Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

mata da wata baxaurar dariya
Tace..."i wll take care of him on my bed..... Sexually...ta wani kashe ido kamar tshuwar karuwa

ko ba haka bane Amarya bahiyya

Hawaye masu daci suka dada zubowa fuskan ta tanayi tana jan zuciya

,nan junnut ta shiga cakalar ta da wasan banxa mai kularwa tana dariya mai kara
" hey talk to me mana,where r all those times of lumewa adaki abarni ina sintiri

Ohhh shhh ahhh ashh babby fuck me hard...harder moree. .moree.

Ta bata rai ta tsaya ta watso mata mugayen harara..

"ke Kin dauka bana jin kune?

Bahiyya kece dai wai dan kin same duniya kika wulakantani,to dai gashi Allah ya muna maki iyakar ki

Ure the ghost wife now And im the real wife.

Hawayen dake sauka a idanun bahi is uncntrolable,rasa me xatace ma junnut tayi ta juya bar wajen tana mai fashewa da kuka sosai

Har ta isa daki tana jin sautin dirin dariyar junnut

Fadawa tayi akan gado tayi kukan mai isarta chan bayan axahar ta fito akan xata sama makanta abun sawa abaki

Tana kuwa bude kofar kitchen saiga junnut Din itama ta fito xata shiga.

Duk fuskar bahi ya kumbura sai ta yi saurin dauke kanta,dan dariya junnut ta saki ta zo ta bangaje ta ta riga ta shiga

Bahi tayi shiru agefe batace uffan ba kowa acikin su ya fara kokarin yin abunda ya kawo sa.

As if is not enough,junnut ta kuma sake fara kananan maganan
Ita kadai kamar xarariya

"Cewa take Wai ta kira khal numbrshi baije ba,gashi bata so ya dawo bata yi girki ba..mene menen ta,ai gwara ma araba kitchen saboda bata son sharing sai ya zama dole

Taga bahi ko kallon ta batayi ba,fasa kwai ma tayi ta soya,daga nan tea ta shiga hadawa.

Ke Bahiyya am asking u?..Jin hannun junnut a kafadar ta yasa ta dago a mugun fusace,kwayar idanun ta sam bakyan gani.

murmushin mugun ta junnut tayi mata

Tayi twirking fingers a gaban idon ta
"Ke,bakiji menace bane? I said yakama ta araba kitchen ko ke kinemi wani ko ki dena shigowa dan bana so ina girki ana samin ido..

Bahi batace uffan ba ta fauce jikin ta ahankli ta sauke hannun junnuut akafadanta ta bar mata harda abinci xata fice

Junnut Tayi saurin shan gaban ta..

Idan kurmancewa kikayi hakan ma yayi dai dai kinga ba sama ba kasa..
dadi na kenan

Nidai kixo ki dauki abincin ki,i need too much space to take care of my husband
Bana son kaxanta

Bahi ta juyo da kyau ta kalle ta sosai
,sirorin hawayen ta ta share tace junnut
Akan meye ne muke fada akan namiji.

Wani yatsinanen kallo Jnnut ta mata tace "kanki xaki tambaya"..akan me kike son kanki dayawa bahiyya bayan ma kinsan nice xababbiiyar matar sa,meyasa baki barmin shi ba tun farko danace,Yo ai gashi nan,yanzu kace baki da amfani
Nice xan taimake ki na rika bada mijin ki abunda baki dashi

A hnkli Bahi tace
"Junnut pls stop!
Nasan kin mance da sunan ki kuma kin mance da sunana.

U knw what? I wont remind u of who we are anymore.

Junnut Kinso na kashe aure na akan abunda bai xame mana haramun ba.

Nasha gaya maki cewa Ina son sa'ood..

Kuma shima ya aure ni ne dan yana sona to ta ina ne nayi maki butulcin?

Wallhy da wata ce na daban baxan taba mata tayin hada aure na da nata ba,yes i do want him to myself, ban son nayi sharing dinsa da kowa, but i still wanted the same for u,..tun ada chan na so ki fahimce hakan but u dint

Nagaya maki sirrin aure na ne dan naga a duniya kece tawa danake alfahari da ita,i told u my problem dan ki taimaka min,but u use it againts me..

Junnuut har kece yau kike cemin fanko marar amfani?

Wani matsanancin kuka ne y kufce mata da kyar ta danne shi ta dago suuka cigaba da kallon juna

Ok,Am sorry for all that happen btwn us,out of anger maybe nagaya maki wani abu d bakiso ba,but kisani fa ni ina kishin miji nane kawai bawai dan in munafurce ki akan komai ba

Junnut baxan iya yin gaba dake ba cos ure my best friend,Abbu ya hanenu dayin wannan irin gaban da juna ko kinsan karshen wasiyyar sa kenan?

Anan jikin junnut yay sanyi,but zuciyar ta yariga ya kafe sai batace komai ba

Tabe baki bhiyya tayi tana goge hawayen ta cikin shesheka Tace
Ko da shike yanzu kin kwarance wajen amfani da damar ki akan kowa...nikam gaskiya nagaji

U have my husband now righ?ok i have given up junnut..ki cinye shi in xaki iya..kema ai mace ce,da ya aure ni aiba ahakan ya sameni ba.

Inhar ya so ni ya zo kuma ya kini daga baya then kowa nakan hanyar

..dama ai Kunsha fada min bani da amfani arayuwar ku

So Im going now

Junnut ga miji ga gida ga kitchen abincin ma nabar maki.

Idan ya dawo kya xaunar da shi ki fada mashi babu amfanin aure tsakanin shi da fanko wanda baxata iya gamsar da shi ba...so she left

Happy married life friend.

...i hope xaki yafe ni tunda yau na yi miki abunda ya kike so
..kaiwa nan bahiyya ta fita amugun fusace ta koma dakin ta

Kayan ta ta tattara kadan a troley ta fice gaba daya daga mansion din.

wani hotel taje ta kama babu wanda ya sake jin duriyar ta har dare.

Tunda bahi ta tafi Junnut tana ta xagaye da xafin magangnun ta aranta dan ko girkin bata yi ba gaba daya tama rasa meke mata dadi

Wayar khaal har yanzu bai shiga ba
Haka ma jahan khatun shiru

Around 8pm na dare sai ga
Kira daga masatautar khorshidi babban jakadiyar fadan ke sanar da junnut cewa dilshad khatun ta rasu kuma abubuwan ban mamaki sun bullo akan gawarta wanda ya tada hargitsi a masarautar

Gadan gadan junnut ta shiga nemen khal again shiru

Shikuwa yana can hanyar fitowa daga wata kauye gidan alamajirai inda aka ce mashi xai samu perfect malamin da xai warware asirin da akayi ma matar shi

Anan Tun safe ake sauke qur'ani ana ta famar adduoi akayi xaman diris sosai akan lamarin

Anan ma Wasu sirrin da baisani akan iyayen sa ba duk sanda ya ji harda badakalar tsafi da sirrin mallaka da yake kan mahaifin shi

Tsince sihirin da yasa akayi daidai yake da bada ran kakar sa dilshad

shiyasa sihirin na gama warwruwa dilshad khatun ta cika a wulakance
Wari mai tsanani gawar ta yakeyi

Har Akan tsananin wari a haka har aka rasa rayuwar mutane biyu dake dawainiya da fito da gawar ta a dakin ta na masarautar

Duk wanda sihirin ta y shafa sanda suka girgixa aranar,jahan Aarah tayi ta aman ruwa mai wari,haka ma alhaj hamood yy ta ciwon kai yana zufa

Na bahiyya is worst sabida anyishi ne kwanan nan dan haka xaxxabi ta rikayi sai bacci mai nauyi ya dauke ta

Acikin baccin nata Sihirin yake saketa slowly tana cin kanta na mata juyayi

Iyayen ta su biyun take gani cikin lumana suna mata murmushi suna kuma umartan ta da ta tashi koma gidan mijin ta.

Wayyo fans nagaji😂


Inka ga Ina jinjina to fans din ne na arxiki wanda sunsan ina grp din amma basu damu da sai na amsa su kafin suyi sharhi ba,gaisuwa na musamman ma coments din Matan gidan👩‍👩‍👧‍👧

Zinne smart novel ure irreplaceble wajen xamn ku daban ne a hrt🥰
Zauren littafn hausa su mum bena😘
Real smasher grp
Zauren me dambu
Muneerah novel so loyal
Princess novel i adore u guys
Pure mmnt of life fans grp(thanks for ur supot yestade)
Taskar billy galadanci
Zauren brilliant wtrs
Sadnaf novel grp
Taskar surayyahms(run away love😃)
Zauren Jameesha
Mamugee fans grp
Duka Ahumaggah grps wanda fans suka bude(i feeel u guys ko ban amsa ba knw tat i soo much love ur coments)
Queen bee novels (hjy Ayusher dakan ta,husyy and all the mumies)

Surayyahms novel
Members u guys😭😭no words can expresss ma lov fr u all,su halima20
Medina,mman sadik,virgin maryamu..my mum hauwa..ameerah maman mubeena wher is ma friend maman bappa?
Maman meenal,
anhumy,mom z
mum ibti,Hlly best princess,rahama,um alameen,brster fatima,annasaed,maltex and all other members bancire kowa ba ure my true pillar nd suports💋

Ahumagga coment
Grp my own peopl kunsan inza kira sunan ku xamu kure readmore,ure the real fans of surayyahms,my heart beat for u guys ko dan ku kadai xa'a rubuta Ahumaggah aji dadin shi..may Allah keep us tgthr.

To All my ppl in oder grps da bana ciki,i love u so much jaaxakallhu khairan i feel ur love keep comenting keep sharing ur love to dos who need it😃.


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*for ZINNEE TAH*


_4⃣9⃣MIRAGE♡._


Kuncewar sihirin yasa bahiyya bata fahimci kanta sosai ba, juyi take tana dan nunfasawa dan kadan kadan tana jiyo tasowar ciwon mara.

Akasale ta mike ta shiga bayi ta sako ruwa mai dumi majikin ta ta hado da alwala,Mafarkin datayi seem so real to her dan haka tana idar da sallahn asubahi ta shirya tsaf fita a hotel din.

..Ta dade a bakin hanya tana kokwanto,takoma gidan tane koko ta dakata anan har khal sai yazo yasan ta bar mashi gidan shi.

Kishin sa na damun ta sosai,kuma ayadda taga junnut tana behaving tasan abune mai wuya xaman lpya ya kullo a tsakanin su...

Daga nan gidan su deejah ta nufa da niyyar xata jira taga ko zai neme ta din duk abunda ke faruwa ita dai har ynz bata cire rai khal yana son ta ba"tayi sallama da sanyin murya tana gunguro akwatin ta,daga dijan har maman ta da ba acika samun ta agidan ba sunsha mamakin ganin ta.."

Bahiyya ce agidan namu da sassafe haka?

Tayi murmushi suka gaisa lpya amma maman dija sai bata ji ajikin ta da kmar da lpya ba Dan ganin bahi a odd time irin wannn ga akwati yasa sam taji hanklin ta bai kwanta ba

A farko ta barsu suna hira,daga bisani ta kira dijan agefe ta tambaye ta ko lpya, dija ta dada tambayar bahu in har akwai matsala ne.

Bahi dai batace musu komai ba,sanda maman dija a takura da yu mata wa'axi kafin ta tagaya musu akn auren ne ta fito,bahi tace ita tagaji ne ta bar mashi gidan sabida Tagane Junnut har yau bata fahimce ta.

dija ma a yar kallo ta tsaya yau dan kuwa mahaifiyarta ne ta shiga bada bahiyya shawarwari

tace a duniyar nan da kowa kansa ya sani me ya kaiki tunanin wanda take shirin hada miji dake xata fahimce ki?yata ashe haka nan baki da wayo"...?wai wayace maki ana gudun gidan miji dan kishiya?,aiba kawar ki ba ko blood ce her opinion of how u live ur life doesnt matter.

In har kinsan mijin ki bai baki izinin fita ba gwara ma ki koma dakin ki,what a man need most is respect yin hakan da kikayi xaki ragar ma kanki kima da daraja a idanun shi.

Wani iri bahiyya ta ji aranta..mahaifiyar dija ta cigaba

"Nasan akwai kishi,its hurts..but ki aje shi agefe haka..kisan fa ke macece kuma babban mutum kika aura Mai dukiya kima da matsayi,
kuma Mace da tunani basira,da uwa uba hakuri aka fiye sanin ta ba ragwanci ba .

Kinganni nan?ko da miji na wulakantani agaban kishiya ne sam bana mata hawaye bare kuma nabar mata gida...alwys find a mature way to fight back.

Tace yata In baki da goals din zaman aure baxa kiyi zauno ba har abada,wato kun dauka auren wasa ne ko?

Daga kun fada jirgin soyy saiku mance komai ko?

Toh karma ki rude kanki Ai ba xama ake yi ba,U have to work for it,in har kina son gidan ki ya xamto naki ki roke Allah kina aduo'i ki kuma sa hakuri sosai..
...ur man..ur kids..ur inlaws..evrything ke xaki tarbiyan tar da xamantakewar su arayunwan ki.

Macen data amshi sunan ta mace itace mai xama akan matsalan auren ta duk rintsi duk wuya she wll fight it to the end bama sai anji ba,..koda kuwa a karshe bataci nasara ba idan xa'a kira ta da sunan mace dole ne a banbanta tada sauran mata.

Mace itace jigon rayuwar auren ta..

Duk yadda matsalan auren ki ya kasance kason laifin ki da za'a gani shine mafi girma mace Dole ne ya xame mata ta dawo mai juriya.

Tace"shedan ne ya futo dake adakin ki ba junnut ba,..i wud love to have given u breakfast but no,maxa ki daura niyya ki koma gidanki karma ki bari yasan kin fito ya raina ki...kinji mena gaya maki ki?

A hankli bahiyya ta dago da sanyin jiki tace eh mumy.

Matar tace kiyi maxa..."tashi"

Cike da ladabi da nitsuwa bhiyya ta soma yunkurin mikewa,Albarka mahifiyar dija ta ke sa mata tana yaba ta
tace kije kiyi facing matsalar ki tare da sawa aranki cewa duk wani tsanani yana tare da sauki..

Har bakin gate dija da mum din ta suka kawo ta drivern gidan aka sa ya dawo da ita gida

Bangaren Khal kuwa tun jiyan sai bai samu fitowa gari akan lokaci ba sabida irin Abubuwan da sukayi ta gani shida driver sa akan hanyar su na ma dawo masu ban tsoro..

Haka kawai dabbobi iri iri ke sha musu gaba,wani bin da drver daya doka burki baya sake ganin komai ba

...karshe dan dolen shi ya hakura suka kwana a motar sa

Da asubah kirar mahaifin shi da ya farkan da shi

Alhj ne ya sanar dashi abunda ke faruwa na mutuwar dilshad

Yace yanzu haka ya na hanyar sa na zuwa persia agagguce sabida
magadan mulki sun bi sun daga hankalin tun ba akai gawar dilshad makwanci ba suna neman tada hargitsin cewa ai dama maulkin ta da bokanci aka kafa shi,bayan kowa yasan iran babban daula ne na musulunci.

Kasancewar Jahan khatun babban ya kuma mace yasa abubuwan sukayi mata yawa tunda dilshad ta mutu bata samu kwanciyr hnkli ba

Bokayen ta gaba daya ta kira, ta haukace ta birkice ga kukan mutuwa da jimamin yanayin da gawan dilshad din yake wari

Bata fasa masifa ba sanda ta riko sandan karagar mulkin acewar ta ita xata daura dokoki daga inda uwarta ta tsaya .

Khal yay jimamin mutuar dilshad awannan yanayin sosai,duk dama yasn ta cancan ci hakn,amma koba komai ta so shi kuma ita ta raine mahaifin shi,fasa bada dad dinshi labarin abunde ke faruwa yyi yace masa xaizo persian shima.

Junnut nata sintiri dan ko bacci bata yi ba,ga labarin mutuwa,ga rashin dawowar khal da samun shi awaya ga wani uban nauyi da xuciyarta yake yi akan tafiyar bahiyya

D ta same Jahan khatun awaya itama sai ta matsa mata akan maza ta taho persian itama..

Mutuwar dilshad ya bata tsoro sosai,tafiso junnut taxo su san nayi akan rayuwar su nan gaba dan itakam har ta fara tsara musu komai..

Ko junnut ma Allah Allah take khal ya dawo sai su tafi chan persian tare da niyyar bazasu dawo ba sai an daura auren su mai gaba daya.

wanka ta fada tayi tsam tana sake sake aranta sai taji alaman bude door kamar ana shigowa part din,kirjin ta ne ya buga ta dauka ko khal din ne ya dawo so bata ma tsaya dauraye jiki ba ta dauro towel ta fito
Agurguje,bata ma karasa rufe kofar b tayi durus san Wani gullutun mamaki ne ya taso mata na ganin bahiyya na gurguro trolleyn ta tana haurowa

Taji sanyi aranta data ganta lpya

amma kuma bata san dalilin dayasa bahiyyan xata dawo ba..ita da take shirin fara sabuwar rayuwa da khal?..
wani bacin rai haka kawai taji ya tirnuke ta,to me bahiyya take nufi? Kenan ta gwammaci su zauna Ahakan tayi ta shiga tsakanin su

Tayi nisa cikin wannan tunani kafin isowar bahiyya

...kamewa tayi kamar uwar mata ta dora hannu a kwankwaso ta bata rai.

"Ke Meya dawo dake..? A dakile ta fada..

shiru bahi tayi dan sosai ta sa aranta saita nuna ma junnut kuskuren ta.

Im talking u...ta sha gaban ta...bahi taki ta dago kai..ta sake matsawa..hakan ya harxuka junnut, sai ta riko rigar bahiyyar da karfi..

"ke munafuka ina miki magana ki amsani..Waike watta irin mayyace
bakin ce kin hakura dashi kin tafi ba?

ko dama duk draman karya kike yi dan kikaga ko zan biyo ki in baki hkuri" tirr ....Allah ya sawwake min

tsawon lokaci buri na ne ki barmin sa'ood,wai meyasa xaki dawo min gida ne?..u just want to add to our prblems ko?ance miki baki da amfanin komai
Ure empty..we dont even need a maid like u.

Bahi ta kalle ta tace

Nasani!!!ra'ayi nane na tafi kuma raayi nane na dawo
So pls excus me

Junnut tace iyye...ki dawo ina?..with whose permission? toh Baki da daki anan gidan maxa ki koma inda kika fito

..bahi taja tsaki batace uffan zata dauke akwatin ta.

Junnut ta fincike tayi firo da shi,"

"junnut ni ba neman magana naxo yi dake ba let me enter my room pls..

"Nace baxaki shiga ba ko,..kefa munafukace bahiya, i knew it baxaki taba iya barin min khaldun ba bayan ni har daraja ta na rasa akan ubanki.

'Enough...bhi ta dakatar da ita da hannu muryan ta har na rawa...ya isa haka junnut,...dont talk abt secrifices
dukan mu munyi sadaukarwa ma juna," ko kin mance?i was trown out of my home as cursed and raped, nayi yawon neman na kaina abayan gari,junnut nasha wahala sosai sabida girman rufe sirrin ki.

Wani harar junnut ta banka mata tace and So what?


Hadiyar bacin rai bahi tayi tace'
this time arnd am here to figh for ma marriage kuma babu mai iya hanani

Junnut tace Or really?figher of the universe, ai da chan naga daga anfara magana sai kice wasiyar abbun ki ne.

"never let ur best friend bcome ur worst enermy"

Amma saiga shi yau kina nemen hakan
bahiyya,kin ban haushi da kika dawo wallhy baxan kyale ki ba..jaka kawai..

Kasar wuya Bahi tace i dont care

Junnut kwata kwata bata so hakan ba tuni sai ta xafafa tace"..here we are againts oll odds yau xaki yi fada dani akan auren ki...ko da shike tunda kika ci amana na akan namiji dankinci amanan ubanki bakomai bane.

Bahi ta dauke kai"...Nidai ba fada nazo nayi dake ba,kuma banci amanar ki akan kowa ba, sannan kidena kawo abbu na acikin maganan haukar taki ya isa haka.


A mugun hargitse junnut tace hauka?
Kece dai mahaukaciya tunda gindin ki bai aiki miji yanuna baison ki kin ishe shi ya wlkntaki kin tafi amma wai kin dawo,shin Abbun kin shi sarki ne?ke Ankawo shi cikin magana shidin banxa?ke Allah ya kara nauyin kasa,i regret givin my self out sabida ku..

gashi comn namiji kin kasa barin min
Butula kawai me kika tabamin?dan kin karbi laifin da bana ki ba akaina sai me?ni fyade aka min kuma sabida kece akayi min fyade..

Bahiyya ta lunshe ido ta kuma bdewa ahnkli ta furta
"I dint ask u to follow me,...dan kinki jina kuma anyi raping dinki,ai ba ni nace musu suyi ba wannan kuma qaddarar kice weda u like it or not,nidai kika sake saka sunan mahaifina azancen ki wallhy ranki xai baci

Wani ihu junnut ta buga tana gyara zaman towel dinta ahaukace alaman magana ya mata xafi har jikin ta natsuma take kallon furiosityn bahiyya.

Dam dam ta buga kirjin ta da karfi ta waro ido waje

AHUMAGGAH ne qaddara ta dan ubanki?

Cikin idon ta Bahiy take kallon tace tabbas"kuma AHUMAGGAH sune sanadiyar nuna min wata irin kawa nake da shi,ba so kikeyi ba junnut..shiysa Ahumaggah dole ya zamto qaddarar ki

...hannun ta miko zata mare bahi,bahi tayi sauri ta cafke ta mata wurgi da hanun

a mugun fusace tace Kece dai qaddara ta bahiyyya karki yarda ki daura ma Ahumagga laifin komai ure the devil in ma life،i just ask u for a favour kisani dan cikar burina ne
Badon wani abu

..shin daxamu rabu ban baki dukiya ta ba?ko so kike sai ma fada maki sadaukarwan kin ma kudina na siye shi,laifi na ne da ubanki ya mutu a fakiri..?

Cahn ta matse miki da duk wahalar da kika sha ai dama kin cancan ta,aje Ahumagga sun lalata min rayuwa na yarda kema dole ke kirike tsinuwan aljanun su kinga anyi raba dai dai ko?

Jaka..Marar mutunci kawai matsiyayiciya nidai Baxan xauna dake ba wallhy gidan saood dole saikin fita kin barmin,
dama chan am just tolerating u
Sabida kece amma tunda kin nace sai kin ga baya na toh duk abunda nayi miki nan gaba karkiga laifi na..

Share hawayen kunci bahiyya tayi har muryan ta na rawa tace babu Abunda xakimin wanda Allah baimin ba..

Afusace junnut ta maido maganan dan ta razana zuciyar bahiyya tace

"Ina Allahn ki yake da baxai gaya maki tuntuni xagon kasa nakeyi maki ba,..?meyasa baku san cewa tunda kika aure min sa'ood kika nemi fitina tsakani na dake ba,where is ur god then?

A time din dana baki sihiri kika sha a juice dan nahana ki samun gamsuwa da mijin naki ina ubangijin ki?..yau baga shi nasa ki dan dole kinga halin maza ba..kina wasa dani ko?

Sabida ina tausayin ki Nayi maki sharri akan labarin sirrin mu na ahumagga dan araba auren ki asaukake amma kika ki sabida kin samu masu daure maki gindi...kin tuna?I told you to be very carful with me har kika daga hannu kika mare ni..

Toh kisani bashi kika dauka kuma Duk abunda kr faruwa da ke ayanzu nice baxan fasa ba,so if u want ur life ki daga jakar ki ki koma inda kika fito tunkan saood ya shigo gidan nan ya sameki..

Da Wani irin shock bahi take famar kallon junnut bata iya ko motsi ba

Junbut har ta dauka ko tsoron jin hakan ne ya rufe mata baki

Tace"Im going to persia with him now..dan Allah ki tafi..,ke dai ki sa idonki a news paper da tv headlines domin ganin auren dayafi naki tsada.

u kakata ce ta rasu,sarauta yadawo na uwata.

and u know burin tane idan aka bata sarauta ta barma alhj hamood,my father inlaw..he will be the new king insha Allah a ranar bashi sarauta aranan xa'a daura aure na da sa'ood..
yan bakin ciki saiku mutu

Cikin wani irin dakakkiyar bacin rai bahi tace ...
So be it...gaba daya ta na ta mugun shan mamakin junnut aranta jitake kamar kanta har yanzu bai gama daukar maganaganun taba

sake tsugunawa tayi xata dau kayan ta ta shige,junnut ta fusata ta sa kafa take yatsun hannun ta da karfi sanda bahiyya tayi kara ta kwace hannun tana yarfawa axafafe..

"Jjjjaka...Marar zucia..wllhy sai na kashe ki...

Wato duk abunda nace nayi maki akan saood bai baki tsoro ba da shike ke mayyace,kin nace mashi agida ko

matsiyaciya kawai to nawa xan biyaki? ai nagene ki,baki so ki rabu da arxiki ne sabida tunda can ba gadon sa kukayi ba ..

Yarda ubanki da uwarki suka mutu fakirai haka xaki mutu...

Junnut Bata hnkara ba ta ji an shako ta
wani irin naushi mai dauke guguwar mumunan zuciya bahiyya ta sauke akan bakin junnut

"Ihu tafasa ta riko hancin ta riko baki duka a lokaci guda taga har sun fara jini

"Nace kidena xagin iyaye na?..bahiya ta daka mata tsawa

"An xage su..
matsiyata yan wuta.

wani mari bahiyya ta sake kai mata.

..daga nan junnut ta kama bahiyyar da kokowa suna doke doke Kowa na dukan kowa afusace dukan su sunyi zuciya sosai

"Wani yunkuri junnut tayi ta ture bahi akan Akwatin ta dake gungure ta zame..

Wani irin ihu ta fasa zata fado da kai akan matakala..

Dan Ta tsorata sosai sai ta shiga kiran sunan junnut tana mika hannnu

Tana gani junnut ta tsaya kyam tana kyarma taba tsuma cikin dacin rai tana cewa
ki mutu..
U need to die.

Wani karar bahiyya ta sake tana jiran taji ta fado ta fasa kanta ya dauke sai Charaf tajiyo ta a hannun mutum..

Chak karar ta ya dauke,ta maida wani tsorataccen hadiyan yawu

Da sauri ya dauke ta ya kankame ta jikin shi,tana shako qamshi ta sake masa jiki Wani matsanancin kuka mai shiiga rai ta fashe mashi da shi tana rirrko rigarsa sa...

khal A hankali yy controling kansa ya turata gefe kamar bai daku ba,bhiyya dukawa kasa tayi tana kuka sosai mai daga hnkli

"Junnut tayi saurin isowa gareshi tare da dan guntun munafircin ta ta iso gaban su muryn ta har na rawa tace

"thank god ma kadawo..wai ina kaje tun jiya inata neman ka?..tayi nuni da bahiyya....

"Kaganta nan fada ta kama ni da shi dan wai naga ta tattara kayan ta xata bar gidan ina hanata..Did u seee my face? ta nuna mashi inda bahi ta buge ta yy jini tace kaga irin dukan da takeyi min?

Khal dake jin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

6 months ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment