Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya wuce cikin daki dan ganin lafiyar diyarshi koda ya je yatarar rukaiyya bata nan , bai ko tambayi yaran ba sabida inda maman tasu ta tafi ba
Haka dai ya fito ya nufi dakinshi
Rukaiyya shiryawa sukayi suka nufi gurin kasungumin bokansu wanda yake musu aiki
Wani dajin naga sunnufa babu alamar tsoro tattare dasu kancewar ba shine karo na farko da suka saba zuwa ba , wani dan karamin kogo naga sunkutsa ciki dakyar suke iya shiga sabida kankantarashi
Banda wari da hammami da wani irin hayaki ba Abun da ke tashi agun
Suna shiga suka fara bi ta baya
Wani katon mutum ne ya baiyyaina me katon ciki da katon kai ga idanunshi jajaye kamar garwashi , gashi baki wuluk kamar gawayi , wata shu umar dariya yasa ,Dan duk wanda ya jita sai ya tsorata , amma da mamaki na sai naga su rukkaiya babu alamar tsoro atattare dasu , bokan yace ke nasan kinaso na in miki aikin da zai juya mijinki ne ko
Nasha fada miki mijinki bazai juyu yanda kikeso ba har sai kin bari yayi aure ,shine zai juya yanda ya Kamata amma kinki ,
Rukkaiya tace nashigesu boka hantaru , haryanxu ba wani mafita boka a dai duba gaskiya banaso naga mijina yayi taraiyya da wata bayan nii , anty hafsa tace to ni narasa wani irin *MAHAUKACIN KISHI* kike ma mutuminan ki hakura abarshi yayi auran nan mana
Rukkaiya tace uhmm Gaskiya Barin koma gida inyi shawara tukun
Boka hantaru yace toh shikenan , amma yanzu ma zan dan miki wani aiki akanshi
Zamu samishi mahaukacin sanki q ranshi sannan zamu kara mantar dashi akan maganar auran amma fa karkice zakiyi amfani da wannan damar kice zaki juyashi boka boka ya fada a da muryarshi Mara dadin sauraro
Kuma kar ki kara maganar auren shi dan Abun zai iya karyewa , rukaiya cikin rawar jiki tace toh na gode sossai boka , wannan karan ma kamar yanda aka saba za ayi
Boka yace ai mu ba ma taba canjawa cike da rawar jiki rukkaiyya ta tube haihuwar uwarta
Bayan boka ya gama kalleta tsaf sannan yace tamaida kayanta , hakan kuwa akayi ,
Bayan tasa kayane boka yace in ya dawo kiyi mishi murmushi kawai , tashi Ku tafi
Haka rukkaiya ta bashi kudi masu yawa ,anty hafsa ma ta bashi ,tace boka nima ina so a dan karamin aiki akara akan na daa boka yace baki da matasala
Haka suka fito ta baya suka bar dajin

*MUJE ZUWA*


DAN ALLAH KUYI HAKURI BANSAMU NAYI TYPING DAYAWA
AMMA INSHALLAHU GOBE ZAN MUKU LONG PAGE

*MORE COMMENTS*😎😎😎
*MORE TYPING*✍️✍️✍️✍️✍️


*STORY AND WRITTEN BY*✍️✍️✍️✍️✍

( *MUM FU, AD*)


🌺🌺🌺🌺🌺🌺
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*MA HAUKACIN KISHI*

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*MALLAKIN*πŸ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY*)

Wattpad , zaynerb Muhammad kabir
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*




*PAGE 05*



'Yan matan ne suka shigo cikin dakin a wahale suka ce anty mun gama dan girman Allah kitaimaka kibamu abinci muci yunwa mukeji wlhy dan Allah , suka fada suna kwalla abin tausayi
Dalla matsamun anan tsofaffin mayu ,cemuku akayi bazan bayarba ,sai kuje ga dumamen tuwan dukukayi shekaran jiya kuje Ku dauka kuci
Daya a cikin su tace anty ai tuwan yayi tsami ,ya lalace , hafsa tace kan uba samun guri bawa da bacin rana dan bura ubanku kar allah yasa kuci in kunci kun raina ubanku , kuma wlhy nama fasa Baku gara in ba ma karnuka su ci ,, rukaiyya tace hmmm lallai samun guri kam tsabar rashin godiyar allah kuce baza kuci ba toh ai shikenan ,
Bar 'yan bura uba ina daidai dasu dalla kutashi kubani guri kan in ci ubanku yanzunan. ,,hafsa ta fada a fusace da sauri suka tashi sukabar gurin suna kuka abin tausayi
Dakinsu suka nufa suka nemi guri suka zauna in kaga dakin kamar ba dakin 'yanmata ba katifa ce kawai yar karama sai taburma sai kayansu a kunshe a cikin zannuwa ,dukansu sukayi shuru suna tunani ga yunwa ga gajiyar aiki hakan yasa duk suka galabaita daya a cikin su ne tace , maimuna ko muje gurin me gadi ne ya arama kudi muje mu siyo Abun da zamuci kar yunwa ta galabaitar damu ,dayar tace rahama kinfasan yana binmu kudi , nasan ma bazai bamuba sabida yana binmu bashi ,
Maimuna tace toh ko zamu fita ne ko allah zai sa musamu abinda zamuci
Rahama tace oo nikam maimuna rayuwar nan Abun tsoro ne kidubemu kigani kiduba rayuwar mu tadaa bantaba tunani zamu kasance a haka ba
Kiduba kiga baba ,Yama manta damu kwatakwata a rayuwa ,tafada tasa kuka me cin rai daban tausayi ,
Maimuna ta rungume yayaryata suna kuka a tare tace anty rahama kiyi hakuri watarana sai labari ,amma kinsan ba haka akabar baba ba sabida in kika duba yanda baba yakeji damu adaa zaki Tabbatar ba yin kanshi bane amma zamuyita addu a allah ya karkato da hankalinshi garemu , baki ga ko hajiya kaka ba ta riga ta sallama ma anty shi
Mudai mucigaba da addu a kawai itace kawai mafita
Dahaka suka tashi suka fita kamar almajirai dan Neman abin da zasuci
Abangaren sadik kuwa bayan ya tashi a aiki bai zarce ko ina ba sai gidan hajiya , acan yasamu ya ci abinci daga bisani ya sukayi sallama da hajiya ya wuce gida .
Ko da yaje gida kai tsaye ya wuce cikin daki dan ganin lafiyar diyarshi koda ya je yatarar rukaiyya bata nan , bai ko tambayi yaran ba sabida inda maman tasu ta tafi ba
Haka dai ya fito ya nufi dakinshi
Rukaiyya shiryawa sukayi suka nufi gurin kasungumin bokansu wanda yake musu aiki
Wani dajin naga sunnufa babu alamar tsoro tattare dasu kancewar ba shine karo na farko da suka saba zuwa ba , wani dan karamin kogo naga sunkutsa ciki dakyar suke iya shiga sabida kankantarashi
Banda wari da hammami da wani irin hayaki ba Abun da ke tashi agun
Suna shiga suka fara bi ta baya
Wani katon mutum ne ya baiyyaina me katon ciki da katon kai ga idanunshi jajaye kamar garwashi , gashi baki wuluk kamar gawayi , wata shu umar dariya yasa ,Dan duk wanda ya jita sai ya tsorata , amma da mamaki na sai naga su rukkaiya babu alamar tsoro atattare dasu , bokan yace ke nasan kinaso na in miki aikin da zai juya mijinki ne ko
Nasha fada miki mijinki bazai juyu yanda kikeso ba har sai kin bari yayi aure ,shine zai juya yanda ya Kamata amma kinki ,
Rukkaiya tace nashigesu boka hantaru , haryanxu ba wani mafita boka a dai duba gaskiya banaso naga mijina yayi taraiyya da wata bayan nii , anty hafsa tace to ni narasa wani irin *MAHAUKACIN KISHI* kike ma mutuminan ki hakura abarshi yayi auran nan mana
Rukkaiya tace uhmm Gaskiya Barin koma gida inyi shawara tukun
Boka hantaru yace toh shikenan , amma yanzu ma zan dan miki wani aiki akanshi
Zamu samishi mahaukacin sanki q ranshi sannan zamu kara mantar dashi akan maganar auran amma fa karkice zakiyi amfani da wannan damar kice zaki juyashi boka boka ya fada a da muryarshi Mara dadin sauraro
Kuma kar ki kara maganar auren shi dan Abun zai iya karyewa , rukaiya cikin rawar jiki tace toh na gode sossai boka , wannan karan ma kamar yanda aka saba za ayi
Boka yace ai mu ba ma taba canjawa cike da rawar jiki rukkaiyya ta tube haihuwar uwarta
Bayan boka ya gama kalleta tsaf sannan yace tamaida kayanta , hakan kuwa akayi ,
Bayan tasa kayane boka yace in ya dawo kiyi mishi murmushi kawai , tashi Ku tafi
Haka rukkaiya ta bashi kudi masu yawa ,anty hafsa ma ta bashi ,tace boka nima ina so a dan karamin aiki akara akan na daa boka yace baki da matasala
Haka suka fito ta baya suka bar dajin

*MUJE ZUWA*


DAN ALLAH KUYI HAKURI BANSAMU NAYI TYPING DAYAWA
AMMA INSHALLAHU GOBE ZAN MUKU LONG PAGE

*MORE COMMENTS*😎😎😎
*MORE TYPING*✍️✍️✍️✍️✍️


*STORY AND WRITTEN BY*✍️✍️✍️✍️✍

( *MUM FU, AD*)


🌺🌺🌺🌺🌺🌺
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*MA HAUKACIN KISHI*

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*MALLAKIN*πŸ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY*)

Wattpad , zaynerb Muhammad kabir
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*



*PAGE 06*



Bayan sun dawo ne rukkaiya ta wuce gida
Anty hafsa na shigowa ta kwala ma rahma da maimuna kira ,
Kuna ina kunji na dawo baza kufito ba , jikin su na rawa sukayi maza suka ce anty kiyi hakuri wlhy ba muji bane , dan muma bamu Dade da dawowa ba Wlhy munje Neman abin da zamu ci ne yunwa mukeji , tabbinjan lallai yaranan akwai ko ba kananan munafukai bane ni zaku tona asiri , tsabar kunkai matuka a iya muna furci lallai yau sai na lahira ya fiku jin dadi , tafada a fusace , maimuna tace Waiyyo anty dan girman Allah kiyi hakuri wlhy tallahi bazamu kara ba ,kidubi girman Allah kiyi hakuri , dan ubanku kunsan allah ne dani kuke zancen ,, uhmm ni kuwa nace ai kece bakisan allah ba tunda ba imani a ranki
A fusace ta nufi daki ta dakko wata katuwar bulala ,kamar wacce zata daki doki , haka tadunga zanesu suna ihu , suna neman agaji gurin allah , sai da taga sun galabaita sannan ta kyalesu .
Horn aka dingayi a kofar gidan, mai gadi cikin hanzari yanufa ya bude gate din , katuwar mota ce ta shigo tayi parking a katafarren gurin parking motoci ,
Alhaji muktar ne ya fito mini anti hafsa jikin shi na rawa yayi sauri ya nufi gurin matar shi cike da murna yace oyoyo dear , tace u re wlcm tafada taba yatsine fuska
, ko kallon inda 'yayan nashi suke baiyyi ba haka ya wuce ciki ya ba bin matarshi ririri kamar rakumi da akala .
Haka maimuna da rahama suka tashi suna tangadi ga yunwa ga gajiyar aiki ga kuma uban dukan da sukasha , tsabar gala baita ma ko kuka sun kasayi sai jiri kawai dake diban su , duk Abun da ake me gadi na kallo , tausayinsu ya kamashi , cikin ranshi yana cewa anya da gaske 'yayan gidanne kuwa ,toh Gaskiya in 'ya'yan gidan ne to tabbas akwai lauje cikin nadi, haka ya tashi ya fita ya dan siyo musu shinkafa da wake da mai da yaji , a boye ya kawo musu gudun kar hafsa ta gani ya shiga uku , da sauri suka fara ci , suna mai godiya , yayi sauri ya fita ya fita a daki ,
Bayan hafsa tashiga daki ne ta hakimce , alhaji muktar ya ke ce mata gimbiyata wai yau lafiya naga ranki a bace , yafada cikin ladabi da girmamawa ,
Nifa Gaskiya muktar yaranan sun fara kureni gaskiya na gaji da zama dasu a gidanan , hafsa tafada , toh ynzu me kikeso ayi , alhaji muktar yace kawai ni ka karesu ,
Alhaji muktar yace toh shikenan zan duba , .tace lallai sai ma kaduba toh shikenan , yace aa kiyi hakuri Barin shiga daki in fito .
A bangaren rukkaiya kuwa koda ta koma gida ta tarar yaran duk sunyi barci , kairat ce kawai take kallo a falo tace sannu da dawowa mama , rukkaiya ta yauwa , babanku yadawo ne khairat tace eh ya dawo tun dazu ,
Rukkaiya ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta sa kayan barci ta daura hijab a kai ta nufi dakin da sadik yake , koda ta shiga dakin yana kwance yana danna waya ,amma kwatakawata hankalinshi baya kan wayar , da sallama ta shiga fuskarta dauke da murmushi , da mamaki sadik ke kallonta , yace ke lafiya kuwa , tace haba mijina kiyi hakuri dan Allah komai ya wuce , in shallahu bazan kara ba , cikin farin ciki sadik yace to shikenan allah yasa hakan , ta ansa da cewa inahallahu bazan kara ba yace toh Allah sa ,ta amsa da ameen , tace yanzu dai kataso muje daki Ku kwanta dan gaskiya banaso ka kara kwana ana. , cike da zumudi da rawar jiki ya bita suka nufi daki, dama dai saddik kiris yake jira , da haka suka farantawa junansu rai , nikam na tattaro inawa inawa nace uhmm sadik da rukkaiya asuba ta gari Allah sa a dore
A bangare Hashim Kuwa bayan yadawo gidane ya sanar wa mahaifiyarshi duk Abun da mutumin yace mishi
Mahaifiyar hashim cike da mamaki tace tab dama har yanxu akwai irin wa inan, lallai bazanso in hada zuri a da wa inan ba ,amma zamu ci gaba da addu ar zabin alkhairi , cikin Hashim a sanyaye ya tashi yabar gurin yana ya nufi dakinshi yana tunani , ga yarinya me kikrki me mutunciya ga tarbiyya amma saidai kash batayi dacen iyaye ba , amma duk da haka zai daure wajan gani ya mallaketa ko , ai tunda ba lallai ne ta dauko halin mahaifiyartata ba , zaici gaba da fadawa Allah dan neman zabin alkhairi
Da tunani iri iri aranshi ya kwanta barci ,
Alhaji muktar ne mijin anty hafsa ya fito a dakinshi kai tsaye dakin yaran nashi yanufa , yaran suka tsugana cikin girmamawa suka ce baba sannu da dawowa , cikin bacin rai yace dan ubanku sai yanzu kuka ganni, to bari kuji yanzu yanzu Ku hada inaku inaku kubarmin gida na , yaran suka fashe da kuka sukace baba dan girman Allah kiyi hakuri in ka karemu ina zamuje bamu da inda yafi nan gidan mahaifinmu ne fah ,
Alhaji muktar yace eh kutashi Ku fita duk inda kuka ga dama kuje yau dai sai kunbar cikin gidanan , haka yafara musu watsi da kaya ,yana fatattakar su kamar wasu karnuka , suna kuka suna rokanshi amma kamar tunzirashi sukeyi , hafsa ce tafito tace to kutafimana, sai kuma wata zuciyar tace kai anya zanbari su tafi Kuwa bari dai inbarsu in cigaba dagana musu azaba San rata , tayi sauri tace kaga alhaji barsu kawai , badan halinsu ba , alhaji muktar yace kin tabbta in barsu , tace" eh mana bani nace kabarsu ba ,yace to shikenan angama hajiyata , ya kalli su maimuna yace kunci sa arta da kunbar gidanan yauyau , su maimuna yace anty me mungode allah saka da alkhairi, suka nufi dakinu , daga bisani alhaji muktar da hafsa suka tafi dakinsu
A bangaren rukkaiya Kuwa bayan sun tashi ,da mamaki yaran ke kallonsu ganin sun shirya ,hakan yasasu farin ciki , suka shirya mahaifiyar tasu tamusu break fast suka tafi school , khairat ko cikin ranta tana fadin allah sa a dore , sadik ma shiryawa yayi ya nufi gurin aikinshi , da ka ganshi kasan yana cikin farin cikin ,
A bangaren Aisha Kuwa budurwar sadik ,rabon da suyi waya Kuwa tun ranar da sadik ya kirata da daddare bai Kara kiranta ba balle kuma yazo , hakan yayi matukar bata mamaki , tadau waya tafara Malabar numbernshi , takirashi amma bai dauka ba , a na biyun ne ya dauka, suka gaisa Aisha tace , wai laifin me nayi mijina ,haka baka kirani ba , yace babu Abun d kika mun , kawai dai inajin maganar aure na dake a barta ba yanxu ba , amma anjima in nazo zanmiki karin bayani , baijira taji me zaiceba yayi saurin kashe wayar , cikin ranshi Kuwa cewa yayi , me zaisa inyi aure tunda munshirya Da matata ,
Aisha Kuwa mamaki Abun yabata tace , toh allah kawoshi lafiya inji me zaice,
Abangaren anty sadiya Kuwa , alhaji madu ne , yazo yasameta cikin ladabi da girmamawa yace hajiya , in ba damuwa inaso inyi magana dake ,yafada cike da risinawa tace toh fadi ina jinka ,tafada tana karkada kafa , yace dda...ma.. Ina.. So.ince miki ,cikin tsiwa anty sadiya tace dalla matsa kamun magana kana wani inda inda kamar tsohon munafiki ,ni banason munfarci , jikin shi na rawa yace , da..ma inaso ince miki ko asibiti zamuje ne a duba mu , tsawan shekara ashirin da biyu kenan ko batan wata ba ki tabayi ba shine dan allah nakeso in badamuwa mudan je asibiti a duba mu , alhaji madu yafada cikin ladabi kamar yana maganar da uwar da ta haifi , amma fa in hakan bazai bata miki rai ba ,
Tab anty sadiya ta sauke kafar da ta dora daya akan daya ,tace kan uba , ah lallai madu rainin yakai raini nikake kallon tsabar idona kace mun bana haihuwa ,aahh lallai madu kaci uwar rainin wayo , ni zakafadawa haka ,
Jikin alhaji madu na rawa cike da da danasanin tunkarar matar tashi da maganar , muryarshi na rawa , yace ddan..gir..man allah kiyi ha..kuri wlhy tallahi. ban..san mma.ga.nar nan zatabata miki rrai..ba dan Allah hajiya ki..yi ha..kuri. alhaji madu yafada gwanin ban tausayi
Hajiya sadiya tayi kwafa tace zakazo ka sameni , haka alhaji madu yabi bayanta , yana ta faman bata hakuri , amma ko a jikinta ,
Anty sadiya ta dakamai mai tsawa tace karka kuskura kiyi gangancin shigowa ,dan na rantse da allah kashigo in ranka yaiyi dubu sai yabaci
Haka alhaji madu ya koma falo yazauna ya rafka uban tagumi gwanin ban tausayi _nidai nace kai allah dai yarabamu da mata marasa mani_

*MUJE ZUWA*

DAN ALLAH KUYI HAKURI NAYI MUKU ALKAWARIN LONG PAGE YAU AMMA BANSAMU DAMA DAMA BA SABIDA WANI DAN UZURI
KUYI MANAGE DA WANNAN PLSSSπŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘


*MORE COMMENTS*😎😎😎
*MORE TYPING*✍️✍️✍️✍️✍️

*STORY AND WRITTEN BY ✍️✍️✍️ (MUM FUAD*)

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*MA HAUKACIN KISHI*

🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*MALLAKIN*πŸ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)*

*FREE BOOK*

*(TRUE LIFE STORY*)

Wattpad , zaynerb Muhammad kabir
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*πŸ‘‡πŸ»

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*



*PAGE 07*



Sadik kuwa bayan yadawo daga aiki jikinshi na rawa ya koma gida sabanin jiya da shekaran jiya yana tunanin komawa dan kar yatarar da bala i , yama manta da wata maganar Aisha , haka yayi maza Yakoma gida , cikeda farin ciki dan ko kofar gida bai fito ba , Aisha kuwa tanata zaman jiran sadik ,shuru takeji baizo ba kuma bai kira waya ba , har tagaji ta kirashi a wayar , amma bai dauka ba kasancewa suna tare da rukkaiyya shiyasa ko kallon wayar baiyi ba dan karma ta dameshi yasa wayar a silent, duk Abun da sadik yakeyi rukkaiyya na sane , tayi murmishi tace kadau wayar mana, sadik cikin inda inda yace bar..ta kawai ba tada amfani , rukkaiyya tayi murmishi cikin ranta tana aiyyana gaskiya aikin boka hantaru na aiki
Tayi murmishi tace wai nikam ya maganar auranka , yace aure!! maganar aure na nan inshallahu, kin ma tunamin barinje in kirata kinga ba dadi tamun missed call amma ban kiritaba barinje , cikin wani tsananin bacin rai , rukkaiyya tace lallai kaci uwar rainin wayyo ni zaka kalla kace wai zaka je ka kira karuwarka ,cikin zafin rai sadik yace ehh in abin da yafi karuwa ma kikirata , wlhy tallahi Aisha tafi munke sau dubu kuma aure ni da ita ba fashi inshallah ,,yafada cikin. Tsananin bacin rai , duk abun da zakiyi sai dai kiyi
Ya cigaba da cewa , a irin wannan banzan Halin nakine zai sa bazanyi aure ba toh wlhy kinyi kadan , in kin manta barin tuna miki ubanki da mata nawa yazauna !!shine ni kike kokarin hanani , to baki isaba sadik yafada yana huce da ya baiyyana tsantsar bacin ran dake fuskarshi ,
harga Allah ita tama manta shaf wai boka yace kar ta mai maganar auren *MAHAUKACIN KISHIN* da take mai yasa tama manta da abin da boka hantaru yafada , cikin inda inda tace laa ai wasa nake maka. Allah ya tabbatar mana da alkhairi , ko kallanta baiyyi ba yace ameen in da gaske kike, tashi yafita yafara kiran numbern Aisha amma bata dauka ba , a nabiyun ne ta dauka Kazan cewar bata kusa yayi kiran farko ga mamaki Aisha ke kallon wayar cikin sauri Aisha ta dau wayar tace , haba dan Allah duk ka tayar mun da hankali kace zakazo baka zoba , wai dan Allah meke faruwane me nayi maka dan Allah
Yace kiyi hakuri Aisha magnar auren da nace nafasa toh inshallahi yanzu xanyi yi fatan dai baki fadawa kowa ba koh , cikin. Zumudi Aisha tace hmm ban fada ba wlhy , Allah ya taimakeni har kasa saura kadan zuciyata ta buga tafada cikin sigar shagwaba , amma gaskiya inasan ganinka gobe dan Allah, yace badamuwa gimbiyata amma dan Allah ki lallashi zuciyarki karta buga indai tabuga toh nima tawa zata buga tace uhmm toh shikenan , amma toh aikaine , yace ai nine me , dukansu suka sa dariya
cikin farin ciki sukayi sallama ya koma cikin daki ,rukkaiyya kuwa tsabar *MAHAUKACIN KISHI* dakyar dakyar ta iya danne kishinta , amma kamar zuciyarta zata fashe ,dan tabbas tasan cewa da budurwarshi yafita yayi waya , dakyar ta Iya cewa kadawo ko kallanta bai yi ba yace ehh damagana ne tace aa kaje ganinan shigowa
Khairat ce da take kallo a falo tace yauwa mama dama inaso in fada miki na manta jiya bayan kinfita wani yazo gurina khairat ta kwashe komai tafada ma maman tata
Rukaiyya ta tabe baki tace kikace a machine yazo ? Khairat tace eh baki ga machine dinba me kyau rober rober
Rukkaiyya da baking ciki ya kamata tace dalla matsa mun wawiya tsabar

Please Login or Register in order to submit comment