Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauka daga gadon a firgice Murya na rawa nace

Waye wannan!!

Yana shiru yana kallo na,gashi wutar is dim bana wani gani sosai..nayi sauri kenan zan kai hannu kan bedside lantern sai naji Sadaat ya kamo ni,ihu na fasa kamar bansan shidin bane ina cewa ka sake ni,i hate it ni kabarni

Bai ko kulani ba sanda ya sake aje ni kan cinyar sa ya matso ni da hannayen sa,

Kuka na fashe da shi mai sauti na shiga zamewa da karfi ina fifficikewa

Da kamar shiru zaimin sai kuma naji ya ce ke!!
Wahts wrong with you,

A zafafe Na juyo na tofa masa yawu a ido sai da ya sauke ni kasa amma bai sake min hannu ba
Are you mad..ya fada yana mutsula ido yana tswatar min ina shiru in kan sheka kuka

Dan Masifa ya shiga min wai na masa shiru,nace ni bazan yi ba kawai ya fita min a daki
Ko yanzun nan na hada shi da big sis

Salon wasa da hankali na
Yace what! me akayi miki?
Ko da na shigo na miki wani abu ne

Cikin kuka Nace masa eeh,kana taba ni ne kuma bana so.

Da mamaki sai naga yayi wata busashyar dariya
Ya ma dada matso hannu arogantly

Raina ne ya dada baci na shiga jajjan hannun da balain karfi daga nashi amma nakasa faucewa

Tsoro ne tam cikin raina A rude nake cewa nika sake ni ai kace bazaka sake ba i told u bana so

Yace shusshhh
If u keep blabering sai na daura ki akan gadon nan,u know what i mean?

Ya karashe yana cusa min marasa kunyar idanun sa anawa

Wani diffff kirji na ya buga,a hankali na furta na shiga uku

Jajeyan idanuna na kalle shi da shi,cikin tsananin fargaba da tsoro nace to kasake ni pls ..big br...bai bari na karasa kiran suna shi ba ya wani daga min hannu,cikin shuumammen murya yace dont call me that

Yace kice min sadaat..zanfi jin dadi

Nikuwa na dada fashe masa da kuka nace bazan fada ba

Daya lura naji tsoro sosai,sai ya fara dariyar hauka shikadai har sanda na dena sauti ina ta jan shessheka.

Rangwafar da wuya yayi yana kallo na anoyingly kamar irin ya tausaya min din nan,jin zai sake dago ni zuwa kan cinyar sa yasa na dannna wata makahuwar ihu mai shegen kara

Tsaban na firgita shi Sai ya dada ja na a haukace yana neman toshe min baki da karfi,na fincike nima da karfin ban hankara ba naji saukar mari tasss akan fuska ta....


Tura ni yayi kasa da duka karfin sa alaman yaji haushin abunda nake yi,
nikuwa dana sabule na zube kasan wani dada karkacewa nayi ina shirin sake danna masa ihun dayafi wanda nayi firgitarwa

Hannun shi yasa ya ya finciko ni tsaye,a tsorace na fara bashi hakuri baki na na rawa,bai sake ni ba sanda ya manne ni da wall yana kare min kallo

Keep quiet!
Ya daka min tsawan da bansan sanda na dauke sauti chak ba

Yace ashe baki da hankali bahiyya ai na dauka ke wayayyice karar me kikeyi?hawaye ke zabo min bance uffan ba Sai yayi tsaki,yace ohhh na tuna its tru that u can take the girl out of the village but you can neva take the village out of the girl.

Me kake so dani? Na furta azafafe, pls leave me alone,daga cewa bana son kana rike ni!ai bana so ne pls let me beeee
Na tsawatar akan fuskan sa with much courage

Dan shiru yayi yana kare min kallo kafin yace,kin tsane ni
u hate me ko? Ai na lura dake tun tuni nasan baki kaunata u disliked
Me since back then.

Ban jira ba Nace eehhh,why wud i like you?ana son mutum dole ne,ni ka sake ni na dada turasa a wulakance shima sai ya dada matse ni

Numfashin sa yake watso min akan fuska,yana kallo na
Listen 'i like you bahiyya!
Ina son ki sosai har cikin zuciyata babu karya.

Kuma nasan kin gane hakan tun a nigeria,wai meyasa kike abu kamar karamar yarinya ne.

I swear ban taba jin wata y mace kamar yadda nake jin ki ba
Meyasa zaki rufe idanun ki?oh cant u see..

Kaina na saukar dan Wasu zafafan hawaye ne suka saukar da kansu daga idanuna dan Ko mamakin abunda yace din banyi ba,sai na kau da kai na gefe na dada hada raina sosai,na share abunda yace nace ka sake ni.

Baiyi hakan ba ya shiga marairaice min
Please say somthing!
Meyasa kika tsane ni?ko tsoro kike ji?
Isit subaya,orrr khaldun..Look baby kar ki damu da su i will take care of you

Ban ma bari ya kara kalma ba Cikin hatsala na wani kalle shi a gigice.. Daddagewa nayi na tofa masa yawu a fuska,cikin kuka mai nuna mugun tsanan sa
nace just let me go,
Kuma wallhy saina fada ma big sis.
Ure a coward..i hate you.

..wani dariyar takaici ya fashe dashi har ya sake ni amma bai dena ba.

Da sauri na ja jiki zan bude kofa na bar masa dakin a zuciye,sai naji ya daka min tsawa

Yace min gaskiya na fada makii ina son ki bahiyyah
,amma in kina tunanin zaki fada ma matar na kije kofa a bude take saidai kisani bazata taba yarda da ke ba.

Harda cemin ina nayi wasa sai ya hada min sharri awajen big sis.
He is talking to me like a real infidel,

Da tafin hannun na dan share tears dina dan sosai Tsoro ya kama ni,sai Nace mishi oho nidai sai nafada,kuma bana son shi na tsane shi har abada daga nan na ja tsaki na fita na banging masa dooor.

Kasa zama nayi dan Acikin daren na nemi big sis a waya ban same ta ba,haka nayi ta jigila tsaban kuka ko bacci ban iyayi ba

Washe gari da sassaafe na fita na bar masa gidan nayi tafiya ta baima sani ba.

A Chan wani restaurant kusa da gidan na je na zauna anan naci abinci nakai 2hrs
Ina zaune nikadai ina tryng big sis amma shiru.

Around 9 na tashi zan bar wajen kenan sai ga kiran ta,jiki na har na rawa na saka kirar a kunne nace hello big sis...bata jira me zance ba ta fara min tambayoyi wai ina naje da safe ai yanzun cook ta kira tace mata basu ganni ba
Kuma sadaat yace mata bai kwana a gida jiya.

Cike da mamaki nake jin ta"sadat Bai kwana agida jiya ba?Araina nace what?murya na na rawa kadan nace
Big sis nifa banje ko ina ba ina the punts restaurant ne,..ta tsari numfashi na tace ok just go home now,a dan rude nace no big sis listen akwai abunda zan fad...sai ta dan yi ajiyan zuciya tace ok talk later bahii im really busy

sai kyat naji wayar ya off tsaban sauri a hargitse na dada danna dial sai kuu kuuu baima shiga,
Da fushin haka na tafi gidan

Tsakar gidan babu kowa dan haka
Daki na na wuce straight,chan abun ya dame ni sai na tura ta tex ta email

Nace idan ta samu netwk ta kira ni,akwai maganan da zan gaya mata akan mijin ta sadaat
And its very urgent

Daga nan Almost 10hrs nayi babu reply din ta sai kawai na hakura na cigaba da zama na a sama batare da ina saukowa ba,

kuma duk sanda nake daki gam gam nake kulle kaina

Dan Cereals da chokolate buns kawai nake jikawa da madara na sha
In har anga nafito to na tabbata irin odd hrs din nan ne da babu kowa a tsakar gidan

Sai naxo nayi wani fast food ki indomie haka dakaina na koma daki,sosai nasha mamakin yadda bana samun big sis a waya kuma itama bata kira na

Sai ranan dana fito Cook din mu take gaya min ai dama idan taje california akwai refugee camp din da suke zuwa na wanda girgizam kasa ya taba rayuwar su so wajen babu netwk sai anci saa

Dana gane hakan sai na dena damuwa Haka dai na dinga dodging sadat ban sake bari mun hadu da shi ba
Har sai da akace min big sis ta hau jirgin zata dawo saudi anjima.

Dana fito da safe da shi muka fara haduwa yana zaune a babban palon gidan,ya dora hannayen sa akan computer sa yana latsawa

Ko in sake duban inda yake na hade raina sosai zan wuce shi sai yace kin gama boye boyen naki?

Nayi masa shiru,yana mikewa tsaye zai matso kusa dani sai naja da baya Zan gudu

Da sauri Ya kamo hannu na,nikuwa take naji ido a sun cika da hawaye sai ya sa hannu kan lips dinsa ya ware min idanun shi yace shusshhh..dont you dare call anyones attention ko yanzun nan na miki abunda bazaki so ba

Bandamu ba Nace ni ka sake ni...

Yace ohhhh rashin kunya zakiyi min,dan kinga na barki kwana biyu har kin dauka kina da wayo ko?
Ya tabe baki..just be careful Sai ya sake ni

Araina nace yau kam ba abunda xai hana ni fada ma big sis waye kai
Mugu kawai macucin banza.

Ashe ma ya fito a afili.

Sai naji yayi dariya ya rufe system din,kallo na yayi yace ure free to do anything..ya wuce ya haura sama.

Tsaki nayi na wuce nima na cigaba da abunda ke gabana.

Tsakanina da shi babu mai cewa wani uffan,sai chan da yamma lokacin na idar da sallah a daki na kenan,na fito zanbi kitchen sai na fara jiyo sautin surutu akasa.

Dana leko kadan sai naga big sis wani dadi ne ya mamaye ni,cikin raina nace alhmdullh ban damu ba na sauko aguje.

Banzan kuwa yana tare da ita haka na zo na bi gefen sa na rungume ta.
Wani kankame ni itama tayi,tana dan bubbuga baya na da hannun ta
Cike da fara'ar ta shiga tambaya na tana cewa
How you princess

Na dago zan mata magana da muka hade ido sai naji hawaye sun ciko min ido na sosai

Gaba daya zuciyata ta dau zafin abunda ya faru tsakanina da sadaat,sai nayi shiru ban sani ba
Big sis tana ta kallo na,ina sauke boyayyen nishi zan sauke kai kasa sai ta tallafo fiska ta
Da Wani sanyin kallo ta bini da shi wanda ya dada hassasa kukan dake so ya kufce min,da sanyi muryan ta mai saurin nuna damuwa tace ahhh
Whats wrong?
Yau kuma kin dawo baby ne daga oyoyo sai kuka...har na dago kai zan yi magana

Charaf sadat yace
Ya bazatayi miki kuka ba,she misses you and you know
Bahiyya ai dake kawai ta saba

Sai ya dan jawo ta jikin sa suka jeru suna kallo na yace,ko ba haka bane bahi?na tsime kamar bada ni yake ba Naki ma daga kaina na hade rai kuma bance komai ba

Yace u see Babe
I told you,kinga tinda kika tafi bahiyya has not been her self,fushi ma takeyi da kowa

Sis tace awwwnn
Im so sorry,sai ta riko hannun na!tana dan matsewa a mata gently
Gaba daya haushi ya rufe min ido
Tana kokarin daga fuska ta,bansan sanda ba sake hawayena va,tace what?Wai meye hakanTa dan kalle ni ta kuma kalle sadat din adame,azuciyar sa yana ta tsoron abunda zan yi amma sai ya fuske kamar baisan komai ba,hannu na nasa na yarfe tears dina ina faman taro karfin magana,big sis itama ta shiga share min ta jawo ni na zauna akan cushion kallo na take yi cikin nitsuwa..bahiyyah whats wrong,Ta furta a hankali
Ko na maki wani abu ne?

Na girgiza kai,cikin rawan murya mai dauke da shagwaba nace ive been calling you sis baki sako na ba?

Hankali adan tashe Tace noo,wani sako sai Tayi kicin kicin zata kawo hand bag din ta dauki wayar ta

Sadat Duk Yana lura da mu duka am sure ranshi yayi fari da big sis tace bata ga wayar ba na daki
Tace min minene a tex din naki,did you need anything meyasa baki fada ma sadaat ba
Zan yi magana
Sai naga ya taho daf kamar zai zauna kusa dani dayaga na dan tsorata sai ya sauya salon taku ya dawo gefen ta,yace Comn subaya kinayi kamar bakisan bahiyya ba

Ai nagaya maki bahiyya taki sakewa ne kawai da baki nan musamman da ba asamun ki a waya.

Tace ohhhh am so sorry netwk ne baida kyau

Nace noo big sis i ...i. I want to tel...

Big sis bata tsaya jina ba tayi murmushi ta ja cheeks dina tace bari na kimtsa to sai naxo kiyi min shagwaba
Ai kuwa kamar jira yake ta mike yayi saurin janta ya riko hannun ta

Tsaban takaici Da sanyin jiki nace ok har suka haura sama ban bar wajen ba

I dont know what happen big sis bata sake fitowa ba,washe gari wajen cin abinci sai tace min ita bataga text dina ba

I knew it must be the work of this devil,hala shi ya goge bata sani ba
Kassh ai da ban fada a fili ba ma
Nayi ta jin haushin abun araina

Big sis kuwa bata ma san menake ba kuma haka yaki firr ya barta mukebe tare,just for that moment ya fara makale mata yana yi yana bin ta agindi kamar wani sabon ango

Har nagaji nayi shiru ina ta jiran perfect timing.

Wasa wasa har big sis ta cika four days da dawowa amma sabida sadat sai bata saurareni ba,toh ranar da dare naji tace sadaat din zaiyi tafiya

Allah Allah nake yi ya tafi na samu space din fada mata komai

Toh da safen ni da shi ne akan dining table,dan tana zama ya aike ta daki da gangan wai ta dauko masa wristwach

Ko uffan bance masa ba,shima bai kula ni ba sai kokarin zuba abinci yake yi a plate. Alaman da na shi ne dana big sis

Tana dawo wa muka fara cin abinci suna dan hira
Fada naji big sis tana min,tana cewa wa nasani anan saudia da zan na ficewa agida anyhow

I dont know how sai naji tace ai security ne yace mata taja min kunne ya dena yawan yawon dare

Cikin tsananin mamaki Nace wallhy bana fita amma haka big sis taki ji na sam

The more i defend myself the more inajin salon munafurcin da ake ta kulla min agidan

Wato har an hada baki da masu aikin gida ana so abata ni awajen big sis ko

Tsaban abun ya caga min kwalwawa sai na hade rai naki bata hakuri dan nasan ba mai min wannan abun sai sadat..

Harara kam ya shata wajena haka kuma na bar table din ban sake cewa komai ba.

Daki na naje ina kuka,sai chan anjima na wanke fuska na sauko kasa

Ai yau kam babu abunda zai dakatar dani daga fayyace mata gaskiya Hanyar dakin ta na nufa gaba gadi
Daf zan murda door knob sai wayar hannu na ya dau kara,bakuwar number ce dan haka na daga Bai jira na aje munfashi
Daga nan muryan sadat ne ya doki kunne na yace
Min baki sanni waye bane da tuni kin saukaka kanki kin mika min wuya

.yace min shi ya sa masu aikin gida suka fada ma subaya ina fita yawo anyhow
Kuma aikata ire iren haka ba komai bane a wajen sa.

Wani tsaki mai sauti ne ya kufce min cikin bacin rai nace toh sai me,,Allah ya kiyaye ni...kuma bari yaji ina daf da tona masa asiri yanzu

Wani Dariyar mugun ta ya fashe min dashi,yana kuma cewa bai damu ba naje na fada mana in har ina so na kashe subaya yanzun

A zafafe nace shine zai kashe ta bani ba mugu maci amana.

Ko ajikin sa,sai na hatsala na bangaje kofar big sis na shigo,a zafafe na shiga kwalla sunan ta nace big sis..sai na kuma tsaya durus,cos dan hangota ko motsi banga tanayi ba, ai da sauri na jefar da wayar na zube jikin ta..big sis..big sis..na shiga jijjiga ta ina tattaba ta sai shiru gashi jikin ta yayi sanyo har ya sake

Ihu na tsala ina kiran sunan ta ina salati bansan sanda na fashe da wani matsanncim kukan tsoro ba

Mancewa nayi muna fada da sadatt sai na raromu wayar a haukace cikin kuka na shiga gaya masa yadda na same ta.

I tot he was listening Ashe jira yake nakai karshen aya sannan ya fada min ai shi ya bata poison drink Wanda zai wahalar da ita dan nagani

Jiki na na bari na mike tsaye da wayar nace what?

Hankali kwance Yace yeah.and i wll do worst idan kika sake yunkurin cewa xaki gaya mata wani abu game dani

A wannan lokacin ji nayi na loosing duk respect din da ke tsakanina dashi
Ciikin tsawartawa mai zafi Nace masa bai isa ba Ni Zan kaita asibiti kuma wallhy sai na fada

Wani dariyar yamin,yace shikenan ki kaita mana,im every where my darling,ashe kauyancin ki zaisa ki rasa big sis dinki yau ma kuwa...and
I will surely come for the burial.

Kinga kin saukaka mana maganan auren mu

Nace stop it,

Shima daka min tsawar yayi cikin barazana yace muddin nace zan cigaba da taurin kai sai ya koya min hankali ta inda bazan manta ba

Yace min shi baya neman abu a hanashi ..nima dan dole saina so shi
Kuma wai shi dama ba son big sis yakeyi ba idan ta mutu ba damuwar sa bane har da cewa,idan na yarda ina son ta rayu a duniya kuma cikkn farincikin to kar na yadda na kure shi.

Kukan haushi takaici mamaki da tsinkewar zuciya kawai nakeyi bance mishi komai ba ma katse wayar na koma jikin big sis inata cigaba da kukan cikin kona rai.

Da kyar na mike na kira ambulance aka fitar ta da ita,wani familiar doct ne ya duba ta of couse ya dada tabbatar min food poison ne.

Duk dama nasan ba yi na bane na birkice but I was seriously regreting meya sa ban yi recording last call din mu

ban daddara ba na same doctor
I asked him for proof ko zan iya amfani da shi nayi ma big sis bayani amma sai ya shiga min bayanan karya yace min ai normal allergy ne kar na damu.

...i dint even know that bakin su daya da sadaat.

Sanda big sis tawarware muka koma gida,sai nayi shiru ban dago wani magana ba sabida bani da proof mai karfi ga tsoro na duk ya koma kan yanayin jikin nata

Amma washe garin ranar da ta gaya min ai doctorn ma nashi ne sai na fahimci duk bakin su daya.

Kawai sai na fara takatsantsan,ban ce komai ba kam amma har yanzu ban saduda akan sanar da big sis ba.

But the more i try the more mugayen halayen sadaat masu ban tsoro ke bayya min,he is a devil

Sam sam mutumin baida mutunci

Cikin kwanaki gaba daya nasan sirrin sa har da dalilin sa na auren big sis,kaina y dda daukar zafi tabbataccen proof ko wani shaida nake nema har yanzu amma Allah bai bani sa'a ba.

Har kowa ya dena gane min acikin gidan kuma tsaban tsanan sadat na dena saukowa cin abinci duk wani walwla na yanke ma kowa

I stay disconected harta fannin bigsis ko hira take min bancika amsawa ba,dan tausayin ta saura kiris yasa zuciya ta ta buga

Gaba daya tsoron maza sai ya shiga raina,lallai SO kan iya zamowa MAKAMIN CUTA.


Idan muka rabu a daki ko kitchen Kullum sai naje daki nayi ta kuka cos i pity her alot.

Kullum innayi zuciya zan fada anyhow Sai na rasa ta yadda zan bullo mata,har big sis ta soma damuwa akan sauyin data ke gani a tattarre dani

I started looking pale kamar wacce take da cikin fari

Idan tace zata fada ma jahan sai nace mata ah'ah Kawai banajin dadi ne
Big sis ta kaini asibiti yakai sau hudu ana ce mata lpyta kalau

End of holiday yazo zan tafi london,sai tace zasu bi ni,banyi musu ba sabida naga yadda ta damu dani sosai.

muna isa hotel muka kwana akan washe gari zanje hostel,na fito kenan ina dada tattara kaya na sai naji sadaat yana ce ma big sis gidan yayi kyau kawai su kaini yanzu.

Araina Nace what?
I know he wanted me out of the hostel dan ya samu hanyar xuwa a sace har yana tsora ta ni har ya samu galaba akaina

Hawaye ne suka sauko min sai na share ina dada tabbatar da hakan daga cikin zancen su

Ai ina ji yanace ma Big sis sign...
Da sauri Nafito a hargitse cikin kakarin sautin kuka nace big sis..

Sai duka suka dago suka kalle ni,she noticed how i squaze my face kamar mai shirin yi kuka

Dan haka Tsaye ta mike cikin masifa tace wai meye ne matsalan kike ta damun kanki bazakai fada kowa na???

Nace gida zaki kama min? Tare da sauke ajiyan zuciya Tace eh

Big sis dan Allah kiyi hakuri Ni dai wallhy bazan zauna ko ina basai hostel

Tace mene?
No dear u have to

sai ta taho tana magana tana kokarin kawomin catalog din gidan hannu na take shirin kamawa tace kinga gidan kuwa yana da kyau zaki ji dadi
U wll be very comfotable u see!

Ta damka min
Nikuwa ko duba banyi ba nayi jefa da shi na dada fashewa da kuka" ni dai bana so..hostel nake so

A dame ta riko ni tace bahiiya lpya kuwa talk to me?

bance komai ba na fada Jikin ta ina shishgewa cikin salon naci da shagwaba
" ni dai hostel nake so big sis,inayi har ina bubuga kafa ta da kasa

Haushi kamar zai kashe sadat Sai ga gogan ya dalla mata harara yana mata alaman irin ai ita ta bata ni dan haka ta tsawatar min

Ita kuwa big sis tausayi na take ji gaba daya kanta ya fara daurewa da strange behaviours dina

Ga sadaat ya sata agaba da mugun kallon alaman dole kawai ta sa ni na amince

Karshe dai big sis ta dago ni tana rarrashi na tamkar jaririyar da batasan bakin nonon uwa ba har nayi sanyi na dena sheshekar a nitse tace baahhi..pls ki zauna anan din kinga har munyi booking.
Inyaso next year sai ki koma hostel dinki

Tun kan ta gama na kwace jiki na anata nace nooo big sis

In sai na fita hostel to Ni wallhy acire ni a schl din,haka kawai na tsinci kaina na da mata bori da kukkuni

Cike da taurin kai ba turje,naki sam
Har sadaat ya ja mata tsaki ya fice.

Yin haka dayayi sai ta rude Nan ita ma tafara min surutu tana cewa kingani ko

Yau har kin bata ma sadaat rai wai meke damun ki

Nace nidai bana so,keep quiet tadaka min wani tsawar for the first time sanda na razana

Tace bazaki zauna a hostel ba thats final,..zai lklhata tace min kimin shiru ko da wasa..yyaa ina maki magana kina min musu..just go park ur things im taking u there..

Righg now ta dasa zare min ido

Wani kukan na fashe mata dashi murya na rawa har naji na tunxira zan gaya mata dalila na
Ina nacewa bigg sis....ta jawo ni cikin fushi da karfi kuma rai abace tace
right now bahi.

Inda ta damke nin har na min zafi,Dauke kai nayi cikin kuka na shiga dakin na sa lock,na sulale bakin door na cigaba da kuka na
Duk tana jina cos sosai nadaga mata hankali

Almost 1hr tayi tana buga wa na futo amma sam naki ranar Ni banji dadi ba itama haka

Nidai Ban taba mata rashin kunyar da nayi mata yau ba
Haka har tayi fushi suka bar london ban kula ta ba,sai da nayi two weeks naji ance ta zo wani city kusa da mu

Ko da na tashi zuwa wajen ta sai na dauki su khadija da jasmine muka je,sabida su big sis ta kulani na kuma lura cewa sosai sadat ya zuga sis subaya akan abunda nayi mata ranar.

Nadai bata hakuri amma bata sake min fuska ba har muka rabu na nadawo hostel zuciyata bai min dadi ba

I love big sis very much,amma cikin kwanakin sadat sosai ya nuna mata cewa tayi kuskuren sakalta ni da kulawar ta.

Semester gaba daya banda jahan Aarah dake kira na banajin dadin kowa

Sai Ana daf zan dawo hutu sai gogan ya kirani cikin dare Yana cewa muddin ban amince na fita hostel don yana xuwa waje na ba sai ya sa subaya ta tsane ni na har abada,tun in mayar masa har fargaba ya fi karfin zuciya ta
Kuka nake tayi da wayar akunne na

hade da yadda sis subaya ta dauke min wuta kwana biyun sai barazanan sa sosai ya taba ni

khadija ce ta raba ni da wayan ta rungume ni tana rareashi ban iya gaya musu komai ba sai washe gari.

Toh Duk iya dabaru da tunani suma sunyi amma sai dai sharrin sadat gaba daya ya fi karfin mu

Duj inda muka billi yana nan,tamkar wanda yake kallon duk abunda nakeyi atv

Haka naje hutun da zimman zamu shirya da big sis
Sai dai hakan baiyu ba sakamakon big sis bata da wani buri face na amsa ma mijin ta sadat cewazan

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment