Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

salama ? yana jin kamar yace   babu abinda zai yi acikin umarnin baba wanda wannan shine  Karo na farko da zai sabawa umarninsa a tun tsawon lokacin  da suka dauka tare  dan bai taba cewa ga abinda zaiyi ya mutsanta  masa ba sai dai ya aiwatar . "
"tun  yanzu ka fara tunanin  shiga  gari  domin  nemo me irin taurarin  yarinyar nan ka ajiyeyata  a matsayin karuwarka  dan nasan bazaka taba aurenta ba tunda baka amince da auren  yarinyar nan ba  ."
Juya  maganar  baba yaketa faman yi acikin kwa kwaluwarsa , zuciyarsa ta dunkule guri daya  yana jin Kamar ya daura hannu akanshi ya saka ihu ko yaji saukin zafin da zuciyarsa ke masa sai daya sanyawa jikinsa jarumta sannan yace "wacce irin alama ce  zatasa na gane me irin taurarin tanwer ?
"Kenan kafin bukatar wata akan wannan yarinyar ?
"bazan iya cutar daita bane " ya fada yana furzar da iska mai zafi daga  bakinsa,  shiru baba yayi kafin daga bisani ya numfasa sannan  ya   cigaba da mgn "alamar da zaka gane me irin taurarinta , kana ganinta duk wata kafa ta gashi  dake kwance ajikinka zata mike, take wannan zoben dake hannunka zai yi baki, abu na gaba tsuntsun dake ajiye a gidanka zai bayyana akanta wannan shine alamar me irin taurarinta amman fa bai zama lallai ka samu ba."
"zan samu ....."  ina samun nasara akan komai dana saka gaba wannan Karon  ma  nasan zanyi nasara  da yarda Allah   "Ina  maka   fatan  alkhairi da fatan samun nasara  yana  gama fadar haka  yayi  disconnecting din Kiran , jaguwa ya cigaba da tsayuwa  agurun tare da lulu duniyar tunanin ."

bai dawo d'aki inda tanwer take  ba sai  wajen karfe d'aya da rabi na  dare lokacin tuni tanweer tayi bacci a kasa tare da kankame jikinta guri d'aya saboda karfin ac d'akin yayi mata yawa ,  ya   karasa ya tsugunna gabanta yana karewa jikinta kallo  yana   tunanin maganganun  baba , ganinta   yanzu kwance a gabansa  yaji kamar ya amince da maganarsa  sai dai take zuciyarsa ta dakatar da wannan tunanin  dan haka yayi  saurin kawar da  maganar ya tsaida kwayar  idanunshi akan  fuskarta da  tayi jawur alamun taci  kuka .
a hankali ya Kai hannunsa yana shafa  gefen  fuskarta cike da tausayawa  zafi yaji ya ratsa tafin hannunsa amman hakan bai hanashi Jin sanyi dadi a sansar jikinsa ba ,duk sanda zai kasance daita ya dinga jin irin  wannan  yanayin kenan   ,ba ko wani  irin yanayi bane illa kasala da tsananin sha'awarta  haka zai  dinga jin Kamar ana masa wanka da ruwan sanyi ."
Kallon fuskata ya cigaba dayi yana  shafawa  har zuwa kan tudun dukiyar fulaninta da suka dan bulluko  ta saman rigarta   wani irin  zirrrrr  yaji  a gbdy ilahirin jikinsa kafin kace me jijiyarsa ta shiga  harbawa da sauri sauri.

numfashi ya fesar yana jin kamar ya cire mata kayan jikinta  ya soma sarrafasu "a hankali ya Kai hannunwansa zai ɗauketa firgigib ta bud'e idanunta ta watsa masa runannun idanunta tana sake kamkame jikinta waje d'aya ya matso sosai kmr zai shige jikinta tare da Kai bakinsa daidai saitin kunnenta ya kira sunanta  cikin sanyayyiyar  muryarshi mai tsananin kashe jiki da tsuma zuciya "tanweer ! 
Shiru  tayi taki amsawa "idan bazaki bari na d'aukeki  na kwantar  dake ba ki tashi kije ki kwanta  kar sanyi yayi miki illa " bata ce masa komai ba har sanda ta  mike ta  zauna shima ya matso kusa daita ya zauna yana shafa  wuyanta  zafi  ne  har lokacin  ya sake ratsa tafin hannunsa   yace " baki da lafiya ne  ? sai da ta d'auki second biyar sannan tace " eh !  Ina dan jin zazzabi ne ,"sannu ya fad'a yana sake  shafa gefen fuskarta "yauwa  ta fad'a a sanyaye tana mai tsura masa Ido  sai taga gbdy yanayinsa ya canza ba kamar da  da yake mata Komai da gadara ba  tausayinta ko tausayin Kansa ne ya maidashi haka bata sani ba ."

hakan ta dinga ji tausayinsa a ranta ya d'aukarwa Kansa muguwar rayuwa ,Allah ka shiryesa idan yana da rabon shiriya ta fad'a acikin ranta har karfe biyu ta buga jikinta da zuciyarta sunki saurara mata akanshi , tana son barin gidan tana tunanin matsayar soyayyarta agurinsa " Ina ma bashi da ta'bo komai da tabbas kowa zai tayata murna samun nagartaccen miji irinsa ya matso kusa daita sosai yana sake furta mata Sannu "nayi magana da mahaifinki  zamu  had'u dashi a gidan man royal stream gobe "  tana jinsa amman taki cewa uffan ,ya kamo yatsun hannunta cikin nasa  yana kallo farcenta masu kyau sai sheki suke  a natse  ya ɗauketa cak ya rungumeta tsam  ajikinsa yana cigaba da kallon kyakkyawar fuskarta "zaki tafi gobe ki barni ?
ta lumshe masa idanunta alamun "eh! bai sake cewa komai ba haka bai  sauketa akoina ba sai a tsakiyar  gadonsa  ya kwantar daita  ya mata runfa da faffadan qirjinsa  ya canza wutar d'akin zuwa mara haske yana mai  lumshe  idanunshi."

numfashi me zafi ta fesar qirjinta na sama da kasa a hankali ta Kai hannunta tana shafa sajen dake kwance a  fuskarsa zuwa dogon  hancinsa "zan tafi na barka me zaka  bani wanda zan dinga tunawa da Kai ? ya bud'e idanunshi daya lumshe ya watsa cikin nata batare da yace mata Komai ba ,ya matso kusa daita sosai har tana Jin yadda qirjinsa ke bugawa fat fat kmr zai fasa qirjinsa ya fito, ya  kwanta gefenta yana kallonta  itama ta juyo  suna fuskantar juna.
ya kamo yatsun hannunta ya jefa cikin bakinsa yana tsotsa a hankali  yana cigaba da  kallon kyakkyawar fuskarta acikin haske da bai gama haskake d'akin ba.
kallon juna suke cikin yanayi na tsananin soyayyar juna  da buqatuwa da juna, sosai zuciyoyinsu  ke bugawa da sauri sauri  saboda yanayin da suke ji a sansar jikinsu "na tambayeka kayi shiru , shirunka na nufin baka bukatar na samu komai daga gareka ? ta fad'a tana shigewa  jikinsa still bai ce mata komai ba ya janyo bargo mai taushi ya lullubesu acikin bargon ma suna manne da juna Kamar zasuyiwa juna numfashi .
sosai ta shige  jikinsa "Adnan ......!
ta kira sunansa cikin kasalalliyar muryarta wani iri yaji a dalilin yadda ta Kira sunansa gbdy ta kashe masa jiki wani Abu yaji suna yawo a sansar jikinsa tun daga tsakiyar kansa har zuwa yatsun ka'fafunsa da kan jijiyarsa wanda bai taba ji akan kowacce mace ba sai akanta .
"Adnan kace min wani abu mana ka fada min abinda zaka bani  wanda zai dinga debe min kewarka  idan na tafi " still dai shirunsa ne ya biyo baya ta numfasa ", ni idan bazaka bani ba ka fad'a min abinda zan baka Wanda zaka dinga tunawa dani ,nayi alkwarin komai kace zanyi maka shi acikin a daren nan  ."

Lumshe idanunshi yayi  yana me sake  shigewa jikinta yayinda jijiyarsa Ke sake shiga cikin garari da kaiwa kololuwar bukata  da kyar ya fixgo magana  " bana  bukatar komai iya soyayyar da kika nuna min ma ta  Isa "To ni me yasa baka sona alhalin kasan Ina sonka ? dan Allah  Adnan ka soni  kuma  kar ka manta dani, dan ni Ina sonka da gaskiya ,ka rikeni aranka.
" ka rabani da abu me mahimmancin amman still zuciyata na sonka ban san wani irin so nake maka ba wallahi idan ka manta dani zan iya mutuwa  dan bazan juri zama a duniyar nan  babu Kai ba .
"wallahi Adnan tunda nake ban taba  gani  mutumin  da ya shiga zuciyata  farar daya   kamarka ba, Adnan  ka sace zuciyata da komai nawa  dan Allah Adnan  ka bani dama na shigo rayuwarka  domin na canzaka sannan na zama abokin  rayuwarka ."
Shi dai jaguwa  jinta  kawai yake yi har ta gama zubanta  shi bai ce kala ba "adnan  nasan kana jina ka shareni  "Dan Allah ka min  magana ko naji sanyi azuciyata  I love  you more than anything in this world  ba karamin dadin kalamanta  yaji ba sai dai yaki furta komai .
"don girman Allah  ad ....." a sukwane ya  toshe mata baki da bakinsa hannunsa Kuma ya hau shafa mata sansar jiki dashi  sai daya tsotse mata  baki tass sannan ya zare bakinsa yana cewa "bazan manta dake ba  arayuwata , zanyi k'okari na dinga tunaninki sau biyu a rana ya fad'a cike da zolaya yana jan karan hancinta  ".

"sau biyu kawai ?tayi mgnr a shagwa'be tana dukan qirjinsa ya kamkameta  tsam ajikinsa yana busa mata numfashinsa "shikenan  zan dinga tunaki akai akai , zanyi kewarki sosai .
dadin  maganarsa ta sake narkar mata  da zuciya , ta kai yatsun  hannunnta tana yawo dasu akan fuskarsa tana jin tmkr su hade su zama abu guda .
Yayinda shi kuma ya kai hannunsa qirjinta yana mata tafiyar  tsutsa yana ciza lips dinsa na kasa  "taya ma zan iya mantaki a rayuwata ?yayi maganar a kasan ransa" kin jiyar Dani dadin da ban ta'ba ji  ajikin kowacce mace ba ,Kuma nayi Imani  bazan sake ji ba in ba Ina tare dake ba"  ya kamkameta sosai ajikinsa kmr zai rabata gida biyu  yana shafa ta yana Jin wani maganadisu sonta na shigarsa, yaji sha'awarsa data tafi tana Shirin dawowa gashi bazai iya aikata komai daita ba .
ya birkitota saman qirjinsa ta kwanta a saman lafiyayyen qirjinsa tana sakin  numfashi "washhhh.. ! cike da  shagwa'ba tace  "ka  Aure ni please" shiru yayi yana faman shafa bayanta "please Adnan ka daina wannan sa'anar ka aureni sam sana'ar nan bata dace da Kai ba "naji zanyi tunani akansa" "batun auren fa ka fad'a min zaka aureni ko bazakayi ba ? "surayya !
ya kira sunanta muryarsa a kasalance  ta shige masa sosai batare data amsa ba, bata ta'ba jin wanda ya iya Kiran ainihin sunanta ba kamarsa "bazan iya abinda kike bukata ba a halin yanzu da zuciyata  take cikin garari da tashin hankali Kiran da kikaga na fita na amsa Kiran ammina ne wai ta samar min matar da zan aura Kuma yarinyar ta kasance diyya ce ga kanin mahaifina uwa d'aya Uba daya wani sati zatazo daga Maiduguri  a cewar ammina mu fahimci juna babu karya a tsakanina dake idan akwai macen data Fi dace wa na aura kece tunda ni ne silar rabaki da budurcinki .
" tun daya soma mgn qirjinta ke bugawa har yana ji anashi qirjin wani kishinsa ne taji ya caki kahon zuciyarta zuciyarta na matukar zafi ta zabura zata mike daga jikinsa ya rike kugunta gam yana cewa  "Ina zuwa ?
"zanje na kwanta bacci nake ji "ai babu bacci da zakiyi yau kwana zamuyi a haka ya maidaita yadda take yana cewa "wai tanweer me zakiyi dani da kike sona haka sam diyar minister kmrki bata dace da mutun Irina ba ? "Kaine kake ganin rashin dacewar amman duk wani dacewar aure yana bayan namu".
"to shikenan zanyi confused din ammina ta amince na aureki amman fa ba dan Ina sonki ba zan aureki ne saboda na amshi budurcinki sannan bazan iya barin sana'ata ba idan ki shirya rayuwa da danfashin fine idan baki shirya ba kiyi kokarin ki cire soyayyarsa ki huta ".

Shiru tayi tana sauraronsa  har ya dasa Aya sannan tace " ni Kuma kaga duk son da nake maka bazan iya rayuwar aure da Kai da wannan sana'ar taka ba "
ya Kai bakinsa cikin kunnenta ya kafa yana mata wani irin sucking me fidda mutun haiyacinsa , gbdy tsigar jikinta suka shiga mikewa ,byn ya sha ya zarce da busa mata iskar bakinsa "kenan baki Sona? soyayyar iya baki ce kawai , soyayyar karya kike min domin kuwa idan soyayyar gaskiya ce zaki soni da kowani  irin sana'a nake yi ".
ta girgiza masa Kai "wannan ba itace  soyayya ba muddin son gaskiya ne to ya zama dole naki wannan sana'ar  , kana son ka ciyar dani da  haram ni da yaranmu ?yana Jinta yayi shiru "ya kamata ka natsu kayi tunani sosai wallahi qauna ce tasa nake kin  wannan sana'ar taka  ta k'arasa maganar tana secuzing din jikinsa ta hanyar mutsu mutsu, kasa rike Kansa yayi ya zare rigarta ya damki dukiyar fulaninta ya fara tsotsar Kan nipples dinta  kmr wani mayunwanci zaki ,duk da ta tafi duniyar sama amman sai ta saka masa kuka tana fad'in "adnan ka barni bana son wani abu ya sake shiga tsakaninmu Zina haramu ne ka fini sani "tabbas yasan hakan haramu ne Amman ita dince dabam take acikin mata ya dade yana sarrafa albakartun qirjinta tanwer tana  jinshi  tana amsar sakoninsa yayinda  shi km ya cigaba   budurinsa sai daya gaji dan kansa sannan   yayi dif ya kyaleta yana maida ajiyar zuciya sai dai ya janyota  jikinsa sosai   ya  kamkameta ajikinsa kamr za'a kwace masa ita a hankali bacci ya d'aukesu tana jikinsa  ."

***""
Washegari Jaguwa zaune sanye da riga t shirt da bakin wondo trouser a d'akinsa kayan jikinsa sun balain yi masa kyau  sun haska fatar jikinsa yayi shiru yana fuskantar tanweer dake sanye cikin doguwar riga  data Saka  tun jiya dan ko wanka batayi ba shine dai yayi wanka.
kowannensu zuciyarsa cike take da fargaban rabuwa da juna suna kallon juna ko kifta idanu basa yi , farinciki ne fal a zuciyar tanweer zata gida sai dai kuma wani bangaren na zuciyarta na alhinin rabuwa dashi bangarensa Shima haka ne zuciyarsa cike take da jimamin rabuwa daita yana Jin kamar ya fasa maidaita yabi umarnin baba  suna cikin wannan halin anas ya turo kofar d'akin ya shigo bakinsa d'auke da sallama sam Basu ji motsin shigowarsa ba sai tsayuwarsa akansu sukaji a tare suka d'ago suna dubansa tanweer tayi kasa da kanta sosai taji kunyar ganinsa saboda yasan komai daya faru a tsakaninsu .
shi Kuma jaguwa ya tsurawa anas Ido, cike da farinciki anas ya samu guri ya zauna yana cewa "masoya Kun tashi Lafiya ?"amsarka  ya tafi gurin  koyon sallama zaka wani shigowa mutane babu sallama"
anas ya kwashe da dariya "ai baka cikin haiyacinka Taya zaka San nayi sallama ko banyi ba?idan Kai bakaji ba nasan tanweer taji ko ba haka ba ? yayi mgnr yana dubanta bata ce Komai ba ta sukunyar da kanta Kasa .
"tsaki jaguwa yaja "Kai dai kana son damuwa yanzu me ya shigo da Kai ?idan wani Abu kake bukata ka dauka ka kama gabanka "bana bukatar komai Kuma bazan fita ba zan zauna na cigaba da kallon masoya "oh my goodness anas kana da damuwa ya fada acikin ransa tanweer ta bud'e baki da kyar ta gaishesa "Ina kwana ?"Lafiya lau our tanweer ya hakuri da wannan sarkin zuci....."? saurin katse maganarsa yayi sakamakon take masa kafa da jaguwa yayi  da kargi har sai daya saki qara  ya waigo da sauri inda jaguwa yake zaune  suka hada idanu dashi , jaguwa ya sakar masa katuwar harara yana cewa "our tanwer kai da suwa kenan ?anas yayi saurin cewa "kai kadai ".
"No ka dai gyara maganarka.
"me kake son nace ?nace tamu kace a'a nace taka shim ban tsira ba "ta iyayenta ce karka sake cewa tamu okay ya k'arasa mgnr yana dauke kafarsa ya fuskanci tan .

shiru dukkaninsu sukayi  anas ya zuba tagumi  yana kallon yadda jaguwa ke kallonta  , kowani motsi tayi idanunshi na kanta ,ta mike zata fita ta basu guri da sauri  ya riko tsintsiyar hannunta ya dawo daita "Ina zuwa  ? zani daki na gyara "ki zauna zan sa ayi komai ta koma ta zauna tare da yin shiru ya zuba mata Ido yana Jin wani iri a gabad'aya ilahirin jikinsa "wannan kallon fa kamar zaka cinye yarinyar mutane ayi magana kace ga zance ga magana anas ya fad'a cike da zolaya ..." Kallonsa kawai jaguwa yayi yana  girgiza Kai tare da yi masa alamar ya bar d'akin murmushin gefen baki anas ya sakar masa yana sake bajewa akan kujera alamun babu inda zashi .
daga tanweer har anas suka zubawa jaguwa Ido suna kallonsa anas ya bude baki zai sake magana jaguwa ya d'aga masa hannu "dan Allah malam ka tashi ka wuce na sallameka "kasan Allah babu Inda zani sai naga damar fita zan fita kama bari kaji me zance ka wani katseni "nasan abinda zakace din ne shiyasa kaji nace haka ".
Ya karasa maganar a daidai lokacin da tanweer ta sake mikewa bai Ankara ba sai hangota yayi ta soma tafiya gbdy suka bi bayanta da kallo har ta bar d'akin idanun jaguwa na kanta tafiyarta na matukar Burgesa tana tafiya kamar bata son taka kasa anas ya kwashe da wata  dry yana cewa "mutumina fa ka mugun kamuwa, ka fa shiga cikin wannan fage dayawa baka Isa ka fita ba " jaguwa ya ja tsaki yana kallon fuskar anas "Kai dai wallahi anyi dan matsala".
"Nine ma gidan haya  karewar matsalar jaguwa ya mike yana dafa kafadar anas "bazaka gane ba anas duk yadda zan maka bayani ya mike yana kallonsa "ka fad'a min zan gane kasan fa nafi kowa fahimtarka "ka kamu da son yarinyar ko ?girgiza masa Kai yayi alamun a'a "ai fa matsalarka kenan taurin Kai tsiya  yanxu ko abinda ya faru tsakaninka da yarinyar nan  bai sa kaji wata alama ta soyayyarta ba ?"banji komai ba amman ban sani ba ko byn mun rabu, idan na fara Jin wani Abu akanta I will let you know yana gama fad'ar haka ya juya ya soma tafiya anas ya bishi da kallon banza  "dan iska me shegen taurin Kan tsiya kowa ya ganka yasan Inda ka dosa kana cikin soyayya tsundun amman kake wani kauce kauce ka dai bi a hankali wallahi . "
har ya fita ya dawo d'akin sai dai bai shigo ba "babu Inda na dosa sai Inda ammina ta turani ".
"kaji dashi bakin  munafuki kawai , tsabar mugunta kanka ma sai kayiwa murmushi kawai jaguwa yayi ya wuce Kai tsaye d'akin da take ya shiga bakinsa d'auke da sallama ,ta dago idanunta tana motsa bakinta alamun amsa sallama ya kalleta zaune tana tattara  kayan dake baje a dakin  "bana ce karki yi komai ba ?"naga babu Wanda zai yi ne "wa yace miki babu Wanda zaiyi ?ya karasa Inda wata katuwar jakarsa take me ruwan army green ya dawo Inda take zaune ya zauna ya d'auki kayan ya soma nikewa yana Sakawa cikin jakar"bari hada miki kayayyakinki acikin nan".

ta d'ago idanunta ta zuba masa bai dago ya kalleta ba ya cigaba da abinda yake ,miryarta a sanyaye ta fito "wai wa kake had'awa wadan nan kayan ?
"bakya  so ne"  tayi shiru tana cigaba da kallonsa  "idan kin tafi kin barshi me zanyi dashi ?"ni dai da  ka barshi Ina da Kaya da yawa a gida wasu ma ban taba sakasu ba "wad'an dabam wadan can dabam "sauran minti nawa mu bar gidan nan  ? "kina sona amman kum kina Allah Allah ki rabu dani da wanne zan yarda ? "ka yarda da son da nake maka shine gsky"  ya fesar da numfashi batare daya sake cewa Komai ba.

ta mike ta shiga bayi ta d'auki lokaci sannan ta fito rike da towel tana goge gashin kanta har lokacin yana nan sai dai zuwa lokacin ya shirya mata Komai nata , ta wucesa ta zauna gaban dress mirror ta d'auki cum tana k'okarin taje gashin kanta.
ta cikin mirror taga ya mike kafin ta sauke numfashi har ya k'araso bayanta ya tsaya ya amshi cum din hannunta yana kallonta ta cikin mirrow sosai ta xuba masa Idanunta .
ya d'auke kwayar idanunshi akanta ya  cigaba da taje mata  gashinta baki sitik me sheki ga tsawo kmr na yaran larabawa yana mugun qaunar gashi a rayuwarsa  , ya d'auki man gashinsa ya shafa mata yana jin tsinkewar zuciya ba zai raba d'ayan biyu ba na rabuwa daita ne bayan ya gama shafa mata mai ya cigaba da taje mata gashin ita Kuwa Jin take kamar yana sake kunno mata wutar soayyyarsa ce ,ajiyar zuciyar data sauke da karfi yasashi  sake kallonta ta cikin mirrow murmushi ya sakar mata har dimple dinsa na lotsawa  ganin yadda gbdy yanayinta ya canza wani iri take ji ajikinta ."

a hankali ta rike hannusa da yake taje mata gashi  dashi  ta waiwayo gbdy ta fuskancesa Shima ita yake kallo yana jin wani sanyin na ratsa sansar jikinsa yatsina fuska tayi tana cigaba da kallonsa"ya'akayi ko Ina miki da zafi ne? Kamar bazata fada masa abinda take ji a gabobin jikinta ba Amman yadda ya kafeta da idanu yasa ta mike tsaye tana motsa labbanta "wani iri naje ji a sansar jiki...."
bata k'arasa maganar ba tajita a faffadan qirjinsa ya rungumeta tsam ajikinsa yana fidda numfashi atare qirjinsu ya dinga bugawa da karfin gaske tayi yunkurin barin jikinsa taji ya sake matseta gam idanunshi a lumshe kamar yadda nata yake a hankali ya dinga jin kasala me had'e da sha'awa yana kashe masa duk wata gaba ta jikinsa yana jin kamar ya canza lokaci komawarta ko yaki maidata gbdy su dangwama a haka "lokaci na tafiya  fa ..."
"nasani kin matsu ki tafi kou ?
ya fada yana zareta ajikinsa tare da had'e girar sama data kasa "Allah ba wai na matsu bane Ina son naga dad dina ai zamu dinga had'uwa "Bai zama lallai ba tunda bazaki iya auran dan fashi ba " ya fad'a tare da  juya wa ya bar d'akin.
shiru tayi cikin damuwa ita dai duk runtse bazata auresa da wannan sana'ar da yake ba amman muddin ya canza aiki  sai Inda karfinta ya kare itama zatayi confused din iyayenta akan aurenta da ib su amince ta auresa .
"zaka daina wannan sana'ar  tabbas zaka daina Kuma kana sona tunda har kayi tunanin zaka iya aurena  inshallahu zamuyi aure sai mun Tarawa amminka  jikoki masu yawa kwanciya tayi akan gado tana fidda numfashi sama sama . abubuwan da ya dinga mata daren jiya suka shiga dawo mata daki daki .

Sai laasar sannan jaguwa ya shigo ya kamota ya rungumeta na kusan minti goma sannan ya zaunar daita akan stood ya tattara gashin kanta ya tamke mata da ribbon ya d'auki mayafin rigar jikinta ya yafa mata ya d'auki jakar kayanta ya nufi kofar fita "muje ko jiki a sanyaye ta soma d'aga ka'fafunta kmr wacce ake tsomawa acikin ruwa sanyi  ,duk sai taji kuzarinta yayi kasa komai ya fita aranta a falo ya tsaya ya ajiye jakarta ya bud'e fridge ya d'auki fresh milk da chocolate cake ya mika mata ta girgiza masa Kai alamun bata ci bai sake cewa Komai ba ya zauna ya fara ci ,haushi kmr ya kasheta taso ya sake yi mata mgn dan yadda ya had'e fuskarsa abun har tsoro ya bata ,bai gama ci ba ya ajiye sauran ya mike tana ganin ya mike ta juya kawai taji ya fixgota ya had'eta da jikinshi yana sauke numfashi tanweer ta dan lumshe idanunta tana Jin yadda numfashinta dana jaguwa ke gauraya kusan minti goma suna rungume da juna sannan ya sausauta rikon da yayi mata ya had'e fuskarsu guri d'aya suna shakar numfashin juna .

harshensa ya dan fito dashi yana lasar lip's dinta a karshe ya had'e bakinsu ya fara tsotsa sai daya tsotsa sosai sannan ya sakar mata baki still bai ce mata ummm ba bare Uhmmm ya sake d'aukar jakarta yayi gaba tana biye dashi a baya har suka fito haraban gidan yaransa na ganinsa duk suka mike zasu nufo Inda yake da hannu ya tsai dasu ya bude mata gaban motarsa range Rover ash colour ta shiga ta zauna tana kallon haraban gidan datayi rayuwa wata uku a ciki ,bazata manta da komai daya faru daita acikin gidan ba,komai  ya zamo tarihi a rayuwarta ."

bata Ankara ba taji tashin motar me gadi ya bud'e masa suka fita daga gidan tun da suka hau titi babu Wanda yayi magana tafiyar minti goma sukayi ta Kai hannunta ta d'auki wayarsa ta mika masa "ka bude min bai ce mata Komai ba ya amsa ya bude mata ya mika mata ya cigaba da tukinsa ta shiga message sako ta turawa tsohon layinta dake cikin karamar  wayarta sannan  ta ajiye wayar a inda ta dauka .

tafiya me dan nisa sukayi dan sai byn magrib suka k'araso royar stream yayi parking nesa da gidan man tsakanin inda yake  zai Kai tafiyar minti goma  tun daga nesa ya hango minister tsaye yana baza idanu yaga ta Inda tanweer zata bayyana shiru yayi yana karewa gurin kallon tsab"ki fita ga mahaifinki can ya fad'a yana nuna mata Inda yake tsaye ,shiru tayi kmr bazata

Please Login or Register in order to submit comment