Join Our WhatsApp Group

MATAR DOCTOR Complete Hausa Novel Document by MATAR DOCTOR


MATAR DOCTOR

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 31298



MATAR DOCTOR

Reading Time: 2 Hours

Added On: 29, Oct 2023

Author: Rukky Bae ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 168.24 kb

File Type: txt

Views: 1677+

Download: 556+

Last download: 3 days ago

Description/Story: [11/18, 3:16 PM] Mmn Rayyan: ❣❣❣❣💕💕💕💕💕💕💕❣❣❣❣💕💕💕💕❣❣ *MATAR DOCTOR* ❣💕💕💕💕❣❣

*Assalamu alaikum yan uwana*
*Sunana Rukayya Zubairu Aliyu* *Nakasance abociyar karanta novels na Hausa plus na turacin wannan dalilin ne yasa ni rubuta wani dan lbri wanda nake sa ran zai nishadantar yakuma fadakar daku in shaa Allah*
*Wanna novel din ban yishi dan cin fuskar wani ko wata bah kuma ban rubutashi akan rayuwar wasu bah it's just an imaginary story wanda na kage shi da kaina* *Kuyi min afuwa akan duk wani errors dazaku dinga gani domin wannan shine first novel dina wanda na fara rubutawa*


*In dedication to my family*

*Rukky Bae*

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

1⃣********5⃣

*_Lagos_ **
Kwance yake akan makenken gadon shi ya rufe kanshi acikin wani silky blanket mai matukar kyau bacci yake sosai hankalinshi kwance ya rufe koina na jikin shi sbd sanyin da ake yi a garin na Lagos..
Bude kofa akayi a hankali wata dattijuwa ce fara sol da ita da gani xata kai 40-42 yrs sanye take cikin wani hadadden lace purple mai touches na pink yayin da kanta yake daure da goggoro pink haka tasa wani flat shoes pink da jakanta duk kalar pink tashiga cikin dakin.. Hangoshi tayi akan gado a hankali ta isa inda yake ta yaye bargon a hankali inda ta barshi dadai kan kirjin shi zama tayi akan gadon tasa hannu acikin gashin shi tana yamutsawa a hankali... Kadan kadan ya fara bude idon shi tarr ya sauke su a kanta murmushi ta sakar mishi turo baki yayi cikin shagwaba kafin yayi magana tace masa "baby get up we r almost late" kallon ta kawai ya tsaya yana yi ..
Bude baki yayi a hankali kamar bazai yi magana bah yace "Momma where r we going to??
Baki kawai ta sake tana kallon shi tace masa "au kamanta yau Sunday ne zamu je church??
Hannun shi daya yasa ya barbaza gashin kansa yace mata "Momma nifa gaskiya bazan je bah" ido ta zaro waje tace bazaka ba kamar ya? Komawa yayi ya kwanta tare da jawo bargo ya rufe kanshi da nufin komawa bacci..
Kallon shi ta tsaya yi can ta nisa tace "get up baby munyi latti fah yanzu kusan to 8 ne.. Kuma kasan 8 on d dot za a fara services Yace Momma am nt going " tace masa "Y" cike da mamaki
Bude fuskar shi yayi kadan kafin yace mata "I hate all this religious stuff sbd haka bazan je ba sai kun dawo ya juya ya gyara kwanciyansa
Baki ta bude zatayi magana sai taji an bude kofa wani dattijo ya shigo sanye cikin suit baki yasa farin riga a ciki hade da bakin neck tie kafafunshi sanye suke cikin bakin cover shoes fari ne amma ba sosai bah zaa iya zai kai kimanin 55-56yrs..
Cemata yayi my dear kufa nake jira! Kafin tayi magana yakai kallonsa wajen gado a mamakance yace badai son bai tashi ba.. Matar tace yace bare je ba what!!! Yayi exclaiming tace yes haka yace .. Ranshi ne ya baci cikin fushi yace zaka tashi ko sai ranka ya baci??
Bude fuskan shi yayi fuskar nan babu annuri yace "Dad bazan iya zuwa ba" ran Baban ne ya kara baci cikin tsawa yace Why??!! Yace Dad kai na ne kemin ciwo sosai yana maganan ya riqe kanshi hannu bibbiyu.. Nan da nan suka rude suka ce oh! Sorry koma ka kwanta sai mun dawo duk suka manna mishi kiss a kumatu tare da rufa mishi bargon suka fice a dakin...


*Rukky Bae*😏😏
[11/18, 3:16 PM] Mmn Rayyan: ❤❣❣💕💕💕❣❣❣❣💕 *MATAR DOCTOR* ❣❣💕❣❣💕❣❣❣


*Rukky Bae*😏😏




2⃣6⃣**********3⃣0⃣



***********
Ummiey ta nisa sannan tace yau harda cikakken tarihin mu zan baki sannan ta fara kamar haka..
_sunan Khadija Abubakar_
_Ni yar asalin Garin Gombe ce_ _domin mahaifina da mahaifiyata duk yan garin Gombe ne_ _ni kadai Allah ya basu shiyasa na tashi cikin gata da kuluwa_, _amma duk da irin gatan dana tashi dashi baisa iyayena sun sangarta ni bah_ ..... _Nayi karatun boko da islama duk a garin Gombe domin Baba na babban malami ne wanda ake ji dashi a garin Gombe sannan ya kasance jika ne a wajen sarkin Gombe_
_Mahaifiyata mai suna *janan* layin su daya da mahaifina yawan haduwan su da kuma son karatun ta yasa suka shaqu har sukayi aure_
_Tun bayan auren su mahaifiyata data samu cike baya kwari yake barewa_
_Sai bayan shekara 10 Allah yasa ta samu ciki na wanda saida ya fara girma suka san tana dauke da ciki_ .... _Murna wajen Baba na ba a magana sbd farinciki har sadaqa saida yayi kuma ya tara almajirai ya ciyar dasu_
_Bayan watanni mahaifiya ta haife ni cikin qoshin lafiya_
_Ranar suna aka rada min Nana Khadija amma anfi kirana da Nana sbd sunan kaka ta naci ta wajen uba_
_Murna sosai dangi Mama da Baba sukayi wanda saida aka yanka raguna biyu da sa biyu_ _kyautukku kuwa na same su sosai nida Mama_
_Haka iyaye na suka cigaba da kula dani har na fara girma_ _Baba kuma tun bayan haihuwata ya samu budi sosai yana tafiye tafiye_......

_Bayan shekuru muka dawo Makarfi sakamakon koyarwa da Baba ke yi_ _Anan na karasa karatuna har muka hadu da mahaifin ku wato pharouk Ibrahim Makarfi_ _wanda soyayya mai karfi ta kullu a tsakanin mu har ta kaimu ga aure_
_Barrister Pharouk Ibrahim Makarfi lawyer ne wanda yake aiki tuquru sakamakon haka yayi ta samun karin girma mun zauna a Abuja, Kano, Jigawa, Lagos dadai garuruwa da dama_
_Saida muka shekara 4 da aure kafin na haifi yayan ku Ibrahim wanda ake kira Khaleel domin yaci sunan kakan ku_
_Bayan na haifi Khaleel da shekara 3 sai na haifi Saleem_......... _Tun daga nan ban sake haihuwa bah gashi Allah ya dauramin son 'ya'ya mata amma Allah bai bani bah domin likita yace mahaifa ta is weak bazan iya daukan wani ciki bah_
_Nan na fawwalawa Allah komai kuma na gode masa domin ya bani kyautan yara har biyu_
_Kwatsam bayan shekara 8 sai gani da ciki mun yi mamaki sosai kuma munyi farin ciki lokacin muna Lagos mahaifin ku yace minene abin mamaki_? ..
_kadan daga ikon Allah kenan_
_Haka naita renon ciki na har ya girma_
_Bayan wata 9 na haifo ki sak kamata amma baki dakko haske na bah sai kika dakko kalan Baban ki inda kika ci sunan Ummata wato *JANAN*_ _nan mahaifin ki yace gaskiya 'yar nan tawa sai *DOCTOR* zata aura_...... _Mukayi dariya_
_Anyi taron suna na gani na fada domin nuna tsantsan murna da farinciki_

_Bayan shekaru 3 muka dawo Kaduna da zama anan aka saki a makaranta_ _ko ina kika shiga ana sanki_ _da muka je makarfi nan kikaji ana ce miki_ _*MATAR DOCTOR*_ _haka bakin ki ya kama sunan har makaranta duk haka ake kiran ki_ _har kika fara girma_
_Wata rana da dare kika tashi da zazzabi mai zafi kikayi ta suma numfashin ki yanata daukewa sai suma kike yi a daren muka kaiki asibiti sai kuka nake yi muna zuwa aka shiga dake emergency ashe asthma ce ta kama ki amma batayi karfi bah_
_After like 6 hours kika fardo daga dogon suman dakikayi a nan ne *Doctor* ya shigo yace za a samiki drip ayi miki allura_ _kuka kika fara ke bakya son allura da kyar akayi miki_


_After one week aka zo discharging din mu nan doctor ya shigo ya bamu sallama ya yace babu magana ne *MATAR DOCTOR* nan ta turo baki tace ni ba *MATAR DOCTOR* bace daga yanzu tunda kayi min allura bana san *doctor*_ .........
_Tun daga lokacin kika tsani a kiraki *MATAR DOCTOR* har yanzu_........



*Rukky Bae*
[11/18, 3:17 PM] Mmn Rayyan: ❤❣❣💕💕❣❣❣❣❣❣❣ *MATAR DOCTOR* ❤❣❣❣❣❣❣❣❣💕💕💕💕❣❣❣




*Rukky Bae*😏😏


3⃣1⃣***********3⃣5⃣


***************
Ummiey tace kin ji tarihin mu kuma yanzu kinji dalilin kiran ki da sunan koh??
Murmushi tayi sannan ta goge hawayen ta tace "Swt bro ai ka dena cemin *MATAR DOCTOR* koh??
Shida Ummiey duk suka sa dariya sbd yanda tayi maganan kaman me neman gafara.....
Gira daya ya dage sannan yace harda wani 'sweet" dan kiyi min dadin baki koh??.... Tace "a'a ba haka bane ai dama u r my swt bro"...
Ummiey tace "ni kunga kar ku ishe ni da surutu kuje kuyi sallah".... Baki dayan su suka tashi dan sauke farali......


*7:30pm*
********
*Lagos*

Sun gama shopping suna hanyar dawowa.... Zaune suke a cikin mota kiran Camry gabaki daya glasses din motan tinted ne ko ina a rufe yake ya kunna A.c gashi ya kure karan speakers din motan sai over speeding yake yi haka al'adar *Godwin Williams Albert* yake....
Wakan Mr. Romantic kawai ke tashi daga motan inda yake bin wakan tiryan tiryan yana kada kai alamun wakar na mishi dadi... Haka ma Annabelle sistern shi tana daga gefe tana rawa abun ta har suka iso gida a haka.....
Horn ya dannawa aka wage musu gate din katon mansion din su.... Ma'ikata sai sunnu da zuwa suke musu amma duk cikin su ba wanda ya amsa.... Sai can Godwin ya bude baki kamar bazai yi magana bah yace "Moses get d stuffs out of d car" yana tafiya yana maganar...
Suna shiga parlorn suka tarar da iyayen su na jiran su har rige rige suke su karasa suka manna musu peck a goshi da kumatu sannan Momma tace "time 4 dinner" "shall we?? Nan suka ce "yes" sannan suka wuce dining area inda cook tayi serving din su fried rice with chicken Kiev sai pineapple nd coconut juice nan suka fara ci suna hira(babu table manners) a nan ne Godwin ke fada ma iyayen shi cewa asibitin da yayi housemanship sun turo mishi da request suna son aiki dashi sai Teaching hospital Kano, Asibitin ABU Zaria, Teaching hospital Abuja, Barau Dikko Kaduna, prvt hospital Lagos.....
Momma ta ijjiye spoon tace "wanne ka zaba aciki? Yace mata "Barau Dikko Kaduna" a tare duk suka ce "what?? Yace "yap" Annabelle ta marairaice tace "haba babyn Momma me yasa zaka tafi KD" y nt ka karbi offer din prvt hospital na Lagos din??
"Momma tace ko Abuja! Amma Kaduna is far frm here we can't let u go cuz we gonna miss u a lot" murmushi yayi yace I will miss u more" amma Kaduna really need me cuz yanzu ake gyara hospital din basu da qualified doctors especially *surgeons* sannan kuma nurses din wajen basa aiki da kyau ana complain sosai da asibitin kuma that will be d best hospital where I can show my skill nd my profession"
Ajiyar zuciya suka ja sannan suka ce shikenan tunda kayi insisting akan Kadunan kake so! Wish u all d best!
Nan suka cigaba da cin abinci har suka gama.....
Godwin yace zai je daki ya kwanta sbd kanshi ya fara ciwo kuma zai yi research akan wani ciwon..... Nan ya manna ma dukkan su gudnyt kiss kafin ya wuce daki....
Yana zuwa ya watsa ruwa sannan yasa pyjamas ya hau gado tare da jawo laptop ya shiga dube dube bayan like 30mins ya ja bargon shi ya fara bacci.......

********************
*kaduna*

*8:30pm*
Janan ne da iyayen ta da yayyin ta bayan su idar da sallan isha'i zaune a wani gefe na dakin inda akayi decorating dinshi tamkar wajen da za ayi kamu suna cin abin ci kowa yayi shiru sai cin abincin sa yake inda Janan ke ci tare da Abbiey da Ummiey a plate daya while ya Khaleel da ya Saleem ke ci a plate daya(cin abinci tare da yan uwa yana kara ma mutum tausayi da kuma son dan uwan shi sannan abincin yana kara albarka)
Suna kammalawa Janan tayi saurin tashi ta kwashe plates din sannan ta tawo da ruwa a bowl tare da liquid soap ta je wajen Abbiey din ta ta durkusa tare da kamo hannun shi tana wankewa har ta gama sannan taje ta wankewa Ummiey nata hannun sai wajen yayyinta suma ta wanke musu (haka take yi aduk lokacin da suka gama cin abinci har sun saba da haka) wuce wa kitchen tayi ta dauraye plates din sannan ta fito dauke da glass jug nd cups acikin tray...
Kunun ayan ta zuzzuba kana ta mika musu sannan ta dau nata ta zauna tana sha......
Abbiey ne ya kurbi kunun ayan tare da lumshe ido wani dadi yana ratsa shi a haka har ya shanye kana yace Allah yayi miki albarka *Muhibbaty* tace ameen Abbiey....
Ya Saleem yace "my black sisi an iya aiki" Janan ta turo baki tace "am nt black" Ya khaleel yace "rabu dashi he is jealous princess, u hv a beautiful nd glowing skin" murna ya cika ta tace "that's my luvly bro high five" nan suka tafa aka cigaba da hira.... Anan ne Abbiey yake ce mata "ya lbrin exams ne? Tace "Alhamdulillah"
yace "yaushe result zai fito?
Tace "in d nxt 2 weeks in shaa allah" duk suka ce "Allah ya kaimu "
Haka sukayi ta hira har zuwa 9:30pm sannan Abbiey yace"time to sleep "duk suka mike kowa ya wuce dakin shi.....
Janan na shiga daki taje tayi wanka kana ta sa wani pink riga da wando na bacci...
Gado ta fada tare da jan bargo tayi addu'an bacci ( Falq, Nas, Ikhlass, Aayatul kursi, sannan tace"Bismikallahumma ahaya wa bismika amuut "( da sunan ka Allah nake raye kuma da sunan ka zan mutu) ta shafa sannan ta juya gefen dama ta fara bacci........





*Rukky Bae*😏😏😏😏😏
[11/18, 3:17 PM] Mmn Rayyan: ❤❣💕💕💕❣❣❣❤💞💞💞❣❣❣❣❣❣❣❣❣ *MATAR DOCTOR* ❣❣💕💕💕


*Rukky Bae*


1⃣1⃣********1⃣5⃣


Nafi minti 30 ina jiranshi amma bai fito ba dakin motsa jikin na koma dan dubo shi, da mamaki naga baya cikin dakin waige waige na shiga yi can na hango kofa a cikin dakin.. A hankali na karasa wajen kofan na shiga sai na ganni a bedroom din wannan saurayin kafin inyi magana sai na ganshi tsaye jikin mirror yana gyara gashin kansa wanda da alama yanzu ya fito wanka yana sanye da dogon wando baki tare da wata farar riga wacce ta dan kamashi kadan.
Idona na daga don kare mashi kallo *Ya Salam*!! abunda na furta kenan sakamakon kallon saurayin nan da nayi
Fari ne sol, mai dauke da gashin kai mai yawa wanda ya sha gyara, gefen fuskar shi man's pride dinshi ne kwance(saje) wanda ya matukar...


Read / Download MATAR DOCTOR

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album