Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

samu guri ya zauna  akan  d'aya daga cikin fararen kujerarun dake gurin  ta waiga bangarenta  na dama tsaye  taga  wasu  matasan   mata  su  biyu    akan  stage  daya  sanye  da kaya  wando da riga yellow dinki gbamu gbamu ka'fafunta sanye da sander  shima baki hannunta rike da speaker  tana rera waka yayinda yaranata ke mata amshi  dayar mata  itama sanye da wando da riga sai dai nata  kalar ja ne gbdy  haraban gurin   shirye  yake  da  fararen kujeru da table a tsakiya ."
tun daga nesa mawakiyar  ta fara bud'e hakoranta dan ganin anas  na shigowa nan take salon wakar ya canza salo  ta soma  masa waka tana sake fad'ada fuskarta da  murmushin  irin nasu na gogaggun  yan  duniya  Shima  murmushi ya sakar mata  sannan  ya soma   qarasowa  Inda take itama ta nufo shi   suka rungume juna har da kiss ta manna  masa a goshi    kana  ya  nufi gurin  empty  chairs   ya samu  guri  ya  zauna zamansa ke da wuya  ma'aikatan gurin suka qaraso garesa  tare da kwalaben giya da soyayyen nama da yaji yaji   domin sun san irin abinda yake bukata kenan  sa'banin  jaguwa da malt  kawai yake sha idan yazo.

"subhanallah  tanweer  ta furta a ranta tana  mamakin  "wai yau itace a irin wannan  gurin wasu hawaye ne masu zafi  sukayi nasarar biyo gefen fuskarta tana k'okarin sharesu jaguwa ya  qaraso gabanta yana girgiza mata  Kai alamar kartayi kuka sannan ya  rungumota  jikinsa ta kwantar da kanta a faffadan qirjinsa dake fitar da sihirtaccen  kamshi , cikin tsananin  tashin hankali yasa hannunsa ya share  mata    hawaye  ya  sake rungumeta  tsam yana zagaye weist dinta da hannunwansa duka wani irin tsalle hade buguwar zuciya tanweer tayi  Wanda har hakan ya  haifar mata da tsayawan numfashi na wasu yan  mintuna haka duk wani tunani dake tafiyar da bugun zuciyarta sai daya motsa ta dinga Jin wani iri a gbdy ilahirin jikinta.
yau ce rana ta farko da jaguwa ya rungume mace acikin mutane batare daya    ji   komai ba ajikinsa  hasalima wani  sanyi  yaji yana bin jijiyon jikinsa ,bakinsa ya Kai cikin kunnenta yana mata rad'a  wanda hkn yasa tsigar jikinta tashi  "kukan ya Isa haka please  kar zazzabi ya kamaki "  cike da muryar kuka tace "me yasa ka kawo ni nan  ? shiru yay mata  tausayinta na kamashi  ya  d'ago  fuskarta  suna kallon kwayar idanun  juna can ya motsa lip's dinsa "baki so mu wuce na mai dake  gida  yanzu  ?shiru  tayi ta  cigaba da kallonsa  yayinda zuwa lokacin  idanun mutane sunyi caa akansu ciki  kuwa  har  da  abokansa  da  alqali daya samu nasarar  shigowa  "kiyi min magana idan baki bukatar kasancewa damu  anan na mayar dake " nan ma shiru tayi hawaye na sake  zubo  mata masu zafi da radadi "wai  kasancewa dasu ko su dawa oho masa ?tafiya ya soma yi daita tana makale ajikinsa har ya Kaita kan table din  daya fara zama ya zaunar daita a hankali .
kuka tayi sosai taki  yin shiru  yayi  mata magana yafi sau goma dan gbdy ya manta Kansa a gabanta  sai wani narke mata  yake zuciyarsa na sanyi akanta  sannan baya son rabuwa daita   shiru  tayi kawai tana makale ajikinsa  tayi  yawo  kasashen duniya sosai  amman bata ta'ba Kai kanta irin wad'an guraren ba sai gashi a kasarta ta tsinci  kanta da kyar ya rarrasheta  tayi  shiru ya bude mata kwalban malt  ya  Kai bakinta idanunshi na kanta  . suna  nan  zaune mawakiyar  ta fara bin Site by site  tana waka yayinda  mazauna  kan table   suka dinga mata liki har ta k'araso table din da jaguwa ke zaune  bai daga idanunshi ya kalleta ba sai anas ne ya taso daga mazauninsa ya shiga lika mata 'yan dubu day day ta dan durkusa tare da furta "thank you sir shiyasa nake son ganinka  sannan ta tsaida wakar tare da cewa ayi mata tafi nan take gurin ya d'auki tafi raf raf  banda jaguwa da tanweer , sautinta ne ya cigaba da karad'e gurin anas  ya tashi yana layi ya shiga rawa bayan ya gama rawa ya nufi gurin zamansa Yana rawa  aikuwa makiyar  ta biyosa nan gurin ya hargitse da dariya har shi   anas  din  dariya yake sakamakon ya fahimci abinda take bukata daga garesa kudi take so ya fito da bandir din  kudi ya shiga lika mata yana rawa irin tasu ta mashaya ."

Yammata  ne  su uku  zaune  acikin  runfa  me  zagaye  da wutar lantarki sai  tsirarun bishiyoyi   kowacce  daga cikinsu hannunta rike  da  karan    sigari da  glass cup dake cike  da  ruwan  giya "Kalli   d'an  iskan mutumin nan , ai na sha fad'awa  sweet  zahra  ta fita  hanyarsa  ta  tsaya taci  lokacinta  taki kamar jijiyarsa ce kadai ke da dadi , "ai  Ina  ganin sai  ta  tsinci  kanta a lahira  zata  gane  matakin  daya dace daita , sam  taki yarda tayi  muamula da masu bukatarta  inji cewar helen  "kyale  banza yanzu  dey  kirata tazo ta ganewa   idanunta  wata Killa  tasan  Inda  ke mata  ciwo  wallahi tunda ta had'u  da mutumin  nan komai nata  yayi  qasa Ina dalili  inji  cewar   hafcy no-no suna cewa mata haka kasancewarsa tana da  dukiyar Fulani over  "haka  za'a yi  hafcy  bari na kira shegiya ta bud'e jakarta ta  ciro wayarta  kira d'aya  zahra ta d'aga wayar   cikin  fara'a"   sweety nah  dake  haka  suke Kiran junansu  dashi "yes sweet  Helen  meye labari ne  ? ta  amsa mata   ciki fara'a.

   "sweety   kina  ina ?" Ina gida  kwance wallahi Ina hutawata  " bazaki  fito bane  ma yau  ? cikin Marairaicewa murya Zahra   tace "da wahala na fito Ina son na  cigaba da kame kaina a gida dan ta haka ne  kawai  burina zai cika akan Adnan idan ya daina ganina a guraren shakawata ko  hotel hotel   may be zai yi kewata  har ya nemini ,ni Kuma ta haka zan bijiro masa da lallai sai dai muyi aure "wani dogon  tsaki helen taja  "Kinga ki raba  mutane da zance wani  Adnan  mutumin nan ba aurenki zai yi ba sau nawa yana fad'a miki bazai aureki ba amman da yake ke karamin brain gareki kin kasa ganewa? "me Kuma ya kawo wannan maganar  sweety ? kin kirani ne  dan ki ta'ba zuciyata  ko me ? Ko d'aya na kiraki ne dan na fahimtar dake wani abu me mahimmam na tura miki Sako ta what's app dinki ki shiga ki duba  idan  km zaki iya zuwa  Rita  Lori  hotel yanzu  kina iya zuwa  ki ganewa  idanunki  komai  tana gama  fad'ar  haka ta katse  Kiran  .
zahra tayi shiru  sororo da waya a hannunta tana tunanin maganar Helen what's app dinta ta shiga nan idanunta suka ci karo da mugun Abu domin kuwa  adana  dinta ne rungume da  wata yarinya  da bata san  kowacece   ba , ta sake bude wani hoto su din ne yarinyar na tsaye a gabansa shi km  yana rike da kugunta wani irin abu taji yayi mata diran makiya a qirjinta nan take ta  fara  jin  zafi   a zuciyarta  tasa hannu ta dafe daidai saitin zuciyarta adalilin bugawar da take .

  take gumi ya shiga  karyo mata ciwon  daya dade yana damun zuciyarta ya sake taso mata ya mamaye kahon zuciyarta , wannan alamarin akwai ciwo, ciwon da mikinsa ke azabtar da zuciya da gangar jikinta ,ciwon da kullum yake qara girma acikin zuciyarta, tunda ta fara son Adnan ta tsani ganinsa da kowace mace sannan   Kuma  zuciyarta ke cikin tashin hankali , ta zabura  ta mike ta sauya kaya  riga fara sol  iya gwiwarta ta sakala jaka fara , haka ma takalimi fari   ta fito cikin sauri tana  Uber  ,cikin kankanin  lokaci mai Uber ya k'araso dan yana kusa  daita, ta shiga gidan baya ta kame zuciyarta na wani irin zafi da ciwon da batasan ranar dainashi ba "why Adnan?  me na
 rasa ? "me kake so ajikin mace da bani dashi ?.me wannan yarinyar ta fini dan Allah karka bari bakincikinka ya kasheni Ina sonka fiyye da komai ta k'arasa maganar tana goge hawayenta  .."

tana gama  karasowa Rita Lori ta sallami  me  Uber sannan ta  kira layin Helen kira daya  ta d'auka tayi mata kwatance gurin da suke  zaune ."ta k'araso ciki  hankalinta a matukar tashe  tana baza idanu taga ta  Inda jaguwa  yake  da yarinyar  dan  idanunta babu abinda suke son da burin  gani    agurin kamar  tagansa   aiko  cikin sa'a idanunta  ya  sauka akansa   makale da tanweer  kamar  zai  mata  numfashi  ita Kuma  ta d'aura  kanta a saman  kafad'arsa  saboda  baccin data soma  ji  ga sanyi gurin dake ratsa  jikinta ta shige masa sosai har suna  iya jiyo numfashin juna  tuni  idanun Zahra suka  kawo  ruwa  wani tunani yazo  mata  ko dai yayi aure  ne ?"  kai impossible ace  Adnan dinta  yayi aure Kuma ko yayi aure  bazai  ta'ba  zuwa da  matarsa gurin nan ba sai  dai  idan  sabuwar karuwa   yayi  wani  naunayen  ajiyar  zuciya ta sauke  ,hankalin   zahra yayi kololuwar tashi gadan  gadan  ta nufi Inda  suke  zaune  tana gama  Isa  gurin tasa kafarta  d'aya  ta  take kafar  tanweer  qara ta saki mara sauti tana furta " subhanallah   tare da  runtse  tsamammun idanunta  dake  cike da mayen  bacci  ,a hankali jaguwa yabi  inuwar da ya gani tsaye  akansu  itama tanweer  ta d'ago  domin taga  abinda ya take mata  kafa  kafin tanweer ta gama kare mata kallo har zahra ta cakumi wuyan rigarta da iyakacin karfinta  "dan  ubanki me kike  yi tare da mijin da zan  aura ? nan da nan jikin tanweer ya d'auki rawa  wata razananniyar tsawa zahra ta buga mata wanda yasa jikin tanweer ya sake d'aukar qyarma  zuciyarta ta karye hawaye ya soma sintiri bisa  kuncinta muryarta na rawa tace "ki...kiyi hakuri wallahi  babu komai a tsakaninmu kawai  tai ..."
"Shut up useless kawai  hakurin uwarki zanyi  ko da yake da ganin  nasan kema  sabuwar  shigowa  karuwanci  ce  bancin haka da  Koda  millioyoyin   kudi  ba zaki Kalli  Inda Adnan yake ba bare har ki yarda ya daukeki "inna lillahi karuwa?  ta furta kalmar a matukar firgice .

cikin tsananin faduwar gaba jaguwa ya lumshe sexy  eye's dinsa na second  biyu sannan  ya bude su fess   yana mai jin  bakinciki mara misaltuwa sam bai ji dadin Kalmar  data fadawa tanweer ba   murya qasa qasa yace " ke  wacce  irin mahaukaciya  ce  daga zuwanki kin  fara wa mutane  hauka saboda ke din mara mutunci ce ki saketa  kafin na tashi na  targadaki  yanzu  yayi maganar  yana  janye idanunshi  akanta tsayuwa zahra ta gyara sannan ta maida dubanta ga jaguwa tana  kira sunansa kusan minti biyar tana Kiran sunansa batare da ta saki wuyan tanweer ba  ranta ya Kai koluluwar baci wato cin mutuncinsa gareta yayi yawan  da  zai  mata a gaban  sabuwar karuwarsa yana jinta yaki amsa mata  yayi  kamar bai san da tsayuwarta ba "Adana !!!! ta qara Kiran sunansa a fusace wannan karon  idanuwansa  a  lumshe ya  mike ya ɗauketa da wasu maruka har biyu ajire   da sauri  ta saki  wuyan  tanweer  zuciyarta na bugu  da  karfi "ka mareni adnan ?na mareki idan kika sake wata magana ko kiran yarinyar nan  da karuwa sai na  ballaki  sannan   minti biyu  kawai  na  baki ki 'bacewa  idanuna banason ganinki .

tai shiru ta  kasa aiwatar da hakan  "haba wannan naci na menene haka ki bar rayuwata ko dole sai munyi  rayuwa tare ? ya fad'a yana kafe tanweer  da sexy  eye's dinsa wayanda kallonsu  kadai ke haddasa mata shiga wani hali  zahra ta girgiza masa Kai alamun bazata iya rabuwa dashi  ba "bazan iya ba Adnan  ta furta qirjinta na dokawa da matsanacin karfi" kiyi  kokarin ki iya dan nafi bukatar haka Ina son ki bar rayuwata ki manta kin taba haduwa da Adnan arayuwarki yana gama fad'ar haka ya riko hannun tanweer ya soma tafiya daita a hankali ."

halin data shiga kafin ta dawo haiyacinta ta bud'e idanunta sai wayam ta gani bashi ba tanweer agurin  wani bakinciki ne ya tokare mata kahon zuciya Wanda yasa hawaye sake zubowa daga idanunta ,
tunda take a rayuwa ba'a taba  tozartata irin na yau ba ranta yayi matukar baci da kyar ta soma d'aga ka'fafunta  tamkar kazar  da kwai ya fashewa aciki    da baya da baya ta soma tafiya duk Kiran da anas yake  mata  bata sauraresa  ba ta  Isa Inda su helen suke  zaune tana gama qarasowa suka kwashe mata  da dariya  "daidai kenan wallahi  yayi min daidai wallahi naji   dadin   mari biyu  din daya waska miki inji cewar Saira    Helen tai  tsigil  tace "maganinki kenan  ba yadda banyi dake ba akan ki rabu dashi  ke da  kina zaune cikin AC babu wahalar komai  manya mutane  ke  zuwa ana binki  ana lallabaki ana  kashe miki kudi  gashi   duk wata da albashi mai tsoka kinki kin nacewa wannan banza ko kyansa ke rud 'arki oho  yanzu ai ga irinta nan ya wulakantaki sbd  yayi sabuwar  karuwa ". Saira  ta sake  dariyar mugunta  tana  jujjuyawa a saman kujera dan dadi abun yayi mata  daman ita  tana bakincikin tarayyar zahra da jaguwa  .

Cikin muryar kuka Zahra tace "Yanzu abinda zaku taru  ku  dinga fada min kenan ?" Ta tambayesu cikin tsananin fushi Saira tace  trying to switch the topic zahra  ki san abunyi rabuwa dashi ko cigaba da wahalar da ranki akan mutumin da bai damu dake ba "Wlh ba  kawai ta rabu dashi ta zauna mu cigaba da hutawarmu  har sanda ya'yan manya zasu  qaraso ki cika jakarki da shegun dan sune  labarin da mutanen duniya suka fi ganewa wato kudi mahad'in jinin jikin  dan Adam  ta fada tana yar dariya.
helen ta janyo zahra ta zaunar daita akan kujera ta mika mata  kwalin sigari "ki sha  ki manta da wannan gayen  idan ma jijiyarsa ke rud'arki zaki samu wacce tafi nashi, Kinga  wannan soyayyar da kike masa tsakani da Allah da kyautata masa da kikeyi  Zahra kowa yasan kinyiwa soyayya biyayya wallahi Allah bazai ta'ba barinki haka ,na dai san jijiyarsa ke makale a ranki to   bari in sheida miki wani abu sai kiga Allah ya had'aki da wanda yafi Adananki komai sai Allah ya had'aki da me yi sau  goma  ba takwas ba idan ya saka miki bazai cire ba sai yayi kyakkyawan biyar sannan idan ya Maida sai yayi biyar ko ba haka ba kawayena gbdy suka kwashe da dariya saira ta daki kafadar Helen "wannan ai sai ya kasheta goma fa kawata Kai yayi mata yawa  ?"eh mana tunda ita mayar joystick ce  baya isarta Helen ta cigaba magana "sai kinci  kinyi hanian ba dai shi Adnan idan yana having sex dake ba kina jin numfashinki na daukewa ba akwai Wanda zaki samu sai numfashin ya d'auke ya dawo da kanshi  Wanda dadi ne zai dawo dashi Kuma kiji yafi Adnan dadi da gardi hajiya nah kiji shi yafi shi iya sarrafa mace "enough ..."Helen  ki daina fada min haka Ina mazan suke ?"mazan da duk basir ya cinyesu  maza fa irinsu Adnan basu dayawa yanzu ke akwai nmj da zai iya yin  sau  goma ?"tunda aka samu takwas ai za'a samu goma ko ba haka ba hafcy no-no ta k'arasa maganar tana kallon kawayenta daya bayan daya "ku  natsu  kuji wani abu gbdy suka   fuskanceta "irin su Adnan basu dayawa ke common kiss ma ba kowani nmj ya iyaba, kinsan shi kiss ma kadai sai wanda ya iya, a rike miki baki kiji ajikinki sai cikakken nmj irin Adnan  ,Kinga adnan idan ya rike miki ba sai kinji kmr ki mutu Ina ga Azo ga brest da me gbdy lahaula walakuwata most especially  kiyi dog stly cin da bakya so    ke gayen nan ya iya juya mace fiyye da tunaniku wallahi tallahi bazan iya barin Adnan ba  ina matukar qaunar Adnan a zuciyarta  bazan iya hakura ba, bazan iya rabuwa dashi  na barwa wata banza  ba dan dole nasan abun yi hakika wannan yarinyar tayiwa rayuwarta shishigi amman ta jira mai zaije ya dawo tana gama fad'ar haka ta mike ta   juya a matukar fusace ta bar gurin adaidai lokacin da tanweer ta soma tafiya tana d'aga ka'fafunta da kyar  "ke ...."ta tsaya cak batare data juyo ba ya mike tsam ya fuskanceta taki dagowa ta kallesa  sai dai taji wani yanayi me wuyar misaltuwa a zuciyarta dama gangar jikinta .
shi kuwa a bangaren jaguwa ya rasa meke dawainiyya dashi akan yarinyar sai dai yana jin abun ya zarta komai dake da mahimmanci a rayuwarsa "Ina zaki wannan karon a tsawace yayi maganar Idanunsa na kanta girgiza masa Kai tayi alamar babu Inda zata wuce ki koma ki zauna Inda na  zaunar dake har sanda zamu bar nan  ,tayi shiru taki motsa jikinta sai ma dagowa da tayi ta tsura masa Ido qirjinta na bada wani sauti na tashin hankali Shima ita yake kallo "tanweer!  ya  kirata  in a serious thought wanda yasa qirjinta bugawa batare data amsa ba sai ma kallon kwayar idanunshi datayi  "kema karki dauka Ina sonki ne yasa nayiwa Zahra abinda nayi kema bana sonki kuma ba kya cikin zuciyata da rayuwata lokaci kawai nake jira na Kai ki ga iyayenki muyi rabuwa ta har abada dan bazaki sake ganin Koda me kama dani ba ya fad'a da wata irin murya da bata ta'ba jin yayi magana daita ba nan da nan zuciyar tanweer ya qara bugawa kasa magana tayi illa binsa da idanunta ganin bata da niyyar bin umarninsa ya juya ya nufi wani lungu Inda su jubi ke zaune dan duk sanda zasu fito shakatawa basa shiga mota daya haka basa zama aguri d'aya sai dai  idanun kowannensu na kan dan'uwansa.

Kwalin sigari ya d'auka tun kafin ya zauna jubi ya kur'bi giya sannan ya dubesa " kana ganin bai kamata ka rike zahra ba koda bazaka aureta ba ka bar soyayyar  diyar minister  ?" babu wacce nake jinta a raina   bare akai ga batu na aure dan irinsu ko ka auresu zargi ne zai shiga ciki  "idan Bata sonka ba muddin akwai soyayya Komai me sauki"  ni anawa ya auri zahra dan har taimaka mana zatayi a hallaqallarmu ko  me kuka ce ?inji cewar Kamil "wannan Kuma haka ne "ni tsarina ba haka bane bazan taba auren matar da zan dinga zarginta itama idan na fita ta dinga zargina ba ko tuhunmata akan Inda naje kunga mu ajiye wannan maganar dan bashi ne agabana  ba na rigada na faiyacewa kowacce  matsayinta ya karasa maganar Idanunsa ya sauka akan alqali dake tsaye gaban tanweer mikewa yayi tsaye Idanunsa akansu yayinda ita Kuma ke faman waige waigen Inda ya shiga a natse ya janye kujerar da yake zaune ya  fara tafiya  ya biyo ta bayan alqali ya tsaya can nesa kadan dasu   Inda ya soma jiyo sautin muryarsa qasa qasa "wannan fuskar kamar nasanta ? tayi shiru tana waigen bayanta a matukar tsorace ta juya ta fara tafiya cikin sauri ya biyota   yana  cigaba da magana Shima jaguwa ya qara matsowa ya tsaya daga cikin lungu   "ki tsaya mana  dan Allah"bazan tsaya saboda  ban sanka ba kaima Kuma bana tunanin kasanni yayi saurin shan gabanta dan dole  ta tsaya gabanta na faduwa "ke ba diyar minster of health bace  ?tayi shiru tana kallonsa cike da mamaki" Kinga karkiji tsoro  Komai nasan kece kenan kice kika turo yan fashi suka  saceki dan ki samu damar cin duniya ko ba haka ba ?nan ma shiru tayi tana girgiza masa Kai   shi kuwa jaguwa zuciyarsa ke rawa sannan cike da mamaki daman tun dazu jikinsa ke bashi ana binsa ."idan ba haka bane ki bini muje yanzu zan maidake ga iyayenki da masoyinki Ib  wanda ya kasance abokin aikina duk maganar da yake yana shiga kunnen jaguwa "na gode na gode tabbas nice ka taimakeni ka fitar  dani daga gurin  nan wallahi babu had'in bakina ciki nima gida nake son zuwa ta k'arasa maganar hawaye na zubo mata . "alqali ya dan juya bayansa bai ga kowa ba ya sake juyowa ya fuskanceta "yanzu abinda za'a yi zan yi gaba sai  ki biyoni abaya  tayi saurin lumshe masa Ido, alqali yayi gaba har tayi taku biyu taji an fixgota zuwa wani lungu ta bud'e baki zata kurma ihu taji an rufe mata baki idanunta  a runtse  amman ta fahimci waye rungume daita     hancinsu na gugan juna  duk da yadda take Jin numfashinsa na saukar mata bai sa ta bud'e idanunta ba tautausan tafin hannunsa yasa ya Kai saitin wuyanta zuwa cikin kunnenta  wanda yasa  taji wani abu ya tsalga mata tun daga tsakiyar kanta ."

da sauri ta bud'e idanunta tsareta yayi da sexy eye's dinsa masu firgitarwa Hakan yasa ta kawar da idanunta gefe hawaye na tsiyayowa dan ita gsky gida take son zuwa hawaye na zubo mata tace "ka barni na samu Wanda zai Kai ni gida ta fad'a tana shesheka "zaki tafi ki barni tan ?ta gyada masa alamun "eh " bakya son ki cigaba da zama dani ?ya fad'a yana matseta gam  ajikinsa fuskarsa a tsakankanin qirjinta "eh ta bashi amsa atakaice dan bata ga amfanin zama dashi ba batasan kowaye shi ba batasan a matsayin da zata ajiyesa ba me taimakonta ko dan fashin daya d'aukota  dan zuwa yanzu zuciyarta ta fara wasiwasi  akanshi ,ya Kai bakinsa cikin kunnenta Inda taji wani zirrrrrrrrr a gbdy ilahirin jikinta "Kinga ni Kuma Ina son mu kasance tare duk da bana sonki yayi maganar a lokacin daya d'auke bakinsa  a cikin kunnenta  ya cusa a tsakiyar kirijinta "Nima yanzu  bana sonka  shiyasa ma zanbi wacan mutumin, Dan Allah ka sakar min jiki na bisa ya maidani ga iyayena da maso....."
Tun kafin ta k'arasa ya hade bakinsu guri d'aya ya fara mata wani irin tsotsa  sai daya tsotsa bakinta sosai sannan ya cire bakinsa ya riko hannunta bai tsaya a koina ba sai a reception  ma'aikatan gurin na ganinsa suka hau rawar jikin ya tambayesu dakin dake available  suka masa bayani keyn  vip  ya amsa   "ka sakeni bazan zauna ba ta fada tana fashewa da kuka Bai tsaya koina ba sai d'akin daya kama.
ya Bude d'akin ya shigar daita sannan ya kulle kofar ya tsura mata Ido  yana mamaki maganarta  " tanweer baby ya fad'a yana kafeta da Idanunsa "bana son   kukan mace  a rayuwata  yana touching dina  sosai  bare naki "ina ruwanka da kukana  ka barni nayi kukana tunda bazaka maidani ba ? "ni gara ma ka maidani gurin yan fashin Nan idan kasheni zasuyi su kasheni Amman na gaji na gaji Ina son ganin iyayena  idanunta ya rufe sai fad'ar  maganganu take bata San sanda ya k'araso ya tsugunna gabanta ya Kai hannunsa kan lips dinta ya buge  da sauri ta Kai hannunta duka  ta rike bakinta hawaye na zubo mata " Ashe dai da gaske baki mutunci ai kuwa zanyi maganinki ya fad'a yana mikewa tsaye ya soma tafiya Yana "cewa daman sanadin rashin kunya kika fada hannun yan fashi idan kika cigaba bazan maidake gidanku ba sai dai na Mikaki garesu  suyi yadda zasuyi dake tunda daman kinfi bukatar haka  Kinga kema sai kiyi join dinsu  ya   fita ya kulle kofar wani irin ihu tasa ta taso da gudu  ta shiga buga  kofar da karfi "dan Allah karka maidani gurinsu wallahi wasa nake yi bazan sake rashin kunyar ba ka taimakeni ka  budeni "sautin muryarsa taji  a sikwane "dama kin shiga hankalinki dan ko kwana zakiyi kina ihu anan babu Wanda zai taimaka miki dauka ma za'a yi ko  tayi miki karo  ne  giya ko wancan abun tsit tayi tare hadeye kukanta ta zauna agurin tana nazarin maganarsa shi kuwa ya kama gabansa yana huci ."

Cike da tashin hankali jaguwa yake daga kafafunsa kacibis da anas   sukayi wanda yaga lokacin da suka shiga cikin riception da tanweer ya lura kamar ba Lafiya ba Hakan ma yasa ya biyo sahunsu cikin rudewa ya shiga tambayarsa domin yana son sani abinda ke faruwa jaguwa bai wani tsaya yi masa bayani ba ya cigaba da tafiya cikin izza Shima binsa yayi da gaggawa har suka fito a wani bangare dabam Shiru yayi na wani lokaci hannunwansa duka rungume a qirjinsa kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin damuwa mai tsanani tsaki yaja a karo na sau babu adadi shu kuwa alqali sai safa da marwa yake a bayan shuke shuken dake zagaye da  haraban gurin na rashin ganin tanweer  a tunaninsa babu me ganinsa  yayinda hankalinsa ke matukar tashe  hannunwansa goye a bayansa yana

Please Login or Register in order to submit comment