Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Shabana tayi zaune tana hararar Hafeeza ciki masifa tace "Hafeeza kifita Idona in rufe, Allah zanyi miki rashin ɗa'a" dariya Hafeeza tayi tace "ni bana so kiyi min Amma Ahanaf yana can yana jiranki, Idan kikaje sai kiyi masa rashin ɗa'ar" sauka Shabana tayi daga kan bed ɗin ta nufi hanyar fita daga ɗakin, karo taci da momy Zainab ƙanwar Ammi, kallonta tayi tace "ke ina zuwa haka?" Cikin sanyin murya tace ko "Ina mommy" hannunta momy Zainab taja har cikin toilet, ruwan wanka ta haɗa mata tare da saka wasu turaruka masu kamshi sosai, kallon Shabana tayi tace "kiyi wanka ki fito yanzu ina jiranki" kai kawai Shabana ta gyaɗa batare da tayi Magana ba.

Tajima tana wankan sannan ta fito, saida tagama shafe shafenta mommy ta bata wasu kaya masu masifar kyau.

Masha Allah Hafeeza ta faɗa tare da
ɗaukar wayarta tafara ɗaukar Shabana pic's duk wani motsi da tayi sai Hafeeza ta ɗauka, tana gama ɗauka tashiga what's app ta nemo no ɗin Shadow ta tura masa murmushi tayi ganin yana online.


Shadow yana cikin chat da Haidar yaga text suna shigowa daga beloved wife.
Ɓudewa ya farayi yana dubawa da sauri ya tashi zaune, yana ƙara duba pic's ɗin, murmushi yayi tare da cije lips ɗin na ƙasa, Saida ya gama kallon pic's ɗin sannan ya Danna mata kira.

Dariya Hafeeza tayi tare da Bawa Shabana waya tace "angonki yana kira" wayar ta karɓa tayi picking tare da karawa a kunne.
Cikin farin ciki yace "beloved kinga yadda kikayi kyau kuwa? kamar na buɗe Idona na ganki, gaskiya pic's ɗin da kika turamin sunyi kyau sosai kamar in lasheki" da sauri ta kalli Hafeeza cox tasan wannan aikinta ne. Murmushi Hafeeza tayi tare da kanne mata ido, kwafa Shabana tayi tare da maida hankali kan Shadow da yake ta faman zuba mata surutu.



Momy Zainab ce tashigo ɗakin ta kalli Hafeeza tace "wai mai kuke jira ne har yanzu baku kammala Shirin ba? kumfa san 12 flight ɗin zai tashi" murmushi Hafeeza tayi tace "Mun shirya momy, Hidaya tazo ne?" Mommy tace "kowa ya hallara ku kaɗai ake jira" gyalenta ta ɗauka da waya.
Hannun Shabana mommy taja Tare da cewa "mutafi lokaci na tafiya" jiki ba kwari Shabana tabi bayanta, direct parlourn dady suka nufa, sallama sukayi suka shiga.
gaban Dady momy ta kaita, durƙusawa tayi hawaye nabin fuskarta, murmushin ƙarfin hali Dady yayi, tare da share mata hawayenta yace "Menene kuma Auta? kidaina kukan nan idan ba so kike nima kisa nayi kukan ba plxx?" Cikin rauni da kewar ƴar tasa da takamashi tunkan ta tafi yace "nasiha ta ɗaya ga reki, kizama mai hankuri Shabana, kizama mai rufe sirrin Mijinki, kizama mai biyyaya Idan yace kiyi kiyi idan yace ki bari dan Allah kibari kinji Auta, ita rayuwar Aure rayuwa ce da take baƙuwa agurin kowace ƴa mace, bazata fahimci abunda ake nufi ba sai tashiga cikinta. Ina mai roƙonki da ki gudanar da rayuwar Aure kamar yadda kikaga Amminki tanayi koma fiye da ita. Abunda yasa kikaji nace haka shine tunda muke da ita bamu taɓa faɗa wani yayi sulhun mu ba, saboda ta kasance mai ɓoye sirrinta, yawanke ƙara da ƙorafi akan ma'aurata yana janyo ƙiyayya iyaye. Dan Allah Shabana ki nutsu kisan Abunda ya kaiki bauta zakiyi duk Abunda kika gani ki daure ladarki tana gurin Allah kinji" kuka Shabana take kamar ranta zai fita, cikin muryar kuka tace "dan Allah Dady duk Abunda nayi maka ka yafe min" murmushi Dady yayi yace "saboda kinsan kinyi kiriniya ko? Ni baki taɓa min laifin da na kwana dake araina ba, Allah yayi miki Albarka ya baki yara masu yi miki Biyayya fiye da yadda kike mana.
Ameen ya Allah mommy da ameen suka Amsa.
Tashi tayi taje gaban Ammi zata duƙa Ammi ta janyota jikinta ta rungume, cikin rawar murya tace dan Allah ki yafe min abunda nayi miki, nan take ita ma Ammi taji hawayen da take dannewa tun ɗazu sun fara bin kumatunta, matse Shabana tayi sosai ajikinta tace "na yafe miki Shabana Allah yayi miki Albarka³" momy Zainab tace "muje lokaci yana tafiya karmuyi missing flight" ƙara ƙanƙame Ammi tayi tana rusa kuka kamar wace za'a zarema rai.
A hankali momy Zainab ta fara janye Shabana daga jikin Ammi tace "haba Yaya kece ke ƙarasata kuka Allah" tashi Dady yayi ya bar parlourn ya nufi ɗakinsa, bazai iya jure ganin wannan kukan na Shabana ba, Allah yasani yana matukar Sonta, dan kawai Aure yana dole ne zai rabashi da ƴarsa.

Dakyar aka fitar da Shabana daga gidan, koda suka shiga Mota suka fara tafiya kanta ta haɗe da gwiwa tana sakin wani siraren kuka, rungumeta Hidaya tayi tana rarrashinta, Shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya.
Koda suka isa airport 5mint ya rage flight ɗin ya tashi, basu daɗe suna jira ba flight ɗin ya tashi, Shabana ta zama wata silent kamar ba ita ce uwar tsokana da dariyar mugunta ba.


Gidansu Shadow kuwa sai shirye shiryen Tarar baƙi suke, tun safe ƙaseem ya ɗauko Norr ya kawota dan ta taya haj Mama aiki.


Koda suka sauka wayar haj Mama suka kira azo a ɗauke su, dan ta faɗawa Hafeeza Idan sun sauka karsu faɗawa Shadow, su kirata.
Ƙaseem takira tace "yaje ya ɗauko su Shabana a airport"

Suna zuwa direct part ɗin Haj Mama suka Shiga, Haj Mama da Norr sunyi musu tarbar mutunci.
Murmushi Norr tayi cikin sigar zolaya tace "Amarya wannan kyau haka, karfa ki zautar mana da Yaya" murmushi kawai tayi batare da tayi Magana ba.

Ƙaseem yaje part ɗin su ya tarar da Shadow yaci wanka cikin wata dakakkiyar shadda yallow golden yayi kyau sosai har wani sheƙi yake, murmushi yayi yace "my hero kayi kyau sosai Amma Aunty Shabana tafika kyau" da sauri Shadow ya kalleshi yace "kaia kaga Shabana? ai basu sauka ba" murmushi ƙaseem yayi yace "ni kuwa na ganta dan yanzu na dawo daga airport gurin ɗaukosu" Ido Shadow ya ware yana kallon ƙaseem, kai ƙaseem ya gyaɗa masa Alamar da gaske yake.
Duka Shadow yakai masa yace "yanzu ƙaseem dan kana munafuki shine ka lallaɓa kaje ka ɗaukosu baka gaya min ba? bayan kasan tun ɗazu nake jiran su kirani naje Na ɗaukosu" dariya ƙaseem yayi yace "nima Haj Mama ce ta sakani wannan aikin" kwafa yayi tare dayin hanyar waje mara masa baya ƙaseem yayi yana dariya ƙasa ƙasa, da katawa tsayawa yayi ya kalli kaseem yace "akwai Mata da yawa a part ɗin?" Ƙaseem yace eh Amma ba sosai ba, gajeren tsaki yayi.
Ƙaseem yace "ya kamata kaje ka gaida ƴan uwanta kayi musu Sannu da zuwa" harararsa yayi ba tare da yayi Magana ba.

Koda suka ƙarasa part ɗin, shiga sukayi tare da sallama,
Amsawa sukayi, Bayan sun gaisane ya Fara kalle kalle yana neman sanyi Idaniyarsa,
Hafeeza tace "kagama leke lekenta bazaka ganta ba" ta faɗa cikin tsokana.
Murmushi yayi yace "Addabatu mai ya kawoki? bayan kince bazaki dawo Sokoto ba" murmushi tayi tace "ai Idan ban zo ba ita ma matar taka bazata zo ba" murmushi yayi Batare da yace uffan ba.


Duk yadda Shadow yaso yaga Shabana abun ya gagara, dan Haj Mama ɗakinta ta kaita, cox ta lura rawar kan Ahanaf tayi yawa.

Ƙarfe 4pm aka fara Shirin Walima, Amarya Shabana tayi kyau sosai cikin wani lace mai masifar, anyi mata light make-up duk Wanda ya kalleta sai ya ƙara. Koda suka fito harabar gidan Mutane sun taro sosai wanda mafiya yawa Haj Mama ce ta gayyace su,
Anyi Walima Amarya tasha nasiha sosai.
Sai ƙarfe 6 aka tashi daga Walimar, bayan taro ya watse ne suka koma cikin gida.



Tana sallame Sallar Isha Haj Mama tace "ki tashi kishiga wanka" koda tashiga toilet ɗin wani daddaɗan kamshi taji ya ziyarci Hancita lumshe Idonta a hankali ta buɗe su, wanka tayi ba jimawa ta fito, wani turare Haj Mama ta fara turara mata mai masifar kashin, Saida ta turareta tsab sannan ta sake ɗauko wani daban ta zuba tace "ta tsugunna" ko Ina ajikinta kamshi ke tashi.
Saida tagama Shirinta tsab sannan Haj Mama ta shigo tare da momy Zainab, nasiha sukayi mata mai ratsa jiki.
Sannan momy Zainab ta Kama hannunta ta fito da ita daga ɗakin, suna fito sukaci karo da Hafeeza, tare sukaje bakin Motar kaseem, Hafeeza ta shiga gaba, momy Zainab da Amarya Shabana a baya.

Fita sukayi daga cikin gidan suka ɗauki hanyar gidan Shadow dake Arkillah.

Horn ƙaseem yayi da sauri mai gadin gidan ya buɗe gate, ƙaseem ya danna Motarsa ciki, Sai bakin part ɗin Amarya yayi parking.
Masha Allah Hafeeza ta faɗa tare da ɓalle murfin Motar ta fita, gidan ta dinga bi da kallo, tana yaba kyau da tsarinsa.

Hidaya, Norr da Aunty Aisha ne suka fito tarbar su, cox su tun lokacin da aka gama Walima ƙaseem ya kawosu gidan.
Bedroom ɗinta momy Zainab ta kaita tare da zaunar da ita gefen bed. Zuwa Hafeeza tayi ta zauna ta zauna gefen Shabana, murya ƙasa ƙasa tace "bari mu zauna kan gadon Amarya kafin ango ya zauna" Shiru Shabana tayi kamar bataji Abunda tace ba.
Hafeeza ta tsokani Shabana son ranta, amma taƙi tanka ta.

Momy Zainab tace "ya kamata kuzo motafi gida har 9 o'clock fa yanzu" tashi Hafeeza tayi da sauri Shabana ta riƙe mata hannu murya na rawa kamar zatayi kuka tace "dan Allah ki zauna Goty" har a cikin ranta taji masifar Tausayinta, Amma ta danne cikin tsokana tace "dan Allah idan dare ya raba karki kira Suna ki hanani bacci, kinga nagaji So nake na kwanta na huta" ƙara riƙe mata hannu Shabana tayi tace "Dan Allah Hafeeza karki tafi ki barni" duk iskancin da Hafeeza tayi niyar yima Shabana kasawa tayi, cikin sanyi murya tace "ai kema kinsa abunda bazai yiyu bane Sulty" bakinta takai daidai kunnenta tafara yi mata magana cikin tausayawa.
Hidaya ce taru ƙofar ta leko kanta tace Hafeeza momy tace "ke kaɗai ake jira" dole tasa ta janye hannunta daga na Shabana, murmushin ƙarfin hali tayi dan har idanunta sun kawo ruwa amma ta hanasu zubowa, tace Saida safe Sulty Allah yasa Albarkarsa acikin rayuwar Aurenku, Allah yasa ku ma'aurata ne har a gidan aljanna, Allah ya baku yara nagari masu Albarka" tana gama faɗar haka ta juya ta bar ɗakin da sauri tana goge hawayen da suka zubo mata, ita da kanta tasan zatayi kewar Shabana fiye da tunani, tana mata so tamakar ƴar uwarta da suka fito ciki ɗaya.


Ƙaseem ne ya ɗauke su ya kaisu gida, wayar Shadow yakira yace "ya Shadow kafito mutafi dare Yanayi" okey yace tare da katse kiran dan yana parlourn Abba Abbu da Abba sun gama yi masa nasiha, kuma sun roƙeshi ya riƙe Amanar Shabana, murmushi kawai yayi yana tunanin ai indai Shabana ce bama sai an bashi Amanar taba yariga yagama ɗaukarta a matsayin kominsa.
Abbu yace "tashi katafi" sallama yayi musu tare da fitowa parking lot dan dama yayi ma haj Mama yayi mata sallama tun kafin yatafi gurin su Abbu.
Mota ya Shiga ƙaseem yaja Motar da gudu, Shadow yace "kai Malam katafi a hankali karkama Matata asara" dariya ƙaseem yayi yace "ni na Isa Yaya Allah dai ya kaimu lafiya, abunda yasa kaga ina sauri na kaika ita kaɗai ce acikin wancan ƙaton gida, zata iya jin tsoro" murmushi Shadow yayi yace "kamar kasan tafi kowa tsoro, sai tsokanar masifa" murmushi ƙaseem yayi yace "Ai kudan duk Matan haka suke" da suka Isa kaseem ya buɗe mota yafito, tare da buɗe booth yaciro manyan ledoji yabama Shadow.
Kallonsa Shadow yayi yace "na menene?" Harara wasa yayi masa yace "Lallaima ya Shadow wai kai da haka zakaje gurin Amarya baka riƙa mata kumi ba?" Murmushi Shadow yayi dan Allah yasani ya manta da kumi shi bashida burinda ya wuce ya ganshi tare da Shabanarsa. Ledojin ya karɓa tare da buga kafaɗar ƙaseem yace "Nagode sosai lovely bro, Allah yayi maka Albarka" murmushi ƙaseem yayi yace "ameen ya Allah" sallama sukayi.

Shadow ya nufi cikin gidan, kai tsare bedroom ɗin Shabana ya nufa. Sallama yayi tare da tura ƙofar ya shiga, amsa sallamar tayi iya lips ɗinta kaɗai suka motsa.
Hangota yayi ta kwanta gefen gado ta dunkunkune guri ɗaya. Da sauri ya ƙarasa gurinta ya zauna tare da janyota jikinsa, cikin sanyi murya yace "lafiya beloved?" Tashi tayi zaune tare da gyara mayafinta tace "lafiya ƙalau" murmushi yayi tare da juyo fuskarta ta fuskance shi, kallonta yake kamar yau ya fara ganinta lumshe Idanunta tayi, a hankali ya shafa fuskarta wani laushi yaji. Murmushi yayi yace "kinyi kyau sosai beloved" shiru tayi masa, hannunsa yakai ya yaye gyalenta ya aje shi. Wani sassanya kamshi mai hargitsa kwakwalwa yaji yana dukan hancinsa, ƙureta yayi da Ido yana kallo gani yake kamar ba ita bace kumi nata ya sauya tayi masifar kyau fiye da tunani. tayar da ita yayi tsaye yace "jekiyi alwala kizo muyi Sallah" kin tafiya tayi saida ya sake magana, cikin muryar shagwaɓa tace "nafayi Sallah tun ɗazu" murmushi yayi yace "nasani wannan Sallar da zamuyi Annabin rahma ne yayi umarni da ita ga duk wasu ma'aurata da suka tare, Kuma nasan kema kinsanin da haka" kamar zatayi kuka ta nufi hanyar toilet, tajima sosai bata fito ba, saida yaje ƙofar toilet ɗin yaɗan bubbuga, cikin sigar zolaya yace "kodai kinyi bacci ne?" buɗe ƙofar tayi ta fito, tana tana faman tunzura baki gaba, murmushi kawai yayi. Tsayawa tayi kamar wace aka dasa, sallaya ya shinfiɗa tasa gaba tata a baya.
Kayanta ya buɗe ya ɗauko mata hijab dogo har ƙasa, miƙa Mata yayi yace "Bismillah ranki yadaɗe" karɓa hijab ɗin tayi kamar wace kwai ya fashema aciki ta fara ƙoƙarin sawa, matsawa yayi gabanta ya gyara mata hijab ɗin yaja hannunta har kan sallaya.
Tada Sallah yayi tana binsa, raka'a biyu yayi ya sallame. Doguwar addu'a yayi tana amsawa da Ameen, matsawa yayi kusa da ita ya dafa kanta yayi mata addu'a, yayi mata duk wasu tambayoyi da suka dace, kuma alhmdllh ta Amsa masa, yayi matuƙar farin ciki sosai.

Tashi yayi tsaye yace "ina zuwa plxx" ya ɗauki lokaci kafin yashigo, a gurinda ya barta anan ya sameta, ledojin da yazo dasu ya ɗauko tare da zuwa gabanta ya zauna. Ta gefen Ido ta kalleshi taga ya sauya kayan jikinsa zuwa ƙananan kaya, gajeren Wando ne ajikinsa iya gwiwa da ƙaramar riga. buɗe Ledar yayi a hankali ya fitar da wata gasashiya kaza ba abunda ke tashi sai daddaɗan kamshi, tura mata yayi ita gabanta, yace "Oyo ki cinye duka" wani kallo ta masa, murmushi yace "eh ai Hafeeza ta gayamin kinƙi cin Abinci" yi tayi kamar bataji Abunda yace ba, yace Shabanaah ɗagowa tayi ta kallesa jin yakira sunanta ba alamar wasa, marairaice fuska tayi.
Matsawa yayi dab da ita ya gutsiri naman yakai bakinta yana kallon fuskarta, a hankali ta buɗe bakinta ya saka mata, taunashi take kamar tana tauna magani.
Haka ya dinga bata tanaci, saida ta ƙoshi ta kawar da kanta. Yace "kidan ƙara mana" cikin sanyi murya tace "na ƙoshi Allah" kin tabbatar? Kanta ta gyaɗa Alamar eh.
Murmushi yayi tare da zuba fresh milk a cup yakai bakinta, taɗan sha Sannan ta kawar da kanta. murmushi yayi tare da fara tattare kayan ya fita. Tashi tayi ta ɗauke Capet ɗin da sukayi Sallah ta nin ke. wata doguwar rigar bacci ta ɗauka tare da shiga toilet, ta jima sosai sannan ta fito koda ta fito yana zaune gefen bed yana Danna wayarsa, ɗagowa yayi ya zuba mata Ido, tsayawa tayi cak kamar wace aka sakama stop. tashi yayi ya nufi gurinta ji tayi ƙirjinta na Halbawa da sauri sauri. Murmushi yayi yace "zo ki kwanta hakanan dare yayi fa beloved" yafaɗa yana jan hannunta, gefen bed ya zaunar da ita, yafara rufe Windows ɗin ɗakin saboda hadarin da yataso.
Zuwa yayi ya zauna gefenta "bakijin bacci ne?" yafaɗa yana ƙoƙarin cire mata hijab ɗin jikinta, hannu tasa ta riƙe sa sosai kamar zatayi kuka tace "karka cire min plxx" murmushi yayi yace "kiyi haƙuri beloved bazaki kwanta da hijab ba" ganin ba alamar wasa akan fuskarsa yasa tasa kar masa hijab ɗin ya cire shi. Wasu yawu ya haɗe yana binta da kallon ƙurulla, a hankali ya kama hannunta yana murzawa cikin salo ya fara shafa lungu da sako na jikinta, a hankali yakai bakinsa kan nata yafara zuba mata wani zazzafan kiss yana cigaba da cakuɗa ko ina na jikinta yana shaƙar kamshin jikinta, batasan yadda akayi ba sai jin hannunsa tayi cikin rigarta yana cakuɗar breast ɗinta, wata doguwar miƙa tayi, ƙara cakumar ta yayi jiyake kamar ya haɗeta, shikaɗai yasan Abunda yakeji. Bakinsa yakai kan breast ɗinta yafara yi mata wani nipples sucked, lumshe Idanunta tayi tare da ƙara rungume kansa ajikinta, a lokacin ne aka fara ruwan Sama kamar da bakin kwarya, kwantar da ita yayi kan bed yabi bayanta.
Wata azaba Taji ta ratsa har cikin kwakwalwarta wani uban ihu ta kurma tare da fara ƙoƙarin tureshi Amma ina batada wannan ƙarfin.
Kuka take tana roƙon yaɗaga ta, Amma ina Shadow ko jinta ba yayi.
Yaɗauki tsawon lokaci yana abu ɗaya tun tana kuka yana fita har muryata ta shaƙe.
Faɗawa yayi jikinta tare da rungumeta yana sauke ajiyar zuciya.

Ya jima a haka kafin daga baya ya Kwanta gefenta, a hankali ya jawota jikinsa ya rungumeta, shashsheƙar kuka take sosai alamar ta galabaita, a hankali yace "Sannu beloved" blanket yaja ya rufeta ganin tana rawar sanyi, sauka yayi daga kan gadon yashiga toilet, yajima kafin yafito.
A hankali yafara yaye blanket ɗin ya ɗauketa kai tsaye toilet ya wuce da ita, wata uwar ƙara ta kwalla jin ya sakata cikin ruwan zafi.
Sannu ya dinga mata, idonta rufe hawaye kaɗai ke zoba kamar an buɗe famfo.........✍️✍️✍️












Nabeela Binji ce💃💃💃







More comment
More taping 😉😉





Share Fisabilillah 🙏.





♣️DUHUN INUWA♣️




TAPING......📲📲




STORY

AND

WRITING✍️✍️✍️

BY

NABEELAH SHEHU BINJI




PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*



BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM



PAGE

5️⃣ 2️⃣

















_______________ My Ammi 💕 Shine rubuce akan screen ɗin, murmushi tayi tare da ɗaukar wayar, cikin nutsuwa tace "Assalamu alaikum barka da war haka Ammi" amsa sallamar Ammi tayi tare da tambayar ya jikinta? Cikin mamaki tace "Ammi waya faɗa miki Banida lafiya ne" murmushi Ammi tayi tace "ko ƙarya akayi miki ne Auta? Cikin shagwaɓa tace "nidai Ammi waya faɗa miki banida Lafiya dan Allah?" Murmushi Ammi tayi tace "tohm ƴar rigima Hidaya ce ta faɗa min wai kin wayi gari da zazzaɓi, kodai ba iya zazzaɓin bane naji kin damu kisan wanda ya faɗa min?" Ɓata fuska Shabana tayi cikin sanyi murya tace "ita Munafuka ko? to menene sai ta faɗa miki Ammi" dariya Ammi tayi tace "wai menene Abun tashin hankali anan Shabana? Kodai Akwai wani abun ne? da sauri tace "a'a Ammi, Ina Dady yake?" murmushi Ammi tayi tace "ya fita aiki" tace "tohm Allah yatsare yabada sa'a" ameen ya Allah cewar Ammi tana murmushi, sallama sukayi ta katse Kiran.



"Mukam zamu tafi Sulty Allah ya bada zaman lafiya da kyawawan Yara masu kama da mahaifinsu" Hafeeza ta faɗa tana kanne Mata Ido ɗaya, tsaki Shabana tayi tace "kekam bazaki sauya ba Goty Allah ya shirya min ke" dariya Hafeeza tayi tace "Jam'i yakamata kiyi cox kema kina buƙatar addu'a" tashi Hafeeza tayi tsaye Shabana ta kalleta cikin sanyi murya tace "wai da gaske tafiya zakuyi Goty?" Murmushin ƙarfin hali Hafeeza tayi tace "tafiya zamuyi Sulty ai dama ba zama mukazo yi ba, kinga yanzu around 11:30 yakamata mutafi ma kammala shirin tafiya Katsina" Ido ta waro cikin damuwa tace "wai kuna nufin yau ɗin nan zaku tafi Katsina? Haba dan Allah Goty Idan su zasu tafi kema tafiyar zakiyi?" Hararar wasa tayi mata tace "Idan sun tafi mai zan zauna nayi anan Sulty? ki tuna kefa Aurene ya kawoki garin nan kinga ba yadda za'ayi nima na zauna" hawaye ne suka ciko idon Shabana cikin ɗacin rai tace "tsawon shekaru goma muke tare dake Goty muyi faɗa mu shirya, bamu taɓa rabuwa ko na tsayin one week bane, mun zama dangin juna abokan shawarar juna kuma Abokanan faɗa, Shaƙuwata dake Shaƙuwa ce wacce baki bazai iya furta adadinta ba, haka zalika kaunata dake na musamman ne, Amma Aure yashiga tsakanin kusancin mu yanzu sai mushare kusan watannin bamuga juna ba ko? Tafaɗa hawaye na bin fuskarta. Ita Hafeeza tuni hawaye suka wanke mata fuska cikin sanyi murya tace "kiyi haƙuri Sulty, Aure abune na musamman ban taɓa tunanin wani abu zai rabamu ba kullum lissafina zamuyi Aure cikin garin Katsina muci gaba da zama tare har Mutuwa, but ba haka Allah ya nufa ba, kinga nima da Wahala na zauna Katsinar Idan Haidar ya turu iyayensa su Dady suka bashi kinga nima nabar Katsina kenan. Amma kisani kumi nisanda zamuyi ba wani abu da zai shiga tsakaninmu, insha Allah mu zamu kasance tare da Juna cikin Aminci da farin ciki fiye da da" sunyi kukan rabuwa da juna sosai da kyar Momy ta rabasu taja Hafeeza tafito da ita parlour tace "Ahanaf kaje zuwa rarrashin Matarka, Yaran nan basuda hankali sai kace kansu aka fara, ai nisa da juna ba rabuwa bane" murmushi Shadow yayi yace "dole ayi musu uzri Momy sun Shaƙu da juna sosai, bayan haka su Matane suna da raunin zuciya abu kaɗan Sai yasa su kuka" sallama sukayi da juna shadow yayi musu fatan sauka lafiya, tare da yiwa Hafeeza alƙawarin kawo Mata Shabana ba da jimawa ba. Murmushi kawai tayi.


Koda ya shiga ɗaki hangota yayi kwance gefen gado, ƙarasawa yayi kusa da ita yafara aikin rarrashi, da kyar ya samu kanta ta fito sukaci Abinci. Wunin Ranar Shadow yana gida ba abunda yake fitar da shi face Sallah.
Shabana taga kulawa da tsantsar soyayya agurin angonta Shadow, cox mutsi idan tayi sai ya tambaye ta menene.


Fitowar ta daga wanka Kenan tafara shirin kwanciya, lungu da sako na jikinta saida ta shafe shi da daddaɗan humra, wata rigar bacci tasaka ƴar ficila, kallon kanta tayi a mirror murmushi tayi cox ita da kanta tasan tayi kyau.
Hijab tasaka mai ɗan girma ta fito Parlour bata jima da zama ba Shadow ya shigo, murmushi tayi tare da tashi ta tarbo shi welcome hug tayi masa tare da cewa "ka dawo lafiya?" Murmushi yayi tare da ƙara rungumeta yace "lafiya lau beloved" cikin shagwaɓa tace "shine kaje kayi zamanka ka barni nikadai ina ta faman jiranka ko?" Murmushi yayi tare da Janta suka zauna, hannayensa yasa ya kama kunnensa yace "Afuwan beloved wife, nima ba laifina bane Abbu ne ya tsayar Dani Amma hankalina yana nan gurin tauraruwata" yafaɗa yana shafa gefen fuskarta.
Murmushi tayi tace "ba dai wata matsala bace ko?" Murmushi yayi yace "ba wata matsala bace, Dady ne yakira Abbu ya faɗa masa anyi nasarar cabke waɗan nan Mutanen da su Ayiya suka saka aiki, kuma dama akwai wani laifi da sukayi, wanted ne Suna da case na kisan wata mata mai tsohon ciki, yanzu haka dai koto za'a kaisu a yanke musu hukunci daidai da abunda suka aikata" ajiyar zuciya tayi tace "Allah yaƙara tsaremin Mijina Allah ya kareshi da duk wani sharri da yake cikin duniyar nan, Allah kabani Ikon faranta masa nazama silar duk wani farin cikin rayuwarsa" murmushi tayi tace "Allah ya kuma kare min shi daga sharrin ƴan matan zamani masu kaiwa mazajen Mutane hari" dariya ce ta suɓuce masa, hannunta ya kama cikin farin ciki yace "ai kin riga da kin gama zama sanadiyar farin cikina, kuma kingama min kumi a rayuwata yanzu Abu ɗaya nabiki bashi" kallonsa tayi tana murmushi tace" faɗa min Menene nikuma in Allah ya yarda zan biyaka bashin" hannunsa ya tura cikin hijabinta yana shafa cikinta cikin cool vioce yace "bashin Nana Khadeeja na biki beloved" hannunta ta ɗaura Saman nasa tana murmushi tace "Allah ya kawota lafiya indai wannan shine farin cikinka to kasamu, in har Allah ya azurtamu da samun yara ba iya Nana Khadeeja ba duk gidan nan saina cika maka shi da Yara" da sauri ya rungumeta yana murmushi, dariya tayi tace "idan ka karya back bone ɗin ai kuma maganar samun yara ta rushe" a hankali ya sassauta riƙon da yayi Mata, Allah yasani yana matukar Son Shabana fiye da Misali duk wani burinsa a yanzu bai wuce ya sanyata farin ciki ba.

Tashi yayi

Please Login or Register in order to submit comment