Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faɗin "Zamu tafi wani mission jibi zuwa Iraq, will you please tell your Dad cewar we should go together?."



Wani irin kallon bakada math tayi masa, ta’be baki tayi tace "Wannan kuma damuwar ka, babu inda zani, ƙasar da ake ta yaƙi ake kashe ran al'umma ɗin zanje?."



Murmushi yayi yace "What's the big deal in it?, koh kin manta mijin ki jarumi ne?."



"Kai kaje kaga idan an kashe ka shikenan nima na huta."



Kallon ta yayi yadda tayi maganar in a serious tone kuma koh a kwalar rigar ta.



"You want me dead?."



Ɗan juyowa tayi ta harare shi tace "Indai har ta hakan ne zan sami kwanciyar hankali then so be it."



Sam Omar baiji daɗin amsar da ta bashi ba "Did you hate me that much?."



"I wish ban ta’ba sanin ka ba, i wish kai ne ka mutu maimakon..." shiru tayi ta kasa iddawa sakamakon kukan da yaci ƙarfin ta, haɗe kanta tayi da guiwa tana faɗin "I wish kai ba ɗan uwa marigayi bane, koh kaɗan halin ku bai zo ɗaya ba, i wish halin ka iri ɗaya ne dashi da babu abinda zai hana na so ka, he is the best thing that have ever happen to my life, he is one in a million, he was just so perfect unlike you, i wish zuciyar ka ce ke ɗauke da kyawun fuskar ka, i just hated you so badly that i wanted you to disappear out of my life for good, i hate you far more than yadda tunanin ka zai baka."



"Enough" ya faɗa a matuƙar tsawace yana buga kan steering ɗin motar da ƙarfi kafin ya samu wuri yaja wani irin wawan burki.



Sosai yake fidda wani irin huci mai zafi, zuciyar sa na wani irin burning, take idanun sa kuma suka kaɗa sukayi wani irin jawur haka ma fuskar sa, kifa kansa yayi a jikin steering ɗin yana runtse jajayen idanun sa, Aisha kuwa babu abinda take sai kuka wanda ke sake bada gudunmawa wurin rikita masa lissafin kwakwalwar sa.



"Just shut your mouth already" ya faɗa cikin ɗagowa da kansa.



Ganin taƙi yin shiru ne ya sanƴa shi tada motar yayi gaba, a haka har suka isa gidan mai gadi ya buɗe musu ƙofar ya shige.



Yana parking ta fice da gudu tana cigaba da rera kukan ta tayi hanƴar cikin gida.



Kici’bus tayi da Haiydar a hanƴa nan ta tsaya tana kallon sa tana cigaba da kukan.



"Aisha?" ya kira ta cike da mamaki yana kallon ta.



Ganin tahowar Omar ya sanƴa shi zuba masa idanu yana kallon sa har ya iso wurin, riƙo hannun Aisha yayi ya ja ta sukayi gaba, da mamaki Haiydar ya bisu da kallo, cike da jin haushin rainin hankali irin na Omar ya kira sunan "Aisha."



Dakatawa tayi ta juyo tana kallon sa still hannun ta riƙe da na Omar da har yanzu zuciyar sa bata daina burning ba.



"Where have you been tun jiya?."



"She is with her Husband, you got a problem with that?" cewar Omar cikin tsare sa da idanu.



Sosai shima Haiydar yaji zuciyar sa na ƙuna, nan yace "What a shameless Husband she got."



Cize lips Omar yayi yaja hannun Aisha sukayi gaba, dan kuwa baya tunanin yana da lokacin ƙaramin kwaro irin Haiydar, abinda yakeji ma kaɗai ya ishe shi.



Sosai baƙin ciki ya rufe Haiydar, ya fahimci Omar is very arrogant, shi kuwa sam baya haɗa inuwa ɗaya da masu girman kai, cike da takaicin halin Aisha da ya turnuƙe shi, yaja motar sa ya bar gidan dan baya tunanin zai tsaya ganin abinda zai sake ruining mode ɗinsa.




Masu son a tallata masu hajarsu akan farashi me sauki ya tuntubeni 08100312134.
[9/23, 9:44 PM] My Love: ©️AmjadJiddher

💋BANI DA ZABI💋
(I have no choice)

Duk ayanda book dinan yazo maku ku karba.


043...*







__________Har suka ƙarasa bakin ƙofar da zai sada su da cikin gidan yana riƙe da hannun ta, Aisha fuzge hannun ta tayi daga riƙon da yayi mata tayi ciki da sauri tana ƙara volume ɗin kukan ta.



Shigowar ta cikin falon tana kuka ya sanƴa su duk miƙewa tsaye cike da tashin hankalin ganin ta da basuyi ba suka nufi bakin ƙofar shigowa da saurin su.



Kici’bus sukayi da ita inda duk suka furta "Aisha?" cikin tashin hankalin da suke ciki.



Faɗawa jikin Mama tayi tana sake fashewa da wani sabon kukan kuma, sosai take rizgar kukan inda suke ta tambayar ta abin da ya same ta.



Shigowar Omar cikin falon bakin sa ɗauke da sallama ya sanƴa su zuba masa idanu suna kallo.



Omar karo na farko kenan a rayuwar sa da ya ta’ba shiga wani irin yanayi da kallon da suke masa ɗin, inda kunƴa dama kuma nadamar shigowa ciki duk sukayi masa rumfa, sadda kansa yayi ƙasa kafin ya duƙa har ƙasa ya shiga gaida su.



Amsa masa sukayi babu yabo babu fallasa kafin Hajiya Kaka tace "Lafiya dai koh, daga ina haka, tare kuke da Aisha ɗin koh yaya?."



Shiru yayi bai bada amsa ba, dan kuwa baisan ma tayaya zai fara bayani ba, bai ma san wane tsautsayin bane ya shigo dashi ciki ba.



Ganin yayi shiru ne ya sanƴa su fahimtar Aisha na tare dashi tun jiya, ajiyar zuciya Hajiya Kaka ta saki tace "Toh ai Alhamdulillah tunda tare kuke, amma nangaba idan zaka zo ka ɗauke ta irin haka ɗin ka dinga sanarwa koh dan gudun kada hankulan mu su tashi kaji koh?."



"Insha Allah" ya amsa.



"Yauwa, ke kuma kukan nan ya isa haka, mai akayi miki, kin wani cikawa mutane kunne da kuka ɗin, Daddyn naku ma ya dawo azo ayi abinda za'a yi ki koma gidan ki, dan banga amfanin zaman ki anan ba da auren ki."



Jin maganar Hajiya Kaka ba ƙaramin ɗaga hankalin Aisha yayi ba, Omar kuwa wani irin farin ciki da annashuwa ne suka cika masa zuci, Aisha barin musu falon tayi zuwa ɗaki tana cigaba da kuka.



Omar ya ɗan zauna sun ɗanyi hira da ƴan gidan kafin yayi musu sallama ya wuce.



Gida ya dawo yayi wanka ya shirya cikin ƙananun kayan sa na shan iska, zuciyar sa wasai da abinda Hajiya Kaka ta faɗa, dan kuwa sai da ta sake tabbatar masa da Aisha zata koma gidan sa nan ba da daɗewa ba.



Wayar sa da ya mance cikin mota ya koma ya ɗauko inda ya tadda missed calls wanda ya kasance na Daddy ne sai kuma Musty.



Sai da ya koma falo ya zauna kafin ya fara kiran lambar Daddy, ai kuwa Daddy kamar jira yake yana ɗagawa ya hau zazzagawa Omar masifa ta inda yake shiga ba ta nan yake fita ba, dafe goshi Omar yayi har Daddy ya gama faɗace-faɗacen sa ya kashe wayar ba tare da ya bar Omar ɗin yace komai ba.



Huci ya furzar yana buɗe lumsassun idanun sa, lambar Musty ya kira inda yana ɗagawa ya hau faɗin "Ɗan rainin wayo sai yanzu kaga damar amsa kiran kenan, tun jiya ake neman ka a waya amma a kashe, kasa duk wani laifi ya dawo kaina, ina ka kai musu ƴa tun jiya?."



Gira ɗaya Omar ya ɗaga kamar wanda Musty ɗin ke gaban shi yace "Ita ɗin mallaki na ce, so zan iya yin duk wani abu da naga dama da ita, babu ruwan ka da inda na kaita."



"Mtssww, wallahi kana bani mamaki Omar, yanzu fisabilillah ba zaka iya haƙuri a dawo maka da matar ka cikin kwanciyar hankali ba har sai ka bita gida ka sato ta kaje kayi abinda kaga dama da ita, dan kawai rashin mutunci irin naka."



Tsuke fuska yayi yace "Kaima kace matata, so miye ruwan ka a ciki idan ma ƙasar muka bari, dallah Malam ka dawo muyi magana."



"Maganar mai?, wallahi babu inda zani ni fah da kake gani na zame hannu daga duk wani abu da ya shafe ka da matar ka kaje chan ka ƙarata kai kaɗai, tunda kai kace bakasan mutunci ba, idan kaga dama kuma yau ka shigo office General nason ganin ka, idan kuma kaga dama ka tsaya kallon ruwa kwaɗo yayi maka ƙafa tunda kace ba zaka maida hankali kan aikin ka ba" yana faɗin haka ya kashe wayar, cike da mugun haushi Omar yabi wayar da kallo, ƴar ƙaramar tsaki yaja kafin ya tashi yaje ya shirya cikin kakin sa na sojoji ya fice da yaran sa.







*Bayan Kwana Biyu*





_______Ana gobe zasu yi tafiyar Omar yazo gidan su Aisha dan yi mata sallama, almost one hour ya ɗauka zaune yana jiran fitowar ta sai dai shiru kakeji babu Aisha babu alamun ta.



’Bangaren Aisha kuwa duk wata magiya da Nusy keyi mata akan ta tashi taje ta sami Omar ƙi tayi dan kuwa koh kaɗan batason haɗuwa dashi, ita kaɗai tasan iriyar ciwo da raɗaɗin da takeji cikin zuciyar ta game da abinda yayi mata.



"Sis ki tashi mana, babu kyau fah abinda kikeyi, almost 1hour kenan da zuwar shi amma kin ƙi ki tashi ki fita koh so kike na haɗa ki da Hajiya Kaka tukun?."



"Ni kinga dan Allah ki bar ni, nace ba zan fita ba banajin daɗin jiki na, wai ana dole ne ya tafi mana" ta faɗa cikin muryar dake nuni da cewa ƙiris ya rage ta fashe da kuka.



"Dan girman Allah ki tashi kije Aisha, koh na kira miki Hajiya Kaka yanzun nan."



Tsaki taja tana gyara kwanciy ta tare da sake jan bargo a jikin ta.



Ficewa Nusy tayi ba'a jima ba sai gata ta dawo da Hajiya Kaka da ta fara shirga masifa tundaga bakin ƙofa.



Cikin kuka Aisha ta miƙe ta faɗa toilet tare da rufo ƙofar.



"Ja'irar tana ina, kada ki fito dawuri kinji, Allah yasa na sake dawowa ɗakin nan naga baki fito ba kiga rashin mutuncin da zanyi miki a cikin gidan nan, tunda ke kince bakisan darajar aure ba, za kuwa ki daku ne, bari naje na dawo baki fito ba" ta ƙarashe tana ficewa daga ɗakin.



Sai da Aisha ta ɗau kusan mintina biyar a banɗakin kafin ta buɗe ta fito tana tsane ruwan fuskar ta, idanun ta har sun kumbura sakamakon kukan da ta sha.



Ƙatuwar Hijab kawai ta ɗauka ta yafa tare da ficewa daga ɗakin.



Fitowa tayi tazo zata wuce Hajiya Kaka tace da ita "Toh ina ruwan, haka zakije masa hannu rabbana?, ga abinci ma nan kizo ki tafi masa dashi."



Dawowa tayi ta ɗau tray ɗin da Hajiya Kaka ke nuna mata kafin ga fice zuwa falon baƙin.



Ciki-ciki tayi sallamar ta shigo tana mai zabga masa harara ta ƙasan ido tare da ajiye tray ɗin kusa da ƙafar sa, Omar da yayi kamar mai bacci ɗagowa yayi yana kallon ta kafin ya miƙe tsaye yana shirin rungumo ta.



Cikin tsarewar da batasan tana da ita ba ta daka masa wani irin tsawa da faɗin "Dallah Malam hold it right there, kada ka kuskura kazo kusa dani bale kace zaka ta’ba ni mtssww" ta ƙarashe cikin jan doguwar tsukar da yaji sauƙar ta yawa bugun guduma a tsakiyar kansa.



Cikin sanƴi yaja da baya ya koma ya zauna yana kallon ta.



Wuri ta samu chan ɗan nesa dashi ta zauna tana sake haɗe rai.



Sosai taci guna taƙi basa fuska bale yaga damar ta ya nemi kawo mata rainin wayo kamar yadda ya saba.



Haka ya zauna so very bored yana aika mata da kallo, kwakkwaran motsi baya iya yi ganin yadda yau ɗin tayi masa kwarjini.



Haka nan suka zauna kusan 15mins babu wanda ya kula ɗan uwan sa, Aisha kuwa tama mance da wanzuwar sa a wannan wurin dan kuwa hankalin ta duk yayi kan danne-dannen da takeyi cikin wayar ta.



Omar mamakin kansa yakeyi na ganin yadda ta tsare shi kuma ya tsaru ɗin, lower lips ɗinsa ya taune jin marar sa na tsirgar masa.



Ji yayi ba zai iya cigaba da zama a haka ba ba tare da ya jita a jikin sa ba, miƙewa yayi daga zaunen da yake tare da ƙarasawa kusa da ita yayi tsaye akanta.



Ɗago da idanu Aisha tayi tace "Lafiya?."



Shiru yayi yana kallon ta, shi kaɗai yasan mai zuciyar sa keji game da ita, he wants to make everything alright between them kafin yayi tafiyar, sai dai koh kaɗan yau baiga damar ta ba, but hakan will not stop him from aikata abin dake cikin zuciyar shi ba, hannu yasa ya kar’bi wayar dake hannun ta, a fusace ta miƙe tsaye da niyyar zazzaga masa masifa inda shi kuma ya daka mata wata iriyar tsawar da ya sanƴa ƴan hanjin cikin ta kaɗawa, a dole tayi tsaye tana kikkifta dara-daran idanun ta da suka fara cikowa da kwalla.



Maida duban sa yayi cikin wayar tata da take buga game kafin yayi exiting ɗin game ɗin ya shiga log, numbern sa ya sanƴa tare da flashing da layin ta, kafin yayi saving numbern nasa a ciki.



Jefa wayar yayi kan kujera yana kallon cikin idanun ta da hawayen suka kusa zubowa.



"I hate you" ta furta, murmushin gefen baki ya saki idanun sa kan lips ɗinta da suka furta kalmar nan.



Hannu ya sanƴa around her waist yana janƴo ta jikin sa, ɗaura hannayen ta tayi kan faffaɗan ƙirjin sa to avoid contact da nata ƙirjin.



Lips ɗinsa ya ɗaura kan forehead ɗinta tare da bata light peck, kafin ya gangaro kan kumatun ta ma yayi mata hakan.



"Baby?" ya kira ta cikin wani irin cool sexy voice ɗin da bata ta’ba sanin sa dashi ba, ɗago da idanun ta tayi ta sanƴa cikin nasa da suka ƙanƙance, saurin sauƙe idanun ta tayi dan kuwa kallon da yakeyi mata a yau ya bambamta da na kowane rana, runtse idanun ta tayi lokacin da taji lips ɗinsa da sauƙar numfashin sa cikin kunnuwan ta, kafin kuma ta jiyo kalmar nan da ta daɗe tana mafarki ji daga gareshi ya furta mata shi kamar raɗa cikin salon da ya kusa zautar da tunanin ta da ɗaukewar numfashin ta "Am sorry, am sorry for dukkanin abubuwan da na aikata miki, i regret every single bit of it, i know that ba abu ne mai sauƙi a wurin ki ki mance abubuwan da suka faru a baya ba, but please na roƙeki to let go of the paste, i know that i have been such a monster back then, but rashin ki ya koyar dani abubuwa dayawa A'eesha, shigowar ki cikin rayuwa ta has changed alot about me, believe me A'eesha life has been very difficult for me without you my love, i thought zuciya ta ba zata ta’ba ƙaunar someone kamar ke ba, but life thought me a tough lesson that ba kowa bane abin wulaƙantawa, i know i wasn't good enough for you kamar Ousman, but please A'eesha kiyi haƙuri ki soni koh da rabin son da kike yi masa ne, i will appreciate every single bit of it, just please love me koh da kaso ɗaya ne daga cikin son da nakeyi miki, i love you A'eesha, i love you so badly that i feel like giving up my entire career for the sake of your love, please, please i beg of you kada ki sake furta min kalmar tsana it hurts and burns my heart yadda bakya tunani, please A'eesha just say something please."



Aisha da idanun ta ke a runtse hawaye ne kaɗai ke gangarowa a ciki, ɗagowa yayi yana kallon fuskar ta, ɗaura hancin sa yayi kan nata yace "Am sorry Babe, just tell me koma menene am ready to do it muddin that will make you forgive me please Love."



Shiru tayi masa still taƙi buɗe idanun ta dake a runtse, ɗaura lips ɗinsa yayi kan nata, Aisha na jin yadda yake sumbatar ta cikin salon ɗaukar hankali amma tayi biris dashi, rungume ta yayi tightly a jikin sa kamar wanda za'a kwace masa ita, sosai yakejin wani irin so da ƙaunar ta na ratsa dukkanin wasu ’bargo na jikin shi, bai ta’ba tunanin haka so yake ba, bai ta’ba tunanin wannan ranar zata zo masa ba, bai ta’ba tunanin zai so wata mace haka ba, wata ɗinma Aisha yarinƴar da yayi mugun tsana a baya, sosai yake nadamar dukkanin wasu abubuwa da ya aikata mata a baya, ji yake kamar ya ɗauke ta ya sanƴa ta gabaɗaya a zuciyar shi koh zai daina jin zafin soyayya da ƙaunar da yakeyi mata, he can't help it face ya faɗa mata gaskiyar dukkanin wani abu dake ransa, ya fahimci muddin ya cigaba da tafiyar da al'amuran su a haka then babu abinda zai daidaitu a tsakanin su sai ma komai yayi worsening.



"Baby?" ya sake kiran ta ganin har yanzun taƙi buɗe idanun ta ta kalle shi.



"Baby please" ya faɗa pleadingly.



Riƙo hannayen ta yayi ya sarƙe yatsun ta da nashi yace "Please A'eesha, open your eyes."



Long peck ya baiwa hannun nata idanun sa akan face ɗinta amma taƙi buɗe wa har yanzun.



Rasa yadda zaiyi ya shawo kanta yayi bayan yayi dukkanin abubuwan da ya dace ace yayi, sosai ya ƙosa ta buɗe idanun ta ta kalle shi, amma taƙi barin hakan.



Tattare doguwar Hijabin dake jikin ta yayi tare da cire mata shi koh zata buɗe idanun ta amma taƙi buɗewa sai ma sake tamƙe su da tayi.



Sosai ya shagala da kallon brown silk night wear ɗin jikin ta wanda yabi ya kwanta mata a jiki, nan kuwa duk wata tsigar jikin sa ta kuma tashi, sake rungume ta yayi a jikin shi hancin sa kan wuyar ta yana mai shaƙar wani irin daddaɗar ƙamshin dake tasowa daga jikin ta.



Lokaci ɗaya kuma ya rikice ya fara neman harin abin da zai kashe ƙishin ruwan sa dashi.



Ganin abin nasa na neman yin yawa ne ya sanƴa Aisha dake jin sa saurin buɗe idanun ta tana neman ture shi daga jikin ta.



Sosai yayi nisa cikin abinda yakeyi duk irin magiyar da take yi masa na ya ɗaga ta sam baijin kira, dan kuwa bai ma san a wace duniyar yake ba bale ya tuna cewar a gidan surukan sa yake, atlast dai sai da ya samu ya biya buƙatar sa kafin ya dawo cikin hayyacin sa, ture shi Aisha tayi daga jikin ta kafin ta miƙe da sauri ta maida kayan ta da Hijabin ta ta fice daga falon.



Dafe goshi Omar yayi ganin abin da ya aikata, miƙewa shima yayi ya saita nutsuwar sa tare da gyara shirin sa sannan ya ɗau wayar sa da makullin motar sa ya fice.



Yana fita Aisha dake la’be ta dawo cikin falon, kallon inda sukayi abin tayi kafin kuma cikin sauri ta tsaftace koh ina da ina ta shiga bathroom ɗin ɗakin tayi wanka ta fito tare da saita nutsuwar ta ta ɗau tray ɗin ta fice.



Sosai bacci ya ƙauracewa idanun ta, tunanin Omar da abubuwan da ya faɗa mata kawai take, she can't believe zai ajiye girman kan sa so soon ya bata haƙurin abinda ya aikata mata, though taji daɗin hakan sosai sai dai har yanzu haushin sa takeji dan kuwa kaita hotel da yayi ya aikata mata abinda ransa ke so har yanzu baƙin cikin hakan bai fita a ranta, shine kuma yau ya sake aikata wani sabida bayida kunƴa.



Lumshe idanu tayi tana tuno irin salolin da yayi ta mata dan ganin ta buɗe idanun ta, slight murmushi ne ya kufce mata, kafin kuma tayi saurin tsuke fuska tana jin haushin kanta, dan kuwa koh mai zaiyi ita bata tunanin zata koma gidan sa, ba zata kuma bari salon sa mai cike da yaudara ya rinjaye ta ba.



’Bangaren Omar koh rintsawa ya kasa yi in banda juye-juye da yakeyi kan bed ɗinsa, sosai yake jin zaiyi kewar ta, though babu wata kwakkwarar jituwa a tsakanin su, shi kansa ya san dole ne yasha wahalar rashin ganin ta da ya sabarwa kansa a kullum, ganin bacci yaƙi ɗaukar sa ya sanƴa sa miƙewa yayi alwala kafin yazo ya fara gabatar da nafila, sai kusan ƙarfe ukun dare tukun bacci ya iya ɗaukar sa.



Da Asuba ya tashi sai yayi alwala sannan ya fice zuwa masallaci, koh da ya dawo Wanka yayi kafin ya haɗa coffee kaɗai ya sha, zuwa ƙarfe bakwai ɗin safe har ya shirya cikin kakin sojojin sa dake ƙara masa kyau a kullum, already yaran sa sun riga da sun shirya jiran fitowar sa kawai suke, wayar sa ya ɗauka ya yiwa iyayen sa text message na ban haƙuri akan halayen sa toward them, sannan ya nemi addu'ar su kan wannan mission da zasu tafi, yana gamawa ya kashe wayar tasa gabaɗaya ya maida ta aljihu sannan ya fito.



Ganin fitowar sa ya sanƴa su fara ɗaura ɗamarar tafiya, buɗe masa ƙofar motar sukayi, ganin motar Musty ya kunno kai cikin gidan ya sanƴa shi dakatawa yana jiran ƙarasowar sa.



Fitowa Musty yayi bayan yayi parking motar tasa yana aika masa da harara har ya iso wurin, hannu ya bashi sukayi musabaha yace "Are you good to go?."



"Yeah" Omar ya bashi amsa cikin sanƴi.



Dariya Musty yayi yace "You look somehow, sai kace wannan ne karon farko da zaka fara fita yaƙi?."



Hararar Musty yayi kafin yace "Wa ke maganar yaƙi, am just thinking of her" agogon hannun sa ya duba kafin yace "Zan je na duba Aisha kafin na wuce."



"Alright" cewar Musty.



Shigewa motar yayi ya rufo ta kafin shima Musty ya koma tasa motar suka jera suka fice, inda aka bar mai gadi da ɗaga hannu tare da yi musu addu'ar tsarewa da fatan nasara.



********************



______A bakin ƙofar gidan su Aisha motocin suka tsaya, fitowa Omar yayi ya nufi cikin gidan Musty na biye dashi.



Washe baki Ayuba mai gadi yayi yana kwasar gaisuwa tare da basu hanƴar shigewa.



Kici’bus sukayi da Haiydar dake shirin ficewa, koh kallo bai ishi Omar ba inda da Musty kaɗai suka gaisa ya fice.



Cikin gidan suka shiga inda Musty yayi sallama kafin su ƙarasa shigewa main falon gidan.



Aisha dake goge-goge ɗagowa tayi jin alamun shigowar mutane, saurin yar da mopping stick ɗin hannun ta tayi tana lafewa bayan kujera da sauri dan a ganin ta koh Omar ɗin bai ganta bane ba.



Omar kuwa murmushi yayi yana samun wuri ya zauna kafin Musty ma ya zauna.



"Idan kin gama ’buyar sai ki fito" ta tsinkayo muryar sa.



Cije le’be tayi tana turo baki gaba, kamar ba zata fito ɗin ba kuma sai ta miƙe tare da ɗaukar mopper ɗin ta cigaba da aikin ta.



Kallon inda Musty ke zaune tayi tace dashi "Ina kwana?."



"Lafiya ƙalau amaryar mu, kin tashi lafiya?."

"Lafiya ƙalau" ta bashi amsa.



Hararar Musty Omar yayi cike da jin haushin kula shi da Aisha tayi.



Tattare abubuwan mopping ɗin tayi ta shige ciki, babu kowa a falon haka nan ta bar su zaune bata sake leƙowa ba babu kuma wanda ya fito falon bale yasan da zuwan su, time to time Omar ke duba agogon hannun sa yana kaɗa ƙafar sa alamun yana sauri ne.



"Do you think zata fito kuwa, mu tafi kawai" cewar Musty.



Shiru Omar yayi masa dan baya tunanin zai iya tafiya ba tare da yayi mata sallama ba.



Almost 5mins suka ƙara zaune bata fito ba, cike da rashin jindaɗin hakan ya miƙe tsaye tare da kallon Musty yace "Muje."



Ɗagowa Musty yayi yana kallon shi dan yadda yayi maganar duk sai ya bashi tausayi, miƙewa yayi tare da dafa kafaɗun Omar ɗin suka fice.
[9/23, 9:44 PM] My Love: ©️AmjadJiddher

💋BANI DA ZABI💋
( I have no choice)

AKACE SUTURA ITACE MUTUM!
Tabbas Wannan batun hHaka yake .
‘Yar uwa Ina kike sayan laces ? Na tabbata duk inda kike saya Bekai namu quality da kyau ba .
INA MATA MAABOTA KWALLIYA ?
INA MATA MASU JII DA KANSU TA FANNIN SUTURA ? GA DAMA TA SAME KU
NAZO MAKU DA SHAHARARRIYA KUMA FITTACIYA DA TA TSAYA TSAYIN DAKA DAN GANIN TA FITAR DA MATA YAN UWANTA KUNYA MUSANMAN MATA ‘YAN KWALISA WAYANDA BSAJIN KYASHIN FITAR DA KUDI KO NAWANE WAJEN GANIN SUN FITA KUNYA ,ZAKU SAMU DUK WANI NAU’IN LACES MASU MATUKAR KYAU DA QUALITY BASE NA ZUZUTA MAKU BA AMMAN TABBAS KUNSAN YANDA LAGOS LACES SUKE DA MATUKAR KYAU KO BAKI SANI BA NASAN ZAKIJI LABARI AWANI WURIN .YAR UWA KI FITAR DA KUDI KI FITA KUNYA LACE DIN DA ZAKI SAKA KIYI SHEKARU DASHI BATARE DA KIN SAKE GANIN IRINSHI AJIKIN WATA BA MAZA KU HANZARTA ZUWA WAJEN OUM ASHRAF DOMIN KU FITAR DA KANKU KUNYA KU TUNTUBETA A NUMBER WAYAR TA KAMAR HAKA 07086226402. DOMIN SAMUN NAKU A FARASHI ME MATUKAR SAUKI ,KAR KU JIRA ABAKU LABARI KAYANTA

Please Login or Register in order to submit comment