Join Our WhatsApp Group

GIDA BAI QOSHI BA Complete Hausa Novel Document by GIDA BAI QOSHI BA


GIDA BAI QOSHI BA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 41659



GIDA BAI QOSHI BA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 28, Jul 2023

Author: Sakinat Usman ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 215.06 kb

File Type: txt

Views: 516+

Download: 279+

Last download: 3 days ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__a Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤1¤¤
asalinmu yan wani kauye ne da ke karamar
hukumar dutsimma ta jihar katsina mai suna
garhi.....daga mahaifina har mahaifiyyata yan
asalin jihar ne
mahaifina Alh bishir garhi wanda aka fi sani sa
ABG yana aiki a abuja, wanda shine director gnral
a mnstry of works ta nan abuja.gidansu family
house mai dauke da yaya da zasu kai kamar
goma sha 3.abbana shine na wajen bakwai,wato
yana bin yayyensa shidda kenan wanda suka
kasance duk mata ne amman ikon Allah sauran
kannensa duk maza ne su shidda..wato daga
kansa aka fara haihuwar namiji har zuwa karshe.
Babbar yayarsu haj saude ta rasu a yadda ana
samu labari wurin haihuwa,sai karima wadda ake
kira malama itama ta rasu kafin tayi aure..haka
kuma cikin kannensa maza ma an rasa 2..a
takaice dai cikin yara sha3Allah ya karbi ran
4..yanzu haj hadiza itace babba sannan haj
asmau sai babana daga nan sai baba kabiru
wanda muke kira baba na garhi sai baba usman
sannan baba abdulkadir sai autansu wato baba
Aliyu
kowannensu babu wanda baiyi aure ba ya
hayyayfa ba..wani abun alajabi har yanzu
kakanninmu na wurin uba nan nan babu wanda
ya rasu sabanin na mahaifiyata da suka riga mu
gdn gskya tun tana yar qarama don hka mu
bamu ma santa ba
auren mama da abba irin auren nan na kauye
hadin iyaye kuma sai Allah ya hada kansu duk
cikn zuriarmu babanmu kawai keda karancin
yaya saboda mu 3 ne kacal...Faruk shine babb
sannan abdullahi sai ni uwar gayya AMINA
wanda ake kira da meenah.
Tsakanin yaya faruk da yaya abdullahi shekara
shidda ne tsakani,,tsakanina da yaya abdullahi
shekara takwas ne..yaya faruk ya gama sec skul
dinsa shi kuma ya abdullahi lkcn yana aji 4
prim.....kawai Sanye nake cikn unfrm dina na mkrnta sai yan
waige waige nake ko na hango uche wato direbn
gdnmu amman babu alamaunsa
zuwa can ban ankara ba naji tsayuwar mota,ko
ban kalla nasan shine sai kawai na qara dauke
kai.ya danna hon (oda) da qarfi amman ko motsi
banyi ba balle yasa ran zan taho,tsawar dana ji
an daka mani ita ta haifar min da zubar da dan
sauran dankalin dake cikin lunch box dina,saboda
ba'a rufe yake ba gashi cooler ta fadi da karfi
don tsaor sai kyarma kamar mai jin sany
zaki shigo mu tafi ko sai na lallasaki
da gudu na fada mota,don nasan halin ya faruk
da bakar zucia,yana iya zaneni gaban yan
mkrntar mu,uche yayi dan murmushi laifinane ne
uncle saboda ban fada mata zan dauko ka airport
ba shi yasa
da'alla malam yi mani shiru,zaka wani goyi
bayanta,ya buga tsoki,ni dai na tsum ko mostin
kirki bana yi..
Da gudu mama ta fito tarar yay,sai murna ta ke
yi,nayi ciki don cire unifrm kada yaya ya
dakan,don baya son muna zama da unfom idan
mun dawo skul,saboda har yanzu ban manta
dukan da naga ya yiwa ya abdullahi ba don a
kaidar sa shi sau daya yake bada warng na biyun
idan an qara hukunci ne kawai
Muryar abba naji ya dawo lunch daga office sai
shewa suke yi tare da murnar dawowar ya
faruk.duk aka hallara cin abinci,amman babu
wanda ya ganni ina can labe na rakube bakin
kofar kitchn kusa da dakina ina ta mazurai kamar
wacce tayi karya
shi kuwa ya abdullahi sai yar zirga zirga yake
kamar mai neman wani abu,amman da kaga
fuskarsa kasan cewa hankalinsa a tashe yake
wai ina meena abdullahi?
Kafin ya bada amsa Grace mai aikinmu tace tana
can tsaye wurin kitchn
mama ta buga tsaki ina amfanin masifa?..Abba
yayi mumushi wace irin masifa kuma Allah ya
raba mu da ita
toh in ba masifa ba yara duk sun gigice nasan
kuma ba komai ya hargitsa su ba sai dawowar
faruk
mama me nayi masu?ya tambaya
ban sani ba ,ta mike tare da kamo hannuna taho
kinji auta.abba ya kyalkyace da dariya ai
maganinsu faruk,yanzu ba gaya nan gidn har yayi
dadi ba?da yanzu kina nan da bari bari
bari Abba? Ya bukata, wa ake ce ma bari
cikinsu? Su duka Abba ya fadi yana dariya..yanzu
kai kato da kai sai...
Wlh yaya ita ke jana..ya fada atsorace mama
tayi karaf amman alhaji baka kyauta wa kai ke
qaa zuga faruk wlh amman bari ni nasan matakin
da zan dauka..kaima sai ka ji idan takurawar
nada da di
Nidai ko motsi na kasa ..sai raba idanu nake
mama ta kalleni sannan ta kalli ya faruk baka
tambayar karatu?
Wane karatu kuma ga dan prim 2 ya katseta
abba yace kaini zan fara cin abinci idan har baku
shirya ba saboda aiki na baro office
ina jin Abba na tambyr yaya ina yake son
aiki..sannan ya mgnar aurn su da jamila yace
tana nan,maganar aiki kuma yafi son EFCC
da daddare yaya ya fiddo mana tsarabobin mu
amman daga ni har yaya abdullahi mun amsa ne
ba tare da wani jin dadi ba
ina jin mama na yi masa fadan ya rage takura
mana kada tsanar sa tayi tasiri a zukatanmu mu
tashi ba soyayyar yanuwan taka ta haka zumunci
ke lalacewa,toh kawai naji ya fada
washe gari da kansa ya maida ya abudullahi
skul,sannan yayi kashedin kada a kara barinshi
ya dawo wkends,idan an ganshi gida toh ya
tabbatar hutu aka yi idan kuma ya kuskura hakan
to jiki magayi
inda Allah ya taimake ni har yau yaya bai taba
duka na ba saboda kiyayewar da nakeyi,shi kuwa
yaya abdullah saboda kafiyar sa ya mayar da shi
ka,ar tanti don duka
Abinka ga masu hanya bayan dawowar sa da
kamar wata 2,ya sami aiki a EfCC sai tsalle muke
yi saboda yanzu muna dan wali don baya yini
gida,kullum yana office a gurguje yake dawowa
cin abinci.har ba mu son asabar da lahadi
tayi,saboda ranar ne yake da hutu
taimako daya muka samu daga wurin Allah yanzu
abba ya hura masa wuta a dole yazo ayi
maganar aurensu.daman yarnyrshi kadan take
jira ita da iyayenta diyar aminin abba ce
an yanke shawarar bikin za'ayi shi nan da wata 3
masu zuwa,nida ya faruk kamarmu daya,saboda
a duk abba muka debo,ya abdullahi kawai ya
debo mama
ana sauran kwana 7 bknsu na lura da ramar da
yayi.duk ya kade baida wata walwala nida ya
abdullahi muke ta gulmarsa muna cewa Allah ya
qara.
Kamar zaiyi kuka lokcn da abba nayi masa fada,
mu kuwa mun labe muna jin abinda abba ke
cewa....Allah yasa abba ya dakai inji ya abdullahi
nayi saurin cewa amin..muna ji abba na cewa
aure ba abun wasa bane sannan ba'a yiwa mace
tsanani sai ta rainaka haka kuma dole ka kare
haqqinta ta kowane bangare...ya dan tsartar da
yawu mama ta daka mashi tsawa wai ba na
hanaka wannan dabiar banzar ba?ina amfanin
zubda yawu kai baka da aiki kullum sai dai tsit-
tsit da ka zauna wuri?toh kasan Allah babu
macen da zata iya zama da kai idan har mai
kyamar yawun ce kana wannan qzantar mts.taja
tsaki
abba yace wannan fa halinsa tun yana yaro bani
tunanin...
Dama ya za'ayi ya daina kana daure masa
gindi.ta mike tayi waje abinta abba ya kalleshi.ka
lallabata ku rabu lafia sannan ka rage tsintar da
yawu a gabanta tunda bata so.yace toh abba.na
kalli yaya abdullahi na tabe baki yace kazami ko
nace e mana
Flat house 2 ne a compound sin gidanmu da ke
nan area 8,abba ya ba ya faruk daya inda zasu
zauna shida anty jamila gobe idan an kawota.
gidanmu ya cika maqil da jama'a da dangi duk an
hallara,,,mu kuwa murna 2 muke yi na farko ana
biki a gidanmu na 2 kuma zamuyi nisa da masifar
ya faruk
an kawo amarya yau washe gari kuma kowa ya
koma muhallinsa
rayuwa ta koma mana sabuwa kamar a lokcn
yana london skul.idan ka ganni a gidnshi toh
mama ta aikeni ko na kaiwa anty wani abu ko
kuma na amso
sati 2 da auren su mama da abba suka shirya
tafia garhi sbda skul abba yace na zauna gdn
yaya kafin su dawo 3days kawai zasu yi
nasan idan nayi kuka ko na nuna rashin yarda
zan kade wurin ya faruk don haka na hkura har
da yaqen dariya wurin daga masu hannu
suna tafia shima ya wuce office ni kuma muka
wuce ciki nida anty jamila hankalina kwance.
Karfe 6 kamar kullum ya dawo daga offc ina
zaune palour..na miqe da sauri nace sannu da
zuwa yaya yace yauwa jeki wurin mota ki dauko
leda na...bai qarasa ba nayi waje da sauri.yana
zaune bisa kujera na kawota na ajiye gabansa
kuyi hakuri zan raka mama mrkt....so
leta..danbatta salon kiyi gulmata a ranki
Ya daka mani tsawa,baki ga miye ciki ba zaki
kawo mani,nayi saurin figarta na wuce
fridge..anty jamila ta fito kitchn tana fadin yawan
tsanani yana kawo raini faruk ka rage ma
yara...dan ban karairayasu ba?
Tana shirin qara magana wayar shi ta fara qara
daga aljihunsa,don haka sai tayi shiru
nidai ina rakube Hello naji ya fada bayan ya
kanga wayar a kunnensa..Abba faruk ne fa....sai
naga yayi zumbur ya mike tsaye yana fain waye
kai?me ya hada ka da wayar abbana?what ya
fada cikin qara,sai kawai muka ga ya fadi ba rai
ihun da jamila keyi ita ta kara razana ni,da gudu
ta fita ni kuma nabi yaya da kallo duk ya wani
sandare baya motsi nace Allah yasa ya mutu mu
huta.
A guje suka shigo ita da emmanual maigadi ya
kalleni a rude yace mek u bring water na juya a
hankali ina tafia anty na gani ta wuce ni a guje ta
debo ruwa a kitchn. A qalla sai da aka watsa
mashi ruwan sai 7 ina qilgawa sannan ya fara
ajiyar zucia
a hankali ya bude ido kamar wanda aka tsira ma
allura,sai dai muka ganshi yayi saurin dafe kansa
tare da sakin wani rikitaccen kuka.
Wai menene faruk,anty jamila ta bukata cikin
rudewa..cikn gunjin kuka yace jamila mun rasa
mama da abba,mun shiga 3 sai qara fashe wa da
kuka,haushi ya kamani,wato shi yanzu yake nashi
kukan da nice ko ya abdullah babu abun da zai
hana ya dokemu..wayarsa ta qara kuka yayi
saurin dauka zuwa can naji yace kawai ku iso
baba,bari naje na fadawa.....sai ya qara faduwa
kasa.
Kuka wiwi anty jamila da emanual keyi ni kuwa
ina tsaye addua kawai nake yi..Allah yasa
wannan faduwar bazai qara dawowa ba ya mutu
kenan
amma abin haushi ana qara watsa masa ruwa
yana farfadowa,kamar na kama su anty jamila da
duka
ko miqe wa tsaye baiyi ba muka ji shigowar
motoci da gudu ya fita yana fadin na shiga 3 ga
su abba nan
koda naji haka sai na ruga ina tsalle ga mama ga
mama..wannan ne ya qara firgita kowa wurin
da gani aika masu akayi,ko kuma waya saboda
duk dangi kowa ya hallara ana ta koke koke,shi
kuwa yaya faruk babu abinda yake yi sai suma
da ya farfado sai ya qara zube wa,don haka dole
aka rabashi da gidan zuwa asibiti.
Ni kuwa ganin kowa na kuka ya sanya ni zubda
kwalla...amma ba wasu da yawa b,naje kusa da
anty jamila na zauna ina tambayar ta ance gasu
abba suna ina? Sai ta qara fashewa da kuka.......
a Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤2¤¤
A daren aka rufe su.washe gari sai ga ya abdalla
an daukoshi daga skul,shima sumarshi 2 a lokcn
ne hankalina ya tashi saboda bana so shi ya
mutu
da marece yake fahimtar dani cewa su abba ne
suka rasu shi da mama wurin zuwansu garhi ne
hadari ya samesu,duk sun rasu nan fa muka
rungume juna muna kuka
ya faruk kuwa kwanan sa 3 asibiti sannan aka
sallamoshi...ranar da akayi sadakar 7 ne baba na
garhi ya tara kowa a falo yana jawabi kamar
haka.
Allah ya jikan su alhji kowa yace amin.amma ya
faruk sai ya rushe da kuka
addu'a zaka yi masu ba kuka ba inji baba auta
baban kano wanda shi ban san yanda
dangantakar mu take da shi ba yace yaushe
hankalin yanuwanka zai kwanta bayan kai kaqi
kwantar da baka?
Kaine fa babba kaine ya kamata ka lallashe su
ba su ba,sabda haka don Allah kayi hakuri faruk
wannan rashi duka namu ne sai dai kawai mu
bisu da addua
baba na garhi yace ni magana 2 zanyi itace
kannenka da kuma maganar gado..a bisa bincike
mun gano wannan littafi wanda marigayi ke
rubuta duk wani sirri nashi tare da lissafin
kaddarorinsa da ya bari...wani iko daga Allah
shine ya riga ya raba gadonsa da kansa wanda
muka ga hakan a wannan littafi
ya mika ma yaya littafin.dukiya taku ce kai da
kannenka,gidanshi dake garhi wanda auta ke
zaune kadai yace a bar masa sai kuma gona da
ya bani idan ka karanta zaka ga haka
magana ta 2 kuma itace alhajin kano yace zai
tafi da aminatu zai rike..ya fasa wata qara tare
da faduwa qasa somamme.da kyar wannan karon
aka samu kan yaya..yana farkawa ya fara kuka
yana fadin abar mani yanuwana ni zan rike su
gwaggo asmau ta tallabo kansa tana fadin
kwantar da hankalin ka zaka dai iya rike su ko?
Maganar banza inji gwaggo hadiza ina shi ina
tarbiyyar diya mace shida matar tasa nawa suke,
to
dakata hajia inji baba abdukadir yanzu kai faruka
zabi ciknsu waza'a baka
nifa wlh babu inda zasu je ni zan dauke su duka
nanfa rigima ta kaure har da koke amman yaya
ya kafe cewar babu inda zamu muna nan tare da
shi da kyar aka shawo kansu gwaggo hadiza aka
bar maganar.satinsu 2 sannan suka koma
gidajensu.mu kuma muka kwashe kayan mu
muka koma gidan yaya.wannan kuma ya sanya
kwado ya kulle
Pherdyler Rafindadi
Shekara kwana inji hausawa yau an wayi gari na
gama prim ina shirin shiga sec,shi kuma ya
abdulla admissn yake jira anan gwagwalada,cewa
rshi yafi son karatu a gida,shi bai son wata
oxford
tun bayan rasuwar su abba,ya faruk bai qara
takura mana ba,sai dai fadan da ba'a rasa ba na
halin zaman takewar yau da kullum
kusan tare admisn dinmu ya fito nida ya
abdullah,shi ya samu course din da yake so wato
law ni kuma na samu mkrntar da nake TURKISH
DA DADDARE YA KIRAMU FALONSA sannan ya
fara magana kamar haka
zan fara dake meena...


Read / Download GIDA BAI QOSHI BA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album