Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewa
"Don't let them A'ishah, zasu kashe ni" jan ta A'ishah tayi suka zauna bakin gado still A'ishah tana riƙe da ita
"Ba wanda zai kashe ki Kausar it's just me and you" shuru tayi lokaci daya ta daina kukan "Yeah mu kadai ne ba kowa" A'ishah tace, dago kanta tayi tana kallon dakin "Kin gani ba? I told you ba kowa" a hankali ta koma ta mayar da kanta a jikin A'ishah ta kwanta "You had a bad dream ne?" A'ishah ta tambaye ta, gyada mata kai kawai tayi alamar eh "It's all right, kiyi addu'a ki koma baccin" cewar A'ishah hadi da tapping bayan ta ta ciro ta daga jikin ta suna kallon juna tace "Ok?"
"Ok" cewar Kausar a sanyaye ta koma ta kwanta A'ishah ta ja mata comforter ta rufe ta tace
"All right kiyi baccin asuba bata yi ba Allah ya sawaƙa,I'm here" jinjina mata kai kawai Kausar tayi ta rufe idanun ta yayin da A'ishah ta zauna next to her ta dauko wayarta ta fara dannawa.





*It'z Shawty* 💕
[1/8, 7:25 AM] ‪+234 813 551 5123‬: *BARR. BASSAM*
(The Gallant) ❣



By *Shawty*💕

*2017*


*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don't just entertain and educate, we also touch the hearts of the readers.)


1⃣2⃣

_The next day_
Yau ya kama Sunday ba school, har ƙarfe takwas na safe Kausar bata ko motsa ba sakamakon rashin samun isashshen bacci daren jiya. Har A'ishah ta tashi tayi sallah Kausar bata motsa ba, a ran A'ishah tana cewa yau Kausar anyi nisan kiwo. Hannu tasa ta fara bubbuga ta hadi da kiran sunan ta
"Kausar! Kausar!!" firgit ta tashi zaune hadi da rafka salati, murmushi kawai A'ishah tayi tace "Madam yau kinyi nisan kiwo" murmushi kawai Kausar tayi ta zuro ƙafafun ta daga kan gadon hadi da miƙewa ta nufi bathroom. Zaunawa tayi kan toilet seat kanta ya bala'in mata nauyi kamar an dora dutsi, dafe kan tayi tana nema tayi refreshing ta tuna abunda ya faru jiya, tunawar da tayi ne yasa hawaye suka gangaro daga idanun ta ta fashe da kuka marar sauti. Ta dade tana kukan sa'annan ta miƙe tayi brush tayi wanka hadi da dauro alwala ta fito, A'ishah ta samu zaune bakin gado tana danna waya as always ta dago kai ta kalle ta, mamaki ne ya kama A'ishah tace
"Ya naga idanun ki kamar kinyi kuka?" murmushin dole tayi tace
"Bakomai" rausayar da kai kawai A'ishah tayi tace
"Good. You had a bad dream last night, wanna talk about it?" girgiza kai Kausar tayi alamar a'a, miƙewa A'ishah tayi tace
"Fine! Idan kin gama ki same ni downstair zanje inyi breakfast yunwa nike ji" jinjina mata kai Kausar tayi hadi da cewa
"Ok I'll be right down" ta juya ta kalli gabas ta fara sallar.


Bayan ta idar da sallar ne ta zauna tayi ta kwararo addu'o'i sa'annan ta shafa. Shuru tayi ta jingina kanta a bango tana tunani. Ta tabbata duk wanda zata gayawa abunda ta gani game da Alhaji Bala ba wanda zai yarda da ita, ba ma wannan ba wa zata gayawa din? Ta tabbata ba A'ishah ba talkless of Momy ba wanda zata iya confronting daga cikin su ta gaya masa. To ko zata je ta sanar da Amma ne? Tuna tayi Amman ta tana ganin darajar da kimar Alhaji Bala ba zata taɓa yarda da zancen ba. Tunani barkatai sukai ta zuwa mata daga ƙarshe dai ta yanke shawarar ba zata gayawa kowa ba zata bar abun wa kanta.


Tuni zaman ta a gidan ya fita ranta dama zargin da mutane keyi kan Alhaji Bala gaskiya ne? Kenan duk tsawon shekarun nan da haram ake ciyar da ita? Chanza shawara tayi akan zata koma gida wurin Amman ta sai kuma ta tuna me zata sanar dasu? Ta tabbata dole a tuhume ta akan meyasa ta dawo gida ba wani dalili, shuru tayi ta rasa mafita hawaye suka gangaro daga idanun ta, hannu tasa ta share hadi da miƙewa tsaye ta cire hijab dake jikin ta ta sauya kayan jikin ta zuwa riga da skirt na atamfa dinkin ya karɓe ta sosai tayi kyau sai dai da ka kalle ta zaka fahimci ba walwala tare da ita but she looks cute though fuskan ƙwal ba kwalliya.


Komawa kan gadon tayi ta kwanta ta tsunduma duniyar tunani, A'ishah ce ta turo ƙofar ta shigo yayin da Kausar bata ma san ta shigo ba. Tsayawa tayi sai da ta ƙare mata kallo sa'annan ta ƙaraso ta zauna kan gadon tayi tapping bayan ta tace

"Ba zaki yi breakfast bane?"
"Na ƙoshi" ta fada a taƙaice
"Kamar ya kin ƙoshi?"
"Allah kuwa"
"Cool! Kije Momy tana kiran ki a ƙasa"
"Ok" Kausar ta fada ta miƙe tsaye ta nufi ƙofar fita yayin da A'ishah tayi kwanciyar ta kan gadon.


Cike da sanyin jiki ta fito daga apartment din nasu ta fara saukowa downstairs, as she's stepping down abunda ya faru jiya da dare ne ya fara dawo mata a ƙwaƙwalwa, gaban ta ne yayi mummunan faduwa. Daga idanun ta tayi ta hange su su biyu akan dining suna breakfast tare da uban tafiyar wato Alhaji Bala, bugun zuciyar ta ne ya ƙaru kanta a ƙasa har ta ƙarisa saukowa. Kamar yadda ta saba ta rusuna ta gaida su, Hajiya Zainab ta amsa da fara'ar ta shi kam mutumen sai kallon ta kawai yake. Gujewa hada ido tayi dashi don kwa batasan me zata hango a idanun sa ba don kuwa tun jiya ta shiga tsoran shi. Cikin sanyin jiki Hajiya Zainab tace
"Lafiya kuwa Kausar? Ya naga jikin ki a sanyaye? Idanun ki kamar kinyi kuka?" lokaci daya ta jero mata tambayoyin, dukansu suka zura mata ido har Alhaji Bala don jin me zata fada ya tabbatar rashin walwalar ta baya rasa nasaba da ganin da tai masa jiya. Murmushi tayi cikin kin sanyin murya tace
"Ba kuka bane Momy, jiya ban samu isashshen bacci ba kuma kaina yake min ciwo"
"Me kika yi baki yi bacci ba?"
"Karatu"
"Yayi kyau" cewar Hajiya Zainab tace "Kici abincin idan kin gama sai kije ki kwanta ko?" da
"Toh" ta amsa ta jawo food flask ta zuba abincin kadan ta hada tea ma kadan
"Dan wannan abincin zaki ci?" cewar Hajiya Zainab, murmushi kawai tayi tace
"Eh ya isa" duk abunda suke akan idon Alhaji Bala bece dasu uffan ba, haka ta dan tsakuri abincin kadan ta barshi ta koma tai ta juya tean. Bayan ya gama breakfast din ya miƙe hadi da daukar keys dinsa
"Ni zan fita" yace dasu a taƙaice yana duba agogon hannun sa
"A dawo lafiya, Allah ya bada sa'a" cewar Hajiya Zainab, da
"Ameen" ya amsa, Kausar kam shuru kamar wacce ruwa yaci, Hajiya Zainab tayi mamakin shurun da Kausar tayi yayin da Alhaji Bala sam baiyi mamaki ba don yasan kwanan zancen a hankali ya juya yana tafiya har ya fice parlorn.


******


Bayan ya fita gidan ne kai tsaye ya zarce gidan da suka saba haduwa da malam, samun sa yayi a wurin da ya saba zama akan dardumar sa. Malamin baice dashi uffan ba har ya ƙaraso cikin parlorn ya samu guri ya zauna yana fuskantar malamin, gyara zama Alhaji Bala yayi hadi da lanƙwashe ƙafa yace

"Malam akwai matsala fa" dago idanun sa malamin yayi ya kalli Alhaji Bala sa'annan ya mayar akan tarkacen tsafin sa yace
"Wacce irin matsala?"
"Jiya da dare ne yarinyar dake zaune a gida na ta ganni riƙe da ƙwaryar jini" dago kai malamin yayi a razane lokaci daya ya dakatar da abunda yake
"Wacece wannan yarinyar? Jinin ka ce?" girgiza kai Alhaji Bala yayi yace
"A'a 'yar aiki ce da farko, daga baya kuma shaƙuwar dake tsakanin ta da Zainab ya ƙaru har ta maido ta gida na"
"Kana me har haka ta faru Bala?"
"Toh nima ban taɓa tsammanin ta ba a wannan lokacin" shuru malamin yayi yana nazari sa'annan yace
"Toh dole kuwa zata bar gidan ka" kallon sa Alhaji Bala keyi baice komai ba "Kasan kuwa me haka yake nufi a tsafi?" cewar malamin "Tonon silili fa Bala" wani gwauron numfashi Alhaji Bala ya saukar hadi da cewa
"A nawa ganin fitar ta gidan ba shine masalaha ba"
"Meyasa kace haka?" cewar malamin
"A gani na shi zai sanya maganar ta watsu, dole zata sanar da wasu abunda ta gani" gajeren murmushi malamin yayi yace
"Kai a tunanin ka zaman ta a gidan zai sanya ba zata gayawa kowa ba?" tuni Alhaji Bala ya fara gyada kai alamar maganar malam gaskiya ne sa'annan yace
"Amma idan nace zata bar gidan dole Zainab zata nemi sanin dalili me zan gaya mata? A ajiye wannan a gefe daya zata iya keɓewa da yarinyar akan ta gaya mata dalili idan ta gaya mata gaskiya fa? Kuma dama kasan Zainab ta dade tana zargi na sosai kawai mun rufe bakin ta ne" shima malamin shiru yayi yana jinjina maganar Alhaji Bala yace
"Hakane kuma, yanzu ka barta a gidan kada kayi yunƙurin aiwatar da komai zanyi bincike sosai muga me ya dace ayi"
"Ba damuwa" cewar Alhaji Bala
"Zan kira ka a waya ko miye amsar binciken" gyada kai kawai Alhaji Bala yayi fuskar sa cike da damuwa "Kar ka damu Bala, ka kwantar da hankalin ka komai zai tafi daidai" jinjina kai kawai Alhaji Bala yayi ya miƙawa malamin hannu suka gaisa ya tashi ya nufi hanyar fita parlorn.





*It'z Shawty*💕
[1/8, 7:25 AM] ‪+234 813 551 5123‬: *BARR. BASSAM*
(The Gallant) ❣




By *Shawty*💕


*2017*

0⃣5⃣

_The next day_
Tun da asuba A'ishah ta tashi bacci abunda yayi matuƙar bawa Kausar mamaki coz A'ishah bata taɓa tashi sallar asuba ba koda zata nufi tashin ta ba zata tashi ba daga ƙarshe ma suyi fad'a wanda tasan wannan tashin da wuri baya rasa nasaba da zata hau sabuwar mota ne.


Bayan sun gama sallar ne A'ishah ta koma tayi kwanciyar ta tana danne-danne a waya da haka har wani baccin ya sake awon gaba da ita. Kausar kuma sai gyara zama tayi ta cigaba da adhkar, bata tashi ba daga wurin sai da gari yayi haske tas sa'annan ta shiga bathroom tayi wanka tazo gaban dressing mirror ta fara taje gashin kanta me uban yawan gaske ta d'aure shi wuri d'aya. Mayukan ta kawai ta shafa sai powder sa'annan taje wurin wardrbobe ta fiddo ironed school uniform nata.


_7:00am_
Ba A'ishah ta tashi daga baccin ba sai ƙarfe bakwai, Kausar a lokacin har ta gama shirya kanta tana a d'an madaidaicin parlorn su tana kallo. Miƙewa A'ishah tayi da hanzari ta shiga bathroom tayo wanka tazo gaban dressing mirror ta fara shafe-shafe as always, ta ɓata about 30mnts sa'annan ta shirya cikin school uniform itama had'i da dauko school bag nata ta nufi parlorn. Cikin sauri ta shigo parlorn ta fara fitinar Kausar akan ta tashi su tafi
"Wake-up Kausar! Tashi ki shirya we're getting late" dariya Kausar tayi ta kalle ta tace
"Tab! Wani abun sai sabuwar mota" harara A'ishah ta ɓalla mata had'i da dakatar da saka takalmin da take tace
"Kinga wallahi zan tafi idan ba zaki yi sauri ba" dariya Kausar tayi ta miƙe tsaye ta nufi bedroom tana cewa
"Wani abun sai G4 Sedan. Wait..." ta juyo tana kallon A'ishah tace "When last ma da kika tashi sallan asuba?"
"Mtsww.. For fuck's sake zaki tafi ki shirya ne ko yaya? Ke ba zaki fahimta ba walai" dariya kawai Kausar keyi har ta shige bedroom d'in yayin da A'ishah ta cika fam sai masifa take tace "Idan kin gama ni ki same ni downstairs"


Dama Kausar a shirye take duka bata yi 5mnts ba itama ta sauko downstairs, A'ishah da Momy ne kawai ta samu akan dining suna breakfast, rusunawa tayi kamar koda yaushe ta shiga gaida Momy tace
"Ina kwana Momy?" da fara'a Momy ta amsa da
"Lafiya ƙalau Kausar, kin tashi lafiya?"
"Lafiya ƙalau" ta fad'a had'i da miƙewa tsaye taja d'aya daga cikin kujerun ta zauna. Abinci suke ci ba mai ce da wani uffan zuwa wani lokaci A'ishah ta katse shirun tace
"Oya Kausar! Kiyi sauri barin je in gayawa Dauda ya fitar da motar" jinjina kai kawai Kausar tayi alamar taji yayin da Momy sai kallon ta take har ta fita parlorn. Ba'a dad'e ba sai gashi ta dawo had'i da d'aukar school bag nata tace "Let's go!" tace da Kausar in hurry
"Ke dallah ki barta ta gama breakfast mana" cewar Momy, cikin shagwaɓa A'ishah tace
"Momy zamuyi latti fa"
"Sai yau kika san da lattin? Inace other days anan ake fama dake ki tashi" turo baki tayi tana gunguni yayin da Momy ta cigaba da cin abincin ta. Tsam Kausar ta tashi had'i da d'aukar school bag, A'ishah tana ganin haka tasa kai ta nufi hanyar fita parlorn, bin ta da ido kawai Momy tayi har ta fita girgiza kai kawai tayi wa Kausar Allah ya kiyaye sa'annan itama Kausar ta rufa mata baya. Koda ta fito farfajiyar gidan A'ishah ce sai killing selfies take a jikin motar, murmushi Kausar keyi har ta kawo daidai wurin motar tace
"Sarkin ƙorafi muje kadda ayi lattin" harara ta aikawa Kausar tace
"After kin gama shanya ni ba? Nima sai na gama abunda nike" ta fad'a har tana murguda baki, Kausar tasan idan ta biye ta zasu na dinga arguing kenan kuma ba za'a tafin ba, wuce ta kawai tayi ta bud'e ƙofar gaba ta shiga ta zauna. Itama shigowa motar tayi ta rufe had'i da kicking tuni me gadi ya wangale mata gate a hankali taja motar ta fice.


A hankali suke tafiya yau unlike jiya da suka dawo a tsiyace, waƙar Miley Cyrus_Malibu ne ke flowing a hankali, Kausar sai kallon side road take yayin da A'ishah zuciyar ta fal da farin ciki yau zata rama rashin girman da Al'ameen Dan Ƙasa yay mata. Lokacin da traffic ya tsayar dasu ne a junction ta lura da motar sa na zuwa a bayan su da sauri ta taɓo Kausar tace
"Look! There he comes" ta nuna mata a front mirror na motar, d'an waigawa kad'an Kausar tayi then back to A'ishah tace
"Waye?"
"D'an Ƙasa mana matsiyaci!"
"Mtsww" Kausar taja tsuka tace "You guys should stop this game.. Wai miye amfanin wannan competition d'in?"
"Ko kuma shi ya daina ba" cewar A'ishah had'i da kallon Kausar tace "He started it, ko kin manta ni na fara zuwa da mota a duk school d'in in the next week shima yazo da tasa? Na fara hawa Elantra in two weeks shima yazo da tasa, naje da Lexus shima yaje da tasa now G4 Sedan" sai kuma ta fashe da dariya had'i da kafa glasses a fuskar ta tace "I want to see whether his Dad can afford it" yayi daidai da chanzawar traffic light d'in zuwa green, fizgar motar tayi da ƙarfi suka wuce saura kad'an ta had'a had'ari a wurin yayin da mutanen wurin sai d'ura mata ashar suke. Kallon ta kawai Kausar tayi taja bakin ta tayi shiru har suka iso bakin gate d'in makarantar. Motar Al'ameen ce a gaba tasu tana a baya, koda suka shigo kallo ya koma sama tsegumi da gulma suka miƙe, tafe suke har suka isa parking lot na d'alibai, shi ya fara parking then A'ishah. Fitowa tayi ta d'an jingina a jikin motar tana karkad'a keys d'in motar, Kausar ce ta fito itama daga motar tace
"Kizo mu wuce class"
"Kije zanzo" cewar A'ishah "I'm here sai matsiyacin nan ya fito" taɓa baki kawai Kausar tayi ta juya ta nufi class yayi daidai da isowar squad na A'ishah a wurin da kuma fitowar Al'ameen da friends nasa daga motar. Ihu friends na A'ishah suke tun daga nesa suna fasa mata kai
"Shegge Babe kina wuta!" cewar Nailah best friend nata tana ƙara duba motar yayin da Al'ameen da friends nasa suka tsaya sororo sai kallon su suke
"Nice ride Babe, motar tayi ne wallahi" cewar Kulthum, blushing kawai mutuniyar keyi daidai lokacin Al'ameen da friends nasa suka juya zasu bar wurin
"Hey!" A'ishah ta kira sa, juyowa suka yi gaba d'aya suna kallon ta ita da friends nata sai giggling suke, kamar kada su tsaya sai kuma suka tsayan, takowa tayi tazo har gaban sa sa'annan ta juya ta kalli motar then back to him tace "Baka gani bane?" ta fad'a tana masa kallon rainin hankali
"Na gani" yace da ita shima cikin rainin hankali "Nice ride" ya sake fad'a sannan ya juya zai wuce, da sauri A'ishah ta taɓo kafadar sa tsayawa yayi chak had'i da juyowa tace
"Ina zaka je ne? We're not yet done. Just like we did with Lexus na baka 3 days kacal ina so na ganka da G4 Sedan" juyowa tayi tana kallon friends nata tace "Nailah and Co ku fara yi mana count down daga yanzu idan kuma ya kasa then he definitely fail the game" dariya suka fashe baki d'aya sannan ta juyo in a serious face tana kallon sa tace "And get ready within those days zan iya chanza wannan" tayi nuni da motar "And you have to pay for it" tayi masa winking one eye "You know it's a game" dariya suka tarwatse ita da friends nata, juyawar da zata yi sai ga wani abokin Al'ameen wato Ashraf dama neman sa take ruwa a jallo don yana cikin wanda suka yi mata dariya the other day. Kallon sa tayi tsaf sannan ta cire glasses na fuskar ta tace "Welcome Ashraf" ta miƙa masa hannu alamar gaisuwa, ba yadda zai yi dole ya miƙa mata hannu in return suka gaisa tace "Dama kai nake jira your friend is mistaken he's messing with the wrong bitch, tell him to get the hell outta my trouble please"
"Watcha talking 'bout?" yace da ita yana wani yamutsa fuska ta lura sam be lura da motar ta ba, taɓo kafad'ar sa tayi had'i da cewa
"Dude kalli nan" juyowar da zai yi ne idanun sa suka sauka akan motar da sauri cikin mamaki ya kalle ta yace
"Whaaaaaattt? G4 Sedan?"
"Yes!" tace dashi tana ƙoƙarin mayar da glasses d'in a fuskar ta tace "You can't touch us you get that? We fucking bulletproof" sai da ta tabbatar kallon da take masa ya nutsar dashi sannan ta juya back to her friends wanda sai ihu suke suna hailing nata, cike da jin dad'in ta rama abunda akayi mata suka bar wurin to their classes suka bar Al'ameen, Ashraf da sauran friends nasa speechless a wurin.


Zuciyar Al'ameen sai tafarfasa take wane zata ɓallo ƙirjin sa ta fito idanun sa suka kad'a suka yi jajir tsabar ɓacin rai yayin da sauran friends nasa sai jinjina girman rashin kunyar da A'ishah tayi musu suke. Gefe Ashraf yaja sa yace

"Calm down man" fizge hannun sa yayi daga riƙon da Ashraf yayi masa had'i da cewa
"How? Tell me how"
"Just breath man ba zamu barta ba ai" cewar Ashraf, kallon sa Al'ameen yayi da kyau yace
"You know what Ashraf?" girgiza kai Ashraf yayi Al'ameen ya cigaba da cewa "Wallahi she can't get away with this, I'm gonna beat the hell out of her" ya fad'a had'i da juyawa da sauri yabi bayan A'ishah da friends nata, tuni Ashraf da sauran friends nasu suka rufa masa baya. Bai same su ba sai suna daf zasu shiga class, cikin fushi ya finciko ta yace
"You bloody bitch! Don't get it twisted kina ganin kinzo da wanchan gongonin har kina bragging, wai ma I wanna know tun lokacin da muka fara game d'innan kin taɓa beating nawa ne?" dariya A'ishah tayi tace
"I don't but baka taɓa burge ni ba coz you've never come up with your own styles sai dai ka kwaikwaye ni" sai matsowa take kusa dashi har ta kawo daf da fuskar sa tace in whisper "Son of a bitch!" tas! kake ji ya wanke ta da lafiyayyen mari wanda sai da taga stars a idanun ta, tuni wurin ya rud'e da shewa daga abokan Al'ameen sai zuga sa suke, matsowa yayi kusa da ita yace "I told you never get it twisted, ba mari ba zan iya shaƙe ki har ki mutu and next time you should watch your words" hawaye sai kwararowa suke daga idanun A'ishah yayin da best friend nata Nailah ke riƙe da ita, cikin fushi Nailah tace
"Don't think you can get away with this wallahi" murmushi Al'ameen yayi ya tako yazo gaban ta had'i da d'ago haɓar bakin ta yace
"You know what I'm capable of ke zaki bata labari last had'uwar mu dake" jikin Nailah sai rawa yake don tasan Al'ameen sheggen mara mutunci ne of the highest rank zai iya yarfa ta a wurin sannan yayi wani gajeren murmushi suka juya da friends nasa suka wuce
"Do your fucking worst! Bastard! Bloody fool!" haka Nailah tay ta jifan sa da baƙaƙen kalmomi yayin da ko waigowa basu yi ba suka wuce. Dawowa tayi ta shiga lallashin A'ishah had'i da cewa
"It's alright kinji?" nodding kawai A'ishah tayi had'i da yin murmushi tace
"He's gonna pay for it" murmushi itama Nailah tayi don kuwa tasan ko waye friend nata and what she's capable of suka wuce class.


Labari fa ya watsu a cikin school A'ishah Bala the real Slay Queen ta faso gari with G4 Sedan 2017, ko ina a cikin school d'in sai labarin ake yayin da Kausar bata san me yake faruwa ba. Haka after closing hour suka yi ta slaying ita da friends nata.





*Shawty*💕
[1/8, 7:26 AM] ‪+234 813 551 5123‬: *BARR. BASSAM*
(The Gallant) ❣




By *Shawty*💕

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don't just entertain and educate, we also touch the hearts of the readers.)

*2017*

1⃣3⃣

*Glasgow International Airport, Glasgow, Scotland.*

_One week later_
Kissing juna suke baddaly wane zasu cinye kansu, sunyi aƙalla minti ashirin suna a wannan yanayin. Pulling nata yayi murmushi kwance a fuskar sa

"How was it?" yace da ita had'i da cije leɓe ya kanne mata ido, murmushi itama tayi ta kwanta kan ƙirjin sa tace
"Wholesome" ƙanƙame ta yayi tana shaƙar ƙamshin turaren sa, wasu feelings ne ke fizgar sa amma ba yanda ya iya coz he have a flight to catch. Chan ƙasa-ƙasa kamar me rad'a tace "I'll miss you Moh" a sanyaye ya d'ago ta daga ƙirjin sa yayi mata murmushi
"I'll miss you more Hannah"
"When will you be back?" tace dashi kamar zata yi kuka
"Very soon" hawaye ne suka ciko idanun ta a hankali ya shiga share mata yace
"Are you okay with that?" nodding kawai tayi alamar eh, murmushi yayi ya ranƙwafo yay mata peck

Please Login or Register in order to submit comment