Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

watan."

Kansa a kasa kamar zaiyi kuka ya ce,
"Mami na hakura."

Tausayin sa taji ta dinga sa masa albarka.

Dady ne ya kalle shi, ya ce,
"Son batun aikin ka ne sun dauke ka zakayi wata biyar a can, nan da sati uku suke bukatar zuwan ka."

Wata faduwar gaba yaji ta saukar masa wai nan da sati uku.

Tabba ai bazai taba tafiya ba sai an daura musu aure ko kuma, tare da Najwa.

"Kana jina?"
Dady ya tambaye shi.

Kai ya gyada masa kawai. Daga hakata mike ya tafi gida duk ransa a cunkushe.

Yar mulkin bata nan ma ya samu gidan. Site din sa yaje, ya Duba application letter da suka turo masa.

Da lokacin da abubuwan da suke bukata.

Kansa ya dafe yana tunanin yadda in ya taci a satin ukun nan.

Gaskiya Bazai iya ba. Gara a daura aure ya dauki Najwan sa su tafi kawai.

Da wannan tunanin ya dan samu nutsuwa.

Najwa dai ta koma gidan Ummah da zama dan tin dauko ta da Abbah yayi bata je ba. Sai dai waya da suke yi.

Yau ne ta shirya zata je shima ba dan komai ba sai dan za'a kai lefen ta gidan su Ummah ne.

Ranar sun sha hira da Yayan ta, da kanwar ta Basma.

Dady ma kuwa sai nan nan yake da ita.

Masha Allah Najib ba karamin kudi ya
kashewa Najwa ba dan lefe sosai ya loda mata wanda duk kayan ciki masu sada ne.

Har da makullin mota aka sako mata  a ciki.

Murna gun Najib kuwa kai kace auren sa na fari ne.

Duk da shi ji yake kamar wannan shine auren sa na fari dan shine auren soyayya.
Yadda yake jin Najwa a cikin jikin sa ji yake bazai taba iya rayuwa ba ita ba.

Be taba sanin haka so yake ba sai da ya hadu da Najwa.

Lallai Najwa alheri ce a rayuwar sa bama tin daga likacin da ya hadu da ita da irin wahalar da yasha.

Gaskiya ya godewa Allah da ya bashi Najwa abar son sa.

Ranar da daddare tana dakin ta a kwance, Mami ta shiga dakin.

Mikewa tayi, tai kasa da kanta.

A gefen ta Mami ta zauna ta ce,
"Najwa kinsan wanda zaki aura kuwa?"

"A'ah Mami tinda su Dady su suka gudanar da bincike akan sa."

Kallon ta  Mami tayi cikin rashin fahimta ta ce,
"Ban gane ba. Kina so kice baki san Najib da halakar ku ba."

"Eh Mami."
Kai Mami ta jinjina ta ce,

"To Najib yayan ki ne, dan Dadyn Abuja."

Da sauri Najwa ta mike tsaye tana zark idanu tare da dafe kirjin ta.

Kallon ta mami tayi ta cigaba da magana.

*INDABAWA*

NAJWA*

BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da Juriya Online WRITERS*

DEDICATED TO *RASHIDA A KARDAM*
*AUNTY RASH*

*ALLAH DAUKAKAKI YASA KI GAMA DA DUNIYA LAFIYA.*

*REALLY LOVE U ANTY NA*

*THANKS FOR UR LOVE ND SUPPORTING*

*PAGE*
*140*

*Anty Alawiyya*
Allah ya kara miki lafiya. Yasa ki gama da dubiya lafiya. Allah ya raya Ya'yan mu Ameen.

*Ina kaunar ki irin da yawan nan*

Kallonta Mami tayi, ta ce,
"Najwa ba ma wannan ba. Ni kaina sai yau da aka kai lefe naji. Shima dan xaku hada miji da sumaiyya ne."

Ido Najwa ta kuma zarowa tace,
"Mami wacce Sumaiyya?"

"Sumaiyya jikata."
Kai Najwa ta jinjina tana zama a gefen gado.

Kallon ta Mami tayi, ta ce,
"Kada kisa damuwa kinji."

Kai kadai Najwa ta gyada mata.
Fita tayi, a ranta tana cewa baza ta taba raba wanna hadin ba.

Najwa kuwa ta ma rasa tunanin da zatayi. Kuka kawai ta fashe dashi.

Ta jima tana kuka, dan bataaan sanda bacci ya dauke ta ba.

Sai wajen karfe uku ta farka, missed call din Najib ta gani guda 10."

Zama tayi ta rasa tunanin da zatayi ma. Kanta gaba daya ya kulle.

Ga ciwon kai dake damun ta.

Alwala ta mike tayi,
Sallah tayi, har bayab asuba taa kan sallaya.

Anan bacci ya dauke ta inda bata farka ba sai karfe sha biyun rana.

Wanka tayi, tai wanka, ko mai bata shafa ba dan bata jin daxin jikin ta ga wani nauyi da kirjin ta yayi.

Idon ta ya kumbura yayi jajir dashi.

Ita a zahirin gaskiya bama tasan me yake damun ta ba kuma bata san me zata yi ba.

Tana zaune Mami ta shigo dakin.

Daga kallo daya ta gane Najwa na cikin damuwa.

Gefen ta, ta zauna, ta kalle ta.

Zamewa tayi daga kan gadon da take zaune, ta ce,
"Mami ina kwana?"

"Lafiya lou Najwa. Kin tashi?"
"Eh!"

Ta amsa mata kan ta a kasa.
"Najwa kinsa abin a ranki ko? Bana son ganin damuwar ki. Tinda ba haramun bane ai sai mu godewa Allah ko? Su Mama ma duk sun sa albarka da sun ji dadin hadin nan."

Shiru Najwa tayi, hannun ta mami ta kamo taji shi zafi rau.

Kallon tayi, tace,
"Najwa kefa baki iya sa abu a ranki ba. Mene na sa damuwar."

Kuka ta fashe mata, ta fada jikin ta. Rarrashin ta take yi.

Har tayi shiru, mikewa Mami tayi, ta fita abin kari ta hado mata, da magani a gefe.

Dakin ta shiga ta hada mata tea me kauri sai dankali da ta zuba mata,

A baki ta dinga bata abincin har sai da taga ta koshi.

Sannan ta bata magani, ta kwantar da ita a kan gado.

"Kiyi bacci ki cire damuwa kinji."
"To Mami."

Ta juya ta fita, Wayar ta, ta zaro, wasu missed din nashi ta kara gani.

Ido ta lumshe aranta tana tunanin Najib. Tin farko shiyasa taki fara soyayya dan ita bata iya son abu ba.

Gashi ta fada son Najib sosai ga matsala ta shigo.

Gaskiya bazata iya auren Najib ba. Tayaya ma zasu hada miji da Sumaiyya matar da tin asali ba son ta take ba.

Bayan haka ma kar zumuncin su ya baci.

Wai daman su Ummah duk sun san da haka suka ki fada mata.

Haba yadda Najib yake inyaje gidan ma abin duba ne.

Da wadan nan tunanin ta samu tayi bacci.

Karfe biyu ta farka, sallah tayi, ta koma kan gado ta kwanta.

Hamma Salim ne ya shigo dakin, kallon ta yayi ya kwalkwale da dariya.

Mikewa tayi zaune tace,
"Hamma lafiya?"

"Ina fa lafiya. Kina son zautar min da  dan uwa."
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce,

"Wanne dan uwan?"
"Malam yanzu ai nasan waye mijin naki."

"Hamma kenan."
"Eh! Hamma Najib ne ya kirani, duk a burkice wai baki daga wayar sa ba."

Shiru tayi, magana ya cigaba da yi.
"Kinsan yanzu haka yana can yana son yazo yaga a halin da kike."

"Hamma bansan ya zanyi ba. Hamma ka bani shawara."
Ta fashe masa da kuka.

Jikin sa ya jawo ta, ya ce,
"Ya isa ya isa. Mene abun damuwa, bayan kinsa abin nan ba aibu a ciki, bayan nan ma kinsan Najib na son ki to menene?
Shawarar da zan baki ita ce, ki nutsu ki kwantar da hankalin ki dan abin nan kamar anyi an gama ne. Ki rike Najib tsakanin ki da Allah kinji."

Kai ta gyada masa, hawayen idon ta yake goge mata.

Sai da ya danja ta da hira sannan ya fita ya bar dakin.

Wayar ta, ta dauko, dai dai lokacin wani kiran nasa ke shigowa.

Dagawa tayi, ajiyar zuciyar ta sauke kamar yadda shima ya sauke.

"Najwa me yake faruwa ne?"
"Hamman dan Allah ka hakura dani."

Ta fada taba jin wani nauyi a zuciyar ta.
"Bangane ba Najwa. Bari gani na yanzu zan taho."

"Aah Hamma zuwan ka ma ba abinda zai karar. Nidai kar kazo inda ba gun su Baffah zakaje aka fasa auren nan ba."

"Aah wai me yake faruwa ne?"
"Hamma bazan iya hada miji da Sumaiyya ba. Sumaiyya ba sona take ba, sam kayi hakuri Allah baka wata."

Ta kashe wayar tana fashewa da kuka, tasan bazata taba iya rayuwa ba shiba.

Dan ji take kamar lokacin ta ya kare mutuwa zatayi.

Numfashin ta ne ya fara daukewa tin tana kokarin kamo shi har ya tafi gaba daya.

Najib kuwa ya kira wayar ya kira amman shiru ba a dauka ba.

Gidan sa ya tafi kai tsaye, yar mulkin na falo a zaune ya same ta.

Fuskar sa a hade ba alamar wasa, ya kalle ta.

Ita kan ta sai da taji faduwar gaba,
"Menene halakar ki da *Najwa* "

"Wacce Najwan?"
"Najwa dai. Da kika sani."

Baki ta tabe ta ce,
"Ni ban san wata Najwa ba."

Tsawa ya daka mata, yana zazzaro idanu,
"Baza ki fadan ba."

Ita har ga Allah bata san wacce Najwa yake magana akai ba.
"Wai wacce Najwan?"

"Najwa ta Kano."
Tsaki tayi, ta ce,
"Menene kuwa halaka ta da ita. Yar uwata ce amman ni ba abinda ya ke hadabi da ita."

"Kin tabbata?"
"Eh. Ai nafi karfin na kula ta shiyasa."

Wani kallo ya aika mata, ya juya ya fita.

Airport ya koma, yana zuwa suka tashi sai Kano ta dabo.

Yana sauka ya shige gidan su Baffah, Baffah na zaune shida Kawun sa, Uncle Marzuk da Uncle Adnan.

Baffah na ganin sa yasan ba lafiya ba.
"Najib lafiya daga ina haka?"

Ya tambaye shi cikin tashi hankali. Jikinsa Najib ya fada, ya ce,
"Baffah ka taimakan kar ta fasa dan Allah Baffah."

"Wace zara fasa?"
"Baffah, wai Najwa ce, ta ce, ta fasa aure na. Baffa dan Allah ka bata hakuri ni wallahi zan saki Sumaiyya inda dan ita me baza ta aure ni ba."

*****---*****
Fitar Najib daga gidan kenan ta kira wata kawar ta dake Kano.

Aiki ta sata akan taje taji me yake faruwa da Najwa.

Mama ta kora dan samun karin bayani.

Bayan sun gaisa ne, Mama take fada mata batun auren Najwa da ya rage sati biyu,

"Mama Aure zatayi?"
"Eh au baki sani ba. Jiya aka kawo laife masha Allah,"

"Allah sanya Alheri, wa zata aura?"
"Najib man!"

"Mama wane Najib din wai."

*INDABAWA*

*NAJWA*

BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da Juriya Online WRITERS*

DEDICATED TO *RASHIDA A KARDAM*
*AUNTY RASH*

*ALLAH DAUKAKAKI YASA KI GAMA DA DUNIYA LAFIYA.*

*REALLY LOVE U ANTY NA*

*THANKS FOR UR LOVE ND SUPPORTING*

*PAGE*
*141*

*Kai ni kam Alhamdulilah. Masoya nagode muku. Allah kara zumunci. Allah barmu tare, sakon nin ku dayawa ya sameni dan haka ba abinda zance sai godiya da fatan alheri gaba dayan mu.*

*Nima ina son ku gaba dayan ku*

"Najib mijin ki, kinsan yayan ta ne ai."

Wata uwar ashar ta lailayo ta.
"Mama ta ce,
"Sumaiyya wai ke baza kiyi hankali bane, mene abin zagin ai sai ki godewa Allah da ya baki kishiya kamar Najwa ma."

"Mama kinsan me kike fada kuwa?  Najwa fa kika ce, yarinyar da nafi tsana duk duniyar nan."

"Ni kike fadawa haka. Ni kike fadawa  bakya son yar uwata."
"Haba Mama ai wata kusan tafi wata kusan."

"Allah ya shirya ki,"
Kashe wayar tayi. A ranta tana mamakin anya kuwa Mama mahaifiyar ta ce.

Kanwar Abban ta, ta kira, Kaltum.
Kaltum itama cikakiyar yar duniya ce, shiyasa tasu taxo daya da Sumaiyya.

Kaltum na daga wayar Summy ta fashe mata da kuka.
"Lafiya 'yata.?"

"Anty, ina shegiyar yarinyar nan Najwa?"

"Eh naji na gane ta."
"Anty wai ita zata auri mijina. Anty ya zanyi dan Allah Anty ki taimake ni. Wallahi Najwa ta shigo gidan nan nasan mutuwa xanyi, wallahi na tsane ta dan Allah Anty ki taimaka min."

"Ya isa ya isa, yanzu akan wannan kike kuka. To ki kwantar da hankalin ki. ki bar min komai a hannuna. Me ita Maman taki ta ce."

"Kinsan Mama ai, wai murna ma take yi."
"Murna? Wannan wacce irin uwa ce. Daba dan a gabana Maman ki ta haifeki ba da nace, ba yar ta bace ke. Ki dai na kuka zanji da komai."

"Yauwah Anty na nagode kar ki damu."
Sukai sallama.

Antyn ta, Kaltum mikewa tayi gidan Su Kakanin Najwa, daga nan tayi gidan su Najwa.

Duk inda taje masifa da rashin mutunci take akan su janye auren nan ko, kuma suga abinda zai biyo baya.

ko Kunyar idon su Baba da Mama bata gani ba. Haka a gidan su Najwa ma.

Mami bata ce mata kala ba. Basma dake daki tajiyo hayaniyar ta, lekowa tayi ta barandar benen su.

Kaltum na ganin ta, ta zata Najwa ce, ta hau zagi  ta uwa ta uba da ce musu matsafa dan sunga tana jin dadin mijin ta shine suke son su aura mata shi.

Mami dai ko kala bata ce ba. Fitar ta daga gidan kenan Dady ya shigo.

Mami ya sama tana kuka.
Lafiya Mamin Najwa?"

"Ina fa lafiya Dady, akan hada auren Najwa da Najib ne, yanzu Kaltum taje ta gama zage su Mama fitar ta kenan nan ma tazo ta gama mana kwasar Allah tsine."

Saukowa Mami tayi daga kan kujera, ta durkusa a gaban sa, ta ce,
"Dady ni da iyaye na munfi kowa son hadin nan. Amman tinda abin na neman rabewar zumunci dan Allah ku taimaka ku sa a janye batun nan dan Allah."

Kamo ta Dady yayi, ya ce,
"Mamin Najwa, nasan kina son na, kuma kina son zuri'a ta, to dan Allah kuyi hakuri, wannan abun ya faru dan shige burin su Baffah ba tin yau ba. Dan Allah kuyi hakuri."

"Najwa yar kice, kuma kinga ba auren dole bane tsakanin su za'a cuce su akace a raba abin nan. Dan haka kuyi hakuri. Nasan Najwa da hakuri kuma nasan Najwa zata iya zama da kowanne irin mutun ne. To kiyi hakuri amman zanje na samu su Baffah naji daga bakin su."

Hawayen fuskar ta, ta goge,
"Wallahi ni kaina bana son a fasa bain nan."

"Kar ki damu. In Allah yayi Najwa matar Najib ce ba abinda zai sa a fasa kuma komai daren dadewa sai su  auri junan su."

"Allah ya tabbayar da alherin sa."
"Ameen! Bari naje wajen su Baffah."

Ya fita. Gidan su Baffah yaje, a babban falo ya tadda Baffah da yayen sa, sai Najib dake jikin Baffah kamar mara lafiya.

Sunyi jugum jigum, duk tunanin su ya kwace.

Dady na zuwa, Najib yayo wajen sa, yana hawaye yana fadin.
"Dady dan Allah kacewa Najwa kar ta fasa aure na Dady dan Allah."

Hannun sa Dady ya koma, ya koma cikin dakin dashi.

Zaunar dashi yayi, sannan ya gaida Baffah, da yayen sa.

Dafa Najib yayi, ya ce,
"Me yake faruwa?"

"Dady Najwa ce ta kirani tana cewa wai sai na janye batun auren ta. Akan  Sumaiyya."

Murmushi Dady yayi, ya ce,
"Najwa na son ka ko kuwa?"

Kai kawai Najib ya iya dagawa.
"To ka kwantar da hankalin ka. Najwa kamar ta zama matar kace."

"Dady da gaske?"
"Eh! Insha Allahu."

Kallon sa Ya dawo dashi wajen su Baffah. Ya ce,
"Wato Baffa abinda ake ciki shine, Sumaiyya matar Najib yar uwan Su Maman  Najwa ce. wannan yasa ita Najwan bata so ayi abin amman komai ya wuce."

"To Masha Allah."
"Amman yanzu abinda ake ciki ma. Wata kanwar mahaifin Sumaiyya ce tazo gida ta zage su Najwan dan shirme ko tana tunanin hakan zai sa a fasa auren."

Dariya su Uncle sukai, suka ce,
"Kasan mata ai."

"Haka ne?"
Najib kuwa a hankali ya mike yayi gidan su Najwa.

Yana shiga, Mami ta ce ya hau tana sama.

Falon sama ya hau ya zauna, Basma ce ta fito, tana ganin sa, ta taho a gaida shi.

"Kira min Addar ki."
"Toh!"

Tayi dakin Najwa. Tin a bakin kofa take yin sallama taji shiru.

Kofar dakin ta bude ta shige, Najwa ta gani kefe akan gado.

Jijjiga ta take, tana cewa,
"Adda kizo inji Hamma Najib."

Duk jijjigawar da tayi mata bata motsa ba.

Fita tayi da sauri, ta ce,
"Hamma kaga ina ta kiranta bata amsa ba.."

"Bata amsa ba?"
"Eh!"

"Muje na gani."
Dago ta yayi, a lokacin ya gane bama ta numfashi.

Nan da nan ya fara bata taimakon gaggawa, har sai da yaga numfashin ta ya dawo sannan ya samu nutsuwa.

Mami yaje kasa ya sama ya sheda mata duk abinda ya faru.

Mami itama rudewa tayi, Dady ta kira, daukar ta Najib yayi suka nufi asibitin unguwar.

Shi yayi mata duk abinda zata bukata aka daura mata ruwa.

Sai wajen Isha'i ta farka, Lokacin Najib ne kadai a dakin.

Tana ganin shi taji wani sanyi tina abinda ya faru ne yasa ta juyar da fuskar ta da sauri.

A hankali ya mike ya koma gefen ta,
"Sannu Baby na. Me kike ji?"

Kai ta girgiza masa kawai.
"To tashi muje kiyi wanka kiyi sallah ko?"

Mikewa tayi a hankali bandakin ya shiga ya hada mata ruwan wanka.

Batayi wankan ba alwala kawao tayi ta fito ta rama sallolin ta.

Tea ya hado mata me kauri ya mika mata. Amsa tayi ta dan kurba sannan ta barshi.

"Ina Mami?"
Ta tambaya kan ta a kasa.

"Yanzu suka fita da Dady, na fada musu in kin tashi zamu tafi. To amman bansan ya kike ji ba."

"Kar ka damu ba abinda yake damuna yanzu."

Gaba ta ya koma ya tsugun nan ya ce,
"Damuwar me kika sa, har jinin ki ya hau?"

"Ni ba komai."
"Najwa be dace kisa rayuwar ki a kunci ba. Bayan kina da duk abinda xai saki farin ciki."

Kasa tayi da kanta. Magana ya cigaba dayi ya ce,
"Kina sona amman kina son ki sadaukar da soyayyar ki ga wanda be dace ba. To ni bazan iya ba."

*INDABAWA**NAJWA*

*142*

Maman Nur, tnc for ur love nd supporting. Reallly appreciate.

"Hamma na zata mun gama wannan maganar."
"Akan me muka gama?"

"Nace mu hakura ko?
"au bama kiji abinda na fada ba kenan. Ni bazan iya ba toh."

Zatai magana ya ce,
"Bana son kice komai, kuma ni bazan taba barin ki ba."

Mikewa yayi, ya kalle ta, ya ce,
"Tashi mu tafi."

Mikewa tayi jiki a sanyaye, tabi bayan sa.

Mami da Dady har dasu Salim suna falo suka shigo.

Basma ce tayi gun ta a guje tana, cewa,
"Adda sannu ya jikin?"

Hannun ta, ta kama ta ce,
"Naji sauki."

"Sannu Adda!"
"Yauwah."

Suka karasa cikin dakin. Mami ce ta mike ta kamo ta sukai sama.

Ruwan wanka ta hada mata sannan ta fito mata da kayan da zata saka.

Kasa ta sauka ta hado mata abinci, sannan ta kawo mata.

Tana fitowa ta shirya ta haye gado dan baza ta iya cin komai ba.

Har karfe goma Najib na gidan, da ya tashi zai tafi Dady ya ce, sai ya kwana a gidan.

Kafin ya kwanta sai da ya leka dakin da take, tana kwance ta juyawa kofa baya.

Shiga yayi a hankali, leka fuskar ta yayi yaga hawaye na zuba.

Juyawa yayi ya tafi daki  Salim. A ransa yana mamakin Najwa, a ce mutun yana son abu amman ya gwammace ya hakura da abun.

In har ya biye

Please Login or Register in order to submit comment