Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bayan ta yayin da sai kuka take wane wacce za'a zarewa rai, sai da ta gaji don kanta ta jaye kanta daga jikin shi ta cigaba da kukan k'asa-k'asa, gyara fuskar shi yayi don kada ta raina sa ya d'ago fuskar ta da yatsan sa d'aya yace
"Shhh! Ya isa no worries nima ai ba sanki nike ba" habaaa wani sabon kuka ta sake fashewa dashi yayin da Bassam yai wani murmushin mugunta a ranshi yana cewa yarinya yau sai kinyi magana, sake fad'awa k'irjinsa tayi ta rushe da wani irin kuka, cikin kukan tace
"I love you" k'ank'ame ta yayi gam suna jin heartbeats na junan su murya k'asa-k'asa yana shafa bayan ta yace
"I love you more" ajiyar zuciya ta shiga yi a hankali ya ciro ta daga k'irjinsa ya nemi lips nata ya had'a da nasa, sun fi k'arfin ten minutes sai da taji abun yana neman zarta tunanin ta sannan ta ture shi ta koma ta jingina da seat d'in motar hawaye suka cigaba da running mata, murmushi yayi ya juya back seat ya mik'a hannun sa ya d'auko invitation cards na dinner guda goma ya d'ora akan cinyoyin ta yace "Ki inviting friends and relatives" jinjina kai tayi alamar toh sannan a sanyaye ta share hawayen ta tace
"I can't ask anything more from you, you've done enough already, you went above and beyond" har cikin ransa yaji dad'in maganganun ta sai dai baice komai ba 'cause he has the habit of duk lokacin da ake masa godiya he can't utter a word, a hankali ta kalle sa tace "Sai da safe" rik'o hannun ta yayi yace
"Ain't you forgetting something?" girgiza kai tayi alamar a'a tana murmushi, matsowa yayi yai kissing forehead nata sannan yace
"Sai da safe, see you around?" jinjina kai tayi tana murmushi tace
"Yeah drive safe" bata jira abunda zaice ba ta bud'e motar ta fita, jinginawa yayi da motar a ransa yana cewa that innocent and angelic face, those dreamy eyes, that bashfulness, and those soft palms. Lumshe idanun sa yayi yana licking lips nasa he can't get enough of her lips, da k'yar yaja motar ya nufi gida. Ita kuma bayan ta shiga gida ta fashe da kuka tana cewa wannan wanne irin so ne yake mata, bai tashi gaya mata yana santa ba sai da yazo kawo mata invitation cards na auren sa da wata haka ta k'arasa cikin d'akin tai ta rusa kuka yayin da Ameerah sai lallashin ta take, k'arar shigowar message taji tana dubawa taga alert na 200k from him sai kuma ga wani message ya shigo kamar haka

_I know words can't always heal scars that run so deep but words are all I have right now, you know, some things don't have simple explanations and for that, I'm sorry for everything Kausar. Don't mind my stupidity I love you so much, wannan 200k d'in kiyi amfani dashi for the dinner stuff, see you there._

Me kuke tunani? Ai sai kuka kawai.

******

*On the day*
_11:30am_
Har wuraren k'arfe sha d'aya da rabi na safe Bassam ne kwance cikin blanket baya da niyyar tashi ya shirya kuma k'arfe sha biyu za'a d'aura auren, Jay ya kira sa a waya yafi a irga yana gani amma yak'i d'agawa. Yana nan kwance yaji an turo k'ofa an shigo, Jay ne cikin shiga ta farar shadda 'yar ciki da babbar riga da hula yayi kyau sosai sai abokansa biyu Hafiz da Abdul-Qahhar(a.k.a AQ) his grade friends wanda tun jiya suka dira Sokoto suma cikin shiga irin ta Jay, kallon su kawai yake har suka shigo Jay yace
"Wake up and get dressed please, kazo kayi kwanciyar ka after all kasan 12 za'a d'aura auren" tsuki yaja ya ture blanket din yace
"Wai nikam dole sai naje ne?" AQ ne yayo kansa yace
"Ubanka! Sai kaje wallahi" da k'yar ya mik'e sai masifa suke masa ya shiga yayi wanka ya fito ya samu wuri yai zaman sa yace sai an nemo masa breakfast koma ina ne yaci sannan zai tafi, Jay yasan bada kowa yake ba dashi yake, ba musu yaje gefen Mammy ya kira ta a waya ta fito da yake gidan cike yake da mata, gaya mata yayi tayi dariya ta koma ciki ta dawo da plate da dankalin turawa da flask cike da ruwan zafi tace ba wani breakfast shi kad'ai ya rage ya had'a tea ya sha in zai sha ita mutane sunyi mata yawa idan kuma yak'i tafiya Jabir din ya kira ta, komawa Jabir yayi ya had'a masa tea'n ya sha sannan ya tashi ya shirya cikin k'ananan kaya kuma yayi kyau sosai, kallon shi suka yi kowannen su da mamaki a fuskar sa, Hafiz ya bushe da dariya yace
"Me na gaya muku? Bassam d'an iskan gaske ne na bugawa a jarida you are lucky ma ba suit yasa ba" sororo Jay ya tsaya yana kallon sa yace
"Kai mu fa nan garin musulmai ne ba Scotland bane, ta ya zaka sako k'ananan kaya zaka je d'aurin aure kuma auren ma naka"
"Toh ku nemo min mana nidai ba ko Kaftan a kaya na talkless of babbar riga" cewar Bassam, tsuki Jabir yaja yace
"Nasan a rina wallahi, shiyasa na siyo ready made nazo dashi" ya juya ya fita ba'a dad'e ba sai gashi ya dawo da ready made na 'yar ciki da babbar riga da hula na blue shadda da agogo da takalmi complete kit dai ya bashi, shiryawa yayi cikin kayan sai gashi kuma yafi ko yaushe kyau sai dai kam babbar rigar sai fama yake da ita don bai saba ba haka sukai ta hotuna kamar ba sune suke cewa anyi latti ba, sai da suka gama sannan suka fito nan wata cousin na Bassam ta gansu sun fito ta kai gulma cikin gida saying ga ango chan ya sha kyau ai kuwa nan abokan wasa suka fito aka shiga yi masa tsiya ana kod'a shi, haushi ma suka bashi yaja hannun AQ suka bar wurin, sabuwar mota suka yi lunching dashi da Jay su kuma su Hafiz da AQ suka shiga wacce suka zo ciki da Jabir da yake ta jirgi suka zo basu da mota suka ja suka nufi wurin d'aurin auren. Bassam bai sha mamaki ba sai da suka isa wurin d'aurin auren yaga most of his friends wanda ma ya manta dasu wanda yasan duk aikin Jay ne, yaji dad'i sosai haka aka had'e akai ta nonsense basu da labari ma har aka d'aura auren sai hotuna ake yayin da Jabir ranar kamar shine angon komai shine yayi scarce ganin angon ma yafi sauk'i akan ganin sa. Sun bar wurin d'aurin auren zasu je hotel don cin abinci ne yaga message na Happy married life daga Kausar, tuni jikin sa yayi sanyi tun lokacin mood nasa ya chanza dariya ma sai da k'arfin hali.

*At the dinner*
Wuri yayi kyau, amarya, ango, abokan ango da na amarya duk an sha kyau, mota da driver Bassam ya tura aka d'auko Kausar da Ameerah aka fara program, duk ta d'ago kai idanun Bassam zata gani a kanta har dai ta gaji, bata san kishi gaskiya bane sai lokacin da aka zo cutting cake suka yi feeding juna, nan Bassam yayi shutting Samira da wani hot kiss kuma yayi sucking cake dake bakinta ya dawo bakin shi, ba kunya haka ya d'ago yana kallon jama'ar wurin yana chewing cake din sai dariya yake ai kuwa friends nasa sai ihu suke suna hailing nashi sam ya manta da Kausar tana wurin, kuka ta fashe dashi taja hannun Ameerah suka nufi hanyar fita karaf a idon Bassam, da sauri ya d'auko wayar sa ya kira ta yace
"Ina zaki je?"
"Gida"
"Saboda me?"
"I'm sick of the looks you're giving me" murmushi Bassam yayi yace
"I'm so sorry ki dawo I won't do that again, ko zaki tafin ne dai?" a sanyaye tace
"Yes, but if you say yes I'd go happily" murmushi Bassam yayi yace
"When you sweet-talk a guy like that ya zan hana? Good night ku jira Jay zaizo yasa a mayar daku gida"
"Ok" ta amsa sanyaye tayi cutting call din, kiran Jay yayi yace yaje yasa a mayar da Kausar gida, da haka dai aka cigaba da bikin har aka gama.

*The next day*
Jay da Bassam ne zaune cikin mota, Bassam ya kalle sa yace
"Jay I need a favor from you"
"Right! Name it" cewar Jay
"Ina so ka aura Kausar" dumm gaban Jay ya fadi yace
"Noo! I can't" karya murya Bassam yayi yace
"Please Jay, I know it doesn't look like I'm begging but this is me begging ban yarda da kowa ya aura Kausar ba sai kai please, nasan idan nayi introducing naka to her family zasu yarda kuma itama she won't say no and you know what?" girgiza kai yayi Bassam yace "Har yanzu Mammy bata san Kausar and I don't want a situation da zan aure ta kuma tana fuskantar matsala but I'm sure with you she's happy" shiru suka yi, sai da Bassam ya sha wuya sannan Jay ya yarda. Komai ya tafi lafiya lau Bassam yayi komai ranar d'aurin auren ana d'aurawa yayi sallama da Jay yace zasu fasa Scotland da Samira zasu yi one month a chan, sam Jay baiji dadi ba haka suka yi sallama suka wuce airport Kausar bata da labari.

*It is said that the darkest part of the night is just before the dawn, Alhamdulillah ya Allah!*

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

*Shawty*💕

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Please Login or Register in order to submit comment