Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saka mata yar fifaggiyar rigar daya dauko sanan yasaka mata hijabin ya koma cikin closet dinshi yasaka doguwar farar jallabiya ajikin shi,dan kadan ya murza turare ya dawo ya shimfida musu sallaya yazo.

hanunta ya kama ya mikar da ita tsaye yajawo ta kadan yace"get up muyi sallah

..sai ta mike a sanyaye jikin ta dik adaure yake batajin dai dai,kafar ta daga ta fara tafiyan da kyar,jin wani zafi na shigar ta yasa tayi maza maza tana boye hawayen azaban dasuke shirin zubowa

Ji kawai tayi ya raba ta da kasa ya daura ta kan dadduma shiya jasu sallan asuba bakaramin mamaki tayiba ganin yayi sallahn yau a saukake bai jasu sun dade kamar yadda yasaba yi ba

Hijabin ya cire mata ya dauketa ya kwantar da ita akan doguwar kujera..

zanin gadon da bargon yakoma ya cire ya je yasaka su a washing machine sanan yadawo ya shimfida wani sabon zanin gadon da kyar yanayi yana nishi dukda bawani yi da kyau yayi ba

dawowa yayi gefen kujeran ya xauna durus kamar wanda yay wani babban aiki ,ya dan kalle ta sai yaga har wani wahalallen bacci yayi gaba da ita,

A hankali ya dauketa ya kwantar da ita akan gadon yana tunanin yanda zaiyi rayuwar sa mai shegen dadi da ita,..kwanciya yay gefenta ya rungumeta a haka shima wani baccin yayi gaba dashi.

Wajajen karfe 11/30 nasafe ta farka
bata ganin komi dakin ko ina duhu.

Jin kanta a bude kuma sumar kantan a sake yasa ta firgito ta xauna tana zare ido,.. Wani shafe jikin ta tayi taji komi daban an sauya mata kaya

instead of grey nitinta wata arniya red short gown ne mai tsiririn hannu da budadden wuya da alama ko rabin cinyar ta bai gama kaiwa ba ga uban duhu kirjin tane ya shiga dukan tara tara.

Wani abu taji an danna kyat haske ya gauraye dakin zumbut ta mike tsaye ta ware ido tana kallon ko ina kamar kanta zai bude tsaban mamaki..

tun daga inda take tsaye akasa ya zuba red roses ga pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa kan gadon data mike yanzu

Dama gadon yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi,sai yanzu ta dada lura da ya rubutun"I Love you" da red roses flakes din akan gadon just beside where she lay..

Ta dauke katon single red rose din dake kan bedside drawer hoton ta ne amakale an rubuta "twinkle"..in her memories of london times murmushi mai sauti ya kufce mata

Wani sanyi da Farin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin bata da mahadin shi

sakin flower tayi akasa da gudu tana dariya ta dauki balloons din dake kasa tana wasa da su,she looks vry excited harta manta da condition din ta

Tsaye khal yayi hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai bata wani farinciki ba.

Chan sai kuma ta bar dariyan ta fara murmusawa tana tattaka jajayen flowers din da fararen sawon kafarta har tayi wajen gadon da kyau ta tsaya tana kara kallon rubutun red roses din dake kan gadon tana kyabe baki.

Khal kam yagama tafiya garinsu slim fit shape din ta na mugun burge shi
dan tun daga yatsar kafarta dake kan jajayen roses din har zuwa gashin kanta daya zube a bayan ta yake kare wa kallom

wani irin muugun sonta ke fizgar shi...

Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata,sake murmushi mai sauti tay ta daura yatsar ta akan writen flowers din cike da sautin shagwaba tace

"I"sai kuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido tace "love" takara matsawa ta taba na gaba tace "you" tai gilgil da kai ta fashe da dariya mai dadi mai sanyi

"Ya lura abun ya matukar burge ta

A hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi ya daura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace

"ur smile is priceless baby."

cikin tsaleliyar shaukin so ta juyo ta kalle shi batace uffan ba kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun a hankali tace mashi
"I Love you"
I love u soo much hubby.....nothing can take u away frm me.

Khal yadade yana kallon bakin ta sai kuma ya saketa, a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi

Wani kwalo ido bahi tayi cikin mamaki tayo yukuri itama zatai kneeling din kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace"no baby stay"..ki saurare ni.

hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani abu mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden diamond hand band ne aciki amma ansakaya shi da wrap

ciro shi a wrap din yayi ya ijiye cover agefe,wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya
kalla Ahankali kamar wanda yaxo tona asirin kansa yace

"Wife,ive nor been too easy on u,u wash,cook take care of me tun kan nasan ma ina son ki
Nasan nasaki bakin ciki a lokuta dayawa,i just hope zaki mance shi ki yafe mijin ki.

Murmushi ya kugve mta Hawaye masu zafi ne suka tuttuulo
mata bata ma sani ba a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta..

warware diamond band din yyi agaban ta" one time taji kirjin ta ya buga Ta dage tana ta kallo,kafin ta gama concluding abunda ke ranta...

yace bby kintuna?
Ranar Da muka rabu dake a london kukazo nigeria da su subaya..toh nima a ranar naje wajen da akace matata ta xauna tayi rayuwar ta.

I went to ur site,i met a local king na tambaye shi labarin ku da labarin gidan ku mutumin yace min shine dan wani wai sarki modibo..

....and he told me irin labarin karyan da kawarki junnut ta bada su mumy,a lokacin na aje shi araina ne akan ban yarda ba Bcos Ur love dint change a bit in ma heart.

Some guy show me ur house,gidan iyayen ki... quiet far daga gidan sarkin naku,gidan ya gama kwayewa guy din ya jirani awaje ni Na shiga ina dubawa

,"to be frank,bana iya ganin komai aciki sai alama ta soyayya da kwanciyar hnkali baji ajiki na cewa har yau mararin ku yana cikin wajen..

Bayan nn Aka kaini tomb din iyayen ki, nayi tunanin since thy r my parent too kawai nayi musu adduar samun rahma daga ubangijin su tamkar dan da suka haifa.

Na kuma tambaye dad dinki izinin fara soyayya dake da kuma auren ki cikn rayuwa na har abada.

I feel that ur dad is happyzSabida fariciki na ban mamaki ne ya mamaye ni alokcin
Hakan ya kara min karfin gwiwa

Nasan basake dawowa xanyi nan ba,so i gave a project unbehalf of your parent...my parent too..

Bahiyya Kiyi hakuri nasa a gina babban masallaci a madadin space din gidan ku,wanda zai zama centrr of worship gaba daya ayankin ku,well, ba agama shi ba sai last month amma inaga an fara amfani dashi yanzu.

Im hoping that duk wani aikin bauta da za'ayi nan ya zamto sadakatul jariya wa iyayen ki.

Anan ya ja wata doguwar nimfashi

'Daga nan Naxo nigeria,i met subayas condition
Its breaks mah heart,bahiyya nasha wahala sosai danaji kince wai kina son sadat.

Duk da ma Naki na yarda but I was there ina kallon ku daga saman kina ce masa you loved him..

shiyasa nayi fushi dake,cos that nite i wanted to tell you how much i love u..

I was wrong still,my wife can neva be cheap,Ashe rayuwar ta mai gaba daya ta sadaukar dan ni da iyaye na.

"wife you've been nothing but a blessing to my life.

kin haskaka rayuwata kin chanza ni am not that Sa'ood mara son farinciki i feel like ure the missing piece v been dreaming of, you are a gift to my life twinkle"..kinsan me yasa nake ce miki twinkle?Go read the poem,zaki gane komai.

Dada riko hannun ta yayi yace...Mrs sa'ood hamood".

"ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin wani iri bane,I love you so much bahiyya...

Hand ban din ya sanya mata a hannu aikuwa rass ya zauna bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun kiss....
sannan ya saki hanun yace
"this is ur mumys design,Well,Wanda na bashi contract ne ya same zanen jewries da ornaments acikin wani tsohon kullin jakar ta..so i keep it safe..sai na kwafe xanen shi akan pure diamond dina...Its my special gift...
Just for u angel.

"Bahiyya dake jin kamar an tsoma ta aruwan sanyi Wani matsanancin kukan rudani ne ya kufce mata dan rasa me xatace masa tayi,wani kallon design din tayi tana tunowa,babu shakka abbu yasha nuna mata dream din mum dinta ne ta gina babban fashion empire so takan xana haddadun jewries harda kayan sawa ,bahiyya birkice masa Tayi da hawaye tama rasa kalma daya data gaya masa ya zamto dai dai..

Ko a mafarki akace mata khal yayi wayannan abubuwan akan ta dan kawai yana son ta bazata yarda ba..

Wani sabon Kima da daraja zuciyan ta ya bashi atake.

Duk wanda yaga darajar iyayen ka a duniya ya kimanta su,ko da bai ga naka ba kadauka ya mutunta ka.

Kukan take mashi kamar wacce aka dukn ta arude ta sulale gaban shi tasa knee din ta ta sunkuyar da kanta a sanyaye.

Ji yayi hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirji ta ya rungumeta a hankali tace
"thank you"tayi kissing dinshi muryan ta adishe ta kuma kankame shi ta sake cewa
"thank you"ni banda abun da zan baka, Allah shikadai zai saka maka da alherin shi.

Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta maida masa mumurshi duk idanun ta sun haura"
ya talla fo ta ajikin shi yana murmushi yace its ok
" Allah ya maki albarka baby...a kunyace tace Ameen sai kuma ta fada jikinshi tana mai sauke ajiyan xuciya mai nauyi

Ahankali ya cirota daga jikinshin wani abu ya danna kalan wutan dakin ya koma sea blue.
sama ta daga ido ta kalla tana kallon wutar a hankali ya daura hannunshi kan hannun rigar ta ya kwantar dasu kasa kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta

bakinshi yakai saitin kunenta yana lashe kunen hannunshi na kokrin zame rigarta kasa a hankali ,duk dama tayi laushi ajiyan kuma ga yunwa ya fara damun ta bata yi yunkurin hanashi yin komai ba.

shikuwa dayaga ta sake mashi jiki murya chan kasa yace"
Bby ur breakfast wll soon be here zan fita saiki zanca kayan ko?
Tayi ajiyan zuciya
kiss din bazata mai kashe gabobin jiki ta masa agefen kuncin sa har ya fice yabar dakin yana murmushi.
.
Bahi Ta dade tana kallon kofar dakin tana kuma murxa abun hannun daya batan tana tuno da abubuwan daya gaya mata yanzu da wanda ya gaya mata a Bathrum..

"He realy want to make me happpy..ta sake ajiyam zuviya feeling lucky to have him,Ji tayi duk wahalar data sha da son shi ashe ba abanza ba.

Dan Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan azuciyar ta.

***

Daga bakin kofar shiga site din ake daka tsawa da tsiwa ana cewa mai aikin site din
"ure fired"..go pack ur bags and leave before i throw u out..

Maid namiji ne amma sai hakuri yake bada junnut kamar karamin yaro

Taci uwar damammen jumpsuit Tayi tsegege akanshi tana masifa saiga jahan khatun ta fito

Tace wai meke faruwa?

Azafafe junnut tace mum kiji min rainin wayo nazo zan shiga nan site din yana cemin wai bazan shiga ba.
Gidan na uban kane?Uban waye yake bada doka,this is my parent house in akwai mai bada doka to nice

Runtse ido Jahan khatun tayi tace relax princesss..
wani banxan kallo ta watsa ma maid din tayi dismissing dinsa...
tace kar ya sake yin hakan,rusuna kai yyi har ya fita ya barsu yana godiya.

Junnut ta bata rai,mum akan me?
U shud have fire him..nice xaice min

Jahan tace hey girl,
Sa ssaafen nan,Wai Ke din me zakiyi a site din sun..?

Junnut Ta sunkuyar da kai tana turo baki.."Xakije wajen bahiyya ko?zata yi magana jahan ta tari nunfashin ta

" junnut kiyi ahankl, ni kaina Nasan abun da zafi..akwai kishi mijin ka ya kebe da wata wawiyar wai matar shi,kardai ko bacci ma bakiyi jiyan ba..?

Ba kunya junnut ta gyada kai..

Jahan tace To karkidamu,ki nitsu i want u to com out clean agame dinki basai sunsan me kike ciki ba,ai kinga shi khal ba kamar dad dinshi yake ba.

Nasani sarai ba laifin maid bane.

sa'ood gave oders wai kar ashigar mai site dinsa har na tsawon sati guda..
and we dont break his laws here, dan ta haka ne muke iya langwasa shi in namu buktar ya taso.

Kema sai kiyi hakuri har yagama haukar zumudin nashi ai zai sauko, am sure
Anjima ma zaizo duba ni..

Ki kyale su kar yaga an takura mashi yace zai bar gidan mu shiga uku
Muje daki ki karasa assigment dinki.

ko iya amsawa junnut batayi ba dan azaban zafin kishin dayaki yayi freeing dinta .

da wani irin kallon barazana take bin closed door din kamar dama in tashiga wani abu zata iya musu

Ahakan ma tsaki take ja tana huci sanda jahn ta ja hannun ta kafin suka bar wajen a saukake.
SURAYYAHMS
Count down😍

Coments and share dan muyi chapters..akai akai😘


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._



_4⃣4⃣insignificant♡_


Hakan rayuwa ta kasance agidan kwana bakwai ya zamto kamar shekara dari biyar a zuciyar ta Kusan kullum tana zagaye kofar site din su

gashi A Cikin satin baifi Sau daya khal ya fito da bahiyya suka gaida jahan khatun ba Ranar din ma a sama sama ya bar bahiyyan ta xauna da su har na tsawon awa guda sukayi hira,a Yadda junnut ta ke satan kallon bahiyya tana tunane tunenen xaka rantse kashe ta zatayi in ta tashi.

Abin ka da farar mace jajan kiss mark da hitch sun fallasa kansu dayawa gefen wuyar ta,hakn kuma ya dada mugun daga ma junnut hankali

ruwa take sha akai akai dan kawai ta toshe bakin kishin daya tokare ta"..

Khal kamar ya san manufat ta kuwa tun daga wannan rana yakan fito yyi gaisuwar
Shi kadai ne amma ya hana bahiyya.

"Jahan takan so ta tsaida shi suyi hira da junnut but as usual hankalin sa kullum akan waya yake ba akanta ba,..har aka ci sati gudan nan junnut bata iya wani cin abincin kirki ba

Sosai ta soma fadawa sabida tsaban damuwa.

schl days ya sa kai tana shirin zata koma US,ganin yanayin abubuwan dake gudana sai taji komi na neman fita akanta.

Ayanzu ma nadamar xuci takeyi sosai,har aranta tanajin ina ma ace ta amince anyi auren nan a lstweek aiko ba komai itama zata zamto tana da marital right akan sa'ood.

Kebewar sa da bahiyya na cinta a rai fiye da kima,ita sam sam bata ma kawo cewa aure sukayi ba gani take kamar amanan ta akeci a kullum

" ita awaye take kallon wawiya tak m bahi,but now all that in vain dan ko magan mai tsayi da bahi bata iyawa,dadin karin haushi da yanzu ta lura hilda bata son kawo maganan bahiyya

junnut tana fara complain toh hilda zata zame kanta cikin maganan sai dai tayi ta zuga ta akan karta barmata shi.

A Bangaren su khaldun kuwa wata sabon salon shafin so da shakuwa suka bude suna zuba ma juna..

Komi nashi ya dakatar yana nuna mata dayan special and gentle side dinsa mai tsadan da babu wanda ta cancanta ta same shi sai ita..

Ayanzu Komi a tare sukeyi yin abinci wanka,games, gyms most time ko yana jikin ta ko tana nashi..,

Duk tsananin kunyar ta sanda ya kawar lokaci guda bahiyya ta sake da shi sosai har takan iya gaya masa kalamai masu xafi batare Data ji nauyin shi sosai ba

Akwanakin gaba daya komi takan mashi dai dai amma Kwanciyar aure da shi shine Abu daya da har yanzu bata saba ba.

kullum inyaxo sai taji wuya kamar na ranar farko,takan rasa wani irin vjy ne da ita dan daga ya fita toh in zai sake shiga xai sake jin ta a matse gashi khal ya nace ma sex din kuma Bai aje musu lokaci na musamman dan samun shakuwa ba

Yawanci daga abun ya cicciyoshi xai fara cakular ta da wasanni a haka har sai ta sha wuya a hanlnnun shi kafin ya kyale ta,most time Ko tsakanin magrib da isha'i ne sai ya tatse ta tass ya rage zafi..

Sati guda kacal amma kana mata kallo daya xaka ga sauyin yanayi daga jikin ta.

in yana kusa yaga tana neman daga mai hnkli yakan kira gida ya bata tayi waya da jahan Aarah,duk iya kunyar ta datakeji amma haka xata daure su sha hiran su irin na uwa da ya.A Haka ma tun da aka rabu hjy indira sau daya ta kira ta sukayi maganan su na sirri.

Allah ya so a lokacin khal ya fita masjid,hjy ta mata nasiha da wasu sabbin logo na musamman akan yadda xata kula da kanta sosai a wannan lokacin da kowa yasan ango na zumudi.

Toh Ana washe gari khal zai koma kan aikin shi Wajajen 8pm yna xaune da ita akan babban kujeran main falon shi ya rungume ta yana latsa wayar shi ita kuma tana kallon film din death race 4.

"Designer jmy chuu mai shegen kyau complete harda haddaden sleepers din sa ne kafar ta

Tayi damas kuma dama mini jean top ne iya cibi da wandon bomb shot ya mugun matse ta sai juyi take anashi jikin tana sauya masa yanayi har wayar sa yayi kara..

Ya dauka as usual ransa a hade ya fara magana..
Daga jin yadda yake amsa call din ta fahince is eida aunt murja ko shahrul Tasan su biyu ne masu pulling leg din shi akan ta hirar sun abun dariya,ahaka har yakai 1hr yana wayar..

mikewa tayi alamn ta gaji ya yi sauri ya kamo ta koma tafado jikin shi a kan kirjin sa ta koma tayi lamo kamar yar bby,Ajiye wayar yayi ya juyo da kanshi yana kallonta idonta biyu saidai ta lumshe ido sabida yanda ya rungumetan ayanzun yasa ta kasa tashi

dan matso da kanshi daidai saitin fuskarta yayi ya huramata iska a fuska hakan yasa takara runtse idanunta,hada goshin ta da nashi shi yayi yana goga karan hancinshi akan nata..

duk da haka taki sam ta bude idon nata,murmushi yyi murya chan kasa yace "hey open ur eyes"kin bude idon tayi sai numfashin da take da sauri da sauri,..

kara daura hancinshi da kyau yayi kan nata yana shakan numfashin ta itama nashi na shiga nata atake suka sauke nishi mai sauti.

ba tare daya raba fuskar nasu ba ya mikar da hannunshi yana lalubo nata hannun but akan siraran smooth laps dinta yaji hannun ya sauka

hakan yasa ya cuccusa hannu ya bude tafin hanun sa gaba daya yana murza tsakiyan cinyarta dake jike da zufa yana kallon fuskar ta..

ganin taki bude ido yasa murya chan kasa yace mmmm yau nine ake min rowan idon ko .
alright u asked for it"tun kan ta farga ya wani juyo da ita

chakulkuli ya fara mata da sauri ta bude ido tana mai fashewa da dariya tana murkusu ajikin shi tana sauti mai kashe jiki

Yanajin ddi aransa in yagan ta ahaka
"Hey Keep shut,ya fada yana dan dariyar shima ta daure ta hana kanta dariyar amma ta kasa wani uban tsalle tayi ta kankame shi tana kakkame hannun shi da kyar ya dena tickle din ya barta da ajiyan nunfashi

fuskarta yabi da kallo kafin ya sunkuceta sukai sama.

Washe gari tana farkawa Wajen wanka straight suka fada nanma suka kara bata lokaci dan saida ya dan gasata sanan sukai wanka bayan yayi wasa da ita son ranshi ya koshi,.

bayn su fito ya zaunar da ita abakin gado yana satan kallon ta yana tuna darensu na jiya,tsaban tsoro har amai tayi dan yasa tai mishi blow job..

goge jikinshi da towel ya cigaba dayi sannan ya dawo ya zauna agefenta yana kallon fuskar ta yanda idonta ke kasa kasa sanan ya kalli suman kanta daya barbaje a hankali yace..

"Bby jeki shirya mufita mumy na jiran mu and u know am going out ko?"..

Kai kawai ta gyada mashi A nitse sosai yayi maganan so batace uffan ba ta tashi daga kan gadon a hankali tana tafiya kadan kadan tana tattalin kafarta sabida har ynxu akwai xugi

Kallon ta yake Har tafita daga dakin sannan ya dan lumshe ido kafin ya mike ya nufi closet dinshi.

Bahiyya Tana shiga dakin ta tafara share hawayen tausayin kanta da kyar tayi sallahn asubahi sannan ta isa gaban mirror tayi parking hargitsassen gashin ta da jan ribbon
Dan kadan ta fetshe shi da hair perfume ya dau qamshi.

Dan goran zuma da aka kwaba shi da sinadaran mata da small mum ta aje mata sai ta dauka daya daga ciki ta shiga sha Ahankali kamar wacce ake sata dole.

Daga nan wani hadadden tsaddadn lace ta dauko royal grey ta kwama ajikin ta..

an mata dinkin xamani riga da skirt sosai ya mata chas chass ajiki ta jawo stool Ahankali ta zauna gaban mirror

tsume kanta da turare ta farayi kafin tajawo firming face powder ta shafa ta rangada daurin dan kwali tayi sligh push back,mascara take so ta shfe a idonta amma har yanzu idon bai gama washewa ba tsabagen kukan da takeci a kusan kowani dare

"ta shafa mild lips charpet mai qamshin strwberey a lips dinta dasuka sa lips dintan yayi wani irin kyau pink din yafito sosai abin sai ya kaman tasaka janbaki,tayi carving giranta da brush sann ta tadau dan babban mayafinta baki mai shegen kyau tasaka takalmin ta rock pump valentino garavani mai tsini kadan black clor shima, sake feshe jikinta tayi da turare
ko minti daya batayi da zama ba shima ya shigo sanye da sky blue hubbs,
hakanan yau yaji ya saka native attire kayan kuwa ba karamin kyau tayi masa ba, yadin bata da nauyi amma sai kyalli take an mata dinkin half jumper design din jikin yar company.kafar shi sanye da black cover shoes mai masifar kyau

ya tsaya tun daga bakin kofa turus yana kallonta hanunshi rike da faranti mai dauke da mop cup da soyayyen french mosaic dayaji kwai
Karasowa yayi aje agaban ta.. yace..'eat..its urs.
ta dan murmusa tace ok,xama tayi tana ta satan kallon shi tana dan tuno da kowani daren su yadda yake mata mamaya..

wani masifar nauyin shi haka kawai ya hanata sakat..ganin yanda taketa wasa da bakin gyalen ta ya sa shi ya zauna daf da daf har jikinsu na gogan juna

yafara kallon fuskarta bata motsa ba ya dau mop din ya fara bata tea din abaki har ta karbe daga hannun shi A hankali yace "toh shanye mutafi" sai takai baki tasha kadan tacire abaki
Tace nakoshi..

Bai musa mata ba dan yana sauri sai suka fice,site din jahan khatun suka isa.

Suka risuna sukayi gaisuwar tana biyr dashi,normal jahn k take amsa bahiyya..

Bahi Tana ji yake ma jhan bayanin gagarumin hidimomin dake gaban sa ayanzu dan kuwa harda karin matsayi zai samu kwanan nan.

Albarka tayi ta saka mashi,bahiyya na shiru,har junnut ta shigo wajen jahan khatun bata sake ce mata uffan ba.

Ita kuwa junnut bayan masifar kyan da tga yayi mata ga wani sabon rawan jiki daya taso mata dan dataji da aka ce kwanan nan zai samu karin girma.

Tana ta masa shishige yana tarewa tsaban kishi amsa gaisuwar bahiyyar datayi bai kai makoron ta ba

Khal yana mikewa bahi ta tashi xata bishi,marmaxa jahan khatun ta kira ta ce mata ta koma ta xauna..

Tana gani ta bada junnut izini ta bishi,lokacin yana sauri har An bude mai motar yaji sautin takun ta ganin ba matar sa ba yasa ya daure fuska tam..

Ko ajikin ta Tafara da zolaya ango ansha hutu

Bai kula ta ba ta shiga surutai,tana cewa anayi dai ana tunawa damu..!

Agogon shi ya duba ya dd hade rai alaman tana bata mashi lokaci,abun nacin ta arai amma sai ta nace kamar bata san me take yi ba..

Zai shiga mota ya zauna tayi sauri tace khal dama..ina son muyo wata magana ne yaushe xaka dawo...?

Yace menene maganan in na dawo

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment