Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k'araso ta ajje tace

"Tashi kiyi"

"Ummu don Allah.."

"Nace ki tashi kawae" Ummun ta katse mata fad'in abinda tayi niyya, seta mik'e tana ta kumbure kumbure haka dae tayi tsugunon, sannan Ummu bata k'yale ta haka ba seda ta bata wasu turarukan ta murje jikin ta dasu lungu da sak'o, ita dae binta kawae take har suka gama, sannan Ummu ta bud'e wardrobe ta fiddo mata da wata sabuwar atamfa er ubansu, tasha ado sosae tayi kyau, ta mik'awa Azrah tace

"Maza ki saka" babu musu ta d'auka ta saka d'in sannan Ummu ta zaunar da ita ta mata simple d'auri, nan da nan ta fito tayi kyau abin ta, kamar amaryar da ake d'aurin auren ta yau, se dae er ramar da tayi saboda zazza6in da tayi, Ummu ta saka mata wasu sark'ok'i masu kyau hadda abin hannu, ita dae Azrah binta da kallo kawae take tana mamakin meyasa Ummun take haka, amma bata bata fuskar da zata iya tambayar ta ba dan haka ya kama bakin ta ta tsuke, mayafi Ummu ta mik'a mata tace

"Ki saka yanzun ki fito ina jiran ki a parlour" daga haka Ummu ta fita daga d'akin, d'aukar mayafin tayi ta kalli kanta cikin mudubi sannan ta yafa shi, ita kanta tasan tayi kyau sosae, ga wani sassanyan k'amshi dake tashi daga jikin ta, zura takalmi tayi sannan ta fito daga parlourn har lokacin jikin ta a sanyaye, dukkan su suka bita da kallo, Ammi ta saki wani murmurshi tana dad'a godewa Allah tana kuma fatan Allah ya daedaeta tsakanin ta da Adnan, ta k'arasa ta nemi waje ta zauna, mik'ewa Ummu tayi tace

"Toh Ammi, mu dae mun tafi"

"Allah ya tsare" shine kawae abinda Ammin ta furta dan tasan idan Azrahn taji inda zasu je za'ayi drama ne, abinda yasa ba tace komae ba kenan

"Azrah tashi mu tafi" Ummu ta fad'a tana kallan Azrah, mik'ewa Azrah tayi ta kalli Ammi tace a sanyaye

"Ammi se mun dawo"

"Toh Azrah, Allah ya kiyaye ya tsare" Ammi ta fad'a tana murmurshi.. Layin da taga sun shiga ne ya sanya ta sake shan jinin jikin ta, amma duk da haka bata sare ba ta cigaba da kallan drivern dake cigaba da durfafar gidan, a k'ofar gidan ya tsaeda motar, ya sauka ya bud'e gidan da mukulli sannan ya dawo ya saka motar cikin gidan, kawae se taji wani kuka ya taho mata, shikenan sun sake dawo da ita gidan da ba'a san mutunci da darajar ta ba, ya zatayi ita kam, sam sam bata san gidan kwata kwata, ta cigaba da share k'wallar tana jin kamar tun daga nan ta fara cire duk wani ado da Ummun ta mata

"Fito" muryar Ummun ta katse mata tunani, ta d'aga kae ta kalli Ummun sannan ta zuro k'afafun ta dake cikin wani Hill shoe hadad'd'e ta fito, Ummu ta kama hannun ta zuwa cikin d'akin tana kallan yadda take kuka kamar wadda aka doka, ba tabi ta kanta ba har seda suka hau upstairs sannan ta kalle ta tace

"Ina ne d'akin ki?" da zata iya shiru zatawa Ummun, amma ba zata iya ba dan haka da hannu ta nuna mata, Ummu ta k'arasa ta tura k'ofar d'akin suka shiga tare, babu k'ura ko kad'an a d'akin kamar ba wanda ba'a shiga cikin sa ba, seda Ummun ta gyara gadon ta shinfid'a sabon zanin gado sannan ta dire ta kan gadon kana itama ta zauna tana kallan ta tace

"Kukan ya isa haka Azrah, ba fa gidan mak'iyin ki aka kawo ki ba, ke har yanzu baki fahimci Adnan na son ki ba?" d'aga ido tayi ta kalli Ummun cike da mamakin jin furucin ta

"Ehh Adnan na k'aunar ki, don Allah kada ki bamu kunya Azrah ki zauna cikin gidan ki, kada muji kada mu gani kinji koh?" nan dae Ummun ta cigaba da mata fad'a sosae, sannan ta mik'e tace

"Toh ni zan koma.."

"Kae Ummu don Allah" ta fad'a kamar zatayi kuka, murmurshi ne ya su6ucewa Ummun tace

"Kada ki damu zan dinga lek'o ki akae akae kinji?" jinjina kae tayi tana kallan Ummun harta fice, seta goge k'wallar idanun ta tana jin shikenan ta dawo irin rayuwar data gabatar cikin gidan nan kwanakin baya, ko yaya za'a k'arke kuma wannan lokacin??




A ranar data cika kwana na 2 ne suka zo asibitin shi da Sameer wanda ya tilasta masa seda yaje yaga likita, aekam koda aka auna jinin sa ya hau, Sameer ya dinga kallan sa yana mamakin abinda ya haddasa masa hawan jinin, haka dae aka bashi magunguna da kuma shawarwari sannan suka fito daga office d'in, Sameer ya kalle shi yace

"Amma Friend meka sakawa ranka haka ne har ya janyo maka hawan jini?" shiru yayi ya ta6e bakin sa kana ya d'aga kafad'a, Sameer yace

"In dae wancan mutumin ne ka riga kasan yanzu yana tsare, kuma ma ka godewa Allah tunda ya nuna maka aenahin wane ne Irfan" Lumshe idanun sa yayi sanda suke dab da d'akin da Azrah take yace

"Na manta da babin wannan mutumin, Man bansan yadda zanyi ba yarinyar nan ke neman samin ciwon zuciya.."

"Subhanallahi.. Haba mana Don, kabi komae a sannu mana"

"Haka nake k'ok'arin yi.." ya fad'a yana ta6a k'ofar d'akin, ga mamakin sa se yaji ta a kulle, ya kalli Sameer yace

"Ya akayi haka?"

"Toh ko dae an sallame su ne?" Shiru Don yayi kafin ya d'auko wayar sa ya danna kiran Ammi, seda suka gaesa sannan kafin yace komae tace

"An sallame mu, kuma an maeda ta gida, yanzun nan ma Ummu ta dawo daga gidan.." wani irin sanyi yaji yana ratsa shi tun daga k'afar sa har kansa, murmurshin dabe shirya zuwan sa ba ya su6uce masa wanda har seda yasa Sameer ya kalle shi yace

"Nagode Ammi.." daga haka ya katse wayar, Sameer yace

"Wae meke faruwa ne? Naga kana ta murmurshi?" murmurshin ya sake wanzarwa kan angry face d'in sa kana yace

"Sun maeda min mata gida"

"Awwnn, na taya ka murna Aboki" Sameer ne yayi driving nasu zuwa gidan nasa, yau kam wani irin farin ciki yake tsintar kansa a ciki wanda ze iya cewa be ta6a yin irin sa ba, seda Sameer ya sauke shi dan a motar sa suka zo sannan ya juya ya bar gidan, shi kuma ya k'arasa ya kulle gidan sannan ya shige cikin parlourn kae tsaye ya wuce saman, d'akin sa ya fara wucewa ya fad'a toilet yayi wanka sannan ya fito ya shirya cikin riga da wando ya feshe jikin sa da turarukan sa masu k'amshi kana ya fito daga d'akin yana tunanin yadda zasu k'are da wannan rigimammiyar matar tasa, ya k'agu kawae so yake yi yaga fuskar ta ko zeji sauk'in yadda zuciyar sa keta azalzalar sa.. A 6angaren ta kuwa Ummu bata dad'e da tafiya ba ta cire duk wasu kayan jikin ta dan dama sun dame ta gaba d'aya sun takurata, fad'awa toilet tayi ta sake wanka sannan ta d'akko riga da skirt normal na wani yadi ta saka, babu d'an kwali dan haka ta d'akko wani babban mayafi kamar wadda zata fita ta yafa a kan nata da yasha gyara yayi kyau, ya sake kwanciya, seda tayi sallahr isha'i sannan ta nemi waje ta kwanta taja blanket ta lullu6e kafatanin jikin ta fuskar ta ce kad'ae a bud'e, duk da yunwar da take ji hakan be sanya ta mik'e taje kitchen ta d'ora wani abun ba, tayi kwanciyar ta tana jiran bacci ya d'auke ta, amma shiru dan haka seta sake jan bargon ta rufe har fuskar ta ta rufe idanun ta tana jiran sa... Turo k'ofar da akayi ne ya sanya ta bud'e idanun ta dake a lumshe wanda bacci ya kaasa zuwar mata, tsoro ya kamata dan tasan ta kulle k'ofar, kenan ya akayi aka bud'e, seta sake curewa waje d'aya cikin bargon, k'arasawa yayi har zuwa bakin gadon yana kallan ta yadda take sake had'ewa waje d'aya, seya saki murmurshin gefen baki yana sanya hannu ya kunna light d'in gefen gadon, d'akin yayi blue gwanin kyau, sannan ya d'an zame ya zauna gefen gadon dan ita tana tsakiyar gadon ne, ya dad'e a haka yana kallan ta cikin bargon sannan ya kae hannu a hankali zuwa kan bargon ya fara yayewa, se a lokacin ta iya mik'ewa zaune da sauri cikin tsoro tana baza idanu, har hakan ya bawa mayafin dake jikin ta damar zamewa daga kanta, kwantaccen bak'in gashin ta ya bayyana, idanun sa ya kae kan gashin dae_dae lokacin data ganshi kan gadon da take kae, seta ture blanket d'in gefe ta fara k'ok'arin mik'ewa k'irjin ta na bugawa, da sauri ya sanya hannu ya janyo ta jikin sa, ta saki k'ara lokaci d'aya tana fashewa da kuka, ya matse ta cikin jikin sa kamar ze maeda ta cikin sa har seda hakan yasa ya saki wata k'atuwar ajiyar zuciya yana lumshe ido, k'ok'arin tashi daga jikin sa take yi kuma tana so takae masa duka amma yak'i bata wannan damar, sema cewa da yake

"Relax! relax mana" ko jinsa ma ita batayi, ita burin ta kawae ya sake ta ta mik'e ta bar masa d'akin amma yak'i sakin ta, sema sake shigar da ita da yake cikin jikin sa kansa akan gashin ta da yayi masa kyau sosae, tun tana k'ok'arin harta dena tayi shiru tana hawaye, se a lokacin ya d'ago da ita daga jikin nasa, tana k'ok'arin mik'ewa yace

"Haba madam, duk zafin nan da ake bayan duvet harda kuma wani mayafi?" ya fad'a yana rik'o k'arshen mayafin ya fara yaye shi, bata san sanda takae hannun ta kan nasa hannun ba ta dafe tana girgiza kae ba wasu sabbin hawayen na zuba akan kuncin ta ba, ya maeda kallan sa kan narkakkun brown eyes d'in ta da suka cika da hawaye taf taf, hakan ba k'aramin k'ara musu kyau yayi ba seya sake lumshe idanun sa yana d'auke kae, be kulata ba seda ya yaye mayafin gaba d'aya, tayi saurin yin k'asa da kanta tana sake had'e jikin ta waje d'aya, sake janta jikin sa yayi yana lumshe idanun sa dan k'amshin dake tashi a jikin ta ya fara sauya masa tunani da yanayin fitar numfashin sa, cigaba da kukan tayi har lokacin bata dena k'wace jikin ta ba tace har lokacin tana kukan

"Don Allah ka sake ni.." ya lumshe ido yana jin yadda muryar ta ta ta ratsa masa gaba d'aya jikin sa yace cikin muryar sa data d'an fara sark'ewa

"Kiyi shiru kiyi bacci idan ba haka ba.." yaja k'wafa yana d'aukar duka hannayen sa ya lullu6e jikin ta dashi, seda ta gaji dan kanta sannan tayi shirun amma fa bacci babu zancen sa, seta koma sauke ajiyar zuciya, gudun zuciyar sa ne ya k'aru ya sake lumshe idanun sa yana jinta tana sauke ajiyar zuciyar akan k'irjin sa wani lokacin kuma tayi sheshshek'a, tun yana tunanin ze iya jurewa har yaji ya kaasa ya d'ora kansa akan sumar kanta yana shak'ar daddad'an k'amshin dake tashi daga cikin sa, hakan ya k'ara tsuma shi da k'yar yake cigaba da kaewa numfashin sa cafka bugun zuciyar sa na k'aruwa, seya koma shine me sauke ajiyar zuciyar, ya sanya hannun sa ya d'ago fuskar ta dake kwance a k'irjin sa, beyi wata wata ba ya d'ora bakin sa akan bakin ta ya shiga bata zazzafan kiss daya tsorata ta ta sake fashewa da kuka tana ture shi, shi kam yayi nisa ko jinta ma baya yi, seda ya d'auki wajen minti 5 yana kissing cute bakin ta kana ya saukar da bakin nasa ya fara kissing wuyan ta yana sake shak'ar k'amshin da take yi, sannan ya sake ta ya birkita ta ta koma kan gadon, daga nan wasan ya soma chanjawa, gaba d'aya ta tsorata da al'amarin Adnan d'in, dan haka kuka kawae take tana ture shi harda dukan sa amma duk be san tana yi ba, gogan naku fa ya birkice ya tafi da yawa..


Daga haka ni dae na ninke takadda ta da biro na jiki na rawa na fito daga d'akin, idan komae ya lafa zan koma 🥺🤧🌚....


✨MHIZ INNOCENT✨
*SKTHECONCLUSION52*



___Seda yaji kukan da take ya tsaya cakk ta sauke kuma wani gauron numfashi sannan ya k'arasa dawowa hayyacin sa, ya lumshe idanun sa kafin ya k'arasa inda take ya jata cikin jikin sa ya rungume ta gam kamar wanda za'a k'wacewa ita, jikin ta da zafi sosae yayin da jikin sa yayi wani irin sanyi k'alau dan haka ya sake mata kyakykyawar runguma ko zata d'an ji dama dama, wani irin son ta da k'aunar ta na ratsa duk wata ga6a ta jikin sa, dana sani me tsanani yazo ya lullu6e shi, ashe Irfan beji dae_dae ba ya sanya shi yana mata kallan bazawara, abinda ya kasa 6oyewa a ransa seda ya fad'a mata magana akan hakan, ya sake runtse idanun sa yana k'ara rungume ta, kallan idanun ta yayi se lumshewa suke yi kamar er maye, ya sake maedata jikin as wani irin son ta mara misaltuwa na k'ara shigar sa, ita kam ta kasa cewa komae se hawayen dake ta tsere akan kuncin ta saboda ita kad'ae tasan yadda take jin jikin ta gaba d'aya yayi tsami, a hankali ya zame ta daga jikin nasa ya kwantar da ita kan gadon ya lullu6e ta ta bargo sannan ya fad'a toilet ya had'a ruwan wanka me zafi sannan ya fito, ya k'arasa inda take ya hau kan gadon yana kallan yadda ta duk'unk'une cikin bargo kamar me jin sanyi, cikin lallashi yace

"Ki tashi kinji.." yi tayi kamar ba taji abinda ya fad'a d'in ba, tana cikin bargon hawaye kawae take yi amma babu sautin kukan, ya sake maemaeta abinda ya fad'a d'in amma k'ememe tak'i tashi, ko juyawa ma ta kalli inda yake tak'i, se yakae hannun sa da nufin janye bargon aekuwa ya tattaro duk wani ragowar kuzarin daya rage mata ta fashe da kuka, ya dafe kansa bayan ya d'an lumshe idanun sa kad'an yace

"Is Ohk, kukan ya isa haka, zan d'an fita kafin na dawo kiyi wankan kinji?" nan ma dae bata kalle shi ba balle yasa ran zata tanka masa, ya mik'e ya fice daga d'akin zuwa nasa d'akin dan yin wanka, seda ta tabbatar ya fita sannan a hankali ta fara yunk'urawa zata mik'e, gaba d'aya jikin ta yayi tsamin da ba zata iya mik'ewa ba, ga wani sanyi da take ji yana ratsa k'asusuwan ta, dan haka kawae ta koma ta kwanta tana goge hawayen da yak'i tsaya mata.. Tana nan kwancen har ya dawo ya dube ta ganin alamar har lokacin bata tashi ba kawae ya k'arasa bece mata komae ba ya sure ta gaba d'ayan ta se toilet d'in, duk da kukan da take tana zillewa amma be kulata ba yayi kamar ma besan tana yi ba... Riga mara nauyi ya samo cikin wardrobe ya zura mata har lokacin hawaye yak'i tsaya mata, ji take kamar ta nutse a wajen dan kunya dan haka ta kasa ko d'aga ido ne ta kalle shi, ga wani mugun haushin sa da take ji kamar ta rufe shi da duka, se acting yake kamar wani mara laefi, yanzun ma tana wannan tunanin se kawae ji tayi ya sake d'aga ta gaba d'ayan ta ya kwantar kan gadon daya gyara shi ba laefi yayi kyau kamar macece ta gyara, ya kwantar da ita sannan yaja mata bargon ya lullu6e ta, babu yadda ta iya haka ta kwanta d'in dan yanzu ta d'an ji dama dama a jikin nata. Sakkowa yayi k'asa ya wuce kitchen abinda be ta6a yi ba kenan, ya tsaya ya kalli kitchen d'in sosae sannan ya k'arasa ya kunna gas ya d'ora ruwa da sugar da lipton akan wutar sannan ya janyo wata aba data masa kama da citta ya tsiyaya cikin shayin, tsayawa yayi yana jiran shayin ya dahu ya rungume hannun sa a k'irjin sa, yau kam gaba d'aya furkar sa yalwace take da wani irin annuri mara misaltuwa, shi kad'ae yasan yanayin da yake jin kansa, (nifa yau mutumin mamaki yake bani walle😹🤔) yana nan tsaye yaji alamar tea d'in nata tafasa dan haka ya kashe gas d'in ya juye a cup sannan ya wuce upstairs, tana nan dae a yadda ya batta, ya k'arasa kusa da gadon yace a hankali

"Ki tashi ki d'an sha wani abun kinji?" duk da yunwar da take ji bata jin zata iya tashi har taci wani abun, dan haka tayi shiru kamar me bacci, yasan sarae tana jinsa tashin ne ba zatayi ba dan haka ya ajje cup d'in sannan ya hau kan gadon ya yaye bargon da take ta rik'ewa ya janyo ta jikin sa, gashin kanta dake a bud'e kuma ba'a fake ba ya sake bajewa akan kafad'ar ta

"Ni ka sake ni" tayi k'arfin halin fad'in hakan tana k'ok'arin k'wacewa, ya sake rik'e ta sosae yana d'an murmushi yace

"Toh me zaki ci?"

"Ni banson komae" ta fad'a sanda wasu hawaye ke sake zubowa kan kuncin ta, yace a nutse

"Nace ae kiyi hak'uri koh?" ya fad'a kamar wani marayan dake neman taemako, nan ma bata kula shi ba se sake k'ok'arin zamewa take yi, seya sake tan shi kuma ya tashi ya fita daga d'akin, seda ya sake fitan sannan ta iya sakkowa a daddafe taja mayafi tayi sallah tana jin wani jiri na kwasar ta, tana idarwa ta sake komawa tayi kwanciyar ta.. Daga masallaci ya wuce yayo musu takeaway sannan ya dawo ya wuce kitchen ya juyo abincin cikin plate sannan ya koma d'akin, da rarrashi ya fara mata kamar d'azun yana rok'ar ta akan ta tashi taci amma tak'i, da dae yaga idan ya cigaba da rarrashin da alama haka zata wuni ba taci komae ba dan bata da alamar saukowa seya k'arasa ya sanya hannu ya d'ago ta sannan ya nemo angry face d'in sa ta aenahi ya maedo ta kana yace

"Zauna kici da kanki ko kuma wallahi na miki d'ura" fashewa tayi da wani sabon kukan tana sake ayyanawa ranta a dake ka kuma sannan a hanaka kuka

"Oh my god, wannan yarinya wannan yarinya" ya fad'a a k'asan mak'oshin sa lumsassun idanun sa akan innocent face d'in ta, plate d'in ya janyo ya d'ora akan cinyar sa sannan ya gyara mata zama yace

"Oh yah ci.." yayi maganar babu alamar wasa, cokalin ta d'auka tana runtse idanun ta ta fara kae abincin bakin ta kamar me tsoron sa, ci take amma ji take kamar tana tauna magani ne, k'walla kuwa kamar famfo aka kunna, shi kam har mamaki take bashi kamar bata gajiya da kukan se kace wani abinci, seda tayi k'ananan spoon wajen 8 sannan ta ajiye ta d'aga ido ta kalli gefen sa, shi kam kallan ta kawae yake yi yana jin kamar ya had'iye ta

"Ruwa.." ta katse masa tunanin da fad'in hakan, da sauri ya mik'e ya kawo mata ruwan, ta kar6a tasha sannan ta koma ta kwanta, bece mata kome ba dan yasan k'ilan har yanzu jikin nata ke mata ciwo.



... A compound d'in Mami ta dakata tana tunanin ta ina zata fara? Cikin ikon Allah kuwa tana tsaye sega wata mota ta shigo, Buhaesa ta sakko daga cikin motar, Mami na ganin tana k'ok'arin wucewa part d'in Yakumbo ta d'an d'aga murya

"Buhaesa.." juyowa Buhaesa tayi ta kalli Mami, da mamakin ta cigaba da kallan Mami yadda taga tayi wani iri kamar ba er gayun Mamin nan ba, har wani bak'i tayi, k'arasawa tayi tace

"Mami ina wuni?"

"Lafiya lau Buhaesa, don Allah jeki wajen Dadyn ku ki fad'a masa yayi bak'uwa" A'ah ita fa Buhaesa kanta ya kulle, wace bak'uwar kenan? Dan ita kam bata san da abinda ya faru ba dan lokacin tana gidan su, kawae dae se tace "toh" tana sauya akalar tafiyar ta zuwa part d'in Dad, ta shiga da sallama a bakin ta, Dad ya amsa da fara'a yana kallan Buhaesan data zauna itama tana murmushi tace

"Barka da wannan lokaci Dad"

"Barka dae, yanzu kika dawo ne? Ina Abban naki?" Dad ya fad'a

"Yana nan k'alau, yace ma in gaeshe ku dukan ku"

"Toh madallah, ke kuma daga tafiya se kije kiyi zaman ki, ae da baki dawo ba Yakumbo zata saka ne azo a d' auke ki.." Murmushi tayi sannan tace

"Allah Dad dama fa ina hanya" kafin yace komae tace

"Aou, wae bak'uwa kayi tana waje, tace a mata iso"

"Bak'uwa kuma?" ya tambaya ba dan yana nufin Buhaesan ta bashi amsa ba, ya riga yasan in dae ba wadda ya sani ba babu wadda za'a barta ta shigo har tace tana son ganin sa dan haka yace

"Jeki ce mata ta shigo" mik'ewa Buhaesa tayi ta fita daga parlourn ta kalli Mami tace

"Yace ki shigo" murmushi Mami ta mata sannan tace

"Toh nagode kinji" ta fad'a tana yin gaba, yayin da Buhaesan ta bita da kallo harta shige sannan itama ta tafi... Da sallama ta shiga parlourn Dad d'in, ko a mafarki yaji muryar nan ze shaedata ballantana a zahiri dan haka da sauri ya mik'e yana kallan ta kafin ta kaega k'arasowa cikin parlourn ya d'aga mata hannu sannan yace a kausashe

"Meya kawo ki cikin gidan nan?" fashewa da kuka Mami tayi tace

"Kayi hak'uri don Allah, wallahi yafiyar ku nazo nema, ku yafe min saboda Allah" shiru Dad yayi se can yace

"Kin min wani laefi ne?"

"Don Allah kayi hak'uri karka nuna ban maka laefi ba, gwara ka nuna na maka sannan ka yafe min" besan jan zance dan haka yace

"Kije Allah ya yafe mana baki d'aya" zubewa tayi akan k'afafun ta ta dinga kwararo godiya, seda ta gaji sannan ta mik'e zata fita daga d'akin Dad yace

"Kada kice zaki je gidan Adnan, ki k'yale shi da kaena zan nemar miki yafiya a wajen sa, sannan kada ki sake takowa cikin gidan nan, yanzun ma na barki ne albarkacin d'an ki" Mami ta juyo tana goge hawayen fuskar ta tace

"Amma idan kayi haka se naga kamar baka yafe min ba"

"Idan hakan be miki ba wannan kuma ya rage naki" ya fad'a yana kwashe takaddun sa yayi cikin d'aki, Mami taja tsummar k'afafun ta ta fice daga d'akin tana jin ko iya yafiyae aka tsaya ta godewa Allah.



.. Da daddare ne tana kwance kamar koda yaushe, yayin da shi kuma yake gefe kan side drawer yana kallan ta duk da ta lullu6e har kanta ne cikin bargon, so take tayi bacci amma ta kasa yi dan indae tana ganin sa a d'akin ba zata iya baccin ba, seda taji shiru sannan ta d'an yaye bargon taga koya fita a d'akin, se kuwa ta ganshi k'urr yana kallan ta, bata san sanda kuka ya k'wace mata ba me sauti ta dinga yi ba k'ak'k'autawa, da sauri ya matso yana fad'in

"Subhanallahi, meya faru?" cikin kukan tace

"Ka fita" murmushi ne ya su6uce masa bece komae ba ya d'auki pillow sannan yace

"Ohk gud night" ganin haka ya sanya ta d'an samu nutsuwa, taja bargon ta sake lullu6e jikin ta, shi kuma ya yadda pillown a k'asan carpet d'in d'akin ya kwanta idanun sa a lumshe, kad'an kad'an baccin ya fara fizgar ta, duk da tana yi tana juyi dan har yanzu jikin ta be gama saki duka ba, seda ya tabbatar tayi baccin sannan ya tashi ya d'auki pillown ya ajje shi akan gadon kana ya hau ya kwanta sannan ya saka hannu ya janyo ta cikin jikin sa, ta yamutsa fuska duk cikin baccin, ya sake rik'eta tsam a jikin sa yana kallan yadda ta tura baki kamar zatayi kuka, zuciyar sa ta buga lokaci d'aya yana lumshe idanun sa, se kawae yayi shahadar kama bakin data turo d'in cikin nasa bakin, daga nan kuma ya shagala har wasan ya chanja, baccin da yau ma bata yi ba kenan aekam ranar yaga ta6ara iya ta6ara, rigima iya rigima dan kuwa na yau har yafi na jiya, haka dae tunda yasan shi me laefi ne ya kwantar da kae ya dinga lallashin ta yana bata hak'uri amma kamar tunzurata yake yi, kuka kam tayi shi har seda hawaye suka dena zuba, idanun ta suka yi luhu luhu suka yi jawur, farar fuskar ta kuwa gaba d'aya itama ta had'e tayi jawur, kafin safiya kuwa zazza6i me zafi ya rufe ta, seda ya samo

Please Login or Register in order to submit comment