Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

banda time

Ta hade rai tafara wasa da hannayen ta alaman bata ji dadin dayace hakan ba wani langwme wuya tayi zata turo mai baki,tsaki yyi ya dauke kai dan shi shgwaban matar sa kadai ke iya burge shi a duniya,

shi bayajin tana burge shi musamman da yasha ji tana fadar wancan maganan ahumaghan akan matar sa lokcin hidiman nan with cruel intention.

"Kawai sai ka dawo,tun da har yau ma baka da time dina.

Bai gama jiyo sauran kisisinan ba Ya ja kofar motar sa da kanshi daga ganin yadda driver yaja motar tasan tsawa ya daka mashi..
.
Wato irin ina damunshin nan ko?
Ta kyabe baki, Fuuuu ta shigo gidan ta same bahiyya da jahan khatun har yanzu suna zaune

Wani kallo tabi bahiyyar dashi

Maimaikon taji haushin wulkancin daya gama mata sai ta soma jin haushin bahiyya sosai aranta..

bahiyyar da shike tasan bason ta jhan jhatun dib take ba so tanaganin junnut ta fara mata murmushi.

Ba laifi junnut ta danne kishin nata ta zauna suka fara hira su ukun,"duk iya wayo da salon shan ciki sunyi dan bahiyya ta gaya musu wani abu daga sirrin auren ta amma shiru Haka Allah ya danne bakin ta..

Khal yana daf da dawowa bahi ta zame ta tafi ta barsu,abayan idon t babu irin zagin ta akan khal da jahan khatun batayi ba.

Tun abu na wasa har bahiyya ta cika wata guda.

Kuma Daga ranar har yau khal baiyi lokacin junnut ba.

Sosai abun ke damun su,basu ganin shi sai yazo gaisuwa da sfe ahakn ma adaddafe yana sauri.

Yana dawowa kuwa ko da jahan ta aika a kira shi Akan samu kofar shashin nashi gaba daya a kulle.

Junnut da taga abun nashi nayi ne dama ita bata cika son shiga jikin bahiyya ba aynzin sabida kishin na damun ta wuce misali bata jin zata iya daurewa sosai

.,..toh since ba aganin shi sai a sashin shi yasa ta saura dammaran shigowa shashin yau itama.

Kayan yaki ta damaro,harda dan list din ta na kayan masarufi datake so ya siya mata na komawa schl,ta ci uban sneakers tayi damas tafito babe de la hot.


Junnut tana kama door din ta zata bude kai tsaye sai ta ci karo da hannun bahiyya itama ta murda zata fito
Tsayawa sukayi suna kallon juna,junnut ta kalli bahiya,aranta tace bura uba ashe munafukar tana sa english wears

,tasha mamaki sosai datagan ta sanye da damammen wando da top kanta babu ko dankwali,wani kare mata kallo tyi itakan ta tasan bahin ta hadu,sai ta ga kamar english wears din ma sunfi karban ta komi yyi ba alamn daya nuna ita yar koyo ce

Junut Tayi saurin kyabe baki,tace Kaga amare..ansha kyau..

Bahi tayi yake dan itama ta sha mkin ganin junnut awann lokaci sai tace kardai kin ta kirar waya na?

'Nop..junnut ta maida mata dirrct answer..

Khal na ciki?tana tambayar tana lekowa ciki..

bahi bata ansa ba tasan ba da wanii kayan kirki ajikin khal ta barshi ba sai tadan ja door din ta rike da niyyar komawa ciki itakadai ta same shi "tace junnut pls ina zuwa,sai ta juya ciki

Khal ya fito daga wanka kenan,yana famar goge jikin shi yajiyo motsi,yana juyowa kuwa yagan su duka biyu daya nabin daya abayaa da alaman bahi bata san junnut ta biyo ta ba.

Bahi Ta fara mashi maganan junnut na neman shi a waje bai amsa ba ya mugun hade
Rabon ta datagan shi haka har ta mance,sanda junnut din datayi gyaran murya kafin bahi ta farga ta juya ta ganta,ita hakan bai wani dame ta ba tukun, tace ohhh ashe ma ta shigo,toh let me get some cofee Tana fada ta barsu ta fice

Wani nurmushin gefen baki junnut tayi,cike da kisisina ta matso zatace khal a hantare"ya daga mata hannu..

Pls Go out!
If this is vry important toh kijira ni a palo akasa zan fito..

Sai Tayi tsam tayi galala Yadda ya tamke fuska yafada in a mean tune yasa ta rifa makanta asiri taja kafarta tayi waje ta koma palon tayi zaman jiran shi

Bahi data fito daga kitchen bata ma lura da ita ba,tana komawa dakin ta same shi har ya shirya wa bacci cikin ranshi yana so ya tsayar mata akan baiyason muamalar ta da junnut har na bata damar shigo musu anyhow amma sai yaji baida lokacin yin hakan..

Ta zauna kusa da shi zata bashi coffen sanda ta rusuna gaban sa aladabce ta mika mashi ya karba,she is so respectful komin ta na burge shi..

hira take masa kadan kadan
Chan ta daure Tace mashi ina junnut din?yy kamar bazai amsa daga bisani yace mata ai ta tafi.

Yana gama zukar coffen kuwa ya kashe wutar dakin wani janyo ta jikin sa yayi ya matse ta hannun shi bibiyu akan ass din ta yana wani irin massaging kamar ya samu dunlop,ta shiga zillo da kafar ta kicin kicin ta shigayi tana cewa "zanyi fitsari ya matse ni..ta tura shi kadan sai ya sake ta ta sauka d sauri ta shiga bathrum din bata fito ba sanda ta rangada wani sabuwar wanka duk qamshin sabulan da man wanka datayi using ya gama bula dakin

Har wuta Khal ya knna yana jiran ta,Allah yaso koda akayi ta kncking a bakin door din bahiyyar bata ji ba kuma yasan kowace ce ya basar

Da dan figigiyar towel wanda bai gama rufe ass din ta ba ta fito ta zauna kusa da shi mayukan da aka hada shi da traditonal scent ta shiga gogawa ajikin ta cikin saibi da jan ran duk wani mai kallo

'..yaga ta fiddo wani kwabi a container sa mai launin yellow
diffrnt varieties na oil arabian perfs ne ahade sunkai kala bakwai,lungu da sako ta shiga gogawa ajikin ta kamar man shafawa tana feeling skin din ta da alaman abun na da laushi sosai

.khal har wani Allah Allah yake ta idar ta zo gare shi Pillon shi ya karkace yafi sau a kirga gashi yasan junnut tana waje shi sam baison wani avu yyi interupting dinsu,bai bari ta sa nity ba ya jawo ta jikin shi ya ficike towl din ya watsar atake yarage wutar dakin ya fara da shunshuno qamshin ta yana lasar wuyan ta kamar maye su dai yau bata son ta sake mashi jiki.

tin dazu take Tuno da shawarwarin mata da dija ta turo mata na wata malama tun daga lagos duk dama tana tsoron khal agdo amma sosai take shaawar ta ishe mijin ta zamto cikayya akan gadon na sa ..

Junnut kuwa tayi zirya da list a hannun ta har tagaji,ta shiga jeka ka dawo kofar dakin alokacin batajin komai ta dauka ko har yanzu yana nan zai fito,shima kam tuni ya ma mance ta

Motsa juna suka farayi yau bahiyya bata barshi ya shigeta da wuri ba ta karbe ragamar wasan tana yadda taso dashi,blow job din da bata wani iya ba take yimishi yana nishi yana mimmikewa

The door is tighy closed junnut ta buga karfi ma amma basu ji ba..

Wasanni masu shiga rai takeyi dashi harsan da taji yana nishi alaman ya kusa kai climx,nan tayi sauri ta dawo bayan shi ta rungeme shi ta yadda yakejin komin ta enough,ta shiga shafa masa kai tana sosa keyan sa

Duk y saki ya kasa hanata komai,wasu dadadan kalamai erotic take furtawa a kunnen shi tana yi tana cixan labban ta hade da matsewa har cikin gashin ahi yake jin dirin nunfashin ta na ratsa shi

,chan ta shiga lashewa tana hura masa iska a ciki,khal ji yayi kamar zai mutu dan dadi,ta sakayo hannu daga arm dinshi ta shiga wasa da nippls dinsa tana zamarwa zuwa kirjin sa,har ta kai kan marar sa tana kai hannu kan two balls dinsa ya dauke wuta sosai,bata fasa ba sanda ta zago kan lenght dinsa dan bakin ramin kawai ta danna ya birkito ta agigice ya jawo ta gaban ta da wani iriin zaucewa yake squeezing din ta yana chakuda nonuwar ta bakin shi

yanzu kam sosai numfshin su yake fita,idan ya birkice hakan har kirjin ta bugawa yake ita kanta takan rasa meyasa ta tsokalo shi,but yanayin zugi da shawarwari data ke sha ata makafa daban daban yakan dauke mata tunani daga kunya ko tsoro,ayanzu ma ta tuna matar tace in ya shige ta kar ta barshi hakan nan

So daya fara shigartan,wani riirikeshi ta shigayi tana cije baki tana dan ihun dadi a ksale mai kuma shiga rai,"
Assshh washhh tana yarfa hannu cikin wata muguwar shagwaba tana dada rirrike shi,wani abun ba karamin tunamai first nite dinsu yake yi ba tsaban dadin ta sakewa yake yay karar shi yana sumbatu bai damu da komai ba mafi yawanci shiyake kara mata jin abun zafi zafi aranta da ihun shi mai xugi a kunne,yana gama round din farko taki ta barshi ya koma har sanda suka huta minti sha biyar kafin nan ta sake dora shi akan hanya,da suka gama mai gaba daya ajikin shi ta kwanta tayi kifi kifi tanajin yadda hannun shi ke yawo agadon bayan ta"tasan mijin t ya gamsu,.ta kira sunan sa,ya amsa ta Da kyar sautin muryan shi ya fita..bata wani jima ba suka kimtsa kansu bacci ne ya dauke ta.khal Yayi tsam da ita a kirji sai yanzu ya tuno da yace ma junnut ta jira shi..

Bai daga wayar sa ya jawo Agogon shi ya duba yaga 2.45pm tsakiyatmr dare..ya mayar ya aje ya koma baccin shi abunshi

Site din jahan khatun kusan kwana sukayi a tsaye dan garin jeka ka dawo yasa kusan komai akayi ahi a kunnen junnut
Diri take tana xaga waje
"Wato bahiyya ta maida ta yar iska,tasan khal zai zo suyi magana shine zata rike shi da sex adaki tana sa shi ihu dan ta bata haushi ko?

She have neva complained bitterly kamar na yau,tsaban jinin ta y hau wasu abubuwan datake boyewa akan zamantakewar ta da khal tsaf sanda ta fade shi jahan khatun taji

Junnuy Tayi ta kukan bakin ciki,akan khal yana wulkanta ta,in akwai inda yafi kololuwar bacin rai to sanda takai ran jahan nan

Sun masa missd cal yafi talatin,washe gari da ssaafen Allah yana farkawa da kiran kakar shi dilshad yaci karo dashi..
Yana cewa ina kwana?bata saurare shi ba Masifa take ta inda ta ke shiga banan take fita..

Im higly disapointed in u,dama ashe nabaka mata ne dan ka wulaknta?junnut yr uwan kace da haka zaka rike ta inbamu duniyar

Babu irin kumfar bakin dabatayi masa,dan radin kanshi ya gaji da defendig kansa ya fara bata hakuri.

Duk bahiyya najin su abun bai mata dadi ba,shima bai ce mata komai akai ba yayi sauri ya shirya ya fice zuwa site din jahan
Tasan saboda karar shin datakai gaba ya sashi musu sammako

Haka itama ta daure fuska tayi masa masifa sosai,duk sanda suka so su ruda shi.

Shidai baison wannan junnut din,dabiar ta bana ajin shi bane, uwa uba karya datayi wa matar sa ta xubda mata kima abune da baxai yafe mata cikin sauki ba.

Hakan dan dolen shi ya sauko ya xauna ya saurareta ayau,duk abunda ta lisaafa take bukata baiyi kasa agwiwa ba ya biya kudin

Tana taso tace ya bata diamond necklace din brand dinshi kamar dai yadda yy ma bahiyya, ko ace wani abu dai mai muhimmnci daga wjen shi amma ta rasa ta yadda xata fito masa.

Ya tafi meeting bai dawo ba ta shigo part din bahi,samun ta tayi a kitchen tana kintse kimtse suka shiga hirarraki kamar babu komai a tsakanin su.

Azahirin gaskiya kuma lura sosai da ita junnut keyi

Ganin ta dan sake yasa bahi ta nuna mata design din umman ta da khal yy mata

Wato irin daraja ta da khal yyi kenan?har kabarin su aka bi iyaye aka nemo izini?hmmmm
Abun ya buga xuciyar junnut ban wasa ba take ta fashe ma bahiyya da kuka mai karfi
,duk bahi ta dauka kukan jinjina ne bata san kukan takaici da mugun kishi takeyi ba.

..lpya lpya ta rarashe ta,junnut din karba tana taya ta murna

tana barin wajen kuwa Taje ta hada mashi sharri mai zafi awajen kakar su dilshad tsaban kuka har tana birgima

Yauma ranshi a bace ya dawo gida,dan baiso dilshad ta kafa masa dokan iya abunda da zai iya bada matar sa ba

Shi baiga dalilin da ma zaa kayyade mashi abunsa ba bayan diamond din nasa ne,dukiyar gadon masaurar kakkanin sane.

A duniya inhar bahiyya dayake kauna take saka shi cikin farinciki bata mora ba baisan wa zai mora ba.

Baidai ki musu ba,tun kan wannan diamon din bai sake bata wani ba.

Hankalin junnut sai yadan kwanta,itama ya bata kudi mai yawa dan yau saura kwana daya ta koma skul murna takeyi sosai musamman data ji jahan tace tare da khal din yau zasu je us akwai aikin da xaiyi na dan kwana biyu...

A Iya bakar magana takan sakaya ta fada ma bahi amma sai taga bahi hanklin ta ma bai nan,ita tuni tayi zeroing mind din ta akan idan lokaci yy xasu raba khal da junnnut dinta

Ranar tafiyan sun, junnut ta daddage ta shero wata tsaleliyar kwalliya saida ta gaji da jiran fitowar sa ta kama hanyar site dinsa dan tsaban kinibibi.

Cin karo dasu tayi suna saukowa bahiyya ta saka dogon hijabi pitch daya kai mata har kasa hannun ta rike da briefcase dinsa
Shikuma ya riiriko waist din ta da hannun shi yy kyau yana shan qamshi dan bahiyya ta shirya shi da wuri kuma taki ta barshi ya cigaba da manne matan da ya saba..

Junnut,Ta kare musu tana jiran bahi ta sake hannun shi,sai taga har suka gaisa khal din ma bai bar bahiyya ta bata wani kwakwaran attention ba .

Duk da taga yanda bahi take narke mashi da wayo alaman tana so su kebe suyi sallama

Hakn bai dara taba Ta ba sanda ta nace tayi kyam wai tana jiran shi

.harda cewa bahi yau fa itace da mijin

...bahi takanji kishin dreasing din junnut agaban shin anma bata taba nunawa ba..

Haka suka rabu tun a falo kowa ya kama hanyar shi khal baiji dadi ba

Yana kuwa bude car xai xauna wani abu yace mai ya daga ido
bahi ya gani ta biyo sa, dasauri ya fito yana tambayar ta meye ne?

narke fuska tayi tana shagwabewa kamar yar shekara bakwai..ta lafe kadan ajikin sa tana turo baki.

"Nidai murmushin ka nake so nagani
...one more time plsss..."

Ciz labbansa yyi yana wani irin twin sexy smirks,aranshi jira kawai yake tace mashi bata son ya tafi ya fasa tafiyar amma bata yi hakan ba...

Junnut ta dago daga honest coner din car din inda take xaune tana jiran shi zaa kaisu airpot
satan kallon sun ma bata iyawa

Adduan neman tsari,dana Allah ya dawo mata da shi lpya bahi ta shafa masa,khal dakejin kansa kamar shalele yabi ta da long kisss mai taba kwakwwa sannan ya tura ta ta shiga gida

Sabida hakan junnut tayi fushi bata kula shi ba har suka isa US,shi da kanshi yakai ta har apartment dinta baice mata cikan ki ba,to da har ta sauko zata masa magana yana xama sai ya dialing numbr bahiyya .,tun yana maganan kasa kasa har yaga kamar cin fuska ne kawai sai yayi waje..

Junnut jitayi Duk ta kasa Xama sanda ta labe tana jinsu tana kumbura,bata san cewa soyayyar sun har haka bane

So khal daya shigo yanacewa zai koma gida, mancewa da shima waye ne tayo ta shiga sauke masa masifa da bori akan abubuwan dake cin ta arai game dashi

Tun daga kan karyan dayayi na auren shi da bahi dabai bata hakuri ba,da kuma rashin bata lokacin sa duk su suka fi daga mata hankli.

She is mannerless cakka masa magana take anyhow ta na muna masa ita dolen shi ne,shikuwa inba uwar shi ba bai cika son wata ya mace tana masa tsiwa ba

Sanda ya bari tagama tasas sannan ya tsige ta shima, cewar sa taje takai karar sa a duk inda take ganin zata iya,shi kuma zai nuna mata cewa ba wanda ya isa dashi sai Allah,wannan baraxanar nashi bakaramin tsorata junnut yayi ba.

Kwana biyu basu magana yama share kashin ta sosai kamar basu kasa daya,ayanzu matar sa ce kawai agaban sa hanklin sa bakaramin kwanciya yakeyi ba..

Junnut Duk sai taji ta damu,bayan wasu kwanaki ta daure Gidan shi taje yafi sau akirga da only time da taganshi shine ya fito cikin uniform kuma tasan ba lokacin ta zaiyi ba.

Haka har akaci term guda batasan me take a schl din ba.

Tsakanin bahi da jahan khatun agidan sunfi wata guda amma shiru yafi yawa sai maganan banza duk dama bahi batta tankawa.

Ahakan ma jahn jira take ayi auren sa da junnut kafin su sata agaba dan kwata kwata bata so su fara azabtar da ita batare da sun kalmashe bakin sa

After 29 days Khal ya dawo ma matarsa ya riga junnut dawowa amma aikin shin bai barin sa kamar da chan kusan kullum yana meeting da sauran su

Junnut kuwa data dawo ta ga kamar wani sabon shafin soyyayar suka bude sai itama ta haukace ta fara fidda salo ayanzu Ta kota wani hanya takan shigar musu bata damu da wulkancin khal ba .

Kowani rana sai tazo site din neman bahi gashi bata iya sallama ko ina takan kusa kaine dan taga me suke ciki..

"...haka ma Ranar yana baccin safe bahi ta shiga wanka yaji motsi motsi daya bude yaganta akanshi wai ta zo wajen bahi abun bakaramin bashi haushi yyi

Bahiyya kam har yau bata dago komai ba dan da zuciya daya take zaune da junnut

amma khal sosai ya fahimce kishi junnut takeyi da bahi take kuma boyewa.

Aransa Yaso ya ganar da bahi manufar junnut

amma ya lura da ita kamar bazata ma saurare shi kuma shi yasan inya dau mataki akan junnut nan gaba wajn dad dinshi zaa kaishi kara

cikin kwanakin kawai sai ya kyale ta ya zuba mata ido sosai,..sai ya fakaici dai dai zata musu irin shigowar bazatan da ta saba sai ya fara dan banzn wasa da matar sa su ruda wajen da dariya gurnani da sumbatu
Junnut Ita da kafarta zata bar wajen tana kumbura..

Sau tarin yawa ya mata hakan,takanji zafi sosai amma kamar mayya sanda ta nace ta cigaba da shigowa site din idan har bata zo da rana ba to zata zo da safeko da yamma

Khal abun yabi ya ishe shi,ayanzu ko da ya kira bahi daki sun barta duk iya time din d sukayi haka zasu dawo su same ta tana jiran su...

Burin ta ta shiga rayuwar sa kota halin kaka ita sex din ma da zata san yadda zata hana shi sami ajikin bahi da tuni tayi...

Bahiyya kuwa hankalin ta a kwance yake,bata yi tunanin junnut tana bibiyan ta bane,ta dai san idan suna hira dga khal ya kira sai junnut ta fara mata surutun
.sometimes har takance mata tana bashi kai over,bata san halin namiji bane.

A iya lura ynzu bahi ta gane cewa bayan alkwarin auren dake tsakanin khal da junnut ita bataga wani alaman soyayya aciki ba

amma junnut taki sam furucin ta bai nuni da hakan.

Takan sakaya zance ne cikin wayo ta nuna ma bahiyya cewa ai akanta ne khal ya rage kulawa da ita ya sauya ma salon soyayyr su

...tana sane da cewa bahiyya tana jin wani irin intace hakan amma bata damu ba..

Bangaren su jahan Aarah,an fara shirye shiryen karban baikon subaya.

Acan kasar oman Tun ma ba ayi auren ba subaya ta murmure sosai tayi haske dan kuwa bakaramin soyayya mai tsafta shahrul da iyayen sa suke nuna mata.

Most time in tana tuni rayuwar ta da sadat da duk abunda ya faru sai ta kara gode ma Allah daya jefe ta cikin wancan hali ya kuma cire ta tare da sauya mata da mafi
Alkhairin sa...

"Da yamma wajen yayi liff,.masu aiki na kaikawo..

Wasu kerarrun motoci aka jera convoy dinsu sunkai guda shida ready to leave the mansion

Wajajen karfe 4 jahan khatun ta fito ashirye dakayr da farar alkyabba cikin tafiyar ta na kasaita amma agagauce junnut ce ke biye da ita,.
duk fuskan su ba sauki alaman da damuwa sosai.

Sarauniya Dilshad ce ba lpya.

"Da kyar jahan khatun ta iya runtsawa jiya cikin dare ga shi khal tunda ya fita meeting dinshi sai ya wuce kano wajen mum dinshi ya kwana bai dawo ba har yanzu.

Yau da safen aka sake kira ta akan cewa har ankai dilshad royale emegerncy

conditon din dilshad khatun iya binciken likitoci ya nuna ba abunda ke damun ta amma bata ko iya motsi.

'Jahan khatun Tace na junnut ki kula da komai,duk abunda ake ciki ki sanar dani kafin khal ya dawo junnut tace yess ma

Sallama sukayi da jahan aka kaita airpot tabi jirgin masarautar laurestan ita kuma junnut ta dawo cikin gida.

Yanzu daga ita sai bahiyya,toh tin jiya bahi take ta kasala tana bacci mai nauyi ko tarin karar calls dake shigowa wayarta bata jin ko kadan,yamma ya rufe sosai Junnut tasan bahi takanyi girki ma khal amma tsaban mugun hali ta kyale ta tayi ta baccin har lokaci ya kure ssai bahi ko wanka da sallah batayi ba..

Wanka junnut ta tsala tasa sexy satin gown, tana xagaya site din tana murmushin mugun ta,dan dama ta tsani wannan tarairayar da bada girma da bahi ke ma khal agaban ta,"

taje ta leka taga bahi har yanzu na baccin this is almost 4hrs tyi murmushi Ta zauna ta dan tattaba ta ko xataji alaman ta tashi amma bahi bata farka ba saima juyi takeyi".

Fitowa tayi tana hade haden abun da zatayi

"as she expected ana fitowa daga sallah isha'i saiga cars alaman khal ya dawo..,

Coments more share it if u enjoy my story..


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._


_bismillahirrahmanirahim._

*I missed u soo much ummerheny mrs xerks my only ratty.*


_4⃣5⃣-Offspring♡_


Junnut Da rawan jiki taje ta tarbe shi bata ko damu da shan kamshin dayakeyi mata..

Bajira Ta shiga gaya masa labarin abunda ya same kakar su dilshad anan ne ma ya tsaya yana dogon sharhi da ita har suka iso site din tare suna magana..

Ta lura da yadda yake duba ko ina da idonshi tasan bahiyya yake nema,dan bai taba yin tafiya ya dawo baiganta already prepared waiing for him.

Yana haurawa sama junut tabiyo shi cikin sanda

Daf Ta kasa kunne daga bakin door tna jin conversion dinsu,he soun very tired da alamn yana jin yunwa sosai,bai iya cin abincin kowa dan tunda sukayi auren inba ire iren ice creams ba bai sake cin abinci nadaban ba.

Bahi duk ta birkice tana mamakin kanta Da irin baccin da tayi..

Duk da haka Ta cire mashi kaya,ta hada ruwan wanka sharp shap sannan ta yi sallolin da ake binta batare da ta tsaya kimtsawa ba ya wuce kitchen da niyyar ko indomie ne ta daura masa

Bahi Ta fito a gaggauce tana sauri bata ma lura kicin kicin da motsin dake fita ba sanda ta bude door din kitchen,

junnut tagani a tsaye da cabbages tana slicing already tayi blending onions da sauran kayan miya..Cikw da mamaki bahi Tace junnut?ya naganki a kitchen

"Junnt tayi murmushi Tace bee kinsha bacci,..

Ai na tashe ki kinki ki tashe kuma naga oga yadawo so i tot of helping u..

Murmushi mai sanyi kawai bahiyya tayi ta karaso..tace thank you, kinga kuwa ina sauri ko wanka banyi ba
I dont know whats wrong with me junnut,tex nake rubutawa wai xanji me zai ci sai in dafa mishi on time ashe bacci nayi tayi

Junnut ta kyabe baki,aike tsaban dadin aure naga har yanzu amarcin bai sake ki.,ace kina neman 4month da yin aure amma kina shaanin ki..?

" ajiyar xuciya kawai bahi tayi ta dafe goshi kasan wuyar ta tace
"Ohhh goodness, thank u friend to bari kawai mana naxo na karasa,me xaki dafa ne?

'Junnut tai saurin cewa
Noo bari,zanyi kije ki kimtsa kingan ki kuwa, yau bakiyi kyau ba da bakii sa wayanncan kayan kun nan ba..wato native wears bahi tace i insist,wllhy kibarshi xan karasa kinsan shi baison cin abinci nadaban.

Da wani kallon iyyee junnut ta juyo tace baicin abincin kowa ,Ohhhh sai naki ko?halan kekika ma shayar da shi?

Bahi ta tabe baki tace yeah..Just say anything kamar dai baki san shi ba.

Dan tabe baki junnut tayi kamar maganan bai

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment