Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kudi sukayi hadari ya dawo jinya daga karshe ya mutu, wai daman ashe haka yar rugar su ke cewa farar kafa gareta saboda yana auren ta daya koma wai Uban gidan shi ya kore shi, saiya fara kabu-kabu da mashin nan mota ta takashi akwai daman sunata zargin farar kafa gareta saiga wannan akace batada kashin arziki shiyasa har yau batayi aure ba, saide idan watannin nan saboda nayi wata biyu da zuwa chan, dataji nazo ko saida tazo ta tambayeni babu labarin ki nace eh wallahi tama fini rama gashi ko haihuwa batayi dashi ba hakan yasa kuma ake tunanin ko juyace abubuwa de babu dadi yanzu haka bata rugar su duk tsawon shekarun nan tana wajen dangin Innar ta saide tana yawan zuwa"


Shiru nayi zuciya naji duk ta kare babu dadi wai daman har yanzu su yan kauyen nan sunada wannan halin Allah sarki Shatu itama an nuna mata kiyayya kamar ni hawaye ne suka zubo na goge.


Hakade mukayi firar duk babu dadi Nan suke fadaman yaran Yaya Maimuna shidda Yaya Auwalu kuma yayi aure matar shi babu dadin zama itada Inna bata da mutunci ko kadan.


Saida nayi Isha'i kana saiga mai aikin Mummy tace Mummy na jirana nace ma Baba nizan tafi na kwanta saboda Mummy ta aiko kirana.

Sukace babu komi Inna banda addu'a babu abinda takeyi.


Har bakin wajen da zaka fita part dinsu suka rakoni nace su koma haka ai kusa.

Naso kwana dasu Inna a tunanina su Mummy zasubar ni na kwana dasu kodan yadda nayi kewar su.

Su Inna na juya suka koma naji an rungume ni ta baya zanyi ihu kawai saiji nayi an juyo dani kamshin turaren jikin shi yasa na gane wanene.



Part din kusa dasu Baba naga Security ya bude mashi get hannuna ya rike sosai yajani muka shiga ina turjewa bana shiga daukata kawai naji anyi.


Runtse ido nayi wannan shine karo na farko a rayuwata da inada wayo aka daukeni.

Ina budewa na ganni ya azani bisa gado yayiman rumfa dashi muka hada ido kallona yake.

Cikin sauri na yun kura amman babu yadda zaniyi saboda yayiman rumfa da jikin shi


Bata fuska nayi mikewa yayi nayi saurin mikewa na sabka bisa gadon.


Har najuya zanyi hanyar fita ya rikoni yana ida cire rigar shi.

San kwacewa nake hakan yasa ya dan sizgoni na fado a jikin shi kara rungume ni yayi kana ya fara zageman Zip din rigata rikewa nayi cikin sauri nayi saurin juyowa ina kallon shi cikin mamaki.


Murmushi yayi yace;"Babu abinda zan maki sarkin yan tsoro nasan kin gaji daman nasa an hada mana ruwan wanka ne"


Zanyi magana ya ida zuge Zip din rigar ta fadi kasa nayi saurin kare gabana duk da inada Bra nayi saurin dukewa kasa.

Wadirof ya bude ya dauko tuwol mikar dani yayi ya dauraman tuwol din ya zame kallabin bisa kaina gashina dayasha gyara ya zubo bisa bayana.


Kamshin gashin ya bigeshi ya kama gefen kashin yana sun sunawa tareda Lumshe ido.


Yadda yake tabani a hankali hakan yasa naji wani iri kamar ana shafata ganin zai chanza man yanayi yasa nayi saurin kwacewa.


Kai tsaye toilet na nufa ina shiga nayi saurin rufe kofar.


Na dade ina kwanta cikin ruwa masu dadin kamshi ga flowers a ciki.


Saida nagaji dan kaina kana nafito.


Yana bakin gado ya dago ya kalleni naga idanun shi kamar yasha wani abu.


Bakin mirror na zauna ganin shi nayi bayana tsaye.


Bance komi ba na daukar da kaina saboda banason muna hada ido idan muka hada ido rasa wata duniya nake nikeyi saboda idanuwan shi yadda suke rikitar dani.

Ina duniyar tunani naji ana shafani nayi saurin firgigi.


Ganin yana shafaman Mai abin yaban mamaki.


Kasa tsaida shi nayi saboda yadda yanayin yazo man.


Yana gamawa yafara gyaraman kaina ya daureman gashin nawa waje daya.


Mikar dani yayi duka jikina ya mutu babu kwari na kasa kuma daga ido.


Wata riga ya dauko ya sakaman rigar kamar net haka take iyatar bisa cinyata.

Yana gamawa ya zame tuwol din jikina.


Wani irin yarrrrrrr naji a jikina nayi saurin kallon shi cikin fuskar tashin hankali.

Kareman kallo yake hakan yasa nayi saurin fizgar tuwol din hannun shi na aza bisa rigar.



Sai lokacin na fara kyarma nace;"su Mummy basu bani izinin kwana da kaiba zanje saida safe


Jawoni yayi ya fara zubaman turarruka kana yace;Amman ai sun san ke matata ce ko?"


Nace;"Amman ai kanada wata sai anzauna an fidda kwanaki kana dan Allah ka barni na tafi"


Jan hannuna yayi ganin zan bata mashi time yasa ya dauke ya aje bisa gado ya jaman bargo shi kuma ya tafi toilet.


Ganin haka yasa na sabko nayi parlour ina zuwa na kama kofa zan bude taki buduwa haka nayita kokarin budewa amman ko motsi batayi.

Komawa nayi na kwanta bisa daya daga cikin kujerun dakin.

Lumshe ido nayi ina tuna rayuwar da Shatu keyi.

A hankali na furta ya kamata na ganta nima na saka mata.


Hawaye ne suka zubo man.




MARYAM ANKUDII{QURRAH}
[4/20, 8:58 PM] GOLDEN PEN WRITERS ASSOCI: *JARABTAR MU*




*Written by-Qurrahโœ๐Ÿป*




https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


Addu'ar Tafiyar Da Kuncin Zuciya

ู„ุงูŽ ุฅู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ุงู„ู’ุญูŽู„ููŠู…ู’ุŒ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ุนูŽุธููŠู…ูุŒ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู’ ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุณูŽู‘ู…ูŽูˆูŽู‘ุงุชู ูˆุฑู‘ุจูู‘ ุงู„ุฃูŽุฑู’ุถู ูˆุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ู’ูƒูŽุฑููŠู…ู.
La ilaha illal-lahul-'azeemul-haleem, la ilaha illal-lahu rabbul-'arshil-'azeem, la ilaha illal-lahu rabbus-samawati warabbul-ardi warabbul-'arshil-kareem.

Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, mai girma (wanda babu abin da yake girmama a gare shi), mai hakuri (mai jinkirin azaba tare da ickakken ikon aiwatar da ita). Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin Al'arshi, mai girma. Babu abin bautgawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin sammai Ubangijin kasa, Ubangijin Al'arshi, mai yawan baiwa.


ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุฑูŽุญู’ู…ูŽุชูŽูƒูŽ ุฃูŽุฑู’ุฌููˆููŽู„ุง ุชูŽูƒูู„ู’ู†ููŠ ุฅูู„ูŽู‰ ู†ูŽูู’ุณููŠ ุทูŽุฑู’ููŽุฉูŽ ุนูŽูŠู’ู†ุŒ ูˆูŽุฃูŽุตู’ู„ูุญู’ ู„ููŠ ุดูŽุฃู’ู†ููŠ ูƒูู„ูŽู‘ู‡ู ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃู†ู’ุชูŽ.
Allahumma rahmataka arjoo fala takilnee ila nafsee tarfata 'ayn, wa-aslih lee sha'nee kullah, la ilaha illa ant.

Ya Allah! Rahamarka nake kauna, don haka kar ka kyale ni da kaina ko da kiftawar ido ne, kuma ka kyautata mini sha'ainina dukkansa; babu abin bautawa da gaskiya sai kai.


ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃู†ู’ุชูŽ ุณูุจู’ุญูŽุงู†ูŽูƒูŽ ุฅูู†ูู‘ูŠ ูƒูู†ู’ุชู ู…ูู†ูŽ ุงู„ุธูŽู‘ุงู„ูู…ููŠู†ูŽ.
La ilaha illa anta subhanaka innee kuntu minaz-zalimeen.
Babu abin bautawa da gaskiya sai kai. Tsarki ya tabbata gare ka, lallai ni na kasance daga cikin azzalumai.

ุงูŽู„ู„ู‡ู ุงู„ู„ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ู„ุงูŽ ุฃูุดู’ุฑููƒู ุจูู‡ู ุดูŽูŠู’ุฆุงู‹.
Allahu Allahu rabbi la oshriku bihi shaya.
Allah! Allah ne ubangijina, ba na yin tarayya da shi da wani abu a cikin bauta.


DEDICATED TO.....MYTHANKS SISTERS๐Ÿ˜˜


Bissimillah Rahmanir Rahim



Page-87-88



---------------Jin motsi yasa nayi saurin tashi tare da goge hawayen dake a fuskata.


Kallona yake sosai da alama ya dade a haka, juyawa yayi zuwa bedroom sai gashi da key a hannu nagane abinda yake nufi yana tunanin ko saboda ya hanani fita yasa nake kuka.

Lumshe ido nayi inada da kishiya fa kuma tun kamin na ganta nake kishin ta wani tunani yazo man nasan idan na kwana da shi zan batama su Mummy da Ammie to amman ina tsoron kada wani abu ya shiga a tsakanin mu.


Jin tsayuwar mutum akaina yasa na mike tsaye ina hawaye Hijab yake mikoman.

Ban amsaba cikin sauri na rungume shi sosai na kan-kame shi nace;"Yaya Anuu inason ganin Shatu"


Wani irin yarrrrr yaji a jikin shi jin ta ambaci sunan data dade bata ambata to waya fada mata haka take kiran shi ko ada?


Sakin Hijab din yayi ya rungume ta.

Daukarta yayi suka isa bisa bed kwantar da ita yayi shima yabi bayan ta ya kwanta.


Rumgume ta yayi sosai yace a hankali;"kiyi hakuri zan kaiki kona saka a daukota duk yadda kika zaba amman kibar zubar da hawayen ki haka kinji"


Kai na daga na kara shigewa jikin shi ina shakar kamshin jikin shi.


Tun ina tsoron kada yayi mani wani abu jin shiru yasa na sakii jiki nayi bacci tun da asuba na mike a tare sukayi Sallah sannan suka koma a cikin jikin shi na kara komawa na kwanta.


Sai wajen Nine kana suka tashi ita tafara yin wanka tana shiryawa ya tashi.

Ta gaidashi tana dukar da kai murmushi yayi yace;"kada kiyi komi ni zan maki Make-up bari na fito"

Ya dade kana ya fito yana fitowa da wata riga kalar jikin towul ya daureta a gefe na kasa daga ido na kalle shi.


Zuwa yayi bakin mirror din towul ne a jikina kuma karami ganin yada bacci yasa na daura shi.


Cikin salo yake shafaman mai ya gama kana ya fara shaman powder mun dauki lokaci Ina duba fuskata naga ba wata kwalliya akayi daga powder sai jan baki da kwalli amman nayi kyau sosai dan ni bazan iyayinta hakaba.


Na dukar da kai ina wasa da yan ya tsana nace;"zanje na dauko kaya"

Mikewa yayi ya dauko wasu kaya kusan kala guda wando da riga ya mikoman zaro ido nayi ya bata fuska inajin tsoron shi hakan yasa na amsa naje toilet na saka ina fitowa sai naji babu dadi ko ina ya kamani gashi yana kallo na.


Zan saka Hijab ya mikoman wata bakar riga mai Zip a gaban ta na saka yazo ya zageman zip din.

Azaman mayafin ta yayi nace;"kabari na fara fita dan Allah"

Murmushi yayi yace;"ai saide na nuna maki hanya ta baya ba'abi ta gaba saboda akwai mutane zasu takura maki ko kamin ki isa aikine kuma sai anyi shelar kin fito lokaci guda gidan zai chanza mutane zasu fito kuma nasan tsoron mutane kike shiyasa ma na fada maki hakan"


A tare muka nufi wata hanya babu mutane ko kadan sai karar tsuntsaye a part din Baba muka nufa har inda zan shiga ya nunaman.


Yayi tsaye yana kallo na hannu cikin aljihun wando.

Har zan shiga na juyo muka hada ido murmushi yayi man ni kuma na daga mashi hannu ina murmushi.


Hakanan naji zuciyata tayi haske wani yanayi na shiga tareda so mai karfi lokaci guda.

Tsaye nayi na kasa shiga ina murmushi tare da lumshe ido ina tunanina cikin jikin shi.

Dariya nayi nace a fili;"yanzu daban kwana ba danayi ma kaina kilama Kulsoom zaije wajen ta"

Saina bata fuska na burza kofar su Baba na shiga.


Muka gaisa nan muka fara fira saiga aike nazo ana nemana.

Na mike muka fita tare dasu.


Part din Ammie aka nufa dani.

Ina zuwa na iske Anuwar yana latsar waya yana bisa kujera one seater.


Kulsoom na gefen shi bisa kujera itama One seater kallon su kawai nayi na dauke kai haka kawai naji raina ya baci neman tsari nake na daure.

Kulsoom tayi saurin mikewa tace:"MANAL sannu da zuwa antashi Lafiya jiya naso ganin ki akace kina wajen su Baba ashe a chan zaki kwana nayita jira anan"


Na dan kalli Prince dake latsar waya kamar bai ganni ba nace;"eh ina chan yauma da wuri zan koma bazan fitoba kinsan an dade ba'a haduba jiyama ai nayi ma wasu uzuri amman yau Babu shi Allah de yasa lafiya kike nemana?"


Murmushi tayi tace;"daman inaso musamu lokaci na baki hakuri sosai sai gashi bansamu ganin kiba dan Allah ki yafeman"


Nace;"Babu komi ya wuce;"


Kulsoom tace;"zan iskeki har daki na kara baki hakuri nagode sosai ki tambayar man Anuwar yafiya"

Na kalle shi naga yadda yasha mur fuskar shi babu alamun wasa na dauke kai dan nima ganin su a tare ya bataman rai sosai daurewa kawai nayi.


Ammie ce ta fito da fara'ar ta tace;"Wai breakfast ne na shirya mana hadda su Farhan na aika a kawosu muyi, dafatan kun tashi lafiya?"


Nayi murmushi nace;"lafiya kalau Ammie "


Ammie tace;"ai naso jiya ace wajena kika kwana amman yau zan roki alfarma wajena zaki kwana"


Nayi murmushi nace;"to shikenan Ammie yau tun yamma zanyi ban kwana da kowa bana kara fita sai gobe"

Ina maganar ina kallon Anuwar ta wusiyar ido ina murmushi.


Sai a lokacin ya kalleni kallon tuhuma na juyar da fuskata.

Sai yace;"amman kinsan ana bukatar ki, ya zakiyi da masu bukatar ki, a chan suna bukatar ki sosai kada kiyi haka ki bari kizoma Ammie kwana nan gaba amman yanzu suna bukatar ki sosai akwai kewa mai yawa a tare dasu kada ki cutar dasu"


Nagane inda maganar ta nufa, hakan yasa nayi murmushi nace;"kada ka damu zan yini a wajen sune Baba baida matsala"


Ammie tace;"yaushe kafara damuwa akan matsalar wasune? Daman kana iya magana mai tsayi?"


Baice komi ba saiga su Farhan hadda Hamrah tareda Nifra a tare dasu.


Su duka suka fada jikina suna murnar ganina nima jinayi nayi kewar su su duka lokaci guda sun chanza sunyi wani irin kyau su duka sun sha gyaran gashi kamar yaran turawa.


Farhana tace;"Ummie ni yau a wajen ki zan kwana nayi kewar ki"


Nace;"bakuga mutane bane"

Sai lokacin sukaga Anuwar murmushi yake yana kallon mu.


Da gudu suka fada kanshi suka rungume shi suna dariya Nifra tace;"Yaya Anuu bari na dauke ku, kuna burgeni idan nagan ku a tare"

Da wayar hannunta ta fara daukar su.


Kowa dariya yake kana suka gaida Ammie da Kulsoom dinning table muka nufa.

Muna zuwa muka zauna su Farhana ammanta dani sai zuba take tanaba Anuwar labari.


Hamrah na kama hannunta ganin Anuwar yanata Farhana dake zuba labari, a bangaren Kulsoom komi nata tanayin shine jiki a mace, dan magan ganun Anuwar da Manal da sukayi yasa ta gane daki guda suka kwana.


Nace;"Hamrah ta baki gaida Ammie da Dad naki da niba"

Yarinyar karama amman saita kara bata fuska nace;"Kai bakison da siya maki wani abu, bazan fadamaki abun ba saikin saki fuska kinyi murmushi kin gaida su Ammie"

Sai nayi mata rad'a a kunne sai tayi murmushi tace;"Ammie good morning Dad morning"

Saita kalleni tace;"MANAL good morning"


Anuwar ne ya bata fuska ya kira sunanta ta kalleshi yace;"kada ki kara kiran sunan ta haka Ummien kice bakiji yadda Farhana ke Kiran taba"


Bata fuska tayi ganin haka yasa na kama hannun nayi murmushi rad'a nayi mata a kunne.

Hamrah tace;"ohh sorry Dad"

Yayi murmushi yana kallona yace;"ki chanza"

Ta daga kai tace;"Okay Dad then smile for me"

Murmushi yayi kana aka zuba ma kowa za'a zubama Hamrah nace abar shi ganin Anuwar ya zubama su Farhana ya zuba masu drink a glas cup Nima na zuba mata hakanan mukayi breakfast yana kula dasu ina kula da Hamrah Ammie sai murmushi take muka tashi.


Muka dawo parloun Ammie Nifra tace;"zata wuce da yara suna fita ni kuma na mike nayi bedroom din Ammie.


Zama nayi ina tunanin mizanyi ne Ammie ta shigo tace zataje dakin Mai martaba nace bakomi.

Bayan fitar ta nafara mata goge-goge saiga Anuwar ya shigo na kalle shi na cigaba da abinda nake nima na rama dazun haka yayiman.


Ina bakin mirror ina gogewa ya shigo ya rikeman kugu ya aza kanshi bisa kafadata.

Nace;"Dan Allah ka kyaleni dazun saboda a gaban matar kane ai yi kayi kamar baka ganni ba"


Murmushi yayi yana kallon mu a mirror yace;"miyasa kikeson nisan tamu? Shine zakice da Ammie zaki kwana miyasa haka? Kinsan bazan iya jurewa ba kuma dazun koda kika shigo raina a bace yake wai Ammie tace ranar Friday zakuje Abuja, zakije kuma wajen dangin Mummy kuyi three days shine nace gaskiya bazan iyaba shinefa tayi zuciya ta tafi daki saida kika shigo ta fito kinji dalilina"

Nace;"yanzu ina matar ka?"

Murmushi yayi saboda yadda nayi maganar.


Juyo dani yayi ina kallon shi ya jaman hanci kadan yace;"kishi ko? to tana parlour"

Bata fuska nayi nace;"ni babu wani kishi tambaya nayi kuma kasan bai dace ba mu muna nan ita tana chan"


Baice komiba ya cigaba da shafa gefen wuyana yana kallona yana murmushi ture man gyalen jallabiya ta yayi ya fadi kasa ya fara shin shina gashin kaina.

Hannun shi ya saka ya zugeman zip din rigata ta zame.


Kallon shi nayi na zaro ido zanyi magana ya saka bakin shi cikin nawa.


Ina kokarin na tureshi amman na kasa.

Mun dade a haka kana ya sakeni ya fara shafa bayana.

Idanuna suka kawo kwallah nace;"a dakin Ammie muke fa"

Kallona yake idanun nan nashi sai kara chanza color suke.

Kasa kallon shi nayi jikina duk ya mutu banida kuzari balle na kwace.


Jin hannun shi cikin rigata yasa nayi saurin fadin;"Subhanallah"

Na zaro ido na samu na fizge nayi baya na fada bisa gado ina kallon shi mu duka maida numfashi muke.


Hawaye suka kawoman nace;"Dan Allah ka gyaleni a dakin Ammie nike"

Kallona yayi yace;"to miyasa zakice a dakin Ammie zaki kwana? Ina bukatar ki a yau bazan iya jurewa ba"


Shiru nayi ina kara matsawa gefen gado.

Nace;"to ai ba'ace na koma wajen kaba, su Ammie zasu man fada kuma ai kanada mata kaje wajenta mana"

Kallona yayi yace;"a tunanina nidake babu haka a tsakanin mu kada kimanta shekara nawa mukayi bamu tare dake ki tausaya man mana, ko kinaso na karo ta ukku"

Zaro ido nayi nace;"to Amman ka raba mana kwana kada mushiga hakkinta kuma ni yanzu ai bazan iya komawa ba ina kunyar Mummy"

Murmushi yayi yace;"kinanan da halinki na kafiya ga tsiwa ga surutu Farhana ba haye tayi ba"

Kwankwasa kofar akayi nayi saurin sabka bisa gado duk na yamutse shi saboda har karshe na haye, nazo na dauki rigata na kalle shi nace;

Yanzu idan Ammie ce mizamu ce mata kaga abinda nake gudu ko?"

Murmushi yayi ya xauna bisa gadon naje na bude Mummy ce.


Murmushi tayi tace;"yau za'ayi walima zuwa anjima muje zaki dauki kaya"

Nayi murmushi dan bata shigoba banson taga Anuwar.

Zan fita naji yace;"Kai Mummy ina zakije man da ita"

Murmushi tayi, ni kuma numfashi na ya kusa daukewa.


Dakin ta shiga taga yadda gadon Ammie dana hau yayi, Murmushi tayi tace;

"Anuu bakajin magana daman kana nan Dad dinka na neman ka ya kiraka baka daukaba"

Dafe kai yayi ya zaro wayar yace;"ohh Mummy banjiba kuma kinga tana tare dani bansan ya akayi ba"


Murmushi Mummy tayi tace Allah ya shirya ka.

Tashi yayi yace;"Mummy muje a tare"

Mummy tace;"Babu inda zani dakai ka zauna idan mun fita ka fito a parlo nabar matar ka kuma kasan tana nan ka shige daki da MANAL hadda rufe kofa"


Bata fuska yayi yace;"Amman Mummy firafa mukeyi nida ita"


Murmushi Mummy tayi tace;"gaskiya ne ai naga alama"


Taja hannuna muka fita mukabar shi nan.


A parlour muka iske Kulsoom duk sai naji babu dadi muna fitowa ta mike tace;

"Manal kin fito muje natayasu shiryaki"

Murmushi nayi na kama hannunta.

Zamu fita na juya na ganshi tsaye yana kallon mu kwallo nayi mashi, shi kuma murmushi yayi tareda yima hannun shi Kiss ya turoman nayi murmushi kana zan zuja naga Kulsoom na kallon mu murmushi tayi.


Muka fita part din Mummy muka Isa.


A dakin hadda su Nifra da Muhammad kanena nan saida mukaci abinci mukayi Sallah kana.


Da yamma nida Nifra kaya iri daya muka saka harda Farhana da Hamrah.


Munyi kyau sosai Farhan dashi da Anuwar iri daya.

Yadda aka hada wajen kamar ana wani biki haka wurin ya hadu tareda manyan mutane munsha dauka sannan munsha kyau nida yarana.

Friend din Dad dina sun mani kyaututtuka Wanda ni ban masan mi suke nufiba sai Nifra taman bayani.

Munyi pictures nida Mummy da Nifra da Muhammad da Dad munyi dasu Walida su Rahama a ranar ta iso naga diyarta mai sunana yarinyar tayi wayo sosai gaskiya naji dadi yadda naga abun har mamaki yaban.

Haka munyi pictures dasu Inna ana cikin daukar photunan na fara kwallah Anuwar ya gogeman nace a hankali;

"Shatu"

Murmushi yayi ya dauko wayar shi yabar wajen yana waya.

Ganin haka Mummy tazo ta jawoni muna pictures da yan uwanta.


Saiji nayi an rikoni na juya a tunanina Ma'u ce.

Ina juyowa naga Shatu wata irin kara nayi na rungume ta.


Anuwar ne tsaye yana kallon na.


Kallon shi nayi ina son yayiman karin bayani aljanu yasa suka daukota komi.

Dan nasan ko jirgi bai isa tashiba daga maganar mu balle mota ko minti goma ba'ayi bafa.


Kallon Shatu nake lallai itace.

Tabata nike inakara tabbaci.

Na kalli Anuwar nakasa magana saboda yadda na rude Anya gaske ne?


MARYAM ANKUDII{QURRAH}
[4/20, 9:12 PM] GOLDEN PEN WRITERS ASSOCI: *JARABTAR MU*




*Written by-Qurrahโœ๐Ÿป*




https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu'ar Tafiyar Da Kuncin Zuciya

ู„ุงูŽ ุฅู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ุงู„ู’ุญูŽู„ููŠู…ู’ุŒ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ุนูŽุธููŠู…ูุŒ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู’ ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุณูŽู‘ู…ูŽูˆูŽู‘ุงุชู ูˆุฑู‘ุจูู‘ ุงู„ุฃูŽุฑู’ุถู ูˆุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ู’ูƒูŽุฑููŠู…ู.
La ilaha illal-lahul-'azeemul-haleem, la ilaha illal-lahu rabbul-'arshil-'azeem, la ilaha illal-lahu rabbus-samawati warabbul-ardi warabbul-'arshil-kareem.

Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, mai girma (wanda babu abin da yake girmama a gare shi), mai hakuri (mai jinkirin azaba tare da ickakken ikon aiwatar da ita). Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin Al'arshi, mai girma. Babu abin bautgawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin sammai Ubangijin kasa, Ubangijin Al'arshi, mai yawan baiwa.


ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุฑูŽุญู’ู…ูŽุชูŽูƒูŽ ุฃูŽุฑู’ุฌููˆููŽู„ุง ุชูŽูƒูู„ู’ู†ููŠ ุฅูู„ูŽู‰ ู†ูŽูู’ุณููŠ ุทูŽุฑู’ููŽุฉูŽ ุนูŽูŠู’ู†ุŒ ูˆูŽุฃูŽุตู’ู„ูุญู’ ู„ููŠ ุดูŽุฃู’ู†ููŠ ูƒูู„ูŽู‘ู‡ู ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃู†ู’ุชูŽ.
Allahumma rahmataka arjoo fala takilnee ila nafsee tarfata 'ayn, wa-aslih lee sha'nee kullah, la ilaha illa ant.

Ya Allah! Rahamarka nake kauna, don haka kar ka kyale ni da kaina ko da kiftawar ido ne, kuma ka kyautata mini sha'ainina dukkansa; babu abin bautawa da gaskiya sai kai.


ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃู†ู’ุชูŽ ุณูุจู’ุญูŽุงู†ูŽูƒูŽ ุฅูู†ูู‘ูŠ ูƒูู†ู’ุชู ู…ูู†ูŽ ุงู„ุธูŽู‘ุงู„ูู…ููŠู†ูŽ.
La ilaha illa anta subhanaka innee kuntu minaz-zalimeen.
Babu abin bautawa da gaskiya sai kai. Tsarki ya tabbata gare ka, lallai ni na kasance daga cikin azzalumai.

ุงูŽู„ู„ู‡ู ุงู„ู„ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ู„ุงูŽ ุฃูุดู’ุฑููƒู ุจูู‡ู ุดูŽูŠู’ุฆุงู‹.
Allahu Allahu rabbi la oshriku bihi shaya.
Allah! Allah ne ubangijina, ba na yin tarayya da shi da wani abu a cikin bauta.


*I'm really grateful...* *Words can't be able to* *express my sincere* *appreciation... May* *Almighty reward you* *abundantly with His* *bounties....Ameen UMAR* *DALHA (YAYA* *UMAR)*

DEDICATED TO.....MY SISTERS๐Ÿ˜˜


Bissimillahir Rahmanir Rahim

THE END


Page-89-90
๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š


----------------Matsowa yayi dai-dai wajen kunne na yace;"ina jiran ki da anjima"

Kallon shi nake baki sake ya kanne man ido guda nayi murmushi duk sai naji kunaya ta kamani

Na rungume ta munyi pictures dasu Inna dasu Shatu haka matan Yaya Sani da Salisu da dalibaina duk sunzo, sai da aka kira sallah kana aka tashi nide Mummy taja hannu na, hannuna na cikin na Shatu muka bita.

Sai lokacin Mummy tace;"Ina kikasamu wannan"

Nayi murmushi nace;"Shatu ce"

Zaro ido Mummy tayi tace;"Shatu! Ba'a Katsina takeba yaushe tazo?"

Murmushi nayi nace;"Yau nima Yaya Anuu ya kawoman ita nayi tunanin kinsani"

Tace;"a'a bai fadaman za'a daukota ba, amman naji dadi shiyasa nikeson Anuu"

Rumgume ta Mummy tayi tana murna.

Lokaci guda aka hada mata abincika kala-kala Mummy sai nan takeyi da ita naji dadi haka Nifra tayi mamaki itama sai kokarin faranta mata take.

Saida mukayi sallar isha'i kana mukaci abinci.

Mummy tace;"Bari nasa abaku wuri ku gaisa zan hana kowa shigowa part din"

Nan Mummy suka fita zaune muke a bedroom din Mummy Shatu sai kallon dakin take tace;"Nanah bangane komi ba jiya shabiyu na dare akazo gidan mu nan ake fadaman wai anason tafiya dani zuwa Bauchi ke kikasa a daukoni dayake ina gidan kanwar Maman mu ada naki yadda saida nayi waya da Baba cikin daren nan kana na yadda saida suka nunaman photunan ki, kuma abinda yasa aka yadda jami'an tsaro ne Nana Nan gidan kune kenan?"

Hawaye suka zuboman nan na fadama Shatu komi mu duka murna muke muka rungume juna nan ta fadaman halin data shiga na jajan ta mata sosai.

Muna zaune dare yayi sosai ina tambayar ta yan kauyen mu saiga Nifra da alama daga bacci take.

Tace;"ga waya inji Yaya Anuu"

Ta mikoman waya na amsa nayi shiru yace;"ina waje"

Ya kashe wayar na mika mata tace;"tunga part din mu ya tasoni har daki ya iskeni Wai wallahi sainazo na tadaki Mummy ta hana shi Key din Part din yasan ni taba ajiyar key din, wannan ajiya tasani wahala ni tareda ku zanyi bacci dan ban iya komawa"

Tana ida maganar tabi gado ta kwanta na kalli Shatu tayi murmushi.

Ganin kamar bacci ya dauki Nifra yasa na mike nashiga nayi wanka,nayi ma Shatu rada kana na kara saka wasu turarruka dake gaban Mirror din Mummy na fita.



Ina fita na ganshi a tsaye yana kallon wurin.

Hannuna ya kama yace;"da baki fitoba anan zan kwana kuma nasan sainayi mura dasai kin sha jinya"


Ya kama hannuna mukabi wani wata hanya mun danyi tafiya kana muka isa part din jiya.

Muna shiga na kalleshi nace;"nagaji Yaya Anuu bacci nakeji kaina ke ciwo"

Lokaci guda naga ya rude nayi murmushi a zuciyata naji dadi.

Na kwanta ina bata fuska yana lallashi kana na samu nayi bacci.

Sai asuba na tashi Ina tashi shima ya tashi mukayi sallah.

Kwantawa nayi na koma bacci.

Yau na dade ina bacci ina tashi nayi mika na ganshi shima yana rungume dani yana bacci, yadda na zabura yasa shima bude ido nace;

"Na shiga ukku Yaya Anuu Mummy"

Murmushi yayi yace;"kin man wayo ko?"

Na kalleshi kamar zanyi kuka nace;"Yaya Anuu Mummy ta isa zuwa daki kada taga banan na kwana ba"

Na mike cikin sauri na nufi toilet wanka nayi na wanke baki na fito yau na dan saki jiki dashi kamar jiya shiyayi man komi.

Yau atamfa ya

Please Login or Register in order to submit comment