Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuka hankalinsa tashi yake.

Jawota yayi ta dawo gabansa.

"Menene?" yatambayeta yana me ɗora idanunsa akanta.

"Bazan iya jure fushinka ba, dan Allah kayi haƙuri wallahi inasonka banason kajuyamin baya, banda kowa sama da kai, idan kajuyamin baya bansan yanda rayuwata zata kasance ba, kayi hakuri kaji!!" kuka take sosai alokacin da take faɗar maganar.

Wani irin sanyine yaji yana ratsa zuciyarsa kalmar "Wallahi tana son shi" da ta faɗa yafi komai da ɗaɗa masa rai, yaji daɗin maganar sosai, amma sai ya dake bainuna mata hakan afili ba.

"Ni nace miki ina fushi dake ne?" abunda yatambaya kenan.

Da sauri tashiga kaɗa kanta alamar "Eh"

Cike da mamaki yace "yaushe nace haka?"

"Kaine kake bani abinci abakina harsai na ƙoshi, amma yau turamin abincin gabana kayi kace naci ni kaɗai, sannan tunda kafita baka dawo gidan nan ba, gashi kazo baka kulani ba saima laptop ɗinka daka fara latsawa, kasabarmin bazan iya jurewa ba, dan Allah kada kayi fushi dani naroƙeka, bazan iya samun nutsuwa ba matuƙar baka tare dani, bazan iya zama dakowa ba bayan kai, inasonka sosai!"

Tunda ta fara maganar yake kallon ɗan ƙaramin bakinta hartakai ƙarshe.
Jawota yayi jikinsa, haɗe da sake lumshe idanunsa, sun kai kusan mintuna uku a haka, babu wanda yasakeyin magana kafun ta ɗago kanta daga cikin ƙirjinsa. Buɗe idanunsa yayi ya sauƙesu acikin nata, kallon juna sukeyi cikin wani irin yanayi me wuyar fassaruwa, ahankali ta matso da fuskarta daf da tashi haɗe da lumshe idanunta, bakinta ta buɗe ahankali ta ɗaura harshenta akan lips ɗinsa, jiyayi kamar anjona masa shocking ajikinsa, ahankali ta tura harshenta cikin bakinsa tana me yawo dashi, kasa jurewa yayi cikin hali na zaƙuwa ya kama harshenta yashiga tsotsa.. Sosai suke kissing ɗin junansu, numfashinsu har ƙoƙarin ƙwace musu yake. Igiyar dake gaban rigarta yaja take rigar ta buɗe ta gaba, sake lumshe idanunsa yayi haɗe da fitar da wani irin numfashi me sauti alokacin da idanunsa suka sauƙa akan breast ɗinta, kansa ya cusa acikin ƙirjinta yana kai mata kiss tako ina.. Cikin mintuna ƙalilan Dr.Sadeeq da Zahrah suka fice a cikin hayyacinsu babu ma kamar doctor, gaba ɗaya idanunsa sun rufe numfashi kawai yake fitarwa ta bakinsa... Soyayyar su tayau ta da bance, yau tsantsar soyayya ya gwada mata wacce tasa ta manta komai acikin duniya har batasan sanda hawaye suka gama wanke mata fuska ba, shi ma kansa yau yazautu da tsananin kulawan data basa, ita kanta mamakin yanda yake shiɗewa akanta take, sai dai kuma idan ta tuno cewa ko wacce mace da irin baiwar da ALLAH ya mata saitaji sanyi acikin ranta, ko a iya nan aka tsaya, zata ta godemawa ALLAH ...

Cike da shagwaɓa ta ture kanshi dake kan breast ɗinta. "So kake ka ciremin nipples ɗina ne wai?"

Duk da haryanzu yana acikin magagin duniyar daɗin dayashiga bai sake saba amma saida yayi dariya.

"Dama Nipples yana fita ne?" shima yatambayeta cike da mamaki, domin a iya tsawon rayuwarsa shi bai taɓajin inda akace nipples yafita daga jikin breast ba.

"To bakai bane tun ɗazu fa kaketa sha, kuma zafi yakemin!" araunace tafaɗi maganar.

"To ba nipples din bane yace yana sona!" yafaɗi haka yana me kwaikwayon yanayin maganarta.

Dariyane yakamata sosai, da ƙyar ta samu ta zame hanunsa dake kan breast ɗin nata, tana ƙoƙarin tashi yayi saurin kamota ya kwantar da ita, kwanciya yayi asamanta haɗe da sakarmata duka nauyinsa.
Ɗan ƙaran wahala tasake haɗe da lumshe idanunta.

"Ina da nauyi ne? ke ɗazu da kika hau kaina ai bance kina da nauyi ba"

"To ae ɗazu banice na hau kanka ba kaine ka ɗaukeni ka ɗaurani akan ka batare da nace inaso ba"

"To amma dana ɗauraki wayace ki sakemin duka nauyinki harma da kama min....."

Da sauri ta sanya hanu ta toshemai baki bataso ya faɗi abun da tayi masa, ita kanta batasan tayi masa haka ba alokacin tana wata duniyarne na daban. (Khair uwar gulma harkin baza kunnuwa kiji metayi ko, to bazakiji ba nima banji ba balle ke😂)

"INASONKA!!!" Zahrah tafaɗa cikin wata irin murya me ɗauke da tsananin shauƙi.

"Nima INASONKI!!!" shima yafaɗa cike da tsananin ƙauna, wani irin kallo sukayiwa junansu, cike da sha'awar juna suka sake haɗe bakinsu waje ɗaya.......

(Zahrah da Doctor fa sun zama one love ga soyayya ga jaraba, doctor ya koya mata🤭)

*Vote*
*Vote*
*Voted please🙏*

*(Comment and vote please my lovely fans, my wattpadians idan kun karanta kuna min vote kunji😥)*


*Happy New Month*

*Saturday 1/January/2020*




*Fatymasardauna*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

       *SHU'UMIN NAMIJI !!*

    *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*

               *WATTPAD*
         @fatymasardauna

*Editing is not allowed📵*

         
          *CHAPTER 105*


*ZAID*

Kwanansa biyu acikin asibitin kafun ya samu ya dawo cikin hayyacinsa, sai dai kuma tunda ya dawo hayyacinsa baice da kowa komai ba, ko su Dad ɗinsa da sukeyi masa ya jiki, da kai kawai yake amsa musu, shikaɗai yasan meyakeji acikin jiki da zuciyarsa.

Zaune yake akan gadon asibitin yayi jigum, babu wani abu dake yi masa daɗi acikin duniya,  Matakin daya ɗaukarwa zuciyarsa yayi masa tsauri sosai, a haƙiƙanin gaskiya yasan yaudaran kansa yake, cire soyayyar Zahrah acikin zuciyarsa, ba abu bane me sauƙi, yana sonta so sosai, so irin wanda ba a misaltashi,  so ne dayakai ƙololuwa, ko ina acikin zuciyarsa tambarine na ƙaunarta, rumtse jajayen idanunsa yayi haɗe da sanya haƙuransa ya ciji laɓɓansa, dai dai lokacin aka turo ƙofar ɗakin aka shigo, ko kallon bakin ƙofar baiyi ba, balle yaga waye ne yashigo cikin ɗakin.

Turus haka Afrah taja ta tsaya tana me ƙaremasa kallo,  mugun tsoronsa takeji, yanzuma Momynsa ce tace tazo ta duba ya jikin nasa shiyasa ta shigo, amma da bazata shigo ba.   Karambani irin na Afrah yasanya taɗan matsa kusa dashi cikin murya me sanyi tace.

"My Dear yajikin naka?"

Da sauri ya buɗe jajayen idanunsa ya watsa mata su, take jikin Afrah ya soma rawa, tsananin tsanarta tahango acikin ƙwayar idanunsa,  yanayin yanda taga idanunsa sunyi ja shi kaɗai ya isa firgita mutum, da sauri ta juya tafice a ɗakin, zuciyarta cike tab da sabon tsoronsa, gani take kamar zai tsaidata ya jibgeta, aitana tsintar kanta a wajen ɗakin tashiga sauƙe ajiyar zuciya akai akai...


Shikuwa idanunsa ya maida ya rufe, wani irin ɗaci yakeji acikin maƙoshinsa, yayinda ransa yakai ƙololuwa wajen ɓaci, hakanan shikam Allah ya ɗaura masa tsanar yarinyar dako sunanta ma baisani ba, anzo anwani ƙaƙa ba masa ita amatsayin mata.       "Shegiya me ƙananan idanu, daganinta munafukace" yafaɗi haka acikin zuciyarsa, jingina kansa yayi da bango, yaci gaba da tunanin yanda zai samawa rayuwarsa salama...

*****

Gyara zama Husnah tayi haɗe da miƙa duk wata nutsuwarta ga Zahrah.

"Kina mamakina ko Husnah? nasan dole dama zakiyi mamaki, amma kuma idan kika yi tunani me kyau tawani wajen baizama abun mamaki ba"
Zahrah tafaɗi haka da iyaka gaskiyarta, saboda ita yanzu tama daina mamakin kanta kwata kwata.

"Dole ne zanyi mamakinki Zahrah, wani irin so ne haka kikeyiwa wanda ya tozarta rayuwarki?  bazan tuna miki abun da Zaid yayi miki ba, saboda na tabbata har kikoma ga Allah bazaki daina jin ciwon abun da Zaid yayi miki acikin zuciyarki ba, a gaskiya bana ma tunanin kinacikin hankalinki Zahra, saboda baidace ace kina da aure akanki, kuma kina zancen wani daban ba mijin kiba" 
Husnah tafaɗi haka cikin yanayi dake nuna ranta ya ɗan ɓaci da jin kalaman Zahrah.

Wani irin murmushi Zahrah tayi haɗe da sanya hanunta akan kafaɗan Husnah.

"Nasan dole zakiji haushina Husnah, amma kafun ke kiji haushina ninafara jin haushin kaina, ada nayi tunanin cewa banda hankaline, amma daga baya nagane cewa so so ne,  kinsani nima kuma nasani so bayashawartarka kafun yashiga zuciyarka, so baruwansa da anzalunceka ko kuma kazalunta, shidai so so ne a kullum haka yake baya tambayarka shawara idan zai saka ka aikata wani abu, hakanan baya kuma sanjawa, shi ɗinne dai akullum akuma ko da yaushe yana nan,        nasan Zaid yacutar dani, amma kuma ina matuƙar jin tausayinsa acikin zuciyata, tabbas da ace inada iko ko wani hali dana sanjawa Zaid rayuwarsa nasan Allah zai bani lada" Zahrah taƙare maganar tana me cije laɓɓanta.


Kallon baki da hankali Husnah tashigayiwa Zahrah.

"Ki sanja masa rayuwa fa kikace, anya kuwa kina cikin hankalinki Zahrah?" Husnah tafaɗa cike da mamaki.

"Inacikin hankalina Husnah ban haukace ba, ada nima nayi tunanin ko na haukace ne,sai kuma nagane bahaka bane"    hanunta ta ɗaura akan hanun Husnah..

"Zaid bai taɓa tunanin haka zata kasance dashi ba Husnah, yayimini fyaɗe ne bisa bin umarnin zuciya dakuma gangar jikinsa da yayi,  yamin fyaɗe ne saboda yanaji ajikinsa cewa sha'awata ce ke damunsa, Allah ba azzalumin kowa bane saidai wanda yazalunci kansa,  ada nayi kuka sosai Husnah, nayi nadaman sanin Zaid acikin rayuwata, sannan kuma naji ƙunci da ciwon abun da ya aikata a gareni,  ada inatunanin cewa fyaɗen da Zaid yayi mini yatashi abanza, saboda banida wani wanda zai tunkaresa, har yaƙwatarmin haƙƙina a wajensa..." ɗan tsagaitawa da maganar tayi haɗe da sakin wani murmushi, cigaba tayi da cewa.

"Nasani ko badaɗe ko bajima Allah zaimin sakayya, amma kuma bansan tawani hanya zai saka minba,  ashe tahanyar da Zaid yabi ya yaudareni ta hanyar Allah zai sakamin, kinsan wace hanyace?"   Zahrah ta tambayi Husnah.

Cike da zaƙuwa Husnah ta girgiza kanta alamar "A'a"

"SO! naso Zaid so me tsanani, shine namijin dana fara bawa soyayyata tunda nazo duniya, haka kuma shine namijin da na aminta dashi ɗari bisa ɗari, bantaɓa tunanin cewa ze iya rumtse idanunsa yaketamin haddina cikin rashin tausayi da imani, hadda wulaƙanci ba,  nayi kuka harnagaji alokacin da Zaid ya lalatamin rayuwata,   Zaid yayi amfani ne da soyayyar da nakeyi masa wajen cutar dani,   Allah daya tashi sakamin Sai yasanya masa soyayyata me tsanani acikin zuciyarsa, yakuma nesantashi dani,  tsananin soyayyar da Zaid kemin shine sakayyar da Allah yayimini,  sannan kuma alhakina, na bibiyarsa sosai,        Zaid yana sona, son da bazaiyi mishi amfani ba, nayi masa nisa tayanda bazai iya samuna ba,  inada tabbacin cewa ayanzu yana cikin tsananin halin nadama wacce bazata amfaneshi da komai ba"

Ɗan numfasawa Zahrah tayi haɗe da duban Husnah. 

"Kina ganin Zaid yacancanci samun mace mai hankali da nutsuwa, wacce zata gyara masa rayuwa ko a'a?"  ta tambayi Husnah.

Harara Husnah ta wurga mata haɗe da taɓe bakinta...   


"Mazinaci, fasiƙi, ɗan giya, ta'ina ya dace da mace me hankali da nutsuwa, ae sai dai ko yasamu wata daga cikin karuwan ƴan matansa ya aura, sai su ƙare rayuwarsu a haka, amma wace me hankalince zata yarda ta aureshi"  Husnah tafaɗi haka da iyaka gaskiyarta.


Murmushi me ciwo Zahrah tayi haɗe da cije laɓɓanta, kanta ta girgiza kana tace....

"Zaid bai cancanci zama da karuwaba Husnah"

Dasauri Husnah takalleta haɗe da cewa.
"Meyasa kikace haka?"

"Sauyin rayuwa yake buƙata, dole yana da buƙatar wacce zata tsaya akansa ta basa kulawa, zuciyata tanayimini wani hasashe na daban" Zahrah tafaɗi haka tana me kafe Husnah da idanu.

Harara Husnah takuma wurgawa Zahrah haɗe da taɓe baki,  cikin takaici tace.

"Amma dai kinsan mazinaci sai mazinaciya ƴar uwarsa ko, taya zakina haɗa kamilar mace da wani taƙadarin ɗan iska Zaid, cab hmm gwamma ma kisake tunani, me kuma zuciyarki take hasasho miki akan sa?" Husnah ta kuma tambaya.

"Kece zaki iya Husnah, banda wata wacce ta wuceki, banda wata ƙawa sama dake,  amma bansan yazaki ɗau abun ba amma nasan....."

"Mekike son cewane wai Zahrah? naga kinata wani kwalo kwalo, ki faɗi abun da kikeson faɗi kai tsaye" Husnah tafaɗi haka ta hanyar katse Zahrah daga maganganun da takeyi.

"Ke yakamata ki auri Zaid Husnah, ko saboda nima, zaki samu lada sosai ba ɗan kaɗan ba...."

Cikin tsananin mamaki Husnah tamiƙe tsaye daga zaunen da take, wani irin kallo tashiga yimawa Zahrah, cikin wata irin murya dake ɗauke da tsananin ɓacin rai da takaici tace.

"Ni" tanuna kanta da ɗan yatsarta. "Allah ya sauwaƙemin, bantaɓa tunanin zaki zomin da irin wannan zancen ba Zahrah, ashe dama bakyasona, bakya ƙaunata? nagode ƙwarai da kikanunamin hakan adai dai wannan gaɓan,   amma inaso kisani idan mafarki kikayi cewa ni Husnah na auri ɗangiya mazinaci to kigaggauta yin sadaka!"  taƙare maganar cike da ɓacin ran abun da Zahrah ta gaya mata...
Haka Husnah ta suri jakarta tayi tafiyarta Zahrah naƙiranta ko waiwayowa batayi ba, balle ta tsaya sake sauraranta.

Jingina bayanta tayi dajikin wata bishiya wanda suke zaune a ƙasanta,  wasu siraran hawayene suka gangaro takan kumatunta.

"Kowa kallon mahaukaciya yakeyi mata, to sai yaushene wasu mutanen zasu gaskata cewa soyayya ba ƙarya bane? sai yaushene wasu mutanen zasu gane cewa ita soyayya babu ruwanta da illa ko aibin mutum? menene laifinta don taji tausayin Zaid? So baƙarya bane, kuma duk inda so yake akwai tausayi, haka kuma akwai tsananin sha'awa."     Ƙaran wayartane ya katse mata tunanin da takeyi,  dasauri ta share hawayenta haɗe da ɗaukar wayar takara akan kunnenta..

"To" kawai naji tace haɗe da jefa wayarta ta acikin jaka, tashi tayi daga inda take zaune haɗe da gyara mayafinta,   jakanta ta ɗauka ta nufi inda Dr.Sadeeq ke jiranta. 

 
Tun daga nesa daya hangota yaketa zuba murmushi, komai na Zahrah'nsa me kyaune, tafiyanta ma kaɗai abun ɗaukar hankali ne, duk da cewa ba dagangan take hakan ba, haka asalin takunta yake ɗauke da nutsuwa, bawai ita ta ƙirƙiri hakan saboda burgewa ba.

Buɗe murfin motar tayi ta shiga bakinta ɗauke da sallama,   lumshe idanunsa yayi haɗe da kamo hanunta yasanya acikin nasa hanun cike da nutsuwa yake murza ƴan yatsunta.

"Nayi missing wannan kyakkyawar matar, nayi missing wannan kyakkyawar fuskan, haka kuma nayi missing wannan daddaɗan jiki me laushin, nakumayi missing wannan tausassun laɓɓan masu daɗin sucking,  kuma ma nayi missing wasu abubuwana wanda suke sani nishaɗi sosai suke kuma.."  da sauri tasa hanu ta toshemasa baki haɗe da shagwaɓe masa fuska..

"Ni dai dan Allah kayi shiru!" tafaɗi haka a sangarce.

"Ni dai gaskiya naƙi wayon bazanyi shiru ba saina ƙarisa!"  yafaɗi haka cikin yanayi na  kwaikwayon maganarta.

Ɗan ɓata fuska tayi haɗe da sanya hanu ta shafi ɗakalallen cikinta. 

"Yunwa nakeji sosai fa, rabona da abinci tun breakfast"

Ɗan waro kyawawan idanunsa dake ɗaukar hankalinta waje yayi. 

"Meyasa kikeson barin kanki da yunwa ne? kinsan fa bazan yafe miki ba idan har kika cutarmin da unborn ɗina" yayi maganar yana me kafeta da idanunsa.


Zaro idanu Zahrah tayi haɗe da kai hanunta kan cikinta da sauri, ta shafa wai ko zataji tudu.

"Unborn fa kace? badai ajikina ba?" tayi tambayar cike da zaƙuwar jin amsarsa da alama taɗan tsorata da kalaman nasa.

"Yes Unborn ɗina dana sa miki daren jiya mana, banaso wani abu yasameshi seriously!"

Wani ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya ta sauƙe haɗe da jingina bayanta da jikin kujeran motar, gaba ɗaya ya faɗar mata da gaba.

"Ita da take tsananin tsoron haihuwa, tun yanzu yafara mata wani zancen unborn"   tafaɗi  haka acikin zuciyarta..

"Ya naga duk kin wani firgice ne haka, bakyason baby ne?" yatambayeta adai dai lokacin da yake tada motar.

"A'a"   kawai tafaɗa murya a sanyaye.  Baice da ita komaiba yaja motar suka fice daga cikin makarantar...

Direct wani hotel suka nufa don cin abinci, a cewarsa bazai iya haƙuri har sukoma gida batare da tasawa cikinta wani abuba.

Bata iya cin komai acikin hotel ɗin ba, sai pepper meat da kuma kunun aya kawai.. Koda suka koma gida tuni bacci ya cika idanunta, kwana biyunnan sosai take ebo gajiya amakaranta, da ta dawo kuma tayi wanka shikenan sai bacci.     Yaukam basu dawo da wuri ba sai gab da magriba, saboda haka bata ba bacci...    Wanka tayi da ruwan ɗumi take taji gajiyan yasauƙa daga jikinta..

"dogon wando na pencil jeans ta sanya ajikinta, sai kuma wata riga wacce tsayinta yakawo har gaba da guiwanta, gefe da gefen rigan atsage suke har wajen ciki, gaban rigar kuwa akwai aninaye masu kyau, rigace me kyau irin wacce ake ƙira da  shirt gown (my favorite)   sosai rigannan tayi mata kyau ajikinta yayinda hips ɗinta kuwa suka bayyana afili, kasan cewar rigar nada tsagu ta kowani ɓangare dama da hagu,  batayi ƙoƙarin kame dogon gashinta ba, tazura lufaya haɗe da hawa kan sallaya ta gabatar da sallan magriba.

Tana idar da sallan ta miƙe haɗe da fita zuwa falo.     Buɗe ƙofarta yayi daidai da shigowansa cikin falon, shima dawowarsa kenan daga masallaci.

"Waw!!!  Kinyi matuƙar yin kyau sosai fiye da kullum" yafaɗi haka  yana me ware mata duka hannayensa alamar tataho zuwa garesa..

Wani irin sanyin daɗi taji acikin zuciyarta lokacin da taji kalamansa, babu musu ta ƙarasa  garesa haɗe faɗawa cikin ƙirjinsa.

Kansa yaɗaura akan wuyanta haɗe da sanya harshensa yasoma yawo dashi yana lashe fatar wuyanta. Hanunsa ya ɗaura adai dai kan hips ɗinta,   cike da zolaya yace.
 
"Barin taɓa naji ko ciko akayi, anaso a yaudareni"

Dariya ne yakamata. Cewa tayi

"Allah ya sauwaƙe inyi cikon hips, taɓa da kyau kaji hips ɗina ne da Allah yaban bawai soso ba"

Shima dariya yayi haɗe da sake matseta acikin jikinsa.

"Nasani to ko kema kina ɗaya daga cikin mata masuyin cikon hips ɗin tunda ai naga mata sunayi sosai"

Da sauri ta ɗago ta kallesa lokaci guda ta ɓata fuska.

"Wato mata kake kallo sosai idan kafita ko? harkasan ana cikon hips, hmmm thank you"  tafaɗi haka tana me ƙoƙarin zare jikinta daga nashi..

Da sauri yasake matseta ajikinsa haɗe da tausasa muryarsa.

"Tuba nake madam, amma nisam mata basa gabana, inadake mezanyi da wata kuma daban, ke kaɗai ce kinkuma isheni,  amma kinsan ba abun mamaki bane dan nasan hakan, saboda  yanzu hakan ya yawaita sosai, wasu mata basa haƙuri da surar da Allah yayi musu, dole wai sai sunyi ciko, inakaranta labarai, ina kuma gani a Instagram,  amma kema kinsan baruwana da duk wata mace ina da me daɗina mezanyi da wata me ɗaci!"  yafaɗi haka cike dason shagwaɓata.

Aikuwa take ta hau dariya sosai taji daɗin kalamansa, amma kalman me ɗacin nan yabata dariya sosai, ko wace macece me ɗaci oho. 

(Please maza kuna faɗawa matayenku kalamai masu daɗi, koda ita ɗin bata da wani kyau, ka hure mata kunne kace ai ita kyakkyawace, wallahi zataji daɗi sosai, kai inda halima kadinga ƙiranta da sunan me daɗi🤣🙈wallahi yanzun sai gaka ranta yayi fari ƙal, kuma always zakaga tana cikin farinciki, wayyo wayaga anƙira su O'O da sunan me daɗi, ai nasan sai sunkusa sumewa saboda daɗi😂😂😂)

Zama sukayi akan kujera haɗe da jawota ya ɗaurata akan cinyarsa, kansa yacusa acikin ƙirjinta, bayan ya ɓalle aninayen dake jere agaban rigarta,  sosai ƙamshin dake fitowa acikin ƙirjinta yake yi masa daɗi, yanason ƙamshinta, domin kuwa yana sa masa nutsuwa sosai. 

Lumshe idanunta tayi, tana mejin daɗin kissing ɗinta da yakeyi a ƙirjinta, hanunta ta sanya acikin gashin kansa tana  yamutsawa a hankali.      Ƙaran wayarsane yakaraɗe musu kunnuwansu, akasalance Dr.Sadeeq ya jawo wayartasa batare daya duba wanda ke ƙirannasa ba ya kara wayar akan kunnensa.    Waro manyan manyan idanunsa waje yayi haɗe da cewa

"Dagaske kake?" 

Banji me wanda yaƙirasa a wayar ya faɗa masa ba saiji nayi kawai yace
"Okay ganinan fitowa."

Kallonsa Zahrah tayi, tanameson jin ƙarin bayani daga bakinsa.

"Lumshe mata idanunsa yayi haɗe da ɓuɗesu alokaci guda.

"Friends ɗinane sukamin surprise wai suna waje, banaje na shigo dasu, please mintina kisanja wannan kayan kinji, ina kishinki sosai banason kowa yakallemin ke!" yaƙare maganar yana wani lumshe idanu, domin kuwa cike yake da shauƙinta.

Murmushinta me kyau tayi masa haɗe  da tashi daga kan cinyarsa tana cewa.
"Yanzu kuwa zan sanja kayan." 

Ɗaki ta wuce shikuma yayi waje don shigo da abokansa.

Zama tayi akan gado bayan ta sanja shigarta zuwa riga da sket na material marar nauyi takuma yane jikinta da mayafi, tanajin hayaniyansu acikin falon.

"Maza kenan wai nan su fa taɗi suke, amma kuma yawancin zancen nasu kama yake da musu" tafaɗi haka acikin zuciyarta.    Bata ida zancen zucin da take ba,  Dr.Sadeeq ya shigo cikin ɗakin.

Hanunta yakamo haɗe da kai mata sumbata a goshinta.
 
"Ko wani irin kaya kika sanya sai sunyi miki kyau, kyau ajininki yake  ƴan mata na!"  yafaɗi haka yana me ƙare mata kallo.

"Ƴan mata kuma?" ta tambayeshi tana ɗan murmushi.

"Eh mana ƴan matace ke a wajena ae har gobe, kuma ke sabuwace a wajena, tunda har yanzu bangama lashe zuma na ba"  yafaɗi haka yana me kashe mata idanunsa ɗaya.

Kunyansane ya kamata, amma babu yanda ta iya shidai duk irin kalamansa kenan.

"Ki kawowa baƙinmu drinks kinji"

"To" Kawai tacemai.

A tare suka fita ita tayi hanyar kitchine shikuma yayi cikin falon..

Hanunta ɗauke da wani ɗan madaidaicin trey wanda ke ɗauke da kayan drinks da kuma ƴan madaidaitan glass cups tafito daga cikin kitchine ɗin, kanta aƙasa tanufo cikin falon saida takawo cikin falon kafun ta ɗago kanta fuskarta ɗauke da ɗan murmushi, wani irin bugawa taji zuciyarta tayi, lokaci guda idanunsu ya sauƙa acikin na juna, take ta saki trey ɗin dake hanunta yafaɗi ƙasa, ƙaran faɗuwarsa yajawo hankalin gaba ɗaya waƴanda suke cikin falon......



*(😳Waye Zahrah tagani🙆‍♀ badai Zaid bane yabiyota har cikin gida? kai ina ai Dr.Sadeeq yasan Zaid bazai barshi yashigomasa cikin gida ba, to waye ne wai??? 😂 kutaimaka kufaɗamin waye, bazan iya jiran next page ba😂😂)*


*(Kuyi haƙuri dan Allah jiya banyi muku update ba🙏🏻)*



*Vote and Comment please my lovely fans🙏🏻*




*4/February/2020*



          *Fatymasardauna*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

        *SHU'UMIN NAMIJI!!*

    *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*

        
              *WATTPAD*
         @fatymasardauna

*Editing is not allowed📵*


         *CHAPTER 106*


Da sauri Dr.Sadeeq yataso ya taho gareta,  durƙusawa yayi yashiga tayata tattare wajen, saboda har wasu daga cikin cups ɗin dake kan tray ɗin sun face. Bisa tsautsayi ta zo ɗaukan wani fasashshen cup kwalba ya caketa a ƴar yatsar hanunta, take ta saki wani ɗan ƙaramin ƙara, cike da kulawa Dr.Sadeeq yace.  

"I'am sorry kibi a hankali, muga hanun yayi jini ne?" yaƙare maganar yana me kama hanunta wanda kwalban yasoketa.

Murmushin ƙarfin hali tayi haɗe da cewa
"Yayi jini amma baso sai ba"   hanunta Dr.Sadeeq yakama yashiga hura mata iskan bakinsa ahankali, yama manta da cewa basu kaɗai bane a cikin falon.

"Sannu amaryarmu, munsa kin yanke da ƙwalba ko, i'am really sorry"    wani daga cikin abokan Dr.Sadeeq yafaɗi haka yana ɗan murmushi.

Murmushi itama ta ƙaƙalo haɗe
da girgiza kanta, alamar 

"bakomai"

"Tashi ki gaishesu  sama sama ae duk sune silar jin ciwonki" Dr.Sadeeq yafaɗi haka yana me miƙar da ita tsaye.

Ɗan matsawa tayi wajen da suke zaune tashiga gaidasu cikin sassanyar murya, amma bata yarda ta kalli inda yake ba,   shima kallo ɗaya yayi mata ya sadda kansa ƙasa,    "Itaɗince dai duk da taƙara kyau hakan baihanasa ganeta ba"  yafaɗi haka acikin zuciyarsa,  zuciyarsa ne ke ingizasa daya ɗaga idanunsa ya kalleta, amma kuma yaƙi bin umarnin zuciyartasa saboda yasan hakan baidace ba.

Dr.Sadeeq dakansa yakawo musu wani drinks ɗin ita kuwa ta wuce ɗakinta..

Zama tayi akan gado haɗe da sauƙe wata irin ajiyar zuciya me ƙarfi,     bazata taɓa manta wannan fuskarba, tabbas shine.

"To meya kawo JABEER gidanta kuma? kodai shima abokin doctor ɗin ne?"
tayi mawa kanta duka wa ƴannan tambayoyin, ganin da tayi cewa tunani bazai fishsheta  bane, yasa ta miƙe ta ɗauko ɗan ƙaramin Al'Qur'ani'n ta tashiga karantawa a hankali...

Yanashigowa cikin ɗakin yajingina bayansa da jikin ƙofa haɗe da sauƙe ajiyar zuciya.

Kallonsa tayi haɗe da ɗan sakin murmushi.

"Yadai sai kace wanda yayi gudu?"

"laifine idan nayi gudu dan nazo naga matata?"  shima yatambayeta yana me tsareta da idanunsa.

"A'a, amma ae abun bana gudu bane, tunda dai batashi sama zanyi ba inanan tare dakai" tafaɗi haka tana me gyara zamanta.

Takowa yayi yaƙaraso gareta, zama yayi gab da ita haɗe da ɗaura kansa akan  wuyanta.

"Ya hanun naki?" yatambaya yana me ƙoƙarin kamo hanun nata wanda taji ciwo dan ya duba.

"Da sauƙi bayama min zafi sosai"

Iskan bakinsa ya hura ahanun kafun yaɗago ya kalleta.

"Amma nayi mamaki ƙwarai da abun daya faru ɗazu,

Please Login or Register in order to submit comment