Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yarinyar ko kasan bazan iya komai ba

Dariya kawai kaamil yayi cikin zolaya yace tab bazaka iya me ba?,toh ya akayi ka kwana ajikin wata jiyan...har uhmm uhmmm

Just Get out...khal ya fada yana dan murmushi

Not until u give me a hug,sai ya taho dakanshi ya rungeme khal din dake faman ture sa cikin wasa yana yunkurin tashi

Har waje ya rakasa kafin ya dawo gidan zuciyan sa cike da sanyin samun wanda ya fahimce abun dake makele acikiin zuciyar sa musamman akan bahiyyah.

Kaaamil cikin nazarin yadda zai taimaka ma dan uwansa yake tuki,...daf da zai bar anguwan ya daga wayar shi dialing number junnut yake amma sam bai shiga ba

Where cud she be now?kawai sai ya sha kwana ya nufi apartmtnt din ta direct.

Bangaren junnut kuwa tunda ta fita ta bar gidan khal da fushi bata iya komawa gidan ta ba ta tare wajen kawarta hilda

She is living in one of the luxurious hotele asalin cikin las vegas,to anan junnuta ta sauke duk abunda ke damun zuciyar ta game da rayuwar ta da khaldun saood

Kwata kwata alkwarin da akayi musu shekara guda ne a yanzu amma gaba daya khal ya cunkusa mata zuciya da bakin ciki.

Ranar da tazo tayi ta kuka Har ya kaiga ta fada ma hilda dukan abunda ake ciki game da auren nasu

Tace ma hilda,tana ganin kamar karya
Dilshad khatun sukayi mata akan maganan kama zuciyar sa da sukayi gashi babu abunda take sha wajen sa sai wulkanci.

Dan ita har yau bata ga abunda ya sauya ta fannin sa ba
Ita ce ma take mamakin yadda zuciyar ta ya kasa bata daman daukan kwakaran mataki akansa.

With all his wulakancin amma ahakan wutan kaunar sa ke dada bulbulowa a kirjin ta

Jiyan Data kira kaaamil da sassafe ko zata ji ya dawo da yace ah'a hankalin ta ba karamin tashi yayi ba.

ko abinci taki ci da kyar hilda ta zaunar da ita tayi mata masifa sosai.

Anan take cewa ita data san haka samun kan khaldun yake da wuya da duk abunda aka ca tayi a india ranar da zagewa zatayi tayi

But righr now she is even suspecting ko kuskuren ta ne ya jawo abubuwa basu kankama ba?

Toh tun suna juya wannan magana awasa har hilda ta tursasa ta akan sukama hanya su nufi kasar india ko za suji meke faruwa

Ya da safe Jirgin su na tashi daga gidan ta kuma masu aiko suna ma kaamil bayanin cewa Tun ranar bata dawo gida ba,he left very worried amma daya kira gida baiji ance ta kira ko nan taje ba sai ya yi suspecting tana tare da hilda ne

Sukuwa isarsu india cikin dare,saida suka sa aka bi musu kafa aka binciko komai harda amount din kudiin da dilshad take biyan matsafi ta

Its much kam amma haka suka hada karfi suka ruba kudin kashi biyu dan ya saueare su da gaggawa

Da sassafen kuwa ya kira su,suka taho kamar bai gane ta ba kuwa sanda yasa ta masa bayanin kanta sosai

Tace tana so ya duba mata matsalan ta batare daya fada a gidan su ba

Ba laifi,ya tambaye ta meke tafe da ita
Nan take gaya masa dukan nin matsalan ta harda abunda taki hadiye da suka bata anan din.

Wasu tsubace tsubacen shi yayai ya mata hayaki
daga bisani yake sanar da ita cewa
Sihirin da sukayi yana tafiya daidai amma abunda yasa bazata gane ba shine asalin zuciyar sa'ood aka bata ta hadiye ranar,amma sai ta bari kyakymi yasa tayi jefa dashi kuma tace musu tayin

Wannan maganan sosai ya taba zuciyar junnut,tace ashe zuciyar sa aka bani? Kasssshhh tafurta cikin yanayin rashin jin dadi.

Cikin marairacewa tace ko zaa sake bani zuciyar nashi?

More than anyone today she was so ready taci ko da kashi ne,aganin ta ko da meye aka hada tana ganin yau zata iya hadiyewa


Matsafii ya gama buge bugen sa,daga bisani yace mata tayi jinkiri dan ya duba ya gani cewa khaldun din ya furta soyayya akan sunan wata wanda kuma ba ita bace.

Dan haka kafin su sake dauko zuciyan sa su bada wata sai wancan yarinyar tafita..

Wani gum taji Tuni idanun Junnut sukayo ruwa,
hankalin ta ya tashi sosai,so akwai wata kenan a zuciyar sa?

Sai tace amma kwanan nan yafara ko?why not acire ta daga nan tun yanzu ai zaku iya ko?

Mutumin yace,ai dama tana nan tun kafin ke,saidai da bai furta ba muka samu daman cire maki zuciyar sa,kedai kinyi wauta mai girma dakika watsar da damar ki

Zuciyar sa kam bazai sake fita ba.

Tsaban damuwan da ya bayyana kan fuskan ta gaba daya ta kasa maida magana hilda ce ta dawo amsa maganan tana tambayar sa me zasuyi?

Yace maganan zuciyan shi kan kawai ta cire rai,amma zai taimaka mata da maganin da zai sassauta duk taurin kansa agaban ta.

Nasha ne dana wanka

Ba tawani so ba,amma bayadda ta iya haka ta karba

Har suka dawo united state babu abunda junnut take sai bakin ciki da jimami..

Musamman cewa da akayi akwai wata ta daban Wanda ba ita bane a rayuwar sa.

Har suka dawo gidan hilda bata gane kanta ba

Wani baccin dole ta tursarsa kanta zuciyan ta cike da mummunan tsanan yarinyar da khaldun sa'ood yake so a zuciyar sa.
Follow #SURAYYAHMS
And vote.
This shafi is for
Maman bappa kawata😍
Madinatul munawwara
Nafzagie
saffah
Deeja ciroma
Mom sayeed and noor
Mrs mane shukura Durlings na Munerah novel grp
Swhrts na taskar billy galadanci😍
Lovers na Zauren littafai💋
Princess nvl grp😍
gidan gayyar mai gaba daya wato Ahumaggah coment grp da surayyhms novel grp😍..
And all my beautiful momies and drlings na gidan *Zinne smart* novel group ku na daban ne a zuciya aradu😍....
_Uhum uhum ashe ban fada wa whtsap cewa jiya wattpad fans sunce zasu siya min lamboghini🤣dan ayi posting full week ba,wani suna da suke kira min wai mrs surry lambo🤣pls kar abarshi ya biyoni kamar yadda official catty ya dawo min official tag🤣"to ku whtsap me zaku siya min?leeme ques..sury ferrari😎have a lovely night😍.._

SHARE WITH FRIENDS.


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._


_Bismillahirrahmanirrahim._


_2⃣2⃣-Twilight♡_



Washe gari da safe da wani mugun zazzabi mai zafin gaske junnut ta farka babu kuma abunda take tsulawa sai hawaye

hilda ce a agefen ta tana feeling tempureturen ta tana masifa amma sam junnut bata kula ta ba

Ke tun bakiyi amfani da taimakon ba ma kinbi kin karaya,ure giving
This guy too much chance,innice ma basai naje wajen malamai akansa ba
Wallhy Ubansa kawai zanci....

Who is he,ba namiji bane?Ke kike bashi kanki ...duk laifin ki ne,wayace miki ana bin namiji?

Gashi Tun jiya kike kuka sabida ance da wata aransa kuma bake ba

tsohon nan ya baki taimako anma kinki sassautawa sabida ke zuciya kike so and den kinsan yace bazaki samu ba,if u can, u better kill yrself now ooo danni wallhy na gaji da wannan haukar naki.

Cikin kukan junnut,ta dan mike tana kallon bakin ta tace hilda ashe bazaki gane abunda nake ji ba?wallhy im in deep pain
And regrets.

Zuciyar sa fa aka bani nikuma na yasar?

Da nasani keya ce,badon haka ba da ko kashi aka ban akace na hadiye ranar dana hadiye dan na mallake khaldun.

I love this guy so much kuma wallhy sai ya aure ni,kowacece shegiyar data ke ruda masa kai zata kyale min shi i wont share him koda uwata ce,and i wll storm on her life real bad intace zata kara dani..he is meant for me.

Dan rau da ido hilda tayi tayi kak tana mata up and down looks irin kallon rainin wayon nan
"ohh Just shut up jay...,ji yadda bakin ki ya ke bari... zazzabin nan is geting out of hand
Let me just call the doc

Kuka junnuta ta cigaba da yi a hankali ta share ta,hilda tayi tsaki ta mike rai dan bace ta dauko wayarta ta shiga dialing number medical help

Doc sai yace akawo ta,da kyar hilda tasa ta shirya tayi wankan maganin da malamn ya bata na sha din ma duk ta sha,junnut din ta sa orange shaped mini skirt iya giwa da wata black top mai shegen kyau kitso ne akanta dan haka bata daura kwali ba

Yadda take tafiya kawai kasan bata da wani gwarin gwiwa,sosai tasa abun aranta,tunanin mallakan shin ma yayai sanyi,yanzu zunzurutun kishi shike cinta.

Suna bude get din futa saiga kaamil,
Hilda ta dan ja madubin dake idanun ta tace kinga ur bro is here

Tsaki mai sauti junnut tayi ta dada
wani hade rai tace nidai mutafi

Shikuwa kaamil da sauri ya sauko

But Da shike basu da da'a suna ganin yayi daff tasa hildan ta kara wuta suka dau kan hanya suka bouncer shi ...

Kwafa yayi yana kallon su don kuwa yasan fushi junnut take faman yi

Bai bata lokaci ba ya shiga binsu su har ya gane cewa asibiti zasu shiga,

Bai bi bayan su ya shiga asibitin ba duk dama sun ganshi shima ya gansu

Cikin wani yanayin tunani ya dauki
Wyar sa ya dialing a tsanake yayi ma khal bayanin yadda yake so yayi dan su shayo kan wannan issure

Shikuwa khal,ba tantama zuciyar sa ya soma sanyi musamman da kaamil yake bashi karfin gwaiwan cewa koda akwai junnut zai iya samun bahiyyar sa.

Can cikin ransa Baiso ma ace in zaiyi rayuwa da ita ya hada ta da wata ya mace ba amma tunda qaddarar taxo da haka he cant miss the chance

Shirya kansa in pure white shirt da bakin wando apearing simple yau wata gentle versece sneakers ne ma a kafarsa

Hilda tun a asibiti take famar masifa tana kan mata surutu akan nishi nishin da take yi,ko shi doc ya buga junnut ta sake ranta amma kishin yaki yayi freeing dinta har yanzu,her blood is actually boiling hot,duk dama akwai jinin gado amma da alaman kishin nata yana da tsanani..

ran hilda har ya fara baci sai kawai tace mata zata maida ta gidan ta taje can ta kashe kanta.

Doc ya rubuta magani ya basu

Suna fitowa kuwa suka ci karo da khal instead of kaamil din da suke expecting,yayi shiru ya jingina da car din su yana kallon bakin asibitin alaman yanzun nan ma yazo

Da suka ganshi duka saida suka razana dan
Wani mugun faduwa gaban junnut din ya shiga yi..

...wani kallon kurel yabisu da shi na tsawon minti uku...He hates it inyaga mace tayi irin wannan dressing

Musamman ace wai yar musulma mai ikirari da salloli biyar,but this girls hmm sai gyaran Allah...sai ya basar ya tsaya fuska ba yabo ba fallasa har suka iso daf da shi

Bazaka gane cewa hilda tana daddane hannun junnut danta nitsu ba sanda yayi musu magana.

A hakan ma
Cewa yayi ta taho yana son magana da ita.

Awajen hilda inda itace da shi gani ma take bazata ma saurare shi,amma sai ta ga junnut sadaf sadaf ta taka har inda motar sa yake babu kunya babu jan aji..

Shikadai yazo so tun daga dan bude mata gaban mota dayayi,ta fara jin zazzabin na saukowa har ya zago ya zauna bata dauke idanun ta akansa ba

A Normal speed suke tafiya,..yana kallon ta da gefen ido,sai ya lura kamar tana so tayi masa magana amma fargaba ya hana ta bude baki

wani sabon yanayin damuwa da kishi ke dada huruwa aranta data gansa so hot and sexy ayanzun ma..

So kawai takeyi ta mallake shi,sabida shikadai ya rage mata ta hada cika cikan burin ta anan gaba.

Kyakywa,miskili maiji da kwarjini uwa uba babban soja na ajin farko.

sa'ood tamkar mafarkin ta ne a reality

Haka ta zurfafa kanta cikin tunanin fuskan yarinyar da akace akwaita azuciyar sa har wani kamanni ta bata tana faman caccakar ta,.tsaban dacin rai wani zafi da duhu tuni ya razana gangan jikin ta har ya isa apartment dintan bata lura ba sai da ya fito ya bude mata door.

A hankali ta sauka ta fara tafiya cikin sauri bai kula ta ba saida ya rufe motan sa kafin ya biyo bayan ta

Zama tayi a gefen gado ta rike kai tana nishi kasa kasa Wani iriin shirvering jikin ta yakeyi dadin karawa ganin san bakaramin rudata yayi ba,batayi tsammani ba kuma yaune rana na farko daya taka kafarsa zuwa wajen ta

Dataga ya shiru baice komai ba Kwanciya kawai tai ta kife kanta tana boye wasu zafafen tears din rudanin yadda xata kame ta dawo mace mai iko agabansa ya mata dabaibaiyi kanta sai ya kulle.

R u sick? Ya furta daga tsaye abakin door yana lura da yanayin ta

Wani dauke nunfashi tayi sannan ta Dan kau da kai a hankali ta furta m good..

Dan kyabe baki yayi ya taho,kusa da ita batayi tsammani ba sai taji hannun shi akan goshin ta.

Wani irin lumshe ido tayi kamar wacce ke mafarkin aljanna.

Ure catching fever,ina maganin da aka baku?u need to take it

Adan kasale Tace noo thanks,ni lpyata lau,cikin dauriya ta daure fuskan ta hade rai

Sai ya nemi waje dan kusa da kujeran dake wajen ya zauna,yace ok..look im soryy,nasan wai kina fushi ..but i dont owe you any explanation

Tunda baki da lpya Zaki sha magani,
Anjima kadan sai muyi magana

Wani irin mikewa tayi Ta masa wani irin kallon what?
Ba lallabi babu Allah kara hakuri sai bada oder,?
Share tasar shi tayi ta hade rai,shikuwa gaba takaisa yana zaune ya shiga latsa wayar sa yana canje canjen tasha da remote...not less than 25minut saiga knocking wani doc ne ta shigo

So he call a doc for me?Taji dadi aranta sosai,amma taki ta bada fuska ko doc din bata gaisar ba tayi shiru tana jin bayanin su.

Bai sani ba ita yanzu babban matsalan ta shine kishin sa,koda yake danne danne a wayarsa babu irin sake saken da bata yi ba,all her tots was da mrs unknown yake magana

Doc,ya sata zauna da kyau ba yabo ba fallasa ya duba ta,
Sai yace Zai mata allura ,khal kuwa ya mike buut sai ya fita
Wani kallon shi take yi har ya rufe musu kofar

Ita Ba zafin alluran ya dame ta,taso ace yana wajen yana rirrike ta tana narkewa jikin shi yana lallabata

Wani salon shagwaba ta bude tana zubda hawaye kamar ruwa dan yace mata sannu amma sai taga kamar ko kallo ma bata ishe shi ba,har doc yayi masa sallama ya fice!

Da ya dago yagan ta hakan,sai ya dan basar 10 minute of silence da har zata hakura da kisisinin ta share hawaye

chan sai gashi ya dawo gefen gadon datake din ya dan zauna

Sorry, ya furta da kulawa a muryansa

Shidai bai taba ta ba,amma iya kokari yayi wajen nuna mata kulawar sa

She started thinking ko dai maganin ne?

A takaice awa guda masu kyau yayi agidan nata kusa da ita Kafin chan yace mata shi zai tafi

har abinci ya taimaka mata ya mata oder So Tuni taji ta warke, dan xafi xafin dake makale a ranta yana hassasa zaxxabin dakansa ya kau batare da ta sani ba..


Abu daya ne ke bata haushi dashi,in yana
Maganan sa direct yake yi babu wani taushi ko sakayawa
,babu tunanin ko zata so ko bazata so ba,shiyasa ma tasan koyaya ne bazai bata hakurin tafiyar dayayi ba,he just vividly explain everything in one sentence

"Im a very busy person,kuma bansaba da tambayar kowa akan abun da xanyi ba,so kar ki damu da takurawa kiyi karatun ki kawai.

Daga nan Har bakin mota ta rako sa...yace Ban mance da cewa ke alkawari akaina bane ... so there is no need to be too possesive..

Shiru tayi cikin ranta tana magana ...
Im Over posesive?what a blow.. Da wani ne ya gaya mata haka da saita nuna masa iyakar sa...

Amma tunda shi yace she wll forgive atleast yau ya dan sauke wutar kishin dake kirjin ta just for once yasa taji wani sabon hope ya shiga rayuwar ta

Sai dai baraza bai kau mata ba,gani take kamar dagaske wata ta riga ta kwace xuciyar shi kuma dole ta tashi a tsaye

So bayan kwana biyu data warware kaamil ne ya dada fahimtar da ita abubuwan da khal yake nufi akanta.

Tare da shawaran da hilda ta bata,sai ta ce zata dan sassauta zuwa gidan nasa,ko ba komai ai yanzu tasan ina yakamata ta toshe.

She just cant wait to know that girl?.yar gidan waye,me take da shi,kyau,sarauta, ilimi kudi ko dirin jiki mai kyau?..

Akalla kowani rana takan kawo wannan tunanin aranta

Shikuwa khal babu abunda ke damun sa ayanzu illah tunanin bahiyya,

tunda ya furta ma kaamil abun sai ya dada hura masa wutan kaunar ta a xuciyan sa.

He is convinced that yana mutuwar son ta,so bana wasa ba
Sai dai baisan ya akayi ya fara jin hakan ba and he dont know ko zai iya gaya mata sirrin zuciyan na shi.

Bayan wata guda da faruwan haka,junnut da kaamil sun zo weeknds akan zasu kwana mashi.

Akwai abubuwan jin dadi sosai agidan nashi Kamar da wasa hakan ya shiga tursashi shi tuno da lokacin daya zame ya barsu ya tafi london wajen bahiyya.

In sun wani abun agaban sa sai Tunanin bahiyyan yana sake dawowa da shi shiru shiru

su junnut sunata games kala kala amma bai wani sake ba

Junnut Bawai bata iya abinci ba amma da shike ta saba da high level life kuma tana so khal ya maida ta tamkar kwai sai komai ya zamto sawa takeyi ayi,ita gata princess.

...dare yayi ba kunya tazo wai tana son ta kwana a bedroom din shi,..ya kyale ta ya fita,she thinks shima kamar kaamil ne?abun ya bashi haushi amma sai ya basar da ita...

Shi ko fada ya kasa iya mata akan yadda take watsar da tarbiyanta da kanta agaban sa,shi baiga haduwa anan ba,gani yake kamar sam bata tunanin meya dace da meye bai dace ba,sai dai ya kalle ta like he neva care tayi komai bai damu ba, dan kuwa yasan da bahiyya na masa irin wannan kadadin da baza ma su shirya ba,his bahi is far diffrent,.kallo ma in yayi mata yawa bata iya daurewa.

But this junnut,gani yake ta riga takai kanta inda bata kaiba.

Da safe da zasu tafi har gida ya raka su,a hanyar dawowan sa ne ya tsaya yayi bank transaction na zunzurutun kudi ma schl acct din bahiyya ta main salary acct dinshi na army..

Da code name yake amfani Babu sunan sa kuma Yasan zata shiga damuwar sanin son tasan waya tura mata kudin .

Hakan kuwa ya faru bata nemi shawaran kowa ba,ta kira jahan ta kira subaya suka gaisa ko zataji wani yayi maganan ya turo mata kudi,gashi bata iya kiran sadaat,banda mafarkin nan almost 2 months kenan bai waiwaye ta ba

...tsoron kar ma ace shidin ne yasa taje har bank ta samu ganawa da attendants aka gaya mata cewa daga ta waje kaza kudin ya fito..

Tana ji ance mata marine corp daga US ta fahimce cewa khaldun ne,blushing all the way ,cikin murna ta dawo hostel ranar gaba daya bata wani magana sai yawan murmushi ...

Kudin nada yawan da har ta kasa yarda da faruwan komai axuciyan ta,she wish tana da phone numbersa dan ta dada tabbarwa kuma tayi masa godiya..

Da shike tana da son rike sirrin kanta Ko su jasmine bata fada musu ba

chan cikin dare around 11.0pm dot sai ga kira ya shiga wayar ta.

Sleeping dress riga da wando mai kwalliyar mickey mouse baby pink ne ajikin ta

Tayi lumui ta lullube jikin ta tunda daga kafafun ta har kusan wuya sun rage wutar dakin fuskanta ne a bude kanta malkaye da farar hular saka mai kauri..

Tana jin ringing din wayar kusa da kunnen ta ta yamutsa fuska Da kamar bazata dauka ba,amma dataga dija tana juyi tana motsi alaman bata son karar wayan sai kawai ta dauka...

Tace salam Wani shiru ne ya ratsa kamar ghosts ne akan layi,lumshe idanu yayi yana mugun mamakin halin da zuciyar sa take jefa shi ciki....yayi yayi ya hana kansa kirar ta amma ya kasa..

Tunda junnut tazo ta kwana gidan sa sai ta dago masa sabbon ciwon missing din ta daya ke binnewa..

He cant take it anymore...bazai iya runtsawa baiji sautin ta ba

Taji anyi shiru amma strange bugun zuciyar ta shi ya hanata kashe wayar, sosai jikin ta ya bata cewa wannan kirar na daban ne..cikin sanyi murya ta lumshe ido itama ta dada masa salam..

Zazzafan Sautin nunfashn sa ta shako kirjin ta yayi wani irin bugu

a hankali ta zame wayar a kunnen ta ta kalle numbers din nasa sannan tayi screenshoot..

Tana maidawa ramin kunne ta taji yace How r u?...bakiyi bacci ba?...kamar zata sauke murmushi da hawaye a lokaci guda ta gyada kai ta amsa masa da eh...cikin sanyin muryan daya sending wani electric shock hr tsakar brain dinsa..

Wani shirun ne ya biyo baya,kan kace kobo ta lume cikin blanket din mai gaba daya ta dukunkunu a slow ta fara gaishe shi.,bai wani iya amsawa sabida tsananin shaukin ta dake shiga jikin sa yana nakasa masa jiki da kwakwalwa

Ya rasa yadda akayi son ta ya masa mumumn kamu, she must be the one..his soul mate...numfashi sa...itace macen da bazai wani rayu in bata duniyan ba...

Dada lumshe idanuwa sukayi atare kamar wanda suke jin language din zuciyar su...

Sai wani irin juyi take tana shillo kafarta trow pilows da teddys din ta duk sunyi kasa har sanda yasmine dake jin karatu da earpice akan table ta dago ta dube ta...
Irin are u well kuwa?
Bata ma san tana yi ba

Dada rufe kanta tayi tana jin sautin shi mai zautarwa dake futa kasa kasa kamar mace mai sabon laulayi....

Few queastions ya mata akan karatun ta,har ta samu courage din tambayar sa akan kudin daya turo mata...

Bai wani bata ansa direct ba,hakan ya sa Ya mata tanbaya akan eatery loung din nasu,.jahan ce take fada masa komai...sai yace mata kudin daya turo tayi amafani da shi ta biya kudin abincin da sukaci da wanda ta siya ta dafa musu agida,
Yace mai sunan girkin ma?
Tace chicken pukada Da pina colada smoothie...

Sai yayi murmushi mai dan sauti,u can keep it and do more..,its actually nice..yau taji ya yabe girkin ta direct,wani dadi sosai ya dadu aranta

..but the money is too much yaci uwar kudin da aka aje mata pocket money daga saudi,sai ta kudira aranta zata kai kawayen ta shoping washe gari da safe dan suma su mori tsaban farincikin datake ciki.

A cikin hiran su daddaya anayi ana jan aji,Haka har sukayi bacci wayar na makale a kunnen su duka,kowa na shakar numfashin kowa anrasa wanda zai fara kashewa. ..

Cikin dare chan ta farka taga duhu alaman dare yayi nisa,zamewan wayar daga kunnen ta ya fargan da ita,sai tayi wuff ta janye blanket din ta daga tagani har yanzu call din is on...

3hrsss 25minuts yana kan reading,dan kwafa tayi ta maida wayar kunnen ta ta lumshe ido tayi tsamm da mamaki kuwa sai ta cigaba da jin saukar numfashin shi,she know he must be sleeping off gurd,...wani duniyar soyayya ta shiga tana tuno da yadda zata yi rayuwa da shi in Har Allah ya bata shi sukayi aure....after 20 minutes ta dago wayar tare da bude sauyayyun idanun ta,wani flyng kisss mai dauke da shauki ta manna ma phone din sannan ta kashe call din ta koma tayi baccin ta.
#surayyahms

Ok ooo...whatsap sun sa baki😃nidai inajira till i c the benzas,the makka and my new room in worlbank,momz my ferari😍.

This page i give it to my self...😎

_yawancin yan matan mu suka fi korafi akan halayyar junnut na rashin kama kai da jan aji,well its sad but abunda ya dawo trend ma kenan a kasar tamu,dream guy shebi🤔na that dream go sentence you to abject insanity..wasu naji turawa nacewa ba komai bane in mace ta gani tace tana so..,toh turawa babu wanda ya kaisu iya sanin right din su akan maza..wani taurin kansun ma bazamu iya ba. #taggender equality. A musulunci ba haramun bane oo,but if u can be a khadija R.A then falillahi girl make the first move abunki😍..amman yanzu kam zamani ya sauya ko in the name of hatred ne ma me zai kaiki gidan wani fiance ko besty ko boo boo🤣?cahb wani soto gaulasin na zaune tun bai biya sisi kanki ba kinje kina masa wify dutys? This is low, is cheap..kauyanci ne ba wayewa bane Aradu..Allah ya shiryan damu da yayar da zuriar mu Ameen._



Spread the love😍


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment