Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

magana tib kafin kawo kayan lefen ta.

"Kallon fa!"  Gira ya daga ua ce, "ke duk kin gama tafiya dani."

Baki ta tabe, ta ce,
"Kai dai."

"Baki yadda ba ko, bari sai kin shigo gidana zan nuna miki irin son da nake miki."
Shiru tayi, motar ya tayar suka dauki hanya.

Suna isa yayi locking motar, ta yunkura zata bude ta kasa, kallon sa tayi, ta ce,
"Bude mana."

Ya ce,
"Ban gajivda ganin ki ba."

"Haba Hamma, kwana nawa ne zan zama kullum a tare da kai, ka bude mu shiga kaji."

Kallon ta ya tsaya yi kamar be san ta ba. Iska ta hura masa, ta ce,
"Hamma wai kallon fa."

"Kin canja, Najwa kin canja. Dole naje nayiwa Ummah kyauta wallahi."

Murmushi tayi, ta ce,
"Bude mana toh."

Budewa yayi, ya kalle ta, ya ce,
"Tsaya."

Sai da ya fita ya zagayo sannan ya bude mata bangaren ta.

Murmushi sukai wa junan su, suka jera a tare suka shige cikin gidan.

Da sallama suka shiga Lili N najin muryar su ya taho a guje, daga nesa ya tsaya yana tunanin gun wanda zai fara zuwa.

Karasawa yayi da gudu ya hade kafafun su, kamar yadda yakewa Momyn sa da dadyn sa.

Wani yarr Najib yaji kamar uadda Najwa ita ma taji da sauri suka kalli juna su.

Najwa ce tayi kargin janye idon ta, ta sunkuya ta dauki Lil N.

"Momy, ina yini?"
"Lafiya lou my lil N. Ya ckul?"

"Lafiya lou."
Najib ya kalla, ya mikawa hannu, jikin Najib a sanyaye ya karbe shi, gaisawa sukai, shima suna wasa kamar yadda suka fara.

"Ina Momun taka?"
"Suna daki,"

Ya sauka daga jikin Najib da sauri yayi cikin dakin da sallama, yana cewa,
"Momy momy Dady yazo."

Basu dauki lokaci ba suka fito a tare Khaleel na bayan su.

Mikewa Najib yayi sukai musabaha, sannan Najwa ta gaida shi, sannan suka gaisa da Khadija.

Lemo da ruwa ta kawo masu, sannan suka zauna hira. Har lokacin Lil N na jikin Najwa suna wasa abinsu.

Najib nr ya dauki Jakar Najwa ya zaro kati nam ciki, Khadija ya mikawa ya ce,
"Gashi nan kiyo gayyar ki."

Murmushi tayi, ta amsa ta ce,
"To Allah nuna mana."

"Amarya ya shirye shirye?"
"Bayan bakizo ba bare kiji su."

Khadija ta ce,
"Kiyi hakuri zan zo insha Allahu."

"Sai kinzo."
Najib ne ya kalli Najwa ya ce,
"Tashi mu tafi."

"Tin yanzu?"
Khaleel ya fada.

"Ayi hakuri kasan yanzu mun zama busy, muna son muje gidan Su Baffa ne daga nan zamu gidan Mama da Baba kaga dare zai mana."

"Haka ne,"
"To sai anjima"

Suka mike, har bakin mora duka rako su, daga nan tarauni suka shige, gidan su Baffa, nan ma sai addu'a Allah sanya Alheri ya kade fiti da zaman lafiya ake musu.

Sun danjima dan sai hayan magariba suka fito daga gidan.

Daga nan suka wuce gidan Su Mama da Baba, wato gidan Kakanin Najwa.

Baba na ganin su, ya washe baki, ya ce,
"Amarya da ango ne agdn namu."

Murmushi Najwa tayi kanta a kasa, Nqjib ne ya biye musu suna ta wasan jika da kakanin su.

Dai dai fitowar Mama daga daki kenan,
"Ah ah nifa naji gidan sai kamshi yake ashe amare ne a gdn."

"To dai ka sani duk da haka nafita kyau da jini a jika gwara maka barta ka zabr ni."

Dariya Najib yayi, ya ce,
"Anya kuwa Mama kib kalle ta kin bani kuwa."

"Au hakama zaka ce, ai shikenan nasan Baba ai shi nafi ta a gunsa."

Baba ya ce,
"Anya kuwa kina ganin ina son nai masa gwace."

"Lalalah kai ma. Tab Najwa tashi mu tafi tin kan tsofafin nan su kwacen ke."

Dariya duka saka gaba dayan su. Banda Najwa da kanta ke kasa.

Gaisawa sukai da Mama, sannan tace su shiga daga ciki ta kawai musu abinci.

Tuwon farar shinkafa tayi, sai miyar agushi da taji naman kasuwa sai tashin kamshi take yi.

Zubo ta kawo musu wanda yaji kayan kamshi sai suga kawai a ciki.

Najwa ita ta zuba wa Najib ta kpma ta zauna kallon ta yayi yace,
"Ke fa?"

Kai ta girgiza masa, ta ce,
"Alhamdulilah!"

Kai ya girgiza kawai, ya gutsuri tuwon ya sa miya yayi wajen bakin ta dashi, da sauri ta mike zara bar wajen.

Hannun ta ya kamo, ya zaunar da ita a kusa dashi, a baki ya tura mata, ba shiri ta hadiye.

Dariya yayi, ya ce,
"In har baza ki zauna muci tare ba, to Allah dora zan miki. Ba zan yadda da wannan rashin cin abincin naki ba."

"To zance."
"Yauwah koke fa. Saka hannun ki."

Hannu ta saka ta fara ci, sannan shima ya sa nashi yaci, yana ci ya lumshe ido dan dadi.

A haka ya dinga dura abincin nan har ya koshi. Sai da suka wanke hannu sannan suka zauna hira.

Nan ma nasiha suka sha, tare da jan hankali wajen kakanin nasu.

Sai bayan isha'i sunje massalaci da Baba sannan suka tafi.

A hanya, ya kalle ta, ya ce,
"Najwa kinganni nan akwai son abinci, bama.na gargajiya bana taba gajiya dasu. ina son tuwo, abibda nafi so Masa, dambu, dan wake, tuwo. Koka bani wannan kin gama dani."

"Haka nan ina son lemon gargajiya, ina son zubo, ginger, lemon tsamiyya, kunu  aya."

"Kinga na samu wannan ba karamin jin dadi nake ba. Ina bawa cikina hakkin sa, inafatan zaki kula dani sosai ta wannan fanin."

Murmushi Najwa kawai tayi.
"Kinsan yana daya daga cikin abinda yasana fara koyan girki kenan. Saboda ina son ina ragewa matata aiki."

Murmushi tayi,
"Wai Hamma ka iya girki."

"Sosai ma ki tambayi Mami nah,"
Sai a lokacin Mamin Najib ta fado mata, ta kunyar ta taji tana yi.

Wai yanzu ta zama surikar ta. Daman can Mami me son Najwa ce haka ita ma Najwa.

Shiru tayi,
"Lafiya?"

Ya tambaye ta.
"Uhmm ba komai."

"Kin tabbata ko dai jikin ne?"
"Aah to sannu."

Suna karasawa gida, Ya fito ya bude mata, har sama ya raka ta sannan ya dawo kasa wajen Mami.

Mami ta ce,
"Sannun ku!"

"Yauwah Mami musha wayo yau, muje gida Abbah, da Baffah, da Baba banda gidan su Khaleel."

"Kace yau kunyi zumunci."
"Eh gdn dayar tsohuwar ce kawai.bamu je ba."

"Wace tsohuwar?"
Ta tambaye shi kamar bata gane da wa yake ba."

"Kema Mami ai kingabe da wa nake."

"Kaci gidan ku in Day yaji kan kiran maman shi da tsohuwa. Kuma su basa kasar ma, sai biki ya rage sati zasu zo."

"Kace Allah ya taimake mu bamu sha wahala wannan gidan me nisa."

"Wallahi kuwa. Amman Ai Najwa tasan basa nan."

"Haka ne!"
"Abinci fa?"

"Ina ai ni na koshi. Kinji wani abinci da naci me dadi gidan Mama."

Mami tayi murmuahi ta ce,
"Ince dai tuwo ne?"

"Kema kinsan ai. Ba abinda nafi so irin tuwo."

Murmushi Mami kawai tayi.

"Ya salam!"
Ya fada yana mikewa daga kishingidenda yake.

Kallon sa Mami tayi ta ce,
"Lafiya?"

"Mami wallahi na mabta banje wajen Momun Khaleel ba gashi gobe nake son tafiya."

"Sai ka daute kaje da safe kafin ka tafi."

"Haka za'ayi,"
Lokacin su Dady da Salim suka shigo.

Tare suka zauna suna hira abinsu.

Najwa kuwa na daki suna waya da Zahra.

*INDABAWA*

*NAJWA*

BY *Maryam S Indabawa*
*Mans*

Dedicated to *Rashida A Kardam*
*Anty Rash*

*Allah dafa miki. Allah karawa Mama lafiya da nisan kwana. Ameen*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da juriya online writers*

*Allah kara mana hakuri da juriya.*
*Ameen*

*Gidan aminci da karamci. Allah kara basira Ameen*

Page
*145*

Wannan shafin naka ne, *UMAR DALHA* Allah bar zumunci.
*Ameen*

*Shafi daya zan na kawo muku, saboda ina busy kwana biyu.*

*Nagode*

Sai la'asar sakali suka bar gidan umma, bayan ta gama wayar wa da jikar tata kanta. Najwa duk sai wani nauyin ta ta dada ji.

Haka nan Najib shima kamar yasan abinda akai amman wai kunyar sa take ji.

"Ummah me kuka tattauna ne ni babu ni"
Najib ya tambayi Ummah da suka rako su shiga mota.

"Kaji ka kai muka san me kuka tattauna da zaka tambaye mu."
Ummah ta bashi amsa.

"A'ah mu ba abinda muka tattauna."
Abbah ya fada.

"Ashe dai daya muke da kai."
Ummah ta fada

Dariya sukai suka shige mota. Suna dagawa kakan nin nasu hannu.

Sai da suke tafiyar muntina ba wanda yayi wa dan uwan sa magana. Kallon ta yayi, ya ce,
"Me Ummah ta fada miki ne naga duk kin canja."

Baki ta murguda mashi ta ce,
"Bakaji me Ummahn ta fada ba kenan."

Kallon ta yayi ya ce,
"Eyye ni kike murgudawa baki, lallai yarinya, wato rashin kunya Ummah ta koya miki ko?"

Bakin ta ta rufe da sauri dan ita bata san ma ta murguda masa bakin ba.

"Zaki sani ne."
Yayi dariya ciki ciki.

Ita dai shiru tayi tana nazarin magan ganun Ummah, "gaskiya abin da nauyi wallahi. Amman ya zanyi zan gwada naga yadda abin zai kaya."

Ajiyar zuciya ta sauke, da dauri Najib ya kalle ta, ya ce, "Lafiya?"

Murmushin son kare kai tayi, ta ce, "lafiya lou."

Kallon ta ya tsaya yi, ya ce, "Gaskiya Najwa keda Ummah baku da gaskiya ban yadda da wannan ajiyar zuciyar ba. Dan fada min kinji."

Ya miko mata kunnen sa, matsowa tayi kamar wacce zata fada miki. Murmushin mugunta tayi, tana kai bakin ta bakin kunnen ta sakar masa kara a kunnen.

Da sauri ya janye kunnen sa yana kallon ta, dariya ta saki, tana masa gwalo.

Girgiza kai yayi, ya ce, "zan rama ne."

"Haba Hammanah kayi hakiri." Kafada ya makale, ya ce, "Naki wayon."

"Please man." Kallon ta yayi yana mamakin canjawar ta, rabon da ta sake tai masa magana tib kafin kawo kayan lefen ta.

NAJWA*

Page *147*

Na gaida

Please Login or Register in order to submit comment