Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin ɗan murmushi, kafin kuma ta sake kya'be fuska tace "Promise me zaka dawo dawuri idan kaje."



"I promise" ya faɗa.



Sakin rigar tasa tayi nan ya sumbaci hannun ta yace "Bye."



Saurin riƙo hannun sa tayi tana shagwa'be fuska.



"Tell me" ya faɗa.



Tsaye tayi ba tare da ta iya aikata abinda take da niyya ɗin ba.



"Do you want something?" ya faɗa cikin katse mata tunani.



Saurin jinjina masa kai tayi kafin ta matsa daf dashi, saƙale hannayen ta tayi a wuyan shi tare da ɗanyin ɗagyal tana ƙoƙarin haɗe bakin sa da nata, turo ƙofar ɗakin da akayi ne ya sanƴa ta saurin sakin sa tana komawa bakin bed ɗin ta zauna tare da yin tsuru-tsuru da idanu zuciyar ta na bugawa.



Sosai yadda tayi ɗin ya baiwa Omar dariya, nan kuwa ya shiga kyakyata abin sa har da tafa hannaye.



"Aunty Aisha gashi Momy na tace na kawo miki wannan kici" cewar Husnah tana ajiye mata abin kuwa tayi saurin ficewa itama tana ƙunshe dariyar ta.



Sosai Aisha taji kamar ta nutse dan kunƴa musamman da bata samu tayi abinda tayi niyya ba, yanzu duk sai ya fara yi mata wani irin kallo, sosai kuma ta ƙule da yadda yakeyi mata dariyar, pillow ɗin dake gefen ta ta ɗauka tare da wurga masa nan ya fice daga ɗakin yana cigaba da dariyar shi.



"Damn it" ta faɗa a hankali har yanzu kwakkwarar motsi ta kasa yi, gyara kwanciyar yaran da har sun fara bacci tayi kafin ita ma ta kishingiɗa inda chan bacci ya ɗauke ta itama.





*A WEEK AFTER*





Alhamdulillah anyi suna yara sunci sunan Ousman da kuma Maimuna, farin ciki a gurin Anty Maimoon har da kuka dan bata zaci za'a bata takwara nan kusa ba musamman ma daga wurin Omar, Daddy da Momy ma har kukan farin ciki sai da sukayi ganin ya sanƴawa ɗansa sunan margayi yayan sa hakan na nufin bai manta dashi ba, a wurin Omar kuwa baya tunanin zai ta'ba mancewa da yayan nasa har duniya ta naɗe hakan nema ya sanƴa shi sawa ɗansa wannan sunan dan ma ya dinga tuna cewa ya ta'bay yin Yaya mai tsananin ƙaunar sa a rayuwa, mance shi daidai da kwana ɗaya tamkar ya butulce masa ne, ƴan uwa da abokan arziki duka an hallara a wannan suna anci an ƙoshi an godewa Allah, yara da uwar su sun ɗebi gifts kala-kala abin sai wanda ya gani, hatta su Malam da iyalan sa ma ba'a bar su a baya ba.





*THREE YEARS AFTER*



"Daddy, Daddy, Daddy" shine abinda kyawawan yaran ke faɗa suna tsaye kan Omar dake sharar bacci tun bayan dawowar sa daga sallahr asuba da alama dai ya kwaso gajiya a wurin aiki ne.



Macen ce ta kalli namijin cikin maganar ta da bata gama nuna ba take faɗin "Affan Daddy yaƙi tashi, mu tafi kawai."



Make kafaɗa Affan yayi yana hayewa kan gadon, nan ya shiga jijjiga Omar yana kiran "Daddy, Daddy, Daddy."



Omar dake jinsu tunda suka shigo buɗe idanun sa yayi, duk yabi ya rasa ina zan sanƴa ransa da yaran dan kuwa muddin yana gida koh kaɗan basa barin sa ya samu isasshen hutu yadda yakamata, dariya Affan ya kyalkyale dashi yana faɗin "Yeehh Daddy ya tashi."



Hawowa kan bed ɗin Afreen tayi tace "Daddy muyi doki."



"Damn it" cewar Omar ɗin a hankali.



Ɗago kansa yayi yana kallon su duka nan yace "Kuje ku kira Momy."



Duk sauƙa sukayi daga kan gadon tare da yin waje da gudu, suna fita ya miƙe yaje ya sanƴawa ƙofar key dan kar ma su dawo su hana shi hutawa.



Wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya ya sauƙe kafin "I can't believe haka yara ke hana iyayen su samun hutu, Ya Rabb bless Aisha and every mother out there."







_Muma muka ce, Allah ya albarkaci rayuwar ku readers🤲🏽🥰_









*Alhamdulillah*



Semun hadu daku acikin sabon book Dina wanda zan sakeshi on 30th December insha Allah

❤️ JANAN ❤️
THE CAPTAINS FAMILY 👩‍✈️

Wannan tafiyar ta musanman ce .kun rabu da Kaka Ina muku albishir na haduwa da Hajiya Jaddah zata nishadantar daku fiye da yanda kaka tayi, kun rabu da Captain Omar , zaku hadu da Captain JAY haddaden matashi me jii da kanshi,matukin jirgin sama , kun rabu da Aysha zaku hadu da JANAN ,zakuji yanda take rayuwa cikeda tsangwama daga bangaren Yan uwanta na jini wanda hakan yake sanyata guduwa daga gidan su duk da kasancewar ta yarinya Yar gata kuma iyayenta masu takama da dukiya babu abunda take nema ta rasa ,daga nan kuma zata fada cikin Gidan Deputy governor inda rayuwarta zata canza duk wannan Gatan nata ze gushe zata fara aiki a karkashen su ,kuma a bangaren Captain JAY duk da kasancewar sa miskilin mutum kuma marason hayaniya ga fadin rai ya kuke ganin wannan tafiyar zata kasance ? Kada ku bari abaku labari zaku sameshi akan 500 kacal sena jiku .

The Secret superstar Amjad ❤️♾






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment