Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bai sha wani wahala a gun rukkaiyya ba, dan itama ta dade tana sanshi , tarasa yanda zata tukareshi da maganar ,
Shikanshi yana yawan ganinta amma yakasa mata magana , akan bukatarshi .

Duk da Cewar yana jin kananan maganganu mara dadi akan tarbiyyarsu da kuma halin mahaifiyarsu.

Amma hakan baisa ya fasa idda aniyarshi ba, a cewarshi ai balaillai hali yazo dayaba dan mahaifiyarsu bata da hali ba lallai Rukkaiyya ma tazama hakan ba .

Rukkaiyya murna a gunta ba a magana ,kamar ta zuba ruwa a kasa tasha dan murna , cikin Sauri da rawar kai taje ta sanarwa da mahifiyarta cewa tayi saurayi me kudi dann babban mutum kuma yace da aure yake santa .
Mahaifiyarsu Rukkaiyya cikin farin ciki da murna tace ""ke da gaske kike waye? dan waye kuma a garinan?
Cikede zumudi Rukkaiya ke sanar da mahaifiyatata , cewa ai dan gidan Alhaji sule mai turare, cikin farin ciki Hajiya Amina tace a lallai zama baisamemu ba , maza maza shirya mutafi gurin boka yayi mana aiko dan mutum irin wanna sai mun taahi tasaye kinsman mahaifinsu mai addu a ne kar yazo ya gano wani Abu yasa a fasa Auranan , maza maza kishirya muje yayi mana aiko mai zafi , dan so name kema kizuba muliki A gidan auranki kamar yanda sauran yan uwanki sukey.

Rukkaiyya kuwa cewa tayi uhmmm kinga mama kibari kar muyo gaggawar mallakanshi yanzu kibari ayi auran tukun kar idon mutane ya dawo kanmu , koh ba haka ba ?

Hajiya Amina tace" ke wacce irin yarinyace,ance miki ana wasa da irin wanan damar ne , ke yarinyace bakisan me kike ba .

Rukaiyyace tace" kai mama dan Allah ba sai munje ba nafiso ayi auran tukkun, in anyi sai muje bokan yayi mana aiki yanda ya kamata.
Dakyar Rukkaiyya ta shawo kan mahaifiyarata, amma bida sharadin cewa ana daura auran zasuje boka yayi musu aiki.
Ciki. Saudi Rukkaiyya tace ehh ehh na amince mama ,ai hakan nakeso dama, Cikin ran Rukkaiya kuwa ba komai ne yasa tace wa mahifiyartata kar ajhe gun boka ba saidan sanda take mai, kuma itama ta hango tsantsar , San da yake mata , Acewarta ya fi San ta ma akan San da take mishi hakan yasa taji ba lallai bane sai sun mallakeshi ba .

Sadik ne zaune a gaban mahaifiyarshi , yana shaida mata cewan yana Neman are , cikeda jin dadi , mahaifiyarshi tace " kai sadik a ina kasamota , gaskiya nayi matukar farin ciki da hakan , a ina take kuma 'year waye !!
Cikeda kunya , Sadik ya so kai yace uhmm mama year gidan Alhaji muhammadu mai dala ce ,
Da sauri Hajiya ta dago kai tace yar gidan Alhaji muhammadu ?'yar waye a cikin Matan ? Cikida jin kunya sadik yace uhmm ai yar, Hajiya Amina ce , dasauri Hajiya tace kai karkafara , kashiga hankalinka , na rantse da Allah bazamu taba hada zuri ,a fa 'yar da ta fito daga tsatsan Hajiya Amina ba , kai kasan waye Hajiya Amina kuwa!! Hajiya tafada rai A bace takara da cewa, kai ladan halin da mazajan 'yan uwanya suke fama da su kuwa?? Toh tun wuri inaso ka farga , kasani Hajiya Amina ba mutanen kirki bane , Takara da cewar wai ma tukunna!!ko ka manata da halin Hajiya Amina ne , kodayaike ka dade baka gari shiyasa bazakasan wasu abubuwan ba .
Amma ni nagama magana bazaka auri 'yar gidan Hajiya Amina ba sabida haka kaje ka nemi waya , nafikowa San ganin kayi aure amma hakan bazaisa in barka ka aikata, Abun dazamuzo gaga baya muna danasani l.

Sadik kuwa in hankalinshi yayi dubu ya tashi, cikin tashin hankali yace"" Hajiya kidubi girman Allah kar kice bazan Auri Rukkaiya ba Hajiya wlhy ina Santa , Hajiya , ballai halin su yazo daya da mahaifiyarta ba , Hajiya ballallai yazo daya ba , Hajiya Allah fa yakan fidda matacce cikin rayaiyye , sanna yakan fidda rayaiyye cikin matacce, Kidubi wanan Ayar , Hajiya dan Allah, yayi shuru kamar me shirin yin kuka .

Hajiya takalli dan nata Wanda duk yagama bata tausayi , tafara magana cikin tattausan lafazi tace " Sadik tafada da muryar mai sanyi , Sadik yadaga ido ya kalleta , tafara magana " Sadik kasan cewa bazan taba yin abun da zai cutar da kaiba ko ?? Sadik ya daga kai alamar eh , takara da cewa , sannan kasan duk duniya babu Wanda yakaini sanka ko ?toh Allah yasani sadik bazan taba San Abin da zai cutar da kai ba ,Sadik nasan Hajiya Amina farin sani , matace wacce bata tsoron Allah ta manta da Allah, sanna matace me San duniya , sadik inaso kayi duba na tsanake akan wannan maganar , Sadik koda ace Ita'yar da kakeso bata da wani mugun hali amma mahaifiyarta fa ,?? kamanta zata iya daurata akan hanya maras kyau ,sanna in ita yarinyar batayi abun da zasu mallakeka ba to nayi imani sai mahaifiyarta tayi Sadik nagama magana kaje ka nemo wata amma matukar ina da rai Rukkaiya ta haramta a gareka!!

Sadik yayi shuru kamar ya ji nasihar da mahaifiyartashi tayi mishi , amma da mamaki yatashi Cikeda tashin hankali yabar dakin bai zarce ko ina ba said gun mahifinshi ,
Yanashiga ne yatarar mahaifinshi na adduo,i kamar yanda ya saba ,Sadik yazauna gefe yana jiranshi ya idar. bayan ya idarne , ya juyoo ya kalli Sadik yace lafiya kuwa yaro , kasancewar tun yana yaro sunan da mahaifinshi ke kiranshi kenan, Sadik yace " Aaa baba ba lafiya ba , Alhaji sule yace toh menene?
Sadik ya kwashe komai ya fadawa mahaifin nashi , yakara da cewar kuma har tayi rantsuwa wai bazan aureta ba ,
Alhaji sule mai turare yayi dariyarsu irin ta manyya yace , hummm dama Akan wannan kadaga hankalinka ?Tabbas nasan Hajiya Amina ba macece da za aso hada zuri, a da itaba amma kuma hakan ba lallai ace yarta ma nada irin halin ba , amma kuma inaso kanutso kagane , nasan cewa mahaifiyarka , bazata taba yin abun da za ta cutar da kai ba , amma ni a shawara ta yaro ka hakura da auranan , amma kuma yaro in kaga zaka iya jure halin su toh shikenann Allah ya tabbatar da alkhairi , sannan in matarka , ko munki ko muso sai ka aureta, amma zamucigana da tayaka da addu a, sannan zan sami mahaifiyarta KUYI magana , inahallahu zata fahimta ,
Cikin jin dadi Sadik yace nagode babba Allah saka da alkhairi , Alhaji sule yace" kaji zaka aureta a haka kuma zaka jure halinta koh, cikefa jin kunya da sanyin Jiki sadik yace eh , Alhaji yace to shikenna Allah tabbatar da alkahiri , Sadik ya amsa da Ameen ya bar dakin
Ba yan yafita Alhaji sule ya gigiza kai yace hummm yaro , Allah yasani bakomai ne dalilin dayasa Alhaji sule Barin sadik ya auri Rukkaiyya ba said dan bayason ko Kadan ya takura ma yaro bayason ya ma yaro dole , kuna yaga tsantsar San dan da yake ma Rukkaiyya a kwayar idonshi amma zai taa tayashi da addu ar zabin alkhairi .

*Muje xuwa*
*MORE COMMENT'S*😎😎😎
*MORE TYPING*✍️✍️✍️

*STORY AND WRITTEN BY( MUM FU,AD*)

*PLSS SHARE*πŸ‘πŸ‘

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
BISMILLLAHIR
RAHMANIR RAHIM

πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*MAHAUKACIN KISHI*

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*MALLAKIN*πŸ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY*)

Wattpad , zaynerb Muhammad kabir
Facebook zaynerb Muhammad kabeer
Email address zainab m kabeer,s @gmail.com..
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*

https://chat.whatsapp.com/IaEiILApyqN6ePQRzOPT7

*PAGE 22*

*wanene sadik*
Abubakar Sadik sulaima shine cikakken sunanshi , haifaffen garin bauchi ne,
Mahaifinshi alhaji sule mai turare, babban mutum ne a garin , kasancewarshi babban mallami , mai fada ajii kuma dan siyasa , sannan me tarin dukiya , Abaya yayi sana ar siyar da turaruka shiyasa , ake mishi lakabi da mai turare,

Alhaji sule mai turare yana da mata biyu , hajiya saude da hajiya asma ,u
Hajiya saude itace farko, mahaifiyarsu sadik , tanada yara biyu , sadik shine na farko sai kanwarshi budurwa , wato salma , sadik allah ya fara bata , kasancewar ta dade bata haihuba daga baya sai ta kara haifan salma tundaganan haihuwarta ta tsaya .

hajiya asma ,u itace ta biyu tanada yara biyar mata uku maza biyu , Inda matan kowacce na gidan aurenta.

Sadik yaro me matashi me ji da kanshi , kyau kaurjin ba a magana , uwa uba iya daukan wanka da iya sanya turare , sadik irin black beauty dinan ne , in har yafito , yana takun kasaita kamar bazai taka kasa ba.
Sadik na aiki ne a wani banki na NDIC ,
Shiyasa 'yan mata suke rubibi a kanshi , kowacce mace na burin mallakarshi a matsayin mij.
Sun hadu ne da rukkaiyya a layi , kasancewar gida jan iyayensu basu da nisa tsakani.
Rukkaiyya farace doguwa, ba laifi tana kyau iya gwargawado , tunda sadik ya ganta yaji yana matukar san ya mallaketa a matsayin mata , koda yaje ya tunkareta da bukatarshi, bai sha wani wahala a gun rukkaiyya ba, dan itama ta dade tana sanshi , tarasa yanda zata tukareshi da maganar ,
Shikanshi yana yawan ganinta amma yakasa mata magana , akan bukatarshi .

Duk da Cewar yana jin kananan maganganu mara dadi akan tarbiyyarsu da kuma halin mahaifiyarsu.

Amma hakan baisa ya fasa idda aniyarshi ba, a cewarshi ai balaillai hali yazo dayaba dan mahaifiyarsu bata da hali ba lallai Rukkaiyya ma tazama hakan ba .

Rukkaiyya murna a gunta ba a magana ,kamar ta zuba ruwa a kasa tasha dan murna , cikin Sauri da rawar kai taje ta sanarwa da mahifiyarta cewa tayi saurayi me kudi dann babban mutum kuma yace da aure yake santa .
Mahaifiyarsu Rukkaiyya cikin farin ciki da murna tace ""ke da gaske kike waye? dan waye kuma a garinan?
Cikede zumudi Rukkaiya ke sanar da mahaifiyatata , cewa ai dan gidan Alhaji sule mai turare, cikin farin ciki Hajiya Amina tace a lallai zama baisamemu ba , maza maza shirya mutafi gurin boka yayi mana aiko dan mutum irin wanna sai mun taahi tasaye kinsman mahaifinsu mai addu a ne kar yazo ya gano wani Abu yasa a fasa Auranan , maza maza kishirya muje yayi mana aiko mai zafi , dan so name kema kizuba muliki A gidan auranki kamar yanda sauran yan uwanki sukey.

Rukkaiyya kuwa cewa tayi uhmmm kinga mama kibari kar muyo gaggawar mallakanshi yanzu kibari ayi auran tukun kar idon mutane ya dawo kanmu , koh ba haka ba ?

Hajiya Amina tace" ke wacce irin yarinyace,ance miki ana wasa da irin wanan damar ne , ke yarinyace bakisan me kike ba .

Rukaiyyace tace" kai mama dan Allah ba sai munje ba nafiso ayi auran tukkun, in anyi sai muje bokan yayi mana aiki yanda ya kamata.
Dakyar Rukkaiyya ta shawo kan mahaifiyarata, amma bida sharadin cewa ana daura auran zasuje boka yayi musu aiki.
Ciki. Saudi Rukkaiyya tace ehh ehh na amince mama ,ai hakan nakeso dama, Cikin ran Rukkaiya kuwa ba komai ne yasa tace wa mahifiyartata kar ajhe gun boka ba saidan sanda take mai, kuma itama ta hango tsantsar , San da yake mata , Acewarta ya fi San ta ma akan San da take mishi hakan yasa taji ba lallai bane sai sun mallakeshi ba .

Sadik ne zaune a gaban mahaifiyarshi , yana shaida mata cewan yana Neman are , cikeda jin dadi , mahaifiyarshi tace " kai sadik a ina kasamota , gaskiya nayi matukar farin ciki da hakan , a ina take kuma 'year waye !!
Cikeda kunya , Sadik ya so kai yace uhmm mama year gidan Alhaji muhammadu mai dala ce ,
Da sauri Hajiya ta dago kai tace yar gidan Alhaji muhammadu ?'yar waye a cikin Matan ? Cikida jin kunya sadik yace uhmm ai yar, Hajiya Amina ce , dasauri Hajiya tace kai karkafara , kashiga hankalinka , na rantse da Allah bazamu taba hada zuri ,a fa 'yar da ta fito daga tsatsan Hajiya Amina ba , kai kasan waye Hajiya Amina kuwa!! Hajiya tafada rai A bace takara da cewa, kai ladan halin da mazajan 'yan uwanya suke fama da su kuwa?? Toh tun wuri inaso ka farga , kasani Hajiya Amina ba mutanen kirki bane , Takara da cewar wai ma tukunna!!ko ka manata da halin Hajiya Amina ne , kodayaike ka dade baka gari shiyasa bazakasan wasu abubuwan ba .
Amma ni nagama magana bazaka auri 'yar gidan Hajiya Amina ba sabida haka kaje ka nemi waya , nafikowa San ganin kayi aure amma hakan bazaisa in barka ka aikata, Abun dazamuzo gaga baya muna danasani l.

Sadik kuwa in hankalinshi yayi dubu ya tashi, cikin tashin hankali yace"" Hajiya kidubi girman Allah kar kice bazan Auri Rukkaiya ba Hajiya wlhy ina Santa , Hajiya , ballai halin su yazo daya da mahaifiyarta ba , Hajiya ballallai yazo daya ba , Hajiya Allah fa yakan fidda matacce cikin rayaiyye , sanna yakan fidda rayaiyye cikin matacce, Kidubi wanan Ayar , Hajiya dan Allah, yayi shuru kamar me shirin yin kuka .

Hajiya takalli dan nata Wanda duk yagama bata tausayi , tafara magana cikin tattausan lafazi tace " Sadik tafada da muryar mai sanyi , Sadik yadaga ido ya kalleta , tafara magana " Sadik kasan cewa bazan taba yin abun da zai cutar da kaiba ko ?? Sadik ya daga kai alamar eh , takara da cewa , sannan kasan duk duniya babu Wanda yakaini sanka ko ?toh Allah yasani sadik bazan taba San Abin da zai cutar da kai ba ,Sadik nasan Hajiya Amina farin sani , matace wacce bata tsoron Allah ta manta da Allah, sanna matace me San duniya , sadik inaso kayi duba na tsanake akan wannan maganar , Sadik koda ace Ita'yar da kakeso bata da wani mugun hali amma mahaifiyarta fa ,?? kamanta zata iya daurata akan hanya maras kyau ,sanna in ita yarinyar batayi abun da zasu mallakeka ba to nayi imani sai mahaifiyarta tayi Sadik nagama magana kaje ka nemo wata amma matukar ina da rai Rukkaiya ta haramta a gareka!!

Sadik yayi shuru kamar ya ji nasihar da mahaifiyartashi tayi mishi , amma da mamaki yatashi Cikeda tashin hankali yabar dakin bai zarce ko ina ba said gun mahifinshi ,
Yanashiga ne yatarar mahaifinshi na adduo,i kamar yanda ya saba ,Sadik yazauna gefe yana jiranshi ya idar. bayan ya idarne , ya juyoo ya kalli Sadik yace lafiya kuwa yaro , kasancewar tun yana yaro sunan da mahaifinshi ke kiranshi kenan, Sadik yace " Aaa baba ba lafiya ba , Alhaji sule yace toh menene?
Sadik ya kwashe komai ya fadawa mahaifin nashi , yakara da cewar kuma har tayi rantsuwa wai bazan aureta ba ,
Alhaji sule mai turare yayi dariyarsu irin ta manyya yace , hummm dama Akan wannan kadaga hankalinka ?Tabbas nasan Hajiya Amina ba macece da za aso hada zuri, a da itaba amma kuma hakan ba lallai ace yarta ma nada irin halin ba , amma kuma inaso kanutso kagane , nasan cewa mahaifiyarka , bazata taba yin abun da za ta cutar da kai ba , amma ni a shawara ta yaro ka hakura da auranan , amma kuma yaro in kaga zaka iya jure halin su toh shikenann Allah ya tabbatar da alkhairi , sannan in matarka , ko munki ko muso sai ka aureta, amma zamucigana da tayaka da addu a, sannan zan sami mahaifiyarta KUYI magana , inahallahu zata fahimta ,
Cikin jin dadi Sadik yace nagode babba Allah saka da alkhairi , Alhaji sule yace" kaji zaka aureta a haka kuma zaka jure halinta koh, cikefa jin kunya da sanyin Jiki sadik yace eh , Alhaji yace to shikenna Allah tabbatar da alkahiri , Sadik ya amsa da Ameen ya bar dakin
Ba yan yafita Alhaji sule ya gigiza kai yace hummm yaro , Allah yasani bakomai ne dalilin dayasa Alhaji sule Barin sadik ya auri Rukkaiyya ba said dan bayason ko Kadan ya takura ma yaro bayason ya ma yaro dole , kuna yaga tsantsar San dan da yake ma Rukkaiyya a kwayar idonshi amma zai taa tayashi da addu ar zabin alkhairi .

*Muje xuwa*
*MORE COMMENT'S*😎😎😎
*MORE TYPING*✍️✍️✍️

*STORY AND WRITTEN BY( MUM FU,AD*)

*PLSS SHARE*πŸ‘πŸ‘

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*MA HAUKACIN KISHI*

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*MALLAKIN*πŸ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY*)

Wattpad , zaynerb Muhammad kabeer
Facebook ,zaynerb Muhammad kabeer
Email address zainab m kabeer [email protected] *____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*
*PAGE 23*
Alhaji sule ne yaje ya sami mahaifiyar Sadik yashaida mata cewa ,Sadik ya zo yafada mishi komai , cikeda mamaki Hajiya tace , oo toh karana ya kawo maka,
Takara da cewa wallahi Alhaji ba auran bane banaso , hada zuri, a da hajiya Amina shine banaso , kuma na fuskanci yaronan na matukar san yarinyar. amma wlhy bazan taba goyon baya Sadik ya aureta ba .
Alhaji sule yayi shuru yana sauraron matar tashi yakalleta yace kingama ? Cikeda jin haushi da bacin rai tace ehh nagama magana bazai aureta in har na isa dashi , Alhaji sule yayi saurin cewa yauwa kikace kin isa dashi , cikeda gadara tace kwarai kuwa , yace " yauwa in har kin isa da shi toh nima na isa dake sabida haka a matsayina na mijinki ina me baki umarnin barin sadik ya auri wacce yaga tamai , cikin tashin hankali Hajiya tafara magana "" haba Alhaji yazaka goyi bayan wannan yaro akan yaje ya auro mana 'yar dangin tsiya gaskiya banji dadi ba wallahi , kafasan waye Hajiya Amina!!
Alhaji yayi murmushi irin nasu na manya, yace hummm , Hajiya nikaina banason aure tsakanin su , amma toh ya za ayi , haka dai zamu hakura muyita tayashi da adu ,a kinsan cewa ni mutum ne da bayason takurama yaro tunda dai har yanuna yana Santa mubar shi ya aureta , in kuma muka jaa a maganar auran, kuma akazo akwai rabo tsakani , sai rabo ya kashe mu sabida haka muyita addu ,a kawai ,

Dakyar dakyar Alhaji ya shawo kan matar tashi ta yarda da batun auren , bayan bayan nasiha da yaiyi mata.
Jiki A sanyaye tace " Dama fa ni ba komai ne yasa nece ba zai aureta ba ! Kawai dai ina tsoron irin halinsu ne , duk sauran 'yan uwansu mata bakaga yanad suke juya mazajensu Dama ni abun da na guda kenan , amma tunda hakane Allah ya tabbatar mana da alkhairi ,cikeda jin dadi Alhaji ya amsa da Ameen!!
Bayan Alhaji ya fitane , Hajiya tace salma kiramun Sadik , A waya,kice yazo yanzu yanzu salma ta amsa da toh , tana kiranshi tace yaya , wai kazo Hajiya na nemanka yanzunan Sadik ya katse wayar bayan ya amsa da toh,

Sadik ne zaune a gaban mahaifiyarshi , Hajiya tace" Sadik wato 'karata ka kai gun Alhaji ko , Sadik ya sunkuyar da kai yace Aaa Hajiya ba karanki na kai ba ,

Hajiya tace "Sadik ba wai Rukkaiya yace banaso ta zama sirikata ba kawai ina gudunkar muyi abun da zamuzo muna danasani , amma dai tunda kaji kagani zakuma aka iya da duk irin halinta , nayarjemaka , Allah tabbatar da alkhairi, cikeda jin dadi Sadik ya amsa da Ameen!! Yakara da cewa inshallahu Hajiya bazamuyi da nasani ba ,
Hajiya ta kada takai ta Tashi kaje Allah ya bada sa ,a ya amsa da Ameen , yafita cikeda farin ciki.
Bayan ya fita bai zarce ko inaba sai gidansu Rukkaiya, yanazuwa Rukkaiyya tafito , yake sanar da ita duk abun da yafaru tsakaninshi da mahaifiyashi , Akan cewa dakyar ya shawo kanta ta amince , yakara da cewa dan Allah my Ruki ki bata mamaki kizama mai biyaiyya , kar hasashenta yazama gaskiya kinji!!!
Rukkiyya tace hummm in Allah ya yarda . baza ta sameni da wani mugun hali ba inshallahu , zata sameni mai biyaiyya .
cikin Ranta kuwa in yaiyi dubu ya baci, dan harta gama shirya abun da zata mata dan kuwa, bakaramin bata mata rai tayi ba, dan kuwa yanda takeji bata ki yanzu ma A dauramata aure da Sadik ba , Sadik ya ce ,

Uhhmmm yanzu za ayi magana sai in turo magabata dan wallahi na matsu in ganki a dakina , cikeda zumudi , Rukkaiya tace uhmm ai nikam ma nafika san in mallakeka A matasayin miji , sadik yayi murmishi yace koh , ta ehh , cikeda jin dadi da farin ciki suka dan taba hirar su ta masoya ,gwanin ban sha,awa, daga bisani sukayi sallama , Rukkaiya ta shiga gida .

Bayan Rukkaiyya ta shiga gida cikin hanzari ta kwalla ma mamanta kira tace ,mama!! mama!! Kizo akwai matsala , da sauri Hajiya Amina ta fito tace kee lafiya ,
Cikeda tashin Hankali Rukkaiyya ta ce ""mama wallahi sai yanzu na tabbatar da nayi shirme da ban yarda munje gun bokanan ba , mama kiji wai Ashe dakyar munafukar uwarshi tabari ya aureni ,

Hajiya Amina tace ""hummm ai nasan za a rini , amma kika ki yarda , yanzu ai gashinann kinkusa ki ja mana , Rukkaiya tace "' hummm mama ai yanzu dai yace zai turo ,a cikin satinan , Hajiya Amina tayi farin ciki da haka tace " duk da haka zanje gun boka yayi mana aiki tun kafin ma kishiga gidan , dan tunda irin haka tafaraa faruwa toh tun wuri gara ma a yi ma tokar hanci , Rukkaiyya tace ai kuwa ,mama mutafi gobe gobe, Hajiya Amina tace"" Allah yakaimu ta amsa da Ameen !!

Washe gari da wurwuri Hajiya Amina da Rukkaiya suka nufi gun boka , bayan sun jene , suke ,fada mishi abun dake tafe da Su , da kuma abun da sukeso ya masu , dan su mallaki Sadik

Bayan boka yayi 'yan duba dubanshi , ya buga kasa , ya dago ya kallesu yace "" me kukace sunanshi"" ??dasauri Hajiya Amina tace uhmm Abubakar sadik sule mai turare , boka ya kara yan duba dubanshi ya dago kai yace kaiiiii , gaskiya wannan aikin da kamar wuya , ba aiki bane da za ayi shi cikin sauki ba ,

Cikin fargaba da tashin hankali Hajiya Amina da Rukkaiya " sukace boka kamar yaya ,da kamar wuya , Boka yadago jajayan idonshi yakallo su yace, gaskiya ba lallai aiki yayi tasiri akan shiba dan mahaifinsu ya kafesu da Addu oin , sossai da wuya aikinmu ya kamashi , amma da akwai hanya daya ,

Please Login or Register in order to submit comment