Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar y kashe ta daurewa yayi.. yace its ok jeki ki sa kaya kizo yanzun nan zamu je persia,xata bude baki yace kar ki damu da ita iwll handle her go now...yanayi kamar baisan komai ba yaga kamar bata mashi sauri ya kama hannun ta xasu haura su shiga dakin tare

Da wani irin mugun kallon baraxana tabi bahiyya..irin taci dubu sai ceto

Shikuwa khal Yana kai junnut daki,ya shiga lallaban ta cikin dubara yace mata calm down

..yanzu ba lokacin masifa bane
Kinga kakar mu ta rasu ko?ta gyada mashii kai yace toh we need to be there now
..ki kwashe kayan ki ki same ni a palou yanzu..

Cikin salo ya sake maimaita mata sirrin su da jahan khatun na Abunda ta fada ma bahiyya akan sabon nadin sarauta da auren su a persia dan kuwa duk cece kucensu a kunnen sa da kunnen kaamil sukayi shi..

Shi kaaamil dama yazo ne abaxata dan su tafi persia tare da dan uwansa

sai suka karaso gidan suka tarda wannan tarxoma bayan sunji komai
,kaamil sai yaki shigowa ya nufi dayan part din ya bar khal.

Axahirin gaskiya ko shi khal din yaso ya shiga ne tuntuni ya same su dan yayi ma junnut din wani mumumnan wulakancin da harta mutu baxata manta ba,Amma kaamil shi ya rinka danne shi yana bashi baki akan yabi abun a hankali,ko badon komai ba sai dan bahiyya ta yarda da nufin sa.

Yana dakin junnut ta shiga toilet dan wanke jinin dake fuskan ta,cameras din daya jona ya ciccire ya dawo paloun agurguje dai dai nan ya same bahiyya na kan jan trollyn ta tana kuka mai tsuma tama sheshekar alaman xatayi waje.

Da sauri ya shako hannun ta ua matso ta jikin shi da tambayar "wher did u think ure going?
a zuciye ta fincike ta rufe idon ta ta sake fashewa da matsanancin kuka..

Har muryan shi ma tokarewa ya dada rungumo ta
"Baby stop...ki tsaya ki saurare ni.

"o'o..let me go,...
Wani ihun tayi masa sanda sautin muryan ta ya dauke mai gaba daya

Yace pls listen

Cizo mai xafi ta danna ma hannun sa ta kufce
"I said No..im going....am going far away from u

Yy sauri ya tallafo fuskn ta da tafin hannun shi yace
"Why..

Tayi masa shiru..

Toh Kiyi hakr ki saurare ni

Tayi sauri ta kau da kanta a hnkli tace,banayi
Mexan ji?"i lost my self,my dad,my junnut,kasa na saba alkwarin mahaifina
Nayi fada da junnut akan banxan soyayyr ka when u dont even care about me"..ai jiki na kawai kake so kuma ka samu..so i hate u.

Tana gani ya wani sake jiki ya lumshe ido

Bata damu ba ta cigaba..soyayyar ka bata da amfani a rayuwa ta?...i hate myself for loving u..ni wllhy tafiyata xanyi I dont care about u anymore..
Kayi auren mana marry 100wives in kana kanaso,nidai tafiya ta xanyi

Lumsashun idanun da ya bude ya zuba akan ta,Duk dama yasan baxai taba barin hakan ya faru ba amma ba karamin girgiza zuciyan shi kalaman bata keyi ba...she is deeply hurting,kukan ma yaga sai ta kwace numfashin ta yake fita duk ta kafe mashi yana ririiko ta tana dukan hannun shi da iya karfin ta tana fincikewa

"Ke..stop it.

bata ma jin shi take ba,da Abun ya ishe sa wani tsawa ya daka mata sanda ta firgita ta xube kasa numfashin ta na dif dif alaman ta raxana har tayi kusan sumewa...

"Baibi takanta ba yaje ya kulle kofar site din mai gaba daya ya dawo ya same ta ta dunkule gefen cushion ta hade kai da gwiwa tana rusa kuka marar sauti

..neman waje yy ya xauna akan kujeran da take tsugunen idanun shi sosai ya fallasa tsabar damuwar ganin ta da jin ta ahaka dayakeyi

"Ni wllhy sai na bar maka gidan ka"
Ko mutuwa xanyi sai na bar auren nan

Tana ta shessheken tana mita,share ta yy ya kunna katon tv screen ya shiga jona duka video calls da secrt din junnut sai ya bari a pause baiyi playing

Sunfi minti 10 yana Allah Allah junnut ta fito..bahi ko daga kai taga tvn batayi ba iya dai hasken screen din take feeling

Aikuwa sai ga junnut din kwas kwas ta fito tasha wanka,jeans da top ta sa bama dankwali sai yauki take tana yatsine.

dauke take da duk wani trolyn ta harda na kayan honey moon datake siya tana tarawa na auren su.

Kallo daya tayi ma tvn dake kunne on blue screen,yadda taga sunyi jungum jungum ya bata mamaki gashi taga bakomai ake kallo ba

kukurkur ta turo akwatin tana saukowa khal yaga kamar ba sauri xatayi masa ba ya tashi ya taya ta da wasu,Agefe ya aje kafin ya mata nuni da space yace mata

Sit down...ta xauna kusa da shi daff a inda ya mata nunib dukan su suka fara kallon tvn bahi ne kawai take kuka bata dago ba.

Khal ya dauki remote zai kunna

Junnut tace "Me...me xamuyi anan..kallon me xakayi....ya juyo with one last smile yace mata shussh lets watch first
....muna gama kallo xamu tafi ko?..

Hankalin ta bai wani kwanta ba dai amma Tace ok

Wani shiru wajen ya dauka...Sai difff khal ya kunna tv,wul wul na farko ba anuna komai ba na biyu kawai junnut taga kanta acikin tv boro boro

Da wani irin mumunan bugu kirjin ta ya amsa
A firgice tace what is this?

Khal ya mugun hade rai yaki ya kulata

Tiryan tiryan suka fara kallo,All her secrets tun xuwar su america da duk wasu wayoyin da takeyi akanshi da akan bahiyya .

Hakan ya sa junnut ta mike tsaye tana xufa tana dafe kai

bahiyya ma ta mike tsaye ta kafe tvn da ido kamar xararriya.

So khal knew all this?but how?

Tuni ta gabobin jikin ta suka gwabe
,Duk jikin ta rawa ya farayi daga ta kalle shi ta kalle tv,wani gaf gaf kanta ke bugawa da karfi...

Taga abubuwan dayawa masu ban kunya da daga hankli

Chan Tafara i..i..na.tana nune nune...tana cewa aina kasamu wannan abun?a....a..a..
Ah ....a bani bace bani bace i..
I....can explain
Wallhy sharii akai min....,jin ta fara rantsuwa akan karyan yasa baima jira ankai karshe ba ya kashe...

Yana mikewa tsaye taxo abirkice xata dafa shi hannun ta is seriously shaking
Tace khal pls,ya ja da baya a rude ta dada matsowa kusa da shi

"Dont u fucking touch me.

wani irin turo ta yayi kasa Yabi ta da birkitaccen tsawa

Rudadden Kuka junnut ta fashe dashi ta dora hannu aka tace WAYYO Allah..na shiga uku
Wani kuka ta fashe da shi Ta ma rasa me xatace ta ce chan ta soma kame

"Wllhy sharrin akayiin wannan makiyana ne
Ga ta nan..gata nan..ta shiga nuna bahiyya..
..dan ana so araba ni da kai...karya akemin ni bani nyi hakan ba..gata nan dai ka tambaye ta bahiyya kin yarda xan iya miki haka?
A tana cikin firgicin ma take kashe mata ido tana tsinnewa akan ta rufa mata asiri tace ah'a..kawai ta rufa mata asiri.

Bahiyya hawaye kawai takeyi tayi shiru...tana jiran taji meye khal yake nifi da yin hakan

"Dan Allah Dan Allah...kar ka yarda da hakan,wallhy sharin makiyan mu ne..taga bai kula ba sai ta dawo kan bahi..bahi kece kika hada ni da shi ko?
Why r u queit,say somthing..Wato nufin ki akaina kenan ko ,bahiyya kin cuce ni..kinci amana na.

"Just shut up.." A rude ta yanke kukan chak...zata sake magana yace

Shut..uppp

Cikin daka mata tsawan da yasa ta ririikee kanta a birkice tana sintiri tamkar wacce kurwan ta ya kusan fita daga gangan jikin ta

"Asirin ki ne ya tonu"

A gigice ta zube kasa ta rike kirjin ta ko inan ta na rawa tana kuka mai sauti.

Yace...game over durling...now u listen i will talk ..
Kika yi magana anan sai na kashe ki..

nan ya kamo hannun bahiyya wacce rikitaccen yanayin yasa ta fashe masa da sabon kuka.. har gaban junnut ya kawo ta ya tsayar da ita..

bai sake hannun ta ba agaban junnut din yay tsugune a tskiyar su duka

Daf da bahi ya sa giwar sa akasa ya kalle sunkuyayyn kanta cikin murya mai sauki yace

"Am sorry Wife,i dont mean to hurt u"..I love you.

Dan shiru yu sabida yadda voice dinshi ya tokare.

Dada sauke kai bahiyya tayi tana jin shi

Yace I planed this whole thing with her badon bansan girman alkwarin mahaifin ki ba sai dan na saki ki ga wacece kawarkin da kika yarda da ita sosai dakan ki...

"I knw ure hurt
But blv me...nima ina jin xafin nan araina fiye da yarda kike tunanin kinajin shi kowani rana..

I just wanted u to understand her.

nace kirabu da itan ai nasan baxaiyi kirabu da ita ba sabida ke bakisan wacece itaba..

U only knew her when she has a heart،amma ni tunda ta saba alkwari dan ta bata maki suna..kuma tayi yinkurin kashe min ke da abunda ke cikin ki da sihiri nagane cewa muguwa ce

Baby,kinsan kuwa bayan ta baki maganin ina taje?dan kadan ya shiga bata labarin abunda junnut tayi da duk abubuwan daya faru wajen dinner harda tactics din dayayi da suke yawan fada akai...

Gaba daya jikin bahiyya sai yayi sanyi,tana ta kallon shi tana share tears din ta

Ana ma duk Ya fada mata inda yaje ajiyan,da duk abunda ya samo musu na waraka ta dalilin wasa da hankalin junnut dayayi

Dan mikewa yyi ya tallafo fuskan ta yana mata wani irin kallo,"Yace I did this for u baby na,u know,sai dai inbana duniyar nan ne wani xai taba ki nabarshi lpya..nasan zan iya magance ta saukake amma kece,ur heart is too pure baki gane makiyin ki da wuri .
..ke kin dauke ta da muhimmanci bayan ita a matsayin object of use take ganin ki,She have been decieving you since day 1..babu wani amanar ki da bata ta ciba.

..i hop ure conviced jow that wannan yarinyar ba mutum bace..ba kawar ki bace..she is evil..shedaniyace she is very selfish..
baby inda na barta din wallhy xata iya kashe min ke har lahira..

Ya dada shaafo fuskan ta ta lumshe ido tana hawayen

"im sory bahiyya,i play hard on u ko?
i just cant bear it ne..i need to hurt u just to protect u and our baby...
Da mugun maki ta ware idanun ta bakin ta na rawa ta kasa ce masa komai..yace
. .baby kin fahimce ni kuwa..?

Anan Bahi ta dago
Ta kalle idanun shi da jajayen idanun ta

Tace Wani ciki?

hannun shi ya dora akan cikin ta yace "ours my love,dama ni nace ma doc ya biye maki,amma akwai babyn namu ba abunda ya same shi
Jin ta kawai yay ajikin shi ta knkameshi dan Bata san ya akayi wani suden farin ciki ya over powering rikitaccen yanayin datake ciki ba,sanda tadawo hayyacin ta ta ze ta tsaya hannun ta ya dada rikowa Sai ya dan marairace yana som ya dada tabbatar mata yace..
'i swear am not a bad dady..kina bacci nakan duba ki sosai ai doc din ma ya gaya min duk yadda xanyi..hannun shi ya sa yana share mata hawayen cike da kulawa

wannan Tayi kadan ta raba ni dake bahiyya..
,i neva loved any woman in my life sai ke ..i neva loved her..kece ke kadai.
If u want Alkwarin auren ma sai na warwere shi koda yau ance wanda taga dacewar sa tana raye inkika ce bakiso wallhy baxan aure mace muguwa kamar wannan ba.

"She lost you" tayi asaran kawa.

Ni dai Ke kadai nake so bahiyya..ke kadai xanso kuma har in mutu kece kadai matata..

Lips dinta yy brushing da nashi ya dada isowa gaban ta ya tallafo fuskn ta da da kyau yana kallon ta,kin hade ido dashi tayi,ta dada sauke kanta kasa ahnkl tana kuka..

Da wani irin shauki ya jawo ta jikin sa ya rungume ta tsam kamar xai maidata cikin sa har yana wani maida ajiyan zuciyan.

Yace I love u...

Tayi shiru kamar baxata amsa ba wani abun ta tuno a hankli tace masa i love u more

Ya dago fuskan ta yana kallon ta calmy,slowly ya daga habarta ya hade bkin su waje guda yayi kissing din ta..ya dada maida ta jikin shi.

Wani Kar kar kar jikin junnut ke rawa
numfashin ta na sama sama tana kwaco sa kamar mai ciwon asthma..

Ita kuwa bahiyya Jin sautin sincerityn Dake tafe da shaukin rungumar sa yasa ba acikin hayyacin ta ba itama ta kankame sa

Junnut ta shiga girgiza kai axare kamar wacce ake kashe mata uwa..."No no pls ..karya ne .this is not happening to me.

khal ya dada rungumo bahiyyar sa tsigar rarrashi yana shafa gadon bayan ta..duk dama yasan har yanzu shock din jin komai bai sake ta ba but he knows she is ok now

Bahi ta riga tayi xuciya sosai da junnut shiyasa take ganin kamar baxata iya cewa komai ba.....but she is soo happy da taji cikin shi na jikin ta har yanzu.

Not din kan junnut ne ke kuncewa intana tino da komai,sukam sun shagala khal yana ta jira ne yaji bahi tace wani abu

Aikuwa Wani ihu ta tsala masa kunne
,sanda ya sake ta da sauri yana juyowa kuwa yaga ashe junnut ne ta dauko apple knife tana sanda ta baya xatayi attacking din su

Yayi sauri ya maida matarsa baya,dan shikan junnut bata ko bashi mamki ba

Bahi ta rikke rigar sa ta baya ta lafe agadon bayan sa
Tayi shiru Tana jin maganganun junnut
Dake fita out of deep frustration and shock

"tace mayaudari kawai,ka cuce ni.
Kema in kika yarda da shi sai na kashe ki..ta kara fashewa da matsanancin kuka

Khal Ya bata ransa yace drop it now..

tace nooo Kai din wa?akace maka tsoron ka nakeji,kodan kaga nata binka?wallh I neva liked u..arziki da sunan ka da kuma BURi na nake bautawa..har ka isa k wulkantani?
I will kill u now if i want...mugu kawai.

Tana nuna su da wukar amma duk t susuce majina har na diga ga fuskn ta yy ka jajir tsabn ta firgita,..Axxalumai...Wallhy kun dace Allah sai ya tsine maku...tanayi ne duk jikin ta na rawa
Ga wani uban karkawa da hannun ta keyi alaman cewa kafarta ma ya kasa daukar ta wukar ma da hannu bibiyu ta rike tsaban ta birkice

Khal yayi yar dariyan mugun ta
Ya mata hannu akan ta bashi..

Ta dauka ko wukar yake bukata tace noo..baxan bayar ba.

Abaxata ya cakomo ta a mugun xafafe kamar yar tsana...ihu ta tsala ta sake wukar... Hannun ta ya kama a wulakance ya cire diamond ring dinshi
Ya wani turata gefe tayi tumbul

Yace hey Look at me..ya tsaya yana maida mata mugun harara.

Junnut Bata iya dagowa ba,ya jawo matar sa ya manne ta da jikin shi
yace wannan tafi karfin ki Har abada
Kinaji na?..Daga yau kisa aranki cewa baki santa ba, dan wllhy naganki kusa da ita sai na cinye ki danye

Ta daddage tace Ka cinye ne din..Dama abunda take so kenan..bahiyya all ur life uve been hating me..kika hada baki da mijin ki ya yaudare ni ko?
Toh Wallhy sai na kashe ki..

Wani wufff tayi xata kamo bahi...da khal y dora mata wani mari sanda dan kunen dake makale da kunnen ta ta suka karye,chak ta dauke ji...ta tsaya kamar gawar da ya hadiye sanda

Anan bahi ta daure tace junnut arent u tired?Ke dakan ki kika aikata wayannan abubuwan amma baki ji aranki sun miki daban ba?
. .gaskiya kun xuci kanki,shawarata ki hakura ki amince bakiyi dai dai ba.

"Just just up..junnut ta dago a hasale ...bayan kinsa ya yaudare ni?
Na cuce kaina din ...Eh din an maki mugun tan..i wish i killed u munafuka kawai...kin bata min rayuwa ta bhiyya

"Bahi tace kizo ki kashe ni in har hakan xai gyaro rayuwar kin...ure lost junnut BURIN ki shiya halaka ki..
baxan boye maki ba ni ynzu na tsani kawancen...so what have u gained now?

Khal kamar wanda yake enjoying kalaman su ya zuba musu ido

"Junnut Tace nothing...kinji dadi?
Rayuwa ta bbu komi aciki sai yaudara daga wajen ki da wajen mijin ki
Amma Ai sai Ku jira kuga abunda xan muku.

I swear to GOD sai na aure shi..auren dole dan dolen shi ya xauna da ni ke Kuma sai kin wulakanta kin dawo baiwa ta...mark ma words ta dauki jakar ta da dacin rai har tana tangal tangal axafafe ta nufi door xata fita.

Ji tayi an dawo da ita baya...yadda ya kalle ta yasa ta dada tsorata..sai ta fuske xata hude baki yace 'o'o ..if u dare talk i wiil shoot u. .wayace miki ki tafi?

Bani nace ki shirya ba?i just talked to ma wife ai banzo kanki ba.

Wani tsorataccen numfashi ta sake tana neman kwace hannun ta anashi

Sanda ya tabbata ta dada rudewa sannan ya sake mata arms yace..calm, u better stay calm..kafin suzo su dauke ki

Dama ni nace zan kaiki persia ko?toh ur real persia is the..."Jail" da wani devlish smirk ya murmusa,dan wulkankanci attchement wig din data sa ya cire ball ya barta da bare hair din ta,ji tayi kamar xata hafiye ranta ta mutu ta shiga dagel dagel xata karba y hanata har sanda yaga she is very embrassed ranta ya sosu sosai

Yace me amfanin shi bayan xakije jail..yarinya U have no bank acct bare a taimaka maki..

Tace bnk acct? Ina dashi mana
...Bakin ta harna rawa ta kalle shi karya kakyi i wll tel mumy,i have alot of money ba jail din daxani...wani kukan ne ya kufce mata a rude t rike kan ta

Yace u think am a fool ko?yy yar dariya
Wato Ku kadai kuka iya yaudara abi?ok
Wacce take gurbata
Kin ne nasa ta bani dukan access na accts din kudin ki,
Dama ai Dasu nake siya maki ice creams,and right now all r frozen..
sabida kin yi laifi
Mai girma da kika taba matata shiyasa ma.

"U will go to jail din".

Sai an gama binciken kalaman ki nacewa xaki kashe min ita if ure lucky ba gaskiya bane sai asake ki amma in gaskiya ne u wll definately rot ther.

A mugun tsrace Tace baka isa ba walllhy baka isa ba.
Kuma sai ka bani acts dina ihu ta fasa kamar xararriya
..yace too late yarinya,Kallon rainin wayo ma yake mata aranshi dan shikadai yasan tanadin wulkancin dayayi mata achan.

Ta shiga danne danne awayarta kamar mahaukaciya
Sanda ya bari ta tabbatar da komai sannan ya jawo hannun ta da kayan ta duka sukayi waje.

Da sauri bahiyya tabiyo bayan su tana ganin tijara

Basu fi minti biyar ba aka bude gate,tana ji tana gani ya mika ta ma mugayen jamian tsaro tare da bada shedar cewa kisa take atempting yi akan matar sa da shi kansa..

"Babu kowa gidan amma sanda kusan kowa yasan meke faruwa dan ba karamin birkita da ihu junnut tayi ba

Kiri kiri tana ji khal ya daure ta da jijiyan ta,kayan ta ma data fito yace musu guduwa tayi niyyar yi

The apple knife data dauka yana nuna musu,are all new evidence againts her.

Ga wani dan banxan murmushin mugun ta da rainin wayo dayake mata a tsakar kwayar idanun ta

Fuskan junnut sanda ya sauya lama tsaban kuka

Itakan ta bahiyya ayau dib ta rasa me ya hanata jin tausayi ko ma tace khal yay hakuri akan junnut

Aikuwa hakan aka kaita behind bars a wulakance aka kulle ta,, daga ta hankali cewa akira mata lawyer ko family sai taga khal ne anan yana famar assuming komai dan ya tusa mata bakin ciki da cewa ai bata da kudin daukar lawyer ayanzu sannan shine qurdian dinta sai yadda yaga dama


Junnut taci kuka ..har xaxxabi sanda ya rufe ta..
Wai yau itace ba takalmi ba dankwali ba komai acikin jail cell!

Allah Allah take ace jahan khatun taji maganan amma ina

Ashe Bata sani ba ayanzu babu wanda ya san komai inba bahiyya da kaamil ba.

Tuni khal yasa aka kashe wayar junnut
Shima saiya dena daukar wayan kowa daga persia ya kuma bada strict oder akan ta sosai

Khal So kawai yake junnut ta wulakanta ta kasakanta ko da xatayi tunani dakan ta ta tuno cewa rayuwar da aka gina shi da buri irin nata babban halaka ne.

Aranan Sabida yana so ya dada lallabar matarsa yasa kaamil ya je kano, akan washe gari xasutafi persia shida su jahan Aarah da subaya da ake jira yau saura goma bikin ta da shahrul


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._



_5⃣0⃣-Ectacy♡_



Tun Bayan tafiyar junnut jail khal bai dawo gidan ba..

Kasa xama bahiyya tayi taje nan tadawo tunanin duk abunda suka faru ya dagula mata kwakwala

Daga ta xauna sai ta shiga tuno yadda suka taso tare da junnut lokacin tun suna kananan yara komin su cikin tsananin amana so da yardan juna sukayi ko a mafarki bata taba tsamanin wannan burin junnut din zai zo har ya shiga tsakanin su ba..

Bahiyya Ta so junnut arayuwan ta.

Amma hmm yau duniya kenan.

a kace komi nada sanadin shi Ashe kuma sanadin rabuwar amana so da kauna da Alkwari,dake cikin kawacen su da junnut Ahumaggah ne.

Ta yarxa cewa BURIN junnut shine makashin halayen ta nagari,amma AHUMAGGAH sune sanadiyar fito da gaskiyar dake cikin tarayyar su.

A yau Tasan Da badon Ahumga ba da ita da junnut baxa su dauki risk din rike sirri da alkawari mai girma ba.

ba don Ahummagah ba,tasan da har duniya ya nade baxata taba sanin asalin abunda junnut xata iyayi akan cikar burin ta ba.

Kaico!!!

Dama baka sanin kana kaunar mutum sai yayi gamo da abunda yake so awajen ka.

Ko yayi hakuri Allah ya maida mashi mafi alheri,ko ya tabe Allah ya masa talala..

Yau din ina junnut take?ina burikan nata suka kaita?

A duniya asalin
Mai son ka na gaskiya shine wanda xaiso maka Abun da ya so makan shi

Lallai qaddarar su ta Ahumggah shine mafarin jigon labarin rayuwar su.

Sanadiyar A humaggah Ta shigo duniyar mutanen da Allah ya qaddara sune madadin iyayen ta,da jin dadin ta arzikin ta da aurenta harda albarkan dake cikin auren.

Lallai Tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai maiyi yadda ya so da rayuwar bawan sa..

Bahiyya Tunani take yi sosai,har takan share kwalla,sai chan kafin ta fada wanka tayi sallahn neman sauki duk sai taji duniyar ya mata na daban..

Ahaka Tana kwance akan gadon ta tana shafo kwantaccen cikin ta Wani bacci ne mai nauyi ya sace ta.. Acikin baccin nata Wani mummunan mafarki take yi ta rike bedsheets da hannayen ta sosai tana ta kuwwa ita kadai

Ganin kanta tayi,agaban wani abu dayayi mata kama da gawar mijin ta

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka.

"Sa'ood dan Allah ka bude idon ka na shiga uku,dan Allah karka mutu kaji bazan karaba..

A mafrkin tashi tayi da gudu ta nufi bakin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan abbun ta Amma shiru.

dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle dawowa inda yake
tayi tana wani irin kuka mai rauni

"Im sorry hubby kayi hakuri ka farka baxan.. .baxan.. Sake ba ..i promise to alwys obey u i swear..ta cigaba da shessheka

Chan ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kara sautim kukan sosai

Dan dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai kamar wacce ta xare tace "dan Allah ka tashi wlhy bazan karaba to

Wai sai taga ko motsi bayayi,arude tace dole ne tashhi hold on hubby...im coming" da sauri ta mike tsaye tayi wani daki chan saiga ta da wani cup ta debo ruwa tadawo dakin agurguje

tsugunnawa tayi akanshi ta shiga watsa masa ruwan a fuska wani irin numfashi yaja yadan bude idansa

,da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi ta kara fashewa da kuka sosai,tace
"kayi hkuri"

hada ido sukayi a hankali yafara kukkule idonsa kamar zai kara mutuwan

wani kara ta saki da sauri ta shiga tapping fuskar shi cikin kuka tace"no, no dan Allah,karka kulle idon,inka barni ya xanyi.. ta tsugunna akanshi, sake tapping face dinshi tayi tana kuka A hankali tace "i need you....pls wake up" sai taga wai da kyar ya iya bude bakin sa hakan yasa takai kunenta saitin bakinshin chan kasan makoshi yay magana ahankali yace "ure my life" da sauri ta tashi ta rungume shi tsam..

Chan ta ga ya cire ta yyi gefe yana kulle idon sa a mugun kasale da sauri ta tallafo fuskarta saitin nashi sosai ta inda karar hancinsu xai gogi juna...

cikin kuka tace "dan Allah karka sake kulle idon ka kaji wlh am sooo scared...ban karawa
kayi kuri,nasan nayi maka rashin ji. .pls am sorry"ka yafe ni...wani fashewa tayi da kuka tana masa sheshekan kukan a fuskan sa..

kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan kirjin shi,bufff bufff bufff da sauri taji

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment