Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kureni in kika kureni wallahi tallahi Rukkaiyya zan iya rabuwa dake rabuwa ta har Abada .

Yakara da cewa " yaushe yaushe kika dawo jiya jiya ne fah ,shine har zaki dawo da halin naki ashedai munafurci ne yasa kikace kin daina toh bari kiji ki kiyayeni in ba hakaba zan dauki matakin da ya dace kinji koh .

Rukkaiyya tace " hummm Sadik kadade baka dauki matakin ba , tana fadin haka ta fita a dakin .

Sadik ko zama yayi ya dafe kanshi yama rasa me ke mishi dadi , yana ta tunani .

sannan yana matukar danasanin dawo da Rukkaiyya , amma zai cigaba da bata lokaci har ta gyara ,in ko bata gyaraba zai dauki matakin daya dace

Hajiya da Anti Hafsa da Anti Sadiya ne , sukayi sammakon zuwa mai duguri .

Bayan sun isa basu zarce ko ina ba sai gidan Hajiya sailuba , bayan sun kwana dayw a gidan Hajiya sailuba , da sassafe suka nufi gurin bokan da Hajiya sailuba ta fadamata.

Wani daji naga sun nufa , inda Hajiya sailuba ce tayi musu jagora.

Wani katon mutum ne zaune akan fata, nan Hajiya Amina tayi ma bokn bayani cewa, ayi abun da 'ya'yanta zasu malleki mazajansu sannan kuma a hanasu aure.

Nan boka yayi bige bigenshi yace" hummm ai mijin Rukkaiyya ma yana da niyyar kara aure nan kusa ma kuwa ,Amma fa mallakarshi zaiyyi wuya dan gaskiya ba Abu ne mai sauki ba , dan ko za ayi aikin mallaka akanshi ba lallai yayi tasiri akanshi ba kamar na sauran sirikan naki Alhaji muktar da Alhaji Ahmad .

Amma zamu iya hanashi aure shidinma sai dai muyi amfani da Matar da zai aura , sauran kuma zamuyi aiki yanda ya kamata , Hajiya Amina taji dadi sossai , ta bashi kudi mai yawan gaske suka baro gun, bayan boka ya shaida musu cewa nanda wata daya aikinsu zai kammala.

Hajiya kiran Rukkaiyya a waya tayi ta fadamata yanda sukayi da bokan , nan Rukkaiyya tace ba damuwa .

Suka kamo hanyar zuwa bauchi .

______________________


Wasawasa yau wata daya kenan , Rukkaiyya da Sadik ko bawanda yake kula wani dankuwa Sadik daurewa yayi dan ganin bai kula Rukkaiyya ba , dan tabbas dan taga yana zuwa mata da bukatarshine shiyasa take jin kanta ,bata zuwa gun shi sai dai yaje .

Shiyasa yake kokarin kaucewa duk wani abun da zai bijiromishi da sha,awa yana kiyaye wa , Indai yaji yana sha,awa Lipton da lemun tsami yake sha har ya sami relief , a daddafe gashi yau har yayi wata daya batareda ya kusancci mace ba .

Cikin ranshi yana fadin tabbas yayi gangancin fasa Auren nafisa dan ko dayanzu yana tareda ita .

Amma yayi alkawarin kara aureba duk yanda , za ayi cikin gaggawa ma kuwa .

Rukkaiyya ce a kwance , tana tunanin Sadik mamakinta bai wuce yanda Sadik yaki zuwa gareta ba , in haka ne kuwa toh akwai Inda ake biyamai bukata kenan , haka ta dinga tunani , gashi ba tajin dadi yau .

Tashin zuciya taji , da sauri ta tashi tanufi toilet tadinga amai , taji cikinta na murdawa sossai .

Sadik na kwance yaji kakarin amai da sauri yanufi toilet din ,nan ya iske Rukkaiyya tanata amai kamar zata amayar da kayan cikinta , da Saudi Sadik yace " lafiya kuwa , ko zamu tafi asibiti ne ?

Rukkaiyya data gama galabaita tace " wallahi nima ban sani ba mutafi asibitin kawai .

Shiryawa sukayi Inda Sadik ya taimakata tagyara jikinta suka nufi Asibiti , bayan sunje , suka ga likiita .

India gwajin farko aka tabbatar dacewa Rukkaiyya nadaukeda cikin sati hudu , balaifi Sadik yayi murna sossai , Sabanin Rukkaiyya daba taji dadin daukan cikin ba kwatakwata.

Dannkuwa tasha Alwashin daga wannan cikin ita da haihuwa A gidan Sadik har Abada _hummm nidai nace kamar zata iya_.

Bayan sundawo gida Sadik yace " yakamar baki yifarin ciki dawannan cikinba ? Kinga rabo ko Ashe rabo ne yasa nadawo dake , Rukkaiyya tace " ina murna mana, tafada cikin ko in kula , Sadik yace " toh shikenan Allah inganta yakuma raba lafiya , Ameen Rukkaiyya tace , tafada a takaice .

*Muje zuwaa*

*Yanzu bazakudinga samun update kullum ba kuyimun uziri dan Allah*


*MORE COMMENTS*๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž
*MORE TYPING.....*โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

*STORY AND WRITTEN BYโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ( MUM FU 'AD*)

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FefBYiBeHYGCr1haw2GeEQ

๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”

*MAHAUKACIN KISHI*
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

*MALLAKIN* ๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU'AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY)*


*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*

*PAGE 32*
*A gurguje*

Bayan wata daya boka yafara aiki , indan yayi aiki akan Alhaji muktar da Alhaji Ahmad , amma yasha fama kafin abun yayi tasiri akan Sadik , dankuwa boka yabuga yabuga ganin yasa Rukkaiyya ta mallaki Sadik amma inaa, amma yayi nasarar hanashi aure.

Sadik ya sami budurwa mai suna Nabila , Inda suke gudanar da soyaiyarsu cikeda tsafta , da tarairaya , dankuwa niyyan Sadik bazai taba fadawa Rukkaiyya zaiyyi aureba har sai andaura mishi auran , Dan tanan ne kawai zai rama irin wulakancin da take mishi, shiyasa ya yanke shawarar kinfadamataa .

Amma Rukkaiya sai da. tasamun labari , bayan tasamu labari ne tadagawa Sadik hankali kancewa bazaiyi aurenan ba matukar tana numfashi , Sadik yace sai dai tayi duk abun da zatayi aure ba fashi.

Bayan yafita da Sauri Rukkaiyya ta kira mahaifiyarta tafada mata halin da ake ciki .

Nan Hajiya Amina takira Hajiya sailuba , akan taje sanarma da boka halin da akeciki .

Hajiya sailuba taima boka bayani nan boka ya shaida mata cewa taje sai San abun yi .

Bayan kwana biyu Sadik ya tafi gurin Nabila

Bayan Nabila ta fito Sadik na tsaye a kofar gida da mamaki Nabila na tamai magana amma bai cemata komai ba , kallanshi tayi tace wai lafiya kuwa ?? Sadik kam wani gu dabam ma yake kallo .

kanin Nabila ne ya fito daga gida yana wasa , da Sauri Sadik ya kirashi yace " Khalil !! kashiga gida kace Nabila ta fito mana Ina ta jiranta , da mamaki kawai Nabila ke kallanshi abun ya matukar dauremata kai tama rasa abun dake faruwa khalil ne yace" kaii to baga Anti Nabilan kusa da kai ba .

Sadik yasa dariya yace" kallil yau kuma ni kake zolaya mazaje ka kiramun ita, Khalil yace wallahi da gaske nake gatanan fa a tsaye , Anti Nabila kiyi mishi magana mana ,

Nabila tace"hummm Khalil na mishi baya jina kuma baya ganina abun akwai mamaki.

Khalil yace" wallahi ga Anti Nabilanan ,Sadik yajuya ya waiwaya amma baiga kowa ba

Shikanshi Sadik abun na matukar bashi mamaki , yace yi sauri a kiramun yaya sama ila , da Sauri Khalil ya kirashi .

Yana zuwa sama ila yace" wai kaji shirmen yaranan wai yazo yace bakaganin Nabila , bayan gata kusa da kai , Sadik yace wallahi dagaskene sama ila bana ganinta , Nabila kuwa datake tsaye kamar mutum mutumi tace " hummm yaya dagaske be baya ganina wallahi , kuma ni kadaice baya gani , mamaki abun yabawa sama ila nan yace" toh kunsan me za,ayi kuzo mushiga gida .

Nan suka shiga mamaki sosai iyeyen Nabila suke dasauri suka kira limamun layi nan limama shima yasha mamakin hakan , yace shikanshi bai taba ganin haka ba, amma wanan alamace ta sihiri so ake a rabasu akwai Wanda yakeso ya rabasu tabbas .

Sadik yama rasa me zaice Dan abun sai kace a film .

Nan yace bari kawai yaje gida Dan kanshi na yi mishi wani rin ciwo gobe zai dawo .

Gida Sadik yanufa Inda kanshi yake matukar sara mishi dakyar ya iya tuka mota dankuwa bakaramin juya mishi kanshi yake ba .

Gida yadawo ya Shiga daki bai ko kula Rukkaiyya ba da tsabar tashin hankakin dayake ciki , kwanciya yayi yana ta tunani iri iri , da haka har barci ya daukeshi.

Rukaiyya batako damu da yanda Sadik ya shigo ba taci gaba da harkokinta.. .

Washe gari Sadik ya kara komawa gidansu Nabila , abun da yafaru ljiya shi ne yakara faruwa yau , Nabila kuka ta dingayi , nan iyayenta sukace saidai kawai su hakura da juna tunda haka Allah ya kaddara , tunda baya ganinta babu halin suyi aure.

Haka suka rabu da junansu babu yanda suka iya ,

Zuwa Sadik yayi ya sanar ma da iayenshi abun da yafaru ,su Kansu abun ya matukar daure musu kai .
Tashi mahaifin Sadik yayi ya shiga daki , nan ya dauro Alwala ya hau kan darduma yadaukko katon carbi , nan yafara addu ar istihara

Yakuma gano cewa tabbas anyi aiki akan budurwar Sadik ne bazai taba ganin ta ba matukar zaizo da maganar aure.

Tashi mahaifin Sadik yayi ya fadawa musu abun da yagani cikin istihara , mamaki sossai abun ya basu .

Mahaifin Sadik ne yace" bazaiyuyu a warware ba dankuwa akan Yarinyar akayi abun , sun yi amfani da laya wajan batar da ita, Sadik bazai taba iya ganin ta ba yakara dacewa " da akan Sadik ne zaizo da sauki , sai dai zaije yasamu iyayenta yabasu addu o,i sudinga yi mata .

Bayan ya sanarma da iyayen Nabila halin da ake ciki , nan suka musa cewa babu abun da yasamu 'yarsu ,sun hakura kawai ba 'yarsu ba Sadik tunda ba dole bane .

Iya kokari mahaifin Sadik yayi ganin sun fahimta amma sunki saurara , sunce wai Abun daga Sadik ne yarabu musu da ' ya kawai , basu taba samun irin wanan matsalar ba saida yace yana san 'yarsu .

Haka mahaifin Sadik Yatashi yatafi ranshi Sam bai mishi dadi ba.

Tun lokacin Sadik bai kuma yin budurwa ba, Rukkaiya ko murna yayi sosai .

*A gurguje*


Bayan wata tara
Rukkaiyya , ta haifi danta na miji mai suna, Aliyu suna yi kishi lakabi da haidar .

A cikin wata taran kusan rana daddayane ba a jin kan Rukkaiyya da Sadik ,dankuwa kullum a fada , haka zataiyi yaji , ko kuma Sadik yace ta tafi kar ta dawo mai gida , wani lokaci dan kanta zata dawo wani lokaci taita ma Sadik magiya tana mai dadin baki har sai ta dawo , wai ko dan cikin jikinta , haka zai dawo da ita .

_______________________


Yanzu khairat nada shekara goma sha bakwai , Inda kausar tanada shekaru 15 sai saudat ,(Hajiya ) tanada shekaru sha uku a duniya , Inda Aliyu haidar nada shekara goma , sai sagir yanada shekara bakwai .
Tunda Rukkaiyya tahaifi sagir taje a ka cire mata ma haifa akan cewa bazata kara haihuwa da Sadik ba , Amma bata bari Sadik yasani ba .

A shekarunan babu Wanda in yakalli Sadik zaice ya ajiye 'ya kamar khairat ba .
Dankuwa gayenan nashi yananan , Sai dai shekaru da sukadan ja .

Sanin yakamatanshi da kwarjininshi da mutunci da kuma karamci , yasa aka nadashi matsayin shugaba a layinsu, jinkai da shankanshi gun Rukkaiyya sai abun da ya karo , a dole ita matar mai anguwa .

Bala ,in Rukkaiyya kuwa sai abun da ya karu shekarunan babu bala in da basayi, Dan har dambe yi suke taji mishi rauni ya jimata , Dan hakurin Sadik ya kare ,tana farawa duka yake mata , itama ta rama , gashi yakasa rabuwa da ita , ta dai zaman mishi matar kaddara .

Tayi yaji yafi a kirga , haka zata dawo Dan kanta , matukar ta dawo daga yaji , to fa khairat ta Shiga uku da duka , a cewarta wai tana farin ciki da tafiyarta ne tayi kyau tayi kiba .

Haka zataita tuhuma tana zargi sai tace wai ko dai ubanta na kwakuletane , shiya in tayi yaji hanklinta baya taba kwanciya , tata zarginsu kenan har sai taga ta dawo.

Ba laifi a shekarunan yanzu khairat tafara samari , sossai kuma masu Santa da aure amma da an binciki iyayenta sai afasa, ko yan tsaigumi suje sufadawa saurayin shikuma ya fasa , sabida tsoron kar ta daukko halin mahaifiyarta .

Akwai wani shararren mai kudi daya fito auranta Alhaji Khalid.

*muje zuwa kuyi hakuri da rashin update da wuri plss*

*NAKUSA IN DAINA POSTING A GROUP DIN DA BASA COMMENTS WALLAHI*


*MORE COMMENTS๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž MORE TYPING.....*โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

*STORY AND WRITTEN BY โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ(MUM FU'AD*)

*SHARE*

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FefBYiBeHYGCr1haw2GeEQ

๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”

*MAHAUKACIN KISHI*
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

*MALLAKIN* ๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU'AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY)*


*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*

*PAGE 33*

Alhaji khalid me kudi ne sossai irin young Alhajinanne.

Tunda yaga khairat yake Santa sosai , bai je ya mata magana , kai tsaye ya fadawa mai aikinshi akan yaje yasa ayi mishi bincike sossai a kan khairat .

Mai aikin ne ya je layin bayan yaje yasamu gidan makwaftan su Sadik , yabashi dubu goma, yace " ina so kafadamun gaskiya, ya ya halaiyyar maihaifin khairat yake??

Nan mutumin yace " wallahi Alhaji Sadik mutum ne mai mutunci da sanin yakamata baida matsala ko kadan, mutum yayi shuru yace" yauwa nagode kwarai , sai kuma mahaifiyarta fah???.

Nan mutumin yayi shuru yace gaskiya tsakani da Allah Alhaji baiyi sa ar mata ba dan kuwa Rukkaiyya batada mutunci ko kadan duk layinan babu wanda baisan halin da bawan Allah nan yake ciki dankuwa yana cikin tashimln hankali yana matukar bukatar addu,a, amma gaskiya matar gidan bata da mutunci ko kadan , kaji gaskiyar kenan kuma ka kara binciki zakace nafada maka.

Mutumin yace " toh ita yarinyar fah??.

Yace eh gaskiya yarinyar duk inda ta mutum sai ta gaisheshi yarinyar akwai hankali kam da nutsuwa ,amma batayi dace da samun uwa ta kwarai ba gaskiya .

Shuru mutumin yayi yace" toh nagode Allah saka sai anjima.

Bayan ya koma ne yake shidama mai gidanshi duk abun da makwafacin su khairat yafada , shuru Alhaji khalid yayi yace " toh kai miye shawaran ka a wannan magana ??.

Mutumin ne yace" gaskiya Alhaji a gaskiya in zan baka shawara , ka hakura da wanan yarinyar , kasan shi hali ana shanshi a nono sabida haka bance khairat nada wani hali ba , amma kasan tabas sai ta daukko wani halin mahaifiyarta dolene wanan, da ace uwa batada halin kirki gara ace uba dan uwa ana sha a nono , dama ace mahaifinta ne toh fa da sauki ,amma shawara ce.

Alhaji khalid yayi shuru yace wannan gaskiya kawai na janye ba hakura , yace " dadin abun ma bantun kareta ba balle tace na yaudareta .



Sai kuma zakariyya, mallamin makarantarsu khairat , yana santa ba laifi , har yafara maganar turowa , khairat ba a santa ranta ta amince mai ba sai dai kawai tana matukar bukatar Barin gidansu ,dan tanada buri karatu mai zurfi amma kuma tana tunanin kannanta , inta tafi tabbas zasu shiga wani hali , duk da tana matukar San Barin gida dan kuwa kamar a kaya take , shiyasa ta amincemai ya turo duk da karancin shekarunta .

Kullum mallaminsu khairat yana lura da halin da take ciki amma bai taba mata magana, dan kullum cikin tunani take , tana tuna mai zata je ta tarar a gida oho , mallamin na ankare da hakan , duk da baisan ko menene ba amma yayi alkawarin bata farin ciki na har abada .

Kullum mallam zakari sai ya je gun khairat.

Labarine ya iski mahaifiyarshi cewa , ba yar mutunci zakari yake nema ba dan mahaifiyar yarinyar da yan uwanta da kakaninta basu da mutunci , hakan yasa , mahaifiyar zakari tace dole sai zakari yarabu da ita , ko kuma ranshi ya matukar baci, dan bazai hada zuri ,a da dangin tsiya ba .

Haka ba yanda ya iya haka ya hakura , khairat tayi kuka kamar ranta zai fita hakan yaja saida ta kwanta a asibiti .

________________________

Ana haka kullum Sadik da Rukkaiyya cikin tashin hankali suke, wasa wasa gashi yau har shekara , in da khairat yanzu tanada shekaru goma sha takwas , farin jini take dashi sossai a gun samari, hakan yasa wani yakara fitowa kamar gaske daga baya Abu yazo yakara baci , bayan anyi bincike haka suka hakura.

Tundaga lokacin khairat tayi alkawarin bazata kara kula wani da na miji ba , tayi kuka matuka sannan tayi danasanin zuwanta duniya ,kuma tana da nasanin kasancewarta a 'yar Rukkaiyya .


________________,______

Bayan wata biyar Hajiya Amina ce kwance a gadon asibiti hannunta a shanye kafarta a shanye , da alama dai paralyse tayi , bayan ciwon zuciya dukuma yanda jinita yayi mugun hawa , kasancewar taje gun wani *HATSABIBIN BOKA* Inda a dajin taga wani irin halitta da Alama dai tayi gamo da Aljanine a suffarshi , nanda nan zuciyarta ta buga , sai dawo da ita gida kawarta tayi , suka nufi asibiti da , babu Abun da take sai sambatu iriri , bakinta a karkace .

Nan aka kira Rukkaiyya da anti Hafsa da anti Sadiya, ganin halin da mahaifiyar su take ciki sun tsorata dan batama cikin haiyyacinta .

Kullum bidabinvkwana suke har yau sati daya, nanfa a kafara drama kowa tace ita tagaji da zama da ita kullum kashi a kwance fitsari a kwance , tayita razanasu cikin dare , suna firgita , kowa tace ita gida zata tafi .

Mazanma babu Wanda yazo duba mahaifiyar tasu .


Washe gari Hajiya Amina tace ga garinku , ko lokacin da zata mutu firgita ta dingayi tana ihu tana sambatu ,tana fadin" bokaaaa!!!!!!!!!! Boka!!!!!!!!!boka!!!!!!!! Amun aki da haka har ta cika .

Haka a ka kira Rukkaiyya ,ganin gawar mahaifiyarsu yasa sun tsorata , dan tayi baki kirin , ko kuka babu Wanda yayi a cikinsu , da haka a kaita gidanta na gaskiya ,

*_Jan kunne ๐Ÿ‘‚mata mudinga jin tsoron Allah my kiyaye bin mallaman tsubbu duk wani abun da ya shige mana duhu kuyi kokari kuyawaita ambatun Allah shi zai mana naganin komai , duk wanan shirmanan da muke Wai akan daaa na miji!!!!!Toh me da na mijjn zai tsina maka ,ko kuma akan San abun dunyiya da yawaan buri mukiyaye muji rsoron Allah in muka duba rayuwar Hajiya Amina daga karshe wa gari yawaya?? gashi yayan da takeyi dansu suma sun gujeta tazo dunyiya a banza takoma a banza Allah yasa mudace*


*Muje zuwa*

*TAJU HAR KULLUM MUM FU'AD*

*MORE COMMENTS* ๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž
*MORE TYPING...*โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

*STORY AND WRITTEN BY โœ๏ธโœ๏ธ(MUM FU'AD*)

*PLSS SHARE*๐Ÿ‘

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FefBYiBeHYGCr1haw2GeEQ

๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”

*MAHAUKACIN KISHI*
๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

*MALLAKIN* ๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU'AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY)*


*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*
*PAGE 34*

Bayan wata daya su Rukkaiyya suka rarraba kayan mahaifiyar tasu da kuma abun da ta mallaka , babu Watsa Alama da tanuna cewa sunyi rashinta .

Dan koda suke raba kayan ma murna sukadingayi zasuci kudin da kadarori da mahaifiyarsu tabarmusu .

A bangaren mazan kuwa tun bayan ukun mahaifiyarsu suka koma dan A Lagos suke da zama Lagos dinma a iko , duk cikinsu babu Wanda yake zama da mata sai dai karuwai , haka zasuyita kashe musu kudi kamar basusan zafinsu ba , ko dayake basu sani ba tunda gadon mahaifinsu ne , basu ko damu da rayuwar yan uwansu Matan ba .



Watara ,khairat tafito wanka , mahaifinta ne yakirata , da sauri taje , daukeda daurin kirji a jikinta .

Kiran da Sadik yayi ma khairat yasa Rukkaiyya itama ta tafi da sauri dan ganin abun da yasa Sadil kiranta .

Tana zuwa ta tarar da khairat dauke da daurin kirji , nan tayi wani irin ball da ita , tafara dukanta ko ta ina tana fadin " dan ubanki uban me yasa kika shiga dakin mijina da daurin kirji me kikaje yi , wallahi yau sai nayi ajalinki ,.

Sadik ne yake ta magana yana fadin bakida hankaline me tamiki kike San yi mata dukan da zaki mata illa .

Ina Rukkaiyya da alama ma bataji abun da yake fadaba , dukkan khairat take ko ta ina tana Janta da kasa , nan sauran kanan suka fito da sauri kausar ta tsugunna tace mama dan Allah kiyi hakuri , wani mari Rukkaiyya ta kifama kausar , ta kuma daukko sanda tafara dukkan khairat dashi , saida zanin jkinta ya kunce , haka khairat take a tsirara.
Amma hakan baisa Rukkaiyya ta daina dukkanta ba , gashi da Alama ma khairat din bata motsi , tabar duka , bakinta da fuskarta nata fitar da jini, dan kuwa Rukkaiya dukanta take kamar ba mutum take duka da sanda ba .

Jukan kura Sadik yasa ya kifeta da mahaukacin mari , nan fa Rukkaiyya tadawo cikin hankalinta , tace " kan bala ,i Sadik ka mareni , yace na Mara , nan fa fada ya kaure tsakaninsu , Sadik yamata dukkan tsiya ,itama ta daukko sandar ta ta daki khairat tafara kokarin bugamai , nan Sadik ya murda hannunta ya kwace sandar yakifamata mari , kafin kace me jini ya barke a bakin Rukkaiyya, taba bakin tayi taga jini, wani ihu tasa tace " waiyyo tsinnanne yafasamun baki , dan iska mazinaci, ba yarka ta cikinka zaka lalataba matsiya Allah ya isa.

Su kausar babu abun da suke sai kuka da sauri kausar ta daukko zani. Khairat ta rufe mata jikinta.

Ihun da ke tashi a gidan yasan kan kace me nan gidan ya taru fam da yan gulma da munafukai dakuma masu rabon fada .

Sadik ne yace " kije na sakeki , Rukkaiyya tace toh sai me in banda kaddara mezanyi da mutum mazinaci tsinan Wanda yake San lalata yarshi .

Wani irin bugu zuciyar Sadik take matukar yaji Rukkaiyya takirashi da mazinaci da san lalata yarshi ta cikinshi.

Da hanzari yacaf kota yakara wanka mata mari yai balla da ita , da sauri wani mutum ya riko hannun Sadik yace" Dan girman Allah karkace komai muje waje.

Sadik dayaketa huci idanshi yakada yayi jajir ba musu yabishi suka

Please Login or Register in order to submit comment