Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

raɓa ta gefenta ya wuce.

Ƙirjin Dr.Sadeeq ne ya buga, alokacin dayaga gilmawan Zaid ta bayan Zahrah,  amma kuma da dukkan alamu shi Zaid ɗin bai lura dasu ba.

"Ya kamata mutafi ko princess, idan yaso saimu yi take away  ɗin naman mutafi dashi gida, sai ki ƙarasa ci acan" Dr.Sadeeq yafaɗa a ƙagauce.

"Um um nidai Hubby kabarni please,  nakusa nacinye fa" Zahrah tafaɗa a shagwaɓe.

Babu yanda ya iya, dole haka ya barta, taƙarasa cin namanta.

Tana kammalawa kuwa, yakama hanunta suka bar cikin hotel ɗin,   ba gida suka nufa direct ba, saida suka biya wajen saida ice cream yasaimata, kana suka ɗauƙo hanyar gida.

Gaba ɗaya jin zuciyarsa yake a jagule, "Meyakawo Zaid wannan hotel ɗin? Kodai bibiyan matarsa yake?" tambayar da Dr.Sadeeq ke tayiwa kansa acikin zuciyarsa kenan, amma bayida wanda zai basa amsoshin tambayoyinsa. (😂 Doctor fa yana tsoron Baba Zaid yasin)

Suna isowa bakin gate ɗin gidannasu, me gadi ya wangale gate ɗin Doctor yatura hancin motarsa ciki.

Tana ganin shigarsu cikin gidan, tasaki wani irin murmushi, tun fitowarsu a hotel ɗin take biye dasu, acikin motarta, batare da tabari sun gane hakan ba.

"Zanyi muku zuwa na musamman"   tafaɗi haka a bayyane.  Haɗe dayin reverse ta juya akalar motarta  zuwa gida...

(Zanfara yi muku 1 read more, saboda banason  editing, wallahi wuya yake ban😥)

      *20/february/2020*

  *✔️OTE me on Wattpad*
        @fatymasardauna

#Love
#Romance.......
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

      *SHU'UMIN NAMIJI !!*

    *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers }_

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*

            *WATTPAD*
     @fatymasardauna


*Chapter 112*


Yana zaune acikin falon, taturo ƙofa tashigo bakinta ɗauke da sallama, cike da mamaki yake kallonta. "Bakije gidan Ƙawartaki bane?" ya tambayeta yana me tsareta da kyawawan idanunsa.

Murmushi tayi haɗe da ƙarasowa cikin falon, zama tayi gaf dashi, haɗe da ɗaukan hanunsa ta ɗaura akan cinyarta.   "Naje nasamu batanan, kuma dama banaso nabarka kai kaɗai agida, shiyasa na dawo" tafaɗi haka tana me ƙara faɗaɗa murmushinta.

Kansa yajinjina haɗe da ɗaukan goran ruwan dake  aje a gabansa, yakai bakinsa,  kallonsa take tanaso tafaɗa masa abun dake cikin ranta, amma kuma tsoro takeji saboda batasan taya zai ɗauki maganar ba.

Matsewa kawai tayi haɗe da sanya hanunta ta saƙalo hanunsa,  fuskarsa takafe da ido kana tace "Yau nahaɗu da Zahrah"
Da sauri ya ɗago kansa ya kalleta, cike da tsananin mamaki yace "Wace Zahrah?"

"Zahrah wacce kasani, wacce kuma tunaninta ke maƙale acikin zuciyarka, babu dare babu rana" ta bashi amsa.

"A ina kikasanta, har kikasan cewa itace Zahrah'n danake tunani akowani lokaci?" yajefomata tambaya yana me kafeta da idanunsa.

"Duk wanda yasanka dole zaisan Zahrah, mussamman ma ace wanda yake kusanci dakai, ko kamanta cewa har yanzu akwai hotonta acikin ɗakinka?"

Miƙewa yayi daga zaunen dayake haɗe da cusa hannayensa cikin aljihun wandonsa.

"Zahrah ɗaya na sani a rayuwata, kuma tajima da mutuwa, saboda haka ni bansan wata Zahrah ba" yanakaiwa nan azancensa yasakai yawuce cikin bedroom ɗinsa, ko waiwayenta baiyi ba.

Mamakine ya bayyana ƙarara akan fuskar Afrah, sakamakon jin kalaman Zaid da tayi,  "Dare safe rana, bashida wani aiki sai tunaninta, tasha jinsa yana kuka a toilet, dukkuma akan Zahrah ɗinne, amma wai kuma yau da bakinsa yake cewa Zahrah ta mutu, anya kuwa Zaid yana lafiya?" Afrah ke magana da zuciyarta.
Murmushi tayi asakamakon tunawa da wani abu da tayi, tashi tayi tanufi ɗakin da Zaid yashiga.

Yana zaune agefen gadonsa hanunsa, riƙe da wani littafi da kuma biro,  da'alama nazartan littafin yake, amma kuma idanunsa cike suke da ƙwalla, yanajin motsin shigowar Afrah, yayi sauri ya rufe littafin, ransa a ɓace, ya juyo gareta.

"Mekikazo ɗauka? Bana faɗa miki cewa bakoda yaushe ne, nake da buƙatarki ba, please get out!" yaƙare maganar yana meyi mata nuni da ƙofar fita daga cikin ɗakin.

Ajiyar zuciya ta sauƙe haɗe da takowa zuwa garesa, tana zuwa gabansa ta durƙusa haɗe da zube guiwowinta a ƙasa.

"Kagafarceni idan abun dana faɗa maka akan Zahrah ya ɓata maka rai, banyi haka donna ɓata maka ba, saidai kuma zanfaɗa maka koda zaka tsaneni ne,  wallahi bazaka taɓa yin rayuwar farinciki ba, harsai kasamu Zahrah ka ƙara neman yafiyarta,  nasan cewa kana da buƙatar Zahrah akusa dakai, fiye da yanda kake da buƙatar ko wace mace a duniya,  amma kuma ƙaddara babu yanda bata juyawa bawa, dan Allah kayarda dani, akwai abunda zanyi wanda zaisa kusamu jituwa a tsakaninka da Zahrah, harma da mijinta"

Kallonta yayi da jajayen idanunsa haɗe da tashi, kawai yawuce cikin bathroom.
"Afrah bazata taɓa ganewa bane, shi kaɗai yasan irin zogi da kuma ciwon da zuciyarsa keyi masa, aduk sanda aka ambato masa sunan Zahrah,  a yanzu so yake yasa aransa cewa, babu wata Zahrah, domin wacce yasani tajima da mutuwa, wanda yake gani a yanzu, wata Zahrah'nce daban kuma ta wani ce"  tsaida zancen zucin nasa yayi,  haɗe da cire rigar dake  jikinsa, direct gaban shower ya nufa, tsayawa yayi haɗe da sanya hanunsa  ɗaya, ya dafa jikin bango, ruwane keta dukan kansa dakuma bayansa, sauda dama idan yana acikin ƙunci, tsayawa yake gaban shower ruwa yaita dukansa, dahaka yake ɗan samun relief.

*** ***

Kwance take akan kujera, sanye take da wani dogon sket, wanda yake a tsuke daga sama har ƙasansa,   sket ɗin  irin roba ɗinnnan ne,  rigarta kuwa wata ƴar vest ce marar nauyi, fara ƙal da ita, tunda ta samu cikin nan, bata rabo dajin zafi, hakan yasanya bata cika zama da kaya masu nauyi ba,  wayartace rike a hanunta, kunnenta kuwa sanye suke duka da airpiece, waƙar film ɗin Sanam Teri Kasam takeji, harwani lumshe ido take, saboda tanason waƙoƙin film ɗin sosai,   sweet ne abakinta tana ɗan tsotsa, gudun tara yawu, dayake bata ƙure volume ɗin waƙarba, hakan yasanya tajiyo bugun ƙofar da akeyi mata,   da mamaki take kallon ƙofar falon, ita dai tasan batayi da kowa cewa yau zaizo wajenta ba, kuma yanzu ba lokacin dawowan Doctor bane, batajin zata iya tashi dan haka saita bawa me knocking door ɗin damar shigowa kai tsaye.

Da sallama ɗauke a bakinta, tashigo cikin falon.  Kallon kallo suka shigayiwa juna ita da Zahrah,  ita tana kallon Zahrah ne fuska ɗauke da murmushi, yayinda  Zahrah kuwa ke ƙare mata kallo, saboda batasanta ba ma ita kwata kwata.

"Da dai anbani izinin shigowa, aida sai na shigo" takatse Zahrah daga kallon da take mata, ta hanyar faɗan haka.

Murmushi Zahrah tayi haɗe da tashi zaune tace "Bismillah, shigo"

Ƙarasowa tayi tsakiyar falon, haɗe da zama akan kujera.

"Sannu da gida" tace tana murmushi.

"Yauwa sannunki da zuwa" Zahrah tafaɗi haka itama tana murmushi.    Miƙewa tayi da niyar takawo mata ruwa da lemo, da sauri tace. "A'a barshima basai kinkawomin komai ba, daga gida nake banajin ƙishi"
Kallonta kawai Zahrah tayi kana ta koma kan kujera ta zauna, cike da ƙosawa Zahrah tace.  "Baiwar Allah Bangane wace ke ba fa"

Murmushi takumayi akaro na barkatai.   "Sunana Afrah, dama nasan baki sanniba, amma ni nasanki, kiyi haƙuri bansaniba ko hakan danayi yaɓata miki rai, jiya naganki a hotel kinacin abinci keda wani, wanda nake kyautata zaton cewa mijinki ne, tunda naganki, naji kin kwantamin arai, kuma wallahi da zuciya ɗaya nake sonki, please idan bazan takuraki ba, inaso muzama ƙawayen juna"

Murmushi Zahrah tayi me sauti, haɗe da cewa "Nagode ƙwarai da ƙauna, amma kuma inaganin kamar akwai matsala, idan har muka fara ƙawance yanzu, dududu fa yau nafara ganinki, kinga dole kafun abota musan halin juna" inji cewar Zahrah.

"Da alamu bakida wata matsala nima kuma haka, kuma insha Allah bazakiyi danasanin ƙawancen mu ba"   taƙara da cewa "Akan hanya nake, watarana zanyi miki zuwa na musamman amma kafun nan,please samin number'n wayarki" miƙawa Zahrah wayarta da ta cirota cikin jaka tayi.
Babu musu Zahrah ta amshi wayar tasanya mata number'nta aciki, kana ta miƙa mata abarta.
Murmushi tayi haɗe da miƙewa tsaye, "nagode sosai" tace kana ta nufi hanyar fita daga cikin falon, Zahrah na ganin ficewarta ta sauƙe ajiyar zuciya, haɗe da komawa ta kwanta, aranta tana addu'an neman tsari daga sharrin mugayen mutane, da kuma aljanu....

*** *** ***

Gaba ɗaya yau tatashi jikinta arikice, ganin haka yasa Dr.Sadeeq hana kansa zuwa office, yazauna tare da ita, yanata amsar shagwaɓanta, zuwa yanzu sosai shagwaɓanta yafi na da, tun da tasamu cikin wani sakalci da taɓara ya tsiro mata,  shikuwa doctor biye mata yake, hakan yasa gaba ɗaya yanzu tazama wata, shagwaɓaɓɓiya da ita sai kace ƴar shekara 4.
Kwance take akan sofa yayinda kanta ke ɗaure bisa cinyarsa, minti irin me tsinkenan ne abakinta, tana tsotsa a hankali, yayinda shikuwa ke shafa sumar kanta a hankali.
_______

Mamakine ya matuƙar kashesa, ganin unguwa da kuma inda Afrah ta kawosa, ɗago idanunsa yayi ya watsamata su, "Inane nan?" yatambayeta still idanunsa na kanta.

Murmushi tayi masa haɗe da cewa "Unguwar su ƙawartawa da nake gaya maka ne, kuma ganan ma gidan nata" taƙare maganar tanayi masa nuni da gidan dake gefensu,   bugawar zuciyarsa ne ya ƙara tsananta,  take yaji kansa nayi masa wani irin sarawa.

"Kimaidani gida Afrah, tunkafun ranki ya ɓaci!" cikin yanayi na ɓacin rai yake maganar.

Dama tasan za ayi haka,  hanunta ta ɗaura akan nasa cikin son ta rarrasheshi tace "Kayi haƙuri Dear, bazamu wuce 30 minute ba, nasan kasan gidan, kakuma san wacece acikin gidan, banyi haka donna ɓata maka ba, nayi hakane don kawai kasamu salama, ƙwarai nasan idan harta yafema kuma ayau idan kuka ga juna, tabbas komai zai wuce, duk da nasan sai ahankali, amma kuma dukanku zaku samu sassauci...."

"Kimaidani gida nace kona ɓaɓɓala ƙashinki gida biyu anan wajen!!" amatuƙar hasale yaƙare maganar.
Saida ta tsorita domin bata tsammaci wannan tsawan daga gareshi ba.  

"Fita" yace da ita murya a dake.
Sumi sumi ta fice acikin motar, dan ta fuskanci sam babu alamar wasa a tattare dashi. Fita shima yayi daga cikin motar ya koma wajen zaman driver domin dama a wajen mai zaman banza yake dazama, itakuma tana wajen zaman driver.

Yana shiga yatada motar, kallon  Afrah yayi fuska babu walwala, da sauri ta buɗe motar tashiga, da ƙarfi yaja motar sukabar ƙofar gidan.

Suna zuwa gida, ya wuce ɗakinsa kai tsaye, itama Afrah tayi nata ɗakin,  sam bataso haka yakasance ba, taso ace  abun da ta ƙudurta aranta shine ya faru.

Kayansa yashiga haɗawa acikin trolly ɗinsa, saida yatabbatar ya haɗa duk wani abun da yake buƙata,  dama kuma jiya aka kawo masa visa'n su.

Tana tsaye agaban mirror daga ita sai wata ƴar fingilan riga, kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa,  akwatinta ya ciro acikin drawer, kallonta yayi itaɗinma kallonsa take.

"Kishirya kayanki, 6 pm zamu tashi gobe insha Allah" yanakaiwa nan azancensa yasakai yafice daga cikin ɗakin.

Mamakine yakama Afrah,  "dama ya shirya musu tafiya shine baisanar da'ita ba?" tambayar da tayiwa kanta kenan,  ganin bata da wani wadataccen lokaci yasanya, tashiga shirya kayanta acikin trolly'n, da ya fito mata dashi. 

Zama yayi akan gado haɗe da jawo diary ɗinsa ya buɗe, abun rubutu ya ɗauka yaɗanyi rubutu, kaɗan kana ya rufe diary'nnasa ya  tura acikin wata ƴar ƙaramar jaka.

Washe gari

Kamar yanda ya faɗa ƙarfe 6 dai dai jirginsu ya ɗaga zuwa ƙasar America, a wannan karon baya tunanin zai waiwayo Nigeria, so yake ya koma America da zama gaba ɗaya,  wannan shine ƙudurinsa, sai dai idan Afrah tace zatazo  Nigeria bazai hanata ba, shikam dai yasa aransa cewa bazai zoba, saidai ko wani babban dalili, me ƙarfi.

***   *** ***

Abuja University Gwagwalada.

Yau suke bikin kammala degree ɗinsu, saboda haka gaba ɗayansu sunacikin farinciki.   Kowannensu yasha adonsa cikin shiga ta burgewa gwanin ban sha'awa.

Tsaye take ajikin wata bishiya tana waya,  sanye take da baƙar tie abaya gown ajikinta, wacce daga hanunta zuwa ƙasanta aka mamayeta da ado na flowers masu kyaun gaske.   Da babban mayafi tayi amfani wajen rufe jikinta, sai dai kuma duk da haka, saida cikinta ya bayyana kansa, sosai taƙara haske da kuma kyau, sai wani ɗaukar ido take, daganinta kaga me ciki, wacce take cikin jin daɗin,  yanzu watannin cikinta huɗu kenan amma kuma tuni ya bayyana kansa, ita kanta har mamakin girman cikin nata take, don watanninsa basukai ace girmansa yakai  har  haka ba.

"Zakizo mu kammala pictures ɗinne kokuma zaki tsaya soyewa"   Husnah dake tahowa ga Zahrah tafaɗi haka da ɗan ƙarfi. tayanda Zahrah'n zata jita.
Murmushi Zahrah tayi haɗe da kashe wayar, kana ta juyo da kallonta ga Husnah.

"Kinsan banagajiya da jin muryarsa ne, amma muje mukammala agurguje, saboda gida nakeson nakoma gaba ɗaya jina nake agajiye" Zahrah ta  faɗi haka tana ɗan yamutsa fuskarta.
Murmushi Husnah tayi haɗe da cewa "Nima sauri nake saboda yau Man ɗina zai turo magabatansa gidanmu, kuma ayau za'a sa mana ranan aurenmu, nasankuma baza asa ranan da yawa ba, just ba zai wuce 1 month ba"

Dariya Zahrah tayi haɗe da cewa "Lallai Husnah aure kikeso sosai, ji yanda lokaci ɗaya kika falle."

Dariya sosai Husnah tayi haɗi da cewa "Laifine dan mace irina taso aure? nakai aure, nakuma cika mace me lafiya, kinga kuwa dole naso aure, ke nifa wallahi gaba ɗaya yanzu rayuwata, a daddafe nakeyinta, na ƙosa najini a ƙirjin mutumin, nima yakasheni da irin nasa salon" cikin yanayi na shauƙi ta ƙare zancen.

Dariya dukansu sukayi  kana suka tafa.
Basu tsaya an kammala bikin dasu ba, kowaccensu ta nufi gida.

(Kuyi haƙuri, wallahi kwana biu narasa ganewa kainane, gaba ɗaya typing yafita araina, kuma kunsan abun yana aiki ne da zuciya dakuma ƙwaƙwalwa, wallahi dana fara kaina sai yanamin ciwo,  saboda haka dole zan taƙaita muku labarin, insha Allah acikin satinnan zan kammala littafin, duk da bahaka naso ba, amma kuma abubuwa sunmin yawa, ina buƙatar hutu kusan na 1 month, idan na bari kuma banƙarisa ba, zan shiga haƙƙin masu karatu, kuyi manage da wannan, yau ko editing banyi ba, saboda ciwon kae, dan Allah kumin uzuri kunji, duk na naƙosa nagama labarin, saboda haka zanci gaba dayi muku shi a gurguje.)

   *✔️OTE ME ON WATTPAD*
            @fatymasardauna

#Love
#Romance
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

         *SHU'UMIN NAMIJI!!*

     *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

   
             *WATTPAD*
       @fatymasardauna

*CHAPTER 113*

Kwance take akan gado, hanunta riƙe da littafin hausa, tana karantawa,  sanye take da doguwar riga irin bubu gown ɗinnan, zuwa yanzu cikinta ya ƙara girma, har tsoro girman ke bata, ga yawan motsin da takeji acikin cikin nata.

Yajima a tsaye yana kallonta,  sosai cikin ya ƙara mata kyau, gashi cikin ya bayyana kansa acikin rigar dake jikinta.

"Ƴan mata na!" yaƙira sunanta cikin wata murya me sanyi.

Da sauri ta dawo da kallonta garesa, murmushi tasakar masa, haɗe da tasowa daga kan gadon, da ɗan gudu gudu, tafaɗa cikin jikinsa ta rungumesa.
Hannuwansa yasanya duka biyu shima ya rungumeta,  kiss ya manna mata akan wuyanta, haɗe da lumshe idanunsa, yana me shaƙan ƙamshin jikinta, sosai ƙamshin nata keyi masa daɗi.

"Nayi kewarki madam ɗina me ciki" yafaɗi haka yana me shafa cikin dake jinkinta.

Ashagwaɓe tace "Nima nayi kewarka sosai fa dear!"

"Dagaske kinyi kewata? keda ma kika hanani abun daɗina, two days fa kenan yau baki bani zumana ba!" cikin yanayi na ɗan karya murya yafaɗi haka, lokaci guda yana me marerece idanunsa.

Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba, cike da shagwaɓa tace "To bakaineba saikanamin da ƙarfi, kuma Allah Hubby yanzu  idan kajima kanayi sainaji kamar zan amar da kayan cikina, gashi tsoro nakeji idan kana fidda wannan sautin numfashin, kamarfa zaka sume haka kake"

Sake marerece fuska yayi haɗe da kwantar da kanta akan wuyansa, hanunsa ya ɗaura akan cikinta."Babyn Mama kaine kake wahalar min da mata ko? kuma kaine kake hanawa abani abun daɗi na ko? please my boy kabari yau abani ko kaɗanne, kuma ae balaifina bane, banasanin ma inayin kamar zan shiɗe, kuma ma ae daɗin kine yake da yawa ko Baby boy ɗina?"  yatambayi yaron cikin?

Dariya ne yakamata ganin yana magana da cikin,  "Kai Hubby ina ma zaijika, ko saninka fa baiyi ba, ni kaɗai ya sani" ta ƙare maganar tana dariya.

"Wayace miki baisanniba, lallai kam idan bai sanniba ae kuma shikenan magana ta ƙare, taya ma za'ace baisan wanda ke yawan aika masa gaisuwa ba? dan ma dai kwana biu...."

"Shiii! Ina roasted fish ɗina, da nace katahomin dashi?" taje fo masa tambayar ta hanyar katsesa daga maganan da yakeyi.

"Nakawo miki yana falo.."
Bata tsaya jin sauran zancenba, ta wuce falo cikin sauri.

Zama tayi akan sofa tashiga cin roasted fish ɗinta, sosai taji daɗin kifin, domin kuwa da ɗuminsa aka kawo mata, gashi yaji onion sauce. saida taci sosai kana ta ɗaura da lemon exotic.

Shikuwa tana fita acikin ɗakin, direct bathroom ya nufa, wanka yayi, domin dama agajiye yake sosai, kasancewar daga office ya dawo.

Fitowarsa daga cikin bathroom ɗin yayi daidai da shigowarta cikin ɗakin. Kallonsa tayi haɗe da sakar masa murmushi, shima murmushin yayi mata, kana yanufi gaban dressing mirror don kimtsa kansa.  Doguwar riganta ta cire kana ta faɗa toilet.
Lokacin da tafito ɗaure da wani ɗan ƙaramin towel ajikinta, shikuma yana zaune akan gado, yana sipping fresh milk, a hankali.   Kallon santala santalan cinyoyinta yayi, haɗe da haɗiye wani yawu, sosae yake missing matar tasa, musamman ma daddaɗan ɗumin dake cikin jikinta, wanda idan yajisa yake sanyasa cikin nishaɗi da kuma nutsuwa.  Kasa haƙuri yayi alokacin da ta juya masa baya, mai take shafawa ajikinta, yayinda towel ɗin yaɗan zame daga kan ƙirjinta, har tsayayyun breast ɗinta suka ɗan bayyana kansu

Rungumeta yayi ta baya, haɗe da ɗaura kansa bisa wuyanta.  Hancinsa yashiga gogawa akan wuyannata yana  me busa mata numfashinsa me ɗan ɗumi akan fatarta, take taji tsikar jikinta na tashi,  ɗago idanunta tayi ta kalleshi, shima idanunsa ya jefa acikin nata, wani irin kallo me matuƙar kashe jiki, yake jifanta dashi, bazata iya ɗauke idanunta, daga cikin nasa idanunba, haƙiƙa kyawun idanunsa, na matuƙar ɗaukar hankalinta,  lumshe idanunta tayi, haɗe da sauƙe wani irin numfashi, sake jawota jikinsa yayi haɗe da  ɗaura duka hannayensa, akan ƙugunta,  matso da fuskarsa yayi daf da tata, har hancinsu na gogan najuna, still idanunta a rufe suke bata iya kuma buɗesu ba,  ɗaura bakinsa yayi akan nata bakin, a hankali ya shiga tsotsan leɓenta na ƙasa,  yayinda itama  ke tsotson lip ɗinsa na sama,  numfashi suka shiga sauƙewa a tare, harshenta yakama yana sha a hankali, yayinda yasanya hanunsa, ya warware towel ɗin dake ɗaure ajikinta, hakan yabawa towel ɗin daman faɗuwa ƙasa,  ahankali yake shafa bayanta, zuwa gefe da gefen cikinta,  sauƙar numfashinta ya tsananta, saboda sosai takejin daɗin abun da yakeyi mata.  Harsaida tasamu kusan ɗaukewar numfashi, alokacin daya soma murza breast ɗinta, yanayin yanda yake mata ya matuƙar shiɗar da ita, ashe bashine kaɗai yayi missing ɗinta ba itama tayi kewarsa sosae. Hanu tasa ta zame rigar dake jikinsa,  wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya suka sauƙe alokaci guda, sakamakon haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya,sosai hakan yasake basu wani shauƙi. Kasa jure yanda take goga masa tausassun breast ɗinta akan chest ɗinsa yayi, ɗagata yayi caɗak suka nufi kan bed. 
Kwantar da ita yayi flat haɗe da bin ko ina najikinta da kiss, har izuwa kan breast ɗinta.   Sosai yashiɗar da ita, yayinda shikuma ya zauce,  ba abun dake tashi acikin ɗakin, sai sautin numfashinsu, dake fita a hankali..... Yau love fa yakawo wuta, domin kuwa gaba ɗaya Doctor ya manta, da kansa da kowa nasa, Zahrah'nsa tabasa zuma wanda samunsa ke da matuƙar wahala, musamman kuma daya kasance wannan zuman natane ita kaɗai, Allah yabata, sauran kuwa kowacce da irin tatabaiwar,   sosai yau doctor ya tara mata gajiya, sai kukan shagwaɓa kawai takeyi masa, dakansa yayi mata wanka, bayan yayi nasa, kana ya naɗota a towel kamar wata ƴar baby, kwanatar da ita yayi akan gado, bayan yasanja bedsheet ɗin, domin wancan ya ɓaci da sperm ɗin Me daɗinsa,  shi har mamakin yawan ruwa irinnata yake.  Kwanciya yayi shima akan gadon kana yajawota jikinsa, luf tayi acikin jikinsa, tana me fesa masa iskan numfashinta, acikin ƙirjinsa.    Bayanta yake shafawa a hankali, yana me sauƙe ajiyar zuciya akai akai.    Ƙamshin turarensa dake tasowa yana shiga cikin hancinta, shine abun da ke neman hautsina mata ƙwaƙwalwa, domin kuwa, yana mata yanayi da wani ƙamshi  wanda har abadan duniya bazata taɓa, mantawa da ƙamshin da kuma mai ƙamshin ba,  take bugun zuciyarta ya tsananta, haka nan taji zuciyarta naneman karyewa,  bazatace ta manta dashiba, domin kuwa aduk kwanan duniya yana maƙale acan ƙasar zuciyarta. "To tayama za'ayi ta manta dashi?" tambayar da tayiwa kanta kenan, lumshe idanunta tayi, alokacin da ta tuno da haɗuwarsu ta ƙarshe, alokacin daya kusanto zuwa gareta yana me neman yafiyarta, bazata taɓa mantawa da wannan ranan ba, kamar yanda bazata taɓa mantawa da ranan daya fyaɗeta ba,  wani murmushine ya kuɓuce mata, batare da ta shiryawa hakan ba,  azuciyarta tace "Lallai Zaid yayimini babban Illa, wanda har nakoma ga mahaliccina tabonsa bazaigoge ba, yayimin fyaɗe sannan kuma ya koyamin soyayyarsa" batasan da cewa hawaye sun fito daga cikin idanuntaba, saida taji ɗuminsu nabin kan kumatunta, da sauri tasanya hanu ta share gudun kada doctor ya gani. Ashe ta makaro domin kuwa  idanunsa na kanta.  Sake matseta yayi acikin ƙirjinsa, haɗe da kai bakinsa, kan nata yashiga tsotsa a hankali,  ganin haka yasa takama harshensa tana tsotsa, kamar tasamu sweet,  sosai takejin daɗi idan tana sucking tongue ɗinsa, har wani suga suga takeji akan harshen,  wata ƙila hakan yana da nasaba, da yawan shan sweet da yakeyi, zaiyi wuya kaga bakinsa shiru babu sweet aciki, hakan ajininsa yake. (Kamar dai sweet and big bro ɗina, i miss you yayana😰)     bedaina kissing ɗinta ba harsai dayaji sauƙar numfashinta, nafita slowly, alaman tayi bacci kenan, mintuna kaɗan shima bacci ya ɗaukesa....

*** *** ***

America.

Tunda sukaje America take ta fama da rashin lafiya, gaba ɗaya ta zafge ta rame sosai, ga Zaid daya sata agaba, kullum saiyayi sex da ita sama da sau biyu.  Yanzuma durƙushe take aƙasan tiles tanata kwarara amai,  ko kyakkyawan motsi takasa yi.
Shigowarsa gidan kenan, sosai yaƙara kyau da haske,  ƙaƙarin amanta daya keji ne yasanya sa nufar ɗakinta da sauri.  Tagama aman amma takasa tashi daga wajen domin gaba ɗaya jikinta yayi laushi.
Jawota yayi jikinsa ya ɗaurta akan cinyarsa, cike da kulawa yake shafa bayanta, sannu yaketa yi mata, don ko ba afaɗaba, kowa yaganta yasan tanashan jiki. Shida kansa ya gyara wajen, kana ya buɗe drawer'nta ya ɗauko mata mayafi,  hanunta yakama suka fita daga cikin ɗakin, direct asibiti ya nufa da'ita.

Gwaje gwaje aka mata, kana akace su ɗan jira akawo musu result, babu jimawa kuwa, saiga result ɗinsu yafito.  Bayan doctor James yaduba result ɗinne, yasaki murmushi haɗe da duban Zaid, cikin harshen turanci  yace "Congratulation friend matarka tana ɗauke da ciki, na 9 weeks!"
Kamar sauƙan aradu haka Zaid yaji kalaman Dr.James acikin kunnuwansa, da sauri ya kallo Afrah wacce itama take cike da mamakin abun da Dr.James ɗin yafaɗa.

"Cikifa kace Doctor?matana tana ɗauke da cikina?" yatambaya cike da tsananin mamaki.

"Eh mana, ai bazanma wasa ba, dagaske matarka tana ɗauke da ciki, shiyasa take ta amai babu ƙaƙƙautawa" duk cikin harshen turanci irin nasu na America suke maganan. 

Bazai taɓa misalta irin daɗin da yajiba, hakanan ya tsinci kansa da sakin murmushi, tashi yayi ya rungume Afrah, jiyake kamar ya ciro cikin aJikinta, yadawo dashi jikinsa, gani yake kamar zaifi kula da cikin.   Agurguje yayi duk wani cike cike da zaiyi sukabar asibitin.  suna isa cikin gida yayi parking motar, amaimakon yabarta tayi tafiya da ƙafanta, saiya ɗagata caɗak, wai yana gudun kada cikin ya jijjiga.  Akan kujeran falo ya direta haɗe da zama daɓas agabanta, hannayenta yakamo duka biyu, cike da farinciki yace.  "Nagode Afrah, nagode miki sosai, kin bani farincikin dana rasa,  haƙiƙa Allah ne yadubeni yadawomin da farincikina ta hanyarki,  please Afrah, kikulamin da ƴata dake cikin cikinki kinji, daga kan naira ɗaya har 100m zan iya mallakamiki, matuƙar zaki kulamin da ƴata dake cikinki, inasonta inasonta fiye da komai aduniya, Allah ne yadawomin da abuna, dama tawace bata kowa ba, please ki kulamin da cikin dake jikinki, namiki alƙawari zanbaki duk wani abu dakikeso"

Mamakine yakusan kashe Afrah, sam bata fahimci me kalamansa suke nufi ba, yace dama tasace bata kowa ba to wakenan? tambayar da take matuƙar so tasamu me amsa mata kenan.  Ganin ya kafeta da idanunsa ne yasanya tasaki murmushi haɗe dacewa "Nima inason na haifamaka ɗa ko ƴa, kuma insha Allah Zan kula da cikin nan sosai, fiye ma da yanda zan kula da kaina, amma me yasa kaketa cewa ƴa, bamusan fa menene ba macece ko namiji Allahu a'alam"
Murmushi Zaid yayi

Please Login or Register in order to submit comment