Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta. Bugawa yake da sauri da sauri.

"Oh haba My Naj mene abin tsoro common kar ki damu ba abinda zan miki kinji."

Kai ta gyada hannun ta ya kamo, suka fita lokacin Khaleel na tsaye a jikin motar da zasu shiga.

Wata Golding colour mota ce, ta ido ma kasan motar taji kudi.


A bangaren Sumaiyya kuwa tana can an mata kwalliya ta shirya cikin wani less ja, an nada mata blue din head da yake shine adon jikin sa.

Kawayen ta su biyar duk sunyi kwalliya amman daga ganin su kai kasan yan duniya ne. Dan babu kamun kai a tare dasu sam.

Waje da ban aka ware musu shi, inda aka cika musu gaban su da kayan abinci da aka tanada.

Yan uwa da yawa sun hallaci partyn haka nan kawayen Mami duk sun je.

Wajen ya cika da manyan mutane masu kudi, haka abokan Najib duk sunje kowa ka gani a gun ba baya ba.

Bangaren kawayen Najwa ma sunyi kyau sunyi anko cikin wani milk din material sai bakin abu da suka daura akan su.

Hamma Salim ma yayi adon sa cikin wata milk din shadda. Basma kuwa wani farin material ta saka me adon yello a jiki an mata dauri da yellown abu.

Momyn Zahra, ma ba a bar su a baya ba. Kowa yayi ado na kece raini duk wajen ba baya kowa yayi kyau.

Sai karfe bakwai aka fara maganar zuwan su ango da Amarya.

Ita Sumaiyya ana can ana zuba ido aga shigar da amarya tayi.

Kawayen Amarya da abokan ango su suka shigo da ango da amarya ana musu likin yan dubu dubu.

Har aka karasa wajen zaman su. Ana daukar su hotuna. Wajensu ya cika da jama'a kowa nason daukar su.

Sumaiyya kuwa yadda taga Najwa ba karamin tada mata da hankali yayi ba.

Dan batai tsamanin ganin ta a haka ba. Kyawun Najwa ba karamin firgita ta yayi ba.

Haka nan ganin dacen su da sukai da Najin shima abin ya tada mata da hankali.

Duk sai ta ganta ta dishashe. Kasa koda motsi tayi.

Bangaren ango da amarya kuwa duk an watse an barsu su kadai.

Anaci an sha, sannan kawayen amarya duk sun cashe, inda aka kira ango da amarya da su fito fili.

A tare suka mike suka fito Najib na Rike da hannun ta.

Summy kuwa kamar tayi kuka dan takaici, duk yadda kawayen ta suka so suje suyi musu liki ki tayi.

A can kuwa duk yan uwa sun rufe su, suna musu liki ana hotu na.

Sumaiyya kuwa daga karshe tashin kawayen ta tayi suka fita daga hall din gaba daya.

Anyi partyn lafiya an tashi lafiya. Inda kowa ya nufi gidajen da ya sauka.

Ango da Amarya na mota za'a maida Najwa gida.

Najib ji yake kamar ya saka ihu in ya tuna zai tafi ya bar Najwa.




*Indabawa*

*NAJWA*

BY *Maryam S Indabawa*
*Mans*

Dedicated to *Rashida A Kardam*
*Anty Rash*

*Allah dafa miki. Allah karawa Mama lafiya da nisan kwana. Ameen*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da juriya online writers*

*Allah kara mana hakuri da juriya.*
*Ameen*

*Gidan aminci da karamci. Allah kara basira Ameen*

Page
*150*


*Ummulkhairi* kema kina son littafin nan nagode sosai da kulawar ku.



Karfe sha daya suka fito daga wajen bikin. Khaleel ya kalla ya ce,
"Muje mu ajiye ka. A gida ne?"

"Ina zakaje kai."
"No wai kar mu takura maka."

"Haka ne amman ai ma kai mu airport ko?"
"Kuma fa haka ne. Muje gida na dauko kaya na."

"Toh!"
Ya fada, suka dau hanyar gida, Najwa na zaune tayi shiru, dan Mamin ta, ta fada mata a gidan Mamin Najib zata zauna kafin su dawo.

Kanta jingina a jikin kujera. Kallon sa ya maida kanta.

Hannun ta ya kamo ya rike yana matsa shi,
"Baby!"

Kallon sa tayi, tai masa murmushi, idon ta ya canja kala. Ta kuma yin sanyi da ita.

"Baby kiyi hakuri, ban san ya zanyi bane, naso na tafi dake amman Mami taki yadda saboda abinda Sumaiyya ta hada mata karya da gaskiya. Kiyi hakuri bazan dade ba zan dawo, saboda ke. Kiyi hakuri kinji."

Ya fada murya a sanyaye. Kallon sa tayi ta girgiza kai, ta ce
"Haba Hamma me kake fadi haka, kadaina bani hakuri dan ba abinda kai min. Ka kwantar da hankalin ka, ka je ka dawo lafiya kaji. Kada kasa damuwa a kai na. Ina nan ina jiran dawowar ka."
ta kara sa fada tana kama hannun sa."

Jawo ta yayi, jikin sa yana me kwantar da kanta a jikin sa,
"Ina son ki Najwa. Ina sonki. Allah ya barmin ke. Allah ya barmin ke. Kice farin cikina, kece ruhina. Ina kaunar ki Najwa."

Ya dago kanta yana me kare mata kallo, bakin su ya hade waje daya yana kissing din ta.

Najwa kuwa tini jikin ta yayi sanyi, in banda rawa ba abinda jikin ta keyi dan yana karbar sakon da be saba karba ba.

Yafi minti Goma yana kissing nata, hannun sa ya saka ta cikin rigar ta, wannan ya dawo da hankalin ta jikinnta.

Taso ta cire hannun, amman yace,
"Dan Allah Najwa kada kimin haka, ki barni daga yau sai wani lokacin in ina raye fa."

Hannun sa ta saka wanda ta rike, abinda yake yi ya cigaba dayi, har sai da ya samu nutsuwa sannan ya sake ta yana rumgumeta tsam a jikin ta.

Sai da suka dau mintina a haka sannan ya gane ashe sun jima da zuwa gida har Khaleel ya fita.

Kanta ya dago mata dashi, ya ce,
"Ina zuwa kinji."

Ya saukar da ita daga kan cinyar sa. Ya bude ya fita.

Akwatin sa ya dauko ya saka a boot sannan ya koma cikin gidan.

Najwa kuwa kai ta jingina a jikin kujera tare da lumshe idon ta.

Yana shiga bangaren  Sumaiyya tana zaune ta zuba uban tagumi. Tsugunawa yayi, ya ce,
"Lafiya uwar gida na."

Dagowa tayi, kamar zatai kuka sai kuma ta share ta ce,
"Ba komai. menene?"

"Ba komai tare muke da Najwa na ce ki fito muje mu kaita wajen Mami sai mu zarce airport."

Kai ta girgiza ta ce,
"A'ah kuje zan sa driver ya kawo ni."

"Shikenan. sai kinzo."
Ya mike ya fita.

Motar ya shiga bayan yayi wa Khaleel magana suzo su tafi. Yana shiga motar ya dauki Najwa ya daurata akan cinyar sa.

Rumgume ta yayi tsam a jikin sa har suka karasa gidan Mami.

Yana Parking ta fara kokarin fita daga motar sakin ta yayi. Fita tayi tayi bangaren Mami.

Dakin da aka bata ta shiga, zama tayi a gefen gado kafin ta tashi, ta fara cire kayan jikin ta.

Ves kawai ta bari da dogon siket, tana zaune tana karanta wasikar jaki.

Najib na fitowa ya kalli Kahaleel ya ce,
"Ko a kira maka Khadija ne."

"A'ah barta ai na baku aron ta gobe zan dauke abata."
"To zo muje gun baba."

Suka shiga bangaren Baba. Dan mata sallama.

Fada Baba tayi masa tare da nasiha. Anan ya fita ya bar Khaleel suna hira da Baba.

Sama ya haye yaje wajen Dady yai masa sallama sannan yayi wa Mami.

Sai da sukai masa nasiha sannan ya sauko kasa.
Talle ya kira ya tambaye ts inda Najwa take.

Dakin da take ta fada masa. Da saurin sa ya nufi dakin da take.

Har lokacin tana zaune a yadda take, a hankali ya bude kofar dakin, hango ta yayi tayi nisa cikin tunanin ta.

Karasawa yayi a hankali har ya zauna a gefen ta bata sani ba.

Sai da ya kamo hannun ta sannnan ta dago da sauri.

Kallon jikin ta tayi, tai saurin janyo hijab din dake gefen ta tana kokarin sakawa yai saurin amshe shi.

"Me kike son yi ne? Kada ki manta a gaban mijin ki kike, kuma indai na gani naji dadi zaki samu lada. Kada ki ce zakina min haka kinji Najwa."

Kai ta gyada masa kawai tai kasa da kansa. Janyo ta yayi ya daura akan cinyar sa.

Shinshinar wuyan ta ya fara, a hankali a hankali, Sai da ya sakar mata da jikin ta sannan ya dago ta.

Idon ta a lumshe, ya fara mata magana.
"Baby zan tafi, ki kular min da kanki kinji."

Kai ta gyada masa kawai, hawaye ne ya zubo ta idon ta da sauri ya rikice ya hau lallashin ta.

"Haba Najwa kiyi hakuri dan Allah wallahi nayi nayi Mami ta yadda mu tafi amman taki. Kiyi hakuri nan da wata biyu zan zo insha Allahu, kuma wata biyar ma zan yi gaba daya a can. Kiyi hakuri ki kwantar da hankali ki in na barki a wannan halin hankalina bazai kwanta ba."

Jikin sa ta fada tana zagaye hannun ta a jikin sa.
"Kayi hakuri Hamma bansan lokacin da har ya zubo ba."

"Ya isa! Ya isa. "
Ya dago fuskar tata yana lashe hawayen dake zuba.

Yana gamawa ya hade bakin su guri daya. Ya jima yana romancing nata, kafin ya barta.

Kwanciyya ya gyara mata, ya rufe ta da bargon jijjiga ta ya dinga yi a hankali har tayi bacci.

Sai da ya tabbatar tayi bacci sannan ya fita a dakin.

Duk yanayin sa ya canja. Khaleel na hango shi yasa dariya, ya ce,
"Haba aboki kalli lokacin fa har sha biyu saura minti goma kuda zaku tashi sha biyu.'

Kan Najib ya sosa ya ce,
"Kai dai bari muje,"
Ya tashi motar suka tafi.

Sumaiyya kuwa tana can ta gama cika dan tafi minti ashirin a wajen amman ba Najib ba alamun sa.

A ranta ta ce,
"Lallai yana wajn waccen shegiyar yarinyar to wallahi zatai maganin ta ne."

Sai da ta gama bushe wa sannan yazo dan har da ta zata basu tafi ba.

Lokacin da yazo har an kira su wannann yasa sukai sallamar gaggawa da Khaleel yai mata alamar ta taso suje.

Ganin tana son zuwan gashi da gaskiya kira ake Yasa ta mike ta bi bayan shi amman da ba inda zataje.

"Sorry na jima ko?"
Ya tambaye ta. Bata bashi amsa ba, sai kallon sa da ta cigaba dayi. Tana karantar yanayin da yake ciki.

Baki ta tabe tai magana a ranta,
"Zaka yi bayani ne"

Har suka shiga jirgi be mata magana ba.

Najwa kuwa sam.ranar bata samu bacci ba yana barin dakin ta mike tai wanka ta daura alwala ta hau kan sallaya.

Ranar kwana tayi tana sallah tare da addu'a Allah tsare ta mijin ta aduk inda yake.

Sai da tai sallah asuba sannan tai wanka, ta nufi dakin su Khadija.

Suna ganin ta suka hau shewar ga Amarya, ita dai yake tayi kawai suka zazzauna.

Kaya suke hadawa, dan yau zasu tafi, zama tayi tai shiru kawai tana kallon Zahra da cikin ta wanda befi wata hudu ba amman be fiyo ba sai da fadi da yasa ta kara.

A kasa sukai break gaba dayan su, inda aka dauke jama'a aka kai gidan amarya da su gano.

Duk wanda yaje da santi yake dawowa. Najwa na mamakin irin abinda akaiwa gidan da ake ta wannan santin.

Sai da sukai La'asar sannan suka tafi, da uban kaya da Mami ta hada musu. Najwa kuwa sai  kukan ta ya dawo sabo fil.

Dan duk lallashin da ake mata ta kasa yin shiru.

Mami ce ta kamata tana bata hakuri sukai cikin gida.

Hakuri ta cigaba da bata tare da lallashi. Ita kan ta taso Najib ya tafi da Najwa to amman in aka ce ya bar Sumaiyya ba ai wa Sumaiyya adalci ba, haka nan kuma baza ta hada ta su tafi su biyu ba. Ba nasu a gefe.

"Najwa kiyi hakuri ni na hana Najib ya tafi dake dan bana son kuje ku biyu wani abu ya faru amman kiyi hakuri kamar yaune zaki ga ya dawo. Sanna bana son ki dauke ni a matsayin sirikar ki, ki cigaba da dauka ta a matsayin mahaifiyar ki kinji."

Kai ta gyada mata.
"Duk a binda kike bukata ki fada min kada kiji kunya ko nauyi kinji."
"Eh!"

Ta janyo ta jikin ta tana lallashin ta.
"Ga bangaren Najib can, a can zaki zauna kafin ya dawo dan zakifi sakewa ke kadai, ki kwantar da hankalin ki."

"Toh Mami nagode."
"Yauwah koke fa. Bari na kira su Talle suzo su taya ki zama."

Waya ta dauka ta kora su, cikin mintina kadan sai gasu, nan ta barsu da Najwa suna ta hira abinsu.

Ta sake sosai a gidan.

Basuyi waya da Najib ba sai dare duk ya rikice mata wai shi bazai iya zama ba.

Sai da ta lallashe tare da bashi kwarin gwiwa akan zai iya sannan ya dan samu nutsuwa.

Ko acan yini suke suna waya da junan su bama in yaje aiki.

Sumaiyya kuwa kullum da ya fita zata fice zaga gari. Itace can ita can.

Hutuna kuwa kullim a cikin daura su take a whatsapp kamar ba matar aure ba da duk shigar da ta gadama yi take ta daura.


Najwa kuwa zaman ta a gidan Mami ba karamin Kara waye wa tayi ba dan Mami sosai take daura ta akan hanya, ba ruwan ta da kunyar ta sai Najwan dake jin kunya.

Haka Baba ita ma koyawa Najwa abubuwa take sosai banda su dabarun zama da miji da duk abinda zai faran ta masa.

Haka nan Mami duk abinda tasan Najib na so ta fada mata da wanda baya so da irin abincin da yake so.

Zaman ta a gidan kuma ta dada haske, ga jikin ta ya murJe, kyan ta ya kara fitowa abin sha'awa. Duk inda ta juya sai ka kalle ta.

Ba karamin wayar wa da Najwa kai Mami tayi ba. Inda yanzu har kunyar nan ta rage mata ita bama wajen ko waya da Najib din ne.

Dan ta ce yanzu ta wayar nan ma ki daina jin kunya kina fada masa abinda zai na faran ta masa da sashi nishadi.

Ai kam tana kokarin yi dan Najib kasan yasan Najwa ta kara waye wa da rage kunya.

Dan ranann da suna waya, ya ce,
"Najwa  ina kewar ki wallahi."

"Nima haka sweet heart har na kagu ka dawo wallahi."
Tab mamakin da Najib yayi kasa magana yayi ya bude  baki kawai.

Sai da tai magana sau biyu baya sannann ya amsa da.
"Kiyi hakuri, ina sa ran daukar lokaci na zo to abin ya faskara amman dai zan duba."

"Shikenan Honey a gaida min Antyna."
"Zata ji."



*Indabawa*

NAJWA*

BY *Maryam S Indabawa*
*Mans*

Dedicated to *Rashida A Kardam*
*Anty Rash*

*Allah dafa miki. Allah karawa Mama lafiya da nisan kwana. Ameen*

🌐 *HAJOW* 🌐
*Hakuri da juriya online writers*

*Allah kara mana hakuri da juriya.*
*Ameen*

*Gidan aminci da karamci. Allah kara basira Ameen*

Page
*151*


Najib dai be samu zuwa ba gaba daya dan har lokacin da zahra ta haifi danta namiji be zo ba. Haka Najwa ta ce zata je, amman ya ce ta bari sai ya dawo.

Najwa baiwar Allah bata nuna damuwa ba. Dan haka sai hakuri ta bawa Zahra, Zahra ta ce, bakomai in sunyi arba'in tazo ta kawo mata Baby.

Bayan shekara daya.

Abubuwa da yawa su  faru a ciki har da shakuwar da Najwa a tayi da mutanen gidan Mami inda take daukar gidan kamar gidan su.

Haka nan Kullum sai sunyi waya da Hamma saalim da Basma. Bata da damuwar komai sai na Najib da take son ya dawo.

Mami ma kuma ba abinda take mata sai kyautata mata tare da gatan ta ta. Dan komai ta samo zatace, Najwa. Komai Najwa

Dan wannan shekarar tare sukaje Umrah da ita da Dady da su Baba. Sai bayan sallah suka dawo.

Gaskiya Najwa ba karamin kyau ta kara ba. Dan hutu ya kara ratsa ta.

**********
Bangaren Najib kuwa sai hakuri da yake da Sumaiyya dan shi, be ga amfanin zuwa da ita ba, ita ba girki ba ita ba gyara ba haka nan sai ya neme ta sau goma befi ta kula shi sau daya ba.

Bai da wani sassauci sai a gun Najwa in sunyi waya. Haka nan Khaleel.

Su Khaleel har Abuja sunje gun Najwa inda sukai kwana biyu shi da Khadiya dan alokacin ma tana da ciki.

Lil N kuwa be manta da Maman sa Najwa ba dan da gydu yayi gun ta duk da ya kara zama saurayi.

Tin last month yake ce mata gasu nan gasu nan har ta gaji da gasu nan.

Kamar ko da yaushe in karshen wata yayi Mami kan dauko musu me gyaran jiki, ai musu lalle in kitso suke so ayi in gyarawa za ayi ayi.

Haka yau ma Mami ta kira da har Najwa ta ce baza tai ba saboda ko da yaushe Najib zai iya cewa zai zo in zai zo tayi.

Sai kawai ta fasa ta sa akai mata. Lalle ja da baki akai mata me kyau kai ka zata amarya ce wacce za ai shagalin bikin ta a satin.

Haka aka gyara mata kai dan Najwa ba ma'abociyar kitso nace, gashin nan ta faka shi a tsakiyar kanta.

Karfe biyu aka gamai mata komai wannan yasa tayi bangaren Najib.

Wanka tayi ta shirya cikin wata farar riga marar hannu, sai dogon wando da ta saka, bata saka dankwali ba, ta feshe jikin ta, bata sallah, wannan yasa ta yi, kan gadon ta, ta fada tana mai yin salati, Number Najib tai ta trying tai kira amman wai akashe.

Abin ya dame ta dan tin jiya da safe rabon da suyi waya dashi. Abinda a rana sayi waya fiye da sau goma sha. Amman kwana daya ba kiran sa.

Addu'a tayi Allah yasa lafiya. Ta gyara kwanciyya. Bata jima da kwanciyya ba bacci ya dauke ta.

Mami ma ana gama mata taje tai wanka ta shirya cikin shigar alfarma.

Bangaren Baba tayi, daii dai shigowar wata katuwar mota gida.

Tsayawa Mami tayi taga ko waye, ai ana bude gidan baya ta ga Najib da gudun sa ya zo ya rumgume ta.
"Mami na nayi missing dinki."

"Nima haka son. Shine baka fada mana ba."
Ya ce,
"Surprising naku nake son yi."

"Ai kuwa kayi, Najwa na can nasan tana ta trying number ka dan tace min yau bakuyi waya ba ko lafiya."
Murmushin jin dadi yayi ya ce tana ina.

"Ban sani ba."
Mami ta fada tana bata fuska.

Sumaiyya ce ta kara so wajen da suke, ta ce,
"Ina yini Mami."

Ta gaishe da ita daga tsayen da take.
Mami ta saki fuska ta ce,
"Lafiya lou 'yata ya hanya?"

"Alhamdulilah!"
"Muje toh!"
ta kama hannun Najib sukai cikin falon.

Da kanta ta kawo musu lemo, sannan ta ce,
"Sumaiyya kije daki na kiyi wanka ki huta kizo kuci abinci ko?"

"Toh!"
Ta mike tayi sama.

Najib kuwa sai leke yake yaga ta inda Najwa zata fito. Amman ba ita ba alamun ta a bangaren Mami.

Wannan yasa ys ce,
"Mami bari naje wajen Baba na dawo."
Mami ta ce,
"Da ka fara yin wanka tukkunna."

"A'ah bari naje na dawo."
Yayi bangaren Baba.

Dariya Mami tayi ta ce,
"Kaje dai bata nan."
Su talle ta bugawa waya ta ce, kada su kuskura ku fada masa inda Najwa take.

Mami da kanta ta shiga kitcehn ta hada musu abinda zasu bukata sannan ta jere musu a daining.

Najib na shiga Bangaren Baba yayi turus ganin ba Najwa a gun, daga su Talle sai Baba da ke gefe.

Da gudu su Talle suka karaso wajen sa, suna cewa,
"Oyoyo Ya Najib."

"Oyoyo kanena. Ya na samu ku?"
"Lafiya lou."
.sai da suka gama surutun su sannan ya karasa wajen Baba.

Suka gaisa nan ma sai leke yake yaga ko tana wani wajen.

Haka ya gama zaman sa, ya mike zai tafi, Talle ya kalla ya kira da ido, bin bayan sa tayi.

Suna fita ya ce,
"Ina beauty nah."

Murmushi tayi, ta ce,
"Baka ganta a bangaren Mami ba."

"Ban ganta ba."
Ta ce,
"to ai kuwa ban jima da baro wajen Mami ba kuma tare na barsu."

"Shikena!"
yayi bangaren Mami. Yana xuwa ya haye sama dakin Mami ya shiga ba kowa sai sumaiyya dake zaune akan gado tana waya da kawayen ta.

Ya jima a zaune ko tana ban daki amman shiru, wannan yasa ya shiga daya  dakin da Najwa ke ciki kafin ya tafi.

Nan ma bata nan. Hakura yayi yai wanka ya shirya sannan ya fito.

Sumiayya ya gano a daining tana cin abinci, karasawa wajen yayi ya ya zuba abincin ya ci.

Yana gamawa akai sallah La'asar wannan yasa ya fita dan yo wa.

Yana dawowa ya samu Mami a falo, ta ce,
"To kai baka ce ga ranar dawowar ka ba bare  shere muku gidan. kaga ai sai ku kwana anan ko?

"A'ah Mami ai na saka a share yau zamu tafi."
Ya fadi haka ne dan ya samu damar tafiys da Najwan sa.

Mami ta ce
"Shikenan. Amman sai anjima ko?"

"Eh in anyi magariba sai mu tafi."
"To Allah kaimu."

"Ameen! Amman Sumaiyya nason zuwa tsohon gida dan debo kayan ta."
"To ai shikenan sai kuje can din ko?"

Tinda yaji Mami ta fadi haka yasan ba bashi Najwa zatai yi yau ba.
Dan haka ya ce,
"Mami ina Najwa ne?"

Da kamar bazai magana ba sai kuma ta ce,
"Tana bangaren ka."

Ai da sauri ya mike yayi bangaren sa. Mami har da dariyar ta shi kuwa ya ma manta da Mami a gun.

Da saurin sa ya bude kofar bangaren sa. Komai a share tsaf sai tashin kamshi wajen yake.

Najwa kuwa tinda akai sallah la'asar ta tashi, ba abinda take sai kiran Number Najib amman sam taki shiga.

Tagumi ta zuba dan iya yau ta kira fin sau dari amman akashe take.

Kofar dakin taji an budo, tama zaci Talle ce, kallon wajen tayi sai dai Najib ta gani a tsaye a bakin kofa.

Yana sanye da Farar tiga me dogon hannu da bakin wando dake jikin ss.

Najib ya kara kyau da haske tare da cika. Kallon juna suka tsaya yi, Najwa dai ido ta mutsuke dan tabbatar wa da shine.

Wani murmushi yake aiko mata dashi, hannu ya bude mata alamar taje gare shi.

Ai kuwa da gudu ta, ta mike tayi wajen sa ta fada jikin sa.
Wani kamshi ya duke ta kamar yadda shima kamshin ya duke shi.

Hannu ya saka ya rufe abar sa a kirjin sa, yana jin wani abu na yawo a jikin sa.

Itama wani yanayi ke shigar ta. sunyi minta a tsaye, kafin ya dago kanta. Kallon juna suka tsaya yi.

Ji yai kafar sa ba kokarin kasa daukar sa. wannan yasa suke wajen gado suka zauna.

A kan cinyar sa ya daura ta, kanta ta kuma kwantar wa akan kirjin sa.

Matse ta yayi a jikin sa yana jin wani sanyi na ratsa ta. Ido ta lumshe shima ido ya lumshe.

Sun jima a haka kafin yai magana.
"Baby nayi missing naki sosai, bama kwana biyu da bamuyi waya ba."

Kai ai sai yanzu ya tino mata da sauri ta sauka daga jikin sa ta ce,
"Ni ba ruwsna ma da kai."

Tayi gefen gado.
"Oh haba dai me naiwa My Naj dina."

"Haba honey, shine ka kashe wayar ka ko."
Dariya yayi ya matso kusa da ita.

Zamewa tayi ta kwanta, kan ta ya haye yai mata rumfa.
"I want surprise u, that why i switchoff my phone. But please sorry forgive me."

To me zatayi ta nuna masa ta hakura, kiss ta manna masa a kumatin sa.

"Me kenan?"
Ya tambaye ta.

"Allah ban yadda da wannan shafar ba, kawai min lafiyaye."
"Uhmm ...."

Zatai magana kenan ya hade bakin su gu daya. Ido ta mayar ta lumshe wani abu na shigar ta.

Sun jima suna abu daya Najib kamar zai maida ita cikin sa.

Duk ya fita ahaiyacin sa, wondan jikin Najwa ya fara kokarin cirewa.

Wannan ya dawo da ita cikin haiyacin ta.
"A'ah Honey."

Banza yai mata ya cigaba da abinda yake son yi.

Jikin ta ne ya fara rawa ganin da gaske yake.

"Hamma a gidan Mami muke fa."
Ganin zata hanashi, yasa ya hade bakin su waje daya.

Sai da wa cire mata dogon wandon jikin ta, sannan ya gane a halin da take ciki.

Najwa kuwa ai jikin ta sai rawa yake dan ita ta manta da wani period da take yi.

Ajiyar zuciya ya dinga sauke wa, sai da ya same yar nutsuwa sannan ya dago ta yana kissing wuyan ta da kirjin ta.

Tsigar jikin tani ta tashi, sai mika da take yi, murmushi Najib yayi ya juyo da ita saman jikin sa.

Ya rumgume ta, sun dauki lokaci a haka kafin yayi magana,
"Ina sa ran cin amarci na yau ga My Naj ba lafiya."

Dagowa tayi ta kalle shi, ta ce,
"Ni lafiya ta kalou."

"To ai na nagi."
ta ce,
"Me ka gani."

Bayan ta ya shafa, wani yar taji, sai a lokacin ta tuna ba dogun wando a jikin ta.

Da sauri tai yunkurin tashi daga jikin sa. Matse ta ya kara yi, ya ce,
"Haba ina kuma zaki mijin ki najin dumin ki."

Kan ta ta kwantar a kirjin sa ba dan ta so ba, sai dan ba yadda zatayi ta tashi.

Sunfi awa daya a kwance, yana shafa gashin kanta, hannun ta ya dago, lallen da ke jiki ya zubawa ido, yai mata kyau abinda be taba ganin sumaiyya tayi ba duk son shi da yake yi.

"Wow Baby abin nan yai kyau ina son shi."
Murmushi tayi ta ce,
"Nagode. Ai naka ne."

Ido ya zaro irin na mamakin nan. ya ce,
"Da gaske nawa ne."

"Eh!"
Hannun ya kamo yana kissing, daga baya ya zira a bakin sa yana tsotsa, ya salam.
"Honey zai kashe ni."

Ta fada a cikin ranta. Dan wani irin abu take ji a jikinnta yana yawo. Ido ta lumshe kawai.

Kallon ta yayi yai wani murmushi, ya ce,
"Baby nah."

Idon ta, ta bude wadan da suka canja launi, sun canja kala sun ko ja, gashi sun wani lumshe kamar me jin bacci.

"Baby na ina kaunar ki."
Kara matse shi tayi ta maida

Please Login or Register in order to submit comment