Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kici-kici da jakar kayana yazo ya kar'bi jakar yana fad'in " Sai kiji da ledojin hannunki." Nace."Haba dai Kawu dan Allah ka ba kawo dik zan iya ri'kewa." Gwaggo tace."Au! ashe kayan naki suna da yawa tunda ga wasu nan a ledoji."

Nace"Aa wannan ledar taki ce su kuma wannan yanzu akayi min kyautarsu amma ni ba dasu nazo ba." hannu ta mik'a ta kar'bi ledar kayanta tayi gaba nabi bayanta ina mamakin 'karfin halinta.

Direba ya kar'bi jakar kayana yasa a bayan mota Gwaggo ta shiga ta zauna Kawu ya zauna kusa da direba ina kokarin shiga........Motarsa ta shigo gidan tsayawa nayi har direbansa yayi parking ya fito a nutse cikakken mutum kamili dogo ba'ki da kyau daidai misali saboda yanayin hutu da jin dadi yasa bakar fatarshi tayi wani freesh sai daukar ido take...... kwata-kwata Yaya Aminu baida izzah irin ta masu kudi dalilin ma da yasa kenan nake 'kara mutunta shi.

Fuska a sake ya 'karaso inda nake yace."Ranki ya dade dama kina nan."? murmushi nayi a nutse nace."Ina nan Yaya Aminu ya kake ya al'amura."? Yana min wani irin duba yace."Alhamdulillah wato dai ba zaki tambaye ni Iyali ba ko."?

Dariya na d'anyi nace."Yaya Aminu kenan to Ya Iyali." Cikin sigar tsokana nayi maganar ya amsa min da "Suna nan lafiya kalau kamar gaske.

Dariya nasa ina kallonsa shima sai yasa dariyar Gwaggo ta le'ko kanta da fad'in " Wannan kuma waye kike ta ya'ke masa baki."

Da Sauri nace."Yaya Aminu ne babban yaron Alhaji." "Au! koda naji." abinda ta fada kenan ta dauke kanta......Motar ya dafa cikin nutsuwa ya gaisheta ta amsa kamar bata so Ya mi'kawa Kawu Ibrahim hannu suka gaisa a mutunce, Ya dawo da hankalinsa kaina da fad'in "Tafiya zakuyi ne."? Nace." Eh wallahi."
Jim! yayi kamar da magana a bakinsa kawai ya basar yasa hannu cikin aljihu sabbin kudi ya dauko ya mi'ko min.

Nace."Dan Allah ka barshi." girgiza kansa yayi yace."Ki kar'ba mana ko katin waya kyasa ko." hannu biyu nasa na kar'ba da fad'in "Nagode Yaya Aminu Allah ya 'kara arziki.

A nutse ya amsa da ameeen to sai gani na biyu ko."? nace" Aikuwa dai tunda kai ganinka ha'bo ne baka zama a gari."

Yace."To ya za'ayi Sa'ida taurari na masu zagaye ne nima ba a san raina nake zurga zurga nan ba.

Nace."Hakane to Allah ya taimaka." Ya amsa da "ameeen tare da daga min hannu da sauri ya wuce cikin gidan......Ina shiga motar ta rufe ni da fad'a " Sa'ida wato kin mai damu marasa galihu ko kinga kudi duk kin gigice kin barmu zaune a mota to bari kiji wallahi komai abunki ba zaki sanjawa towo suna ba."

Uffan bance mata ba ta cigaba da sababi tana fadin" Yana fama da 'bakar fuska yazo ya tsayawa mutane to idan ma sonki yake sai dai yayi hakuri dan ba zaki aureshi ba ehe! ba naji ubansa na wata magana ba Kai Ibrahim kada ka kuskura ka tunkari Alhaji Nura da wata magana Sa'ida bata da miji sai Khalid da yardar Allah."

Nida Kawu Iro shiru mukayi mata uffan ba muce ba ta 'karaci surutan ta ta gaji tayi shuru tana gyangyadi. sai da muka isa gidan na tashe ta ta fito tana mita......Khalida dake can tsallaken gidansu Salim ya karaso gurin, hannunta ya ri'ke suka shiga gidan sai magana take masa 'kasa-'kasa...Yace." To shikkenan Gwaggo magana ta wuce zan fita daga harkarta. har daki ya kaita ya karkade mata shimfidarta ta kwanta tana mita wai kafafunta ciwo suke mata da sauri yace."Bari naje na siyo Roob sai na shafa miki a kafafun.

Yana kokarin fitowa daga dakin ni kuma ina 'kokarin shiga mukayi karo dauke kaina nayi tare da bashi hanyar wuce wa.....ba tare da ya kalleni ba ya fice daga gidan.

Tana mitar ciwon kafafu tana fama da redio sai shuuuuuu! takeyi ta'ki kamawa da alama batir din yayi sanyi, da 'kyar ta yunkura ta mi'ke tsaye da fad'in "Ai dole na fita na siyo batir." Da sauri na kalleta tana kokarin yafa mayafi nace."Gwaggo yau d'aya dai ai sai ki hakura kuma yanzu fa Khalid ya fita mai yasa bakice ya siyo miki batir din ba."

Tace."Sa'ida bana san takurawa Khalid bashi da kud'i shiyasa bance ya siyo min ba." Nace"Idan kika bashi kudinki zai siyo miki ba lallai sai da kud'insa ba.'' Girgiza kanta tayi tace."Bai zama lallai ya kar'ba." Nace." Ki daiyi hakuri da jin redion ki barwa gobe."

"Aa ba zan hakura da jin taskar labarai ba." Hanyar fita ta kama cike da mamaki na bita da kallo maganarta naji a tsakar gida tana fad'in "Eh fita zanyi na siyo batir na redio na yayi sanyi ta'ki kamawa."

Muryar Kawu naji yana fad'in "To koma ki huta bari naje na siyo miki.'' Tace." To yawwa Ibrahim nagode Allah yayi maka albarka."

Dakin ta dawo ta zauna tana dai sake mummurd'a redion sai shuuuuuu take amma taki hakura.

Khalid ya shigo dakin da sallama a bakinsa itace ta amsa masa dan ni ko inuwarsa ma ban kalla ba....ya mika mata batir din da fad'in "Gashi Baba yace a kawo miki." kar'ba tayi ta fara sawa a redion ya zauna kusa da ita tare da mi'kar mata da 'kafafunta a nutse ya bud'e Roob din ya fara shafa mata. addua ta shiga yi masa kafin naji sun fara magana 'kasa-'kasa 'karamin tsaki naja na fita daga d'akin buta na dauka na shiga band'aki ina jin takaicin abinda suke.

"Gwaggo na fad'a miki fa magana ta 'kare zan fita daga harkata amma kuma ba zan daina so da kaunarta ba wannan nasan a jinin jikina yake......Tace." Kuma ka kwantar da hankalinka idan ka koma makaranta kayi karatunka lafiya maganar Alhaji Nura Gaibu ce.
Murmushin takaici yayi yace."Gwaggo qaddara ma Akawai aure a tsakaninsu to ni kuma mutukar ina raye sai na hanata jin dad'in aure wallahi."

Shuru tayi ba tace masa komai ba ya mike da fad'in "Ni zan tafi kallon ball." tace."To dan Allah kada kayi dare." yana kokarin fita daga dakin yace."Da wuri zan shigo gida insha Allahu.


Ri'ke da buta na fito daga band'akin santsin ruwa dana takalmin 'kafata yayi yun'kurin kayar dani salati nasa nayi saurin ri'ke kyauran bandaki dik da haka sai da nayi zaman da'baro a gurin. 'Kuguna ya buge sosai na rintse ido ina kiran sunan Allah.

Gurin ya 'karaso kawai naga ya sunkuya yana kokarin dauka ta....duk yanda naso dana hanashi kasawa nayi saboda naji jiki sosai jikina sai kyarma yake......har bakin kofar dakin ya ajiye ni ba tare da yace min komai ba ya juya ya fita daga gidan.
Jiki a sanyaye na bishi da kallon mamaki!

To washe gari da safe kadaran kadahan muka tashi gaisuwa ce kawai ta had'ani da ita sai da na shirya tafiya makaranta nayi mata magana, tace."Ba zaki tsaya ki karya ba ga ruwan kunu na d'ora a wuta."

Nace."Gwaggo idan na tsaya karyawa zan makara zan samu wani abu naci a ofis." Tace."Ai ke idan ba dan kina da kurman jiki ba to da tuni kin zabge kiyi ta zama da yunwa ko damuwa bakya yi."

Murmushi kawai nayi na gyara jakata dake kafad'a nace"Sai na dawo." tace."Allah ya bada sa'a." na amsa da "ameeen." Ina kokarin fita yana kokarin shigowa dakin baya na koma na bashi hanya ina d'an satar kallonsa yana sanye da 'kananun kaya ya goya jaka a bayansa kafarsa sanye da boot ya taje tarin sumar kansa sai kamshin turare mai sanyi yake.....babu walwala a fuskarsa yace."Auntyna barka da asuba." Ba tare dana kalleshi ba nace."Barka kadai ka tashi lafiya."? a tsanake ya amsa yana kallona da fad'in "Zan koma skull yau." nace."Allah ya bada sa'a." da sauri na fice daga dakin dan bana son wata duguwar magana a tsakaninmu.

Gwaggo kamar za tayi kuka haka sukayi sallama ta rakashi har soro tana ta zabga masa addua.....a daidaita sahun Salim ya shiga yana daga mata hannu shima yasan zaiyi kewar kakar tasa sosai ya sha'ku da ita akan mahaifiyarsa.


*BAYAN KWANA BIYU*
gidan ya samu nutsuwa domin a washe garin ranar dana koma gidan Ummatu ta dawo da daddare babu laifi dai zaman da akeyi a gidan tsakaninta da Gwaggo gaisuwa ce dan har yanzu ta kasa sakewa a gidan ni kuwa kullum idan mun had'u na gaisheta bata amsawa hakan bayayi min ciwo saboda dama tuntuni na riga na saba.....sosai naji dad'in tafiyar Khalid domin na sake a gidan ina abubuwan da raina yake so kai tsaye zanyi daurin kirji na fito tsakar gida ba tare da fargabar wani abu zai faru ba..Gwaggo kuwa ta hakura da turara haya'kin tunda na gargad'e ta a gidan Ummana ta kiyaye muna zaune lafiya yanzu sai dai amma kullum cikin zagin Alhaji Nura take tana kwashe masa albarka idan kuma yayi min ake tare da ita muke cinyewa.


To koda Kawu Iro ya samu Alhaji Nura da maganar sai ya nuna farin cikinsa sosai yace dama shima abinda yake ta sauraro kenan saboda haka tunda lamari ya kasance a haka zai turo da kudin sadaki i dan yaso in ya dawo daga tafiya sai ayi hidimar biki."

Kawu Iro yace."Hakan yayi insha Allahu kuma zamu saurari zuwan wakilan ka." Cikin mutunci suka rabu da juna Kawu Iro ya kira wayar Alhaji Shamsu ya sheda masa duk yanda sukayi dashi.....sosai yaji dadin hakan kuma yayi fatan alkairi tare da jimirin jiran zuwan wakilan nasa.

Gwaggo kuwa a ranar Yini tayi tana sababi! har taso ta saka min ciwon kai 'bacin ran abinda take yasa na fito na bar mata dakin


Tabarma na shimfida a tsakar gida na zauna ina duba jarrabawar yara kira ya shigo waya ta a nutse na dauka ina dubawa murmushi nayi ganin sunansa akan wayar Alhajin Allah kenan tun ranar da sukayi magana da Kawu Iro yake farin ciki a rana sai ya kira ni sau hudu ko biyar....gaishe shi nayi ya amsa yana tambayata aiki nace."Alhamdulillahi Alhaji na." Mirmushi yayi mai sauti da fad'in "Gimbiyar mata ina jin dadin yanda kike kula dani nasan idan aka daura auran zan zama d'angatan ki."

'Yar dariya nayi nace."Aikuwa dai zaka sha lele a hannuna Alhaji saboda ni a rayuwata ina son mutum mai saukin kai ha'kika naji dadi sosai daka amince da maganata inaso ko bayan auranmu na cigaba da aikina ba wai dan ka gaza ba Aa ni kawai ina bukatar naga ana amfanuwa da ilmina."

Yace."Kada ki damu gimbiya insha Allahu duk abinda kike so nima inaso zaki cigaba da zuwa aiki da yardar Allah." Cike da farin ciki nace."To nagode sosai My love." sai ya hau 'ba'b'baka dariya da alama yaji dadin sunan dana kirasa dashi.


To cikin ikon Allah wakilan Alhaji Nura suka kawo kudin Sadaki dubu dari cas Kawu Iro yayi kara da kawaici ya bawa Alhaji Shamsu yace ya rike a gurinsa, aikuwa Alhajin yaji dadin karamcin da yayi masa.


Gwaggo yini tayi tana kuka ko abinci ta'ki taci sai 'kunci da 'bacin rai take koda Kawu ya dawo daga kasuwa rufeshi tayi da fad'a! akan lallai sai an mayarwa da Alhaji Nura kud'insa....Kawu ya 'bata lokaci gurin nusashe ta ya d'ora da fad'in "Wallahi gwaggo idan baki daina adawa da auran nan ba sai rabo ya kashe ki kika san abinda Allah ya lullu'be a cikin alamarin to saboda haka dan Allah ki daina damuwa ki cigaba dayi wa yarinyar nan addua shi kuma Khalid Allah ya bashi daidai shi."

Gwaggo jikinta yayi sanyi sosai da irin maganganun Kawun sai kawai ta hakura ta zubawa sarautar Allah ido amma a zahirin gaskiya tana tausayawa khalid ganin yanda ya 'kwallafa ransa akanta.

Ummatu kuwa kamar ta zuba ruwa a 'kasa ta sha saboda dadi tunda dai har an riga an kar'bi sadakin Sa'ida sai ta kwantar da hankalinta tasan tayiwa Khalid nisa sai dai ya nemi wata kuma.


Wata shida aka tsayar da maganar daurin aurana da Alhaja Nura wanda kuma a daidai lokacin Khalid zai kammala karatunsa ya dawo gida dan duk wainar da ake toyawa bashi da labari duk da suna waya da mahaifinsa amma ko kad'an bai fad'a masa komai ba.



Ya kasance saura wata biyu daurin auran Alhaji Nura ya tafi Chana domin shigo da kaya kuma a qalla zaiyi kusan wata guda ko fiye da haka sosai naji rashin dadin tafiyarsa dan kusan kullum muna tare da juna a yanzu ni dashi munyi wata irin sha'kuwa kuma ina jin sonsa sosai a cikin raina saboda yana da saukin kai kuma duk abinda nake so to shima yana so wannan dalilin yasa nake marmarin auransa domin ina ganin zan samu duk wasu muradan da nake bukata a gurin d'a namiji.

To koda ya tafi kusan kullum muna tare a waya yana d'auke min duk wata kewarsa dake damuna.

Satinsa Uku da tafiya Khalid ya dira a gida ya dawo cikin farin ciki da nasara dan gabad'aya takardunsa sunyi kyau yanzu abinda ya rage masa aikin yi ne......Khalid 'bangaran zane-zane ya karanta duk da kafin ya fara karatun sai da aka dinga bashi shawara akan ya canza cos ya'ki yace shi wannan ne ra'ayinsa to yanzu gashi yayi ya gama sai fafutukar neman aiki shin yanzu wane company ne zai d'aukeshi aiki? wannan fargabar tasa tunda ya dawo bai zauna ba kullum yana yawon neman aiki babu labari duk inda ya nufa babu nasara sai kawai ya ajiye takardun abokinsa Salim ya samar masa adaidaita sahu ya fara ja...sai sannan hankalinsa ya kwanta dan ya tsani ya zauna garjeje dashi a gida yana d'orawa mahaifinsa wahala.


*BAYAN SATI UKU*
Da dawowarsa da safe ya fito da shirin fita yana tsaye a kofar dakin Gwaggo suna magana tace."Khalid sabgogi yasa har yanzu ka kasa zama na sheda maka abinda yake faruwa."

Ba tare da ya bawa maganarta muhimmanci ba yace."Me kuma ya faru a gidan bayan bana nan."? Tace."Shigo ciki ka zauna muyi maganar. agogon hannunsa ya duba kafin ya tu'be takalminsa ya shiga dakin.

A nutse ta kalleshi tace."Kasan an kar'bi sadakin auran Sa'ida ko."? da wani irin sauri ya kalleta bakinsa na rawa......"bangane ba gwaggo."? Cikin takaici tace."Alhaji Nura dai ya samu galaba akanka dan wata hudu da suka wuce ya bada sadaki magana tuntuni tayi nisa nake fada maka gobe ma idan Allah ya kaimu zasu kawo lefe."

Wani irin gumi ne ya tsinke masa ya dinga katse goshinsa yana girgiza kansa yace."Gwaggo Alhaji Nura bai samu galaba akaina ba wallahi ni nake da galaba akansa."

A sanyaye tace."Khalid kayi hakuri ka kwantar da hankalinka kaji ko watakila babu alkairi a tsakaninka da ita shiyasa Allah ya......"Gwaggo ya kike wannan maganar ne? wallahi akwai alkairi a tsakanina da ita ki daina fadar wannan maganar zuciyata zata tarwatse."

Suguri tayi tana kallonsa jikinsa sai kyarma yake....Alhaji Nura ya bada sadakin auransa da Sa'ida yana zaune lallai dole ya dauki mataki dan yayi rantsuwa sai yayi aika-aika mutukar ba ta janye auran mutumin ba.

Mikewa yayi ya fita Gwaggon nata kiransa ko waiwayowa baiyi ba.


Tunda na doso layin na hangoshi a zaune a kofar gidan gabana yake faduwa na dinga mamakin zaman da yake a gurin shi kad'ai bayan yana da abin yi.....koda na karasa ban kalli inda yake ba na shige soron yayi saurin biyo bayana....hanya ya tare min yana min wani lalataccan kallo.

Rai a 'bace nace."Meye haka ko iskancin zaka gwada min."? girgiza kansa yayi a cunkushe yace."Soyayyata kika yi wa haka ko? Aunty Sa'ida ni Khalid kika watsa wa 'kasa a ido ko ashe har kin kar'bi sadakin wancan 'katon mutumin kin barni ina dakon! soyayyarki a cikin zuciyata aunty Sa'ida ni zaki yaudara ko."?

A fusace! nace."Khalid baka da hankali ko? ka dube ni ka dube ka dan Allah dan Annabi me zan samu a tare da kai? nace ka fad'a min idan na aureka me zaka bani!? me kake dashi idan na aure ka!! suwa zan nunawa nace musu wannan ne mijina."!!? cikin hargagi gami da d'aga murya take maganar tana nunashi da hannunta.....aikuwa a fusace! ya kama hannun ya murd'e! jikinsa na rawa yana huci! da zufa! yace."Ni kike fadawa wannan maganar ko."? Hannuna na fizge a tsorace nayi nufin shigewa gida...ya fizgo ni na fad'a saman kirjinsa na dinga jin kirjinsa na sama da 'kasa! "Wallahi sai na shayar dake ruwan mamaki! sai na karya alkadarin ki aunty Sa'ida kin raina ni ko? har kina nuna ni da hannu kina min kallon 'kas'kanci to ki rubuta ki ajiye cewar Khalid Namiji ne kuma Jarumi ne a cikin maza."

Fizgewa nayi daga jikinsa da mugun sauri na shige gidan gabana na dukan uku-uku wannan bala'i da masifar ya isheni.

Zamewa yayi ya zauna a gurin yana huci! da mayar da numfashi babu shakka zai nuna mata shi ba tsaranta bane.


"Ke kuma me ya faru kika shigo kina huci."! Gwaggo ce take wannan maganar tana bin ta da kallo a lokacin data shigo gidan.

Raina a 'bace nace." Gwaggo wato baki dai baki jawa Khalid kunne ba ko."? da sauri tace."Wane Khalid kuma Sa'ida a ina kuka had'u bayan tun safe ya bar gidan nan."

Nace." Khalid ya dawo daga duk inda yaje sabida ya riski dawowata ya kuma tare ni a soro yana yi min wasu zantukan banza Gwaggo inaso ki ja masa kunne wallahi tallahi idan bai daina yi min shirme ba zan dauki mataki mai tsauri akansa."

A sanyaye tace."Mai da wu'kar Hakima kiyi hakuri kada ki dauki mataki akansa idan ya shigo zanyi masa magana." Ajiyar zuciya na sauke na shige dakin raina duk a 'bace da irin iskancin da yaron yake min kawai ya dinga da'kumar jikina ba tare da yayi shakka ba.


Sai wajejan goma da rabi ya shigo gidan dan ni har bacci ma ya soma daukata naji muryoyinsu 'kasa-'kasa suna magana...."Khalid kasan Alhaji Nura yana da kudi ina jin tsoron ta fada masa ba zaka iya sharia dashi ba."

Cikin takaici da ba'kin kishi yace."Ai dama shi yayi kad'an nayi shari'a dashi da Ubansa zanyi."!

Gwaggo ta bud'e bakinta tana kallonsa da fad'in "Khalid me ya kawo zagi kuma."? Yace." Kinga Gwaggo maganar nan ta isa haka Allah ba zan yarda ba." yana 'kare maganarsa ya mi'ke ya fita, gurinsu ya nufa yana wani irin tangad'i kamar wanda yasha kayan maye ya bude dakinsa ya fad'a kan katifarsa yana fitar da wani irin numfashi mai wahalar gaske.

Gwaggo kuwa bayan fitarsa daga dakin addua ta shigayi masa muryarta sai rawa tace tace"Allah ka sassautawa yaron nan wannan jarraba Allah ka mu sanya masa da alkairi."

Tausayi ta bani a lokacin da take adduar nayi shuru ina sauraranta har ta 'kare kusurkusur d'inta ta kwanta tare da kara redio a kusa da kunnanta.


Washe gari da safe da yake Asabar ce ina karyawa na kwanta sabida na tara bacci inaso na rama....muryarta naji tana fad'in "Sa'ida kin san yau bikin 'yar gidan Jummai 'kanwata wacce muke 'yan maza zur da ita saboda haka ki tashi ki shirya mu tafi ni na gama shiryawa."

Cikin bacci nace."Gwaggo kuje kawai da yamma zan shigo gidan bikin inaso nayi bacci ne." tace."To ai shikkenan zamu tafi tare da Rabi da Uwale." nace"To sai nazo." kwanciyata na gyara na cigaba da baccinta ban san lokacin data gama kujiba-kujibar ta ta fita daga dakin ba.


Rana gatse-gatse ya dawo gidan domin yayi wanka Khalid sam baya son zafi shiyasa kullum sai yayi wanka sau biyu ko sau uku mussaman da zafi ballantana kuma yanzu da yake jan adaidaita sahu......shuru yaji gidan kai tsaye gurinsu ya nufa sai yaga kofar dakin mahaifiyarsa a kulle da 'kwado jallabiyar jikinsa ya cire ya dauko dan abinda yake sa sabulun wankansa ya duba gabadaya ya manta sabulunsa ya kare hannunsa rike da abun ya fito ya ajiye shi bakin rijiya kai tsaye dakin Gwaggo ya nufa daga shi sai gajeran wandon da ya bari yana so ya dauki sabulunta yayi wankan dashi dan baya so ya 'kara fita sai yayi wanka..........Gabansa yayi wani irin fad'uwa ganinta a kwance ita kadai a d'akin babu riga a jikinta tayi daurin kirji da zanin atamfa tayi kuma kwanciyar rigingine ta dogare 'kafafunta a kasa zanin jikinta ya 'bantare cinyoyinta duk a waje bacci take sosai da mafici a hannunta da alama idan zafi ya farkar da ita take firfita dashi......lafiyayyar ajiyar zuciya ya sauke idonsa 'kur a kanta yayin da yake jin wani irin abu da jarumarsa take a cikin wando! A yau ne zai nunawa mata shi Namiji ne a yau ne zai wargaza duk wani shiri da sukayi bayan baya nan, wallahi yayi rantsuwa sai ya nuna mata shi ba kanwar lasa bane.
Fita yayi daga dakin da sauri yaje ya rufe babbar kofar gidan ya dawo dakin ya sa sakata kai tsaye ya durfafeta!!!!!!!
*'KARSHEN FREE PEGEπŸ₯°πŸ€πŸ»*




*TIR'KASHI!!*
*Wai shin me yake shirin faruwa ne? me Khalid zai aikata da ya kulle kofar gidan? πŸ€” Tofa!! ni har na rasa bakin magana? Jama'a Khalid zai samu nasara kuwa ko kuma auntyna nasa zata iya kwatar kanta a hannunsa.....Akwai bada'kala Jama'a Khalid fa zaiyi aika-aika bayan da sadakin waniπŸ™†πŸΌβ€β™€οΈ.....Idan ha'kansa ya cimma ruwa wane al'amari ne zai faru a gaba shin auntynsa zata janye maganar auran Alhaji Nura ko kuwa? Wane irin matakin nasara Khalid zai taka anan gaba? Jama'a idan Alhaji Nura ya auri Sa'ida da wata matsalar me zai faru a zamantakewar auran nasu? shin anya kuwa Khalid zai iya samun galaba akanta kuwa?πŸ˜… ku muje dai zuwa labari yanzu aka fara akwai badakala a gaba.....#400 ko #600 ta biya miki bukata 'yar uwa kada kiyi ganin kyashi gurin biyan kudin littafin nan domin yana dauke da darrusa masu amfani bayan nishad'antarwa........Kuyi maza ku garzayo ku biya domin ayi tafiyar tare daku.🀝🏻*

*SADAUKARWA NE GA IYAYE NA BIYU*

*FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
*TARE DA*
*USAINA ABDUL-MALIK ISA (KAITA)*
*(HAJIYA BABBAH)*

*_Ha'kika ina Alfahari daku da irin kaunar da kuke min.πŸ₯°πŸ€πŸ»πŸ’œ_*


*18&19*
A hankali ya tsuguna a gabanta ya tsirawa fuskarta idanunsa. ya jima a haka kafin ya d'ora hannunsa saman kirjinta, ajiyar zuciya ya sauke yana sakin wata irin sheshsheka shi dai yana bala'in son breast d'inta suna masifar tayar masa da hankali....Jin yanda Jarumansa take harbi yasa yayi saurin kwanciya a kusa da ita ya wani janyota jikinsa ya matse ya dinga sakar mata zafafan kesses jikinsa na wani irin karkarwa.......A firgice! na bud'e idona ina salati kafin nayi wani yunkuri naji nauyinsa a kaina ya danne ni sosai yana cusa fuskarsa a tsakankanin wuya na.

"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un." kalmar dana furta kenan na shiga motsi da 'kafafuna domin tureshi daga jikina kamar cingum! ya matse ni! cikin tashin hankali mai tsanani nace"Khalid d'aga ni."? shuru yayi

Please Login or Register in order to submit comment