ta D'an abunda ake hango na waje, mace na gani ya juya baya ban iya hango fuskarta jim nai kamar bazan bud'e ba sai dai kawai nai addu'a na bud'e, jiyowa tai cikin yauk'i da d'aukar kai tana kallona sannan ta bud'e baki da k'yar tace "Am ina neman hubbey nah, ina fatan yana ciki".


Cikin mamaki na k'ara kallon ta nan na tuno itace wadda tazo kwana na d'aya da zuwa k'asar, basarwa nai na tattaro jarumtata nace " amma ina tunanin kinyi makuwa ne don wanna gidan namiji d'aya ne a cikinsa kuma mallakinane me gidan, sai dai inaga ki k'ara sa ga block d'in gaba maybe ki dace".


Kallon kinma rainamin wayo taimin sannan ta kad'a ido cikin isa tace "ina nufin Umar Usman umar katsina ( UK )ai shine mamalakkin wannan gidan ko?.

" gyad'a kai nai cikin halin ko in kula nace" Eh haka ne amma yanzu kiyi hak'uri yana hutawa ne bai buk'atar ganin kowa sai ni kije zuwa dare kya dawo in ya zama dole ku had'u yau d'in "

Ina gama fad'i na maida k'ofar na rufe ,

Cikin zafin zuciya Fadlah ta tun karo k'ofar da niyar hankad'awa amma wata zuciyar tace "Bari karki bada kanki sai kace wawiya bari da sannu ki rama"
Juyawa tai zuwa nata gidan cikin b'acin rai,ta Sani sarai UK na skl a wannan lokacin daman ta rasa yanda zatai ne yasa ta biyo ta wannan hanyar don ta hanashi zaman lfy da matar da yake ikirarin yanzu a kanta zai iya b'atawa kowa rai,don tun randa suka zo k'asar ta san sunzo kuma data nunamai tasan da zuwan namu kai tsaye ya jamata kunne kan karta kuskura ta taka ko k'ofar gidan sa don bai son abunda zai b'ata ran matar sa, abunda yai mata ciwo kenan gashi yanzu ko kad'an bai bari su had'u ko a skl tsare gida yake gashi Allah ya jarrabi zuciyarta da tsananin kaunarsa da sonsa.

K'wafa tai tana k'ara fad'in zata k'ara sasu a tarko na gaba,don ta fahimci y'ar Arabic d'in da yake zagi da kushewa yanzu ta zama babban reshe cikin zuciyar sa.



Ni kuwa k'unci b'acin rai da kishi duk sun cikamin zuciyata nan da nan shed'an ya fara k'iyostomin wasu abubuwa cikin raina,na fara tunanin kodai mijina Neman mata yake ko yarinyarsa ce dai wannan tunda zuwanta biyu gidan yanzu kuma daga ganin yanayin yarinyar ma batada wata ishashahiyar Tarbiya, zugi zuciyata ta shigayi,haka na zauna ina sak'awa da kuncewa har wajan awa guda, naga zaman bazaimin ba na tashi na shiga ayyukana,inajin yanata kirana a waya nai mirsisi nak'i d'agawa , abuncin rana na shirya Sakwara nai tunda daman munada garin sakwarar na tuk'a tare da miyar agushi da taji ishashshan kifi da ganda, na had'a lemon kwakwa dayasha Madara nasa a fridge. Lokacin dana duba agogo naga baifi saura 30 minutes ya fito a lecture ba kai tsaye wanka na shige a gaggauce na shirya cikin doguwar riga k'irar dubai nai Rolling kaina da D'an madaidaicin mayafi nasa takalmi kalan kayan na fito tare da key d'in motar na rife gidan.


Sanda na shiga skl d'in sun jima da fitowa a lecture d'in ina parking naga ya tunkaro motar fuskar sa d'auke da fara'a, kamar yanda na saba kafin ya k'araso na bud'e mai motar yana shiga ya kamo hannayena yana fad'in "Kin tayar min da

Please Login or Register in order to submit comment