Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaba guda, in ya zo min ya na tafiya zan zo masa ina gaggawa".( Bukhari (8/171), da Muslim (4/2061). Lafazin ruwayar na Bukharine.)
Daga Abdullahi Ibn Busr, Allah ya yarda da shi, ya ce; Ya Ma'aikin Allah! Shari'o'in Musulunci sun yi yawa a gare ni, saboda haka ka nuna wani abu da zan yi riko da shi. Ya ce: "Ku harshenka ya gushe face yana danye daga ambaton Allah". (Tirmizi (5/458). Da Ibn Majah (2/1246). Duba Sahihul Tirmizi (/139), da Sahih Ibn Majah (2/317).)
Kuma mai tsira da amincin Allah yace; "Wanda ya karanta harafi daya daga littafin Allah yana da (ladan) kyakkyawan aiki daya saboda shi, kuma dukkan kyakkyawan aiki daya yana da (ladan) misalinsa goma. Ba ina cew Alif Lam Mim harafi ba ne. A'a, Alif harafi ne, Lam harafi ne, Mim harafi ne".( Tirmizi (5/175) Duba Sahihul Tirmizi (3/9), da Sahihul Jami'us Sgir (5/340).)
Kuma daga Ukbata ibn Amir, Allah ya yarda da shi, ya ce; "Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gareshi, ya fito alhali muna cikin rumfa, sai yace; "Wane ne daga cikinku zai so ya fi kullum da safe zuwa koramar Budhan ko Akik, ya dawo da taguwa biyu masu manyan tozuna, ba tare da yin wani laifi ba ko yanke zumunta?" Muka ce: muna son haka. Ya ce; "Dayanku ya je masallaci ya nemi sani, ko ya karanta ayoyi biyu daga cikin littafin Allah Mabuwayi Mai Daukaka, ya fi masa taguwa biyu, ayoyi uku sun fi masa taguwa uku, ya fi masa taguwa biyu, ayoyi uku sun fi masa taguwa uku, ayoyi hudu sun fi masa taguwa hudu, da kwantankwacin adadinsu na rakuma". (Muslim (1/553))
Kuma mai tsira da amincin Allah ya ce; "Wanda ya zauna a wani waje bai ambaci Allah a wajen ba, wannan zai zamanto masa abin bibiya a wajen Allah. Wanda ya kwanta a makwanci bai ambaci Allah a wajen ba, shi ma zai zamanto masa abin bibiya a wajen Allah. (Abu Dawud (4/264), da waninsa. Duba Sahihul Jami (5/342).)
Kuma Mai tsira da amincin Allah ya ce: "Babu wasu mutanen da suka zauna a wani majalisi da ba su ambaci Allah a cikinsa ba, kuma ba su yi salati ga Annabinsu ba, face ya zamo musu abin bibiya, in Allah ya so ya yi musu azaba, in ya so ya gafarta musu".( Tirmizi, duba Sahihul Tirmizi (3/140).)
Kuma Mai tsira da amincin Allah yace; "Babu wasu mutane da zu su tashi daga wani majalisi da ba su ambaci Allah a cikinsa ba, face sun zama kamar sun tashi daga kan mushen jaki ne, kuma zai zamanto musu abin da-na- sani".( Abu Dawud (4/264). Da Ahmad (2/389). Duba Sahihul Jami' (5/176).)




_Bissimillah Rahmanir_ _Rahim_



----------------Ganin basu ji sallama ta ba yasa na kara wata sallamar, cikin daga murya.


Cikin sauri Inna ta kalle ni da jajayen idanun ta da suka rune saboda kuka.

Kaina tayo cikin zafin nama, kasa motsi nayi daga inda nake tsaye, sai ma kyarma da kafafu na suke.


Ganin zata iske ni yasa nayi saurin ajiye kwaryar kai na da nufin juya.


Ganin haka yasa ban son yadda akayi ba, sai dai naji Inna ta damko gashin kaina.


Wata irin kara na saki saboda yadda naji wani irin zafi tamkar ana diban naman jiki na.


Ta fara jibgata tana cewa; "Na fi son na kashe ki da naga wannan bakin cikin, duk sanadin ki ne hakan ya faru, tunda kika zo gidan nan farin ciki na ya kau, sannan yanzu kuma shine zaki saka diyata cikin wahalar rayuwa!".

Jibgata take tamkar kayan tsumma, su kuma mutanan gidan suna jin yadda nake ihu, amma anrasa wadda zata amshe ni.


Tun muryata na fita har tadena fita,kakari kawai nike,gashin kaina duk ya watse,sai damkar shi take.

Babu bakin kuka sai de hawaye.


Larai ce Aminiyar Inna tace; "Rakiya barta haka, ai itama ta wahala, kada ki kashe ta ki shiga bakin duniya, ni na san abinda zakiyi mata, kyale ta haka". Tazo ta janye Inna data danne min hannaye da kafafun ta, sai haki take dan ko ita ta gajiya.


Duhu-duhu nake gani, yunkuri nike na tashi amman na kasa tashi.

Gashin kaina cike da kasa, hakan yasa kan yayi min nauyi, ga jiki na ya saki, a haka na ja jiki na koma kusa da katanga, na jingina da katanga na zauna tare da maida numfashin da yake fita da kyar.



Ina kallon su Inna dake maida magana.


Larai na cewa; "tsabar kiyayyar da take ma Ma'u saboda Allah ya daukaka ta akan ta yasa ta bata kazar, babu wani Lado da ya bata kaza, ita taje wajen na Kan Tudu, dan shi kadai ne zai iya wannan aikin, kuma ai hanyar ta ce".


Inna dai banda hawaye babu abinda take.


Ma'u tsaki tayi ta bar wajen, suka bita da kallo dakin Inna ta nufa, ta shige duk suna kallon ta.


Saude tace; "Nifa abinda naga yafi kiyi amfani da shawarar mu ta farko, ki azabtar da ita, taje ko karuwanci zata yi ta samo kudin karya samun nan, dan kinsan Nakan tudu akwai son kudi, shi kudi kadai ne matsalar shi".


Inna taja majina tare da goge hawayen ta tace; "wallahi ko zan karar da abinda na mallaka sai na karya shi, tunda na samo mata Lado, take cewa a barta ta samu kalar mijin Ma'u ganin babu irin shi duk kauyan nan yasa tayin haka".

Su Indo makwabtan mu suka ce; "mun wuce Rakiya Allah ya saka ma Ma'u, komu munji bakin ciki, diyar ka tasamu miji kamar Kabiru, a maida ta da Lado, gaskiya babu dadi". Kasa magana Inna tayi sai dai tayi masu nuni da kai.


Larai tace; "Wai ita bacin ita da abunta, ina ita ina Kabiru, Ma'u ko kowa ya san asalin ta, kuma jikar masu kudi ce, kowa yasan Baba Rakiya da yawan gonaki, kowa yasan Baban Rakiya a kauyan su, kefa??". Ta nuna ni.

Tace; "kila ma talauci ya hana dangin uwar ki su rika ki, to dan haka me ya kaita son shi, shi ai ba sa'ar auren ta bane".

Nan dai suka cigaba da goranta min.



Saude tace; "to yanzu ya zakuyi? Ba zaku je wajen gaisuwar ba yayan mijin kine, kuma kinga ya aiko yace kuje".


Larai tayi saurin tarar numfashin ta tace; "Allah ya jikan shi, daman dangin mijin ta ba son ta suke ba, ana cikin wannan hali da kudin motar da ya aiko mata zata tashi muje wajen na Kan tudu, kuma cikin kwana ukun zata famshi kudin ta, dan tallah tun asuba zata ringa fita".


Saude tace; "Wai daman dan naga kamar Liman nada tsauri, kuma naji tace Uwar su daya Uban su daya da marigayin".

Tsaki Larai tayi tace; "ai ba shi kadai bane ya rage mashi ba".

Shiru Saude tayi, Larai suka mike ita da Inna suka nufo hanyar waje.


Ganin haka yasa ni dai na tashi a hankali na fara bin bango ina jan kafata, tare da rike ciki na da Inna ta buga.


Na kwanta bisa gadon kara ta, hawaye na kara zubowa daga ido na.


*************

Cikin ladabi Sani ya tashi ya nufi abinda Anuwar yasa shi.


Tashi yayi ya koma bedroom.


Hanan tace; "fada min best drink din Prince?".

Kursim dake gefen ta tana chart da wayar ta, ba tare da wani damuwa ba, saboda tasan Hanan tana kokari, a tunanin wani abu zata hada masu.


Tayi dariya tace; "wallahi best drink din shi idan na fada maki sai kinyi mamaki, niko shan shi ban iyawa, saboda babu dadi,shima zaman Saudia yasa ya Saba dashi, nan ta fadi mata".


Dariya Hanan tayi tace; "naji dadi da baki shan shi, nima ban sha saboda babu dadi, gobe akwai nadi, da angama na nasan za'a fara kide-kide kuma nasan mutunan ki baison hayaniya shi yasa zan yi maku order abinci daga hotel da kayan sha, sai kuje gidan ki na cikin estate yana da dadin zama".


Mikewa zaune Kursim tayi daga kwance da tayi tace; "kai amman fa kin kawo dabara, wallahi ina tsoron kada kuma ya koma wajen nan, abin har ya kai ga cewa tana mashi kalar tafiyar MANAL".


Dariya Hanan tayi tace; "sai ki kula gobe zuwa ten haka, sai nayi maku order din komi, zan ma aika a kara gyara gida, zan amshi makulli anjima".



Cikin jin dadi Kursim ta rungume Hanan tace; "ban san dami zan saka maki ba,to kema zan maki addu'a Allah ya mallaka maki Fahad".


Cikin jin dadi tace; "kai Amin my dear".


Nan suka ciga ba da firar su har dare ya tsaga, kana Kursim ta aika ma Prince kayan abinci.



Yana zaune parlo rike da remote yana juyawa, sai kuma ya koma Baby tv, yana kallo har ya kai ga yana murmushi.


Yana zaune parlon har dare yayi nisa, kana ya jawo wayar shi ya kira number Dady.

Shiru bai dauka ba tana ta ringing harta katse, ya kara kira sai da ya kira sau uku ba'a daga ba.


Dan karamin tsaki yayi yace; "shima Dad ya bar Sona kenan? Gashi ina ta kira yaki dagawa, kuma time din baccin shi bai yi ba, kowa ne kallar meeting yake idan na kira shi yana min message, amma yau ko message din babu".

Haka yayi ta magana shi kadai.




*************

Da kyar nayi sallah na koma na kwanta, jin gidan shiru alamar ni kadai ce, sun fita kenan, gashi babu fitila ga wani irin duhu yau akeyi.


Nace gobe jummu'a yan makaranta da wuri suke fita, to ya zan yi gashi Shatu bata zuwa, da mun shiga cikin gari". Haka dai nayi ta tunani iri-iri.


A haka har bacci ya dauke ni, lallai ranar nayi baccin wahala.



Asubar fari naji an kwaraya man ruwan sanyi gashi akwai dan sanyin asuba cikin sauri nayi saurin tashi.


Inna ce kaina tace; "Bakar munafuka, sai ki tashi lokacin baccin ki ya kare ki fara daka, kuma harda zogala zaki fitar man".


Yanzu tsoron Inna nike kamar mi.


Cikin kyarmar jiki na mike tsaye Ina daukar dankwali na.



Nayi hanyar fita sai rakubewa nike, nazo fita ta turani na fadi, tace, "Bakar munafuka!".


Kamin ta fito nayi saurin mikewa tsaye nayi hanyar bandaki.


Tace; "uban mi zaki binne cikin bandaki? Ba'ayi sallah ba". Na dawo jiki na na kyarma.


Wani uban gero na gani cikin kwarya tace; "duka za'a yi amfani dashi". Nayi saurin daga kai.


Haka na fara aiki, koda akayi kiran sallar asuba har na kusa gamawa.



Naje bandaki wajen alwala na cika katon bokiti, nasa omo na wanke kaina, na sake shi dan ya bushe, na dawo nayi sallah na ida aiki.


Koda rana ta fito na shirya fura.


Na dauki buhu, nayi gona na babu kowa har na dawo.


Na gyara na aza sanwar zogala.


Wanka naje nayi nasa kayana masu kyau saboda yau jummu'a, daman kala daya duk jummu'a nike sakawa, da daddare sai na wanke.


Na fesa turare, na bude kaina don inason ya ida shan iska.



Na fito daga daki na, ina fito Ma'u ta fito tana tsaye bakin kofar dakin su.


Tace min, "Nana zo na aike ki wajen Lado, kice mashi mu hadu bayan gari wajen gonar shi dan Allah ki Fadi mashi, kinji? Idan ban ganshi ba zan iya mutuwa".


Inna ashe tana jinta tace; "wallahi Ma'u sai dai ki mutu babu idan zaki, kuma wajen Na kan tudu zamu".

Ta kalle ni tace; "bace min da gani, munafuka". Naje na kama da kyar na aza.


Ina azawa naji kaina yayi kasa.

Nayi saurin fita gidan.

Ina zuwa na iske babu jabe na zauna zaman jiran shi.


Na dade zaune sai ga jabe,na hau muka tafi,yaban wani abu cikin leda yace gashi inji Shatu.


Na amsa nayi godiya, yau har bakin baranda ya kaini, yace tace"kiyi hakuri ba'a matsi nonon ba jiya sai dai gobe" .

Nace; " babu komi ai na gode", ya juya ya tafi.



Nayi tagumi ina tunanin ta ya zan saida fura babu nono, gashi yau jummu'a.



***************

Tashi yayi da tunanin miyasa Dad bai dauka ba??


Tun safe yakejin gidan haya niyya,tsoki kawai yake.

Ya shirya yau a cikin kayan saurata,haka Sani ya shirya shi.


Bayan yayi break yana zaune falo.


Sai ga Kursim ta shigo cikin shiga ta alfarma, ita yau hadda Alkyabba.


Murmushi tayi tace; "Morning", bai ko kalle ta ba ya juyar da kai, saboda bai son ta kura, gashi gidan yau hayaniya, gashi Dad yaki daukar wayar shi.


A hankali yace; "Me yasa yau gidan suke takura min bana son hayaniya".


Cikin taushin murya tace; "Idan baka so zamu bar gidan, za'ayi nadin sarautar kanin mahaifi na, kuma kaine a madadin Abie, sai one za'a gama, ana gamawa zan daukeka mu bar gidan".


Ta mike tsaye tace; "ya kamata ka fito hakanan", ta juya taje kusa da Sani tayi masa magana ta fice.


A wajen taro Anuwar sai kara hada rai yake, yana dan guntun tsaki, a ganin shi an takura mashi yana da wajen zuwa.



Haka ya zauna har karfe daya, cikin sauri ya nufi part din shi.


Wanka yayi yasa kananun kaya jin yadda gidan keta kide-kide yasa ya fito suka ci karo da Kursim.


Ta kalle shi tace; "muje", ba musu yabi bayan ta.



Suna fitowa gida ya cika anata bushe-bushe da kide-kide, sai kirari ake masu.


Suna isa ta bude mashi ya shiga ta tada mota, suka bar gidan.



A gidan da Hanan ta shirya masu ta nufa.


Yau bai ce komi ba, tana bude mashi yayi ciki.


Tana shiga parlo bai nan, ta leka bedroom ta ganshi kwance.


Murmushi tayi tace; "shi komi wahalar shi yake ji Wai nan har ya gaji". Parlo ta dawo tana kallo.


Tayi sallah taci abinci, ta zauna ta fara chart.


**************


Yau kam babu chiniki, gashi babu nono kuma yau babu mutane sosai zogalan mane nayi dan ciniki.


Har yamma tayi nace; "nikam yau ya zanyi?".



**************

Kursim jin shirun yayi yawa yasa ta dan fita ta mike kafa.



Anuwar na tashi yayi sallah ya fito parlo Babu kowa, hamma yayi tare da rufe baki da dan guntun tsaki.


Ganin kayan abinci yasa yayi murmushi yace; "Thank you kulsoom". Ya nufi dinning ya zauna ya zuba yaci ya koshi,ya kalli lemon da aka aje mashi, yayi murmushi.


Ya zuba ya fara sha, cup guda ya shanye, ya zuba wani ya sha yace; "I Missing You", tare da kiss din kwalin.


Ya koma parlo ya zauna, tv ya kunna,m yana nan zaune yaji yanayinshi lokaci guda ya chanza.

Lokaci guda yana yin shi ya sauya,sai wani yam yake ji a jikin shi.

Tun abun yana a hankali har ya fara matse kafafu.


Tsaki yayi, key din Kursim na mota dake bisa center table ya dauka.


Ya shiga motar ta ya tada, Mlmai gadi ya bude mashi get ya fita.


A hankali yake Driving din saboda bai kware ba.


Tafiya kadan ta kai shi wajen zaman su, daman wajen babu wasu motoci, hakan yasa driving bai mashi wahala.


Yana zuwa masu aiki sun tashi har mai gadi.


Kashe motar yayi yana rikon cikin shi.


Tsaki yayi yace; "me na sha? Daman nazo nan dan na rage, Amman karuwa yake". Bude mota yayi ya dawo baya, tare da rike ciki, yadda yake ji tamkar ranshi zai fita, saboda yadda marar shi ke ciwo.


Zufa kawai ke kwararo mashi, yana ganin kiran Kursim amman ya kasa dauka.

Sai kara matse kafa yake, tare da rike ciki.


Wata irin sha'awa ce yake ji,l wadda tunda yake a rayuwar shi bai taba jin haka ba.

Gani yake idan bai kusanci mace ba zai iya mutuwa.


Yanzu anan ina wata mace??


Bai taba tunanin aika ta Zina ba amman yau bai iya jurewa.

************

Na rasa abokin magana, na dauki ledar da Shatu taban naga kwali nayi saurin budewa, ina budewa naga turare duk bakin cikin da nike ciki naji ya rage.


Na fara fesawa a jiki na ko ina, ina jin kaunar Shatu a raina.


Ina nan zaune shiru har duhu ya fara gashi ba jabe, sai turare da nike fesawa.


Ganin motar su ta wuce nace; "Alhamdulillah", tare da fesa turare na dan nasan matar shi nada son tsabta, mikewa nayi cikin murna.

Na nufi wajen inda motar take.


Zuciya ta cike da farin ciki na Isa wajen.




Qurrah
*_JARABTAR MU*_


Page-27-28


*_Written by Qurrah_* โœ๐Ÿฝ




https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*



DEDICATED TO....MY SISTERS๐Ÿ˜˜





Addu'ar Sanya Tufafi:
ุงู„ุญูŽู…ู’ุฏู ูู„ู„ู‡ู ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ูƒูŽุณูŽุงู†ููŠ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ุซูŽู‘ูˆู’ุจ ูˆุฑูŽุฒูŽู‚ูŽู†ููŠู‡ู ู…ูู†ู’ ุบูŽูŠู’ุฑู ุญูŽูˆู’ู„ู ู…ูู†ูู‘ูŠ ูˆูŽู„ุงูŽ ู‚ููˆูŽู‘ุฉู"
Alhamdu lillahil-lazee kasanee hatha aththawb warazakaneehi min ghayri hawlin minnee wala kuwwah.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa), kuma ya azurta ni da ita, ba tare da wata dabara daga gare ni ba ko wani karfi.




_Bissimillah Rahmanir_ _Rahim_



------------Gurnani yake tamkar zaki tare da rike ciki yana fadin; "Ya Allah kada ka nufe ni da aikata zina, ya Allah ka taimakeni, bana da niyyar haka a zuciya ta, Allah ka debe min abinda nake ji".


Jin kamshi a bayan shi yayi saurin juyowa duk da duhu ya sauko, baka ganin fuska.


Daman Addu'a yake Allah ya kawo mashi mai taimakon shi, ya kira mishi Kursim ta kaishi asibiti, ganin mace kuma karamar yarinya kallon dirin ta kawai yayi ya gane mai furar nan ce


Magana yake son yi amman ya kasa, saboda yadda marar shi ta rike.


Nuni yake mata da ta matso ta dauko mashi waya.


Ganin mutum duke cikin mota yasa nayi tsaye, na san bashi da lafiya, na waiga banga matar shi ba, na matsa domin taimaka mashi.



Cikin tsoro na matsa ina kallon abinda yake nuna min tana haske, gashi wayar na gaban mota, ban san ya ake bude kalar wannan motar ba, to ya zanyi, gashi ina jin yadda yake gurnanin azaba.

Ban san shi ba amman duk na rude na rasa ya zanyi na taimaka mashi.


Zuciyata ta karaya sai hawaye, shi kuma kara nuna min yake.

Na matso kusa dashi yadda muke jin numfashin juna, na kai hannu na domin daukar wayar nakasa.

Na san matar shi bata son kazanta hakan yasa na cire takalmi na, na shiga cikin motar inda yake da nufin dauko wayar.


Yarima na kwance rike da ciki a bayan motar yaji shigowarta.


Hannu ta kai ta dauko wayar ta kasa, hannun ta bai kaiwa, matsawa tayi, ta dauko wayar, hannun ta kyarma yake saboda bata taba ganin kalar wannan abu ba.

Ta manta ba kalar motar garin su bace mikewa tayi kanta ya buge tare da fadowa baya.

Jib!! sai kan jikin yarima.

Lumshe ido yayi tare da kara sunsunar jikinta, lokaci guda ya kara rudewa.

Saurin tashi tayi daga jikin shi, mika mashi wayar tayi itama ta kasa magana saboda faduwar gaban da take gashi jikin ta sai kyarma yake.


Yana son amsar wayar amman ya kasa, bai ko iya motsi, a hankali ya kulle ido.


Ganin idon shi a kulle yasa na kara jin wani tsoro, ko ya mutu ne??


Na aje abun hannu na dake haske, nasa hannu na a hankali cikin rigar shi, don insan yana numfashi ko ya mutu.


Hannun ta na kaiwa jikin Yarima su duka suka ji wani yarrrr...


Cikin sauri Anuwar ya rike hannun ta, saboda duk zufar da yake tana saka hannun ta cikin jikin shi yaji wani faduwa gaba da sanyi.

Ido na zaro ganin ya rike min hannu, ban ida tunanin da nike ba naga ya fara sunsunar hannu na.


Fara lalubar ta yayi, har a zuciyar shi yana jin tausayin ta, ya san karamar yarinya ce, amma yadda yake ji tamkar zai mutu dan azaba.

Jin ta fara kuka yasa yayi saurin saka bakin shi cikin nata yana kokakin rabata da zanin dake jikin ta.


Hawaye yake sosai yana kara danne ta, saboda yadda take yunkurin tashi.


Sun kusa minti goma a haka kana Anuwar ya raba ta da budurcinta.


Sun kai minti ashirin yana abu daya kana ya sake ta, lokacin tayi laushi ko hannu bata iya dagawa.


Maida numfashi yake tare da runtse ido ganin abin yake tamkar a mafarki, ace yau shi ne ya kusanci macen da babu aure tsakanin su, kenan Zina yayi, runtse ido yayi tare da buga kan shi.


Kan shi wani irin ciwo yake mishi, hakan yasa ya rike kanshi.

Saurin sakin kanshi yayi tare da kai kallon shi ga yarinyar da yayi ma fade.

Cikin sauri yasa hannu ya dauko ta daga kasan da ta fadi.


Bisa kirjin shi ya azata yana shafa gashin kanta, yana jin yadda zuciyar ta ke bugawa da sauri da sauri.

Cikin zuciyarshi yace; "sorry baby ni ma ba hali na bane, ban san yadda aka yi hakan ya faru dani ba, ammaa zan maki komi kike so bazan bari ki wulakanta ba zanje naga iyayen ki, wannan ita ce Jarabtar mu".


Zoben hannun shi na azurfa wanda Abban shi ya bashi a matsayin shi na Yarima ranar da ya cika shekara sha takwas, shi ya cire daga dan yatsan shi, wanda daga shi sai karamin yatsa, ya saka mata a babban dan yatsanta.


Ya kara gyara mata kwanciya bisa kirjin shi, tare da lumshe ido sai bacci.


A hankali na bude idona naga kamar yayi bacci jin ya daina shafa jiki na, na kalli dan yatsa na duk da duhu ne, amman dutsen cikin zoben na haske.


Tashi nayi daga jikin shi, na dauki zani na da Hijab dita, na fito daga cikin motar babu kowa.


Ga duhu ga tsoro gashi da kyar nike tafiyar, ina isowa wajen barandar mu, naga mota tayo wajen mu.


Nayi saurin boye, sun wuce banko tsaya daukar kwaryata ba, nayi cikin daji ga duhu ga zafin da gabana keyi.


Tafiyata ta chanza, ji na nike tamkar wadda akayima rauni a wajen fitsari na, ina son yin tafiya dai-dai amman na kasa.


Zuciya ta ta bushe na kasa kuka, tafiya nike har na isa tudu.


Ina kallon yadda ake walkiya, amma babu tsoro ko kadan a fuskata, saboda yadda nake jin zuciya ta tamkar ta fito dan bakin ciki.


Me zan cema mijin da zan aura??

Yanzu kenan maganar Inna zata tabbata gaskiya, nike kai kaina birni karuwanci??


Waye wannan yayi min haka?.

Faduwa nayi dai-dai lokacin da ruwa ya sauko.


Sai yanzu baki na ya bude har zan iya yin kuka.

Cikin kuka da daga murya nace; "waye shi da zai yi min haka?? Na tsane ka Allah sai ya saka min".

Haka nayi ta surutai cikin daji, ga ruwa na duka na ga walkiya ana yi.


Kuka nike tamkar wata ma haukaciya ga ruwa na saukowa.

Yadda nake jin zuciya na zafi, ji nake ina ma Allah ya dauki raina a lokacin.

A cikin duniyar nan bani da kowa sai Baba, bansan komi ba sai wahala, kullum cikin wahala nike da kaskanci.

Wannan wace irin jarabta ce?

Bansan dadin rayuwa ba sai wahala.

Ina tunanin a hutu a gidan miji na sai kuma akasin haka, wane ba miji zai aure ni ya yadda dani.

Kenan haka zan rayu cikin bakin ciki??


Mikewa nayi zan cigaba da tafiya, amma ina, jina nayi nayi kasa.


Bude ido nayi na ganni bisa gado, wanda ba nawa ba.

***********

Tun kamin Hanan ta tsaya Kursim ta bude mota ta fito a guje.

Wayar hannun ta ta kunna fitilar ta.

Ganin Anuwar kwance bayan mota tamkar bai motsi.

Tayi saurin shiga motar tana girgiza mashi kai tana fadin sunan sa.


Hannan ta iso tace; "baza tashi ba, har sai nan da awa daya, saboda nasa mashi hadda maganin bacci".

Kuka sosai Kursim keyi tare da rungume Anuwar.


Haska shi tayi da wayar hannun ta.

Innalillahi!


Hanan tace; "lafiya??Me ya faru?", tare da matsowa kusa.


Kursim tace cikin kuka; "jini kuma babu rauni a jikin shi, ga kayan shi duk sun yamutse".


Hanan tace; "wacece Prince ya fitar ma da budurci?". Cikin sauri Kursim ta kalle ta.


Kursim tace; "me yasa baki yi shawara dani ba, da zaki aikata haka, yanzu me za mu cema su Abba?".


Hanan tace; "na fada maki komai, kuma kinsan bawai nayi domin cutarwa ba, wallahi nayi hakan domin Prince yayi nadamar abinda yayi maki, saboda ina jin takaicin abin".

Kursim tace; "to yanzu me zamu ce mashi idan ya tashi, gashi dole mu fadi mashi gaskiya akan Dad din shi".

Hanan tace; "kina nufin bai san komi ba? Nayi tunanin ya sani shi yasa kika ji nace mu fara zuwa airport neman shi". Girgixa kai Kursim tayi.

Tace; "mu tafi gida nan cikin daji ne, kada ya farka".


Rufe motar tayi ta koma gaba, Hanan kuma ta koma cikin motar da suka zo.


Haka suka bar wajen Hanan na gaba Kursim na baya, har suka isa.

Suna zuwa Kursim ta Kira Sani ya kama mata suka shigar da Anuwar dakin shi, ta kwantar dashi tare da cire mashi takalmi.


A tunanin Sani Anuwar ya

Please Login or Register in order to submit comment